Header Ads
Showing 3001 words to 6000 words out of 42022 words

Chapter 2 - BAKIN GIDA BY FATIMA SULEIMAN UMAR.txt

Ads the beginning of article before Image
Ads at the middle of Article

sa Ganbonsu namiji ita ma Sa'adatu ta haifi yaronta Sani






itakuma Zulaihat ta haifi Muhammad sunan Mahaifinsu suna cemishi Isham sai kuma *FATEEMAH* wanda tanada 5years ma haifinsu ya rasu kuma dangin mahaifinsu basuda k'arfi wan-nan daliline yasa yayanta Alhaji Nura ya had'ota da yaranta suka dawo gunsa da zama


kuma a shekararne Allah yayiwa Alhaji Muhammad rasuwa wanda mutuwarshi ta tab'a wasu daga cikin yaransa wasu kuma ta gado sukeyi






tunda yarasu gidan ya k'ara lalacewa kulum maganar gadoce koda akarabama cewa sukayi ba duka kud'in mahaifinsu bane Nura ne yarike sauran tun suna gaba sukadai harta koma kan matansu amma yara ba ruwansu kowa harkarsa yakeyi






tunda Ammi ta dawo gidan ALIYU bashida abundauka sai FATEEMAH kulum a gusa take huni makarantama shiya zab'a mata ko mai yagani Fateema ahaka harta fara girma
koda Fateema ta zama budurwa sai Aliyu ya fara ja baya da ita sabuda gudun aikata abunda ya sab'awa shari'a amma sai take ganin kamar ya daina sontane yanzu






tunda suka girma ALIYU ya tsonewa kowa ido musamman ANNUR wanda bakin cikinsa bai huce Aliyu yafishi kyau da kudee da aji da komaima gaba d'aya hankalin uwarsa da nashi suka koma kan Aliyu abunda basu saniba shine duk wata tubka da sukeyi zakiya ce ke warwareta sabuda ita tariga ta mutu ason *ALIYU*






Sadeeq da Faruq duk sunyi aure sunada yara d'ai-d'ai




*CIGABAN* *LABARI*






Suna komawa kai tsaye dakin mommy suka nufa suka tadda ba tanan tanadakin abba d'an haka suka zube akan bed suka cigaba da hirarsu tashi Deedee tayi tashiga toilet ta yi wanka dayake sunada kaya a d'akin mammy ta budai wardorop ta d'oko atanfa riga da siket tasa ta dako hijab ta d'ora tasamu gu ta zauna sunata hirada Hafsat






Annur zuwa yayi ya ajiye book d'in a bedroom d'insa ya fad'a kan kujera yayi ihu afili afurta "ALIYU mazan fama nasan cewa aduniya ba abunda kake k'auna sama da Deedee kuma kake mugun kishinta kuma nima ina sonta bazan barka ka fini kyau da ko mai koma kazo kasamu mata irin Deedee ba ga kyau ga tarbiya ga kamunkai ni duk iskancina da bin matana bazan auri yar barikiba nutsatsiya zan samu kamar Deedee yan zu matakin farko zanfara rabako daga baya na aureta kanaji kana gani dariya yakara kecewa da ita haka yaringa sunbatu shi kad'ai








suna ta hira sa Deedee mike zunbur kamar an xungureta tace "Hafsat inazuwa" fita tayi tasamu isham a parlour yanata cin meat pie da lemo fanta dariya tayi tabi ta bayansa a hankali ta suri d'aya tabar gurin tana dariya aikuwa shima da godo yabi bayanta ta zo hanyar fita ya cab kota ta saki ihu tana kwace hannunta dayake bawani rukun kirki yayi mataba batare da ta kulaba ta bige mutum me makon shi yayi baya sai itakuma tai baya ta fad'i akasa shikuma ko gezau d'a gowar da zatayi taga Aliyu ba alamun rahama a kan fice d'inshi gabantane ya fadee dan ya hanata wasa da irin wan-nan da gudu da Isham...........!








*PAGE* 9-10




..................๐Ÿ“–Tayi kanshi tana jij jigashi sauri 'karasawa Annur yayi yace "kinga dare yanayi kitafi kar a fahimci halinda muke ciki ni zanji da komai" kai ta gyada
masa tamike tana sharar kwala tabar 'dakin duk da Aliyu yana kwance baya motsi amma duk kalaman Annur yaji da kunnanshi






ruwa Annur yasamo amma yakasa zubawa Aliyu sabuda tsoron abunda zaikai ya dawo sha hada yayi yafara shafa mishi ruwan a fuska ajiyar zuciya ya sauke ya bu'de idonshi akan Annur take abunda ya gani da kalamanshi kar afahimci halin da suke ciki wato sunriga sun aikata abunda yake gudu akan Deedee








wata muguwar shaka yayiwa Annur a huya 'ko 'karin kwatar kansa ya farayi amma ya kasa wani mugun naushi Aliyu yamai a fuska take hanci da bakinsa suka fashe sai jini ganin ba sarki sai Allah kuma Aliyu zai iya karshi yasa ya fara ihun neman temako Sa'ad ne ya fara zuwa yaga irin dukan da Aliyu yakewa Annur me makon ya rabesu sai ya juya da godo yayi part 'din hajiya Sareena






suna kwance sunata shafe shefensu saijin knocking suka ringayi ba 'ka'k 'kautawa mikewa Alhaji yayi yaje ya bude yaga Sa'ad kafin ya tanbayi ba'asi yace "Daddy ka taho Aliyu zai kashe Annur" "what suna ina" "suna dakin Annur" hajiya Sareena da take la 'be ta kwala ihu "nashiga 3 zai kashemin 'dana" ai da gudu suka kwasa sai 'dakin Annur






uhun da hajiya Sareena tayine ya tashi Alhaji Nura da Alhaji Yuseef da Alhaji Isyaku a tare suka fito sukayi inda kuru ruwar hajiya take
duk yadda Alhaji Suleman yaso ya kwace Annur kasawa yayi koda saura suka zo hakance ta faru saida Alhaji Nura yaga abun bane 'kare bane yacewa Aliyu "idai baka sakeshiba na yafeka a matsayin 'dana" jin kalaman abbansa akansa yasa ya hurgarda Annur duk da a lokacin baya nunfashi






lafiya yun marika har 2 Alhaji Nura ya saukewa Aliyu san-nan yace "uban me ya ha 'da ku kake neman kashe 'dan uwanka?" hajiya Sareena dake kan Annur tace "ai ba tun yau yake neman kashemin 'daba" ko kalonta Abba beyiba yacewa Aliyu "da kaifa nake"






durku shewa Aliyu yayi a gurin yana hawaye
ganin Aliyu na hawaye yasa jikin kowa yin sanyi musaman Abba da yasan abu 'kan 'kani baizaisa Aliyu kuka ba danshi rabunda yaga kukan Aliyu yafi shekara 20






ma tsowa yayi ya du 'ka ida Aliyu yake ya dafashi amma saiyaga kamarma ba a hai yacinsa yakeba dugon nunfashi ya sauke san-nan yafara kiran sunan sa "ALIYU ALIYU ALIYU" sai a na ukun ya 'dago red eyes 'dinshi ya kali Abba dafashi Abba yayi yace "ALIYU HAIDAR meya ha 'daka da 'dan uwanka?"






runtse ido Aliyu yayi dan bazai iya fa 'din abunda ya ganiba sai zuciyarsa ta 'karasa bugawa gani bashi da niyar amsawa yasa yacewa Alhaji Suleman mu dau Annur mukaishi husbitel inyaso shi inya farko ya fa 'di abunda ya ha 'daso






masifa hajiya tafara ta inda take shiga batanan take fitaba ko kalonta Abba beyiba suka kama Annur suka fice daga 'dakin tabisu abaya tana babbami Aliyu ka 'dai suka bari cikin tashin hankali mikewa yayi dafe da kirjinsa da yakeji kamar zai balo yafito ahaka ya 'karasa 'dakin Usman dan bazai iya kwana a room 'dinshiba ganin halin da yake cikine yasa Usman ya kamashi ya kwantar dashi yafara tofa mishi duk addu'ar da tazo bakinsa ahankali ya ringa sauke ajiyar zuciya har baccin wahala maicike da munanan mafarkai ya 'daukeshi saida yayi bacci san-nan shima Usman yasamu ya rintsa








itakuwa Deedee tunda ta koma 'dakin Ammi take kuka mara sauti dan kar Ammi ta tashi
yanzu in ya Aliyu ya gansu mezai faro tasan kasheta Aliyu zaiyi inshi bai kasheta ba to Ammi zata kasheta cikin daren ko rintsawa batayi ba dan haka koda akayi salar Asuba sai 'dagata Ammi tayi dan 'kafarta bata takuwa ga kanta da kamar zai cire (dayake Deedee tanada mutanen 'buye koya abu yasameta na bakin ciki sai 'ka farta ta rike ta 'kasa takawa amma basa tashi Aljanun)






alwalama Ammi ce taima ta har salah azaune tayi dayake ammi tasan tanayin haka bata kawo komai arantaba saima tofi da taringa yiwa Deedee








da safe koda Aliyu ya farka ba abunda ya sauya dan kwana yayi yana mafarkin abunda ya faro adad dafe yayi salah ya koma ya kwanta gaciwon kai gana kirji






shikuwa Annur a husbitel sai da safe ya farka yana sun batu kansa sukayo sunayi mishi sannu sai da yadawo ha yacinsa haryasha tea kuma kuwa yazo dubiya har Ammi da mommy da hajiyar su Sameer
saida Annur ya nutsu san-nan Abba ya kaleshi yace "Ibrahim meya ha 'daka da Aliyu?" shiru yayi ya sunkuyar da kai "tan bayarka akeyi" Alhaji Yuseef ya fa 'da cikin fushi




cikin ida-ida yace "dama dama im wai kawai dan ya ka ma Fatee ma a 'da ki na" gaban Abbane ya fa 'di cikin tsawa yace "ita Fateeman metazoyi 'dakinka cikin dare?" ranshi fari kal yasamu dama me kyau yace "dama kwana tazo ta tayani" salati kowasa agurin banda hajiya Sareena da mijinta wanda sukejin kamar su zuba ruwa a kasa susha dan da 'di




kuka mommy tasa tace "ita Fateeman ce zata tayaka kwana" kanshi a 'kasa irin na marasa gaskiya yace "eh aiba wan-nan ne na farko ba mun 'da 'de muna kwana tare" da maganar farko Ammi ta yarda amma da taji yace sun 'da'de yasa tasan lalai Annur so yake ya 'daurawa 'yarta jakar tsaba kaji su bita tasan wan-nan shirin uwarsane dan su 'batawa 'diyarta suna gashi kuma kowa ya yarda kuka ta kacine da bakin ciki ya kwace mata ta mike tafice daga husbitel 'din gaba 'daya tana fita hajiya Sareena tafara habaici waidama Deedee fuska 2 ce ita ta watsa mata 'da 'kilama gada tayi da iyaye da ka kanni ganin cin fuskar yayi yawa Abba ya jahu hannun Mommy suka fito suma ko da suka fito basuga Ammi ba dan harta tari mashin me 'kafa 3 tabar gurin
suma mutar Abba suka hau suka bar husbitel 'din








agida Deedee na kwance Ammi ta shigo asukwane ta dakawa Deedee dake kwance tsawa "kitashi daga kwanciyar nan ko na zo na sa 'ba miki" ganin yadda Ammi ke huci yasa Deedee mikewa zaune tana kuka 'karasawa Ammi tayi ta riko hannunta cikin rarrashi tace "Fateema ke 'diyatace bazaki 'buye min komaiba ki fa 'damin gaskiya meya ha 'daku da Annur har Aliyu ya ganki" cikin ki 'dima Deedee tace "nashiga 3 Ammi ya Aliyu kasheni zaiyi" cikin tsawa Ammi tace "inshi be kashekiba toni zanka sheki in baki fa 'damin gaskiya ba" cikin kuka Deedee ta zayanewa Ammi duk abunda ya faru






ajiyar zuciya Ammi ta sauke dan tayarda da Fateema kuma a gabanta tayi waya da Annur
rungumeta tayi tana kuka tace "kiyi hakuri Fateema Annur yariga ya cuceki ya 'bata miki suna tsakaninmu dashi saidai Allah ya isa kuma ta 'bakima da yayi bamu yafe ba" itama kuka Deedee take harda shashsheka hartana shi 'dewa Ammice ta 'kara dacewa "kiyi hakuri nasan abun da ciwo amma karkasa hakan aranki duk daren da 'dewa gaskiya zatai halinta" cikin kukan Deedee tace "insha Allah bazan sa damuwa ba Ammi nagode da kika fahimceni" "kar ki damu 'diyar arzu 'ki ki cigaba da addu'a kawai" "to Ammi na" haka sukaita koke kokensu karasa me tausar wani a cikinsu sun dade sunayi san-nan Ammi ta hakura da nata kukan ta rarrashi Deedee har takoma ta kwanta
bata tashiba sai 'karfe 2 ko kacin da ta tashi Ammi bata 'dakin ga muguwar yinwa da takeji








shima Aliyu sai 2 ya farka ba laifi kanshi ya rage ciwo
wanka yayi yayo alwala ya sa manyan kaya yai salah san-nan ya nufu part 'dinsu








jiyakeyi kamar ya juya dan bayaso ya ha 'duna Deedee dan zuciyarsa zata iya ru 'darsa yayi abunda ba shike nan ba
parlour ya shiga da salama ba kowa aciki ya samu guri ya zauna ganin ya 'dai baiga mommy ba yasa ya mike ya nufi ciki
hakan kuma yai daidai da fitowar Deedee da take tafiya tana dafa bango tana cije lebe dan har yanzu 'ka farta na mata ciwo
wani mugun tu kuki da bakin cikine suka tararwa Aliyu ya 'kara tabbatar da Annur yariga ya kusanci Deedee runtse ido yayi yana tunu yadda ya gansu yana bu 'de ido sukayi 4eyes da Fateema wadda taji kamar tai fitsari a wando ga ba 'kafar gudu kawai saitasa kuka me tsuma zuciyar me sauraro
shikuma Aliyu bakin ciki kukanta ya 'kara mishi shiya lalata ta datakemishi kuka haka koshi yakaita inda aka ketamata haddi tsawa ya daka mata "yimin shiru munafuka" duk da bason tsawa takeba amma saida ta shanye ta yau ta cigaba da kukan ta kaici
gani ta 'ki yin shirunne yasa cikin 'bacin rai Aliyu yayo kanta ya cafkota ya 'daga hannu zai mareta sai.................!






comments 'dinku shine zai bani tabbacin kunajin dadin novel 'din nikuma injin dadin yi muku posting ngd




by
*XAHRA*
[8/27, 17:07] Anty Baby: *FREEDOM WRITTER'S ASSOCIATION.* ๐Ÿ“•๐Ÿ–Š๏ธ
( _Y'anci don cigaban Mata, y'an ci ya d'ara bauta, freedom writters._ )




*( F.W.A)๐Ÿ–Œ*


https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/


โ˜˜๐ŸŒทโ˜˜๐ŸŒท
*BAฦ˜IN GIDA*
โ˜˜๐ŸŒทโ˜˜๐ŸŒท


storry and writting
by
*FATEEMAH* *S* *OMAR*


*PAGE* 7-8




.................๐Ÿ“–Kalon da ya tsaresu dashine yasa isham juyawa zai bar gurin Aliyu yai saurin da katardashi ta hanyar kiran sunansa
jiyayi kamar yai fitsari a wandanshi sabuda tsoro takowa yayi har inda yake yakafeshi da manyan ida nunsa wanda suke mugu yimasa kwarjini kai ya sunkuyar gabanshi na cigaba da fad'uwa cikin lion voice d'inshi yace "bana hanaka wasan banza da wan-nan yarinyar ba" cikin rawar murya isham yace "kayi yakuri yaya hakan bazata kara faruwa ba insha Allah" tsaki Aliyu ya ja san-nan yace "idan nadawo gida anjima da dare kasameni a dakina" yana gama fad'in haka yabar gurin ko kalon inda Deedee take beyiba
kain isham akasa yace "to yaya" shima yana ganin Aliyu yabar gurin ya fice abunsa








ajiyar zuciya ta sauke tamike tanufi bedroom d'insu harta zauna jikinta rawa yakeyi dan tana mugun tsoran Aliyu yanzuma wan-nan shirun da yayi mata ba k'aramin k'ara rud'a mata ciki tayiba
itadai asanin da tayiwa Aliyu a baya ba wanda yake ganin dariyarsa ko ya zauna yayi zance dashi daga mommy sai ita amma yanzu duk ya sauya mata ko kalonta basonyi yake ba








Hajiya Sareena ce a zaune a parlour tana kalo a tv Zakiya nakosa da ita a zaune daga ita saiwata shegiyar riga iya cinya ko kunya bata ji
Annur ne ya shigo ko salama babu yazo zai huce Hajiya ta kira sunansa tsayawa yayi cak batare da ya amsaba






nisawa Hajiya tayi tace "kazo magana zamuyi" baki ya tura gaba har zai huce yaji tasake cewa "hajja ce tabani sako nabaka" birki yaci ya dawo ya zauna kusada hajiya yana murmushi yace "kina nufin hartaje nijar d'in tadawo" kai ta gyada mishi yayi ihu ya harda daga kafa yace me malamin yace








dariya tayi yace "indai iyalan maryam ne to yace saiya shafesu daga duran kasa" cikin happy yace "nifa yanzu damuwata dayace ya zanyi na malaki Deedee sabuda ina masifar son yarinyar"






dafashi hajiya tayi tace "karka damu my son indai ina raye saika samu FATEEMAH koda aure ko babu" wata muguwar dariya yasakeyi yace saura kiris ma narabata da shegen Aliyu meyimana jan ido waishi jarimi" "hmm ai karka damu raba arne da makami ibadane dan haka raba Fateema da Aliyu kamar farilane a garemu"






rungumeta yayi harda yi mata kiss yace "nagode hajiyarmu" "karka damu my son komai kake so nima ina sonsa, gobe hajja(hajiya maimuna) zataxo ta kawo mana layun da zamu bine dan haka karka tafi yawo iskancin naka da kasaba" "no karki damu hajiya ai wan-nan abun dani kikeyinsa" "okey dama maganar kenan tashi kaje" tashi yayi yafice dan wata babynsa ta fara kiransa zaije ya tayata kwana








Aliyu ne kwance akan bed sai juyi yake abun duniya yayi mishi zafi koya yaga wani da namiji ya rab'i Fateema koda isham ne da suke uwa d'aya uba d'aya saiya ji zuciyarsa kamar ta fashe yara ya zaiyi da kishin Fateema aransa jiyake dama za abashi auranta yau d'in nan yaraba ta da wannan *BAฦ˜IN GIDA* ya kilaceta sai shi kad'ai zai ringa ganin abarsa amma zai je yasamu Abba da maganar dan inya zauna ya zuba ido aginan nan nasu da tarbiya tayi k'aranci sai ansamu me lalata mai ita dan haka tun dare bai mishiba zai d'auketa ya huta haka yaringa sak'a da warwara shi kad'ai har lokacin da Isham ya kwankwasa kofar izini yabashi yashigo yasame shi a kwance zama yayi murya a raunane yace "yaya gani" kalonsa Aliyu yayi k'asa da sama sannan ya d'ako key d'in muta da k'ud'i ya mik'a mishi yace "gashi nan gobe kayi samako katafi zariya akwai aikin da nabari acan karka dawo saika kammala idan kana bukatar wani abu ka kirani, zaka iya tafiya"








kukane kawai Isham beyiba dan yasan Aliyu kora da hali yayi mishi dan Aliyu yana sani a kurashi zariya dan yasan bayason yin nesa da gidah
ganin yak'i tafiyane yasa Aliyu yace "ko bazaka bane" cikin rawar murya yace "a'a ba haka bane zanje" yana gama fad'in haka ya mike ya bar room d'in zuciyarsa ba dad'i








washe gari da da asuba Isham ya shirya yabar gidan harda kwala anrabashi da Ammi baisan ranar dawowarsa ba






da rana kusan k'arfe 3:00pm hajja ta zo gidan da kayan da malam ya bata daga nijar tayiwa hajiya bayanin yadda zatayi dashi kuma komai agaban Zakeeya sukayi wace tagama tsara yadda zata warware komai dan bazata tab'a zuba ido a lahanta mata Aliyu ba dan tana son abunta






da dare kusan k'arfe 9:00pm Annur yana zaune da phone d'inshi a hannu yagama tsara yadda zaiyi ya k'ira Fateema a daran nan number ta yakira tana kusa da Ammi a zaune taji phone d'inta na ruri da kamar baza ta d'aga ba dan wata new number tagani wadda bata santaba






saida ta yanke yaka k'ara kira ta d'auka ta kara akune "amincin Allah ya tabbata agareki ya k'anwata abar alfaharina" abunda kunan ta ya jiye mata kenan kuma sai takeji kamar tasan muryar amma ta dake tace "tare da naka amma kayi hakuri bangane me magana ba" ajiyar zuciya ya sauke yace "yayanki ne, amma ki canki wanne" cikin kusawa da maganar tace "pls ka fad'amin zan kashe wayata" dariya yayi yace "haba Fateema bansanki da zafin raiba fa, amma kiyi hakuri dama 2days da suka huce kika yadda wani book naki kuma bansamu damar shigowa nakawo miki ba amma yanzu

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads