Showing 12001 words to 15000 words out of 35741 words
Chapter 5 - AURAN JARUMI BY FATIMAH S UMAR JAJIRA.txt
zasuje gidan wata nurse zata mata 'dinki
ba wanda Yuseef ya fadawa bikinsa bare ayi wani shali ko faty ya take sai bikin Nuratu zai kwankwaje
a bangaren gidan su Yuseera ma haka ba abunda sukayi sai walima saikuma gobe da zasuyi yini
washe gari
dangi fa kowa ya halara zuwa gurin daurin aure
yau kana ganin mami kasan tana cikin farin ciki kai kuwama sa banin Yuseera da Yuseef da Nuratu da Saudat duk acikinsu ba wanda yake farin ciki da wan-nan ranar har ita amaryar Nuratu da Saudat ba abunda ke damunsu ilah kishi dan Saudat ma yau ta take indai aka kawo Amaryar nan gidanta bazata kwana lafiya ba
shi kuwa Yuseef yarasa me ke mishi dadi tunda Saudat tamai wan-nan abun be kara lafiya ba da jiya da yau duk bashida lafiya kuma ciwo dayane ya addabesa ciwo mara amma ya take yau baxai kwana da shiba idai aka kawo mishi amaryarsa to koma wane irin ciwone akanta zai sauke shi ya huta
sai karfe 2:30pm aka daura auren akan sadaki 30k kuma daurin auran yayi cika ta ban mamaki da jama'a rasa ida za'a tsayama a layin akai dan wanima haryazo ya tafi ba'asan yaxoba
tunda gari ya waye gaban Yuseera ke mugur faduwa tasan anayi haka ga amare amma nata na dabane dan taji ajikinta akwai abunda zai faru da ita
suna zaune dasu Nafee da 'yan uwansu na birnin kudu tayi ta gimi tunda aka daura auren tarasa sukuni ba abunda takeyi sai kuka jitayi wayarta na kara dauka tayi taga bakuwar number amma saita 'daga ko wanine zai mata Allah ya sanya alkari
dagawa tayi tayi salama jin muryar da ta amsa mata saida takusa yin fitsari a xaune muryar Nuratu taji tace "amarya baki laifi gamu a unguwar ku amma babusan gidan ba ki aiko wani ya shigo damu ko kiyi mana kwatance" jikin Yuseera na rawa tace "..............
by
*XAHRA*
[8/23, 14:14] Anty Baby: *FREEDOM WRITTER'S ASSOCIATION.* πποΈ
( _Y'anci don cigaban Mata, y'an ci ya d'ara bauta, freedom writters._ )
*( F.W.A)π*
https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/
πΈππΈππΈππΈπ
*AURAN* *JAREEMEE*
πΈππΈππΈππΈπ
wannan novel 'din naku'deene na maidashi naku'di sabuda wasu dalilai game bukata zai iya samunsa a #100 kacal duk meso zai iya tuntu'bata ta whatsapp number 08035407419 nagode
pree page
*PAGE* 17-18
β¦....................π"um um kiga bana gidan muntafi gidan su babanmu acan aka daura auren" jimmm Nuratu tayi tana son gane wani abu saikuma ta basar tace "owk ba rabon mu hadu sai nazo gidanki ma gaisa" "to aunty nagode" san-nan ta ajiye wayar tana istigifari a ranta na karyar da tayiwa Nuratu
ta kuwa Nuratu kalon kawarta tayi tace "wai ba'a nan aka daura auren ba" baki 'kawar tata ta tabe tace "inda zakiji shawara ta kirabu da yarinyan nan kawai kinga ba wanda be sanki ba kuma in tafito da maganar sunanki zai 'baci a gari" dariya sosai nuratu tayi kafin tace "in banda abunki lokacin da taji dadina ai mantawa zatayi da kowa har mijin nata abunda yasa na damu sosai yanzu ba harka nake da kowaba kinga ita zata rage mun kewa ko" "hakane amma kibi a sannu Nuratu kar alura ta tono garma" murmushi Nuratu tayi ta tadda mutar ta sukabar uguwar
anyi huni lafiya ba hayaniya ba komai sai san barka 7:17pm aka shirya amarya tsaf aka kaita gun baba yai mata nasiha sosai yasa mata albarka
ba abunda Yuseera keyi sai kuka tana ganin abun kamar a mafarki wai ita za'a kai gidan miji
mama ma tai mata fada sosai daga nan aka yi waje da ita dama oh redy motocin Amarya suna waje aka sata a cikin daya suka daga sai gidan YJ
acan Saudat ta gama tama irin cin mutun cin da zatayiwa Yuseef da matarsa tana gidan ta tara kawayenta sunsa kida sai rawa suke irin ta 'yan duniya
wata daga cikin 'kawayen tane ta kaleta tace "yanzu Saudat barin YJ zakiyi yaci a marcinsa a wan-nan daren?" murmushi Saudat tayi tace "dakowa na rako mata duniya kinsan me saina bari kowa ya bar gidan nan my dear ya shiga 'dakin matarsa hmmm ni nasan irin tugun dana shirya musu" dariya suka saka harda tafawa suka cigaba da rawar su
Yuseef hunin yau gaba 'daya be samu sakewa ba waya kuwa gajiya yayi da 'daga ta har mamaki yakeyi ya akayi zancen auransa da Yuseera ya bazu haka bayan be sanar da kowa ba da ya gaji da 'daga wayar sai ya kashe wayoyin gaba 'daya yaje office 'dinsa ya kule yai kwanciyar sa dan yasan ba wanda zaiyi zaton yana can
saida a ka kai Yuseera gidan mami kafin akaita gidan Yuseef
mami taji dadin hakan taita sa mata albarka tayi mata nasiya kafin su huce gidanta
suna zuwa aka fito da ita a ka shiga da ita gidanta da bisimilah
suna shiga parlour 'kawayen Saudat suka fara buda suna shewa harda ita Saudat 'din nan suka 'kara sautin kida aka cigaba da casu
jikin kowa a sanyaye soka bude 'dakin Yuseera suka sata suka yi Allah yasanya alkari suka tafi akamar matar kawo Sageeru da aunty sai Nafee
kalon Yuseera aunty tayi wadda ta daina kukan sai ajiyar zuciya takeyi tace "Yuseera saikin yi hakuri zamanki da wan-nan 'yar duniyar dan daga gani batada tarbiya kuma 'yar duniya ce abun ta kaicin ma wadda za a 'kara kawowa ma 'yar film ce 'karshen bu 'dewar ido amma kiyi hakuri shine abunda zai fisheki a cikin gidan nan dan inkikace za kiyi rigima da su ke zaki sha wuya walahi" ajiyar zuciya Yuseera ta sauke muryarta na rawa tace "nagode aunty" murmushi aunty tayi za tai magana sukaji shewar su Saudat wai sun shigo ganin 'daki sai wani ya tsina fuska sukeyi
Saudat ce ta kali Yuseera duk da gabanta ya fadi yarinyar tai mata kwarjini amma saita maze tace "hmm Amarya tunda ba akawo min amanarki har dakiba to ni nazo na baki amanata" tabe baki aunty tayi tace "hmm ai yadda muka ganku be mana kama da yanda zamu bawa amanaba dan ku kanku tarbiya bata wada ce kuba bare kubawa wani" shewa suka saka harda cewa "Allah ko" da ido matar kawo Sagiru tai mata a lamar tayi shiro shiyasa ta sun kuyar da kai tai shigo
saida suka gama she dan tar su suka fice kafin suma su aunty su mike suyi mata salama suka tafi gida
sai 11:30pm YJ ya dawo gidan a gajiye kai tsaye bedroom 'dinsa ya huce yayi wanka yasa kayan bacci har ya kwanta sai ya tunu da asheba ankawo mishi Amarya ko murmushi yayi duk da yau bashida muradin yin sex da kowa amma sai ya kwakwuli yarin yar nan yau kodan gobe ta gudu da 'kafarta
fitowa yayi ya nufi 'dakin Yuseera yana hucewa Saudat ta fito tana dariya tabi bayansa
shiga yayi lokacin har Yuseera ta fara bacci 'kara sawa gefan bed 'din yayi yafara tashinta fude fuska tayi tana kalonsa shima ita yake kalo cikin mamaki dan da haske a cikin dakin shiyasa ake ganin kowa kura mata ido yayi yana mamakin dama wan-nan ba gida jiyar da ko titi bata iya tsalakawa ba aka aura mishi cikin fushi yace "ke ubanwa ya kawo woki gidan nan?" inda-inda ta farayi tarasa mema zatace mishi kawai sata masa kuka
ido ya zaro yace "au kuka ma kikeyi" kaita girgiza cike da tsoro murmushin mugunta yayi yace "hmm ba kuka kikeyiba yanzu zakiyi kuka yarinya" yana gama fa 'din haka ya dan kota ya jawota da 'karfi ta fado kansa kara ta kwala dan ta tsorata sosai kokarin rabata da kayanta yake Saudat ta shigo dakin da bokati fal da ruwa ta juye musu a kansu kafin ta 'daga bokatin zata bugawa Yuseef riketa yayi da hannu 'daya 'dayan kuma yana rike da Yuseera a jikinsa da ba abunda jikinta keyi sai rawa
kwace bokatin yayi yasa kafa ya hanka deta ya fara boll da ita da kafarsa kuma Yuseera na rike a jikinsa hakannan tunda yaji 'dumin jikin yarinyar ya ji bayason rabata da jikinsa sosai yake dukan Saudat saida ya tabbatar ta daku sannan ya rabu da ita ya juya ya zaunar da Yuseera akan bed ya zuge zip 'din rigarta zai cire tunda ta jike amma saita rike tana hawaye ta fara girgiza mishi kai rai ya hade ganin zata 'bata mishi time yasa yasa karfi ya fuske rigar
kurawa kirjinta ido yayi yana jin yanayin jikinsa na sauyawa jikinsane yafara rawa ya kai hannu zai taba ita kuma Saudat dake dakin ta taso ta 'kara dauko boket 'din ta nufe su lokacin Yuseef ya tafi duniyar shauki sai ganinta yayi zata buga mishi ya tare kafin ya riketa kawai ta juya ta bugawa Yuseera a kai a take kan ya fashe sai jini kafin kace kwabo Yuseera ta fada kan bed 'din ba nunfashi a jikinta
da sauri Saudat ta bar dakin dan kar Yuseef yai mata ilah............
page na gaba shine free page na 'karshe
dan haka meso naira 100 ne zaku iya tuntu 'bata ta number ta 08035407419 nagode
by
*XAHRA*
[8/23, 14:14] Anty Baby: πποΈ
ππΈππΈππΈππΈ
*AURAN* *JAREEMEE*
ππΈππΈππΈππΈ
storry and writting
by
*FATEEMAH* *S* *OMAR*
*PAGE* 21-22
.....................πAndau keta cak anyi cikin hutel 'din da ita fuskar ta ta buye a kirjinsa dan gudun haduwa da fuskar da ta sani
bai zame ko ina da itaba sai room 008 inda nanne room din da ya kama musu akan bed ya direta tare da zame mayafin kanta yana shafa kitson kanta da duk atac ne Yuseera ce ta fado mishi a rai in be mantaba lokacin da Saudat taji mata rauni gashinta yar gadon baya ba alamun kari ko digo sai yanxuma ya tunu da tana gidan mami dan ko xuwa gidan yayi baya ganin ta saurin kawar da tunanin yayi ya kali Nuratu yace "tashi muyi wanka mu ci abunci mu kwanta dare nayi" fuska ta rife tace "nidai nayi wanka" fuska ya hade yace "nasan kinyi amma kinsan ai munje gurin party duk mun bata jikinmu kuma ga gajiya" fuska ta marairaice zatayi magana ya dauketa gaba daya sai toilet
kayanta ya cire mata tas shima ya cire suka fara wankan baiyi mamakin yadda ta saki jiki sukayi wankan kamar ba amarya ba dan haka Saudat tayi to ya dauka duk haka matan suke amma har cikin ransa yana son mace mai kunya dan ita kunya aduce ga 'ya mace tawol ya daura mata a kirji shima ya dauro basa a 'kugu ya dako ta suka dawo ya ajiyeta a kan bed ledar da suka zo da ita ya bude abincine da kaji yafara bata saida sukayi nak sannnan ya koma kan bed 'din yace "ki tashi muyi salah ko" baki ta tabe tace "nayi a gida kuma inma ta nafila ce banzo da hijab ba" kalon mamaki yake binta dashi zaiyi magana komai ya tuna sai ya basar zai mike ta ruko hannunsa ta fada jikinsa tace "bacci fa nakeji" shafa fuskarta yayi yace "ai yau saidai kiyi maneji bacci nan ba lalai ba" fuska ta tabe tare da hade bakinta da nasa dan duk ta kagu taji anfara harkar nan
biye mata yayi suka fara kiss 'din juna baji ba gani da kanta ta daura hannunsa akan kirjinta tana shafawa biye mata yayi suna romancing juna kamar ba gobe YJ yarasa dalilin komai ya gani a jikin Nuratu sai ya tunu Yuseera mu saman kirjinta duk da ba manya bane amma a tsaye suke ba kamar na Nuratu ba komai na yarinyar choice 'din sanane
Nuratu takai karshe haka YJ ma komai yayi Nuratu na maida mishi shiyasa hankalinsa ya tashi sosai kwan tar da ita yayi yayi mata rinfa yafara shigarta a hankali wai kartaji zafi
itakuwa Nuratu ta kagu ya gama shigarta dan takai karshe da kanta take da 'da tura mishi mararta
dagyar YJ ya shiketa dan amatse take sosai amma koshi mahau kacine yasan ba budurwa bace bare yasha mu'amala da mata da suke a matse ahaka hankalinsa ya riga ya gama tashi bazai iya jurewa ba da yau ya hakura da Nuratu
duk jarabar Yuseef yau saida yaga wace tafishi dan be taba kusantar macen da batayi mishi magiya ya rabu da itaba sai akanta saida ya samu nutsuwa ya koma gefe ya kwanta yaji kukanta 'kasa 'kasa tana cewa "my dear zafi nakeji walahi kaban wahal....." tsakin da ya jane yasata rufe bakinta batare da ta shiryaba mikewa yayi yashiga toilet yayi wanka ya saka jallabiya ya dawo dakin
muryarta a raunane tace "my dear ka taimakamin na gyara jikina" harara ya watsa mata yace "katon da kikaje kika bawa kanki yazo ya gyaraki" kuka ta fashe da shi tace "kayi hakuri ina tsoron nayi maka bayani kaki fahimtata nasan kasan Salisu dractor shine yayi raifin dina ba a haiyacina ba" murmushin ta kaici yayi yace "nasan kinsan ciwon kanki meyasa baki kaishi kara ba ko da yake bari na kira police yanzu sukama munshi ya girbi abunda ya shuka" ya zaro phone dinsa zai kirashi
zunbur Nuratu ta mike ta fizge wayar tace "meyasa zaka kira police abunda ya huce ai yariga ya huce ni nayafe" tsawa ya daka mata yace "ban phone 'dita, kuma inke kinyafe ni ban yafeba sai na dau mataki" yana gama fadin haka ya fizge wayarsa zabar dakin yaji yace "bafa shi bane tun ina karama ne wani idi me kanti yamun fyade" baki ya tabe yayi gaba abunsa dayake lokacin an fara kiran asalatu fitowa yayi ya hau car 'dinsa yabar hotel 'din sai da ya tsaya yayi salah a wani masalaci kan ya huce gida
gidansa ya huce ya shige room 'dinsa ya kwanta zuciyarsa na masa zafi duk sai yaji ya tsani mata gaba daya tan bayar da yayiwa kansa wai yanzuma a kwai matan da suke kai budurci gidan mijinsu kuwa? kai babu duk matan haka suke ba nagari a ciki duk son kudine a gabansu hawayen fuskarsa ya share Nuratu ta cuceshi yaci burin huce haushi akanta amma ina hakan bata samuba
soyake yayi bacci amma ya kasa ba abunda zuciyarsa keyi sai radadi da bakin ciki agogon dakin ya kalah yaga 8:45am mikewa yayi ya sauya kaya ya dau key sai gidan mami
yana shiga parlour ba kowa xama yayi ya dau cup din da yagani da tea a ciki duk da ya huce amma haka yake kurawa dan muguwar yinwa yakeji ganin shirun yayi yawa yasa ya mike zai shiga kenan ya daidai da lokacin da Yuseera ta fito da phone 'din ta a hannu tana dannawa binta yayi da ido daga ita sai best da siket iya cinya da yake suka dai ne a gidan kuma mami ce dake bata irinsu tana sawa acewarta tasaba in takuma gidanta ba saitasha wahalaba
ya shagala da kalonta ita kuma kwata-kwata bama tasan da zaman saba
jin tayi karo da mutum yasa a tsurace ta dago sukayi 4eyes da YJ gabanta taji ya fadi tayi saurin matsawa xata bar gurin yasa hannu ya jawota jikinsa jikinsa a sanyaye yace "kinzo nan kin sangarce har kin manta ya ake gaida mutane ko" kanta a kasa tace "ina kwana" baki ya tabe yace "saida na roka" ya fada yana kara matseta a jikinsa ita kuma jin yanaso ya huce gona da iri yasa ta turesa da 'karfi dayake jikinsa ba kwari yasa yayi baya ya hararesa tajuya cikin fushi ya cafko hannunta kan yayi wani yinkuri mami tashigo parlour sakin hannun nata yayi yana gaida mami amsawa tayi suka samu guri suka zauna cup 'din da ya shanye tea yaga Yuseera ta dauka ganin ba komai a ciki yasa cikin shagwaba tace "mami kinga na bar ragowar tea dina dana farasha wani ya shanyemun" murmushi mami tayi tace "ko Muwadat ko bakon da mukayi" fuska Yuseera ta shagwabe xatayi magana ganin yadda YJ ya kafeta da ido yasa ta watsa mishi harara tabar gurin sosai mami taji dadin abunda tayi amma bata nunaba
girgiza kai YJ yayi a ransa yace zaki shigo hannu sannan ya kali mami yace "mami ya kamata yarinyar nan ta kuma gidanta insha Allah za'a kiyaye gaba" murmushi mami tayi tace "kaida aka kaimaka amarya jiya mene na damuwa a baka tsohuwa, ni nayi mamakin ganinka ma yau da safennan" kai ya sosa yace "ba haka bane mami nafi so su sabane gaba daya da su ringa rarrabuwa kansuma bazai haduba" mikewa mami tayi tace "in baka da abunyi kaga ni fita zanyi zancen Yuseera kuma sai nayi shawara" kansa akasa yace "babu sai kin dawo" shegewa daki tayi shikuma ya mike rainsa a 'bace yabar gurin zafi 2 ya hadar mishi ga takaicin Nuratu gana mami ta hanashi Yuseera duk da ba abunda zaiyi da ita dan yayi alkawarin baxai kusanceta ba dan inya sameta kamar Nuratu da Saudat zai iya kuna musu huta dukansu shiyasama ya hakura gudun faruwar abunda zai zamo bacin ransa
Nuratu kuwa ganin har 10 YJ be dawoba yasa ta shirya ta hada kayanta tabar hotel 'din tanufi gidanta
a parlour ta tadda Saudat suka fara kalon kalo dariya Saudat tasaka tace "wannan wace iriyar amaryace da take kawo kanta da kanta" harararta Nuratu tayi taje ta bude dakinta ta aje kayanta tayi wanka taje kitcen taga abunci da ibo a pilet ta fito parlour mikewa Saudat dake zaune tayi ta rike kugu tace "ubanwa yace ki ibo min abuncin danayi" murmushin ranin hankali Nuratu tayi kuma dama taji ciwon