Showing 3001 words to 6000 words out of 35741 words
Chapter 2 - AURAN JARUMI BY FATIMAH S UMAR JAJIRA.txt
daga ita sai tawol gaisawa sukayi saiwani iyayi takeyi da kanta ta matso kusada shi tana shafashi me nema a duhu yasamu a sarari aikowa ya biye mata suka cigaba da romacing 'din juna
tun a romacing ta fara raina kanta dan yadda yake sarrafata abun ba sauki
zuwa wani lokaci ya fara shigarta wani ihun da'di ta saki ta fara sunbatu tunda take bata ta b'a ha duwa da namijin da yayi mata dadi irin YJ haka tun tana na dadi ta kuma na huya dan abu 'daya akeyi ya 'ki karewa gani yana niyar kasarata tafa tureshi tana mishi ihu amma saida ya lafa dan kanshi ya rabuda ita
kuka takeyi sosai shikuma ko ta kanta ma baibu ba
da safe da ya farka ya ganta azaune can nesa da shi da hijab 'dinta har kasa ha 'da ido sukayi ta watsa mishi harara dariya yayi yace "baby walahi kinada dadi gashi ban koshi ba ya za ayi" mugun kalo ta watsa mishi tace "saidai abu wani sarkin dan ni dakai har abada bazan 'kara gayatar kaba kuma ko ku 'dinka bazan bakaba nasai maganin ciwon jiki da kasani" kai ya girgixa yace "ko kibani ku 'dina ko yanzu na fanshe ku 'dina walahi" idonta ne ya kawo ruwa tace "zan baka yanzuma ka tashi kaje na salameka dan inkasake hawa kaina sai ka 'karani" murmushi yayi ya tashi ya shige toilet yayi wanka san-nan yasa kaya ya ka leta yayi dariya yace kinyiwa kanki adalci dan harnaga test 'din ku 'dina harara ta watsa mishi shidai dariya yake ya fice daga room 'din da Allah ya isa ta bishi san-nan ta mike a hankali takoma kan bed ta kwanta tana cije lebe
Yuseef na sauka kasa ya ci karo da Nuratu kalon mamaki yake mata ita kuma gaba 'daya ta daburce tsawa ya daka mata yace "gurin ubanwa kika zo" cikin ina-ina tace "gurin wata 'kawata" "okey muje inganta" jiki na rawa tayi gaba yana binta har sukaxo wani room hannunta na kar karwa tayi knocking zuwa akayi aka bu 'de amma me sai sukaga............!
by
*XAHRA*
[8/23, 14:14] Anty Baby: *FREEDOM WRITTER'S ASSOCIATION.* πποΈ
( _Y'anci don cigaban Mata, y'an ci ya d'ara bauta, freedom writters._ )
*( F.W.A)π*
https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/
πΈππΈππΈππΈπ
*AURAN* *JAREEMEE*
πΈππΈππΈππΈπ
wannan novel 'din naku'deene na maidashi naku'di sabuda wasu dalilai game bukata iya samunsa a #100 kacal duk meso zai iya tuntu'bata ta whatsapp number 08035407419 nagode
pree page
*PAGE* 7-8
.................πSamu Nuratu a hannu wani irin mari Yuseef ya 'dauketa dashi ya hanka 'deta ya zaro belt ya fara dukanta tun tana ihu yar muryarta ta dashe sabuda kuka
ba abunda jikin Nuratu keyi sai rawa itadai tunda take bata taba ganin anyi irin wan-nan dukan a gabanta ba gashi tana tsoro taje rabawa ya dawo kanta
dan kanshi ya gaji ya rabu da ita yaja hannun ta yajefata parlour yasawa kofar key ya zauna a gefan bed yana maida nunfashi cikin 'dari-'dari Nuratu ta 'karasa kusa dashi ta zauna tace "plc kayi hakuri" kalonta yayi ya kamu hannun da Saudat ta yanka yace "sannu" kai ta girgiza mishi tace "bafa zafi" murmushi yayi ya mike yace "tashi muje husbitel a hanke miki" "a'a kabarshi baka da lafiya fa" mugun kalo ya watsa mata wadda yasata saurin mikewa yayi gaba tana biye dashi
a parlour suka tadda Saudat kwance inda Yuseef ya jefota ko mutsin kirki bata iyayi ko kalonta basuyiba suka huce
bayan sundawo daga husbitel ya kaita gida bai ajiyetaba ya kaleta yace "dama wata magana zamuyi dake" zama ta gyara tace "ina jinka" "good, jiya auncle yaje yasamu mami kuma ta amunce" cikin happy tace "wow amma naji dadi sosai my dear" murmushi yayi yace "amma akwai shara 'di guda 1" "mene shi" "tace bazan aureki ba saina fara auran wata 'dalibarta" ai annurin kan fuskar Nuratu ne ya 'bace tace "to kai ka amunce" "to yazanyi na amunce mana" cikin tashin hankali tace "yanzu kana nufin sai ata 3 zanzo gidanka" sai hawaye sharrr
janyota jikinsa yayi cikin rarrashi yace "kiyi hakuri dan zan yi aure bayana nufin zan barki ko zakizo ta 3 agidana ba ita wace zan aure ba saninta nayiba inma nasanta ki dauka me gyaramiki gida za a 'karo miki don itama Saudat 'din 'yar kaloce" waye ta shere tace "damuwar itace zata fara saninka kafunni" murmushi yayi yace "baki da damuwa baby indai nine nakine dan ma kinki yarda kince sai munyi aure da tuni anhuce gurin amma yanzuma karki damu dan nahucin gadi za a kawota da 'kafarta zata gudu" dariya tayi tace "Allah ko dear" "eh mana sai yadda kikace ayi da ita haka za'ayi" cikin happy ta manna mishi kiss a baki tace "thanks my dear" shafa kanta yayi yace "don't worry my wife" da haka ya ha 'de bakinsu guri 'daya yafara kiss 'dinta batayi yinkurin janyewaba dan itama abunda take so kenan saida taga yafara futa hayacinsa har yafara zura hannunsa cikin rigarta ta tureshi tana kwalar munafunci kai yafara girgiza mata alamun tayi shiru idonshi da yayi ja ta kala aranta tace lalai Yuseef 'karshe ne gurin jaraba afili tace "kasanfa bana so ko" "sorry my wife mijinki dan bukata saikinyi hakuri dashi tunyanzu ki fara sabawa" "to naji yanzu yaushe auncle 'din zaizo gurin daddy" "sai angama maganar yarinyar tukun" "owk to yanzu sai yaushe zaka zo ka gaida mommy" dariya yayi yace "sai nasa rana yanzuma akwai inda zani" "saka dawo" ta fa 'da tana fita daga mutar ta 'dago mishi hannu ta shige gida
shima mutarshi yaja yabar gurin
Hajiya na kumawa gida ta kira kawo a waya tamai kwancan gidan su Yuseera ta tura mishi number sa tace yafara kiranshi ya sanardashi zuwansa karyaje besameshiba
haka kuwa akayi kawo ya kira baba yace mishi gobe yana nan tafe zasuyi wata magana duk da baba be sanshiba amma ya amsa mishi zuwa gidanshi
washe gari kawo yaje gidan su Yuseera yasamu baba yaimishi tarbar arzuki bayan sungaisa kawo yayi bayanin shiwaye da 'dan uwansa ma haifin Yuseef san-nan ya 'kara da cewa "wata al farma mukazo nema a gurinka" cikin mamaki baba yace alfarma fa kace "eh alfarma" "to Allah yasa zan iya" "to da farko dai in bakiyiwa 'yarka Yuseera mijiba inaso kabawa 'dan gurina Yuseef ita na biyu kuma inka bamu ita acikin 2mouth muke so ayi binki maganar karatu da sauransu duk zata cigaba a 'dakinta" ajiyar zuciya baba ya sauke yace "zance gaskiya banbada Yuseera ba kuma na san yaronka muna ganinshi a tala bijin amma wani hanzari ba guduba nasan 'yata Yuseera kome nace bazatayi musuba amma yayanta sunce karatu zatayi" murmushi kawo yayi yace "kamar yadda na fa 'da abayane zata cigaba da karatunta a dakinta" "hmmm hakane kuma nasan ma haifin yaron mutumin kirkine amma shi aure yana bu katar bincike dan haka kabani lokaci nayi binkice" "idan wan-nan ne ba matsala abunda ka yanke ka kirani a waya" "to madala" da haka sukayi salama kawo ya tafi gida
koda baba yasamu mama da maganar cewa tayi itafa autarta bata isa aureba taya za ayi aiwa yarta aure tanada 16year ai sai a shiga hakkin ta gashi kuma latatun yan film za abata itafa bata yarda ba saida baba ya rarrasheta yace kowa da haka ya saba ita tana shekara nawa tayi auran kalonshi mama tayi tace "haba malam kasan mazan yanzu da na da ba iri daya bane na yanzu basa duba kan kantar yarinya sudai burinsu bukatarsu ta biya" murmushi baba yayi yace "kiyiwa 'yarki addu'a kawai dan yadda zamani ya lalace gara kayiwa yaro aure ya huta tun be 'dauko ma magana ba dan yaran yanzu kar suke kalon iyayensu ni naji dadima abunda yasa ban amunce ba dan kawai karna bada ita batare da kinsaniba kuma yanzu na fa 'da dan haka nariga na yanke hukunci saidai kiyimata addu'a" yana gama fa 'din haka yafice daga 'dakin
ta gumi mama tayi tana tausayin autar ta da yi mata addu'a
Asalin Malam Sa'ad su yan garin jigawa ne a burnin kudu su uku iyayensu suka haifa suka rasu shine babba sai 'kaninsa Sageeru sai Hauwa sunta so kicin maraici ida yan uwamsu sukayiwa Hauwa aure sukuma suka tarkato su kano almajiranci da haka suka girma ba laifi sun samu ilimi da rufin asiri ida malamin sa ya aura mishi 'yasa Suwaiba bayan 1year suka haifi dan su Kabeeru da haka shima Sageeru yayi aure kusan tare suka 'kara haihuwa ita matar Sageeru mace ta haifa ita kuma Suwaiba ta haifi Yaseer bayanshi saida ta haifi yara 3 suna mutuwa sai kuma ta haifi Yuseera wanda suke kira autar mama kuma daga ita basu sake haihu ba Sageeru kuma yaransa 8 ya aurarda 4 sukuma 3 mazane sai daya Nafeesa kuma sa ar Yuseera ce ita kuwa Hauwa yaranta 2 maza yaya Kabeeru yayi aure yanada mata Na'ima da 'yarsa daya walida wanne shine asalin su Yuseera
wanene Yuseef.............!
plz kuyi hakuri da wan-nan mu hadu a page na gaba ngd
sainaga ruwan comment
by
*XAHRA*
[8/23, 14:14] Anty Baby: *FREEDOM WRITTER'S ASSOCIATION.* πποΈ
( _Y'anci don cigaban Mata, y'an ci ya d'ara bauta, freedom writters._ )
*( F.W.A)π*
https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/
πΈππΈππΈππΈπ
*AURAN* *JAREEMEE*
πΈππΈππΈππΈπ
wannan novel 'din naku'deene na maidashi naku'di sabuda wasu dalilai game bukata iya samunsa a #100 kacal duk meso zai iya tuntu'bata ta whatsapp number 08035407419 nagode
pree page
*PAGE* 5-6
................πWani garje jen 'kato ya fito jikin Nuratu narawa tace "plc Azizah nake nema" baki ya ta'be ya juya can saiga wata budurwa ta fito saurin kashe mata idoh Nuratu tayi tace "kawar gani nazo muyi maganar" Aziza ce tayi magana tana wani murguda jiki da kashe idoh "oh sorry sis ba time yanzu nayi bako in nadawo gida mayi maganar" cikin farin cikin 'daukar hasken da Aziza ta 'dauka ta fitar da ita daga hannu YJ tace "ba komai saikin dawo" "owk" Aziza tace tana maida kofar ta rufe
hannun ta Yuseef ya riko suka fito saida suka hau muta yaja yafara yi mata fa 'da "na ce miki kidai na harka da irin wan-nan matan 'yan duniya sai su lalata miki tarbiyya" cikin rarrashi Nuratu tace "kasan dai dulene muringa harka dakowa kar ai mana tanbarin muna hula 'kanci" "duk da haka ni in na ajiyekima zarcewa gurin auncle zanyi yazo gidan ku ayi ahuce gurin" cikin farin ciki da kunyar muna funci ta rufe fuska tana dariya
shima dariyar yayi yace "soon zainyi maganin wan-nan kunyar" 'kara rufe fuska tayi ta cigaba da dariya "hmmm lalai yarinya bakisan irin mijin da zaki aura ba da kin fara kuka tun yanzu" ya 'karasa maganar yana kashe mata ido murmushi tayi a zuciyarta tana cewa daidai nake dakai wata kilama na fika jaraba a zahiri kuma cewa tayi "ai nasan zaka tausayawa matarka kabita a hanka"
dariya yayi yace "ba wan-nan maganar yariya gara ki shirya tun yanzu" idon tane ya kawo ruwan muna furci
dariya yayi yace "sorry matata dawasa nake miki" dariya sukayi atare suka cigaba da zancen su mara kan gado
yana kaita gida ya ajiyeta ya zarce gidan yan babansu yana zuwa ya taddashi a zaure yana karatun alkur'ani yayi salama yasamu guri ya zauna saida kawu yakai aya san-nan ya amsa salamar suka gaisa kan Yuseef na 'kasa yace "dama kawo maganar auren da zan 'karane nace inaso aje ayi magana da iyayen yarinyar" kai kawo ya jinjina yace "ita hajiyar ta amunce" kan Yuseef a 'kasa yace "a'a amma naga tanajin maganarka kai inkaje zatafi yarda" murmushi kawo yayi yace "ba dan raina yaso ba amma zanje in mata magana amma in bata amunce ba bazan mata duleba" cikin farin ciki Yuseef yayiwa kawu godiya ya dauko kudi ya bashi amsa kawu yayi yana shiwa Yuseef albarka da haka yayiwa kawu salama yanufi office ranshi fari 'kal dan yasan indai kawu yayiwa mami maganar to angama
washe gari kawu yaje gidan mami ya zauna a parlour yana jiranta bata 'da'deba ta fito da hijab ajikinta ta zauna a kasa tace "yaya ina kwana" cikin fara'a ya amsa ya tanbayi su Muwadat tace duk suna lafiya san-nan yace "wata alfarma nazo nema a gurinki" cikeda kunya tace "haba yaya alfarma kuma ai umarni zaka bani kawai" murmushi yayi yace "nagode amma indai kinga bazaki iyaba ba takura" "inajinka yaya" "dama akan maganar Yuseef ne tunda har yanaso yarinyarnan da yaje ya dauko mana magana gara mubarshi ya aureta kawai" cikin ladabi tace "shikenan yaya Allah ya sanya alkairi amma nima inso in aura mishi dalibata" "ai wan-nan ba matsala bane dama shi namiji mijin mace 4ne dan haka zanje gidansu yarinyar in muntseda magana sai inje gidansu 'daya yarinyar muji ya zamuyi" cikin ladabi mami tace "ban tari nunfashinkaba yaya amma ni banaso aha'da bikin nan nafiso a fara da Yuseera daga baya sai ayi na Nuratu" "ai yadda kikace haka za ayi" "to nagode yaya" da haka yayiwa mami salama ya huce gida bayan ta cikashi da abun arzuki
da dare Yuseef yazo gaida mami bayan sun gaisa tace "dazu kawunka yazo kuma na amunce zaka auri Nuratu amma ba yanzuba sai ka fara auren Yuseera dalibata" cike da mamaki ya kaleta yace "Yuseera kuma mami wace ita" fuska ta daure tace "dalibatace kuma yazama dule ita zaka fara aura inkuma baka amunce ba saidai a fasa duka" cikin tashin hankali yace "Allah yasa hakan shi yafi alkairi" da haka ya mike ya fice ko salama bai mataba baki ta ta 'be ta mike ta kuma bedroom 'dinta
yana koma wa gida ya zube a parlour ya rufe ido kamar me bacci yana huci Saudat ce tafito daga 'daki ta kaleshi tace "hmmm ahaka zaka kare baka da aiki sai bin mata da yauma ka koma ka 'kara kwana a gurin karuwar taka" bu 'de ido yayi yace "so kike jikinki ya gaya miki ko" baki ta murguda tace "hmmm me hali baya fasa halinshi aikinka kenan daga dukan mata sai lalibarsu" mikewa yayi cikin fushi yayu kanta sauri shigewa kitchin tayi tasa key
kai ya girgiza yace zaki shigo hannu yarinya bedroom 'dinshi ya shige ya zube a kasan carpet yana zancen zuci yaro dashi ina zai iya rike mata 3 guda 1yama ta addabeshi bare 3 ga Nuratu da kishi shi yanzuma ta yadda zai mata bayani yakeji gashi beson irin yarinyar da za'a aura mishi amma yana da tabbacin saita gudu da 'kafarta dan azabtar da ita zaiyi har saita gaji ta gudu da 'ka farta
haka ya kwana tunani har gari ya yawaye duk da yau monday amma bayajin zai iya zuwa office
da yake monday ce da huri Yuseera ta tashi ta shirya tsaf tayiwa mama salama ta tafi school
bayan tajene ta zauna a class akashigo akace "Yuseera Sa'ad tazo inji Principal" gabantane ya fa 'di "to" kawai tace tana mikewa aranta tana cewa metayi
shiga office 'din tayi da salama bakiwa a office 'din sai Principal ta amsa mata cikin fara'a gaida ita tayi kanta a 'kasa tace "gani" murmushi hajiya tayi tace "tan bayarki zanyi dama" kanta akasa tace "inaji" "yauwa so nake kibani number babanku" cikin tashin hankali Yuseera tace "plz hajiya inwani laifin nayi kiyi hakuri karki fadawa baba walahi hanani cigaba da zuwa makaranta zanyi" dariya tayi tace "kwantar da hankalinki Yuseera ba abunda kikayi ki bani number shi magana zamuyi dashi kuma ki kwatanta min gidanku" kwanta mata tayi ta bata number baba dan ta haddace ta a kanta har zata tafi hajiya tace "Yuseera naji kince baba zai hanaki zuwa makaranta ko ankusa bikinkine" kanta a kasa tace "a'a amma yace inayin candy in fito da miji" "masha Allah kina da wanda kike so kenan" cikin kosawa da tanbayar kwakwkwafi da Principal take mata tace "a'a" "okey Allah ya kawo na gari" "ameen" ta furta a hankali ta mike ta fice hajiya ta bita da kalon sha'awa tana me kwadaitawa Yuseef auran yarinyar
Yuseef na kwance yaji wayarsa na ruri mika hannu yayi ya dauka yaga Nuratu ce ta kara a kune ajiyar zuciya Nuratu ta sauke tace "haba dear tun dazo nazo office 'dinka baka zo ba" "sorry baby banaji dadi kizo gidana muyi magana" "okey ganinan" ta katse wayar ya ajiye ya maida kai ya kwanta
10m ta 'karaso gidan tana zuwa da yake getman 'din yasanta ya barta tashiga gidan ko salama babu ta shiga gidan a parlour ta tadda Saudat tana kalo a tv ko kalonta batayiba ta huce bedroom 'din Yuseef saurin mikewa Saudat tayi ta shiga kitchen ta dauko huka tafi bayanta shiga dakim tayi da gudu tayi kan Nuratu da take zaune a gefan bed tanayiwa Yuseef sannu saurin mikewa Yuseef yayi ya riketa amma ina saida ta samu............!
by
*XAHRA*
[8/23, 14:14] Anty Baby: *FREEDOM WRITTER'S ASSOCIATION.* πποΈ
( _Y'anci don cigaban Mata, y'an ci ya d'ara bauta, freedom writters._ )
*( F.W.A)π*
https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/
πΈππΈππΈππΈπ
*AURAN* *JAREEMEE*
πΈππΈππΈππΈπ
wannan novel 'din naku'deene na maidashi naku'di sabuda wasu dalilai game bukata xai iya samunsa a #100 kacal duk meso zai iya tuntu'bata ta whatsapp number 08035407419 nagode
pree page
*PAGE* 9-10
..................πYuseef Jibirin(YJ) shine asalin sunansa ma haifinsa haifafen garin Kano ne su 2 ne shida kaninsa malam mudee(kawo) sunada yan uba amma suna kebbi su 3
sun taso komai tare sukeyi har aurema rana 'daya sukayishi amma bayan 3years matar Alhaji Jibirin ta haihu tasumu Yuseef da yake su 'yan bokone sai suka dakatar da haihu wa har saita sukayi 18years san-nan suka haifi Muwadat batafi 5years ba Allah yayiwa