Showing 24001 words to 27000 words out of 35741 words
Chapter 9 - AURAN JARUMI BY FATIMAH S UMAR JAJIRA.txt
gareni ba ko warkewa banyiba" be 'dago ya kaleta ba haka bebar abunda yakeyiba saima hannusa dayasa ya 'karasa cire zanin sautin kukanta ta 'kara ganin yadda jikisa ke rawa duk ya birkice mata gashi ya rabata da 'dan xanin dake jikinta kuma takasa kwatar kanta cikin jannun fashi yayi 'kasa da hannusa ya fara turashi gabanta wata gigita ciyar 'kara tasaki wanda saida mami dake zaune a waje ta jiyota
tai saurin mikewa tsaye aikuwa ta hango Saudat da Muwadat suna ta howa ido ta zaro aranta tace kenan suma fitowa sukayi sukabar Yuseef da 'yar mutane a 'dakin sai ya 'karasa ta
da sauri ta juya ta nufi hanya 'daki
shi kuwa YJ ya riga yagama fita daga hayacinsa bemasan sanda tayi wani ihuba dan yaka yaci gaba da abunda yakeyi cikin futar haiyaci
ita kuwa Yuseera zuwa lokacin harta suma besani ba bema san meyakeba kwantar da ita yayi cikin manta halin da take ciki yafara ko karin shigarta daidai lokacin kuma mami ta banko 'kofar 'dakin kamar an wulota................!
by
*XAHRA*
[8/23, 14:14] Anty Baby: πποΈ
ππΈππΈππΈππΈ
*AURAN* *JAREEMEE*
ππΈππΈππΈππΈ
storry and writting
by
*FATEEMAH* *S* *OMAR*
*PAGE* 33-34
........................πYuseera ya dagota yaji ba alamun rai atare da ita gabanshi na fa'duwa ya 'dauketa cakkk yayi waje da ita a parlour ya ajiyeta yaje ya kule Nuratu a 'dakin ya dauke Yuseera yasata a mota huce husbitel da ita
itama Saudat fitowa tayi tabi bayansa ata ta mutar
kusan tare suka 'karasa yana zuwa nurses suka amsheta sukayi ciki da ita shikuma suka daka tar dashi a waje zama yayi ya dafe kanshi yana karanto kowace addu'a da tazo bakinsa
Saudat da ta 'kara so yanzu ta zauna kusa dashi ta dafashi 'dagowa yayi ya kaleta da redeyes 'dinshi cikin damuwa tace "kayi hakuri my dear insha Allah ba abunda zai sameta kodan faranta maka da tayi jiya ta kawoma abunda mu muka gaza bakashi Allah bazai bari ta hula kanta ba" kai ya kyada yana mamakin canzawar Saudat lokaci da
maga narta ce ta katseshi tace "nima ina nadamar abunda nayi abaya da wanda nayiwa Yuseera duk kishine yasa sabuda ina mugun kishinka kuma bazan 'boyema ba har gobe ina kishi da Yuseera amma bana hauka irin na daba ba irin na Nuratu na hauka ba da takeso 'karasa 'yar mutane batay la akari da halin da take ciki ba" ta 'karasa maganar tana hawaye rin gumeta YJ yayi yana buga bayanta alamun tayi shiru shima hawayen yakeyi yana tunani halin da Yuseera take ciki yana ganin komai ya faro lefinshi ne yasan hali Nuratu ya fita ha barta ko taimaka mata ta gyara jikinta beyiba hawaye ya share ya ciro Saudat daga jikinshi zai magana saiga *DR* *AMEENAH* {my novel} ta fito ta kali YJ tace "biyoni office" tayi gaba suna bita abaya har suka 'kasa ta zauna suma suka nemi guri suka zau ta kali Yuseef tace "ya akai kuka bari akayiwa 'yar mutane fya'de baku sanar wa police ba sabuda kainefa yasa muka amshi yarinyar nan batare da police ba tukunama kunkama waye kuwa so yayi ya kasheta Allah yayi da saurin kwanan ta a gaba" kai YJ ya sosa yace "Dr matata ce fa kuma ba wanda yayi mata fya'de jiyane kawai na kusanceta kuma shine na farko amma matsalar bada gani bane" nan ya kwashe abuda Niratu tayi yasa nar da ita
nunfashi ta sauke tace "duk da haka kaima kayi wauta sosai amma musho kan matsalar munyin aiki kuma za a ibi jini a 'kara mata taso muje laf in naka zaiyi inkuma siya za ayi to" tashi yayi suka je aka kwada jinin nashi yayi dai dai da nata dan haka aka iba leda 1
saida ya 'dan huta ya fito ya shiga 'dakin da Yuseera take
Saudat na zaune gefan bed ta kurawa Yuseera ido wanda take ta bacci
'karasawa yayi ya zauna an kujera yana kalon fuskar Yuseera da tai fawau ajiyar zuciya yayi ya zaro phone 'dinsa yana bu'dewa yaga kiran mami har sau 37 ido ya zaro yabi kiran nata bugu 1 ta dauka cikin tashin hankali tace "meyake faruwa a gidanka Yuseef tun safe nakejin jikina yana bani ba lafiya ba naita kiranka baka dauka ba nashiyo nazo da kaina naga duk ba kunan sai Nuratu da aka kule a cikin 'daki" da sauri yace "baki bude taba ko" "eh ban budeta ba dan banids key 'din dakin kuma bansan dalilinka na kuleta ba amma metayi ma haka ka budeta ko abunci taci kar yinwa tayi mata ilah" "koma metayi zakiji muna husbitel ki zo zakiga abunda ke faruwa" ya 'fada mata sunanshi ya 'katse kiran
ba a jimaba ta 'karaso Yuseef ne yaje a shigo da ita tanata tanbayarsa abunda ke faruwa yace ta bari su 'karasa
suna shiga ta tadda Yuseera a kwance akan gadon marasa lafiya ga shi ana mata 'karin jini
saurin zama kusa da ita tayi tana cewa "inalilahi wa'inailaihir raji'un meyasa meta?" Saudat ce tasanar mata da komai amma bata sanar da ita abunda ya faru tsakanin Yuseef da Yuseera ba kalon Yuseef mami tayi tace "bazan maka shi shigi a cikin harkar iyalinka ba amma zama da rin Nuratu anuba ne nan gaba zata iya yin abunda yafi haka" kai ya gyada yace "bari naje gida nayi wanka" da katar dashi mami tayi tace "banyarda kaje kayi mata wani abuba duk abunda tayi kanta tayiwa" "to" yace amma ba dan zai iya abunda mami tace ba ya fice
gidan shi ya shiga saida ya dafa abinci yaci ya ji jikinsa yayi kwari ya mike ya bude 'dakin Nuratu na kwance harda samun damar bacci lebe ya cije ya zaro belt ya 'karasa gabanta a hankali ya sa hannu ya zage zip 'din rigarta ya zare ta ya dage iya 'karfinsa ya xuga mata 'daya
'kara ta kwala ta tashi tana sosa jikinta be bari ta gama dawowa dai-dai ba ya 'kara zuga mata dukanta yarinkayi baji bagani yana boll da ita yana kwara mata kai da bango sai yayi mata jina jina ya kaleta yace "yadda kika xubarwa da mata ta jini to kema sai na zubar miki da jini" fita yayi ya dauko huka yayi kanta ya sauta zai yanketa yaji a rike hannunsa ya jiyowa yaji an daukeshi da mari dafe fuskarshi yayi yana kalon mami cikin fushi mami tace "baka da hankali ne kasheta zakayi nasan halinka fa shiyasa nabiyo bayanka fa to da banzo ba niyar kasheta kayi ko?" kai ya dukar batare da yace komaiba 'karasa wa tayi ta 'dago Nuratu da taketa kuka ta kamota tanata 'din gishi suka fita suje parlour ya bisu yace "kar ki sake ki zauna mini acikin gida na tsine igiyo yin aurena guda 2 akanki" hannu Nuratu ta 'dora a hannu ta saki kuka me sauti kalon mami yayi yace tashi mukuma karta farka tana bu 'katar wani abu mikewa mami tayi
tayi gaba ya juyo ya kali Nuratu yace "mike ki barmin gida kona fitar dake da duka" mikewa tayi zata shiga 'dakinta ya doka mata tsawa yace indan kika sake kika shiga 'dakin nan sauna sauya miki kamani
kanta yayo da sauri tayi waje da gudu yabita ta baya harta fice ya kule gidan ya hau motarsa suka koma husbitel
har suka koma Yuseera bata tashiba Dr Ameenah ta rubutu magun guna Yuseef yaje parmacy ya siyo ya hado da kaji da kayan marmari ya dawo ya kali Nuratu yace "yamma tayi ki tashi ku tafi kida Muwadat gida mami saita zauna ta kwana" to tace ta mike Muwadat dake kusa da Yuseera rike da hannunta tace "nidai tare da mami zamu kwana" fuska ya murtike yace kitashi tun ranki be 'baci ba
mikewa tayi sukayiwa mami salama suka huce
tashi Yuseef yayi ya koma kusa da Yuseera daidai time 'din da ta fara motsi tana cije lebe ta 'bude idonta suka sauka cikin na Yuseef lumshe nata tayi a hankali tace "plz yaya 'kar ka 'kayimun abun 'dazu walahi zafi nakeji" sakuma tasa kuka
hanunta ya kama yace "ki daina kuka na daina" kalonsa tayi tace "da gaske baza ka 'karayiminba" kai ya gyada mata yasa hannu yana share mata hawaye yana fuskarta yana jin kaunarta da tausayinta na ratsashi yana godiya ga Allah daya malaka mishi ita yana godiya ga mami wace itace isa lalai duk wanda yabi iyayensa zaiga daidai wanda ya kauce zaiga ba daidai ba
maganar mami ce ta katseshi daga tunanin da yakeyi "me kake mata da har take maka magiya ka daina?" saurin kalon mamin yayi sannan ya dukar da kai yace "bakomai fa" tsawa ta daka mishi ta ce "tanbayar ka nake ko ba komai zata ringa maka magiya tana kuka" kalon Yuseera yayi wace itama shi take kalo suna ha'da ido ta lumshe nata idon "da kai nakefa" mami ta 'kara maganar cikin fushi nunfashi ya sauke yace "ba komai bane kawai na.............!
by
*XAHRA*
[8/23, 14:14] Anty Baby: πποΈ
ππΈππΈππΈππΈ
*AURAN* *JAREEMEE*
ππΈππΈππΈππΈ
storry and writting
by
*FATEEMAH* *S* *OMAR*
*PAGE* 37-38
........................π'Kara suwa tayi da sauri ta janye Yuseef da hanka linsa yabar jikinsa ta sakar masa kyawa wan marika har 2
wada yasa ya dawo cikin hayacinsa ya dago red eyes 'dinsa yana kalon mami wada take huci ya sunkuyar da kai cike da ta kaici da kunyar abunda yayi
mami na huci tace "baka da hankali Yuseef kasheta zakayi kana ganin irin halin da take ciki kake kokarin kusan tarta" ajiyar zuciya ya sauke tare da gyara wandansa daidai lokacin da su Saudat suka 'karaso
ya kali mami muryar sa na rawa yace "kiyi hakuri mami nima ba asan raina haka ta faruba nakasa kama kainane" tsaki mami taja ta nuna mishi kofa alamar ya fice bata son ganinshi
kalon Yuseera yayi da take a sume sannan ya kali mami yace "mami suma tayi kibar ko ruwane na zuba mata" tsawa mami ta daka mishi tace "da dakake 'ko'kari afka mata ka tuna da halin da take ciki? dan haka ka ficemin tun ban sa'ba makaba kuma bana so na 'kara ganinka a husbital 'din nan har a salamemu" zai 'kara magana ta da katar dashi
ba yadda ya iya haka haka ya fice yana wai wayen Yuseera
tsaki mami tayi ta 'karasa gaban bed 'din ta ta'ba Yuseera taji shiru bata motsi cikin tsoro ta kali Muwadat tace "kira *DR* *AMEENAH* yanzu kice da matsala ta hanzarta"
da gudu Muwadat ta juya ta fice daga room 'din Saudat ce ta 'karaso tana kalon mami tace "mami meyasamu Yuseera naga bata nunfashi kamar suma matayi?" shiru mami tayi batare da ta bawa Saudat amsa ba sama mikewa da tayi ta shiga toilet ta debo ruwa a cup ta watsawa Yuseera a fice 'dinta
dogon nunfashi Yuseera ta sauke ta bude idonta a hankali da mami tayi tozali ta lumshe ido tana so tuno abunda ya faru can abunda ya faru ya dawo mata a tsorace ta yunkura zata tashi amma ta kasa ta koma ta kwanta tare da sakin kuka me 'kara
hannunta mami ta ruko cikin tausayawa tace "kiyi hakuri kiyi shiru da bakinki 'diyata idai ina nan to baxan bari wani ya cutar min da keba" rage sautin kukanta tayi tare da cewa "dan Allah mami ki hana ya Yuseef zuwa gurin nan so yake ya kasheni ya hut...........!" hannu mami tasa ta rife mata baki tace "mijinki bazai kashe kiba kuma huya bata kisa sai kwana ya 'kare saida rashin tausayin nashi yake so ya nuna miki"
ido Saudat ta rintse dan ta fahinci abunda ya faro ta zame ta zauna tana jin wani irin kishi yana taso mata kalon Yuseera da ke kuka tayi tana jin kamar ta ta shaketa ta mutu
*DR* *AMEENAH* ce tashigo ta 'karaso taga halin da Yuseera ke ciki ta kali mami tace "ku 'dan bamu guri" "to" suka ce tare da ficewa daga 'dakin
'kara dubata tayi taga dinkin be lalaceba amma gurin yayi jaaa sosai
ajiyar zuciya tayi tace "kidaina kuka Yuseera kizama Jareema a fanni auratayarki da mijiki duk da nasan baki sababa kuma da rauni ajikinki amma ki dage ki kula da kanki kiga kinsamu lafiya ki farantawa mijinki ki daina gudunshi kinji 'kanwata" kai Yuseera ta gyada badan zata iya abunda Dr ta ceba dan tasan nan gaba YJ karasa ta zaiyi
magani Dr ta bata ta fito ta samu mami ta gar ga'deta da ta hana YJ zuwa husbitel din nan har sai Yuseera ta warke tukun
godiya mami tai mata suka 'karasa cikin 'dakin da Muwadat dan Saudat ta tafi gida acewarta kanta ke ciwo amma 'kasan ranta tsan tsar kishine Yuseera ne yasaba barin Asibitin
sanda su mami suka shiga 'dakin har Yuseera tayi bacci suka zauna cikin jimami
YJ yana fita daga husbitel 'din gida ya nufa yayi wanka da salah ya kwanta yana ta kaicin abunda yayi
gashi yanxu ya 'bata rawarsa da tsale ganin Yuseera ma saiya ga gareshi ga wata irin sha'awar yarinyar yakeji dan yana ganin tafi kowace mace ni'ima a duniya sai yanxu yasan mami gata ta mishi data dage ya auri Yuseera shiyasa bahaushe yace duk abunda babba ya hangu yaro ko yahau dala da kgauran dutse bazai hangoba ashe mami ta hango mishi nagar tar Yuseera a fili ya furta "nagode mamina kece silar samun farin ciki da cikar burina Allah ya biyaki da gida a aljana firdausi ameen" haka yaringa sun batu har baci yayi awan gaba dashi
wai ina labari Niratu
Nuratu tunda tabar gidan YJ komai ya lalace mata a gida ba sauki haka inta fito waje anringa jifanta ana zaginta ta 'ki zaman aure damasu 'yan film haka suke daga sunyi aure suke fitowa
cikin 'yan kwanaki ka'dan duk tabi ta fita hayacinta ko abinci bata iyaci sosai sabuda damuwa da take ciki
yauwa kamar kulum tana zane a kuryar 'dakinta taji salamar Kareema 'kawarta amsa wa tayi cikeda mamakin ganinta zama kareema tayi tace "kinyi mamakin ganina ko Nuratu?" kai kawai Nuratu ta iya 'daga mata
murmushi tayi tace "to karkiyi mamaki nasan damuwar dake adabar zuciyarki akan maganar rabuwarki da YJ to ina so ki kwantar da han kalinki ki nutsu kiji abunda zan fa'da miki"
gyara zama Nuratu tayi tana kalon Kareema
"yanxu idan kikace xaki fito na fito da YJ to ke zaki kwana a ciki yanxu kitashi muje gurin malam Zubairu mukai mishi kukanmu da 'kafarsa zaidawo yana baki hakuri" ajiyar zuciya Nuratu ta sauke tace "walahi ni duk kaina ya kule na manta da batun malam Zubairu amma yanxu tashi mu hanzarta na saida sar'kata dan ba kudi a hannuna muje" mikewa sukayi suka fice suna labari harda shewa
kasuwar Sabon gari suka fara zuwa suka saida sar'kar kwasha-kwasha sannan suka huce kauyen da malam Zubairu yake
lokacin da sukaje sun tadda mutane sosai dan haka saida suka jira layi yazo kansu lokacin har yamma tayi
suna shiga malam Zubairu ya ganesu dan suna zuwa gurinsa aikuwa ya washe baki yayi musu nuni da gurin suka zauna
bayan sun gaisa suka yimishi bayanin duk abunda yake faruwa kalon Nuratu yayi yana susa 'keya dan shi yaga matar aure irin wadda yake mafarkin samu murmushi yayi yace "malama Nuratu kin kawo kukanki ida za'a share miki dan haka kibada 30k yanxu angama" cikin zumudi ta zaro kudin ta bashi dan tasan aikinshi ba wasa
amsa yayi yana murmushi aransa yace kinbada sadakinki da hannunki a fili kuma sai yace "kutashi kutafi da 'kafarki zaki zo godiya" mikewa sukayi suna mishi godiya suka fice
dariya yayi yace "ina nufin da 'kafarki zaki zo kina mun magiya na aureki" yana fadin haka yana sosa wandansa
lokacin dasu Nuratu suka fita dare yafarayi dan har anyi salar isha ga kauyen ba haske amma haka suka ringa fantsamawa har suka fito bakin titi suka samu abun hawa suka tafi gida
bayan an sauke Nuratu ne tashiga lungunsu wasu samar suka sha gabanta cikin tsoro taja da baya tana zare ido 'daya daga cikin sune ya zaro wata huka yace "................!
by
*XAHRA*
[8/23, 14:14] Anty Baby: πποΈ
ππΈππΈππΈππΈ
*AURAN* *JAREEMEE*
ππΈππΈππΈππΈ
storry and writting
by
*FATEEMAH* *S* *OMAR*
*PAGE* 39-40
Free Page
wannan page 'din barka da Sallah ne ga kowa da kowa Allah ya maimaita mana ameen
........................π"Kibamu kudin jikinki ko waya inba hakaba na tsatstsa gaki" jikin Nuratu har rawa yake ta bude jakarta danta dauko sauran ku'din sarkarta amma taga wayam ba ko sisi
ru'dewa ta 'karayi jikinta na tsima ta dauki wayarta me tsada wace ita ta rage mata a yanxu itama YJ ne ya siya mata da biki ta mi'ka musu
amsa 'dayan yayi ya bar gurin da sauri shikuwa me hu'kar ta gabanta yazo zai huce kawai saijin huka tayi a gefan cikinta
'kara tasaki sabuda azabar dataji amma kan mutane su ankara ya gudu sai Nuratu dake kwance cikin jini tana ihu
wani me kantine ya ankara da abunda ke faruwa be 'karasa gurinba sai yayiwa police waya suka 'karaso suka kinkimi Nuratu suka Asibiti da ita
da yake da police da sauri aka amshe su aka fara bawa Nuratu kulawar gaggawa
Yuseef be farka ba saida akayi