Header Ads
Showing 33001 words to 35741 words out of 35741 words

Chapter 12 - AURAN JARUMI BY FATIMAH S UMAR JAJIRA.txt

Ads the beginning of article before Image
Ads at the middle of Article

hawaye idai mama abunma dariya yabata anason mijin ana kaiwa kasuwa da kuka suka rabu da mama bayan ta ha'da mata kayan gyaran jiki irin nasu na mata


ranar kuwa saida Yuseera ta kwamace bata kwana a gida ba dan irin cin da YJ yaimata abun ba magana shima saidaga baya yazo yana nadama da tsoron karwani abu yasamu babynshi
kuma kwanan Saudat ne amma tayi yaji tabar gidan akan rigimar da sukayi jiya








*AFTER* 8 *MOUTH*




cikin Yuseera yayi girma sosai har ya huce EDD 'din da aka samata duk ta kubura zama da gyar tashi da gyar idan tagajima kuka take sawa YJ shima daurewa kawai yakeyi dan shima cikin Yuseera ya fara bashi tsoro ba yadda mami batayi yadawo mata da itaba ya ki yace saidai in ita tadawo gidan nasu






ranar wata sunday da safe Yuseera na jikin YJ tana mishi mitar da ta saba dan tun dare takejin mararta na mata ciwo
cike damuwa ya kaleta yace "am sorry my beautyfull wife Allah zai sakeki lafiya nan bada da 'dewa ba kiji kidaina wannan kukan" jin tayi shiru yasa kali fice 'dinta ido yaga ta rintse ya cije lips 'dinta ya damke mararta da hannu 2 da sauri ya janyeta daga jikinshi ya maida ita aganshi yafara magana "meyake faruwa baby meya sameki haka" kai kwai take juyawa amma ko ihim bata ceba
da sauri ya mike ya shiga 'dakin Saudat yace ta fito Yuseera ba lafiya amma saitace itama tabatada lafiya cikin ta kaci yake kalonta Allah yagani akan abu 2 ya 'ki rabuwa da Saudat
na 1 yana tausayin Yuseera ga ciki ga jarabarsa na 2 bayaso ace yazama me auri saki amma zayi maganinta very soon






fitowa yayi ya 'dauko phone 'dinshi ya kira mami ya sanar da ita abunda ke faruwa tace suyi gaba gatanan su ha 'du a hospital 'din to yace da ita ta kinkimi Yuseera yasata a muta suka huce




kan mami ta zoma an amshi Yuseera an shiga da ita lebor room da ita
mami na zuwa ta tadda Yuseef yayi ta gumi idonshi yakoma red ta zauna kusa dashi ta dafa shi murya a karye tace "kayi hakuri addu'a tafi bu'kata yazu Allah ya sauketa lafiya" hawayen da suka zubo masa ya goge yace "mami walahi tsoro nakeji kar Yuseera ta mutu dan bansan yaxanyi da rayuwata ba ina rasata" cikin damuwa mami ta dafashi tace "ciwo ai ba mutuwa bane kayi hakuri ka share hawayenka kacigaba dayi mata addu'a kaji?" kai ya gyada mata ya mike ya nufi masgid 'din cikin Hospital 'din






sai 4:27pm Yuseef ya dawo mama tana kalonsa tasan kuka yaje yayi ya xauna kusa da ita muryarshi na rawa yace "har yanxu bata haihu ba ko mami?" bu 'de baki tayi zatayi magana saiga wata nurse ta fito tace kune wadda kuka kawo Yuseera Sa'id ko da sauri YJ yace "yes mune" murmushi tayi tace "to Allah ya sauketa lafiya" "alhadulilih alhadulilih alhadulilih" shine kawai abunda YJ keta maimai tamawa cikin farin ciki mami ta kali nurse 'din tace "me aka samu?" tana murmushi tace "ansamu baby girl" "masha Allah" shine abunda mami tace taciro ku'di ta mi'kawa nurse 'din tace "ga tukucinki" da sauri YJ yace "haba mami 'yafa guda Allah yabani wadda da duk shekarun da na shafe da yin aure bansamuba kuma ki dau kudin da basufi 5k kibawa wadda ta sanar damu wannan abun alkarin" kalon nurse 'din da bakinta ya 'ki rufuwa yayi yace "bani acc number 'dinki" da sauri ta fa'da mishi aikuwa a take ya tura mata 300k






kicin da mamaki da'di da murna nurse 'din taitaiwa YJ godiya saida ya ce ya isa ma sannan ta daina aikuwa Yuseera taga gata gurin nurses 'din ko motsi tayi sai ance meya faru




sai magrib aka salamesu kuma Allah ya taimaki Yuseera duk girman babyn ma'a mata 'dinki ba kodan gurin yasaba da katuwar joystick 'din YJ ne oho
gidan su mami tace su zarce dan bataso a riga yimata rashin ta ido a gida
tunda suka dawo 'yar tana hannun YJ saida mami tai masa jan ido sannan ma ya bada baby aka mata wanka ana gamawa ya 'kara zuwa ya kwafe yana kalon yarinyar








sosai mami ta cire kunya ta gashe sirikar tata tare da wanketa tass duk da Yuseera tajin zafin wankan amma taji dadin jikinta sosai
bayan ta sa kaya ne ta kwanta Saudat ta shigo ta gaida mami ta amsa 'kasa 'kasa jikinta a sanyaye tace "walahi mami banda lafiya shiyasa ban rakasu ba" "naji ai" shine kawai abunda mami tace ta cigaba da harkar gabanta
zama Saudat tayi kusa da Yuseef ta mi'ka hannu zata amsheta yai saurin janye babyn yana hararta cikin damuwa tace "plz kaban babyn nagani" "mtssss idan zaki mutu a gurin nan bazan baki 'yataba"
hawaye bakin ciki Yuseera ta goge tana leken babyn a hannun YJ kamar ta warce ta gudu haka takeji kauna da soyayyar babyn na ratsata








komai da ake saiwa baby da uwarsa YJ ya siya har yaso yai fariya a gurin siyan kayan baby ita kuwa saudat 'yar kalo ta zama ga son daukan baby da take amma idai YJ yana nan baya bata saidai in baya nan ta 'dauka






kwanci tashi ba wuya yau takama sunday kuma yane akai taron suna yarinya taci sunan KHADEEJA {NABIHA} (sunan aunar mu kuma mafi soyuwa a gareni i love you my sweet sister NABIHA)






ayin taro na ban mamaki anci ansha su Yuseef angon 'karni ko fita beyiba yana ma 'kale duk shigar da Yuseera zatayi to anko zasuyi intasa atanfa ma saiya dauko shadda kalarta yasa kuwa dariya yake mishi amma shi ko a jikinshi harkarsa yakeyi hankali kwance






DR AMEENAH ma tazo suna harda MA'ISHA ita 'KANWAR MATATA {my novel} da FATEEMAH ta BA'KIN GIDA {my nobel} da Mujha ta RABUNANE {aunty baby} da Aneesa ta SATAR KWANA {ummu haira} etc






anci ansha anyi taro lafiya an watse lafiya ba hayani ya fa'da azo ana dariya ankoma cikin jindadi da tsaraba niki niki








wai ina labarin Nuratu a gidan malam Zubairu................






by
*XAHRA*
[8/23, 14:14] Anty Baby: πŸ“˜πŸ–ŠοΈ




πŸ€πŸŒΈπŸ€πŸŒΈπŸ€πŸŒΈπŸ€πŸŒΈ
*AURAN* *JAREEMEE*
πŸ€πŸŒΈπŸ€πŸŒΈπŸ€πŸŒΈπŸ€πŸŒΈ


storry and writting
by
*FATEEMAH* *S* *OMAR*




*PAGE* 49-50




........................πŸ“–Nuratu kuwa tuda taje gidan malam Zubairu jin dadin rayuwa ya yanke mata kulum cikin fa'da take da mata da yaransa ga rashin abinci me dadi a cinmutun cin tada malam yake kulum kuma inzai dau wu'ka yace zai yankata baza iya guwaba har kayanta ya ta'ba watso mata waje amma ta dauko kayan tana kuka tana rokonshi yayi hakuri bazata iya rayuwa bashiba haka zata dawo kishiyoyi sitaimata habaici amma ko ajikinta






inkaga Nuratu yanxu bazakace itace wannan nuratun 'yar gayu da kwalisa bace duk tabi ta rame tai baki har tsufan dule ta fara ga laulayi da take fama dashi gacikin yasata kwadayi amma inzata mutu ko kan kifi malam bazai siya mataba saidai ta gani a hannun yara tana ha'diyar miyau






kwaci tashi ba wuya har Yuseera tayi 40 tasha gyara a gurin mami da mama dan itama mama cewa tayi batabar 'yarta ta lalaceba ta zage tana gyara diyarta
ranar da kwananta yazo kwana sukayi suna abu 'daya da YJ dan yanxu YJ ya riga ya koyawa Yuseera irin jarabarsa duk rin nacinshi bata gajiya dashi dan yariga yaimata sabo tun tana sabuwa






ita kuwa Saudat kulum cikin naci daukan Nabeeha take tason yarinyar sosai shima YJ yagaji yasake mata yana bata ita har kwana tayi a gunta dan Nabeeha tanada hakuri bata kuka shiyasa take dadewa gun Saudat






bikin Muwadat yazo dan haka yanxu Yuseera bata zama agida dan itace aminiyar amarya kuma duk fitar da zatayi bata zuwa da Nabeeha agun Saudat take barinta koda tayi kukama anabata milk NAN tanasha






yau ake kamun Muwadat su Yuseera ansha kyau saika rantse budurwa ce
itama amarya tayi kyau sosai masha Allah akai taro lfy kowa yana cikin farin ciki
washe gari sukai Fulany day abun ya 'kayatar sosai dan ka gansu duka saika dauka Fulanynne ya asali
gobe daurin aure dan haka Yuseera ta 'dobo komatsanta tace kwana zatayi gashi ranar girkinta ne






suna zaune a room 'din Muwadat taji wayarta na 'kara ta dauka ta kara akune tace "hellow" daga can 'bangaran YJ yace "idan kingama kifito inajiranki dare yanayi" baki ta ta'be tace "ai ni anan zan kwana gobene ba biki aunty Saudat ta koma gida tun da yamma idan Nabeeha kakeso nakawoma ma saika tafi da ita"






cike da 'bacin rai yace "kima rainamu wayo wato nizaki bawa baby na tafi da ita ke kuma ki kwana ko to tunban shigo na 'bata miki rai acikin mutane ba kifito" daga haka ya kashe kiran
jikin ta a sanyaye ta mike tana kokarin maida hawayen da suka taho mata tayi musu salama ta fito ko mami tayiwa salama ba ta huce








fuskarta a ha'de taje ta bu'de motar tashiga tana me kauda kai shima ko kalonta beyiba sai 'yarshi da ya dauka ya 'dorata akan ciyarsa dan yaga irin rukon hula kancin da Yuseera ta mata








koda sukaje gida ki kulashi tayi shima kota kanta bebiba ya dauki 'yarsa ya kwantar da ita kan bad 'dinta
koda akazo kwanciya parlour Yuseera ta dawo ta kwanta anane kuma YJ ya nuna mata bata isaba da kashi yazo ya dauketa ya kaita kan bad suna kokawa amma haka ya daneta yafara rikata mata kwanya da salosa tun tana zame zame harta hakura ta biye mishi suka gamsar da junah








washe gari tun asuba Yuseera tashirya dariya kawai YJ yake mata yace shi bazai fita yanxu ba kuka tasa mishi wadda ya haifar masa da kasala ya daure dai yace taje ta gani in Saudat ta shirya su huce
jikinta har rawa yake taje bedroom 'din Saudat taga bacci ma takeyi tashita tayi tana cono baki tace tashirya yanxu zasu tafi
fuska Saudat ta ya mutse tace nisai anjima da rana zani kutafi kwai








cikin jin 'da'di taje ta sanar da YJ amma saiyace shifa ba zai fita yanxuba tabar satafi da rana gaba 'daya
saida ta kwantarda kai ta rarrashi abunta harda yimishi wanka tasa mishi kaya sannan ya daujeta suka tafi
haka akasha biki akai amarya gidan ta kowa ya watse lfy






*after* *10* *month*




Nabeeha tayi wayo sosai dan hata fara tafiya yanxu tanada 1years
idan kaga yariyar kamar ka saceta dan kyauda shiga rai kowa sha'awarta yakeyi
Muwadat ma tsowonciki gareta jiran haihuwa ake yau ko gobe
'yan kwanakin nan Yuseera batajin 'da'di kulum da zazza'bi take kwana dan haka yau YJ yace tashirya sutafi Hospitel
sunje ganin Dr suka ci karo da wata mata harta huce saikuma ta dawo tana murmushi tace "Yuseef" cike da mamaki ya kuramata ido "NURATU" shine abunda ya furta cikin mamakin yadda ta lalace cikin farinciki tace "alhadulilih dama nemanka nake ido rufe" saikuma ta durkusa idonta yakawo ruwa tace "dan girman Allah Yuseef kayafemun abuda na aikatama a baya na yaudareka na cuxgunama kayafemun badanniba"
cikin tsananin mamaki yace "nayafemiki Nuratu Allah ya yafe mana gaba 'daya" juyawa tayi ga Yuseera yace itama Nuratun take kalo tace "kema kiyafemun duk abunda naimiki dan Allah" da gyar Yuseera ta iya 'daga baki tace "Allah ya yafemana gaba 'daya amma ni bakimun alfin komaiba" cikin farinciki taimusu godiya sannan tace "nayi aure can da dadewa harna yaifi yarinyata mace to rashin kula da isa shiyar lafiya yasa ta rasu shine iyayena suka dage sukace idai besakeni ba zasu kaishi ga hukuma shine yaji tsoro ya karya asirin da yamun ya sakeni kuma yanxu ina auran wani me kayan miya a unguwarmu mu 4 matansa da yara 37 yanxuma 'yarshi daya nakawo haihu"








cikin damuwa suka jajanta mata YJ ya dako ku'di masu yawa yabata tasa jari ta amsa tana godiya kamar zata mai sujada
daga haka suka shige suka barta tanata kukan farin ciki






suna shiga Dr ya auna Yuseera ya gano tana dauke da ciki harna 3month
farin ciki gurin YJ ba'a magana murnar da yakeyi kai kace ba ata'ba yimishi haihuba itama Yuseera taji dadi amma afili saita sa mishi kuka waita bazata 'kara haihuwa yanxuba aikuwa YJ ya rikece yaringa rarrashinta itakuma Yuseera data samu abun da takeso saita 'kara narke mishi shikuma yana biye mata






da yake dama Nabeeha ba damuwa tayi da tsotsoba ita ko uwarta bata damu da itaba tafi likewa Saudat dan haka aka yayeta dakanta Yuseera ta ha'da duk kayan Nabeeha ta kaiwa Saudat tace tabarmata ita
sabida da'di kuka Saudat tasa tana rokon Yuseera gafarar abunda tai mata tana mejin kunyar abubuwan da suka faru a baya "bakomai ya huce" Yuseera tace tafito daga 'dakin koda YJ ya dawo yaji abunda Yuseera tayi harcikin ranshi yaji dadi kuma ya yaba nagartar yarinyar da hangen nesa amma saiya ha'de rai yaita mata fa'da akanme zata bada 'yarta tace ita tayi niya kuma saida ta tanbayi mama da amincewarta ta bada Nabeeha






haka rayuwa ta ringa juyawa yau fari gobe baki har Allah ya sauki Yuseera lafiya duk da wannan haihuwar tafi shan wuya amma ta warware tasamu baby boy wadda yaci sunan baban YJ






JIBIRIN YUSEEF JIBIRIN (Khaleefah) kuma wannan haihuwar YJ yafi bajinta har kyautar gida yayiwa baby
ita kuma Saudat yase mata fili yasiwa kowace mutar hawa






ya biyawa mami da kahu da Saudat da babanta da baban Yuseera da mama ku'din aikin hajji
shikuma da Yuseera da Muwadat da yaya Khabeer sai wata shekarar in Allah ya nuna mana sannan Khaleefah yayi kwari






shiryawa Yuseera tayi dan zuwa gidan Muwadat taimata aibishir
itama Muwadat ta haihu tasamu Yuseef ta kwarin YJ
tana shiga da salama Muwadat tazo da gudu ta rugometa dariya sukasa sannan suka zauna suka gaisa nan Yuseera take sanar da Muwadat abunda kefaruwa ihun murna Muwadat tasa suka rungume juna suna murna Muwadat ce ta kali Yuseera tace "kinsan Allah bazan 'kara sake insamu ciki azo atafi baniba" ido Yuseera ta zaro tace "aikuwa na manta da wannan maganar dan haka nima zuwa zanyi amin ko injection ce ta family flaning ce" "aikuwa da kema kin huta"
haka sukasha hirarsu sai yamma Yuseera ta tafi gida








kwanci tashi ba wuya


*after* *5* *years*




su Yuseera yanxu likafa ta cigaba dan yanxu haka sun koma Abuja city da zama kuma Yuseera tacigaba da karatu harta kamala ta fara aiki
kuma tunda tayi flaning a zuwa saudiya bata 'kara haihuwa ba duk YJ yabu ya damu duk da tasamu tagama karatunta a nitse amma duk ya damu
har yanxu Saudat bata haihuba kuma duk Hospital 'din da taje sai ace matsalar daga itane a baya ta zubar da ciki kuma tasha maganin hana 'daukan ciki har sun mata ilah
hakan yasa ta hakura ta fawalawa Allah lamarin ta cigaba da rainon 'yarta Nabeeha










da dare YJ yana kwance a jikin Saudat tana shafa mashi kanshi ta kaleshi tace "nifa narasa abunda yake damuna 2days 'dinan bana iya cin abinci sosai ko naci zuciyata tashi take" saurin mikewa yayi yana kalonta yace "kuma kin duba ba ciki garekiba" fuska ta ya tsina tace "gaskiya bana zargin ciki gare tunda duk cikin da nake ina zazza'bi me zafi" tsareta yayi da ido ya mike yaje ya dauko robar gwajin fitsari yabata yace taje tai fitsari






ba musu ta amsa taje toilet tayo fitsari ta kawo mishi aikuwa yana gwadawa yaga Positive
aikuwa da'di ya isheshi ya rungume Yuseera ya mana mata kiss a lips 'dinta yace "basan da wace kalma zan yi anfani dan yi miki godiya Allah yaimiki albarka yasa ki gama da duniya lafiya Allah ya albarkace ki da ke da iyalinki" sai hawaye yafara gangaro masa ya kankame Yuseera yana sauke ajiyar ZUCEEYAH








ALHADULILAH
Duka duka anan nakawo 'karshen wannan labarin na
*AUREN* *JAREEMEE* wadda ka cokan na sadau kar dashi ga 'yan uwana kuma aminaina
*AMEENAH* *S* *OMAR* { *MAMAN* *MINAL* }
*KHADEEJA* *S* *OMAR* { *MAMAN* *IHSAN*}
Allah ya albar kaci rayuwarku da yaranmu Allah kasa cikawa kowa burinsa na alkairi ameen




nice taku har kulum
*FATEEMAH* *S* *OMAR*
marubuciyar
*DR* *AMEENAH*
*KANWAR* *MATATA*
*AURAN* *JAREEMEE*
*BAKIN* *GIDA*
Saikuma _BUDURWAR_ _ZUCIYA_
Coming Soon


ina mika godiyata gareku 'yan Auran Jareemee Fan's grup Allah yabar kauna ameen






by
*XAHRA*

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads