Header Ads
Showing 33001 words to 36000 words out of 42022 words

Chapter 12 - BAKIN GIDA BY FATIMA SULEIMAN UMAR.txt

Ads the beginning of article before Image
Ads at the middle of Article

murmushi Usman yayi yace "aini Abba dama ni nariga na tsaida mata Yaseera nakeso 'yar baba Isyaku"
murmushi Abba yayi yace "ita yarinyar ta yarda da kai?" "eh amma bansani ba koshi baba Isyakun ya amince"








ajiyar zuciya yace "to zanje nasamu Isyakun da maganar taka data Sameer sai asan yadda za'ayi kuje na salameku" godiya sukayi wa Abba sosai sannan suka fito






suna fitowa Sameer ya kali Usman yana dariya yace "ashe kai bani inbaka zamuyi banda labari" shima dariya Usman 'din yayi yace "ai ba a aikin baza yanxu kayi wuff da 'kanwar tamu inzuba ma ido banyi da takaba" murmushi Sameer yayi yace "idai nakama dahir saura kai" "nima zan samu baba bazai hanani Yaseera ba" "hakane tunda mu ba gayar tsiya da asiri bane" bakinshi Usman ya toshe yana dariya yace "ai ha'da iri da irinsu hajja masifa ne gasudai 'yan uwanmu amma halinsu daban da namu" "hmm kaidai bari 'dan uwa, ni bari na huce sai nadawo da dare xan biya nafara shigar da kaina gun madam" sukayi salama kowa yatafi safgar gabansa






after 2 8days




Deedee taji sauki sosai ta da taimako Mommy yanxu warai ta ke jinta kuma duk tsayin kwanakin nan basu ha'du da Aliyu ba kuma bata damu da ta ganshiba dan ko sunasa aka anbata sai gabanta ya fa'di tarasa meye dalili






antsada bikinsu Hafsat 4mouth kuma Sameer su daidata da Hafsat anata tsinkar fire




ansalamo Zakiyya daga Hospital ansa mata dokoki kala kala sabuda cikin jikinta Hajiya Sareena kukane kawai bawa Zakiyya gashi Dr Sageer yace indai akace sai ancire cikin ta 'karfi za'a iya rasa har Zakiyyarma ita kuma tana 'kaunar yaranta
kuma har lokacin Annur bai dawo gida ba yana can subar garinma da babynshi ya 'karya sim 'dinshi karma a nemeshi ya manta da kowa sai baby Nafee






hankali Daddy ba 'karamin tashi yayiba 'batan Annur gashi ya sace ATM 'dinshi kuma yasan pin 'dinshi sai Debit alert ake turo mishi duk ya ru'de sai kiran Annur yake amma baya samunshi gaba 'daya Daddy ya fita hayacinshi






Yau Fateemah na zaune a 'dakin Mommy taji wayarta na ruri dubawa tayi taga Aliyu ne gaban tane ya fa'di tai saurin ajiya wayar harta katse bata 'dauka ba saida yakira sau 3 bata daukaba sai kawai naji shigowar messege jikinta na rawa ta dauka ta bu'de ta fara karan tawa






NASAN KINA GANIN KIRANA KIKA 'KI DAUKA TO BARI KIJI HAKURINA YA 'KARE BA MOMMY KIKE TA 'KAMA DA ITABA TO ITAMA YAU NAGAMA TAMA ME ZAN DAUKE MATA HANKALI AFUWA 'DAYA XAN MIKI KI KAWO KANKI IDAN KIKA SAKE NAZO DA KAINA TO KIKUKA DA KANKI BA SHAWARA NAKE BAKIBA UMAR NINE A MATSAYINA NA MIJI A GURINKI






gumi Deedee ta share ta kashe wayar gaba 'daya gabanta na cigaba da fa'duwa a ranta tace ko ni nakawo rashin hankali duniya bazan kai kaina gunka ba hakan nan ka kasheni a banxa a hufiba sabuda ba tausayi gareka ba da kana da tausayi bazaka takura munba




da dare da Mommy zata tafi 'dakin Abba Deedee ta mike idonta na zubda hawaye tace "idai 'dakin Ammi zani tsoro nakeji" ajiyar zuciya Mommy tayi tace "nasan Aliyu kike tsoron yazo kuma azuwa zaiyiba" "eh na sani amma gara na tafi can" ha'de rai Mommy tayi tace "kar ki sake kifito kinji na fa'da miki" tana gama fa'din haka tafice ta rifo wa Fateemah 'dakin.................








by
*XAHRA*
[8/27, 17:07] Anty Baby: *FREEDOM WRITTER'S ASSOCIATION.* πŸ“•πŸ–ŠοΈ
( _Y'anci don cigaban Mata, y'an ci ya d'ara bauta, freedom writters._ )




*( F.W.A)πŸ–Œ*


https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/


☘🌷☘🌷
*BAƘIN GIDA*
☘🌷☘🌷


storry and writting
by
*FATEEMAH* *S* *OMAR*


*PAGE* 51-52




...........................πŸ“–"Munyi magana da Abbanku yace gobe zaki tare a gidan Aliyu nayi nayi dashi akan ya bari sai kin 'kara warwarewa amma ya 'ki yarda" kan Fateemah a 'kasa bata ce komaiba sai hawaye da suketa zuba a idonta
dafata Mommy tayi tace "hakuri zakiyi amma karki damu insha Allah bazaki tare gobe ba zanje nasamu Abban naku ince yakamata a siyamiki sabin kayan 'daki kamar yadda akewa kowace amarya"






kai Deedee ta gyada cikin kuka tace "to Mommy nagode" rungumeta Mommy tayi tana rarrashinta har tasamu tayi shiru ta kwanta tana sauke ajiyar xuciya






da dare Mommy taje ta samu Abba da maganar yiwa Deedee kayan 'daki da dafarko ya 'ki yarda yace abari idan ta tare daga baya a saimata amma Mommy tace a'a yadace ta tare da kayanta tunda ba zariya za a maida itaba to Abba yace yace ya basu 5days sugama shirunsu ta tare godiya Mommy tamishi sosai






shikuwa Aliyu yauma saida ya 'kara zuwa amma ya tadda bata 'dakin Mommy tsaki yaja yasan tana gun Ammi amma kunya baza ta barshi ya jeba wayar shi ya zaro yafara kiranta
bugu 2 aka dauka muryar Hafsat yaji tace "hellow waye" "mtsss dala ina me wayar"






tana jin muryar Aliyu jikinta ya dauki rawa tace "kayi hakuri yaya ban gane kaine ba" tsawa ya daka mata yace "wai sa'an kine ni da zance kibawa me wayar ki hanata" muryar Hafsat na rawa tace "bata da lafiya tana 'dakin Ammi 'dazuma saida aka dauramata drip" "what drip fa kikace" "eh walahi yaya" "okey idan ta farka da safe ki ha'dani da ita" baijira abunda zata ceba ya katse kiran yakoma room 'dinshi zuciyarshi a cunkushe






Annur da baby Nafee duniya tai musu 'da'di cikin ku'din Daddy suke hankali kwance yau sune wance gari yau sune wannan
Annur ya manta da kowa amma har yanxu akasan zuciyarshi yana tunanin Fateemah da halinda take ciki




yauwa suna kwance a kan bad baby Nafee ta kali Annur tace "baby wai ya zancen bu 'demun Super market 'din da kace zakayi" murmushi yayi yace "kinsan yanxu duk mun kashe ku'din Daddy amma karki damu akwai wani fili na Daddy zaikai 10,000000m kuma shine kadarar da Daddy ya dogara da ita nasan da ku'din sata ya tara dan haka zanje na 'dako ta kardun filin da kaina mu siyar muyi wa'daka da ku'din"






wani irin mugun murmushi Nafee tayi tace "to idan aka bibiyi didigi aka gane filin banaka baneba fa?" shafa kanta yayi yace "ai Daddy wawane da sunana yasiyi filin sabuda kar aringa tuhuma a ina yasamu ku 'din da yase wannan filin me tsada" kasa 'boye farin cikinta Baby Nafee tayi sada ta mike tayi ihu tai tsale tana dariya tazo ta manawa Annur kiss a lips 'dinshi shima dariyar yake






cikin farinciki tace "gaskiya nagode sosai my husban" dariya yayi yace "kinsan kuwa acikin kudinnan zan biya sada kinki" yatsina fuska tayi tace "badamuwa mijin Nafee ni takace har abada" jawota yayi ta fa'da kanshi ya rugumeta yana kalon cikin idonta itama shi take kalo azuciyar tana cewa






aiba Daddynka ne wawaba kaine babban wawa da zaka saida fili nikuma na dauke ku'din na gudu kowa ya rasa murmushin mugunta tayi tare da ha'de bakin ta danashi ido ya lumshe yana sauke nunfashi da sauri yana 'kara ha'data na jikinshi haka suka ringa farantawa juna rai harsuka samu gamsuwa






aftear 4 days




gobe ne tarewar Deedee kuma yau su Mommy sukaje suka 'kankare mata gidanta dake uguwar Medile duk da gidan ba babba bane sosai amma ya ha'du ba ka'danba ita kanta Mommy tayaba kokarin Abba dan ya kashe ku'din sosai asiyan kayan
sai gaf da magrib suka dawo kowa yana yabon tsarin gida Deedee






idan kaga Fateemah ya 'kara haske da kyau gashi tasha lale da gyara tayi kyau amma kana ganinta kasan tana cikin damuwa ga rama da tayi bandama Ammi tana kwantar mata da hankali






tana zaune a 'dakin Ammi suna hira dasu Hafsat akan hidimar bikinsu wayarta tafara ruri new Number ta gani da har baza ta 'dauka ba saida ta dake ta 'daga ta kara a kune
muryar da taji itace tasa gabanta fa'duwa nunfashinta ya fara kokarin farin jikinta ba muryar kowa bace ila ta Annur yana cewa "my Fateemah nazo gida yau inason ganinki plz ki fito iya kofar gida na ganki ki koma"






cike da tsoro ta kashe wayar ya 'kara kira jikita har rawa yake ta katse kiran tana kokarin kashe wayar kiran Aliyu ya shigo da sauri ta dauka tafara sanar dashi abunda yake faruwa cikin fushi Aliyu yace "ya isa ki nutsu kitashi kije inga uban me yake shirinyi" ido ta zaro tace "a'a nidai tsoro nakeji" cikin 'bacin rai yace "bani nace ki fito bane" "to amma........!" "ya isa bason jin komai daga bakinki ina jiranki" yana gama fa'din haka ya kashe wayar








Hafsat ce ta dafata tace "kitashi kije tunda shi yace kije" "nifa tsoro nakeji walahi" "to shikenan ki zauna kinsan halin abunki ba saina sanar da keba" cikin damuwa Deedee ta mi'ke ta zura kimar har 'kasa ta na dauko wayar kiran Annur yana shigowa jikinta na rawa ta dauka






muryarshi a make yace "haba Deedee na nifa 'dan uwanki ne gaisawa kawai zamuyi ko idan na gankima yayi nima ta kadu filina nazo na dauka nace bazan tafi banga rabun raina ba" muryarta na rawa tace "to bari na fito" ihun murna Annur yasa yace "yauwa matar sakin fito" ya ajiye wayar yana murmushi a zuciyarshi yace wannan itace damata ta 'karshe da zan malaki wannan yarinyar ya cije lips 'dinshi na 'kasa a fili yace "yadda kika bani wahala kafin na sameki haka kema zan baki wahala son raina" fitowar Deedee ce ta katse mishi maganar da yakeyi






kura mata ido yayi zuciyarshi na bugawa kyauwun Deedee ya 'kara fitowa tayi kyau na ban mamaki lips 'dinshi ya lasa ya danna hon yadda zata gane shine
a tsorace ta kali gurin tanata waiwaye ina zataga Aliyu amma bata ganshiba cike da tsoro da fargaba ta 'karasa gaban car 'din 'kasa yayi da gilas 'din mutar yana 'kare mata kalo yace "kishigo mana" kanta a duke tana kalon gefanta ta bu'de mutar tashiga dariya Annur yayi yaja mutar da mugun gudu har yafara nisa ya tsaya yana kurawa Deedee ido yana mamakin meya hanata tanbayarshi ina zai kaita






ita kuwa Fateemah wayarta ma ta 'dauko ta hau online "ke" Annur ya furta a tsorace
a wani yatsine ta dago ta kaleshi ta kauda kai
tsawa Annur ya mata yace "ke waidawa nake bafa gaisawa zamuyiba satokina yi meyasa baki damuba" murmushi tayi tace "ka tanbayi wanda yake bayan mutarka shine ya hanani damuwa"






juyawa yayi sukayi 4eyes da Aliyu take jikin Annur ya dauki rawa fitsari ya kwace mishi
cikin kakkasar murya Aliyu yace "namaka afuwa karo na 'daya nama a karo na biyu amma kunanka na 'kashi besa ka hakura da bibiyar matata ba ko to bari kaji wannan shine karo na 'karshe da zaka 'kara kalon mace ta burgeka bama matata ba" ya dafa Annur wadda ya firgita harda ihu
fuska Aliyu ya 'kara ha'dewa yace "kasato takadun filin mahai fika wadda shima da sata yasameshi dan haka zaku girbi abunda kuka shuka bayan angama hukunta minkai na sato mamata da kayi amma ni bazan ta'baka ba kayi ka'dan yaro" kalon Fateemah yayi yace "fito mutafi" da sauri ta bu'de mutar tafito shima ya fito saiga wata car nan tazo suka shiga sukabar gurin






a tsorace Annur ya fara kokarin tada mutarsa ga dare yafarayi ga gurin wajen garine saikafi 10m muta 1 bataxo ta huceba
yana kokarin barin gurin wata ba'kar Jeep tasha gabanshi da gudu yafito zai tsere mutanen ciki suka fito suka caf keshi yana zaro ido yake kalonsu dukansu fuskokinsu a rufe muryar wani yaji yace ku bu'damunshi na danda tse tsinane.................!








by
*XAHRA*
[8/27, 17:07] Anty Baby: *FREEDOM WRITTER'S ASSOCIATION.* πŸ“•πŸ–ŠοΈ
( _Y'anci don cigaban Mata, y'an ci ya d'ara bauta, freedom writters._ )




*( F.W.A)πŸ–Œ*


https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/


☘🌷☘🌷
*BAƘIN GIDA*
☘🌷☘🌷


storry and writting
by
*FATEEMAH* *S* *OMAR*


*PAGE* 49-50




.........................πŸ“–Mikewa tayi tasawa kofar key ta zauna tayi tagumi abun duniya duk yabu ya dameta hawaye ne suka ringa sako mata tasa hannu ta share wayen tamike tashiga toilet? tayi wanka ta sauya kaya zuwa na bacci ta jima a zaune tana tunani dataga 12am tayi hankalinta ya fara kwanciya ta haye bad 'din ta kwanta
kuma bata jimaba bacci yayi awan gaba da ita






cikin bacci taji wayarta na ruri daukowa tayi ta duba taga Aliyu ne gaban tane ya fa'di ta duba agogo 12:47am 'kin dauka tayi harta yanke sannan taji shigowar messege da kamar ta share saiku ma ta dauka ta fara karantawa






KIZO KI BU'DEMUN KOFA TUN BAN FALATA DA KAINABA




tsaki taja saita tsinci kanta da maida mishi da reply ta rubuta kamar haka


IDAI ZAKA IYA 'BALAWA TO BISIMINLLAH NIDAI DA KAINA BAZAN BU'DEMA BA


ko ajiye wayar batayi ba taji an bako kofar anshigo
a razane take akon shi ya ha'de girar sama data 'kasa yana kalonta
mikewa tayi daga kan bad 'din idonta na zubada hawaye tace "ka temake ni kayi hakuri ka koma 'dakinka ka kwanta" murmushin ta kaici yayi yasamu guri a gefan bad ya zauna yana kalonta yace "da kin adana kala manki kinyi shiru da bakinki afuwa 'daya zan miki itace kar ki sake kimun gardama ko magiya idan kika sake ki kamun 1 daga ciki to kikuka da kanki" ajiyar zuciya ta sauke ta fara ja dabaya






gano abunda take sonyi tashige toilet ya daka mata tsawar da tasa saida ta duke a gurin
ya mike a zafafe ya 'karasa gabanta ya kamo hannunta ya zaunar da ita kan bed shima ya zauna yana kalonta yana kalonta yace "meyasa kike son azabtar dani da guduna Fateemah" ido ta rintse tana kuka tace "walahi tsoro nakeji" jikinshi ya jawota yana matseta a jikinshi yana bubbuga bayanta yana cewa "hakuri zakiyi ki daure kibani hakina sabuda nakai 'karshe da bazan iya jurewa ba ki tsaya a hankali xanmiki kinji" ido ta lumshe batace komaiba






jin tayi shiru yasa Aliyu ya dauka kota hakura ne dan haka ya fara shafa ta cikin nutsuwa
jin hannushi cikin rigarta yasa ta 'dago a tsorace tarike hannunshi za tai magana taga ya tsira mata red eyes 'dinshi wadda suka mata kwarjinin da ta ha'diye maganar bakinta sai waye kauna kai yayi kamar baisan halin da take cikiba yacigaba da abunda yakeyi






ganin abuda yakeyi bai masaba ya zare 'yar rigar bacin jikinta ya kwanta ita ya 'dora bakinshi akan brez 'dinta 'yar 'kara tasaki sabuda abunda taji ya soketa har tsakiyar kanta
yadda yake shan brez 'dinta ne yasa ta 'kankameshi tana sakin nishi a hankali jin sakonshi ya fara isa ida yake bu'kata ya cire bakinshi daga kan berz 'dinta ya manashi kan lips 'dinta da kanta ta fara tsotsar lips 'dinshi aikuwa Aliyu ya saki nishi da 'karfi
haka suka ringa romancy 'din juna cikin kwarewa
Aliyu ne ya gyara wa Deedee kwanciyarta yai mata runfa ya fara karato addu'ar saduwa da iyali
cikin tsoro Deedee ke kalon girjinshi da yake cikeda gashi sai lokacin ta dawo hayacinta ta fara tuna irin azabar da tasha a baya saidai akin gama yariga ya gama kan tai wani yinkuri har Aliyu ya fara tura mata 'katuwar joystick 'dinshi






ajiyar zuciya tafara saukewa tanajin yadda yake ratsata cikin nutsuwa lips 'dinta ta cije tanajin zafi nashigarta
shikuwa Aliyu yana gama shiga HQ 'dinta ya manta shiwaye ko dawa yake cikin kwarewa da nuna jarimta Aliyu yake having sex da Deedee






ita kuwa Deedee tun tana daurewa har ta shi'ke tafara kuka me sauti da yi mishi magiya amma baima san tanayiba
saida ha'kanshi ya cuma ruwa sannan ya dawo hayacinsa ya 'dagata yana kalon fuskarta da ta ji'ke da hawaye cike da tausayinta ya jawota jikinsa yana shafa kanta yana murmushi dan shi ka'dai yasan da'din da yakeji a cikin zuciyarshi






a hankali ya fara magana "Allah yaimiki albarka Fateemah Allah yasa ki gama da duniya lafiya yadda kika faran tamin Allah ya faranta miki" haka ya ringa sa mata albarka






ya mike yashiga bathroom yayi wanka ya ha'da mata ruwa me 'dumi ya dawo ya zauna gefan bad yafara magana "ki tashi ki yi wanka anfara kiran salah" shiru yaji tayi ba tai magana ba ido ya kura mata ba ida yake motsi ajikinta yazata suma tayi amma da ya ta'ba kirjinta yaji tana nishi a hankali ga hawaye da yake zubuwa daga idonta daukanta yayi yashiga da ita toilet ya sata a cikin ruwan dumin da ya ha'da mata sai lokacin tai ajiyar zuciya ya kankameshi tana kuka mara sauti saida ya gasa mata jikinta ya taimaka mata tayi wanka ya fito da ita yasa mata kaya da hijab yace "bari naje nayi salah kinji" batayi magana ba har ya fice daga 'dakin a zaune tayi salah nata kuka dan har cikin ranta takejin zafi yana ratsata






a gurin da tayi salah ta bingire ta fara bacci
saida gari ya waye sannan Mommy ta shigo ganin Fateemah a kwance a 'kasa ta zauna tana kiran sunata amma taji shiru






'karasawa tayi gaban Deedee ta sa hannu

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads