Header Ads
Showing 15001 words to 18000 words out of 30994 words

Chapter 6 - YANCIN MATA Hausa Novels Complete by Maman khairat .txt

Ads the beginning of article before Image

31 May 2024

455

Ads at the middle of Article

zansa yan uwana suzo ,sai kisanar mishi a Baban " wallahi kasa nafara rashin yadda da kai kai wani irin bunsuru ne mai bin akuya har gaban uwar ta "ayi dai hak'uri " yanzu kawo abunda zan dinga jinyar ta har tawarke "ga dubu hamsim zatayi ai ko " eh zatayi bakada matsala .


"Rabi,atu meyasa kiketa kuka wani abun ne yadameki ?" Abdul ina cikin damuwa ga banida kuzari "wai meke damun ki ne zakibar ni a cikin rud'ani " katayani da addu,a shine gatan dazaka mun ,mama ce tashigo "sannu mama ya gidan ya mai jikin da Sauk'i Allah yabata lafiya Amin.


" kishigo kisha maganin ki zaifi miki"kishiga zanwuce gobe zanzo dubaki in ga ya jikin naki "nagode kigaishe da gida sallama sukayi tawuce " yana tafiya mama takoma wajen da bakin laida a hannun ta kasar takalmin Alhaji Yusuf ta debo tazo tawuce "ko kulata banyi ba " ganan magun gunan kisha ,kodan lafiyan jikina zansha maganin


Washe gari


K'arfe sha d'aya yan uwan su Alhaji Yusuf suka shigo Baba yananan ko magana yakasa bayan sun gana ne d'aya Alhaji usman yayi magana"zamu gama komai zamubada sadaki da komai nan da sati biyu mukeso a d'aura auren ba,a son ran Baba yakarbi komai na auren ba sai dai ba yadda ya,iya ,an tsayar da ranan auren sati biyu "nasha kuka Wanda tsabagen kukan ciwon kai ne yasakani a gaba ,banga a laman dangan taka tsakanin mutanen da Alhaji Yusuf ba dan ko kama babu .


Har zasu tafi " ina son magana da kai "yanzu menene abun yi kenan zandawo gobe Allah yakai mu " Babane yakirani "Rabi,atu Yau nabada ke amma zuciya ta bata amince da auren ba ,kiyi hakuri kinji hakan mabazai sake faruwa ba kizamo me hak'uri kekam bakiyi sa,ar uwa ba Allah yamiki Albarka" zanzauna da shine dan kai amma bana son shi .
Cen yamma Salame tazo "kibari Salame komai yafaru amma zanje Nguru in kaiwa malam k'asan takalmin nasu dan yahad'a zuciyo yin su an tsayar da maganan auren nan da sati biyu masu zuwa" kubari dan dai banida hanci da nayi guda.,kodai zanbiki"banida kudin mota in zaki rakani zan baki "mezai hana kiraka ni,muje.
[8/28, 19:49] MAMAN KHAIRAT CE📖✍🏿: 🌸🌸🌸🌸🌸
Y'ANCIN MATA
🌸🌸🌸🌸🌸


story and writing by Amina maaji maman Khairat


Paid book 200


🅿️3️⃣9️⃣⏭️4️⃣0️⃣




******** a lokacin da suka isa nguru hadiri ne ya mamaye cikin garin kafun sufita a tasha har ruwa ya sauk'o ruwa a keyi kaman da bakin kwarya "a kwai wani kauye kallari zankai ki dan wannan malamin bazaki bar wajen shiba sai buk'atan ki yabiya a hanyan machina yake" zamuje gunshi kedai bari mugama sallamar wannan "amma Salame a kwai wani yaron da yakeson Rabi,atu in badan Alhaji ya rigashi ba da a shi zanbayar daga ganin yaron d'an babban gida ne ,wayar mama ce tahau ringing " Rabi,u ne yakira "munwuni lafiya mama " lafiya ya aikin da godiya da zandawo kwanan nan amma yanzu nafasa ,nasamu aiki a wani kamfani a nan enugun "to Allah yamuku jagora ," Ya jikin Rabi,atu ?"da sauki "waye yagaya maka batada lafiya ,Babane ya gayamun " sannan Abdul maya gayamun "kibata wayan mugaisa " naje unguwa "amma mama Rabi,atu ance tanajin jiki, shine kika fita" toh ubana ko mai gidana ,Allah yabaki hak'uri "natura ma,a Rabi,atu dubu goma a siya mata zanin da zata d'aura da hijabi .


" nifa ?"zanturo naki karki damu,sai anjima .
Ruwan yafara tsayawa muka kama hanya ,munsa meshi a cikin rumfa yana bada magani a wasu mata cen wani saurayi ya shiga "yauwa Ba,ana wannan a abunsha zaka saka mata ,wannan kuma turare zakayi a jikin kud'in da zaka bata ga wannan a goshin ka zaka saka ku had'a ido da ita ,zataji duk duniya babu Wanda takeso fiye da kai shima yafitoh muka shiga " Salame tamu ta amana kece tafe "kinkawo abunda muka ce sannan kinje kinga abunda yafaru " eh nagani ,bani k'asan saka a wannan kwalban "zata soshi amma zucityar ta bazata yimata dad'i ba ga wani saurayi matashi da yafi wannan kud'i da anyi auren da kunhuta duk kanku ,amma yanzu a kan shi Yusuf din zamuyi aiki" amma kuwa nacuci kaina ,yanzu wannan yaron ne yafi Alhaji Yusuf kud'i .


"eh dan nashi kudin masu Albarka ne ba,irin na shi Alhajin ba ,gashi kuwa muñyi duk abunda zamuyi yadda auren bazai mutuba " ina son ka mallake mun shi yadda komai zai yimana shi batare da ansamu matsala ba, sannan mijina a zamar mun dashi sai yadda nace in yana gabana ,amma yazama yanada zafi a waje "wannan aikin mai saukii ne ,kibar mun komai ,sannan ,wannan kisaka a k'asan murhun da kike abinci a kai ..


" yanzu kuma in kinkoma zakiga abun mamaki,malam kagayamun dan nashiga rud'ani Sosai "bama fad'a zaki gani da idon ki,kitafasa wannan ki bata manne, sunan shi zata dawo kamar budurwa godiya mukayi mishi dubu goma na,ajiye mishi muka fitoh.




FAUZIYYA
Number Sajen Saifullah na bashi yaciro wayar shi yayi saved daman Sajen Saifullah yabani waya k'arama yace inyi amfani da shi na boye ," zantura maka wani abunda nayi recording "bakomai shiga gida ,a lokacin da yake magana a nan ne na tabbatar shima hukuma ne daga C.I D take yajuya daga Iliyan da nasani,naji banida wani da muwa ,amma me Alhaji Gali yake aika tawa har a biyo shi nan yobe numfashi naja tunda babu Wanda zai bani amsar tambayan da nayi " Fauziyya "na,am ,kiyi mana wanke wanke banajin dadi Yau " babu komai Allah yabaki lafiya Amin "kinsha magani ne?" ban sha ba "bari nakawo miki


Nagode! Nagode!! Nagode


Wani kulawa da Anty Halima take bani tundaga ranan da Abba na yace tadai na goran tamun bata k,arayin hakan ba,shima yana amsa gaisuwa ta a kan da, in na gaishe shi ko amsawa bayayi waya ce tafara neman agaji ,nafice .
Sajen Saifullah ne " Wanda kika turo babban mutum ne ko shi ya,isa ya d'auka miki mataki sannan naji dadin had'ani da shi da kikayi nagode"bazan tab'a biyan Ku ,abunda kukayi mun ba, sannan kikula da cikin jikin ki a kwai qalubali da yawa a kan jaririn .


Sallama mukayi nakoma cikin gida Saudat ne tazo mukayi hira Sosai da,ita amma banga ya mata matsayin Iliya ba,.


"daman Ummi ce tace in kinsamu lokaci kizo zakuyi magana da,ita " gobe zanje da safe Allah yakaimu Amin






Mama
Suna isa kowa takama gaban ta ,a lokacin na gama girki Baba yana cikin dakin sa ,"Rabi,atu wannan kayan fa? "Abdul ne yakawo mun " kaji yaron arziki sai washe baki taketayi da murna har da zani da yakawo ,a mama a ranan Alhaji Yusuf yazo da dare "ya jikin da sauki Allah baki lafiya" karki damu zamuyi auren mu babu Wanda zai gane meya faru "amma " kiyi hakuri kisoni zan zamemiki gata sannan bongo abun jingina, sai na tsinci kai na da ina son shi kuma har banason yatafi babban mutum ne ga nasaba,amma bansan menene tarihin shiba ayya bada wani manufa ya me son aure na ba ,kuwa ."ki lissafa duk abun da kikeso zansiya miki ko nawa ne ,sannan banason kusiyi komai sai kayan kitchen shi din ma nizan bada kudin


Wajen goma na dare yatafi"mama a she yanada kirki ,duba gun da nayi girki nayi sai naga kamar an touna wajen ,amma nakawar da kai na banason in yawai ta sa, ido "mama nikuwa ina zakaran nan ne " kodai ya b'ata ne...


[8/28, 19:49] MAMAN KHAIRAT CE📖✍🏿: 🌸🌸🌸🌸🌸
Y'ANCIN MATA
🌸🌸🌸🌸🌸


Story and writing by Amina maaji (maman Khairat)


Paid book 200


🅿️4️⃣1️⃣⏭️4️⃣2️⃣




RABI,ATU
"Zakara ya gudu nadu bashi ban ganshi ba ko,ina yaje"amma mama meyasa kika bari Alhaji ya shigo gidan mu,sannan kika tafi kika bar ni?"Rabi,atu kenan duk bansan haka zata faruba a kasi ,a kasamu "amma a kasi har da na budurci na ayya mama kina son mukuwa,?ga ba d'aya na lura kinfi son kud'i da rayuwar mu data mahaifin mu,sannan ina son kiyi bincike da kyau kigano waye Alhaji Yusuf " bai tab'a gaya miki inane garin suba ,meyasa wannan tambayan bakiyi mishi ba sannan kinsa ya ,Baba yayi abu ba,ason ranshi ba"Rabi,atu bacci nakeji "mama ancemun anganki kin hau motar nguru har sau biyu lafiya.


Ko kulani batayi ba shiru tayimun batare da tayimun magana ba ,anata shirye shirye in da Alhaji Yusuf yace zan zauna a gidan sa dake Nasarawa bayan local government a cikin Damaturu, gida ne mai kyau komai na,adon zamani akwai a ciki anata shiri .


Wani rana naje gidan Su Bintu " Inna ina Bintu ,tafita taje gidan malam shehu na,aike ta zata siyomun fulawa "bari na jirata " inna aure za,ayi mun nan da kwana goma ,amma auren dole za,ayi mun "kiyi hak'uri Maman ki tawuce duk in da nake tsammani bata jin shawara ko kad'an kiyi mata uzuri dan abu nata sai a hankali " yanzu meye kuke shiryawa ne?"inna nibawa ni shiri da zanyi Abdul nakeso shikuma nake fata yazamo miji a gareni"aikin gama ya gama kidai na zubar da hawayen ki dan zakiyi a saran hawayen kine kawai "Bintu kindawo eh wata magana naji kunayi " aure qawarki zatayi .


"Haba dai da gaske shine tazo gaya mana"hmm wannan lamarin sai dai mutayata da,addu,a mushiga daga ciki" Bintu yazanyi da Abdul bai cencenci haka daga gareni ba" ki gaya mishi kawai karki cutar da shi daga kanki zaki jawowa mata dayawa rashin yadda daga gareshi.
"Haka ne yazanyi ,kina da gaskiya ,wallahi banason Alhaji Yusuf garama jiya ne nafara son shi shid'in ma bansan dalili ba" hmm kiyi addu,a Allah zai baki mafita, "ina mafita na maman Khairat " wani mafita kenan tunda bakida waya kikirashi a wayar mama zaizo sannan kice an hanaki talle sai kigaya mishi kinji"nagode bari in je
Ina zuwa mata sunfi a shirin suna ganina ga amarya sukafara tsokala ta ,kinyi goshi irin wannan Alhajin toh Allah yasa yaran mu a dam shim ki,ko kulasu banyi ba"Rabi,atu shine ko kigai sheni "ban ganki ba Salame ya yaran ina jariri" jin muryan Baba nayi yana kirana"Rabi,atu shin kin amince da auren ne? "Zabin Ku shine nawa yazanyi haka Allah yarubu ta mun amma ko d'igon son shi babu a raina " zanje in siyar da gonata na k'auyen Tarmowa sai in zo in siyamiki kayan kitchen d'in "karka wahalal da kanka Baba ,abun da nasamu shine nawa ka gayawa Rabi,u yasan zanyi aure" kunyar gaya mishi nakeyi.


Kabani in yimishi magana ,in da kud'i a wayar taka akwai Rabi,atu "ina yini yayana qanwata mundade muna waya komai nagaya mishi amma ban furta kalman fyaden da mama tasa ,ayimun ba " gashi bamu dade da fara aikin ba zantaho ko kwana biyu ne zanyi gobe ina hanya Allah yakaimu Amin .


Da dare Alhaji Yusuf ne yazo da abokin sa Alhaji sadi mundade muna hira "bakida k'awaye ne ga kud'in komai har anko da zakuyi duk kuyi" mun gode Sosai ,mundade kafun suka kama hanya komawa saboda dare yayi .


Alhaji Yusuf


"Nikuwa in yimaka tambaya mana" ina jinka "meyasa kazo gidan k'ananan mutane neman aure duk matan ka yaran masu kudi ne " Alhaji sadi "kasan nina sanka " malam Dauda ne yasani wannan aikin yace in nemi yarinya maisuna Rabi,atu uwarta Rabi,atu kakarta Rabi,atu sannan Baban yarinyar Rabi,u kakan yarinyan Rabi,u yayan yarinyan Rabi,u "shine nanemo nasha wahala shekara na,biyu ina nema kafun nasamu" shege nawa sannan yacemun itace matar arzikina yara da dukiya nida talauci munyi hanun riga "Allah ya taimakeka,shiyasa in ba haka ba mezanyi da gayyar nan " amma fa yarinyan tanada kyau ,uwar ta kuma son kud'i uban nedai bashida surutu da gayaniya.




FAUZIYYA


Cikina k'ara girma yakeyi yanzu wata uku kenan ,munje Asibiti an gwadani bana d'auke da cutar HIV Alhaji Gali tunda yatafi bai dawo ba amma kowani rana yana yimana aike na nama dan mai sai da naman ne yake kawo mana wai inji Alhaji Gali ,babu kalan dad'in da bamaci abinci kuwa yanzu har awani muke bayarwa,waya tane take ringing Iliya ne "yadawo kuwa har yanzu shiru bai dawo ba,kisamu lokaci zakuyi magana da Saifullah " an hanani fita saboda wannan k'addarar ren cikin shikenan zaizo amma zai rufe fuskan shi ,misalin karfe biyu kisan yadda za,ayi kifita "nagode kodai matar shi tazo ne " aa ba komai a Ranan sajen saifullah yazo agun raken Iliya muka tsaya "zamu d'aga k'aran ne kodai mubi shawaran Iliya sai kin haihu "




inason malamai sushigo cikin wannan batun ne,a nawa shawaran mubari sai kin haihu sai a gama gaba d'aya dan yanzu za,a k'ara ma,aikata dayawa dan bincike "amma meyasa suke neman shi ne?wan nan nebanida masaniya gobe iliya zai dawo...
[8/28, 19:49] MAMAN KHAIRAT CE📖✍🏿: 🌸🌸🌸🌸🌸
Y'ANCIN MATA
🌸🌸🌸🌸🌸


🅿️4️⃣5️⃣⏭️4️⃣6️⃣


Alhaji gali yagama yawan shi yadawo Jos ya zauna zaiyi kwana biyu"Hajiya Amina ta tambaye shi "nikuwa yanzu kafiye tafiye tafiye " kibari yanzu abubuwan sunfara yawa ga babu Wanda zai tayani ,da yanzu inada yaro shizan d'aura akan dukiya na "ka daina fad'an haka Allah zai bamu wataran " shiyasa duk cikin matana ina ji dake"jibi zanyi tafiya in sha Allahu.


FAUZIYYA




"Fauziyya lokaci ya k'ure mun sai dai mu gyara na gaba, amma Abba " kitashi daga nan tunkafun raina ya b'aci dan bana wasa ,dake "gobe zanje gidan su Saudat " dan rashin fitan yanzu kafafuna sunfara kumbura,Anty Halima"ni abunda yake bani mamaki ma,meyasa k'afafun ki suka kumbura haka ne kidubeki,cikin da bai wuce wata hudu ba."wannan nekuma banida masaniya, akai kodai kina nufin cikin yayi girma d'ayawa ne?


"Bahaka nake nufiba,tashi nayi daga gun nanufi d'aki alwala nayi,zanshiga d'aki Amma Abba ko tashi banga a lama zaiyi ba ,cen yatashi" gobe zakuje da yarinyan nan awu"bazan jeba kuda cin kudi nida wahala bazan iya ba"yanzu Halima a nikike gayawa haka saboda bakida kunya"angaya maka ,nifa wannan auran ya,isheni ,ni ba haihuwa ba ba komai ba sai wahala ,daman sai da aka gayamun "rufemun baki tunda kika shiga rayuwa ta,kullum ina tare da masifa " nid'in ko eh, shikenan ..


RABI,ATU


"Mama kibani wayarki zankira Abdul " waye Abdul kuma?"wanda ranan yazo ,mezaki gaya mishi"zangaya mishi zanyi aure ne"kibari Saura kwana biyu "aa mama wannan cutar tayi yawa taya zankai wannan lokacin ban gaya mishi ba" Mama zuciya na sai yadinga tashi sannan zazzabi nakeji,Ras gaban mama yayi "kardai ciki ne da ,ita in kuwa hakan ne gara a ce ayi auran nan kowa ya huta suje cen suta lissafi " ga wayan ,kiranshi nayi gobe in yanada lokaci yazo ko yau yacemun da yamma zaizo ,sallamar Bintu naji "Mama ina wuni ya gida lafiya" ina innar taki tana gida kice ina neman ta,"zangaya mata in sha Allahu .


Lafiya kuwa Rabí,atu "sai in dinga jin zazzabi ne lokaci d'aya " yakama ta kije Asibiti karkije ayi aure mufara ganin ki,a asibiti jinya ,kai Bintu"jibi Rabi,u yana hanya ,
"Kai da gaske eh zaizo shegen auran nan ne"kidai na fad'an haka mama tana jin mu gaskiya " mazan ce ,kedai kiyi hak'uri "mezamu shirya ,babu komai sannan ban yadda kigayawa kowa ba kedai ga wannan kud'in kije Bayan tasha ki siyo mana zannuwa masu kyau guda biyu da gyale da komai iri d'aya kibada d'inki " duk wannan" kud'in ?


"Shi ,kiyi sauri kidawo sai Ku gaisa da Abdul dan yace kusan k'arfe d'aya zai zo,kar Baku gaisa ba" bari naje babu damuwa sai na dawo ,wanka nashiga nayi naci abinci,in narufe idona abun da yafaru dani nake gani , fyade a dakin mahaifiya ta kaicun wannan kaddaran mara yanci ,shikenan maza sukan cutar mana da rayuwa dan su ,sunga basuda abun kunya ko,tun safe mama tafita yawon karban adashe bata dawo ba sai kusan k'arfe d'aya.


Yaro Abdul ya aika na fitoh "ya jikin da Sauk'i mushiga kota bakin k'ofa naga duk jama,a sai kallon mu sukeyi " Abdul kayi hak'uri "wannan mutumin da kaganshi ba d'an uwan muba ne" Wanda mama takeson had'ani da shine komai dana sani nagaya mishi"amma ya zakiyimun haka ,bayan natsayar dake, a matsayin wacce zan aura,nine nadace da zama mijinki ,banason auran Wanda ba yar talaka ba so baruwan shi da kud'i ko talauci nasaba yakeso"na tabbata wannan mutumin ba sonki yakeba sannan akwai abunda yakawo shi gareki, bayan son da nakeyi miki akwai tausayi a cikin son danake yimiki,wannan bazai baki rayuwa mai inganci ba"basu gayamun aurar da kezasuyi ba da nafitoh "ko Yau akace aure a shirye nake " nace zaki koma makaranta in gina miki rayuwa mai inganci Rabi,atu ban San dalilin da yasa nake sonki ba, kinfiye mun komai in kacire iyaye na"kayi hak'uri bazan tab'a mantawa da duk wani kyauta tamun da kayi ba ,kayimun halacci kasoni Wanda bankai kai katsaya daniba kajawo mutane da yawa suna darajani banida tamkarka,hawaye, duk Kansu sukeyi,cikin tausayawa"ba komai Rabi,atu ki d'auki wannan a matsayin salon kaddaranki ,kunemi salon k'addarata Ku karanta na maimuna Tijjani iyam akwai darasi a cikin littafin ga ya fad'akar


,Bintu ne tadawo"sannu Abdul "yauwa" wannan qawata ne Bintu tun muna yara muke k'awanta ka, "Abdul kayi hak'uru babu yadda zamuyi da mama ,ko Baba bai,isa ya cenza wannan abun ba ina mai neman afuwanka ," ba komai Bintu "bazan manta Rabi,atu ba a rayuwa ta,dan haka yawuce " Yau she ne auran? Yau saura kwana shida


"Zantafi sai anjima gobe zandawo da misalin karfe uku na yamma" duk Kansu kuka sukeyi zuciyoyin babu dadi sallama ya musu"ke Rabi,atu meyafaru?"mama "yanzu akan yaron nan kike kuka" kiyi hakuri nayiwa Alhaji Yusuf alkawari amma koni yaron ya kwanta mun ,"Salame zatazo tayi miki gyara kinji "salame kuma? " yaushe ta,iya gyara"tacemun ta iya "hmmm mama kenan
[8/28, 19:49] MAMAN KHAIRAT CE📖✍🏿: 🌸🌸🌸🌸🌸
Y'ANCIN MATA
🌸🌸🌸🌸🌸




🅿️4️⃣3️⃣⏭️4️⃣4️⃣




"Kwai bayanin da iliya yayimun kuma na gamsu" amma me, Iliyan yace game da shi Alhaji Gali kodai wani ,abun yake aikatawa ne"kunfi kusa fa ,Fauziyya taya ke bai sanar dake ba ni zai sanar dani"wan nene gidan Alhaji Gali ?"in kasha wancen kwanan ne shizai baka, daman ganin gidan amma yanzu kam babu daman kagani daga nan .




"Ina Anty Hadiza da yaran " sunanan tace wai yanzu yakamata kifara zuwa awu dan a duba abunda ke cikin ki"a cikin da banida tabbacin na shegene ko dai na halak ne ,shine zanje wani awu nikam bazan jeba"amma karki duba

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads