Header Ads
Showing 24001 words to 27000 words out of 42022 words

Chapter 9 - BAKIN GIDA BY FATIMA SULEIMAN UMAR.txt

Ads the beginning of article before Image
Ads at the middle of Article

ya kusanci Fateemah ba bace budurwa bace shima 'din da kamar wuya namiji kamar Aliyu ya kusanci budurwa a 2days tayi lafiya kamar yadda taxoba kaga kuwa zargina gaskiya ne yarinyar nan ta aikata abunda aka kamata dumu dumu" baki Abba ya ta'be yace "wato yaran nakima ido kike sa musu tu in be kusanceta ba fa?" "bazai ringa rawar kannan akanta har yana zuwa gunta a rinwannan lokacin ba" Mommy ta fa'da tana komawa ta kwanta
girgiza kai Abba yayi a ranshi yanawa Mommy addu'ar shiriya






Aliyu shin Fateemah tayi shiru ya bu'de idonsa ya ganta a zaune ta ha'de kai da guwa ta takure guri guda mikewa yayi yazo yasa hannu ya 'dago kanta yaga bacci tayi dauketa yayi ya maida ita kan bed ya koma gefanta ya kwanta ya jawota jikinsa ya rungumeta ya kura mata ido yana sauke ajiyar zuciya gannin baxai iya jurewa ba yasa hannu ya zare 'yar rigar baccin jikinta jikinshi narawa ya ha'de................!






by
*XAHARA*.
[8/27, 17:07] Anty Baby: *FREEDOM WRITTER'S ASSOCIATION.* πŸ“•πŸ–ŠοΈ
( _Y'anci don cigaban Mata, y'an ci ya d'ara bauta, freedom writters._ )




*( F.W.A)πŸ–Œ*


https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/


☘🌷☘🌷
*BAƘIN GIDA*
☘🌷☘🌷


storry and writting
by
*FATEEMAH* *S* *OMAR*


*PAGE* 39-40




.............................πŸ“–Bakinsu guri 'daya yana kissing 'dinta cikin bacci takejin ana shafata da tsotseta dan haka tai saurin bu'de idonta ta xuba mishi hawaye ne suka fara shatata a fuskarta ta janye fuskarta da ga tashi cikin kuka tace "kaiwa Annabi muhammadu {s.a.w} karabu dani" tsayawa yayi cakkkk ya kurawa fuskarta ido kafin yayi 'karfin halin cewa "zan rabu dake dan Annabi amma kema sabuda shi kibani hakkina yau 'dinnan ba sai gobeba" yana gama fa'din haka ya koma gefe ya kwanta yana sauke nunfashi






tashi tayi zaune ta share hawayen fuskarta tace "to kazo karakani" murmushin ta kaici yayi dan yaga alamar wannan yarinyar ta raina mishi wayo
kalonsa tayi tace "plc ka taima keni" "mtssssss" yaja tsaki ya mike zaune yace "walahi! walahi!! walahi!!! idan baki bar 'dakin nanba bazan 'kara tausaya miki ko ro'kanki ba duk abunda nayi niya zan mikishi" mikewa tayi cike da tsoro ta bu'de 'dakin ta fice






ajiyar zuciya yayi ya juwa ya kwanta amma sai ya jiwo 'karar Deedee a waje saurin mikewa yayi da sauri ya bi bayanta a tsaye ya ganta duk ta 'kan 'kame jikinta tana 'kara
giftawar abu yagani yana haskawa yaga mage ce dariya yayi dan yasan itace ta tsorata ta
'karasawa yayi kusa da ita yace "matsora ciya muje na rakaki" bu'de ido tayi taganshi ta sauke ajiyar zuciya tace "wani abune yahau kan 'kafa ta" murmushi yayi yace "muje ni ba labari nace kiban ba inkuma na juya to" saurin girgixa mishi kai tayi
ya ta'be baki yayi gaba tana biye dashi har ya kaita bakin part 'din ya tsaya ya kaleta yace "na manta key 'din a 'dakina bari naje na 'dauko" ya juwa zai tafi tau saurin ruko shi idonta ya kawo ruwa tace "muje tare nidai tsoro nakeji" gaba yayi ta bishi da sauri suka koma 'dakinsa






duba key 'din yayi ya dauko ya mi'ka mata yace "gashi nan kije ba 'kara fita zanyiba" yana gama fa'din haka yayi kwanciyarsa
baki ta turo ta xauna a kan stool tana kalonsa tace "dan Allah karakani" tsaki yaja yace "kin dameni xan walahi"
marairaice fuska tayi zatayi kuka ya mike yace "muje malama"






tashi tayi da sauri ya rakata har 'dakin su ya dawo ya kwanta amma be samu ya rintsaba sai da yayi salar asuba tukun ga ciwon mara da ya kwana yana fama dashi






itama Deedee bata tashi da wuriba sai 10am ta tashi ta karya tayi wanka tasa wata atamfa tayi mata kyau sosai
tana zaune a 'dakin Ammi suna hira Hisham ya shigo da salama amsawa sukayi ya gaida Ammi Fateemah ta gaidashi ya amsa yace da ita "kije yaya Aliyu yana kiranki" ido ta zaro tace "nikuma?" "eh mana ko bansan sunanki ba" kasa tayi da kanta bata 'kara magana ba
Ammi ce tace "ba kiranki akeyi ba" fuska ta kwa'be tace "to mexan yi mishi da zai takuramin" "gidanku zai miki sakarai kawai mijin naki na kiranki kina cewa mexai miki to kitashi tun ban sa'ba miki ba" hawaye Fateemah ta farayi Ammi ta saki baki da hanci tana kalonta






Hisham ne ya kaimata duka ta goce ya taso xai daketa ta fice daga 'dakin da gudu
bata ga kowa a parlour ba tayi kwafa tai zamanta aranta tace "au nufinsa 'dakinshi xanje ke nan sabuda ya raina min wayo yafiso yaringa jana can yana tsoratani" salamar shice ta katse mishi tunanin da takeyi
fuskar shi ba alamun fara'a ya huce ko kalonta beyiba 'dakin Mommy yaje ya gaida ita sannan ya fito be kali inda take ba yace "inkin ga dama kixo ina jiranki" yana gama fa'din haka yafice daga 'dakin baki ta murguda ta gyara zamanta ta cigaba da kalon da ta fara






tuno da halin Aliyu da tayi kuma yau taga ba mutunci har wata rama yayi sabuda mugun hali yasa ta mike ta fito bata ganshiba sai Zakiyya da taci karo da ita kalon kalo suka farayi kowa da kalon da yakewa 'dan uwansa
hucewa Fateemah tayi ta nufi 'ban garen Aliyu
biyo bayanta Zakiyya tayi tasha gabanta idonta cikeda kwala tace "to baya nan megurin baza wace ta rako mata duniya ke kike bin miji bashi yake binki ba" murmushi Fateemah tayi ta ke'be zata huce Zakiyya ta 'kara shan gabanta tace "wai gidan ubanwa xakije to bari kiji ya Aliyu badake ya dace ba nawane ni ka'dai kuma dule ki hakura dashi" kalon mamaki Deedee kebin Zakiyya dashi sai yanxu ta gane akan Aliyu Zakiyya take so salwartar da rayuwarta ajiyar zuciya tayi ta 'dago xatayi magana mutar Daddy tashigo tayi parking






Annur ne ya fara fitowa sai Hajiya Sareena da hajja saikuma Daddy daga husbitel suke an salamo Annur
kai tsaye gurinsu Annur ya nufo yayi kan Fateemah yakai hannu zai rukota ta zabura tayi baya ya bita tasa gudu tai 'bangaren Aliyu da gudu kafin ta 'karasa sukaci karo dashi a kofar gurin
jikinshi ta fa'da tasaki kuka me sauti rugumeta yayi sosai yana shafa kanta saida ya gama kalen su tsaf ya ta'be baki ya juya ya shige 'dakinshi yarufo






le'be Annur ya cije ya girgixa kai yabar gurin a fusace duk suka rufa mishi baya






Aliyu akan bed ya ajiye Fateemah ya ha'de fuska yace "tun yaushe nakiraki" du'kar da kai tayi batace 'kalaba
kai ya girgixa yace ha'domin tea ki kawo min
mikewa tayi taje kitchen ta ha 'do mishi tea 'din ta kawo mishi amsa yayi fuska a ha'de yace "xo ki zauna nan" ya nuna mata kusa dashi xama tayi jikinta duk a sanyaye cup 'din ya mi'ka mata yace "bazan iya sha da kaina ba kibani da kanki" fuska ta kwa'be xatayi magana ya 'daga mata hannu yace "umar ni nabaki" hawaye ta share ta kawo cup 'din saitin bakinshi






saida kata kawo saitin bakinshi yana sani ya goce ya xobe a jikinshi
jikinta na rawa tafara bashi hakuri cikin tsawa yace "ni xaki watsawa tea ajiki to walahi saikin cire rigar nan kin wanceta kin wanke min kirjina kin sake min wasu kayan" kukan da tasabayi tafara ya 'kara daka mata tsawa yace "idan kika sake hawaye nan ya 'kara xubuwa hmm zakiyi me dalili" goge fuskarta tayi ta yi shiru tarasa ta inda zata fara






"jiranki nake ko" tayi ya 'kara daka mata tsawa jikinta har rawa yake ta mike tasa hannu ta xare mishi rigar jikinshi idonta a rufe ta ajiye gefe xata juya ya ruko hannu ta yace "ki kali yadda kika konani ko" yadda yayi maganar a tsorace yasa tai saurin bu'de ido taga abunda tai mishi ba abunda ta gani sai kwantancen gashin kirjinshi dayake sheki ido ta rintse jikinta ya dauki rawa






kalonta Aliyu yakeyi aranshi yana ayana lalai Fateemah batasan namiji ba dubi yadda jikinta yake rawa dan ta ganshi ba riga
jikinshi a sanyaye ya saketa ya mike ya shiga bathroom yayi wanka ya dawo ya tadda bata bedroom 'din kaya ya sauya ya fito parlour yaganta a xaune tana ganinshi ta mike ya harareta yace "meya fito dake bayan na rantse saikin wanke ni to tunda kin gudu wadda ya'ki yarar masalaci zaiyi ta kasu rantsuwa ta baza tatafi a hofiba dan haka zan fansheta anjima ki xauna karki fita ko ina ki gyaramun 'daki inkina jin hinwa ki dafa abunda kike so karki damu nan 'dakin mijinki kike"








yana gama fa 'din haka ya fice tare da sa key ya kulota
xubewa tayi a gurin tasaki kuka mecin rai
saida tai me isarta agurin har bacci ya dauketa






Aliyu be dawoba sai 9:45pm kai tsaye 'dakinshi ya huce ya 'bude besameta a parlour ba ya xarce bedroom ya tadda ita a xaune a kan dadduma tana lazimi xama yayi gefan bed yace "ke bakiga mijinki ya dawobane?" dago red eyes 'dinta da suka kun bura tayi tace "nidai ka taima keni ka barni na koma gun Ammi ta tun safe nake a gurin nan banaso ta xargi wani abu" dariya yayi dan har ya daina mamakin kuruciyar Fateemah yace "so what dan sun xargi wani abu ai abun al faharine ma ace yau mijinki ya damu dake har yana hanaki sakewa wasu mata har bin mazan suke da roko suringa kulasu amma basu samuba saike kin samu kina wasa da damarki"






"eh nidai ka barni na koma" "owk to bazan iyaba nima yau ranata ce" ya mike ya shige toilet ya barta
kifa kanta tayi ajikin bed tasaki kuka
baijima ba ya fito daure da tawul a kugunshi yana kalonta tana kuka bai kulata ba ya shawa mai da turarukanshi ya dawo kusa da ita ya 'dagata ya ajiyeta a kan bed ya cire hijab 'din jikin ta tai saurin 'dagowa ta kaleshi ya 'kara ha'de rai ya miko mata rigar bacci yace "alfarma daya zan miki kiyi wanka kisa da kanki inkuma kin 'ki nayi miki da kaina" saurin mikewa tayi ta dauki hijab 'dinta ta shige toilet murmushi yayi ya sa jalabiya ya kwanta
wanka tayi tasa rigar dan tasan halin Aliyu ta daura hijab 'din
fitowa tayi ta xauna a gefan bed 'din ta dauki phone 'dinta ta kuna ta fara laluben number Hafsat taji ya warce wayar yajan wota ta fa'do kanshi hijab 'din jikinta ya ha'de bakinsu guri 1






mutsu mutsu kwatar kanta takeyi amma ya hanata sakewa ta ko ina dolenta ta hakura tayi lakwas ajikinshi
jin dayayi ta saki jiki yasa ya 'kara kaimi ya 'dora hannunshi kan brez 'dinta tana murzawa ido ta rintse tanaji yadda kiirjinta yake zafi
romancing 'dinta yayi sosai tun bata saki jiki sosaiba har ta sakiji dashi
maida ita 'kasanshi yayi yayi mata runfa idonta arintse taji yana karanto addu'ar saduwa da iyali hannunshi ta rike cikin kuka ta bu'de baki xatayi magana taji wani irin ra'da'da xugi ya ratsa kasanta daga kafarta har tsakiyar kanta cikin tashin hankali ta bu'de baki ta...................!






by
*XAHRA*
[8/27, 17:07] Anty Baby: *FREEDOM WRITTER'S ASSOCIATION.* πŸ“•πŸ–ŠοΈ
( _Y'anci don cigaban Mata, y'an ci ya d'ara bauta, freedom writters._ )




*( F.W.A)πŸ–Œ*


https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/


☘🌷☘🌷
*BAƘIN GIDA*
☘🌷☘🌷


storry and writting
by
*FATEEMAH* *S* *OMAR*


*PAGE* 35-36




........................πŸ“–Bawani nisa sukayi da gidaba suka isa wani 'karamin husbitel shi kadai ya fita yace tajirashi ba jimawa zaiyiba da to kawai tabishi ya bude mutar yashiga ciki
bai jimaba ya fito da leda a hannunsa ya bu'de mutar yashiga ya kaleta yace "kinsan me dr yace yanda damuna?" kaita girgixa batare da ta kaleshiba nunfashi ya sauke yace "wai cewa yayi BP ne dani kuma inban dena sa damuwa a rainaba zai iya halakani" saurin dagowa tayi ta kaleshi ya gyada mata kai






ajiyar zuciya ta sauke metafe da kuka tace "insha Allah hakanma bazata faruba" murmushi yayi yace "bp yana cikin ciwukan da in suka kamaka baka da tabbas 'din zaka warke 'kilama suzamo sanadin mutuwarka" sautin kukanta ta 'kara tana cewa "kaidai insha Allah zaka warke baza ka mutuba" shi dariya ta bashima daga yin magana tahau kuka cinkin zulaya yace da ita "lalai kina tsoron yin takaba shiyasa kiketa wannan kukan ko" kai fa dukar tana mejin kunyar maganar tashi ita harga Allah mantawa take da cewa Aliyu mijintane ahankali tace "hmm wai tsoron takaba nakeji kamar wata me auren gaske dan ni haryanzu banyarda nayi aure ba" abunda bata saniba duk maganar da takeyi Aliyu yana jinta murmushi yayi ya kaleta yace "karki damu indai mijiki kike bu'kata gani inma cinyeni zakiyi kiyi sai kiyarda kinyi aure" fuska tai saurin rifewa tanajin kamarta nitse agurin






dariya yayi ya tada mutar yabar gurin yana tsokanarta har sukaje gida bata 'bu'de fuskarta ba haka shima baifasa tsokanar taba
sunzo shiga gidanne suka tadda wasu 'yan hiba a kofar gidan fakawa Aliyu yayi ya fito ya 'karasa gurinsu gaisawa sukayi yace "lafiya wa kuke nema?" 'daya daga cikinsune yace "turomun akayi dan kiran Fateemah wadda muka kama wasu 'yanmata da samari suna ba'dalah kwanakin baya shine wasu daga ciki suka gudu saiyanzu binkice yaza kulumana gidansu" shiru Aliyu yayi yana nazarin maganarsu da 'kare musu kalo yaga duk kayan jikinsu basuyi musu daidai ba wanima wadon nanna'deshi yayi murmushi yayi yace "yanxu muje office 'din naku musan abunyi" "a'a ba bukatar hakan yanxu idan mukaje daga baya kuna iyazuwa in munga abunda binkice yabayar" gira ya 'daga guda 'daya yace "to zan iya ganin wata huja dakuka dogara da ita"






kamar jira sukeyi suka zaro wani photo suka mikamishi kala yayi yaga maza da mata a nata rawa matan kamar tsirara kuma kowace ajikin wani fuskar Deedee yagani tabbas inka kali fuskar itace ba tanntama ajiyar zuciya yayi yace "ina shardar ku 'yan hibane" mikomishi katinsu sukayi yaduba one by one sannan ya mi'ka musu yakoma muta ya bu'de ya kamo hannun Fateemah dahar tafara bacci yaje gabansu yace "gata kutafi da ita duk hukuncin da kukaga yadace kuyimatashi" yana maganar yana danna phone 'dinshi hankali kwance
kalonsa Fateemah tayi tace "waimeke faruwa ne?" fuskar nan aha'de yace "idan kunje sa baki amsa"






bu'de mutarsu yayi dakanshi yasata zata fito ya duka mata tsawa wace tasa dulenta tanutsu
shiga suma sukayi suka yiwa Aliyu godiya sukabar gurin
suna barin gurin Usman yazo da muta ya fito ya mi'kawa Aliyu key 'din yana tanbayarsa "inazaka je daka dameni da messege nakawoma mota bayan wannan lafiya take?" ko kalonsa Aliyu beyiba yashiga car 'din yabar gurin






bayan mutar 'yan hisban yayi Allah yasa basuyi nisa sosaiba besha wahalar tadda suba baya ganin cikin mutar dan gilas 'dinta bakine kuma shima tashi haka take
tafiya sukayi me nisa har sunka fita wajen gari suka shiga wani lungu da ba kowa sukayi parking suka fito duk ba kayan hisba ajikinsu suka fito da Fateemah da suka 'da'daure
suka zubeta agun






shikuwa Aliyu a bakin titi ya ajiye mutarsa bisu a 'kafa ya labe yana kalonsu
babbancikin sune ya kali Deedee yace "mu ba 'yan hisba bane kuma 'yar uwarki Zakiyya tasa muyi wannan abun mu 'dauko ki duk yadda zamuyima muyi dake amma bata bu'katar ta sake ganinki kuma barikiji dan ki tabbatar da abunda nake fa'da" waya ya zaro yakira Zakiyya bugu 2 ta dauka tana cewa "hellow yaro ya akayi andace" dariya yayi yace "aiki ya kamala hajiya" itama dariya tayi sosai tace "gaskiya naji 'dadin aikinku kuma ku kula inma kasheta zakuyi kuyi inma riketa zakuyi a gunku kuyi amma banaso na 'kara ganin wannan fuskar tata a gidanmu" "karki damu hajiyata angama" "yauwa godiya nakeyi sai naganka" "owk bye" ya ajiye wayar yana kalon Deedee yace "to kinji amma mekika yiwa 'yar uwarki take neman salwantar dake?" cikin kuka Deedee tace "walahi bansan menayi musuba suke son ganin bayana sun kulamun sharrika kalakala so suke suga bayana dan Allah ina rokonku ku kasheni na huta yafimun alkairi"








murmushi mutumin yayi yace "da niyar cutar dake nayi to da zance a kawo ki nanba na 'dauko kine dan nasan inbanyi hakanba wasu xatasa kuma zasu cutar dake amma yanxu zamu ajeki anan zuwa wani lokacin tukun"
"WHAT" sukajiyo wata murya daga bayansu
juyowa sukayi sukaga Aliyu nata huci
takowa yayi yaxo ya kunce Deedee dake daure yakamu hannuta yazo zai huce wani daga cikinsu yasha gabansa yace "bazaka bar gurin nan da itaba saika fansheta" murmushi takaici Aliyu yayi yace "ka kauce na huce ko na 'bata maka rai dan narabuda ku kunyimun 'karya kuntaho da matata zakace saina bada kudi" yana gama fa'din haka yayi gaba zai huce






mutumin yasa hannu ya tureshi
cikin fushi Aliyu ya damki huyan mutumin jikinsa narawa
take mutumin ya fara kakari idanuwansa suka firfito waje yana nunfashi da gyar






kuka Fateemah tasa dan taga Aliyu soyake yayi kisan kai
dayan mutumin da yayi magana da farkone yazo ya duka agaban Aliyu yace "dan Allah dan Annabi bawan Allah kayi hakuri muyi kuskure amma ba da gangan mukayiba dan cetar 'yar uwarka mukayi kayi hakuri kasakeshi" hanka 'deshi

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads