Showing 6001 words to 9000 words out of 30994 words
Chapter 3 - YANCIN MATA Hausa Novels Complete by Maman khairat .txt
tinani har ya yanka kaman tsofi ne zasu sha ..
" Nagode Sosai Allah yakawo kasuwa"
Wucewa gida nayi ina saka k'afana Anty Halima tafara surutu"ina kikaje ? wato anji maza shi kenan anzama karuwa kenan dad'ina da gobe saurin zuwa daba kince keta Allah ba yanzu k'arshen alawa k'asa ,ko kulata banyi ba nawuce kayana ,lokacin da zanfita shinkafar dana d'iba naje nasiyar da kud'in nabiya kud'in mashin amma tsabagen iskanci ko ganewa batayi ba nake ganin itama siyarwa takeyi a satin da yawuce yakamata inga al,adata amma shiru babu labari, halama daya ke nunamun banji ba haka nata daurewa babu wani sukuni banga alaman wani abuba kuma.
Bana shiga harkar kowa a gidan dan ko,isa ta kallo basuyi ba gashi duk nafice musu a rai daman Abbana shine mai kula dani tunda yacemun karna shiga har kanshi ban k'ara shiga ba .
RANAN ASABAR
Tunda wuri na shirya dan yanzu ba shiga tsafgar Su nakeyi ba mashin nahau nace yakaini Nahuta wajen masallacin ,da ake sallah jumma,a ina zuwa naga wani yaro"dan Allah inane gidan Saifullah police baban Jiddah "gacen gidan zakiga da bishiyan mangoro " nagode naira biyar na bashi ,sallama nayi
Kasance war zafi ne suna zaune a gindin biyi shi amsa mun gaisuwar akayi yarinya k'arama da bazata wuce shekara shida ba duk yadda a,kayi Jiddah ce "sannu kece me sallama eh nice Babanki yana gida kice Fauziyya ce toh da gudu tatafi, " ance kishigo
Gida ne babba Wanda akwai d'akuna dayawa a cikin gidan b'angare uku nagani "sannu da zuwa yauwa sannun ki kinsha hanya sannu tashi tayi takawo mun ruwa bayan nasha muka k'ara gaisawa Saifullahi yagabatar dani
Fauziyya ni dan asalin garin nan ne a kasuwar NPN aka,haifeni ,anan nayi wayo har nagama makaranta nasamu aiki nazo nayi,aure nadawo gidan nan ,tun ina haya nazo nasiya mahaifina yarasu nida ,ya rana da mahaifiya ta ne yarana uku kinji tarihi na .
Allah yaraya amin kunna wayar yayi, har Hadiza matar shi zata tashi yace ta tsaya " muryan Alhaji gali naji yana cewa
"DPO yarinyan nan nabawa mahaifinta kud'i dayawa yabiya bashi nace mishi shine sadakin yar shi ,sannan ya amince yace yabani na buk'aci yabari ta gama karatu ya amince nazo nafasa shida kanshi yakawo mun ita" waye shedarka, "gaskiya mu biyu mukayi shirune ya biyo baya " zanbaka dubu hamsim zankawo shedun k'arya dan su amince suce and'aura mana aure a zahirin gaskiya sadaki na biya batare,da andaura ba "amma karfa kowa yasan maganan banason a zubar mun da kima " dakazo da mutanen nazo dasu "amma kasan aiki ,gaskiya jin murya, mutane, dayawa naji" kunshirya dan fad'an gaskiya ? eh munshirya zamufad'a "kunanan aka d'aura auren Fauziyya? eh munanan mune sheda" shi kenan zaku iya tafiya.
Tunda aka fara banji muryan Abba naba sai da ,akayi kusan gamawa naji DPO yayi tambaya "da amince warka Fauziyya taje gidan eh " nine nakai ta da hannuna .
Tsaf mukagama ji tun farko dana faraji hawaye natayi Hadiza tabani hak'uri "karki damu ni Saifullah zan taimake ki, hak'ika anzalin ceki amma akwai Allah da sannu gaskiya zaiyi halin shi" amma Fauziyya tunda aka ,fara wannan kes d'in kinyi period ne? Banyi ba tun 27 yakamata in yi yanzu har munshiga wani wata "karki damu ni a Asibiti nake aiki ni ingozuma ce na fannin mata kije kiyi fitsari mu gwada karkuma ciki ya shiga dan gaskiya ina miki kallon mai ciki
Ciki ! Ciki!! Ciki!!
