Showing 1 words to 3000 words out of 35741 words
Chapter 1 - AURAN JARUMI BY FATIMAH S UMAR JAJIRA.txt
ο»Ώ*FREEDOM WRITER'S ASSOCIATION.* πποΈ
( _Y'anci don cigaban Mata, y'an ci ya d'ara bauta, freedom writters._ )
*( F.W.A)π*
https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/
πΈππΈππΈππΈπ
*AURAN* *JAREEMEE*
πΈππΈππΈππΈπ
wannan novel d'in nakud'eene na maidashi nakudi sabuda wasu dalilai game bukata zai iya samunsa a #100 kacal duk meso zai iya tuntub'ata ta whatsapp number 08035407419 nagode
pree page
*PAGE* 1-2
....................πYarinya ce da bazata huce 16years ba san ye da kayan secondary school sai sauri takeyi ga hadari ya taso ga ba abun hawa sauri-sauri gudu-gudu take fafiya a haka har ta k'ara so wani ma daidaicin gida da sauri ta shige da salama a bakinta
wata matace da bazata huce 45years ba ta amsa ma salamar tana cewa "ya akayi kika dade baki dawoba yau" hijab d'in jikinta ta cire tana cewa "walahi mama ban samu abun hawa ba da k'afata na k'araso gida" "to kije abuncinki yana kitchen" "to mama" ta fad'a tana k'arasawa kitchen d'in
abuncin ta dauko ta koma parlour ta zauna
sada ta cinye tas san-nan ta koma ta wanke duk kwanikan gidan san-nan ta cire kayan makarantar ta yi wanka tasake sa na islamiyya tayiwa mama salama ta fita a zaure ta tadda yaya Kabeer ta gaidashi ya d'auko kud'i ya bata amma taki amsa tace "Allah yaya kabarshi inada kud'i ajikina" murmushi yayi yace "ai ni nabaki ki amsa" "a'a nidai ka barshi" tayi maganar cikin shagwab'a dariya yayi yace " *YUSEERA* ke bakya girma ko kulum k'ara girma kike amma baki rabo da abun yara" dariya tayi tace "aiku ku shagwab'ani yaya" "to naji oya kisauri kar ki makara" "to" tace tare da huceshi tayi waje
kwance yake daga shi sau wando short ya baje a kan kujera a parlour matashine da bazai huce 35years ba bakine dugo kirarshi kamar irin kirar lion ba abunda yakeyi sai danna phone kuma ba ita k'adai bace sunada yawa ajikinsa
gaba daya tattara hanka linsa kan phone d'in wata matashiyar mata ce ta shigo parlour itakuma farace amma harda kari gata dogowa daga ita sai towol a jikinta guri tasamu ta zauna ta kura mishi ido ahankali ta furta "dear" kai ya d'ago ya kaleta yaga shi ta kafe da ido phone d'in ya ajiye yace "mene kuma ya faro" cikin damuwa tace "nakasa bacci tun d'azo har wanka nayi amma abun ba sauki shine nace katashi muje mu kwanta watak'ila inkana jikina na iya yin baccin" hararar ta yayi yaja tsaki ya d'auki phone d'inshi ya cigaba da dannawa
baki ta tura gaba tace "ai dama haka kasaba inda da darene kuma ka ishi mutum haisai kaci zalinsa" wani mugun kalo yayi mata wanda yasa bashiri ta mike ta bar go dan tasan halin *YUSEEF* zai iya na'da mata na jaki
tsaki yak'ara ja saikuma ya mike ya nufi bedroom phones 'dinshi ya ajiye a kan bed ya huce toilet wanka yayi ya shirya cikin manyan kaya amma baisa hulaba ya dau key da phone goda 'daya 'karama yabar gidan kai tsaye Family House 'dinsu ya nufa yana zuwa ya huce part 'dinsu ya tadda mami zaune a kan carpet ta baje ta kadu sai dubawa takeyi guri yasamu kusa da ita ya zauna kamar muna fiki ya fara gaida ita "mami na kinhuni lafiya" ko kalon inda yake bataiba bare ta amsa
idonshine ya kawo ruwa ya matso ya ri'ke 'kafarta yace "plz mami kidaina fushi dani haka" hanu tasa zata bige nashi yarige hannun yana mata magiya ahankali ta 'dago ta kaleshi tace "nagaji nagaji nagaji da halinka Yuseef kulum ta Allah muta maimaita magana 'daya aure aure to tsaya kaji inkai bakasan ciwon kankaba toni nasani indai bazaka 'kara aureba to lalai saidai ka daina harkar film da bazai yiyu aringa irga shekarun auranka babu 'da ba" cikin ladabi yace "mami ai nariga na fa'da miki Nuratu da muke film tare da ita, ita nake so na aur...." hararar data watsa mishi ce tasa yayi shiro cikin 'bacin rai tace "so nawa zan cema ba zaka auri yariyarnan ba kai kafi so karinga auro masu bu'dan'dan ido irin Saudat duk da ita ba a film a aurotaba amma idonta a bude yake dan takusayin ka a shekaru itama kuma Nuratun sa arkace kafiso karinga aje mata wanda sukafi 'karfinka irin Saudat ko" kai ya dukar kasa yana sosa keya yace "mami kinsanfa ayanzu ba yariyar da zan iya aura ta iya jurar zama dani masu kwarinma ya Allah yac
...." "da Allah rufe mini baki ko kai ka kawo 'karfi ko sex duniya sai ka auri 'yar mutunci ba lalatar ciyaba dan bazai yiyu jikokina sutaso da halin 'yar film ba" "walahi mami ba haka nake nufi ba cikisan inada saurin hannu koma......" "kuma me ba abunda zaka fa'damin tashi kaje nasan matakin da zan 'dauka" jiki a sanyaye ya mike harda ajiye mata ku'di haryaje bakin kofa takira sunansa "Yuseef zo ka ibi ku'deenka albashina ya isheni" cikin karyar da murya yace "kibawa Munirat" da sauri tace "itama bata bukata" idonsane ya kawo ruwa yace "kirabar kawai" bai bari takuma magana ba ya fice daga part 'din
5:40pm aka taso so Yuseera daga islamiyya dayake a abikin titi take sai an tsalaka suke shiga layinsu tazo tsalakawane wata ba'kar car me ba'kin gilas ta ho da mugun gudo itakuma bata kulaba ta tafi jikai kiiiiyyyy antaka burki
'kara tasaki ta tushe kunnanta gaba 'daya ta burkice
naciki ganin takasa matsawa gashi bayaso aganshi amma ba yadda ya iya wan-nan bagida jiyar ta shiga gabansa bu'de murfin mutar yayi ya fito a hankali nan fa mutane kalo ya koma kansa sunga Yuseef YJ na film shi kuma ganin mutane na kalonsa kuma yayi wani abu bad zai iya ya'duwa ya 'bata sunansa yasa ya 'karasa gurin Yuseera ya kamu hannunta ya tsalakar da ita san-nan ahankali yadda ba maijinsa yace "dan Allah kuringa kula kuna abu saikace dabobi" yana gama fa'din haka ya tsalaka ya shiga mutarsa nanfa jama'a sukaringa shimishi da albarka suna san barka itakuwa Yuseera mutuwar tsaye tayi wai yau ita taga Yuseef YJ harya tsalakar da ita daga titi amma duk wan-nan da'din kalmar kamar dabobi tafi mata ciyo haka jikinta a sanyaye taja 'kafafunta tabar gurin
shikuma a muta Nuratu ya kala da taketa wai wayen Yuseera dariya yayi yace "me kike kala" nisawa tayi tace "gaskiya sweety yarinyarcan tayi" murmushi yayi yace "hmmm ba'kace fa" kalonsa tayi tace "aini inzan kali mace abu biyu nake kalo 'kirjinta da kugonta kaga wan-nan yariyar duk da k'aranci shekarunta zataja ruwa walahi" kai ya girgiza cikeda mamakin maita irinta Nuratu kalonsa tayi tace "walahi ina ganin yariyar nan saida gabana ya fa'dee bansan daliliba" shidai baiyi maganaba saima 'kara sautin ki'da dayayi
washe gari Yuseera makara tayi dan haka a gaggace ta shirya makaranta ko socks bata tsaya sawa ba ta fice daga gidan
tana shiga school 'dinsu ta tadda Principal a baki get tasa ana dukan latee gabanta ne ya fad'in a duniya ba abunda ta tsana samada duka jikinta na rawa ta 'karasa malamin yana zuwa kanta tasaki 'kara tayi baya duka gurin suka bita da kalo cikin kuka tace "plc sir walahi tsoro nakeji" Principal da ta tsareta da ido tace "ba Yuseera Sa'id bace" cikin kuka tace "itace" murmushi tayi tace "sir a rabu da ita bata latee ga kokari yarinyar kirki" cikin girma mawa malamin yace"hakane Hajiya kai Yuseera huce kitafi aji" cikin jindadi Yuseera tace "na gode mama Allah yasaka miki da gidan aljana fiddausi ya raya miki zuri'a yakareki daga sharrin magauta" san-nan tamike tana tafiya cikin nutsuwa ta nufi class 'din su
bita Principal tayi da kalo aranta tanacewa irin wan-nan yariyarce ta dace da Yuseef sabuda ba tin yauba tasan Yuseera da hakuri da kamun kai badai ka ganta agunwani malami ba daliliba ga tarbiyya da ilimin addini dan dan kwalin ameera ma gareta duk da 'karancin shekarunta to irinta ya dace ta aurawa Yuseef ta huta da wan-nan tunan ta mike ta nufi office 'dinta
da dare sai kusan 1:30am Yuseef ya koma gida saudat na zaune a parlour sai kai take ka'dawa ya shigo ko salama babu saurin mikewa tayi tana cewa "sannu 'dan bunsuro daga gurin wace akuyar kake" kalonta yakeyi fuska babu annuri yace "kinaso adarennan jikinki ya fa'da miki ko" hara rarsa tayi tace "ai dama haka ka iya daga duka sai danne yaran mutane" murmushi yayi yace "owk yayi kuma abunda naje nayi a waje shi zanyi acikin gidan nan naga wanda ya isa ya hanani" cikin daga murya tace "walahi kayi ka'dan ka ha'da jiki da karuwa ka dawo ka ha'da dani" murmushi yayi yace "wow Allah ko shiyasa naga nine na fareki a leda acikin gidan na" "eh naji nima kuma kadda race tana kan kowa" dariya yayi yace "koba 'kaddaraba fa'dawa wanda besanki ba" yana gama fa 'din haka yayo gurin da take sanin halin Yuseef bawai raga mata zaiyiba inya riketa shiyasa tasa gudu amma ina ya cin mata ya rikota
cizonshi tayi amma ko ajikinsa yana 'dagata darait bedroom 'dinta ya huce da ita dan beyarda yakai mace 'dakinsaba yana shiga ya cilata kan bed ya bita ko kawa suka fara amma ya fi karfinta bawani romacing ba komai ya fara having sex da ita tuntana kuka da kokawar kwatar kanta harta gaji ta daina saida yayi mata lilis ta kasa mutsi san-nan ya rabu da ita ya mike ya barta aguri yazo kofa ya jiyo murya yarta da bata fita tace "Allah ya isa mugu azalimi a haka zaka kare sai Allah ya ha 'daka da daidai kai kuma duk abunda kaimin sai anyiwa yaranka" murmushi yayi yace "da alama bakiyi laushi ba ko" hara rarshi tayi kai ya girgiza ya dawo kan bed 'din tana ganin haka tasaki 'kara zata duro yayi sauri............!
mu ha 'do'a free page nagaba karku manta yawwan book 'din daku nayishi #100 kacal danku masoya
hot comments nake son gani
by
*ZAHRA*
*FREEDOM WRITTER'S ASSOCIATION.* πποΈ
( _Y'anci don cigaban Mata, y'an ci ya d'ara bauta, freedom writters._ )
*( F.W.A)π*
https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/
πΈππΈππΈππΈπ
*AURAN* *JAREEMEE*
πΈππΈππΈππΈπ
wannan novel 'din naku'deene na maidashi naku'di sabuda wasu dalilai game bukata iya samunsa a #100 kacal duk meso zai iya tuntu'bata ta whatsapp number 08035407419 nagode
pree page
*PAGE* 3-4
................πRukota dariya yayi yace ga tsoro ga tsokana sakinta yayi yabar room 'din ajiyar zuciya ta sauke dan tasan halinshi ba 'karamin aikinsa bane ya 'kara tara mata gajiya
mikewa tayi tanata Allah ya isa aranta dan ba 'karani ciwo jikinta ke mataba
toilet ta shiga ta ha 'da rowan zafi ta gasa jikinta san-nan ta fito lokacin anata kiran 'karfe 4 amma tai haiyewar ta bed tai kwanciyar ta
shi kowa Yuseef yana shiga 'dakinsa ko wanka beyiba ya fa 'da kan bed sai bacci
bashi ya farka ba sai 8:26am yana tashi ya shiga toilet yayi wanka yayi salah san-nan yasa kana nan kaya blue trouser da shirt pink kayan sun amshi jikinsa sosai key ya 'dauka ya fice daga gidan
Yuseera tunda takuma gida abu 'dayane ya tsaya mata arai kuna abu kamar dabobi da shi ta ke kwana dashi ta ke tashi
yau saturday ba makarantar boko saidai silamiyya ita kuma sai 3 tana zaune a tsakar gida tana Assigiment a exercise book 'dinta yaya Kabeer ne ya shigo da leda a hannunsa ya mi 'ka mata yace "autar mama kaya nagani masu kyau irin nawa 'kar Asalin so nasiyo miki" tana dariya ta amsa taimishi godeeya yace "ba fa nason godeeyar nan ke ka 'dai garemu in bamuyi mikiba ya zamuyiwa" cikin happy tace "duk da haka hideemar ta maka yawa yaya ga tamu gata iyalanka" "shiii kuma iyalinane autar mama, ina mamar takine" "tana ciki" "okey bari muje mu gaisa itafi shago" ya karasa fa 'da yana shiga parlour
bude rigar Yuseera tayi ta ganta in bata mantaba bakowane ya hau wakar da akasa wan-nan rigarba sai Yuseef YJ da Nuratu Musa tunu hakan datayi yasa taji ta tsani rigar dan tayi alkawarima baza ta sataba bada ita zatayi ko yaya ya tan bayeta cewa zatayi taje nunawa 'yan class 'dinsu aka 'dauketa tasan zaiyi mata fa'da amma bazai daketaba da basa dukanta tunda jikinta baso yakeyiba
da wan-nan tunani ta mike ta huce 'dakinta
a 'ban garen Nuratu kuwa tunda taga Yuseera kulum saitayi mafarkin yariyar abun yafara tsaya mata arai da ta 'dauka sha'awar yarinyar takeyi amma daga baya taga abun bana 'kare bane dan haka ta shiya tsaf ta tafi gurin malaminta
tana zuwa ta sanar dashi abunda ke farowa yayi dariya yace "kar ki damu sata kikai arai shiyasa kike mafarkinta"
ajiyar zuciya ta sauke tace "nima bansan meyasa tunda naga yariyar ta tsayami araiba amma badamu zanyi kokarin cireta" da haka tayiwa malamin salama ta koma gida
koda Yuseef yaje office 'dinshi yasamu Al-amin(shima jareemeene) yana jiransa gaisawa sukayi san-nan suka fara hirar duniya cikin hirar Al-amin yace "nikuwa YJ wausheni bikinku da Nuratu ne" baki ya ta 'be yace "walahi mami ta dage bataso wai saidai nasamu yariyar kirki ba 'yar film irin Nuratu ba" dariya Al-amin yayi yace "da gaskiyarta Nuratu ko cikin 'yan film kowa yasan watsatstsiya ce" wani mugun kalo YJ ya jefa mishi yace "in 'yar film ce 'danta ma 'dan film ne kuma duk watsewar ta bata kainiba" "hmmm lalai kayi nisa bakajin kira Nuratu fa har shaye-shaye takeyi gata 'yar lezbiyan ce koma....." tsawa YJ ya duka mishi yace "ya isheka malam tunda ba bin maza takeyiba aishikenan dan haka inbaza ka fa'di alheri akantaba kayi shiro kuma walahi dan kaine da wanine ya fa 'damin wan-nan maganar sainasa an daureshi" "calm down broth Allah ya baku zaman lafiya yasa ayi damu" "da dai yafi ni tunanin ma da nakeyi yanzu na rike mata har biyu yaro dani walahi dan Mami tana sone da bazan 'kara aureba gara na zauna ban haihuba" "hmmm aini danine mami mata 3 zan 'karama walahi" wata muguwar harara ya watsa mishi yace "sabuda ga 'dan akuya ki" "a to dakaita bin matan banza ko yaran manya da 'yan siyasa suna 'daukanka kana biya musu bukata gara kayi mata 4 kasamu la'da daya......" shiru yayi ganin irin kalonda YJ yake mishi dariya yayi yace "Allah ya baka hakuri ni bari na huce zanje gida madam tayi girki" "hmm kai yanzu dan asara lunch 'dinma saika koma gida" "wai kai YJ kowa irinkane da baya kula da iyalinsa da damuwa dasu toni ko aiki aka gayaceni nesa ko kwana nawa zanyi saida izininta" "amma walahi ka bada maza" "wana irin bada maza kodai kaiba kai kana tsayar dani karta ga na da'de tafara bugomin waya" bajira me YJ zaice ba yaficewarsa
Mami na zaune a parlour itada Muwadat suna hira Muwadat tace "mami nikowa ina wan-nan yariyar da kika ta 'ba nuna mana pic 'dinta tazo ta 'daya a wanda suka fi kowa iya karatun Alkur'ani a school 'dnsu" "wace yarinyace ban ganetaba" "wadda kikace muyi koyi da ita fa" saida mami tayi jim san-nan tace "oh Yuseera Sa'ad zakice" "yauwa mami ita" dariya mami tayi tace "tana nan nida ita zan aurawa yayanki" saurin kalonta Muwadat tayi yace "wai yaya YJ kike nufi" "yes shi koya fi 'kar fintane" dariya tayi tace "no bahaka nake nufiba naga koni na girmeta sosai bare kuma yaya" "hmmm shi aure ba ruwansa da girma ko 'kan 'kanta ni hankalin yariyar nagani ita zatafi dacewa da yayanki" "hakane mami nima naji da'di koma nasamu 'kawa dama ni basan zuwa gurin wan-nan aunty Saudat 'dinan nakeba taitacin magani" "to shikenan yanxu kinsamu 'kawa zanje in yi binkice akan iyayen yariyar san-nan naiwa kawunku maganar dan bazai auri wan-nan 'yar film 'din Nuratu ba" dariya Muwadat tayi tace "shimafa yayan 'dan film 'din ne" harararta mami tayi ta hurga mata pilow mikewa Muwadat tayi ta shige room 'dinta tana dariya
da dare Yuseera na zaune da ita da mama da malam da yayanta Shurem suna ta hira malam ne ya kaleta yace "autar mama wai yaushe zaku gama wan-nan bukone aimiki aure kema ki huta" fuska ta rufe cike da kunya Shurem ne yace "haba baba wan-nan yariyar za ayiwa aure ai sai mutan gari suce ka gajida ita irin sunema insunzo haihu basu isaba sukamu da matsalar yuyan fitsari" harararshi malam yayi yace "ba dakai nake ba, autar mama ke nake tan baya" da gudu ta mike tabar gurin dariya sukasa banda Shurem da ya ha'de rai shifa Yuseera tayi 'karama
Yuseef na zaune yana dana phone saiga kira ya shigo wayarsa new number ya gani amma sanin yadda mutane ke nemansa yasa ya 'daga daka can muryar mace tace "plz YJ ne" "eh shine" "okey ni suna na zee yar gidan DR Muhammad beecee nazo hutune kuma duk kewa ta isheni shine nace in badamu ko zaka tayani kwana" murmushin jin da 'diyayi yace gani nan kina ina tace "daula hutel" "owk bani 30m gani nan" yana gama fa d'in haka ya dau key yabar gidan
a hutel lukacin da ya shiga itama Nuratu zasu shiga da wani Alhaji saurin yadda jaka tayi ta tsuguna harya huce beganta ba ajiyar zuciya ta sauke dan duk iskancin da takeyi bata bari Yuseef yasani dan karya fa auranta amma insuna tare kowace magana tazo fa 'da takeyi shi koma ya dauka balagace tayi mata yawa
key ya amsa ya haura sama a room 008 ya sameta tana kan bed a zaune