Showing 9001 words to 12000 words out of 30994 words
Chapter 4 - YANCIN MATA Hausa Novels Complete by Maman khairat .txt
ban yadda da fitarsu da Salame ba nabud'e ido na cen naga batanan inata jiran tadawo cen na hangota tana dawowa daga b'angaren Baba ,bansa komai a raina ba nace taje bashi hak'uri ne kodan taga ranshi ya baci ga wani masifan zafin da akeyi .ina ganin ta saka ruwa a bokiti taje tayi wanka nima naji tace" Rabi,atu kitashi ki watsa ruwa kiga gumin da kikeyi Mama sai gobe"baki isa ba wallahi tashi raina bayaso haka nayi wanka da ruwan da tasamun nafitoh .
Cen kuwa bacci ya d'aukeni nata mafarki Mara ma,ana ga abun tsoro.
FAUZIYYA
Da safe Alhaji Gali ne ya zo har cikin gidan mu Anty Halima sai rawan kai takeyi duban sunayi duk nak'are musu kallo in da akwai fetur zan,iya watsa musu in huta da wannan tashin hankalin da suka sani "Alhaji ina wuni " lafiya uwar gida ya Fauziyyar da jiki toh Allah ya bata lafiya"a ci gaba da bata kulawa banda hantara duk wata kinada dubu biyar in kikayi ,mun haka"banda takura "ka gayawa mahaifin ta shine dan yahanata koda shan ruwan gidan ne" a kan mekenan matar tawa"nifa nake bada kayan abincin nan sannan ni dan ita nake bayarwa in siyarwa zatayi wannan natane asalima kune kukecin arzikin ta.
"Hakane zamu gyara ,sannan wannan kayan shayi ne da abunda zata buk'ata Allah yabata lafiya" ka tsaya tafitoh kugai sa mana inajin takun Anty Halima nashige bayan k'aure tashigo "Fauziyya kifitoh kugai sa mana da d'an Albarka " bazan jeba "zanci mutuncin ki raina bayaso haka Anty tasani a gaba har da kamo hannu na" Fauziyya ya jikin ?dalla mishi harara nayi tare da jan tsaki "Allah yabaki lafiya dubu sha biyar ya bani " zanyi tafiya kwana goma zanyi in kinyi kikirani in kinada wata da muwa"mezai sa in kiraka macuci Wanda yafi son kanshi da wani Allah zai tarwatsa duk wani a niyar ka .
Yana fita nafice sajen Saifullah nakira nace "yayana inason in zo in d'aga wannan k'aran dan ban yadda ba " Fauziyya kunje kunsa ke gwajin ne ?eh munje "kibari sai gobe Yau bananan naje Nangere zandawo da yamma kakarmu ce ba lafiya" Allah yabata lafiya na gode..
Iliya "Fauziyya ya jikin Saudat tace bakejin dad'i " eh banajin dad'i "gaskiya dan sai wani haske kikeyi kardai bakida jinine" Iliya kenan inada jini...✍🏿
[8/28, 19:49] MAMAN KHAIRAT CE📖✍🏿: 🌸🌸🌸🌸🌸
Y'ANCIN MATA
🌸🌸🌸🌸🌸
Story and writing by Amina maaji maman Khairat
🅿️2️⃣3️⃣⏭️2️⃣4️⃣
Me yasa zuciyar ka bata gaya maka dai dai ne yanzu da kataho bazaka sa,mutanan nan su zargi a kwai wani abuba "bayan munce mijin ta baya gari .
" Halima kenan aikin gama ya gama jiran mezanyi kayan bak'in ciki" al,amarin nan Halima ba,ason raina abun yafaru ba babu yadda zanyi shiyasa .
"Kaduba lamarin nan zaifi ,in bahaka ba asiri ne zai tounu duniya zatajiku"me mukayi Halima ?"tambaya takakeyi kenan hmmm Allah dai yarufa asiri Amin
Da safe anci kuwa sa,a Alhaji Gali yana gida dan,tunda abun yafaru bai koma ba yanata jira ya warke bayason yaje garinsu yasha tuhuma daga mutane dayawa
Sallama Abba yayi ya amsa Bisimillah "meya faru?" daman akan Fauziyya ne ciki ne gareta munje mun gwada ,wani dariya da Alhaji Gali yakece dashi "Alhamdulillah ina masucewa bazan k'ara samun yaro ba a she k'arya ne gashi Allah zai mun kyau ta.
Kaci kyauta gaskiya malam Zakar " yanaga kashiga damuwa anyi mun k'aruwa amma no farin ciki bakayi "karka manta fa bata hanyar da yadace kayi abun nan ba " dakata burin ma,aurata shine sadaki kuma nabiya mekakeso kenan ?
Ga dubu goma nafad'an tukuccin sanar dani dakayi shine sai nazo amma gaskiya zanso ,tadinga ciin kayan dad'i gaskiya "anjima kazo kad'auka muku abunda mai ciki kasan zata buk'ata ,kai kawai Abba yad'aga mishi yafice
Tunda mukadawo Fauziyya sai kuka takeyi Sosai kamar ranta zai fita" kamar yadda nagani ina da ciki gobe zankoma policetetion zankoma inji wasu manyan labarin
RABI,ATU
Da safe ina ganin Mama tanata shiri bansan in dazataje ba dan yawancin ba fad'a takeyi ba ,sai dai inji batanan " Rabi,atu zanyi tafiya wajen rasuwa dan haka ba sai kinje talle ba ki zauna a gida kiyi muku abunda,zakuci
Toh mama zanyi batasa hijabi ba tawuce d'akin Baba inaji tace "zanje gidan rasuwa sai mundawo " amma ,kisaka hijabi mai mutunci mana "kai dai bakace inje ba zantafi ,sai mundawo .
A tasha suka hau mota Sauran kud'in mutum d'aya tsabagen sauri mama ce tace, zata biya kusan sha biyu da rabi suka sauk'a wani kauye suka kama hanya *kadawa* a cikin kauyen Nguru garine da yahad'a mutane dayawa ,a cikin ta akwai wani malami a garin da tambaya suka,isa gidan akwai layi kam ,yawancin mutanan sunata surutu da hira sukeyi salame tace" sannun ku yakuke y'an uwa wata mata bakinta duk goro tace yauwa "akwai layi ko eh akwai zaku jira ko eh zamujira in sha " daga ina kuke? Damaturu kuce kunsha hanya.
[8/28, 19:49] MAMAN KHAIRAT CE📖✍🏿: 🌸🌸🌸🌸🌸
YANCIN MATA
🌸🌸🌸🌸🌸
🅿️2️⃣7️⃣⏭️2️⃣8️⃣
Fauziyya duk in cenza daga yadda na sanki "yauwa Iliya inane garin Ku "kodai kai d'an nan ne ,a wace unguwa kuke?
Ras gaban iliya ya tsinke karfa ya rinyan nan tagano ni aikin mu yazama koma baya Wanda har yanzu bangano wani abune Alhaji Gali ke aika tawa ba " magana nakeyi "Fauziyya kenan sai Yau zakiyimun wannan tambayan " eh Iliya sannan amsa nakeso ko zuciya ta zata yadda dakai "daman baki yadda dani bane ?
" na yadda so nake na tabbatar "ki shirya duk ran dakika shirya kizo in kaiki gidan mu zaifi ko " amma Yau kuma meyakawo wannan tambayan sa,idu mai mazar kwaila sai da hantarshi ta kad'a da yaji Fauziyya tana tambayan iliya ,ido yayi mishi akan ya sallame ta,tawuce "sai anjima Iliya nagode .
Iliya babba ne d'an sanda ne nafarin kaya shida sa,idu anturo sune daga Jos dan suzo nan potiskum anguwar da Alhaji Gali yake suyi bincike dan ana zargin shi da safaran yara k'anana da safaran powder ibiliis gashi manyan laifi yayi guda biyu Wanda bincike ne zai tabbatar da hakan shiyasa Sa,idu ke siyar da mazar kwaila Iliya kuma Rake dan batar da k'afa wayar hannun su lobari ce aka d'aure wayar kullum kayan jikin su bana kirki bane amma sunada kekkewar alaqa da mutanan anguwan .
RABI,ATU
Lokacin da natashi duk jikina ciwo yakeyi Sosai zuciya ta babu dad'i har mama tagama abun karyawa tasaka wani turaren wuta mai warin gaske " Mama wannan turaren kamar na aljanu duk bawani dadi gaskiya "banza gidana kibari in kinje naki gidan karma ki saka turaren wannan ruwan kine tari natayi har Baba shima tarin yakeyi " a ina kikasamo wannan turaren ne? duk kinda memu da sassafe sai kace wata yar maiduguri "kace katina da tsuhuwar matarka mana ba sai kabiyo ta bayan gida ba dariya,yayi yawuce zanfita " adawo lafiya Allah yabada sa,a Amin ,duk abun yabani mamaki Yau din "Mama bari nayi wanka nafita da sauran goron in yakare sai kisaro mana wani" Rabi,atu kenan kice tallen yafarayin dad'i kenan "Mama kenan ,nashirya nafitoh mata har sunfara kawo kudin adashen su dan Yau yankwasa zasu kwasa y'an zubi su,suba nawuce kayana ,Yau sai naji banida wani kuzari ,sonake inga Abdul ,wucewa shagon shi nayi lokacin k'arfe goma da rabi nasamo mutane dayawa a shagon nasamu nazauna har akasiyi gyada na dari uku " Rabi,atu jiya najiraki baki zoba "Mamace taje gidan rasuwa sai dare tadawo" kice danaje gidan jiya Yau kam in zaki tafi in rakaki inga anguwar naku dan mushirya yadda zamuyi bikin mu kafun yan uwanki da nawa sushiga maganan .
"Kaida kakeda yar uwarka mezakayi dani ?" Meyasa zakice haka kifitoh fili kice bake sona amma karki kafe dawannan "shikenan kasan ina sonka " inaso kakiramun yayana Rabi,u zamuyi magana ,kijirani bari na d'auko wayar in kirashi in had'aku .
Cen naga yasaka wayar a kunnan shi ,gashi "tafiya yayi cikin shagon yabarni nafita daga wajen shagon " ya dai Rabi,atu meke faruwa naji Baba yace Mama zatayi miki auren dole dawani mai kud'i "nagaya mishi duk abunda nasani,sannan Mama bata cenza halinta ba Wanda kasani sai, macin gaba da tayi ga sabbin fuskokin data k'ara sani lamarin Mama sai addu,a" ki kwantar da hankalinki nayi kusan dawowa inason samun wani kud'i ne Wanda inna zo bazan tagayyara ba ,karki damu babu wani mahaluk'i da zai saki ki yi wani abun da bara,ayin kiba kisani "nagode sallama mukayi naje nakai wayar Abdul " bari naje talle in ina dawowa zanzo muwuce sai kindawo ina fita nafara ciniki har dubu da dari biyar nadawo gyada kam babu yak'are ,lokacin har Abdul yafitoh bakin shagon naganshi da leda gari yadau zafi guda biyu "muje taran mashin mukayi sai unguwar mu ,a kusan k'ofar gidan mu muka tsaya ,ko lora da motar Alhaji Yusuf banyi ba munata dariya nida Abdul " inane kofar gidan hango Mama nayi kace, saurayin tane Alhaji Yusuf d'in "waye wancen me motar " dan uwan mune "toh muk'arisa mana mugaisa da shi" mama tana hangomu ta hade fuska "sannu mama" yauwa kune kace karako kanwar taka yasu maman naka sannu ko Allah yasaka kushiga mana kasha ruwa,abun sai yazomun a wani kala,a ina mama tasan Abdul kodai duk wannan cikin hikima ne kar Alhaji Yusuf yagane batasan shiba.
" ka kwantar da hankalin ka gobe kasake zuwa ka iutuntub'i mahaifin nata sannan zan shirya ta kazo ka d'auke ta da yamman taje taga gidan da akwatin da kace karka damu mungode"wanna yaron yar uwata ne "ayya bakomai a gaishe shi dagani yanada kirki Sosai gaskiya kam Allah yasa mudace Amin a bashi wannan gashi abawa baba wannan sai nazo ki tabbatar kin Shiryata tsaf kafun nazo karkaji komai in sha Allahu Jan motar yayi tashigo Abdul ne yakara gaishe ta " sannu yaro yauwa sai dai bangane jaba? "Ina Famfamari ne gidan Alhaji usman mai fata " yayi kyau muna mutunci ne Yau nace bari nazo mugaisa kakuwa kyauta mungode Sosai ,sana,ar mekakeyi inada shagon sai da kayan gyaran mota ne sannan ni ma,aikacine a gidan NEPA yayi kyau kuce kune masu dauke mana wuta "ina Baba ?bayanan " zankoma mik'a ledunan hannun shi yayi duka biyu Mama tayi godiya naraka shi yatafi,ina shigowa "ke zonan menene tsakanin Ku da shi sona yakeyi mundad'e da shi tun bayau ba " kicemishi anyi miki miji dan anjima zaki rakashi kuga gidan dazaki zauna "wallahi bazanje ba Mama " Rabi,atu nikike gayawa haka dan bakida ta,ido bari naduba meyakawa,sabulun wani ne da mai sai turare da omo da tarkace dayawa da kud'i dubu uku ,a ciki "kiduba yarinya ta da goshin ta,na arziki in kuwa Alhaji Yusuf yafasa a shizan bayar dan daganin shi dan manya ne " kiwuce kishirya "Mama bari nadawo zanje gidan su Bintu na dawo " karfa kidade kinji ko Babane yashigo "kadawo Malam nadawo Yau da farin ciki" toh namene ne haka "nasamu gadi ne a wani gida*Two fifty*anan damaturu aikin gadi ne " ayyiriri nanaye "kace munhuta da talauci " har nawa ne kudin "ban sani ba konawa ne kudin " amma gobe ne zamufara dan yanzu dubu goma "shine nasiyo mana kayan abinci" amma da baka siyoba gashi munada shi dayawa "zai iya k'arewa yanzu na tabbatar " magani yafara kama malam
Har karfe hudu bandawo ba Mama gidan su Bintu tazo innar Bintu tace banzo ba haushi yakamata sai kusan magari ba nadawo lokacin Alhaji Yusuf yazo yatafi yace gobe zai dawo
[8/28, 19:49] MAMAN KHAIRAT CE📖✍🏿: 🌸🌸🌸🌸🌸
Y'ANCIN MATA
🌸🌸🌸🌸🌸
Story and writing by Amina maaji (maman Khairat)
Ku tuntub'eni ta wannan number 08068748984
PAID BOOK 200
🅿️2️⃣9️⃣⏭️3️⃣0️⃣
FAUZIYYA
Dawuri na shirya naje gun matar Saifullah nayi sa,a tananan mungai sa kenan Saifullah yashigo .
"Yanzu Fauziyya tashigo kaman kuna tare" nima sauri naketayi karmuyi sab'ani bayan Anty Hadiza tabani ruwa muka shiga gaisawa wa dasu "yanzu ya a keciki ?
" yasan da maganan cikin sannan mahaifina ko ajikin sa dan bana gaban shi damuwa ta bashiba ne a gaban shi damuwar shi yasani shine yafi mishi,,sannan Alhaji Gali bai fasa yiwa iyayen nawa hidima ba taya zanji dad'i a raina inad burin yin karatu amma salon k'addara tane tazo da hakan littafin maimuna tijjani iyam kunema kusha karatu da hakan .
"Amma yanzu zamuje a d'auki photon cikin dan musan wata nawa ne" yanzu wata nawa bakiga period d'inki ba?"watana biyu kenan zan shigana uku bari muje a duba "banida kud'i kodai kyauta akeyi ?aa Fauziyya da kud'ine bazasu wuce dubu d'aya ba " karki damu zamuje kidai kisake jikin ki kar kiji tsoron kowa .
"Sannan zaki k'ara komawa policestetio kik'ara kai k'aran kinuna kinada ciki suzame miki sheda.
Sajen Saifullah" Bazaki gane mutanen muba yanzu duniyar tab'aci bakamar daba in dane za,a tsiya mata amma yanzu ko fyade akayi babu Wanda yake kula damasu k'aran inda Hisba ne sunfi tsayawa a mutum fiye da ma, k'aran mu ."amma yaushe duniyar tazama haka ? Tun lokacin da imani da Tausayi sukayi k'aranci a lokacin komai ya tarwatse .
Ikon Allah kenan !!
Yanzu meye Abun yikenan "wato laifin mahaifin tane da har yanzu yagara cemata ya aurar da ita batare da sheduba sannan bai maida ita abakin komai ba iyayen yanzu basuda amana" Hadiza kenan nagaya miki son zuciya yashigo cikin lamarin sai muyita addu,a "kuje kudawo sai in kaita gida ko dukkan mu muje a mota na dan gudun wani Abu da zaikai yadawo .
Amma ina mahaifiyar ki ?
" tunda nayi wayo natashi Anty Halima nakegani daga baya maman Saudat tace da safene a kanemi mahaifiya ta akarasa har yau mahaifina bai k'ara tambayan taba kotana raye ko ta mutu sannan shine bansani ba "ita maman Saudat din batace miki ga garin suba Eh bata gayamun ba tacedai mahaifiyata yar Nguru ce zan tambaye ta amma inna koma gida " shikuma mahaifina cemun yayi ta mutu kinji abunda yasakani sark'ak'iya " numfashi duk Kansu sukaja kowa da abunda yake kitsawa da tararrad'i Allah ya kyauta. Amin ya Rabbi munje wajen gwaji cikina wata biyu da kwana goma muka dawo sannan sukarako ni har anguwar mu dagacen nesa muka sauk'a muka taka har k'ofar gidan mu nakai Su .
Ikon Allah ! Ikon Allah!!
"Kushiga mana " bakomai Fauziyya wataran zamudawo in sha Allahu tun da mukazo Iliya nata kallon mu koya kifta har suka juya zasu tafi nayi musu godiya nawuce bantsa saurarun Iliya ba nashiga ,nasamu Abbana yana Alwala "kezonan ina kikaje?naje gidan Su k'awata ne " toh bari in gayamiki muddin wasu suka zigaki kika zubar da cikin nan zakuyi Shari,a da mahaifin shi dan yanzu duk duniyar babu abunda yafiso sama da, wannan yaron shiyasa nake gargad'in ki "amma Abba cikin shegen ne har kake magana a kan, rashin y'ancin y'arka ayya kaika haifeni kuwa da kdaure, kakaini gun mahaifiya ta sannan wannan mungun azzalumin karshen Ku bazai tab'a yin kyau ba tunda nibaka rik'e amanar da Allah yabaka akai naba" yanzu Fauziyya mahaifin naki kike gayawa haka kinzama Mara kunya tunda kinyi abunda cikakkun mata sukeyi "kibarta tasowa yayi ya gauramun mari lafiyayyu guda biyu " kisani ni mahaifin kine inada ra,ayin aurar dake ga duk Wanda naga dama tunda hakki ne akai na nazab'a miki Alhaji Gali Nera a matsayin mijin ki muddin kika k'ara gayamishi magana ko rashin kunya *ban yafemiki* *ba*"Abba nicefa Fauziyya da kafiso nice Wanda kake kirana da mamana nice Wanda in banci abinci ba bakaci nice in ina rashin lafiya kake kuka"nasani tundaga ranan dakika bijiremun a ranan kika ficemun daga zuciya kisani sannan muddin bazaki gyara kalaman ki ,a gareni ba zan tsine miki"Anty Halima cetayi magana "meyayi zafi haka malam " kirufemun baki munafuka kema "sannan karki kuskura kina sakewa kice tasan namiji wannan de d'iyata ne banawa niba kikiyaye harcen ki wajen ai bantamun yarinya ,jin firicin mahaifina ya girgizani amma zuciya ta tashiga rudani sosai
Nashiga d'aki nasha kuka kamar ba gobe" yanzu ninazama tsumma kenan ina Saudat zatashigo tasan halin danake zuciya ta zata fashe Sosai in har Abba na zaici gaba da boyemun wannan al,amarin kukan danayi kaina yata ciwo Sosai har bacci ya d'auke ni na wahala
Washe gari
Da sassafe natafi policestetion wani mutun nagani yafitoh sanye da uniform din shi natareshi "nazo ganin DPO ne " lafiya eh zanyi magana da shi "kibari yana shan shayi in yagama zankai ki " amma lafiya kuwa" k'aran mahaifina nasakeyi akaro na biyu shida wani mai kud'i ya sa anyimun fyade batare da yaji wani abuba "innalillahi " kiyi hakuri bari naduba, jikin mutumi. Yayi sanyi yanata kallona da alama yanada y'ar data kaini a haife bansan mesukayi ba naga yazo yakirani inata dubawa kozanga Saifullah cen na hangoshi yamun magana da ido .
Ina shiga DPO Ibrahim ya kalleni yanayimun magana ta turanci"banajin turanci "kifad'i meyakawo ki kike son magana dani
"Nasan kaganeni nice Wanda nakawo karan mahaifina wata biyu da sukawu ce nagani" karki k'ara zuwa nan mahaifinki yace ya aurar dake ga mutumin daya dace yakikeson inyi miki mutumin yakawo shedu guda uku sunyi rantsuwa "toh yanzu ciki ne dani yakenan ?wannan kuma kekika sani dan banida lokacin wanna Abun naku " kaifa ubane na tabbata kanada d'iyar da kahaifa sa,ata in diyar takace zakaji dadi "wannan kuma kekika sani zankira mahaifin ki muyi komai a gabanki amma inason ki tausasa harcen ki Allah ya kyauta" nasan baka d'aya daga cikin yan sanda masucin haram kasani rayuwa zata juyamaka baya watarana bakada Abun fad'a ranan da kowa littafin sa zai karanta da kanshi .
Kificemun daga office yarinya k'arama dake kinsan Allah kitsaya a waje za,aje a taho da mahaifin ki yanzu ,wayar da sajen Saifullah yabani tanata recording a bakin zanina yake fitoh wa nayi ,naji dadi da Saifullah nezaije ya kira Abbana shida wani .
Awa biyu sai gasunan sai da suka shiga bantsaya ance inshiga ba nashiga karfin hali "DPO ne yafara magana" wannan diyar takane tazo da wani batu wai cikine gareta "eh munje an gwadata ance cikine toh mekuma yafaru shi Alhajin yana kulawa da ita harda mu yanzu shekaran jiya yaje ya sallamemu akan zaije k'asar waje
Nima banso hakaba nine na,isa da ita bawai itane zata kai karana ba amma tunda hakane zanyi maganin ta " wai kamar Fauziyya har ta,iya kai