Showing 24001 words to 27000 words out of 30994 words
Chapter 9 - YANCIN MATA Hausa Novels Complete by Maman khairat .txt
turo ma aikata dayawa zasuyi wani babban aiki sai datayi kwana biyu tasanar da Anty Halima"yanzu muje Asibiti shizaifi,nemo mana abun hawa sai muwuce asibitin zaifi, a guje tayi waje ansamu mashin din da zai kai su Hasiya ce tarik'e ta suka tafi suna zuwa ma,aika tan suka taho sata a kujeran daukan marasa lafiya labour room akayi da ita cen Doctor Salamatu Ahmad mala tafitoh "haihuwa ce da saura amma in munyi a wa,uku bata haihuba zamuwu ce da ita d'akin tiyata CS " badamu wa inji Hasiya " mun yadda,a wa uku yayi babu wani matsi shiru lebour ta kwanta ma "zamuyi mata aiki " ina mijin ta yazo yasa mana hannu "baya gari sai dai mahaifin ta shima sai munjira shi" Ku hanzar ta,kiran Abba ,akayi yak'ari so Asibitin yasaka hannu an shiga da ita awansu biyu sunshiga na,uku kafun sukayi nasaran Ciro yarinya cen aka ,kara Ciro yarinya "yaran fa uku ne cen aka ,kara Ciro yarinya ,duk sukayi abunda yada ce,kafun likitan yafita doctor mustaph fitoh wa Doctor Salamatu tayi bakin nan a yashe" ina tayaku murna y'an uku ta haifa duka mata ne"yan uku madam Alhamdulillah ,inji Hasiya d'akin hutu a ka kaita,bari nagayawa mahaifin ta"fauziyya ta haihu yara uku duk mata ta haifa"wannan Albishir ne mai dad'i bari nagayawa Alh "Alhaji Fauziyya ta haihu yara uku ta haifa" dagaske malam zakar ?"
eh da gaske muna Asibitin ma yanzu haka aiki a kayi mata,ga gunmu babu kud'i "kaje subaka number acc sai a tura musu nima bana gari naje India amma gobe ina hanya" Allah ya kiyaye,.
Alhaji gali kiran k'ungiyar tasu yayi yasanar dasu"kayi duk yadda zakayi ,tunda yan uku ne munason biyu "munyi daku daya kukeso taya zanbaku biyu kuma?" Wannan ne kuma sai kasan yadda zakayi Wanda yafara zuwa daga farko shi mukeson a kawo mana .
Washe gari wajen k'arfe shida ya,iso Asibitin yawuce duk abun nan da akeyi da Hasiya ko gida bataje ba,ina shiga d'akin da Fauziyya take ya hango yara duk suna bacci ,karisawa yayi "masha Allah yara sak ni,wani haushin sa nakeji Sosai" sannu Fauziyya kinyi mun komai da nakeso yanzu nakai miki akwatin da nayi miki Alkawari yana gidan Ku,"Yau she ne za,a sallame Ku?gobe inane kemiki ciwo yanzu,su sallameki Yau mana"haka sukace kabari sukai goben shikenan ,ko ya tambaya me,aka samu maza ko mata,dan naga halama maza yakeso sai zancen maza yakeyi.
Washe gari
A ka sallame mu,Hasiya ce naji tana waya cikin harcen turanci sai jin tanakeyi tana cewa yes sir ,duk wani ma,aikacin da yakeda hannu a wannan aikin duk suna unguwan mu,har wata mata da tazo muka wuni da ita tace ita dangin Alhaji gali ne, a shiya turo ta Alhaji gali yagama duk shirin sa ranan irin zirga zirgan dayake yi har tambaya yayi waye yafara zuwa farko"waya gayamaka maza ne,mata ne fa"mata kuma meyasa baki gayamun ba,komawa gefe yayi yafadi cewa duk mata ne,banji abunda ,aka ceba sai jinayi yace duka kuma haba.
Jami,ar tsaro duk sunkewa ye gidan mu babu Wanda zai gane a kan ma,aika tane kowa harkan shi yakeyi ,Hasiya tattaro kayan ta tayi daga wannan yar uwar Alhajin sun had'a ido sai inga sunyi murmushi.
[8/28, 19:52] MAMAN KHAIRAT CE📖✍🏿: 🌸🌸🌸🌸🌸
Y'ANCIN MATA
🌸🌸🌸🌸🌸
🅿️6️⃣9️⃣⏭️7️⃣0️⃣
ALHAJI GALI NERA
Nama dayawa yakawo gidan su Fauziyya "ga wannan kowa yaci a saka sauran a miya Wanda , karabawa kowa yaci d'anye aka silala ,Hasiya ce bataci ba dan tunda tafara aiki a gidan ta nuna batacin nama,ita da Wanda tazo a matsayin yayar Alhaji gali, tun bayan mangari ba wasu suka fara yin bacci saudat tak'i ci haka tatafi gida batare da tasaka komai a cikin taba y'an uwan maman Fauziyya Washe gari suna hanya kafun k'arfe tara mutanan gidan sunyi bacci banda Hasiya texs tatura a sauran ma,aikatan akan suzama cikin shiri dan ya shirya wani abu duk yan gidan sunkwan ta bacci .
" kuzama cikin shiri kurage hasken wayar Ku ta,in da zaku,iya amfani da shi batare da tayi k'ara ba toh canal godiya nake
Magani ya barbad'a a cikin naman dan shine shawaran shi na k'arshe a kwai wani Wanda zai taya shi aikin wajen k'arfe biyu sukayi shirin su cikin hikima shida musa babu Wanda zai kallesu yace suna a hankali suka k'arisa k'ofar gidan da rarrafe suka ,isa sunbud'e kenan basu tsaya ,ko ina ba sai cikin d'aki a lokacin sanyi a keyi Hasiya hijabi biyu tasaka duk tana kallon su,jijjaga kai Alhaji gali yayi"ina son Ku amma k'ungiya tafini buk'atan Ku zanbada Ku nasan maman Ku zata haifamun Wanda sukafiku duka maza ,guda biyu ya d'auka musa ya d'auki d'aya sunfara tafiya kenan Hasiya tatura texs "Jami,an tsaro duk sun zagaya k'ofar gidan shi,har yafitoh suka shiga cikin gidan shi yaran a falo a ka ajiye su " Alhamdulillah munsha wahala k'arfa hudu zamu kama hanya musa"inji waye zaku tafi kafarmu k'afarku"police guda uku a cikin gidan shi tun yamma sunanan batare da Alhaji gali yasan dasuba husur suka hura jama,an tsaro sunfi goma kowa da b'andiga a hannun shi"Yau a sirin ka ya tounu azzulumi mungu,juyawa yayi zai d'auki k'ellen nashi canal kabir "kaduba cen gacen wuta yanaci mun kona duk wani abun mugunta daka ke gadara da shi,zufane taketou mishi har sai da yayi fitsari" kana motsawa zamu fasa maka kai duk abunda kakeyi babu kalan abunda bamu saniba,gashi andaure mishi k'afa da ankwo,musa sai rawan sanyi yakeyi"shikenan oga asirin mu ya tounu watan cin ubanmu yakama a bunda muka shuka shizamu girba,ina sana,a ta kuka jawoni cikin masifa ban mori kudin ba gashi an kamamu "duka sukayi musu Wanda ko tashi bazasu iyayi ba kafun da safe kowa yafitoh Hasiya ne tatashi Fauziyya uwar d'akina kitashi kibasu nono da gigin bacci tatashi" Hasiya ina yarana"Bazaku gansu ba "ubansu ya biyo dare ya sace su yanzu duk kuzo muje k'ofar gidan Alhaji gali kuga ikon Allah " a gigice suka tashi suna zuwa an fitoh da Alhaji gali bakin shi duk a kumbure"ina yarana?"dakata Fauziyya, wannan mijin naki dan safaran mutane ne sannan sunada k'ungiya yasace miki yarane zai kai gidan tsafin su munyi kwana shida muna aiki batare da kinsan komu waye ba"Hasiya ma,aikaciyar muce haka kazalika yayarshi da mukace muku,asali bai Santana aiki muke da ita"kai daga idon ka kasan wannan ?"mai bawa fulawan gidana ruwa ne wannan mai wankemun takalmi,wannan fa"Wanda nake siyan nama,a wajen shi ne,duk binsu da kallo yakeyi"Abban Fauziyya abun duk ya dameshi"Allah ya,isa tsakanin mu da kai,duk yaduba ya ga mai mazar kwaila "tabbas Yau zangirbi a bunda na shuka nadade ina zaluntar mutane Yau gashi sanadiyar yarinya k'arama asirina ya tounu Fauziyya sai kuka takeyi rungume yaran ta yayi.
" gani Abba bakasan halin shiba Yau kasa komai ya tarwatse wannan wace irin ranane"kiyi hakuri fauziya kiyafemun "haka aka saka Alhaji gali a mota a ka rufe gidan yara sai ihu suke yimishi Hasiya" Yau nabar aikin nagama da aikin ki ga wannan kud'in Wanda kike biyana da Wanda yabani kiyi amfani da shi kafun a yanke mishi hukunci"kai kuma kakula ajiyar da Alhaji gali yakawo maka da yayi sanadiyar mutuwar ka motoci uku ne sukabi bayan su ,har Saifullah sai da yabisu dan yayi namijin kok'ari Sosai kuwa.kusan a zahar suka,isa cikin jos
An fitoh da Alhaji gali a wahalci duk kansu hannun su ,a d'aure bazaka gane Alhaji gali ba in kasanshi,kafun kace meye zance ya shigo unguwar su matar shi Hajiya Amina har taji"daman nasani Alhaji gali ba abun Allah yakeyi ba Allah Nagode maka da bai biyo ta kaina ba"dabasu kona mun kayan aiki naba dannawa zanyi in b'ace wani waje dakin horo a ka kaishi bayan gana mishi a zaba hak'orin sama har sun cire fitoh wa da shi sukayi
"Zaka gaya mana abunda kakeyi" zan fad'i gaskiya duk abunda nakeyi ..
[8/28, 19:52] MAMAN KHAIRAT CE📖✍🏿: 🌸🌸🌸🌸🌸
Y'ANCIN MATA
🌸🌸🌸🌸🌸
Story and writing by Amina maaji maman Khairat
True life story
🅿️7️⃣1️⃣⏭️7️⃣2️⃣
Rashin lafiyan Bintu yadamu inna tarasa yadda zatayi kodai shawaran mutane, zata d'auka ne takaita gun mai magani ko Allah zaisa tasamu sauki"wannan ciwon, kaman na,asiri"wazai yiwa Bintu haka za,ayiwa mai kud'i ne kodai irin Bintu da ko nera d'aya batada shi"shifa makashin ka yananan tare da kai"Inna karku zargi kowa a she Allah bazai jarrabeni ba?" nagodewa Allah tunda yayini bai jarrabeni da ciwo mai tsanani ba sai yanzu dan haka Alhamdulillah zanci gaba da addu,a Allah ya yafemun yabani lafiya"
Hakane amma kibari muje misau in sha Allahu komai zaizo da sauk'i kibari kawai "inna banayi miki musu amma yau Alfarma nake nema kiyi tawakkali ki fauwalawa Allah lamarin mu ,kiduba Rabí,atu irin jarabawar data keta afka mata,ita kuma mezatace?
" rayuwar ki data Rabí,atu daban ne ita nata jarabawar tasan tushen ta son abun duniya ne kawai irin na mahaifiyar ta dabin malamai .
FAUZIYYA
Lokacin da suka koma gida kowa shiru yayi mutane sai shigowa suketayi dan jajanta, musu kafun ,kace kobo duk labarin yazagaye unguwar kowa da irin abunda yake fad'a "Abba kaga abunda nake gayama ka ko,yanzu wa gari yawaya daga taimako a she d'an safaran yarane da manya har jarirai bai bariba ,wannan wace kalan masifa ne wannan wani irin a zaba ne" kiyi hak'uri Fauziyya yaudai Allah yarabani da masifa guda uku "ke Halima ina matana kezan tambaya uwar Fauziyya na dade bana kallon ta,ganin ta na k'arshe nabari kinayi mata kitso,nayi mamaki da kika yadda da ita keda bake sonta ras gaban, Anty Halima ya tsinke yaudai malam Zakar yagano nice sanadi" ina tambayan ki ,kinyi mun shiru jin Sallama sukayi a she kannen maman Fauziyya ce, sukazo,kushigo mana ya zaku tsaya a waje "yanzu nake tambayen Halima ina matana take duk sai da sukaja numfashi Fauziyya kuka taketayi bata samu daman yimusu sannu ba " wannan matar taka azzaluma ce tayi mata kurciya a maiduguri,a ka tsince ta ita bamai hankaliba ba mahaukaciya ba duk abunda suka sani duk suka zayyana musu"yanzu kece kika salwantar mun da mata bakida imani kika jefani cikin masifa kiduba yadda rayuwar ta tarwatse mana nad'auka mungama a she kekin gama dani jikinshi rawa yaketayi tashi yayi yarik'ota ya gaura mata mari har sau biyu Yau ,sai kinfad'a da bakin ki kafun in sakeki,irin halin na kikayi shiyasa mijinki ya sakeki nikuma na aura "kayi mun afuwa nice sanadin komai nina jefata na tsani in bude ido inganta ita da d'iyarta nidanake amarya kafu sonta a kanni shine nakarb'o magani na tilasta ta,nayi mata kitso da shi Wanda in ta b'ace,babu Wanda zai tambaye ta ko dangin ta bazasu tambaye taba kokaima " nayi sanadiyar da aka koreka daga aiki dan tabbas in har kana aiki zakafi takuramun ",Allah ya,isa tsakanina da ke kinruguza mun rayuwa kin cutar da iyalina Allah zai sakamun " kije nasakeki saki uku ko a lahira bana fatan musake had'uwa dake nida iyalina bazamu yafemiki ba,k'annen mamana kallon su suketayi"wallahi tunda kika cutar mana da yar uwa kema abunda kikayi sai munkomar kanki karfa,kimanta mufa y'an nguru ne .
Tsugunawa tayi tana kuka tana bada hak'uri barinta sukayi suka shiga d'aki sunsamu Fauziyya tana basu nono yaran suna sha"kekuma kalan naki jarabawar kenan ,kiyi tawakkali kinji karki jefa kanki cikin ukuba Allah yana tare da ke babu wani abunda zai sameki Allah zai baki mijin da yafi wannan azzalumin .
"zanzauna dake har a gama wannan shariar kafun kinmanta dakomai sai kidawo" nagode Abba shiri yayi yawuce gun matarshi,kanshi kaman yacire dan ciwo da muwa duk yamishi yawa.
ALHAJI GHALI NERA
Kufitoh dashi ga matarshi tazo a daddafe a ka fitoh da shi" yakasa,d'aga ido ya kalli Hajiya Amina "yanzu duk abunda kake aikatawa kenan a she kai mungune mai budurwar zuciya gaskiyan Kaltum datace bamusan kokai waye ba shiyasa muke zaune da kai Allah ya,isa azzalumi a she kayi aure a cen garin da bamma san hanyar, garin ba" Hajiya daman mun aika akwai yayanshi yazo kemuke jira zamuyi mishi tambayoyi a gaban ku kuji abunda yafaru ,wani ne yawanka mishi mari har sau uku ya matse kafan shi d'aya cen yayi k'ara wawulan shi ya bayyana a she yan sanda masu farin kaya sunfi hukunci a kan masusa uniform.
"Kabude baki muna jinka sannan masu video suna d'aukan ka photo gidan Tibi duk zasu d'auka da y'an jarida TVC ko wani gidan Tibi mun gayyace su muna jin ka,zaka fad'a ko sai mun hukunta Kane.
" zan fad'a nidan kasuwa ne nafara wannan sana,a tun lokacin ina karami Wanda banwuce shekara talatin ba d'aya ba wato a shirin da tara nahadu da abokina a Abuja yabani shawara,akan akwai cigaba nikuma sonake nayi kud'i kota ina shine na yadda a lokacin ana shirin aurena da Amina,dawuri nasaka lokacin a kayi Abokina sulaiman shiya, fara koyamun sana,ar safaran yara muna kaiwa k'asashen k'etare,jikinsu kaman hannu kafa azzakarin namiji da ido sai duburan jaririn matana uku duk sun haihu ninake biyo in sace yaron a kasashe, gari basuda yawa Wanda muke harka da su sannan a chana munada wata k'ungiyar mu duk ranan da mukaje chana zamuyi wanka da jini mukuma sha duk wanan abunda mukeyi a nan Jos k'ungiyar mutafi zafi a kan na k'asahen k'etare dan su sunfi tsanani duk kanmu manyan mutane ne sunfara buk'atan in basu mahaifina nabasu bayan wata d'aya sukasa nabasu mahaifiya ta,Wanda hatsari tayi tsakanin kano da Kaduna ,Abokina sulaiman nabada shi a k'ungiya makwafcina zaisamun ido na kasheshi da hannuna da taimakon k'ellen danake tare da shi,yarona Muhammad nasa anzamar, da shi wawa daganan muka kasheshi ta sanadiyar mota matana farida taga yatsan jariri zata tounamun asiri na kashe ta,yayana k'ungiya tace tanaso nakawoshi ,gunsu yazama kurma washe gari yarasu matana, Hasiya kwad'o na turomata yazama ajalin ta ,powder iblis nake safaran shi tare da safaran coken ,yarinyan da nanema banyadda a tara mutane ba dagani sai mahaifinta mukayi auren ,munyi yarjejeniya da su in Tahaihu za,abawa k'ungiya yaron daga baya a kace yan biyu na yadda sunce Wanda yafara fitoh wa daga farko shi sukeso ,ina murna zansamu yaro d'aya sai tahaifi yara uku duka mata,sunce duka sukeso shine naje in debo musu yaran .
"Yanzu duk abunnan da hankalin ka,kakeyin shi,"eh mubama rashin lafiya, inada shaguna da gidaje sama da tamanin a kwai shaguna guda uku a katsina wannan kudin halak ne bana had'ashi da kowani kudin haram gida,je shida nawane halak ni ma,aikacin government ne na land and safe da kudin nake duk abun alheri da shi ,wanine yazo ya make bakin a she yayan shine " kacuce mu Allah ya,isa a she kai ka kashe Alhaji usman da mama ...
*Koni page nan banso rubuta shiba abun tausayi yayi yawa a ciki*
[8/28, 19:52] MAMAN KHAIRAT CE📖✍🏿: 🌸🌸🌸🌸🌸
Y'ANCIN MATA
🌸🌸🌸🌸🌸
🅿️7️⃣3️⃣⏭️7️⃣4️⃣
RABI,ATU
Ciwon ciki ta,tashi da shi numfashin ta sai sama yakeyi kumfa zuba yakeyi 'fito warshi keda wuya ya ganta cikin wannan halin "Rabí,atu meya sameki ?nuna cikinta tayi cikin gaggawa ya sureta sai asibiti tsabagen kidemewa TH yakaita " kayi hak'uri bama duba masu ciki a b'angaren nan kawuce da ita cen Doctor khalil ne yaduba ta manyan likitoti irin su Doctor Babagana suka dubata tasha Allurai kafun sunsha wahala a kanta kowa jijjiga kai yakeyi"kaine mijinta eh nine mijin ta"zaka,iya gaya mana abinda taci kafun abunnan ya sameta"eh toh gaskiya nidai a nawa sanin nida kaina takarb'o mata masa dayar matan nawa tayi shine taci takwanta bata k'ara cikin komai ba"akwai ragowa ne? eh akwai nida kaina nakai kitchen "muna buk'atan shi da gaggawa " bari nakawo a tamanin ya,isa gidan kitchen yanufa ya d'auko yasaka,a mota ,mutane dayawa a cikin office d'in yatusa kai"yallabai gashi "jeka zamu nemeta bari a rakak'a d'akin da a ka kwantar da ita.
Ruwa ne a jikin ta tana bacci ko motsi batayi,ya manta bai tattari kaya ba,babu abunda ya tattaro, kiran wayan Baba yayi," daman Rabí,atu ne batada lafiya "yaushe? d'azu muka kawota a gayawa mama tazo tazauna da ,ita"shikenan gamunan wajen azahar kafun suka,iso" Rabí,atu meyasa meki?"meke damun ta likitoti suna bincike a kai ne"sannu Allah yabaki lafiya Amín mama"bari nakoma gun likitan naga yakirani"Rabí kidai na wannan kukan kiyi mata fatan alkairi shine kawai amma kisaka yarinya a gaba da k'aton muryan kin nan kita ,kuka,a mutane "haba malam meyasa zakace in yi shiru kaduba yadda yarinyan nan tazama"
Bayan ya k'arisa gun Doctor khalil "wannan masar akwai guba a cikin ta sannan tadade tana cin wasu a bubuwa yaron cikin nata ya kwanta a gefe yanashan wahaka motsin ma baya,iya yi " guba fa kace "kwarai guba ,kana mamaki ne,?" kishiyar ta cefa nake ganin bazata yimata haka ba naga sundamu da junan su,waya kawo masar? "nine to kaine kasaka kenan ?" nikuma"mudai mungama namu aikin zatayi kwana shida kafun mu sallameta,ya akayi matarka take dauke da hawan jini"shekarun ta yayi kad'an wajen kamuwa dawannan ciwon"bansani ba afusa ce yabar Asibiti ,tundaga bakin get yake kiranta ,Hauwa,u ,d'auke tayayi da mari guda uku "so kike ki toh namun asiri kome kike nufi?kigayamu saunawa kika zubawa Rabi,atu *guba* a cikin abinci?" nikuma eh ked'in kuna mamaki yadda akayi nasani ko duka yayi mata ,amma takasa fad'an komai,tayi mamaki yadda suka gane"likita ne yace guba ne a she ke bazaman lafiya kikeyi da ita bakenan a she ke munguwa ce "toh bari kiji yanzu zankira police sai kigaya musu tunda nikin rainani ,kinbani mamaki .
Police yakira a kazo a ka tafi da Hauwa,u " ku ajiye ta har sai tafad'a da kanta a kan Rabi,atu ko uwar da ta haifeni zanyi fishi da ita.
Komawa Asibiti yayi da kayan dazasuyi amfani da shi "me likitotin sukace " guba a kabata taci a kan abinci matana"nagaya mata tadaina shishige mata tak'i yanzu gashi abunda yafaru"matar ka kuma?"itace lalle makuwa"da takashe mun yarinya da sai nad'aure ubanta"kirufe mun baki Rabi"haba malam "kiyi mata fatan samun lafiya zaifi kinji ko .
K'wanan ta uku yaron had yafara , motsi mai kyau,a na bata kulawa Sosai ga mama wuni takeyi tana cinye cinye" mama ya jikin "Bintu" da Sauk'i "zasuje gida ne ma wai asiri a kayi mata" asiri fa waye zaiyi mata asiri wani azzalumin ne"ina zansani
.
Amma "Rabi,atu kishiyar nan taki batasan niba ko"mama kenan gaskiya bata sanki ba" ba,irin wannan sani da kike nufi ba..
[8/28, 19:52] MAMAN KHAIRAT CE📖✍🏿: 🌸🌸🌸🌸🌸
Y'ANCIN MATA
🌸🌸🌸🌸🌸
🅿️7️⃣5️⃣⏭️7️⃣6️⃣
Suncika k'wana shida a ka sallame su,sunkoma