Header Ads
Showing 15001 words to 18000 words out of 35741 words

Chapter 6 - AURAN JARUMI BY FATIMAH S UMAR JAJIRA.txt

Ads the beginning of article before Image
Ads at the middle of Article

maganar dazu tace "ubankine" kanta Saudat tayi itama ta ajiye pilet 'din ta dauke Saudat da mari tace "ni sa'ar uwarkice da zaki rainamin wayo" sheke juna sukayi zasu fara kukawa sukaji an duka musu uwar tsawa ai basu san lokacin da suka saki junaba shigowa yayi yana kare musu kalo kafin yace "...............




by
*XAHRA*
[8/23, 14:14] Anty Baby: *FREEDOM WRITTER'S ASSOCIATION.* πŸ“•πŸ–ŠοΈ
( _Y'anci don cigaban Mata, y'an ci ya d'ara bauta, freedom writters._ )




*( F.W.A)πŸ–Œ*


https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/


πŸŒΈπŸ€πŸŒΈπŸ€πŸŒΈπŸ€πŸŒΈπŸ€
*AURAN* *JAREEMEE*
πŸŒΈπŸ€πŸŒΈπŸ€πŸŒΈπŸ€πŸŒΈπŸ€



wannan novel 'din naku'deene na maidashi naku'di sabuda wasu dalilai game bukata zai iya samunsa a #100 kacal duk meso zai iya tuntu'bata ta whatsapp number 08035407419 nagode


pree page


*PAGE* 19-20




.......................πŸ“–Shikuwa Yuseef cikin tashin hankali yayi kan Yuseera da bata nun fashi jijjiga ta ya farayi amma shiru toilet yaje ya ibo ruwa ya watsa mata a fuska
ajiyar zuciya ta sauke sannan ta bude idonta radadin da taji kanta na mata shine yasa ta tunu abunda ya faru kuka tasaka tana kokarin mikewa ya taimaka mata tamike zaune sakinta yayi ba tare da yayi mata ko sanu ba ya juya yabar dakin






room 'din Saudat yaje zai shiga yaga ta kule lips 'dinsa ya ciza tareda girgixa kai yabar gurin
yana shiga bedroom 'dinsa ya canza kayan jikinsa ya kwanta





itakuwa Yuseera bata samu sa rintsa ba dalilin ciyo da kanta yake mata ga jini da har yanzu yake 'diga
8:30am na safiya Yuseef ya shigo 'dakin Yuseera dan duba jikinta tana kwance ko motsin kirki bata iyayi sai hannu biyu da ta dafe kanta dasu
ahankali ya karaso yasa hannu ya janye hannunta daga koshinta
ido ya 'dan zaro ganin irin raunin da Saudat taji mata shi ya dauka ciyon karamine ashe babbane besani ba
janyota jikinsa yayi ya kurawa jikinta ido da duk ya 'baci da jini ajiyar zuciya ya sauke ya kwantar da ita yaje toilet ya dauko tawol yazo yafara kokarin cire mata kayan jikinta kuka tasaka mishi sosai ta juya tayi rif da ciki
bayanta ya kurawa ido komai na yarinyar me kyaune musamman kugunta cikin sanyi jiki ba tare da yayi magana ba yasa hannu ya birkito ta sannan ya zare rigar jikinta da dama jiya yayi sabulota hannu tasa ta kare kirjinta be ko kulataba ya zare siket din shima




sautin kukanta ta kara ga jikinta da keta rawa tawol 'din ya daura mata ya dauketa yayi toilet da ita tanaji tana gani yayi mata wanka tas dan yadda kanta yayi mata nauyi bazata iya kwatar kanta ba






a 'bangare Yuseef kuwa ba karamin namijin kokari yakeyi ba da har ya iya kawaici akan ta dan yadda jikinsa ke rawama kasa shiryata yayi saidai ya ibo mata kaya yafice daga dakin ita kuwa 'da gyar ta iya sa kayan ta kuma ta kwanta can sai gashi ya dayo ya tai maka mata suka fito yana rike da hannunta yasata a muta suka huce husbitel






10:57am suka dawo bayan an dubata ana wanke ciwon an bata magani a parlour suka tadda Muwadat da tun 9 take a gidan kalon mamaki take bin Yuseera dashi ganin goshinta a nannade da bandeji ga rama da tayi iya ta 1day kawai




Yuseera na ganin ta washe baki ta zauna suka gaisa YJ ma yashigo Muwadat ta gaidashi ya huce yabarsu a parlour tashi Muwadat tayi taja hannun Yuseera suka shiga bedroom suka zauna a bakin bed
hannun Yuseera Muwadat ta kamo tace "aunty Yuseera me yasa meki a kanki? ko yaya ne ya dakeki?" kai Yuseera ta girgiza tace "walahi bashi bane faduwa nayi" harararta Muwadat tayi tace "ko ki fadamun gaskiya naki fadawa mami ko kuma yanxu na kirata" kai ta girgiza tana sharar kwala ta fada mata duk abunda ya faru jiya
mikewa Muwadat tayi tace "walahi ba tadaki banza ba kema kina da 'yanci da gata inshi yayan bazai dau mataki ba ni xan fadawa mami" tana gama fadin haka tafice daga dakin kiranta Yuseera takeyi amma ko juyowa batayi ba bare ta saurare ta






wunin yau gaba 'daya Saudat bata fitoba sabuda tsoron haduwarsu da Yuseef abunda bata saniba shima YJ 'din yau wunin daka yayi dan tunda yaga surar Yuseera hankalinsa yaki kwanci tunyana ganin abun kamar wasa har mararsa ta fara ciwo sosai yasha tea da lemon tsami amma kamar karo ciwon yayi ba abunda yake muradi sai samun wannan kyakykyawar surar dan yasan yariyar zata kawo ruwa abu daya yake tsoro abunda ya baro a kan Saudat ya 'kara faruwa akanta dan yana ganin in ya 'kara samun matarsa ba budurwa ba zuciyarsa zata iya bugawa danshi beki ko yau ya samu mace budurwa ba Allah ya dauki ransa an duk burinshi na duniya ba huce wannan ba dan shima yaji me akeji in an auri budurwa






duk a tuna ninsa Muwadat tana gidan shiyasa har yamma beyi yinkurin zuwa ga Yuseera ba bayan yayi salar magriba itama a zaune yayi dan tsananin ciwo da mararsa ke masa
phone 'dinsa yaji tana ruri ya dauko sunan mami ya gani hakan nan yaji gabansa ya fadi ya dake ya dauka ya kara a kune yayi salama ba tare da ta amsa ba tace "ina jiranka a parlour" ta kashe wayar
wayar ya bi da kalo kafin ya mike yana dafa bango ya fita parlour






zama yayi a kasan capet ya gaida ita kansa a kasa yace "mami lafiya kike nemana me makon kimin waya nazo da kaina" fuska a hade tace "ni ba gurinka na zoba zuwa nayi na tafi da 'yata tun baku kashe mun itaba kaida matarka na fada makane kawai dan a matsayin ka na mijinta duk lokacin da ta warke tayi kwarin da zata iya rigima da matanka zan dawo ma da ita" kansa a kasa yace "duk hukuncin da kika yanke shike nan" daga haka ya mike mami ta bishi da kalo ganin yadda yake layi ta girgixa kai cike da ta kaici ta hada kan Yuseera da kayanta suka bar gidan






Saudat ta dauka Yuseera nanan ta fito zuwa kitcen tana sanda ta dako milk din da tazo dauka ta koma tana sanda ta kuma daki tasa key abunda bata sani ba duk abunda takeyi a kan idon Yuseef kuma kule dakin da tayima yana ciki gefan bed ta samu ta zauna tana sauke ajiyar zuciya ta sake ta dago kai kenan sukayi 4 eyes da YJ milk din dake hannunta ce ta sibice tai saurin mikiwa jikinta na rawa tayi hanyar kofa dan fita amma taku 1 yayi ya cabkota ihu tasa tana bashi hakuri fuska ba annuri yace "ni bakimin komai ba yarinyar da kika jiwa ciwo ita kikayiwa laifi ni hakkina nazo kibani" kuka tasa mishi tana cewa "plz kayi hakuri kaje gun amaryarka walahi yanxu ka kusanceni suma zanyi" baki ya tabe yace "inma mutuwa zankiyi ina ruwana aike kikasa aka dauke wace zata rage miki aiki" yana gama fadin haka ya dagata cakkk sai kan bed ihu take sosai tana bashi hakuri amma baiko bi takantaba baima tsaya batawa kansa time gurin romancing ba ya shigeta gaba daya da barko ta biye mishi dan ba karamin dadi takejiba saida taga abun nasa bana kare bane tafara kuka baiko bi ta kantaba saida yasamu nutsuwa sannan ya rabu da ita tana nunfashi da gyar mikewa yayi jikinsa ba kwari yabar 'dakin dan baya iya wanka a toilet din Saudat sai a nashi






ita kuwa Saudat da gyar ta iya yin wankan ka kwanta ga zaxxabi da ya rufeta ta na shar kwala tana yiwa YJ Allah ya isa dan tafara tunani rabuwa dashi dan bashida buri sai yiwa mutane mugunta ga duka duk shi kadai






bayan wata 2




bikin Nuratu ya rage saura 3days sai shirye shirye takeyi magani kuwa yarda na haukama tasha dan yadda taga Yuseef ke rawar kafa akan aurenta da kuma zancen budurci da yake mata yawan magana yake buri ya dauka ita malamace besan har gara Saudat da itaba






YJ yarasa gidan tsuma rai dan dadi jiyake kamar ya xunguro 3days din da suka rage sai rawar kai yake kulum sai yaje yaga Nuratu dan irin kyan da tayi ba karya ta hadu ga kanshi da takeyi wanda shi yafi tafiya da Yuseef






Yuseera kuwa tana can gidan mami hankalinta kwance tayi kiba da haske ba abunda yake damunta saida hankalinta na tashi duk lokacin da ta tunu cewa zata kuma gidan Yuseef cikin wa 'yannan manyan matan kuma tasan abunda Saudat tayi mata me sauki ne akan wanda Nuratu zatayi mata in ta gano intace kishiyarta kuma ta ringa kiranta tana son zuwa gidanta da ga karshe ta dauna dauka dan gudun tonuwar a sirinta kuma ko zancen bikin bata saniba dan mami ba wanda ta gayyata bama ta fadi zancen bikinba shiyasa Yuseera bata saniba






ita kuma mami bata fada mataba ta take sai Yuseef ya gama rawar kafa akan Nuratu sungama cin amarcin zata gyara Yuseera ta maida ita dan so take Yuseef ya gane ba aure yayiba da sai akan Yuseera




washe gari akayi kamu ansha shagali amarya da ango sunyi kyau sunyi shigar red da yellow anyi taro sosai sai 11 dare aka tashi daga gurin kamun




da kanshi yakai Nuratu gida bayan yagama yimata sunbatunsa da ya saba




hakama washe gari akasha shagali amma party sai gobe bayan an daura aure




wannan karon ma Saudat ta gama tama irin ta asar da zatayi wa YJ da Nuratu dan dama mugun haushin Nuratu takeji ga yadda YJ duk ya haukace akanta








yau sunday kuma 2:30pm aka daura auren Yuseef Jibirin {YJ} da amaryarsa Nuratu muhd
ba abunda YJ keyi sai fara'a kowa ya gansa yasan yana cikin farin ciki mara misla tuwa
itama Amarya Nuratu hakan take amma wani yanki na xuciyarta kice yakeda tsoron irin hukuncin da YJ zai mata in yagane ita ba budurwa bace amma farin cikin da takeyine ya dane far gabar da takeyi






8:00pm aka fara party ba a tashiba sai 12 ango yaja amaryarsa suka tafi tare dan cewa yayi ba 'dan rakiya da zai dauka tun a muta yake faman latse Nuratu ita kuma sai sinkewa takeyi irin bata saba 'din nan ba fuska ya hade yace "in zaki daina jin kunyatama ki daina dan baki san iya she karun da na dauka ina jiran wannan ranar ba dan harna fara tausayinki" ya 'karasa fadin hakan yana shafa gefan fuskarta kai ta dukar cikeda kunya






bai zame ko ina da itaba sai hutel kalon mamaki take mishi tace "me xamuyi anan kuma" murmushi yayi yace "bana son kuwa yashiga rayuwar mu shiyasa na kawoki nan" yana gama fadin haka ya fito daga mutar da kalon tausayi ta bishi dan har ta fara dana sanin abubuwan da ta aikata a baya dan yanxu in YJ yaga sabanin abunda yake buri batasan wane hali zai shiga ba hawayen tausayinsa ta share a fili ta furta "Allah ka kawomin dauk...." maganar tace ta katse ji anbude mutar an.................!




free page ya kare duk wanda yake so cigaban wannan labari zai biya naira 100 ta wannan number 08035407419 ngd




by
*XAHRA*
[8/23, 14:14] Anty Baby: πŸ“˜πŸ–ŠοΈ




πŸ€πŸŒΈπŸ€πŸŒΈπŸ€πŸŒΈπŸ€πŸŒΈ
*AURAN* *JAREEMEE*
πŸ€πŸŒΈπŸ€πŸŒΈπŸ€πŸŒΈπŸ€πŸŒΈ




storry and writting
by
*FATEEMAH* *S* *OMAR*


*PAGE* 23-24



..........................πŸ“–"Rashin hankalin zakumun anan, to baku isaba ubanku zanci gaba dayanku" Nuratu ce tana huci tace "kana ganin daga zuwana wan-nan 'karamar 'yar barikin take zagina hada kokari dukana ita 'yar uban wacece ko ance mata ni sa'ar uwartace" kafin yayi magana Saudat tace "sannu babbar 'yar bariki ai nayarda tunda ke kike kawo kanki da kanki gidan miji kuma ubana yafi 'karfinki 'yar ma tsiyata me....!" tsawar da ya 'kara daka musuce tasa Saudat kama bakinta cikin fushi yace "nasan dukanku kunsan halina ko to duk wadda na 'kara jin bakinta anan ranta zaiyi mummunan 'baci dan walahi ayau saita koma gidan ubanta da fashashshan jiki mtss banzai kawai plz ina shiga ciki inji muryar wata daga cikinku" yana gama fadin haka ya huce ya barsu a gurin








hararar Saudat Nuratu tayi ta dau pilet 'din tabar gurin kwafa Saudat tayi ta koma ta zauna tanajin ciwon marin da Nuratu tayi mata bata rama ba amma taci alwashin ko ba yauba saita rama marinta walahi






YJ yana shiga 'dakinsa ya zube akan bed zuciyarsa na masa zafi duk duniyar sai yaji ta isheshi jiyake kamar duk yasake su ma ya huta amma ba hali yanzu yana sakin ko 'dayace sunansa zai 'baci a gari amma lokaci yake jira yayi yasan matakin da zai dauka








mikewa yayi yashiga toilet ya watsa ruwa ya dawo ya kwanta yana tunane tunane kwatsam Yuseera ta fado mishi a rai tan bayar da yayi wa kansa itace me mami take nufi da ta riketa a gurinta duk da hakan datayi ya rage mishi wani hawan jinin dan yasan inda tana nan masifar da zasuyi ba tawasa bace dan yaga yarinyar batada kunya tunda har shi take harara bare matansa wani 'bangare na zuciyarsa yace mezai hana ka budewa mami huta tabaka matarka ka jarba ka gani ko akanta zaka dace kasamu cikar burinka kai ya girgixa a fili yace "a'a ba lalai itama nasameta a buduwa tunda nayi 2 banji dadiba kawai hakura zanyi dan banida sa'a bansai meyasa Allah be cika mun burinda nake dashi sama da 20years ba wata kila sai a aljana in ana bude mace a leda na budeta amma a duniya na hakura"
[8/23, 14:14] Anty Baby: πŸ“˜πŸ–ŠοΈ




πŸ€πŸŒΈπŸ€πŸŒΈπŸ€πŸŒΈπŸ€πŸŒΈ
*AURAN* *JAREEMEE*
πŸ€πŸŒΈπŸ€πŸŒΈπŸ€πŸŒΈπŸ€πŸŒΈ


storry and writting
by
*FATEEMAH* *S* *OMAR*


*PAGE* 25-26




.....................πŸ“–Huci ya fara yana magana da 'karfi "ki bude ko far nan ko idan na bude jikin ki zai fa'da miki walahi" dariya tayi tace "hmm ni mahau kaciyace da zan bu'de ka jibgeni to walahi baka isaba" kwafa yayi yace "ki kuka da kanki" tsaki taja ta fara wake-wakenta ta rabu dashi kai ya girgiza ya bar gurin zuciyarsa na suya






ita kuwa Nuratu tana shiga 'dakinta ta kulo tana maida nunfashi ta zauna kan bed sai lokacin kuka ya kwace mata tana jerowa YJ Allah ya isa bata ta'ba kawo Yuseef zai daketa tana kwana biyu da zuwa gidansa duk yadda yake dauki da zumudin kawota gidansa amma a kwana 2 yayi mata irin wannan dukan amma zata 'dau mataki dan be daki banza ba mikewa tayi tashiga bethroom ta ha'da ruwa me zafi tayi wanka ta fito ta sauya kaya ta kwanta amma saita kasa bacci tunda ta 'dan 'dani zumar YJ jiya taji nan duniya ba namijin da ya kaisa da'di ga tana mugun bukatarsa amma ya hanata ra 'barsa amma ita tasan matakin da zata 'dauka da 'kafarsa zai kawo kansa






washe gari bayan su mami sun gama brekfast mami ta kali Yuseera tace "kifara shirinki insha Allah jibi zaki koma 'dakinki yayanku yada bu'katar me kula dashi" kan Yuseera a 'kasa tace "to mami" murmushi mami tayi tace "Allah yayi miki albarka 'diyata" "ameen" tace tare da mikewa ta bar gurin






bedroom ta shiga ta zauna ta saki kuka me cin rai a fili tace "ya Allah kai ka hukun tamin auren ya Yuseef kuma kai kasan yadda zakayi dani a gidan sa ina rukunka da ka zama gatana ka kareni daga sharin me shari ka kareni daga aita abunda ba daidaiba ya Allah" sakuka yaci 'karfinta tana jin dadin zama da mami amma ya zatayi dule tayi hakuri ta barginda tunda bazata iyayiwa mami musuba




Muwadat ce ta shigo ta tadda ita tana kuka ta 'karaso da saurinta tace "haba aunty meye abun kuka kuma" kawar da kai tayi ta cigaba da kukanta itama Muwadat 'din saitasa kuka kalonta Yuseera tayi a razane tace "me yasameki kike kuka" "haba aunty dule nai kuka dame zaji da zafin rabuwa dake ko da kukan da kikeyi" share hawayenta tayi tana 'ka'kalo murmushi tace "indai kukane na daina kema ki daina dan Allah" share hawaye ita Muwadat 'din tayi tace "nima na bari aunty" dariya sukayi san-nan suka cigaba da hirar duniya






ater 2 days




yau ta kama Yuseera xata koma gidan YJ tun safe mami taketa shiri takasa zaune takasa tsaye kayan ma hanata ha 'dawa tayi tace ta bari zata ha'da mata




shi kuwa YJ yau tunda ya tashi ya shirya zai tafi office ya fito parlour Nuratu ta mike tana kalonsa sama da 'kasa tace "hmm gaskiyane 'dan 'da'di office to baka salameni ba zaka fita" harararta yayi yace "amma kedai bakida hankali ko" dariya tayi tace "hmm kasan mesa har yanxu Allah bai cika maka burinka ba sabuda ya dubi zuciyarka dama muma ba samu kakeba kuruciyar mu kake so kuma baka samuba ko da kasamuma daga baya hula kantamu zakayi shi yasa Allah be bakaba" duk da jikin YJ yayi sanyi kuma yasan Nuratu gaskiya ta fa'da masa amma bai nunafa saima cewa yayi "ai banga abunda zanso a jikin kuba shiyasa ban aureku dan so ba kuma abunda naso 'dinma ban samuba kuma duk lokacin dana gaji daku sakinku zanyi na auri wasu" "to saime dan mun rabu da 'kaddararren miji irinka" Saudat ta fa'da tana rike kugu murmushi yayi ya juya yabar musu gurin sunata masifa shi zuwa yanxu ma dariya suke bashi wai dashi zasuyi fito na fito






me makon ya huce office sai ya tafi gidan mami
yana zuwa yaga mami tanata soye soye da dafe dafe duk kanshi ya cika

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads