Showing 30001 words to 33000 words out of 42022 words
Chapter 11 - BAKIN GIDA BY FATIMA SULEIMAN UMAR.txt
"dan Allah ka kula da ita sosai tana cikin wani hali amma nan da jimawa zataji sassauci ko da safe ne saiku huce gida tunda za ai mata 'karin jini"
kai ya gyada mata daga haka ta fice daga 'dakin
shikuwa Annur be farfa 'doba sai da magrib yanata sunbatu da xage zage hajiya na tayashi ita kuwa Zakiyya ba abunda take sai kuka tanaji dama zata samu bin diga da ba wadda zata harbe sai Deedee ta huta ta malaki Aliyu ta more miji ita ma
hajja daketa kalonta tun 'dazu tace "wai kukan uwar me kike tun 'dazu bazakiyi shiruba ne ko kwana zakiyi kinayi" hararar hajja Zakiyya tayi cikin fa'da tace "nayi 'din ina ruwanki" duka hajja ta kaiwa Zakiyya hajiya ta tare tace "haba hajja me tai miki da zaki daketa"
"iyee yanxu Sareena dan zan ta'ba 'yarki shine zaki mun rashin kunya" baki hajiya ta turo tace "ba zancen rashin kunya me tai miki zaki daketa" baki hajja ta rike tace "yanxu ni kike fa'dawa haka Sareena duk fa futukar da nake akan yaranki kinmanta ko" "hmm ina kuwa zan manta uwar me kika tsina na aciki saima koma baya da ake samu idai ta 'ban garanki ne kawai kirabu damu zan kwatowa yara na yancin su da kaina" cikin da ta kaci hajja ta kali Daddy da ko kalon ida suke beyi ba tace "yanxu kana zaune matar ka da 'yar ka sukemun rashin kunya" ko kalonta beyi ba yace "ai ba zancen rashin kunya anan gaskiya ce saidai in bakya kaunar gaskiyar"
mikewa hajja tayi tace "duk kunyi daidai nagode sakayyar abunda namuku zakumun gara murabu tun baku fara duka naba amma kusani duk abunda ya faru daku kukuka ja" daga haka tafice daga 'dakin
tsaki hajiya taja tace "mtsss aikin banza" shikuwa Daddy ko kula iskar suma beyiba
washe gari da rana aka salami Deedee tunda tun dare aka sa mata jinin
ha'da kayansu sukayi Aliyu ne yaxo daukansu Mommy ta kamo hannu Deedee da take takawa a hankali tana 'din gishi sannu kawai Mommy ke jera mata har suka 'karasa
Aliyu ya bu'de kofar tashiga ta zauna sai lokacin hawaye suka fara zubo mata idai tunda take a rayuwarta bata ta'ba shiga tashin hankali irin najiya da yauba Mommy ce ta leko tace da Aliyu "na manta basket 'din da Hisham ya kawo mana bearkfast bari na dauko" "to" yace ta juya ta koma ciki
kamar jiya Aliyu yake ya juyo yana fuskantar Deedee da idonta ke lumshe yace "gaskiya nayi miss 'dinki my life iya jiya jinayi kamar na shekara ba tare da keba yanxu abunda za ayi idan munkoma gida kice kunya kikeji Mommy ta maidake part 'dina walahi amatse nake komai zai iya baruwa" ido Fateemah tai saurin zarowa tana kalonshi
fuska ya marairaice yace "plz ki ceci mijinki Fateemah" kuka me sauti ta saka tana cewa "nidai ka rabu dani in baso kake na mutuba" ajiyar zuciya Aliyu yayi yace "bafa cewa nayi xan kasheki ba kuma wannan abun ba akanki aka faraba ba akanki za a dainaba yadda kowa be mutuba kema bazaki mutuba idan kika bari yau nayi gobe nayi to sai kiji kin warke ki dainajin zafi saima da'din da zaki ringaji da kanki zaki ringa yimun 'yarmurya nazo gareki" sautin kukanta ta 'kara tana girgiza kai
kamo hannunta Aliyu yayi yace "idan kinyi abunda nace kin rifawa kanki asiri idan kuma bakiyi ba to har 'dakin Ammi xan biki nasan can ne gurin 'buyarki kuma kisan Ammi ba magana zata munba fita zatayi tabani guri nai abunda naga dama nabarki da jinkunya daga baya dan haka shawara ta rage taki bazan zauna na zuba miki ido ba kamar yadda nayi a bayaba yanxu nasan 'dad'in aure"
ya saki hannunta ya juya dan ya hango Mommy ta taho
ita kuwa Deedee hankalinta yagama tashi tagama sada karwa yau gawarta za a dauka mudum ya Aliyu yayi mata irin abun jiya to tagama yawo tata ta 'kare
shigo war Mommy ne yasa tasa hannu ta toshe bakinta dan kukan da yaci 'karfinta
jan motar Aliyu yayi yabar husbitel 'din ita kuma Mommy tanata lala'ba Deedee kamar egg
suna 'karasawa gida Mommy ta fito tazo ta kamo Deedee wace hankalinta naga ALIYU da yake mata magana da ido tayi abunda yace
kai ta kawar dan bazata iya wannan rashin kunyarba
a parlour Mommy ta zaunar da Fateemah tace "xauna anan fateemah inazuwa"
"to Mommy" tace ta gyara kwanciyar ta
ciki Mommy ta shiga shikuma Aliyu ya zauna yana cewa "ki dauka wasa nake miki ko to kibari nazo da kaina gurinki kigani saina baki mamaki dan waharar da kikasha jiya wasan yarace inkuma kin musa ki zauna anan" daga haka yafice daga parlour ranshi a 'bace
by
*XAHRA*
[8/27, 17:07] Anty Baby: *FREEDOM WRITTER'S ASSOCIATION.* πποΈ
( _Y'anci don cigaban Mata, y'an ci ya d'ara bauta, freedom writters._ )
*( F.W.A)π*
https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/
βπ·βπ·
*BAΖIN GIDA*
βπ·βπ·
storry and writting
by
*FATEEMAH* *S* *OMAR*
*PAGE* 45-46
Wannan page 'din na kune
Sister Ameenah S Omar
Sister Khadeeja S Omar
kuyi yadda kuke so dashi
..........................πBinshi kawai tai da kalo tana mamaki rashin tausayi irin na Aliyu
Mommy ce tafito daga 'daki ta kamo hannun Deedee ta kaita badroom 'dinta ta zaunar da ita kan bad tace "anan zaki cigaba da zama har lokacin da zaki warke nasan halin Aliyu ba tausayi gareshi ba sai yazo ya farke ki ya cuceki dan haka kizaman ki annan bai isa yazo nan ya ta'baki ba kuma key 'din dake hannun shima na amshe shi bashida damar zuwa koda dare yayi ki zamanki har sai kin warware tukun ko 'dakin Ammi ban yarda kije ba sabuda zai iya zuwa can tabarshi da ke"
kai Deedee ta du'kar batare da tayi magana ba
murmushi Mommy tayi dan tasan kunya ce ta hana Fateemah magana
"yanxu tashi kije kiyi wanka ki kwamta" "to Mommy nagode" ha'de rai Mommy tayi tace "kar na 'karajin kin mun godiya ke 'yatace ba godiya a tsaka ninmu" "to" Deedee tace ta mike a hankali tashiga toilet 'din
wanka tayi tasauya kaya ta kwanta
bata tashiba sai 8pm tana tashi Mommy ta kawo mata abinci taci ta 'kara kwanciya
shikuma Allah tunda yaga dare yayi yasan Fateemah tayi abunda yace ba
juyi yakeyi kawai yana jan tsaki ya akai ya bari yarin yar nan ta rainashi haka amma zaiyi maganinta
mikewa yayi ya zura jalabiya yafito da Sameer suka ha'du
Sameer yace "Aliyu dama gunka zanzo" "owk gani mene?" sosa kai Sameer yayi yace "dama umm um" "dama me?" Aliyu ya fa'da a hasale ganin ya fusata Sameer yace "dama wata alfarma nazo nema gurinka" "wace alfarmace wannan" "dama sonake idan zakaje gun Abba ka fa'da mishi inaso yamun ixini na fara zuwa gun Hafsat in ba wadda yabawa ita" baki Aliyu ya ta'be yace "kai tunyanxu zakiyi aure baxa kabari ka 'kara girma ba" baki Sameer ya ri'ke yace "kai yanxu da kayi auren baka isaba kenan yi kawai kayi" mugun kalo Aliyu ya watsawa Sameer yace "tunda magana zaka fa'da min kaje gun Abban da kanka" yana gama fa'din haka yayi gaba abunsa
saurin shan gabansa Sameer yayi yace "sorry big brother ka isa mana harkaso kai yawa tunda har kana iya 'kara 'yar mutane" "tunda ido kake samun harkana fa'damin na 'kara wata to zaka iya zuwa da kanka" "a'a ka taimaka walahi bazan iya zuwa gun Abba da kaina ba kunya nakeji" "bakaji kunyar fa'damin na 'kara wataba amma zakaji kunyar zuwa neman izinin xuwa zance" fuska Sameer ya ya marairai ce yace "kaiwa Allah angon Fateemah kayimun wannan alfarmar" murmushi Aliyu yayi yace "kaci darajar wadda ka anbata xan fa'da mishi"
dariyar shi Sameer ya guntse yaiwa Aliyu godiya
saida Aliyu ya bar gurin sannan Sameer ya kwashe da dariya harda rike ciki a fili yace "lalai Aliyu kashiga hannu duk wannan jan idon naka saika risinawa 'karamar yarinya hmm ko da yake muma mun kusa shiga daga ciki muji abunda akeji" yayi murmushi sannan ya huce 'dakishi
da salama Aliyu ya shiga parlour su Hafsat ya tarar da Hisham suna game (LIDO MASTER) ha'de rai yayi dan ya tsani wannan lido 'din
kalon da ya watsawa Hafsat ne yasa tai saurin mikewa
fuska a ha'de Aliyu yace "uban me kikeyi bakije kin kwanta ba?" "kayi hakuri yaya yanxu zan kwanta"
tsawa ya daka mata yace " 'bace mun da gani" da sauri tana tun tu'be tashige 'dakinta
kalon Hisham da ke zaune kanshi a 'kasa yace "kasan Allah idan na 'kara ganinka kana wasa da yaran nan ranka saiya 'baci ka girma amma bakasan ka girma ba ko" tashi Hisham yayi sum sum yabar parlour kwafa Aliyu yayi kafi yafara kiran Hafsat
da saurinta ta 'karaso tace "gani yaya" xama yayi yace "ina Fateemah take?" "tana 'dakin Mommy bacci takeyi kuma naji Mommy tace acan zata ringa kwana" kai Aliyu ya girgiza yace "tashi kije ki kwanta" "to" Hafsat tace ta tashi tabar parlour
mikewa Aliyu yayi yabar part 'din ranshi a dagule dan yasan sabuda shi Mommy ta maida Deedee 'dakinta ta amshe key 'din hannushi dan karyama zo in ta tafi 'dakin Abba
ranar kwana Aliyu yayi be rintsaba ba abunda yake tunani sai yadda zai samawa kanshi mafita dan zama haka ya kwashe watani zai iyasamun matsala iya 2days kawai shiyasan halin da yake ciki
washe gari Annur suka dawo gida tun yana husbitel baby Nafee take kiranshi dan haka ko zama beyiba ya dau car 'dinshi ya tafi gidanta
baby Nafee kuwa tana nan tagama shirinta sosai har Nijar taje amso asirin malake Annur yau tagama ha'da mishi abunci da maganin shine take nemashi yazo
tana kwance a bedroom 'dinta saiga Annur ya fa'do da saurinshi
mikewa tayi tana murmushi ta rungumeshi tace "i miss you my honey" dariya yayi yace "miss you too baby" ya manna mata kiss a lips 'dinta kamo hannushi tayi ta zaunar dashi kan bad ta kawo mashi abun sha yasha ya marairai ce fuska yace "baby yinwa nakeji Allah yasa kinyi abinci" murmushi tai tace "nayi tashi muje kaci" "no basai na fito ba kawo min inci anan" mikewa tayi tana rausaya ta dauko mishi abinci
aikuwa kamar jira yake yacin yeshi tass
lumshe ido kawai Nafeesa keyi dan tasan burinta yariga ya cika tagama malakar Annur har abada
araran kuwa Annur be bar gidan ba kwana yayi anata zuba LOVE da baby Nafee kwata kwata ma ya manta da gida
hajiya Sareena ce ta kali Zakiyya da keta juya spoon ta kasa ci abincin tace "wai meyasa kikasa abunda bekai yakawo ba aranki indai Aliyu ne kamar kin malakeshine" ajiyar xuciya Zakiyya ta sauke tace "ba tunani Aliyu ya hanani sakewa ba kwana 2 bana jin da'di ko 'kanshin abinci banason ji ga jiri da tashin zuciya da nakeyi" baki hajiya ta ta'be tace "duk da haka da damuwa ma" nunfashi Zakiyya ta furzar ta mike tana layi tashige 'dakin ta bita hajiya tayi da kalo taja tsaki a fili tace "hmm kekika sani inma damuwa kikasa wa ranki"
Zakiyya nashi ga 'daki ta 'dako phone 'dinta ta lalubo wata number ta dana kira
saida tai kira 3 ba a 'dagaba sai a na 4 aka 'daga
"ya akayi ne" ajiyar zuciya Zakiyya tayi tace "Yaseer ina tunani akwai matsalafa"
"wace matsala kuma" "ina tunanifa ciki gareni" "what cikifa kikace" "eh ciki kuma walahi tsoro nakeji idan hajiya taji saita kusa kasheni" "to yanxu yakike so ayi?" "yanxu dai yau zan fito muje husbitel a xubar dashi kawai" "okey yanxu dai bana gari Daddy na ya aikeni Nasarawa sai nan da 4days zan dawo saimuje" "to Allah ya dawo dakai lafiya" "ameen" yace ya kashe wayar
ajiyar zuciya Zakiyya tayi tamike zatafita tayi karo da hajiya Sareenah naketa huci idonta yai ja tana kalon Zakiyya
kirji Zakiyya ta dafe tana zaro ido ta fara ja da baya
kukan kura hajiya tayi ta...............!
by
*XAHRA*
[8/27, 17:07] Anty Baby: *FREEDOM WRITTER'S ASSOCIATION.* πποΈ
( _Y'anci don cigaban Mata, y'an ci ya d'ara bauta, freedom writters._ )
*( F.W.A)π*
https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/
βπ·βπ·
*BAΖIN GIDA*
βπ·βπ·
storry and writting
by
*FATEEMAH* *S* *OMAR*
*PAGE* 47-48
wannan page 'din nakune yan *BAΖIN GIDA* FAN'S GRP ina matukar jin dadin comments dinku Allah ya kara zumunci ameen
........................πTadamki wuyan Zakiyya tana kuka tace "nizakiya wannan ba'kin fentin a gidan nan ni zaki to zarta" itama Zakiyya kuka take kamar ranta zai fita ga ida nunta da sukayo waje dan sha kar da taji
da bango hajiya ta kwara Zakiyya ta fara takata tana boll da ita tana cewa "saina zubar da shegen cikin da kikaje kika ibo nahuta"
saida taiwa Zakiyya laga laga taga ta fara zubar da jini kamar an bu'de fanfo yasa ta rabu da ita tana nadamar abunda tayi ta fito tana ihu ta shiga 3 sukaci karo da Daddy cikin tashin hankali ta kamo hannunshi ta shiga dashi bedroom 'din Zakiyya tana nuna mishi ita
a razane Daddy yake tanbayar ta meyake faruwa amma bata ce komaiba sai kukan da taketayi
'karasawa yayi ya 'dako Zakiyya yayi waje da ita ya sata a car hajiya ta shiga suka bar gidan
suna zuwa Hospital akace baza a amshesuba saida police
saida Daddy yayiwa D.F.O waya yace ya aiko mishi jami'insu 'daya suna Hospital
ba adau lokaciba 'dan sandan yazo yasa hannu aka amshi Zakiyya cikin gaggawa
saida aka kwashe awani akan Zakiyya sannan ta dawo hayacinta
Dr Sageer ne ya fito fuska ba annuri ya kali su Hajiya yace "kubiyoni office"
simi-simi suka bi Dr Sageer office yasa mu guri ya zauna yai musu ixini suma suka zauna
ya kali Daddy yace " 'yar ka tana dauke da ciki na 3mouth kuma gashi anxo anmata dukan da ya huce 'ka ida amma Allah ya taimaka cikin be zubeba yana nan amma dulene a kiyaye a guji abunda zai ta'ba cikin inba hakaba da baby da uwarsa duk za'a iya rasasu" ba abunda Daddy ke anbata sai "inalilahi wa'ina ilaihirraji'una" ita kuwa hajiya kuka kawai takeyi
Dr Sageer ya 'kara da cewa "sannan tana bukatar jini dan haka za muje a kgada naka tunda har yanxu da sauran kuruciyar ka" gumi Daddy ya goge yace "a'a Dr basai an dau nawa ba ko nawane zan siya asa mata" "owk" Dr yace tare da mikewa ya fice
cike da fa'da Hajiya tace "haba Alhaji meyasa da ranka da lafiyarka zaka hana jinin da za'a sawa 'yarka ta cikinka" harararta Daddy yayi tace "banda ra'ayin bada jinina akan 'yarda haihuwarta batada anfani" "Zakiyya ce mara anfani Alhaji" "eh itace ko tanada anfanine meye ribar haihuwar 'dan da zai 'bata ma suna ai gara ya mutu kasan mutuwa yayi"
hannu Hajiya ta 'dora aka zata fara ihun nata Daddy ya ja tsaki tare da mikewa yabar gurin
bishi Hajiya tayi da kalon mamaki tana hawayen bakin ciki
Deedee kuwa yau ta 'kara warwarewa har tana fitowa parlour suna hira da Hafsat
Mommy ce ta fito ta tadda su sunata hira ta kali Fateemah tace "kinsha maganinki kuwa?" kanta a 'kasa tace "yanxu xanzo nasha" fuska Mommy ta cukune tace "tashi kije kisha in kisha saiki dawo yin hirar" idon Fateemah ne ya kawo ruwa dan ta tsani shan magani amma ba yadda zatayi ta mike tana takawa a hankali tashiga 'daki binta Mommy tayi ta bata maganin da kanta sannu tace tafito parlour ta 'kara hutawa "to" tace tafito amma bata xauna parlour ba saita huce 'dakin Amminta
a bad tazube tana 'bata fuska Ammice ta kaleta take "to uwar iya meya faru" idonta na zubada hawaye tace "walahi Mommy ta takuramun ko tausayina batayi magani iri iri dana Asibiti da wanda bana Asibiti ba duk bani take ga ko ruwan da zan kama ruwa saitayi zube zube" murmushi Ammi tayi tace "ai ba takura bace 'kaunarki takeyi bataso ki lalace da kuruciyar ki" baki Deedee ya ta'be tace "ai abun natane yai yawa Ammi" "eh duk da haka hakuri zakiyi ki ringa sha" kai kawai Deedee ta kawar tana turo baki
Aliyu kuwa yau da yaje gaida Abba ya sanar dashi batun Sameer sosai Abba yaji da'di dan yana da kwadayin su ringa ha'da auran zumunci a tsakanin yaransu kuma saigashi burinshi ya fara ciki
cikin farin ciki Abba yace a kira mishi Usman da Sameer 'din
kiransu akayi suka gaidashi kasu a 'kasa ya amsa da fara'a ya kali Sameer yace "naji sakonka 'dana amma kasanar da mahai fanka wannan maganar" sosa keya Sameer yayi yace "eh Abba dan saida suka amince ma na sanar da Aliyu maganar" "masha Allah alhadulilih naji da'di sosai Allah yaimuku albarka kuma nabaka Hafsat halak malak ko bayan raina banyarda ta rauri wani ba kaiba" cikin farin ciki Sameer yaita zubawa Abba godiya saida Abban ya 'batarai sannan ya daina yana murmushin jindadi
dawo da idonshi Abba yayi kan Usman yace "to kai Usman ya muke ciki da kai?"