Eh ciki shi kenan wani roba tabani nayi fisari tacire abun, godin futsari tabar wajen cen tadawo " tazauna tasaka yayi mintina kad'an naga ta d'ago ta zuba mun ,ido
[8/28, 19:49] MAMAN KHAIRAT CE📖✍🏿: 🌸🌸🌸🌸🌸
Y'ANCIN MATA
🌸🌸🌸🌸🌸
Paid book 200
🅿️1️⃣9️⃣⏭️2️⃣0️⃣
DAMATURU YOBE STATE
*Unguwar Malam matari*
"Mama kina ganin za,a bani kuwa, kinsan yadda mahaifin yarin yannan yazage dayawa yakamata a ce nan da sati biyu a wuce wannan batun gaskiya " mahaifinta nada San abun duniya in har kanada wani Abu kabayar a bashi zaifi ko babu komai zai sau k'o daga wannan zuciyan ,wallahi nima hak'uri nake da shi .
"Bari naduba motar nawa dan nasan komai kud'i ne ke siyan shi haka ne kam kud'i ya mik'awa mama, ina kallon su dan na biyo na lab'e inji mezasu ce ,bansan yaushe Mama tazama haka ba " zan koma gobe nakeson inji ina maganan muta kwana "kar kaji komai ka kwantar da hanka linka babu komai duk yadda za,ayi naga mama sai fara,a takeyi ko tatina Yau kwana d'aya banje talle ba amma ko a jikin ta " meye kinwani zuba mun ido badai auren dazaki huta ne bakeso ba zaki gane kuranki tunda ke duniya bazata yimiki fad'a ba .
Baba ne yakirani "Rabi,atu karki yadda da abunda mahaifiyar ki tazo miki da shi nasan duniya kisani zakizo kiyi dana sani, taya mahaifiyar ki abun duniya yakeson tsokale mata ido "
Taya ! Taya!! Taya!!
"Amma karki damu kici gaba daya gayawa Allah kukanki zan tayaki"Baba kaduba mata biyar ya aura so take ta zamar dani k'aramar bazaura ayya Mama ce tahaife ni kuwa gaskiya ina da ja.
"Mahaifiyar kice tad'auki cikin ki na wata Tara da kwana Tara tahaifeki cikin wahala da rashin lafiya tun cikin ki yana wata biyu tayi bankwa na da lafiya sai da ta haife ki " Ku shida Allah yabamu sauran duk sun koma kune na k'arshe kuka zauna "in kuwa ina da rai babu Wanda zai gaya miki magana ko yace zaiyi miki tijara ko yaja ra,ayin ki ,in kuma kina so ,wan nan ne banida matsala da hakan .
" kidai na da mun kanki dan zakijawa kanki wani ciwon da ban Wanda bakisan Yau she zai barki ba dan haka ,kikiyaye kitashi kije Allah yamiki albarka Amin .
"Rabi,atu ki d'auki tallen nan kifita da shi kiga goro yakusan bushe wa, banida zab'i haka nad'aure na d'auka robar gyad'a tana d'ayan hannu na ,Inata tafiya har yan yobe line na nufa manyan mutane masu cin goro sukata siya ,har sukayi mun dubu d'aya gyad'e na d'ari uku zagayawa nakeyi hijabina har k'asa dan su uku yayana ya d'inkamun ina da girman jiki in ka ganni zakace nayi shekara ashirin da biyu jinayi an kirani" Rabi,atu juyawa nayi a she yaya Abdul ne "meya kawoki talle nan kuma ?"
Yau nace bari na cenza hanya "kodai bakeson had'uwa dani ba ?ba haka bane kawai " bawani kawai na fuskanci bake sona a duk lokacin da zandage in nuna kulawa a gareki sai kinkawo wani hujja .
"Ya Abdul ba haka bane ka dubeka,da kyau taya da matsayin ka zaka auri ,iri na dana fitoh da ga gidan talauci "nata b'a gaya miki ina da kud'i ko wani abu ,kiyi mun adalci bamu tab'a maganan nan dake ba ya zakiyi mun haka " nine naganki naga kin kwanta mun wani abu ne dan nace ina sonki .
Sai jin wani murya mukayi"Abdul meyakai ka tsayiwa da y'ar tasha kuma ?
Kai wato baka d'aukan kanka ka,ajiye akan abun da yake dai dai ,ko .
"Toh uwata tunda ke ce ragamar rayuwa ta yake hannun ki ,kifita ta hanya ta tasha ne munraka Safiya dan haka,ba gida zan koma ba kiwu ce kitafi gida .
Dafani tayi " ke nice Wanda zai aura bakiga mun dace ba kirki bata lokacin ki ,akan Abdul dan yafi k'arfin ki dubeki y'ar talaka dake, kiwani tsaya wa yana hure miki kunne.
"Safiya kiwu ce nace zanci mutuncin ki bana,son muyi haka dake a layi, a hakan ne zan aure ki koda kin cenza halinki wallahi sai dai in mutu banyi aure ba ,wannan ita nakeso bakida ikon hanani kiji da kyau jaka Wanda batasan Y'ANCIN MATA ba,ki wuce naga ta tura baki tabar wajen mota tashiga taja tabar mu a tsaye .
Tashin hankali nabaro a gida gashi na k'ara cin karo dawani tashin hankalin wannan rayuwar Allah yayi mana sutura,duk yadda ,Abdul yaso muyi magana naki sauraron shi .
Ina zuwa gida ban samu Mama ba sai ganin kaya nagani a k'ofar d'akin mu shin kafa taliya mai manja ,har da garin masu kud'i muda mukecin dawa da masara ,banbi takan kayan ba nawuce naduba Mama tayi miya amma bata tuk'a tuwo ba dan anka she itacen hura wuta nayi na d'aura abincin k'arfe shida nagama cen naji muryan Baba " Rabi,atu ina mamar taki ne?"Bansan in da taje ba nima ban dad'e da dawo wa ba "kunyi abinci ne ?nayi Baba kizuba mun bari naje masallaci kafun ya huce dan tun Karin safe banci komai ba " toh baba zan zuba maka yanzu
Bai wani dade ba yadawo a k'ofar mu na shinfid'a taburma na zuba mana munaci tare "wannan kayan fa?" Nima anan nagan su bansan kowaye yakawo ba,bai k'ara cemun komai ba ya cigaba da cin abincin har muka gama a gida yayi sallah har kusan k'arfe sha d'aya naji dirin rufe k'ofa ,rufe ido na nayi kaman ina bacci .
"Rabi,atu kinyi bacci ne ko kishiga mana da kayan nan kitchen haba"Mama bansan kayan waye bane taya zan shigar in kuma ba namu bane "namu ne Alhaji Yusuf ne yakawo ga turamen zani guda hudu da shadda da less har manyan hijabin da kike sawa yakawo shine a cikin zanin kinsan banbawa salame komai ba data haihu shine nakai mata guda d'aya ." amma Mama yazakiyi haka sokike sai kin salwan tar dani kenan wai shin kinyi bincike a kan mutumin kuwa ?
Waya gayami ki yanzu a na tsanan ta bincike so kike mu jawa kanmu ruwa ko,ga ci ga rashi ,juyawa nayi nabarta tanata surutu inaji aka kirata tafita
Mama "kinaji nasamu wani malamin da gobe ki shirya zamuje a Nguru yake aikin shi kamar yankan wuk'a amma nakira shi yace kitafi da riga da zanin Rabi,atu da gajeren wondon Babnta " karki damu Salame goba zaki ganni sai munyi magana "amma kuwa dake za,aci arzikin ...
POTISKUM
" Fauziyya ciki ne dake ,a razane Sajen Saifullah ya d'ago ciki kuma eh ciki ,amma bari na shirya tunda ina da aiki zanmuje mu gwada a Asibiti zaifi sai ayi rubutu yadda kowa zai sheda dan gaskiya,ancuce ta bana kad'an ba Allah yabi mata kadun ta, bari mu shirya dan har HIV sai mun gwada "bari nima na biku dan inganewa ido na." Kibar kuka in sha Allahu zamushiga kotu da su bazasu tab'a cin zarafin ki in barsu ba tunda su mutanen banza ne hawayen bak'in ciki da rud'ani da farga ba duk sun dameni shikenan yanzu Iliya yazama ba mijina ba duk irin kulawan dana ke,samu daga gareshi yazama a banza .
Mashin muka hau sai asibiti k'arami,dake cikin garin namu potiskum, muna zuwa tace muzauna bayan tagama kimtsawa tace muje ,nabita ta kaini aka d'ibi jinina a ka gwada komai nan ma yanuna a kwai ciki salati nayi kowanne an gwada HIV ne sunce in dawo in nayi wata uku ..
[8/28, 19:49] MAMAN KHAIRAT CE📖✍🏿: 🌸🌸🌸🌸🌸
Y'ANCIN MATA
🌸🌸🌸🌸🌸
Story and writing by Amina maaji (maman Khairat )
Paid book 200
🅿️2️⃣1️⃣⏭️2️⃣2️⃣
""""'''''''Yanzu yazamuyi anty Hadiza ?"karki damu Fauziyya komai zai shige miki cikin duhu yanzu amma kibada lokaci zai zama tarihi duk abun yadamu sajen Saifullah" ki koma gida ninasan yadda za,ayi zamu shirya duk wani abu da mukasan zamu gurfanan da Alhaji Gali da mahaifin ki .amma kisani zaki jajirce ne dan musamu mafita kinji " in bake bacci kifara in bake ,laulayi kifara na k'arya har Antyn ki tagano menene silan yin hakan "Anty Hadiza na dad'e da fara amai amma ba kullum ba."tunda sune suka jefaki cikin wannan hanyar Wanda dana sani nezai biyo bayan hakan "
Ga wannan kihau mashin kitafi gida duk abunda kikasan zakiyi dan bayyanu war wannan cikin kiyi
"Sannan in kinyi sati biyu kidawo policetetion d'in dan musan abunyi kinji " na gode sosai Allah yabiya Ku amin
Ina zuwa gidan su Saudat nawuce duk nagala bai ta "Lafiya kuwa kuka natayi duk rarrashi na da Ummin Saudata tayi nak'iyin shiru har nagaji nagaya mata duk yadda nayi" na shiga uku na yanzu haka rabo yake kenan yazanyi da wannan k'addaran data tun karomu yazamuyi kenan "karki damu kaman yadda kika ce in kwantar da hankali na zan kwantar amma ina son kisani da sannu zasuga ne suntab'oki zan shige miki gaba akwai wata lawyer da zan had'aku da ita dan tatema ka miki, kinwuce karfin shiga babban al,amarin na tausaya miki matuk'a Allah dai yasa muda ce Amin ya rabbi na gode .
" Fauziyya ina tare dake ko yaya ne bazan tab'a juya miki baya ba ke tawa ne nasan waye ke, a rayuwa "na gode saudat kin taimakeni kema Allah yabaki yadda zakiyi " ina son kekam kikai darajan ki kisan kinkai kimarki gidan miji "in sha Allahu,"abinci tazubo mun naga nacinye tas nakoyi wani cin masifa ,wucewa gida zanyi Iliya ya tsayar da mu " Saudat ko kema fishin kike dani ne naga ko magana bayimun kikeyi ba"iliya kayi hak'uri bawai duk abunda kake tinani ne ba nashiga rud'ani da tashin hankali amma in komai ya lafa zangaya maka"shikenan Allah yarabaki da wannan damuwan "Amin " ina tausayin iliya sannan akwai ayar tambaya a kanshi bantab'a sanin inane anguwan suba bai wuce shekara d'aya ba yafara siyar da rake a anguwan nan gashi bai yikama da talaka ba ko wadda fatar jikinshi zai nuna yana cikin wani yanayi na babu,na tsaya tinani har Saudata tagaji muka wuce gida ina shigowa Anty Halima tana "ka ganta ko " meyasa yanzu kindai najin magana ne Fauziyya, bakamar na dab'a" tun Yau she kika fita "ni gaskiya bazaki baci dan gin mahaifinki su zargeni ba kiji da kyau yarinya tunda kikaje kika zubar da kimarki shikenan kuma " kizo mutafi d'aki Saudat "ki shiga zankoma sai gobe, nasan halin Saudat ranta ne ya baci sosai
A mai na kirkiro har na gaskiyan yafitoh " mezan gani yanzu ke ciki kikayo mana kenan Abban Fauziyya ka fitoh kusan, tayi wannan aman bana lafiya ba kwana uku dakawu ce naga tayi ,irin shi"bana ce kar,abun yarinyan nan yashafeni ba shi, ne kikeson damu na"amma kune sanadi dan haka kune zaku tsaya a bakin dan haka muje a gwada ta sannan a gano meke damun ta dan bazan zuba ido mutane su hau, la,anta na ba.
Dafe kanshi naga yayi Amma Alhaji Gali zangaya wa yasan abun yi tun wuri dan wallahi kashin sa ,zai bushe kitaso muwuce Asibitin, da yafi kusa mugani ,hijabi na saka duk kanmu muka tafi munyi sa,a kuwa duk ma,aikatan sunanan
Bayani mukayi aka,sake gwadani a karo na biyu ciki ne gareni Result din da,aka bawa Abba na har Hannun shi rawa yakeyi amma da yatina wani abu ko jiran mu ,banga yayi ba yawu ce ..
[8/28, 19:49] MAMAN KHAIRAT CE📖✍🏿: 🌸🌸🌸🌸🌸
Y'ANCIN MATA
🌸🌸🌸🌸🌸
Zakibiya kudin ki dari biyu ta, wannan asusun Amina maaji 4271914914 Fcmb
Ko katin Mtn ta wannan Number 08068748984
Story and writing by Amina maaji (maman Khairat)
Paid book 200
🅿️2️⃣5️⃣⏭️2️⃣6️⃣
"Amma Salame nan kam ba k'auye bane cikin gari zakicemun "haka ake kiran wajen saboda batar da k'afa "kedai Allah yabamu sa,a Amin " amma inkuwa Rabi,atu ta auri Alhaji Yusuf kibari nasan har makka zata kaini .
Nikuwa ya labarin Rabi,u ne yana Enugu ko inane ma kunsan shi nida na haifi yaran amma abun haushi duk sunfison wannan tsumman mahaifin nasu Wanda tsiya duk tadame shi ga yanzu zai yimun ,bak'in ciki wato bazaki, gane mata basuda imani ba sai anje gun wani bokan ko malami "Kekuwa Salame ina kikasan mutumin nan ke nicefa Halima kinsan ni komai zan,iya kudai ba kuna gida ba mekuka sani kuntsaya kama kananan malamai Wanda sai kikashe kud'i babu biyan buk'ata.
Sunata hira har layi,ya iso kansu suka shiga ciki ,malam yana zaune ga magunguna da tarin littafi a gunshi da wasu littafai da kwarya da k'asa a ciki.
" Salame kune? eh mune "jiya nakira nayi maka bayani ga tanan " wanine yake neman yar cikina ga yanada arziki yarinyar bataso mahaifinta shi ma bayaso yanzu ya zamuyi"wannan aikin mune bari nagani ,wani tsurbun shiyayi ya d'ago kai "wanna mai Sauk'i ne zaku siyi abubuwa sannan kuntaho da kayan sawan yarinyar eh da na baban nata eh " muntaho da shi .
"Zaku bar mun kayan sannan taure mukeso bak'ikirin zamuyi *Duna*,abu na biyu makahon zakara Wanda ido d'aya baya gani da shi ,in Kuwa baku samu zakara mai ido d'aya ba Ku nemi ku ,soke ido d'aya nagefen hagu sai yagama jinya kikamo kikawo mun in Kuwa bazaki samuba zancen za miki wani maganin .
Da farko zamu mallake miki Alhaji Yusuf da mahaifin yarinyar sai abunda duk kikace musu,yarinyar kuma mubata wani lokaci dan itama akwai motsi a kanta " ga wannan dubu ashirin ce zan d'awo nan da kwana biyar zanje in samu zakara inada shi a gidana ,wannan maganin abakin kofar mijinki zaki samishi wannan kuma tiraren wuta zakisa kowa ya shak'a na anguwan koda gida uku ne babu Wanda zai yadda ya bude bakin shi yayi magana akan auren .
Sannan wannan a ruwan wankan yarinyar zaku d'iga mata sai yadda kikayi dasu "na gode Sosai zamuwuce kuce zakuwuce garin governor kenan kugai sheshi dariya sukayi .
" Salame kinsan bantaba zuwa Nguru ba gaskiya garin ya had'u dayawa akwai malamai addini akwai na tsiyar ma,kibari kinga hanyar machina akwai wasu k'auye aikin malaman garin kamar yankan wuk'a .
Tasha sukawu ce ga yunwa ga ishir ruwa balangu suka,siya da lemo suka sha har rake kifi doya gamje gamje sukataci ,har motan yacika basu,iso gida ba sai bayan k'arfe takwas .
"Yanzu Salame mufara zuwa gidan nawa kafun in fitoh in rakaki,kinga sai mubatar da k'afa ko ya kikace eh muje badamu wa nida Baba muna tsakar gida sai jin sallamar su Mama nayi naga Fuskan Baba yahade ta " sai yanzu ?"eh malam sai yanzu ya k'arin hak'uri kabari malam yarinyar abun Tausayi ga mutuwar miji, Salame ce tace" Baban Rabi,u sannu da gida yauwa tashi yayi yawuce d'aki dan ankawo wuta sai da Salame ta dade kafun tatashi dan tawuce gida yaronta tayi mishi wanka.
Sunsha hira a hanya mama tadawo ,abinci tazuba Wanda miyar taushe nayi da biski inagani tasaka ,dayawa ga daman mama cine da ita kamar Wanda in tafara cin abinci kamar ta had'a da kwanon bacci ,wajen k'arfe biyu Mama tatashi ina ganin ta dan tunda sukafita wannan karon