Showing 18001 words to 21000 words out of 35741 words
Chapter 7 - AURAN JARUMI BY FATIMAH S UMAR JAJIRA.txt
mishi hanci murmushi yayi bayan ya gaida ita yace "mami me akeyi mana ne haka" baki ta ta'be tace "girki nakeyiwa 'diyata" cikin rashin fahimta yace "wace 'yar taki kuma" harararsa tayi tace "wa nake da ita da ta huce Yuseera" fuska ya ha'de yace "me zatayi da wannan tulin kayan" mikewa mami tayi tace "kaga bani da lokacinka yanxu akwai abunda nake Allah ya tsare naga office zaka" fuska a ha'de yace "ameen" ya mike ya fice ransa ba 'dadi
sai 5 mami ta gama shiya komai tasa Yuseera tayi wanka ta tsantsara kwaliya ta dauko mata kaya masu kyau ta bata tasa driver ya kaita gidan YJ
Nuratu YJ na fita ta kali Saudat duk da tunda tazo ba suyi maganar arxukiba tace "nikuwa 'yar uwa ina matar gidan nan da aka aurawa Yuseef?" baki Saudat ta ta'be tace "uwarsa ce ta zo ta dauketa" kai Nuratu ta girgiza tace "walahi in ta dawo a kan shegiya zan huce duk abunda YJ yakemun" "hmm nima ai kai na fasa mata tazo ta dauketa" "kinmun daidai walahi" san-nan cikin nutsuwa tace "wai sister ko ada haka kike fama da YJ" "hmm abunda yafi hakama yana mun musaman gurin sex dan yaga banida juriya sai yaita zalintata" 'buye dariyarta Nuratu tayi a ranta tana cewa lalai kin raku mata duniya in ba hakaba miji kamar YJ meye abun gudu a gurinsa saima so nima da ya 'kin zanyi maganinsa kwaya zan zuba masa yasha dule ya neme ni a fili kuma cewa tayi "hmm gaskiya Yuseef mugune anya baya shaye shaye" "no gaskiya bayayi da yanayi da ko bamu sani dukan muba cikinmu 'daya zai sani tuna tare kuke aiki dashi kinga da yana sha da acan zaisha ko gida kuma nima ban ta'ba ganinsa ya shaba" "hmm hakane kuma" daga haka ta mike tabar parlour
tunda suka 'karaso gidan gaban Yuseera ke fa'duwa badan komai ba saidan tsoron ha 'duwarta da Nuratu da salama suka shiga ba kowa a parlour suka huce 'dakin Yuseera saida suka gyara komai san-nan mami ta kira Yuseef tace yazo tana nemansa a gidan sa
ba a 'dau time ba ya 'karaso gidan
yana zuwa ya tadda su a parlour kafe Yuseera yayi wadda kanta ke 'kasa da ido dauke kansa yayi suka 'kara gaisawa da mami yace "ai da kin kirani a zo na 'daukota ba saikin wa halar da kankiba" "eh ai nasan da kai na za'bi inkawota da kaina" kai ya sun kuyar yana satar kalon Yuseera wace hakannan yaji bayaso dauke ido daka kanta
nasiha mami ta fara yimasa harda Yuseerama Nuratu dake 'daki ta jiyo kuskus a parlour ta dauka 'yan uwan Saudat ne dan haka ta mike harda gyara riga a fito da 'kirji ta fito parlour da Saudat ta ci karo zata kitchen tace "sister ashe baki mukayi?" "au suwaye suka xo?" "dama ba bakinki bane" "eh zo muje muga suwaye"
tare suka 'karasa mami na ganinsu tace ku 'karaso dama ina nemanku zama sukayi suka gaida ita ta amsa tana cewa "ga 'kanwarku na dawo muku da ita ku rike ta amanece a gurinku" har saurin kai idonsu suke kan Yuseera mikewa Nuratu tayi da sauri tana nunata tace "dama kece matar YJ?" kan Yuseera na 'kasa 'kirjinta na lugude batace komaiba sai mami ce tace "eh itace kin santane" kai ta gyada tace "eh nasanta.............!"
by
*XAHRA*
[8/23, 14:14] Anty Baby: πποΈ
ππΈππΈππΈππΈ
*AURAN* *JAREEMEE*
ππΈππΈππΈππΈ
storry and writting
by
*FATEEMAH* *S* *OMAR*
*PAGE* 27-28
........................π..."Ko ba itace ka kusa kadaiwa a mutaba kanaki da kayan makaranta?" tayi tabbayar tana kalon YJ shima Yuseera ya kala sai yanxu ya tunu inda yasanta ya gyadawa Nuratu kai yace "amma meye na raxana haka" baki ta bude zatayi magana sai kuma ta fasa gudun kar a gano munifarta akan Yuseera tsaki Yuseef yaja yace "malama samu guri ki zauna ana magana" zama tayi mami ta tabe baki ganin shirme da shashanci irin na Nuratu
cigaba tayi da cewa "nidai abunda zance daku ku hada kanku ku ringa hakuri da junanku mu saman kai Saudat tunda kece babba kema Nuratu duk da kece 'karama amma kin girmewa Yuseera dan haka ku hadu ku hada kanku ba danniba" yatsina baki Saudat tayi tace "to Allah ya bamu iko duk da wanda alhakin yimana nasihar yake kansa beyiba" ita kuwa Nuratu mikewa tayi tace "ki gaida gida" daga haka ta huce ciki abunta itama Saudat mikewa tayi tace "to mami ki gaida gida zan shiga ciki yinwa nakeji" kai ta kada tabar gun binsu YJ yayi da kalo yana kiyasta irin hula kanci da zaiwa matan nan in lokaci yayi
itama mami mikewa tayi fuskarta a sake tace "to 'diyar kirki zamu huce sai Allah ya 'kara kawomu" ta fadi haka tanayin gaba har sun kai kofa Yuseera ta mike da gudu ta rikunkume mami tana kuka tana cewa "plz mami kar ki tafi ki barni a wannan gidan da bansan kowaba plz mami xan biki mukuma gida" murmushi mami tayi tace "hakuri zakiyi Yuseera kowa da haka ya saba kema zaki saba da kowa a gidannan"
yin duniya Yuseera ta saki mami kitayi YJ ne ya taso ya riko Yuseera shima da gyar ya rabata da jikin mami ya hadata da nasa jikin
mami cikin tausaya mata tabar gidan cike da kewar Yuseera
YJ ganin irin kukan da Yuseera keyi yasa yaki sakinta tana jikinsa ya shiga da ita 'dakin sa ya zaunar da ita a bakin bed yana kalonta duk da bai iya rarrashin mace ba amma yau wannan yarinyar ta bashi tausayi dan haka ya kamuta jikinta yafara shafa bayanta a hankali har lokacin kuka take amma bamai sauti kamar na 'dazuba shafa bayanta yake a hankali har ya fara yin kasa da zip 'din rigarta saurin rike hannunsa tayi tayi ko karin tashi daga jikinsa amma bai bata damar hakanba
sautin kukanta ta 'kara ya 'dago da fuskarta suka hada ido tai saurin janye nata dan ganin nashi idon sun koma red sosai iska ya hura mata a fuska ta rintse idonta yayi murmushi ganin yadda jikinta yake rawa baki ta ta'be ya cigaba da xuge zip 'din kai ta girgiza masa cikin muryar kuka tace "plc ka bari bana so" shima cikin sexy voice yace "to kema ki dauna kukan da kikeyi" hawayen dake idonta ta goge tace "na daina kaima ka sakeni" kawadda kai yayi ba tare da ya saketaba yace "na bari ai" fuska ta sha kwa'be tace "to ka sakeni salah zanyi naji ana kiran salar isha" ba tare da yace komaiba ya saketa ta mike da sauri ta fice daga 'dakin bin tayayi da kalo aransa yace lalai yarinyar nan Allah yai mata baiwa iya riketan danayi a jikina amma saida nashiga wani yanayi to inada sex nayi da itafa mtss to menema na wannan tunanin akan wannan yarinyar mikewa yayi yaje yayi wanka ya sauya kaya yayi salah ya koma ya kwanta
itama Yuseera tana shiga 'dakin nata saida ta watsa ruwa tayi alwala tayi salah ta sauya kaya zuwa na bacci ta 'dau phone 'dinta ta kira Muwadat
bugu 3 zuwa 4 Muwadat ta 'dauka tana dariya tace "yayi amaryar yaya YJ shine kika kirani a cikin daren nan dan yaya yace nashiga time 'dinsa me makon ki bari sai gobe ki kira muji lafiyarki" tsaki Yuseera tayi tace "bana son hula 'kanci Muwadat ina mamina?" "hmm tana 'dakinta" "kai mata mu gaisa" "lalai baki san halin mami ba to walahi kika sake tasan kin kira yanxu to fa'da zatayi miki tace ina kika bar mijin naki" kwala Yuseera ta share tace "to ki gaida ita sai anjima" daga haka ta ajiye wayar tana goge kwala
12:00am amma YJ ya kasa bacci sai juyi yakeyi wani irin mugun feeling yakeji gashi baya so zuwa gun Saudat sabunda rakinta yayi yawa itakuma Nuratu mugun haushinta yakeji kuma yadda yaga tana rawar kai gara yabarta ta gane kuranta Yuseera ce ta fa'du mishi yayi tsaki dan bazai iya zuwa gurin wannan yarinyarba saidai in ita ta kawo kanta
ciwon da mararsa ke masa ne ya adabesa ya mike ya na layi yafita yana fita da Nuratu yayi karo kare mishi kalo tayi ta cije lebe tace "yadai meyake damunka" ko kalon ida take beyiba ya gotata yayi zai huce tai saurin shan gabansa ta hadai fuska tace "wai ina zakaje ne" tsaki ya 'kara ja ya tureta ya huce riko rigarsa tayi tace "nifa bangane me kake nufi daniba a gidan yakamata kowace a gidan nan ka ware mata kwananta dan ba zai yiyuba sai wace kayi ra'ayi zakaje guntaba sai kace wadda bakada ilimi" murmushi yayi yace "owk sannu me ilimi sai ki fadamun yadda zanyi da gidana" daga haka yayi gaba ya barta a gurin tana cije lebe
shiga 'dakin yayi Saudat na kwance tanata baccinta hankali kwance 'karasowa yayi ya zauna a kusa da ita ya fara ta 'bata bude ido tayi a hankali tana ganinsa tai saurin mikewa zaune tana mishi kalon tuhuma kai ya kawar yace "meye kike kalona haka ko na canza miki kamane" "a'a ko 'daya amma meya kawoka 'dakina a darennan" harararta yayi yace "kinsan me yakawoni kuma banason gardama kinsani" baki ta tabe ta juya ta kwanta tana cewa "ai yau amarya aka dawoma da ita kuma a lisafina shekaran jiyane kwanana da kuma jiya yau yakama na Nuratu koma sai gashi andawo maka da amaryarka kaga saikaje can" fuska ya ha'de yace "to ke nake muradin ba itaba" shiru yaji ta mishi cikin fushi ya fincikota ya 'kara ha'de rai yace "nace miki banason musu ko" itama fuska ta hade tace "sabuda ina tsoranka bazan shiga hakin yarinyaba" kai ya girgixa yace "okey inkinki sharar masalaci zakiyi ta kasuwa in kinkiyadda zamiki ta dule kuma a zauna lafiya" shekeke ta kalesa sannan ta mike tace "to naji bari na goge bakina" sakinta yayi ta mike tashiga toilet
muryarta yaji tana cewa "walahi kabar min 'daki yanxu dan ba fitowa zanyiba" kofar toilet 'din yaje yamurda yajita a kule cikin 'daga murya yace "ki bude kofar nan kan na ilataki" "hmm da ka daina wahalar da kanka katafi dan ba budewa zanyiba" buga kofar yakeyi amma ko ajikinta tsaki yaja yabar 'daki zuciyarsa na suya
komawa yayi daki amma yakasa bacci tashi yayi yanufi bedroom 'din Yuseera ita baccin ya tadda ita tayi amma ita a takure take a guri 'daya zuwa yayi ya 'dagota gaba 'daya ya ha'data da jikinsa mika taji gaba 'daya rabin kirjinta ya bayyana hannunsa na rawa ya daurasu akain bres 'dinta yana shafawa cikin bacci taji bakon yanayi yana ziyartarta ta bude idonta a hankali ganin abunda ke faruwa taja da baya da sauri ta kalonsa
rikota yayi cikin ki 'dima gaba 'daya ya susuce ganin irin halitar da Allah yayiwa yarinyar yannu ya 'kara dorawa ya cigaba da shafar ko ina najikinta kuka tasaka mishi ta fara turesa cikin kunar rai ya daka mata tsawa yace "dala malama ki nutsu" me makon ta nutsun sama tureshi datayi da iya 'karfinta haryana fa'dowa 'kasa mikewa yayi cikin fushi ya................!
by
*XAHRA*
[8/23, 14:14] Anty Baby: πποΈ
ππΈππΈππΈππΈ
*AURAN* *JAREEMEE*
ππΈππΈππΈππΈ
storry and writting
by
*FATEEMAH* *S* *OMAR*
*PAGE* 29-30
........................πYafara bin duk kanani jikinta yana shafawa da tsostewa kuka Yuseera tasa mishi sosai tana cewa "ni kara bu dani bana so" da gowa yayi ya kaleta yace "ni kuma inaso kuma ba yadda za ayi dani sai nayi" rigar jikinta ya 'karasa xarewa yana cigaba da tsotse brest 'dinta ganin abun nashi da gaske ne ta fara ko karin kwatar kanta amma hakan bata samu ba dan YJ ba rikon wasa yayi mata ba
ba kinsa ya kai daidai kunanta yace "ki farifa kar kijiwa kankin ciwo" hararar sa tayi ta 'kara sa 'karfinta zata tureshi amma ko ajikinsa murmushi yayi ya kwanta a jikinta ya sakar mata nauyinsa gaba 'daya
ninfashin tane ya fara daukewa tafara nishi sama-sama ganin haka yasa ya da gata ya kali yadda duk ta ga la baita kai ya jin jina ya mike ya shige toilet
yana fitowa ya tarar harta gudu yayi murmushi ya xauna a bakin bed yana tunanin yadda zaiyi yasamu mafita dan yasan wan-nan yarinyar ba iyawa zatayi dashiba irin Saudat ce tsoro gareta kwanciya yayi yana da nasanin tada Yuseera da yayi gashi xai kwana da ciwon mara hakannan
Yuseera nashiga 'dakinta tasa key ta kule ta zube a kan bed tana maida nunfashi ita yanxu YJ ma tsoro yake bata taya 'kato dashi yawani danneta kasheta yake sonyi kawai kuma ta Allah batashiba
yauma kamar jiya Yuseera ita tayi komai har girki amma yau a parlour ta ajiye ta gudu dan tasan shi kadaine xai fito asararun matansa bai isa sun fitoba
shikuwa YJ adaddafe yayi salar asuba ya kuma ya kwanta duk yadda yaso da zuwa office yau yana da baki amma ba hali ba abunda yakeyi sai juyi a kan bed yana jije le'be yana damke mararsa
Yuseera data gaji da jiransa kuma lukacin fitowar su Nuratu yayi yasa taji kofar 'dakin nasa yadda ta barta jiya haka take nunufashi ta sauke tafara knocking a hankali
Yuseef ko mikewa bazai iya yiba bare tafiya dan haka yanajinta amma ba damar tashi cikin dauriya yace "wa ..ye" jin muryarsa na rawa yasa itama cikin rawar jiki tace "Yuseera ce" maida kansa yayi ya kwantar yace "shi go" shi gowa tayi jikinta a sanyaye ta zauna kusa da shi tana 'kare mishi kalo yadda duk ya fita haiyacinsa hawaye tace "me yasa meka bakada lafiya" kawar da kai yayi dan bayason ganinta gakuma turaranta daya 'kara burkita mishi lisafi
hannunsa ta kamu tana kuka "baka da lafiya baza kayi magana ba dubi yadda jikinka kerawa kar wani abu yasameka nidai bari nakira mami" zata mike ya damke hannunta ya dawo da ita ta zauna ya juyo ya kafeta da red eyes 'dinsa
yadda yake kalonta yasa jikinta daukar rawa ta kawar da nata idon dan kolonsa a haka zai sa ta iya suma sabuda tsaro ajiyar zuciya ya sauke yace "in kika sake kifadawa mami banida lafiya hmm sai 'bata miki rai na kula haryanzu bakisan waye Yuseef ba ina daga miki 'kafa sabuda 'karancin shekaru da 'kuruciya da suke damunki amma soon zan saita ki kuma idan kika sake kika 'kara dawomin 'dakin nan hmm kifara kuka tun a kofa dan abunda nayi niyaryi zanyi kuma zan cire tausayi da jinkai"
ya saki hannunta yace "ki fita nace" jikinta na rawa ta mike ta fice daga 'dakin zuciyarta na bugawa kamar zata fa 'do
tana fitowa ta tadda Nuratu tasa abincin YJ agaba tanaci ganin daga inda Yuseera ta fito wani mugun kishi ya taso mata ta ciza le'be tace "zanyi maga ninki"
ita kuwa Yuseera dariya Nuratu ta bata ta girgiza kai aranta tace wai itanan ta burge ta cusamun haushi ko hmm asararriya kawai daga haka ta shige 'dakinta ko kalon arziki batayiwa Nuratuba
kai Nuratu ta girgiza taso Yuseera ta kulata tayi mata lilis tasamu damar latse wa 'yannan nonowan nata masu kyau da sheki ko acikin riga ka gansu abun burgewa bare a sarari amma inta ki kulata yau akwai lokacinda zata latseta a banza kuma ta lugudeta
Saudat na fitowa taga yadda Nuratu ke kwasar girkin Yuseera yasa ta sheke da dariya harda rike ciki tace "lalai akwai banza a gidannan lusara aiba lusara ba mace tayiwa mijinta girki da ki dage kema ki ringayi saidai ki zauna ki cinye mata nata dan asara" mikewa Nuratu tayi cikin 'daga murya tace "ya isheki haka yar matsiyata" shewa Saudat tayi tace "lalai sannu 'yar masu dashi shiyasa naga duk ku'din ubanku ya barki kina rawa acikin 'karti a biyaki asamu Alhaza wa masu ganinku kunyi musu su daukeku har wata 'kasar ayi lalata daku a biyaku kudi azo asamu na cefane ko" cikin ta kaici Nuratu ta shake saudat murmushi Saudat 'din tayi tace "ni yanzu nasan mutuncin kaina dana aurena abunda nayi abayama ina ta kaicin haka dakuma ladama dan haka bazan iya hada jiki da kishiyaba dan kar tsiya ta shigo gidan mijina" ta hanka 'de Nuratu tai shigewarta 'daki ta barta tana balo koko ita 'daya harta gaji tabar gun
5:37pm Saudat ta kali agogan 'dakin yaufa huni guda cir YJ be fitoba kuma dama tayi mamakin duk tijarar da Nuratu tayi bai fitoba shida bayasan haya niya kuma yau ranar zuwa office ce be fitaba kai ba lafiya
mikewa tayi jikinta a sanyaye ta nufi 'dakinsa abude ta tadda kofar dan haka turawa tayi kawai ta shiga da gudu ta 'karasa ganin halinda YJ ke ciki yana jingine da jikin bed da alama ma fa'dowa yayi dafashi tayi tana cewa "meyasa meka haka" bude idonsa yayi ya kaleta ya mayar ya rufe kalon dakin tayi ga cup an jefar dashi da lemon tsami a gefansa ga tilin kwaya data gani a gabansa da alamu akwa wadda yake nema cikin tausaya masa me mata 3 har yashiga wannan halin inya mutu sucewa Allah me
sunema suka kasheshi ma cikin tashin hankali tace