Header Ads
Showing 27001 words to 30000 words out of 35741 words

Chapter 10 - AURAN JARUMI BY FATIMAH S UMAR JAJIRA.txt

Ads the beginning of article before Image
Ads at the middle of Article

salar isha'i da sauri ya tashi yayi wanka yayi salah sannan ya fito parlour dan zuwa kitchen ya samu abunda zaisa a cikinsa
Muwadat ya tarar a parlour tana kalo a tashar Hijjira tv kusa da ita yaje ranshi a ha'de yace "ke ina abincina?" saurin mikewa tayi tana cewa "yana kitchen bari na kawoma" guri ya nema ya zauna yana cika yana batsewa






kawo abincin Muwadat tayi takoma 'dakin da take
abincin da ta zuba ya dauka ya faraci 1 spoon kawai ya kai bakinsa take Yuseera ta fa'do masa ya tuno test 'din abincinta atake yaji abincin yafita aransa ya mike ya koma 'daki yana jin kewar yarinyar sosai duk da bawani sabo sukayi ba






11:26pm YJ ya gama shin kwanciya ya kwanta amma bacci ya gagara yanaji kamar mararsa zatayi bindiga juyi kawai yakeyi cikin azaba
Saudat ce tashigo 'dakin da salama tayi kyau cikin rigar baccinta iya cinya kuma ba abunda ta 'doro akai
kafeta yayi da ido duk da yadda tayi kyau ga surar jikinta duk a waje amma be 'daga mishi hankali ba ba'abunda idonsa da gangar jikinsa ke muradi irin Yuseera
ita kuwa Saudat tayi hakan ne dan ta dauke hankalinsa daga kan Yuseera ya dauna wannan haukar akanta








'karasawa gabansa tayi ta zauna tana kalon fuskarsa shima ita yake kalo yanajin kanshin tura ranta na fusgarsa ajiyar zuciya yayi tareda kamota ya mannata da jikinsa ya sauke dugun nunfashi






jinta ajikinsa ya 'kara tada hankalinsa dan haka cikin ki 'dima ya fara sarafata
a daren ranar Saudat saida taji jiki dan ko ka'dan YJ be daga mata 'kafa ba duk dan yasamu nutsuwar da yakeso amma abun yaci tira duk da yaji Saudat 'din ta canza ba kamar abayaba ta jure duk wahalar da yake bata








amma duk da haka besamu yadda yake soba saidai ba laifi ya rage zafi ba kamar jiyaba
ba abunda yake tunani irin Yuseera ashe duk abaya muna mata yake kwanciya dasu sai yanxu ya kwanta da mace kawar da tunaninta yayi gudun 'kara fa'dawa gidan jiya
mikewa yayi ya dauki Saudat yayi toilet da kanshi yayi musu wanka harda shafa mata mai yasa mata kaya ya kwantar da ita ya rungumeta yana sauke ajiyar zuciya yana kisima dama Yuseera ce ajikinsa yanxu






washe gari aka salamo Yuseera daga husbitel bayan *DR* *AMEENAH* (my nobel) ta basu shawar wari sosai kuma ta bawa Yuseera magun gunan da zasu gyara mata jiki
sukayi salama kuwa yana kewar 'dan uwansa




mami bata yarda ta maida Yuseera gidan Yuseef ba dan tasan halin 'dan nata zai iya dawomusu da aiki baya gara tabari inta warke ta maida ita






shikuwa YJ basan an salemesu ba saida yakira Muwadat a waya dan yaji ya jikin Yuseera dan mami bata 'daga wayarsa tun ranar da yaje husbitel yana kokarin kusantar matarshi amma ake fushi dashi kamar wada xaiyi zina
shine take sanar da shi ansale mesu suna gidan mami






kashe wayar yayi ya tashi yayi wanka ya shirya yafito parlour yaga Saudat tanata kokawar gyara parlour dariyama taso ta bashi lalai auren mace tagari rahama ne gashi yanxu wadda batayima ta tsura sabuda kishi








ha'da ido sukayi taisaurin du'kawa a hankali ta gaidashi amsawa yayi yana kalon yadda take takawa a hankali murmushi yayi yace "bari naje gidan mami naga jikin Yuseera ansalamesu 'dazu ko xaki?" fuska ta hade aranta tace wato ni ba mutum bace da jiya kagama wahalar dani haryanxu jikina ciwo yake amma xakace naje dubo wata a fili kuma saitace "a'a daije dan nima bajin dadi nakeba" dariya yayi ya kamo hannunta ya mannata dajikinsa yana kalon fuskarta yace "meyasa kika fiye ragwanta ne wace na 'bare budurwama batayi rakinkiba dan kawai nakureta ne yasa harta gaza yakaita ga kwanci a asibiti to dake nasamu a budurwarfa ya za'ayi" tureshi tayi idonta yakawo ruwa tace "naji baka sameni a budurwa ba kaita goranta mini har 'karshen rayuwata amma katuna wadda ka dauki san duniya ka 'doramata ma bata kawoma budircinta ba" tana gama fa'din haka ta shige 'daki da gudu tana kuka ajiyar zuciya ya sauke Allah ya gani badan gori yayi maganar ba amma ta dauka da zafi hartana kuka baki ya ba'be yafice daga gidan








Nuratu sai washe gari aka salameta bayan anmata tanba yoyi kuma ance za 'a nemeta in bukatar hakan ta taso police suka rakata har gida






ta shiga tana layi amma abun mamaki ba wadda ya kaleta bare yai mata sannu cikin ta kaici ta shiga 'dakinta ta xube a kan tsurar tabarmarta tana dafe gun ciwon nata tana hawaye Yuseef ne ya fa'do mata yanxu yanacan da matansa ita kuma tana fama da ciwo aranta dan tana matukar kaunar YJ tasan yana sonta shima mutuncinta da tazubar a wajene ya rage mata kima da mutuncinta bugu da kari taiwa matarsa duka a daren farkonsu amma bakomai aikin malam na cinsa zai dawo da 'kafarsa haka taringa tunane tunane da masu kan gado da marasu kan gado








Yuseef be zame ko inaba sai gidansu kai tsaye parlour mami yashiga yagansu duk azaune suna hira harda Yazeed da aunty da sukazo dubata amma mami bata sanar dasu gaskiyar meya sametaba saitace faduwa tayi dan karsu zargi wani abun in sukaga tana tafiya ba daidaiba
da Salama yashiga ya zauna kusa da mami ya gaida ita yana satar kalon Yuseera da ke jikin aunty suna hirarsu gaidashi duk sukayi amma Yuseera ko kalonsa batayiba yaji haushi amma ya maxe dan da mami a gun saitazo hannunsa zatai bayani








mikewa Yazeed da aunty sukayi cikin mamaki mami tace "inazuwa kuma tun yanxu" dariya aunty tayi tace "tafiya zamuyi dama dan ta dagene malam ma da yahana xuwa yace arabuda ita rakine saida ya Khabeer yasa baki yabari muzo amma karmu da'de" "to ku gaida gida amma naso kunzauna kun huni" salama sukayi suka fice YJ ya dauko kudi yace Muwadat ta mika musu amma furrrr suka 'ki amsa sai dawo mai dasu tayi






gyara zama yayi zaiwa mami magana yaji shashshe'kar Yuseera kalonta duk sukayi sukaga kuka take sosai mamice ta koma kusa da ita tana rarrashinta tace "kiyi hakuri insha Allah kina jin sauki saikinje kinyi kwanaki agida" cikin kuka tace "meyasa kowa baya tausayina ne mami ke kadaice kike tausayamin tunda aka kawoni gidan nan ba wadda ya ta'ba zuwa a gidanmu sai yau kuma yau 'dinma da sukazo basu zaunaba kowa kansa yasani baya tausayawa na 'kasanshi"






murmushi YJ yayi dan yasan kalamanta na 'karshe dashi take aransa yace "ina tausaya miki amma bakya gani to nan gaba zanso kannawa tunda ina tausaya miki bakya gani" a fili kuma ha'de fuska yay yace "kirabu da ita mami karta hakura tayi hauka" harararshi mami tayi tace "mema ya kawoka gidan nan tashi ka tafi banason 'kara ganinka sai 'yata tawarke dan nasan halinka ba kunya garekaba tunda har gadon asibiti ka bita za kai maida mata aiki baya" keya yasosa yana magana kasa kasa yadda shi kadai ne yasan abunda yake fa'da






kamo hannunta mami tayi suka shige bedroom suka barshi anan yana bin Yuseera da mayan kalo
ajiyar zuciya ya sauke ya kira Muwadat yace ta kawo mishi breakfast ta kawo mishi
yaci ya koshi ya kwanta a kankujera kamar me bacci






mami ta fito ta tadda shi a parlour yana bacci yasa ta fito tabar Yuseera a 'dakin tashiga kitchen tana ha'da abincin rana
murmushi yayi ya mike yana san'da ya shige 'dakin yasa key yakule 'dakin






Yuseera da tafara bacci ta bu'de idonta a hankali ha'da ido sukayi dashi ta zaro ido ta mike a tsorace fuska ya murtike yace "idan kika furta kalma 'daya saina sa'ba miki walahi" hawaye tafarayi ta ha'de hannayenta guri 'daya alamun roko 'karasawa yayi kan bed 'din ya kai hanu zai kamota tayi baya tana kuka






tsawa ya daka mata yace "bake mara kunyaba nazo ko kalona baliyiba to yanxu zaiki kaleni sosai" ido ta 'kara zarowa ta bu'de baki zatai kiran mami kamar yasan mezatayi yaisaurin fincikota yarife bakinta da nashi




mami da ta fito parlour daukar abu taga ba YJ ta dauka fita yayi saikuma ta kali 'dakin da Yuseera keciki taganshi a kule bayan abude tabarshi kuma Yuseera na bacci
jikinta ne yaba Yuseef zai iya shiga yace zaimata wani abun da sauri ta 'karasa kofar room 'din ta tura taji a kule cikin fushi tace "ka bu'de kofar nan Yuseef tun ban sa'ba makaba karinga abu kamar me shaye-shaye" duk abunda take fa'da Yuseef na jinta amma bayaji zai iya abunda tace dan yana bu'katar matarsa amma ana nuna mishi iyakarsa a kanta
cikin matukar bukatuwa ya 'dora hannusa a .................!




meso cigaban wannan labari tunda ga farko har 'karshe ya biya naira 100 ta WhatsApp Number 08035407419






by
*XAHRA*
[8/23, 14:14] Anty Baby: πŸ“˜πŸ–ŠοΈ




πŸ€πŸŒΈπŸ€πŸŒΈπŸ€πŸŒΈπŸ€πŸŒΈ
*AURAN* *JAREEMEE*
πŸ€πŸŒΈπŸ€πŸŒΈπŸ€πŸŒΈπŸ€πŸŒΈ


storry and writting
by
*FATEEMAH* *S* *OMAR*




*PAGE* 41-42




........................πŸ“–A kan kirjinta yana shafawa yana lumshe ido 'kara Yuseera tasa ta zame gefe ta mike tana zare ido
fuska ya 'kara ha'dewa yace "kinaso na sa'ba miki ko?" matsawa baya tayi tana hawaye ya taso ya 'kara matsowa ida take ta 'kara ja da baya






muryar mami yaji tana mishi magana amma yayi shiru yana 'kara kaiwa Yuseera hari
cikin tashin hankali mami ta koma bedroom 'dinta ta dauko wani key 'din ta dawo ta saka amma ya'kiyi
kai ta dafe ta 'kara magana da 'karfi "wai meyake damunka ne nace ka rabuda yarinyar nan ko so kake ka 'karasata ne"




shiru taji bai yi magana ba kuma yana jinta haka Yuseera ma datayi hanyar toilet da gudu ta bu'de tashige ta kulu da 'karfi bugun kofar yakeyi yana cewa "ki bude ba abunda zan miki kinji" cikin kuka tace "ni dai katafi ban warkeba walahi" kai ya girgixa ya koma ya bu'de kofar yafice






da kalo mami tabishi tace "Allah ya shiryeka Yuseef"
tana gama fa'din haka tashiga 'dakin taje bakin toilet 'dinta tace "ki fito ya tafi" "to" Yuseera tace ta bu'de toilet 'din ta fito kanta a 'kasa ta kasa kalon mami ta zauna a bakin bed ajiyar zuciya mami ta sauke tace "duk lokacin da kikaga Yuseef a gidan nan to kiringa lura dan ba kunya gareshi ba sai ya maida miki aiki baya ya cuceki shi yana can da matarshi ke kina fama da jinya" kai ta iya gyadawa mami ta koma ta kwanta tana sauke nun fashi






washe gari Yuseef be samu damar zuwa gidan mami ba dan aiki ne yataso mishi na gaggawa da sassafe ya fita
ita ma mami yau husbitel suka koma aka duba Yuseera aka cire 'dinkin kuma aikin yayi kyau sosai
aka rubutu musu wasu magun gunan suka dawo gida






Nuratu yau ta 'danji sauki amma tunda ta tashi taji ba abunda take so da mararin gani irin malam Zubairu duk takasa sukuni akansa wayar 'kanwarta ta ara tasa number Kareema ta kirata bugu 2 ta dauka






"ah matar babban *JAREEMEE* ya jikin naki?" "da sauki Kareemah number malam Zubairu nakeso ki turomin" "owk bari na turo miki matar *JAREEMEE* " kashe wayar Nuratu tayi tana jan tsaki dan ko sunan YJ batasan ji yanxu








ba a jimaba number ta shigo jikinta har rawa yake ta dauka ta kirashi gabanta na dukan 3-3
dauka yayi tare dayin salama amsawa tayi tace "kahuni lafiya ya gida da yara?" "duk lafiya" "masha Allah ka gane wace?" "a'a wace" ya fa'da yana murmushi dan yariga ya gane ta sarai amma saiyaja aji






"am amm Nuratu ce" "wace Nuratun? bangane ba" ajiyar zuciya ta sauke tace "wace mukazo akan zancen mijin.........!" sai kuma tayi shiru
murmushi ya 'karayi dan yasan xuwa yanxu ba namijin da Nuratu zata iya so ko ta 'kaunaceshi irinshi dan yaka yace "okey na gane wadda kukaxo da kareema ko" da sauri tace "eh eh nice" "to ya akayi ko aikin ne baici ba"






shiru ta yi takasa cewa 'kala
jin tayi shiru yace "ina sauraranki" kame kame ta farayi tarasa me zatace
dariya tayake 'boyewa ce tafito fili yai saurin rufe bakinshi yace "kar ki damu duk abunda kike so ki fa'damun zan miki shi" ajiyar zuciya tayi tace "walahi malam tunda nadawo daga gunka banda lafiya kuma aikin beci kowaba shine nace…..........." "inajinki" tayi 'kasa da kanta kamar yana kalonta tace "mezai hana murufawa juna aseeree ka aureni kawai"
murmushi yayi yace "ke yanxu xaki iya aurena a haka ga mata 3 da yara 38 da jikoki 21 ga ni malamin soro a haka kike sona" da sauri tace "eh walahi zan iya aurenka a hakan" "to masha Allah karki damu xan turo magaba tana ayi magana da huri a huce gurin" cikin farin ciki tace "to malam nagode" "nine da godiya Nuratu na" dariya duk suka da haka hukayi salama kowa xuciyarsa wasai






bayan sati 2
malam zubairu ya aiko gidan su Nuratu suma dama sun gaji da ita suka bashi ita akasa rana sati 2 murna gurin Nuratu da malam zubairu ba'a magana (ikon Allah duk idonso yarufe sun manta da cewa Nuratu batayi iddaba amma zata 'kara wani auren hmmm ya sunan wannan auran na Nuratu?)






cikin sati 2 Yuseera ta warke kuma kayi kiba ta murje tayi kyau kulum sai YJ yazo gidan mami ko zai ganta amma baya gananinta duk abun duniya yai mishi zafi har rama yayi sabuda kewarta gashi kulum fa'da suke da Saudat ko kusantar ta yake sai ya ringa kiranta da Yuseera tun tana hakuri harta gaji ta daina xuwa inda yake






yau mami sa Yuseera zata koma dan ta gaji da zaryar da YJ kemata tunda Yuseeran ta warke gara ta koma kar ashiga hakinsa ko asa yakomar harkar da ya bari ta bin matan banxa
tunda taicewa Yuseera tashirya yau xata koma tashiga 'daki ta kule taketa aikin kuka ba yadda mami batayi ba dan ta rarrasheta tayi shiru amma ta 'kiyi shiyasa tarabu da ita barima ba shegiya bace
'dakinta ta huce tai zamanta ta rabu da ita




Yuseef yau tunda ya tashi mararsa ke masa ciwo tun yana hakuri har ya gaza mikewa yayi cikin azabar ciwo yanufi gidan mami
yana xuwa katsaye bedroom 'din mami ya shiga ya xube a 'kasa ya dafa ka fa fuwanta yana hawaye yace "dan Allah dan Annabi mami ki taimaka min ki bani matata walahi nakai gobe batare da itaba xan iya rasa raina" da mamaki mami ke kalonsa yadda ya dage yake kuka sha'be sha'be ajiyar xuciya tayi tace "dama yau nayi niyar maida ma ita amma tunda nasanar da ita tashiga 'daki take kuka nayi nayi tayi shiru taki dan haka sai kaje kaida ita ka lalla'bata ku ha'da inaku inaku kubar min gida nima na huta"
cikin farin ciki yace "nagode mamita ki shirya mata kayan gamunan futuwa inma ba'a tafi da suba gobe nazo na dauka" baibari mami tayi magana ba ya fice da saurinsa






kai ta girgixa a fili tace "kai Allah ya shirya mana yaran xamanin nan yara ko kunyar iyayensu basaji agabana idona danashi wai xai mutu inbai kusanci mace ba yau hmmm Allah ya kyauta"








da saurinsa ya fa'da 'dakin da Yuseera ke ciki har lokacin kuka takeyi jiki a sa'bule ya xauna kusa da ita ya kamo hannunta yace " *YUSEERA* " da gowa tayi ta kaleshi yayi ajiyar xuciya yace "me kike gudu a gidana da dan ance ki koma kike kuka?" hawaye ta share tace "nidai nafi son xama anan gidan" "owk kixa'bi dakin da kike so saiki koma da zama duk ran girkinki na ringa zuwa" kaita girgixa tace "nanma yamun amma basai ka xoba" "to ni kike gudu kenan ko?" kai ta 'kara girgixa mishi alamar a'a
"to yanxu za'bi 2 ya rage miki ko ki xauna anan gidan duk bayan 2days na ringa xuwa kuma abunda kike gudu dule nayi ko kuma ki koma gidana ki xamanki a 'dakinki ba sai kinxo nawaba sai acewa Saudat kin barmata mijin" da sauri tace "nayarda xan koma" "to tashi ki shirya mutafi"








mikewa tayi ta fara shirya kayanta binta kawai yake da kalo yana mamakin kuruciyar da take damun ta
da kanta tashiya kayanta tsaf ya dauka yakai mota ya dawo tare sukaje 'dakin mami yi mata salama binsu take da kalon mamaki a ranta tace "lalai ba ashiga tsakanin mata da miji" xama sukayi YJ shine mecewa "mufa mami munshirya tafiya zamuyi" kalon Yuseera da kanta ke 'kasa tayi ta juya ta kali YJ da ya kurawa Yuseeran ido tayi murmushi tayi musu nasiya sosai sannan tamusu fatan aikairi sukayi ban kwana suka tafi








koda suka tafi ba gida sukayiba saida suka biya yayo mata siyayya meyawa kayan sawa dana ciye-ciye basu suka dawoba sai magrib a gajiye suka shiga parlour da salama Saudat da ke xaune tabisu da kalo musaman Yuseera dataga ta 'kara kyau da gogewa
xama YJ yayi yana bu'de mata tata siyaryar ita kuma Yuseera ta shige 'dakinta danyi salah
mikewa Saudat tayi cike da kishi tashi ge 'dakinta dariya ma ta bashi yayi abarshi sosai yashiga 'daki yayi wanka yayi salah ya nufi 'dakin Amaryarsa a bar kaunarsa *YUSEERA*..............








by
*XAHRA*
[8/23, 14:14] Anty Baby: πŸ“˜πŸ–ŠοΈ




πŸ€πŸŒΈπŸ€πŸŒΈπŸ€πŸŒΈπŸ€πŸŒΈ
*AURAN* *JAREEMEE*
πŸ€πŸŒΈπŸ€πŸŒΈπŸ€πŸŒΈπŸ€πŸŒΈ


storry and writting
by
*FATEEMAH* *S* *OMAR*




*PAGE* 43-44




........................πŸ“–Da salama yashiga bedroom 'dinta bata ciki sai 'karar ruwa da yaji a toilet hakan yasa ya gane wanka take dan haka ya zauna a gefan bed 'din yana dana phone 'dinsa
bata jima ba ta

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads