Showing 30001 words to 33000 words out of 35741 words
Chapter 11 - AURAN JARUMI BY FATIMAH S UMAR JAJIRA.txt
fito daure da tawul ajikin ta
tana gagin shi a zaune ta zaro ido dan batasan sanda yashigoba ganin kamar hankalinsa baya gurinta yasa ta tafi a hankali za ta dauko kimar 'dinta
caraf yariko hannu ta saida ta rintse ido sabuda tsoro juyowa yayi yana fuskan tar ta yace "me zaki dauko kike san'da haka?"
kawar da kai tayi tace "hijab 'dina zan sa"
murmushi yayi yace "ki xamanki a haka kinfi kyau" kwace hannu ta tayi taja da baya tana kalon yadda ya tsareta da ido kamar zai cinyeta ta harareshi harda murguda mishi baki tace "dan Allah kafita xansa kaya" gira ya 'daga guda 'daya yana murmushi yace "to fa wani sabun salone haka to mezaki 'boyemun ajikin ki inane ban bi ta ta'ba na tsotse ba kuma ina ne banshiga nafita ba"
toshe kunuwa Yuseera tayi tana rufe ida nuwanta ji take kamar 'kasa ta zage ta nitse a gurin
ji tayi kamar nunfashinta yana ha'duwa da na wani tai saurin bu'de ido sukayi 4eyes da YJ da ya tsareta da mayun ida nunshi
kaida du'kar tana wasa da yatsun hannuta
murya can 'kasa YJ yace "ko karya nayi banshiga nafita ba inkuma ba haka bane to ki fa'da saina 'kara tabbatar miki" idonta ne ya kawo ruwa tana girgiza kai tace "a'a nayar da mana amma dan Allah kafita nasa kaya salah zanyi"
marairai cewa shima yayi yace "nidai ba ida zanje asa kayan nan a gabana kiyi salah mu kwanta bacci nake ji"
ke'beshi tayi taje ta dauko kayan da zatasa tai shigewarta toilet tasa key
dariya YJ yayi a fili yace "kigama gudunki kifito ki sameni yarinya"
kwanciya yayi akan bed 'din harta fito ta tada salah shima ya mike yashiga toilet 'din yayo alwala ya bari ta idar da salah sannan yace tamike suyi nafila tare
mikewa tayi sukayi raka'a 2 ya dade yana kwararo musu addu'o'i sannan suka shafa ya kaleta ido a lunshe yace "yaufa bacci nakeji baby" baki ta ta'be tace tokaje ka kwanta mana
"um um nidai anan zan kwana" ido ta zaro tace "tab a'a gaskiya kamike kaje ka kwanta" "to indai zan mike na tafi saidai kitashi mu tafi tare" "what" ta fa'da a tsorace dan ko a mafarki batason 'kara komawa 'dakin YJ dan ita ka 'dai tasan huyar datasha da taje
dariya YJ yayi yace "alja nune a 'dakin da kike gudunsa" cike da tsoro tace "bagara 'dakin aljanu ba da 'dakin da akeson kasheka a ciki" dariya ya 'kayi sosai kana yace "wadda taso kashekin tabar gidan to meye abun tsoro kuma" baki ta ta'be tace "shikanshi me 'dakin beso na rayuba" ido ya lumshe ya mike ya 'dagata ya 'dora kan bad yace "mu kwanta bacci zanyi banason musu duk abunda zanyi banaso a ringa yimun musu dan za'asa ni yin abunda banyi niyaba" yana kaiwa nan ya mike ya sawa room 'din key ya dawo ya kwanta kusa da Yuseera da take zaune tun 'dazu
baice mata 'kalaba ya lumshe ido kamar me bacci
ta 'da'de a xaune kafin ta kwanta zuciyarta na bugawa da 'karfi
bata jima da kwanciya ba bacci yayi ayon gaba da ita
cikin bacci taji anata shafata ta bu'de ido taga ba mafarki bane YJ ne cikin tsoro ta fara tureshi tana cewa "ni karabu dani shiyasa fa nace katafi 'dakin ka"
muryarshi na rawa kuma can 'kas yace "karki manta dazan kwanta nace miki banason musu ko to karkisa naimiki abunda zakizo kina nadama" kuka tasa tace "indai nace karabu dani dan Allah"
ko kulata be 'karayi ba yacigaba da abunda yakeyi ganin yana son shigarta tafara tureshi da iya 'karfinta tsawa Yuseef ya daka mata wadda tasa dolenta ta nutsu kafarta ya bu'de ya karanto addu'ar saduwa da iyali ya fara shigarta cikin nutsuwa
'kan'ka meshi tayi tasaki kuka me sauti tana cewa "inalilahi wa'ina ilaihirraji'un nashiga 3 ya Yuseef kayi a hankali kar na mutu plz" shikuwa YJ tuda yagama shiga HQ 'dinta yamanta wace duniya yake duk iya magiyar Yuseera be jitaba saima sunbatunsa da suka dane nata kukan
saida ya gamsu sosai sannan yadawo hayacinsa ya 'dagata yakwanta ya jawota jikinsa yana samata albarka har bacci yayi awan gaba da su
da asuba shine yafara farkawa ya mike yayi wanka ya fita masjid
har suka idar yadawo ya tashi Saudat yashiga 'dakin Yuseera bata tashiba
'karasawa yayi kan bad 'din ya 'dagota ya manta da jikinsa yana kalun fuskarta da ta jike da waye yace "meyasa baki tashi kinyi salsh ba?" bu'de idonta da sukayi jajir tana kalonsa tace "nagaji kasana ciwo yake bazan iya mikewa ba" ta 'karasa maganar tana hawaye ajiyar xuciya ya sauke ya dauketa ya kaita toilet ya gasata da kansa yaimata wanka da kansa yasa mata kayan sannan tayi salah a zaune tana kukanta a 'boye
bayan sati 2 yaune ake daura auran Nuratu da malam Zubairu abu ba tsiya ba arziki amarya bawani gyara haka aka tarkata aka kaita mugun kauyan da malam zubairu yake
washe gari da sassafe aka tasota 'dora abunci taga anbata tsabar dawa ita zata daka tayi tuwo da miya da ku'dinta kuka ne kawai batayi ba ga abuncin gidan na hada kane tukunya laba 30 suke dafa tuwo aciki
gaba 'daya wunin ranar bata zauna ba kuma matan gidan suna kalonta ba wadda ya tayata haka taita ha'kilanta ita kadai kamar baiwa
'ban garen Yuseera kuwa har yau takasa sabawa da halin YJ har fa'duwa gabanta yake idan taga ya dawo gidan amma ta ta'ba nuna mishi gaza warta ba
'da'dinta 1 idan girkin Saudat yazo shine take samun hutu har tai bacci da mun shari
yauma girkin tane tun yamma ta gama aikinta tayi wanka ta kwanta dan yau jin jikinta take ba 'da'di gajiri da ciwon kai bata jima ba bacci ya dauketa
sai 9pm Yuseef ya dawo 'dakin Saudat ya fara shiga da salama aciki ta amsa mishi salam ajiye mata ledar hannushi yayi yace "gashinan gurasa ce nagani nasiyo muku tunda abun marrari ce" ko kalonsa Saudat batai ba yayi murmushi dan yasaba duk ran kwan Yuseera Saudat bata mishi maga
har ya juya zai fita yadawo yace "ko kina bukatar wani abu?" harararshi tayi kawai tajuya ta kwanata baki ya ta'be yafice daga 'dakin
'dakin Yuseera ya shiga bata parlour dan haka yashige badroom 'din
a kwance ya tadda ita tanata bacci yayi murmushi ya haye bad 'din ya jawota jikinsa ya fara hura mata iska a fice 'dinta
a hankali ta bu'de idota ta saukesu akashin murmushi ya sakar mata itama ta maida mishi tace "kadawo lafiya mijina" "lafiya lau baby na tashi kici gurasa nasiyo miki nasan zakiso ta" dariya tayi ta mike ya dauko ledar ya ajiye a gabanta ya bu 'dewa ta fara ya tsina fuska sabuda kanshin gurasar yafara tayar mata da zuciya
mikewa yayi ya dauko plet da huka da spoon ya juye gurasar ya yanko be kula da halin da take cikiba yasa mata abaki
aikuwa tafara ka kari sai amai tafara amai ba kakka tawa kanka ce kwabo ta ga la baita dagota yayi da sauri yana salati amma yaga tayi................!
by
*XAHRA*
[8/23, 14:14] Anty Baby: πποΈ
ππΈππΈππΈππΈ
*AURAN* *JAREEMEE*
ππΈππΈππΈππΈ
storry and writting
by
*FATEEMAH* *S* *OMAR*
*PAGE* 45-46
........................πBaya luuuu yai saurin ha'data da jikinsa yana kalon fuskarta data jike da gumi duk da sanyin da akeyi
huramata iskar bakinshi ya farayi a hankali yakira sunanta "baby bu'de idonki kinji"
a hankali ta bu'de danunta da sukayi red hawaye na zubowa tace "cikina zan mutu" ido ya rintse yace "no bazaki mutuba" ajiyar zuciya tayi sauke
ta 'kara kan kameshi jikinta na rawa tace "kari rifeni sanyi nakeji" kwantar da ita yayi jikinta zafi rau ya rufa mata blanket shima ya kwanta ya shiga ciki ya jawota jikishi ya 'kan'ka meta
haka suka kwana jikin Yuseera ba da'di saida asubama zazza'bin ya ragu
da kanshi ya ha'da musu breakfast yai mata wanka ya dauko abinci ya fara bata amma tanaci tai amanshi tea ya ha'da mata ya bata shima be zaunaba duk sai hankalinshi ya 'kara tashi
ya kaleta a san yaye yace "tashi muje Hospital a duba minke" fuska ta marairai ce tace "nidai ka rabu dani banason zuwa walahi"
cikin rarashi yace "hakuri zakiyi muje abaki magani zakiji sauki kinji" kai ta gyada mishi ya sauya mata kaya ya kamo hannun suka fito parlour
da Saudat suka ha'du ta kali Yuseera sama da kasa ta ta'be baki ta kali YJ tace "my dear inaso xuwa gida yau inaso ka kaini da kanka"
yana kalon Yuseera yace "gaskiya saidai kije da kanki baby ba tada lafiya zan kaita Hospital" fuska Saudat ta 'kara ha'dewa tace "nagaji da nuna babbanci da kakeyi a tsaka ninmu da Yuseera nimafa aure na kakeyi"
rai a 'bace YJ yace "idai dan zan kai matata asibiti shine kike cewa na nuna babbanci to na nuna kiyi abunda zakiyi" yana gama fa'din haka yaja hannun Yuseera suka bar gidan
koda suka 'karasa Hospital 'din kai tsaye office 'din Dr Ameenah suka huce da fara'a ta tarbesu suka nemu gu suka zauna
kalon Yuseera tayi tace "Amarya ya jikin naki" "da sauki" "to Allah ya 'kara sauki" "ameen thanks" tan bayoyi Dr tayiwa Yuseera kafi tayi mata test ta gano cikine da Yuseera na wata 1 da sati 2
cikin farin ciki ta bayanawa YJ alkuwa bakinshi yaki rufuwa a abunda yake anbata sai "alhadulilih alhadulilih Allah nagode ma daka azirtani da wannan cikin" ya kali Yuseera da kanta ke 'kasa duk kunya ta isheta yace "sannu baby ba abunda kike bukata" kai ta gyada mishi ya mike ya mikawa Dr Ameenah kudi masu yawa wadda shi kansa besan adadinsuba yace "ga tukucin kinan Dr nagode sosai"
murmushi Dr tayi tace "duk wannan saurin da kake ka tsaya na rubuta mata magani ko sokake taita zama da ciwo" kai ya dafe yace "walahi duk na ru'de ne" ya koma ya zauna tarubuto maganin ta mika mishi tace "gashinan kasiya mata a parmasy sannan ko zazzabi take kar abata magani a gida akawota nan tukun"
"okey nagode Allah ya 'kara girma" "ameen" Dr tace ta rakosu har waje tanawa Yuseera tsiya wai kinibibine ya hanata magana amma tafi kowa jindadi
haka suka huce anawasa da dariya
gidan mami YJ ya zarce da Yuseera suna zuwa Yuseera a tsorace tace "dan Allah kar ka fadawa mami inada ciki" dariya yayi sosai yace "ai ko ban fa'da mataba shi zai bayana kansa da kasa" "eh nasani amma kar ka fa'da mata kaji" "to" kawai yace mata amma bazai ki fa'dawa mami wannan abun alkairinba
da salama suka shiga Muwadat na gani Yuseera ta taso da gudu ta 'dane ta
aikuwa cikin masifa YJ ya janye Muwadat yana masifa "bakida hankali ne da zakizo kiwani haujinkin ta sokike kimun asarar babyna" baya Muwadat tayi tana kunshe dariyarta muryar mami sukajiwo tana cewa "to su aimaka sarkin 'ya'ya to ita ba 'ya bace" sosa kai Yuseef yayi yace "to ai ba ita ka'dai bace tazo ta 'daneta kuma ance ta daina wahala"
cikin farin ciki mami tace "hmm kaji dashi" ta kamo hannun Yuseera da kanta ke 'kasa ta zaunar da ita tace "sannu 'yar kirki ba abunda kike bu 'kata" kaita girgiza alamar "a'a" murmushi mami tayi tace "haba Yuseera ki fa'damun abunda kike bu 'kata nakawo miki kinsan masu juna 2 da kwadayi"
hannu 2 Yuseera tasa ta rufe fuskarta mami tayi dariya tace "shikenan tunda bazaki fa'da munba" ta zauna suka cigaba da hira Yuseef nata rawar kai yana sanarwa mami irin murnar yayi lokacin da Dr ta sanar dashi Yuseera nada ciki sukuma suna tamishi dariya
sai a zahar sukayiwa mami salama suka huce gidan su Yuseera aikuwa tuda taga sunyi hanyar gidan su bakinta ya 'ki rufuwa sai murmushi takeyi YJ yana sane da abunda takeyi shima sai dariyar yakeyi
suna 'karasawa da sauri ta fito da gudu ta shige gidan ko kiran da YJ ke mata bata jiyo ba girgiza kai kawai yayi dan bayasan gudun nan sabuda babynshi
tana shiga taci karo da mama aikuwa ta saki ihu ta dafeta cike da mamaki mama take kalonta kamar ba Yuseera ba tazama katuwa tayi kiba da haske cikin farin ciki mama tace "Yuseera kece?" kuka Yuseeran tasaka tace "nice mama shine ko kizo ki gani ko" murmushi mama tayi tajata suka shiga 'daki suka gaisa suna hira
yaya Kabeer ya shigo ya kali Yuseera yace "kinyi aurenma bakiyi hankaliba autar mama yanxu mijin naki yana waje kika barshi" mamace ta kaleta tace "au da waje kikabar Yuseefan" baki ta turo tace "to nina hanashi shigowa" kai kawai mama ta girgiza tacewa yaya Khabeer ya shigo dashi
tare suka shigo ya gaida mama ta amsa yabawa Yazeed da yashigo yanxu key yace yashigo da kaya a but
kar ba yayi yaje yaita shigo da kaya abince da driks ita kanta Yuseera mamaki take yaushe ya shiyo kayannan
godiya mama taitayi harda hawaye yace bakomai ya kali Yuseera da ita shi take kalo ya kashe mata ido yace "ma munsamu 'karuwa fa" "to waya ya haihu" ido Yuseera ta xaro ciki tsoro tace "dan Allah kar ka fada" kafada ya make yaima kwalo yace "mama ciki gare Yuseera" ai da gudu ta mike tayi..............!
kuyi hakuri da wannan gajeran page 'din
by
*XAHRA*
[8/23, 14:14] Anty Baby: πποΈ
ππΈππΈππΈππΈ
*AURAN* *JAREEMEE*
ππΈππΈππΈππΈ
storry and writting
by
*FATEEMAH* *S* *OMAR*
*PAGE* 47-48
........................πTai cikin daki da gudu dariya sukasa harda mama cikin farinciki tace "Allah ya sanya alkari ya sauketa lafiya" "ameen mama" suka cigada iharar su
itakuma Yuseera tunda tashiga daki tana kukan munafinci bacci ya dauketa saida mama tashiga tace tafito sutafi kar dare yayi ta tadda tanata baccinta
murmushi tayi ta fara tashinta
mi'ka Yuseera tayi ta kali mama tace "kai mama kika katsemun baccina me dadi inaba babyna non........!" saikuma tasa hannu tarife bakinta tana zare ido baki mama ta ta'be tace "nitashi kibi mijinki kutafi kin ishi mutane da rashin kunya" fuska ta kwa'be tace "haba mama banga baba na ba zantafi nidai yai tafiyarshi ya Yazeed a kaini dama ai gulmace ta tsaidashi inba hakaba daya kawoni yaita fiyarshi mana"
bige mata baki mama tai tana harararta tace "mijin naki kike cewa ya tsaya gulma, ashe har yanxu baki daina wata kamar 'yar fariba ko" baki ta turo tasako daga bad 'din tayi waje
baki mama tari'ke tace "ko daya zaki tarbiyar wani kema ba'a gama takiba"
tana fita ta tadda yaya Khabeeru sunata hira dashi hararar YJ tayi ta zauna kusa da yaya Khabeeru tace "yaya ina babana" murmushi yayi yace "aikuwa baba yatafi birnin kudu shida gida sai dare ko gobe da safe yai sanmako kunda ganin kona suka tafi" Yuseef ne yace "to saiki mike mu huce ko" ido ta zaro sai tafara kuka tana tirje tirje tana cewa
"nidai ba inda zani saina ga babana" cikin ta kaici yaya kabiru ya kaimata duka da sauri YJ ya tare ya jawota jikinshi ya kali yaya Kabeeru yace "haba yaya Kabeer da girmanka zaka daketa bafa ita ka'dai bace yanxu su 2 zaka daka fa" ya 'karasa maganar kamar zayi kuka
baki da hanci yaya Khabeer ya saki yana kalon ikon Allah lalai ana ta'bara ido 2
girgiza kai yayi ya mike yafice da bazai iya kalon wannan sakarcin ba
cikin rarrashi Yuseef ya kaleta yace "shike nan baby kizauna gobe zanzo na daukeki na samu gaisa da baban amma kikulamin da kanki da babyna banaso ko kuda ya ta'ba min su" tana murmushi tace "to nagode mijina" kiss ya mana mata a lips 'dinta yace "yau bazan iya bacci ba sabuda kewarki baby" murmushi tayi tace "nima haka honey" dariya yayi ya mi'kara da ita yace ta kira mishi mama suyi salama
kirawo mamartayi sukayi salama tanata yimishi korafi akan me zai barta kwana amma can 'kasan ranta da'di ya isheta dan dama tanaso su ke'be da 'diyar tata
yana dariya sukayi salama ya huce yin duniya mama tayi Yuseera ta raka shi go gindin motane ki tayi dan tasan halin abunta yanxu suna fita zaice zai ta'bata idan yashiga wani yanayi tass zai iya cewa ta fasa kwana itakuwa karan hauka ne ya cijeta da zata bishi
da ta gaji da mitar mama saita mike ta barmata gurin
a daran mama da Yuseera basu rintsa hira suka sha da shawar warin da mama taringa bawa 'diyar tata
haka ma 'bangaren YJ amma shi tashin hankali ne ya hanashi bacci gashi yaje gun Saudat yana fara kiranta da Yuseera ta tureshi tana masifa fa'da kan sunshashi dan badan YJ yakai zuciya nesa ba da a daren Saudat a gidan ubanta zata kwana
da sassafe Baba ya dawo yayi mamakin ganin Yuseera da yadda takuma kamar ba itaba
cikin fara'a suka gaisa nanfa aka dasa hira har rana yi sukai saida lokacin salah yayima suka fita masgid
saida yamma likis YJ yazo daukanta suka gaisa da Baba yai mishi alheri me yawa amma ya 'ki amsa yace ai yasaba bashi yaukam tunda yakawo kayan abici bazai amshi kudiba yin duniya ya 'ki amsa sai hakura YJ yayi yana yaba datakun surukan nasa
ita kuwa Yuseera tunda taga yazo take matsar