Showing 18001 words to 21000 words out of 30994 words
Chapter 7 - YANCIN MATA Hausa Novels Complete by Maman khairat .txt
wannan lafiyan ki akeji kibar ganin laifin da akayi mishi wannan yaron bai San anyi laifin ba"haka ne ,Sa,idu ne yazo suka gaisa "ya aikin munata fama Allah dai ya mana jagora Amin ya rabbi " ki shiga gidan kar a nemeki nagode .
Barin su nayi bansan mesuke fad'a ba har nashigo cikin gidan Abba na nasamu a gida Wanda mutuwar zuciya duk ya aure shi "sanñu Abba yauwa Fauziyya " Abba taya zanje Asibiti dan duba lafiyan cikin nawan ?"zamuyi magana da shi amma number baya shiga yace yaje wani ,k'asa zai dawo kawo mun wayata in gwada "toh Abba zuwa nayi na d'auko wayar nabashi bugu d'aya number yashiga " sannu Alhaji yauwa "daman batun zuwa awune yarinyan takeson fara zuwa toh bamusan ko kana so ba" yana da kyau taje zan turo kud'i a kawo mata gobe laraba sai taje amma matar ka taraka ta zaifi dan gudun kar,samu matsala muddin cikin nan yasamu matsala, zan d'aure duk wani zuriyan Ku"babu ma,abunda zaifaru"me naman daya ke kawo muku nama zai kawo muku kud'in kashe wayar yayi .
"Abba Ina son kasanar min ya matsayin auren da kace kayimun " Fauziyya ki zauna "na aurar dake ne ba,a bisa shawara ba sannan banyi shi cikin yadda addini ya tanadar ba na aurar da kene bisa karban sadaki amma kuma shedu basu tantance ba Alhaji Gali ya taimakeni kinsan da ina gadi a wani babban shago a kasuwan hatsi toh Alhaji Garba yace yabar kud'in shi miliyan biyu sannan babu wanda ya k'ara shigowa garaban shagon tun bayan tafiyan su,sai ni tunda nine nake gadi a wajen ,anduba kudi babu shine yace sai nabiya shi ko yakaini k'ara a na cikin wannan tashin hankalin ne Allah yakawo Alhaji Gali ya tambayi meyafaru a ka gaya mishi shine yace,zai biya abashi nan da sati biyu ,har sunyi yarjeje niya ya Amín ce" kintina lokacin da kike tambaya na akan bana bacci "eh "
A lokacin ina cikin tashin hankali wanda ko gidan nan baifi miliyon d'aya Zata kai ba munanan Alhaji Gali ya biya kud'in nafara dako a kasuwa yana yawan mun alheri bansan a unguwan nan yakeba daga baya nasani sai da muka yi kusan ,wata biyu yace zanbada ke a shi a maimakon kud'in sa sannan kud'in da yabiya shine sadakin ki ,na amince nace nabashi yace bayason kowa ya sani har goro da minti duk yasiyo yabani, duk abunda ake nema sannan yace mun zaiyi miki akwati amma sai kin tare a gidan shi goron kasuwa nakai da cimgam din nasiyar dan a Ranan babu abinda za,aci a gidan nan ,mukuma mezamuyi da goro ,yabada sadaki amma shedu basu tabbatar ba sannan sadakin yabayar ta hanyar yarjeje niya"amma Abba wannan auren shida babu duk d'aya katab'a ganin in da akayi aure batare da wasu sharud'a ba wannan ba aure bane ..
Meyasa katurani gareshi ?"gani nayi kinzama matar shi ,tunda yabada sadaki da komai "bafa abunda bai bayar ba nine dai na cinye..
Aure babu waliyi na da nashi duk da kana uba amma kenan kai ne kazame mishi uba sannan Kaine kazama waliyi na kenan bakuyi aiki da addini ba kenan wannan cikin yazama na shege dan bantaba ganin irin wannan auren ba gaskiya.
" yazanyi Fauziyya kinfison na k'are nayuwata acen gidan maza kenan ?"Abba bance haka ba da kunyi a rubuce Wanda kai zaka saka hannu shima haka...
[8/28, 19:49] MAMAN KHAIRAT CE📖✍🏿: 🌸🌸🌸🌸🌸
Y'ANCIN MATA
🌸🌸🌸🌸🌸
🅿️4️⃣7️⃣⏭️4️⃣8️⃣
Wasa gaske saura k'wana biyar aure Baba ne yaje yasiyo komai na auren da kud'in gonar da yasiyar biki bidiri ranan laraba Rabi,u yadawo "mama shin bazaki gayawa yan uwan ki bane ? banga sunfara zuwa ba sai dai dangin Baba amma bai kamata su sauk'a a dakin Baba ba " kai kenan dakayi hankali amma su q'artin banza ne ko tina wannan basuyi ba sai zagina suketayi "inason ganin mijin Rabi,atu kunyi bincike mai kyau a kanshi tundaga aiki yanayin auren shi addini nasaba" zanci mutuncin ka kanaji ba banason shishigi tunda ubanta yabada ita toh kai kam kazuba ido kayi kallo"yace mana yarabu da mata yakai biyar sukuma,rashin hak'uri ne yakawo haka"mama kenan Allah ya kyauta da dare naga mama tafitoh tana waya "Salame kinsan halin Rabi,u so yake ya titsiye ni da tambaya wai ya munyi bincike,kijimun dan bantan uba " kibani number malam in gaya mishi shima a rufe mishi baki karya samu daman yin wani magana"kituramun gobe zan kirashi "kigaishe da yaran gobe zamu zo sai bayan gama biki zamu koma" mun tambayi Auwali ya barmu..
Da dare ya Abdul yakawo mun wani abu yace kar,in duba sai naje gida nace toh nasiha yamun Sosai Wanda ko iyaye na basuyi mun nasihar ba kamar yadda yamun munyi bankwana, nasan in banda Allah babu Wanda zai had'a wannan soyayyar nasan yadda nakeson Abdul shi har yafini .
A na saura k'wana biyu dangin mama sukazo a ranan har nama mama takawo mana mukayi abinci lokacin da za,akai abincin su inna safiya da baitu ko nama babu duk ta tsince a lokacin Baba yana gunsu"yanzu kai bazaka samu yanci a kanka ba sai yadda tayi dakai mufa Fulani bama yin haka,kayi tinani da kyau.
Ina ganin mama tasaka magani a cikin miyar tuwon dare kowa yaci gidan kanwar Baba takawowa yan uwan shi abinci ko tuwon basu kulaba so take tarufe, bakin kowa duk abunda akayi kar kowa yayi magana har a gama sha biyu tatashi ta bunne laya a tsakiyar gidan .
RANAN AURE
Gidan mu yacika Sosai banda cin tuwo babu abunda akeyi dan kayan abincin Alhaji Yusuf ne yakawo shiyasa yace duk abunda babu ayi mishi magana zai kawo a ranan Alhaji Yusuf yakawo mun shadda doguwar riga Wanda tasha aiki guda biyu daya nagun malamin Alhaji Yusuf biyu nagun tela malamin kayan yayi kusan wata a wajen shi yana aiki a kanshi '' ga kayan nan tiraren jikin shi naji take zuciya ta yatashi sai mai a motar shi ya d'auko ruwan gora na kunkure bakina sai jeramun sannu yakeyi"yaushe kikafara wannan aman ?"Yau kwana shida kenan. Kishiga gida zamuzo da dare mu dauke Ku ,ko magana nakasa.
Wanka nayi nasaka shaddan Bintu"kinsha kyau amaryan mu "Binta kenan ina ajiyan dana baki tana gidan mu ki ajiye mun sai naje gidan sai kikawomun " angama cikar da gidan mu yayi bazance yayi yawaba dan mama mai jama,a ne ,karfe biyu aka d'aura auren ,kannen Baba ne sukayimun nasiha Sosai cen mama tata nemana "ga wannan kishanye zaiyi miki amfani" inason a kaini Asibiti banajin dadi ne"kinci ubanki a na biki ne kekuma Asibiti kike fatan zuwa kibari in kinje sai yakaiki "mama dazu fa a gaban shi nayi amai toh yazakiyi ,kiwuce kije kici abinci haka a ranan nadinga a mai amma babu Wanda ya tambayeni sai kanwar Babana Baitu" Rabi,atu bakida lafiya ne? eh zazzabi ke damuna ,sannu kinsha magani kuwa? Eh nasha magani "Allah yabaki lafiya.
Da dare a kazo d'auka na Alhaji Yusuf ne da kanshi shida a bokin sa ,na shiga motar nida bintu ,a lokacin da nafitoh Alhaji ne yakamoni ya shafa mun fuskata da hannun shi duka biyu ,naji warin magani da tirare a hannun shi " kishiga keda k'awarki mutane hudu su shiga wancen motar ",gobe sai mutane suje mu al,adan mu ba,a cika a gidan amarya " bakomai ,ba mutsaya ba sai Nasarawa Bayan lokal government,fitoh wa yayi yabude GET d'in muka shiga komai tsaf kitchen yayi kyau dan ankashe kudi komai irin na talakawa masu rufin asiri a kayi "Alhaji kirana yayi kusan k'arfe goma naje parlour shi nasame shi" a nan zaki kwana muhaka mukeyi "amma kibari mu kwana tare da su," sune suka biyamun kudin sadakin ?
Shiru nayi kishiga kiyi wanka,kizo muci abinci mu kwanta tawul yabani na d'aura duk sai kunya ta rufeni ,tirare nagani na shafa nazo na shafa mai "kizo muci abinci nama nagani nazo na zauna mukaci banji yace muyi sallah,ba,yawatsa ruwa muka kwanta da gyale na zan rufu saboda AC dake cikin d'akin jawoni jikin shi yayi nine bargon ki cen naji yace yakamata a bani hakki na " meye hakki kuma nahau yin kuka Sosai "kiyi hakuri tun lokacin da na dandana zakin ki nakasa samun sukuni kiyi hak'uri karki sa na zama mai ciyo ,a Daren ya dirzeni iyakan dirza bakalan wasan da baiyi mun ba har ta dubura na sai da yayi abunda yaga dama kafun wani roba mai fad'i yakawo mun ki wanke, gabanki sai kusan asuba sai kiyi wanka, " bakiji zafi irin na ranan ba ko? Naci azaba amma sonake ya barni nace eh "a she gabana da nawanke a roba a malam zaikai ruwan a gora ya d'ura ya ajiye yadawo ya watsa ruwa ya kwanta,ina ganin yafita parlour jinayi yana waya ,banji me akace ba nadai ji yace ya dura ya ajiye bacci nayi amma ko ganin shi a kusa dani banyi ba sai kusan k'arfe biyu yazo ya kwanta gabana kaman yacire dan zafi sai daga baya naji kamar Barkono aka sakamu. A she a daren yakai ruwan da nawanke gabana a malamin shi yadawo duk ban saniba ..
Washe gari kunyar kowa nakeji banason sugane meya faru dani" aure dadi "nikuwa Bintu da ya Abdul zai yadda da kin aure shi " rufamun asiri wannan d'an gayen mezaiyi dani "bashida matsala"kedai mubar zancen da safen ankawo mana abun karyawa dayawa kowa taci har muka rage Sosai .
Ranan asabar da yamma kowa ya watse ya barmu mu biyu ina shan wahala, a kwana bakwai ba ranan da Alhaji Yusuf bar kusan ceniba baya barina nayi wanka sai dai na wanke gabana in kwanta haka da yauki zan wanke ko ina yacemun kar nazubar nace toh har nagama kwana bakwai din shi .
FAUZIYYA
Munje Asibiti nida Baba anyimun duk abunda yadace dan Anty Halima tace bazata jeba ,naso zuwa da maman Saudat amma,banason Baba, yace suna goyon bayana an tabbatar mun yan biyu ne a ciki na ,wasu murna zasuyi nikuwa ko murna banayi ,lokacin da muka dawo nasamo Maman Saudat ita da Anty Halima" kundawo ya jikin naki' Allah yabaki lafiya Amin "bari nakoma daman Saudat netace bakejin dadi " yanaga cikin ki yanata zama babba"kodai kin had'u da kumburin ciki ne daman tafad'a ne taji me Anty Halima ,zatace Anty Halima ce"abunne a dunkule waya sani kodai yar taki zakusamu jika "kintaba ganin in da a kayi ciki batare da Anyi aure ba yaushe aka d'aura mata aure " yayi wata hudu auren sirri ne"toh shine baki gayamana ba sai muganki da ciki?shiru nayi nagagara yin magana sai jin muryan Baba mukayi"kuwuce bamason shishigi kodai aikoki a kayi ne? Kayi hakuri sai anjima
Takaici duk ya dameni natsani in bude idona inga wannan cikin a ranan Alhaji Gali yadawo washe gari yace in zo haka naje dan in kawo raho toh a Iliya
Ina shiga sai naga wani da buhu yana tsintar abu a bola,jinayi Alhaji Gali ya kirashi "kai ga bolan nan kaje kazubar mun " d'auki ,juyowa nayi naga sun had'a ido da matashin yamishi ina gani nashige wani buhu nagani cen nazauna ya shigo "amarya shine bazaki cemun ya hanya ba " ya hanya "lafiya ya yarona naji ance yan biyu ne Allah ya raba lafiya ,ina zuwa ganin yatashi na lek'a wani d'aki naga bak'ar bunsuru amma abunda yabani mamaki,bantaba jin kukan bunsurun nan a gidan nan ba ga ansaka mishi, wani Abu ja a bindin shi da saman kanshi ,dawowa nayi ina zama yashigo ,naganshi da wani k'elle fari da baki ya d'aura kanshi da shi" ya naganka da wanna ? "eh kaina kemun ciwo shine na d'aura " meyasa baka sha magani ba, ji muka anyi sallama,naji yace kadauki buhun yana parlour toh mungode naji ance" dawowa yayi yarufe k'ofar"gani kace in zo,zabura yayi naga yanufi in da Bunsurun yake yarufe window yadawo"nida matana mekikeso gacen tsarabar ki,sannan matana suna gaishe ki,banza nayi da shi "wai taya zaka dinga cemun matar ka, yaushe a kayi taro wajen daura mun aure da kai" kinsan zubamun ido yayi nakasa cewa komai...
[8/28, 19:52] MAMAN KHAIRAT CE📖✍🏿: 🌸🌸🌸🌸🌸
Y'ANCIN MATA
🌸🌸🌸🌸🌸
🅿️4️⃣5️⃣⏭️4️⃣6️⃣
Alhaji gali yagama yawan shi yadawo Jos ya zauna zaiyi kwana biyu"Hajiya Amina ta tambaye shi "nikuwa yanzu kafiye tafiye tafiye " kibari yanzu abubuwan sunfara yawa ga babu Wanda zai tayani ,da yanzu inada yaro shizan d'aura akan dukiya na "ka daina fad'an haka Allah zai bamu wataran " shiyasa duk cikin matana ina ji dake"jibi zanyi tafiya in sha Allahu.
FAUZIYYA
"Fauziyya lokaci ya k'ure mun sai dai mu gyara na gaba, amma Abba " kitashi daga nan tunkafun raina ya b'aci dan bana wasa ,dake "gobe zanje gidan su Saudat " dan rashin fitan yanzu kafafuna sunfara kumbura,Anty Halima"ni abunda yake bani mamaki ma,meyasa k'afafun ki suka kumbura haka ne kidubeki,cikin da bai wuce wata hudu ba."wannan nekuma banida masaniya, akai kodai kina nufin cikin yayi girma d'ayawa ne?
"Bahaka nake nufiba,tashi nayi daga gun nanufi d'aki alwala nayi,zanshiga d'aki Amma Abba ko tashi banga a lama zaiyi ba ,cen yatashi" gobe zakuje da yarinyan nan awu"bazan jeba kuda cin kudi nida wahala bazan iya ba"yanzu Halima a nikike gayawa haka saboda bakida kunya"angaya maka ,nifa wannan auran ya,isheni ,ni ba haihuwa ba ba komai ba sai wahala ,daman sai da aka gayamun "rufemun baki tunda kika shiga rayuwa ta,kullum ina tare da masifa " nid'in ko eh, shikenan ..
RABI,ATU
"Mama kibani wayarki zankira Abdul " waye Abdul kuma?"wanda ranan yazo ,mezaki gaya mishi"zangaya mishi zanyi aure ne"kibari Saura kwana biyu "aa mama wannan cutar tayi yawa taya zankai wannan lokacin ban gaya mishi ba" Mama zuciya na sai yadinga tashi sannan zazzabi nakeji,Ras gaban mama yayi "kardai ciki ne da ,ita in kuwa hakan ne gara a ce ayi auran nan kowa ya huta suje cen suta lissafi " ga wayan ,kiranshi nayi gobe in yanada lokaci yazo ko yau yacemun da yamma zaizo ,sallamar Bintu naji "Mama ina wuni ya gida lafiya" ina innar taki tana gida kice ina neman ta,"zangaya mata in sha Allahu .
Lafiya kuwa Rabí,atu "sai in dinga jin zazzabi ne lokaci d'aya " yakama ta kije Asibiti karkije ayi aure mufara ganin ki,a asibiti jinya ,kai Bintu"jibi Rabi,u yana hanya ,
"Kai da gaske eh zaizo shegen auran nan ne"kidai na fad'an haka mama tana jin mu gaskiya " mazan ce ,kedai kiyi hak'uri "mezamu shirya ,babu komai sannan ban yadda kigayawa kowa ba kedai ga wannan kud'in kije Bayan tasha ki siyo mana zannuwa masu kyau guda biyu da gyale da komai iri d'aya kibada d'inki " duk wannan" kud'in ?
"Shi ,kiyi sauri kidawo sai Ku gaisa da Abdul dan yace kusan k'arfe d'aya zai zo,kar Baku gaisa ba" bari naje babu damuwa sai na dawo ,wanka nashiga nayi naci abinci,in narufe idona abun da yafaru dani nake gani , fyade a dakin mahaifiya ta kaicun wannan kaddaran mara yanci ,shikenan maza sukan cutar mana da rayuwa dan su ,sunga basuda abun kunya ko,tun safe mama tafita yawon karban adashe bata dawo ba sai kusan k'arfe d'aya.
Yaro Abdul ya aika na fitoh "ya jikin da Sauk'i mushiga kota bakin k'ofa naga duk jama,a sai kallon mu sukeyi " Abdul kayi hak'uri "wannan mutumin da kaganshi ba d'an uwan muba ne" Wanda mama takeson had'ani da shine komai dana sani nagaya mishi"amma ya zakiyimun haka ,bayan natsayar dake, a matsayin wacce zan aura,nine nadace da zama mijinki ,banason auran Wanda ba yar talaka ba so baruwan shi da kud'i ko talauci nasaba yakeso"na tabbata wannan mutumin ba sonki yakeba sannan akwai abunda yakawo shi gareki, bayan son da nakeyi miki akwai tausayi a cikin son danake yimiki,wannan bazai baki rayuwa mai inganci ba"basu gayamun aurar da kezasuyi ba da nafitoh "ko Yau akace aure a shirye nake " nace zaki koma makaranta in gina miki rayuwa mai inganci Rabi,atu ban San dalilin da yasa nake sonki ba, kinfiye mun komai in kacire iyaye na"kayi hak'uri bazan tab'a mantawa da duk wani kyauta tamun da kayi ba ,kayimun halacci kasoni Wanda bankai kai katsaya daniba kajawo mutane da yawa suna darajani banida tamkarka,hawaye, duk Kansu sukeyi,cikin tausayawa"ba komai Rabi,atu ki d'auki wannan a matsayin salon kaddaranki ,kunemi salon k'addarata Ku karanta na maimuna Tijjani iyam akwai darasi a cikin littafin ga ya fad'akar
,Bintu ne tadawo"sannu Abdul "yauwa" wannan qawata ne Bintu tun muna yara muke k'awanta ka, "Abdul kayi hak'uru babu yadda zamuyi da mama ,ko Baba bai,isa ya cenza wannan abun ba ina mai neman afuwanka ," ba komai Bintu "bazan manta Rabi,atu ba a rayuwa ta,dan haka yawuce " Yau she ne auran? Yau saura kwana shida
"Zantafi sai anjima gobe zandawo da misalin karfe uku na yamma" duk Kansu kuka sukeyi zuciyoyin babu dadi sallama ya musu"ke Rabi,atu meyafaru?"mama "yanzu akan yaron nan kike kuka" kiyi hakuri nayiwa Alhaji Yusuf alkawari amma koni yaron ya kwanta mun ,"Salame zatazo tayi miki gyara kinji "salame kuma? " yaushe ta,iya gyara"tacemun ta iya "hmmm mama kenan
[8/28, 19:52] MAMAN KHAIRAT CE📖✍🏿: 🌸🌸🌸🌸🌸
Y'ANCIN MATA
🌸🌸🌸🌸🌸
🅿️6️⃣1️⃣⏭️6️⃣2️⃣
""""''''''''''''''''''''''Jama,a da dama sunji mutuwar Alhaji usman mutum ne nakowa bashida fitina sai da,akayi kwana uku kafun Hajiya Amina suka sani duk kansu sunyi kuka musamman H Amina dan a shi take kawowa k'ara in Alhahi Gali yafara iskancin sa "ya isa haka ,kindami mutune da kuka kaman wani dangin kin" amma Yau dan y'an uwanka sun shiga damuwa ko a kasin haka dan na damu nayi laifine?"meyasa baka sanar da muba da wuri,mezakuzo kuyi kodai zaku dawo mun da shi ne?"mun,isa bamu isa ba Allah yamishi rahama ,sai da sukayi kwana bakwai,yaran duk abun tausayi,yarasu yayi "yanzu kam komai ya tsaya,kunutsu Ku iyalan shi kuyi takaba yadda yadace, Wanda suke makaranta nizanci gaba da d'aukan d'awainiyar su" ke jamila da Rahama ,kuzauna da iyayen mazajen Ku lafiya Ku d'aukesu a matsayin iyaye ,kunga yanzu duk wani gata da za,ayi muku ,bazai burgeku ba dan iyayen Ku sund'aure muku baya amma yanzu hakuri zakutayi fatan mudai Allah yasa mudace ,zan d'auki Sadiq tunda shine k'arami zanbawa Amina tayi hidiman shi,ras gaban gaban Kaltum amaryan Alhaji usman ya tsinke,daman bawani shiri sukeyi da Alhaji Gali ba ta ya zaice zai d'auki d'anta da yake primary one "Gali