Showing 27001 words to 30000 words out of 42022 words
Chapter 10 - BAKIN GIDA BY FATIMA SULEIMAN UMAR.txt
Aliyu yayi ya fa'di amatukar gala baice
ya kali mutumin yace "yaci darajarka da saina nuna mishi ruwa ba sa'an kwando bane" ya ja hannun Fateemah da har lokacin kuka take yayi bakin titi
muta ya bude yasata yashiga yaja mutar da gudun gaske
duk da gurin da nisa amma basu jima sosaiba suka 'karaso gida dan gudun da Aliyu keyi kamar zai tashi sama ita kanta Deedee a tsorace take har suka 'karaso lukacin har duhu yayi
yana ajiye motar ya kamo hannun Deedee yayi part 'dinsu da ita a parlour ya tadda su Mommy dasu Usman da Hafsat harda su yaya Faruq kare musu kalo yayi yaga suma su suke kalo
Mommy ce cikin 'karfin hali tace "daga ina tun safe ka 'dau 'yar mutane ka fita ankiraka yafi sau 50 amma baka 'daukaba kasa mutane cikin fargaba"
baki Aliyu ya ta'be yace "ni yaro ne da zan 'bata ko dan nadau matata nafita shine nayi laifi?" "ba ace kayi laifiba amma ka 'daga wayar mutane kamu bayani inda ka tafi da 'yar mutane mana" Mommy ta 'kara fa'da a kufule
murmushi yayi yace "a ganina ko 'daukar Fateemah nayi na shekara 10 ban dahoba tunda matatace halal 'dinace ni nake da iko da ita yanxuma dawo wanayi da ita tayi wanka nakoma da abata"
shiru kakejin parlour ba motsin kowa dan Aliyu ya kar bakin tsanya yanajin sunyi shiru yaja hannun Deedee da takasa 'dago idonta ta kali kowa sabuda kunya yayi 'dakin su da ita kowa ya bishi da kalo
yaya Faruq ne yace "to ni bara na huce tunda masu bula guro sun bayana" ya 'karasa maganar yana dariya Usman dake tayashi yace "gaskiya nima asan yadda za'ayi dani 'kanina yaxo da iyalinsa nikuma ko oho" yaya faruq yace "haba Usman in banda abunka ai Aliyi yafika girma da kwazo dule ya rigaka aure" "to dan yafini girma ai be girmeniba ko" "hakane kaima ka fito dataka matar saimu sha biki" Mommy da tagaji dajin shirmansu ta tashi tabar gurin
sukuwa sukayi waje suna cigaba da raharsu
Deedee da Aliyu yajata 'dakinsu suna shiga ya kaleta yace "kiyi wanka kizo kici abunci dan nasan yau ba abunda kikasa a cikinki" kai ta gyada mishi tana kokarin zare hannunta daga nashi riketa yayi ya kura mata ido yace "duk kin yi wani iri a alamu kin gaji bazaki iya yin wanka da kanki ba bari na taimaka miki"
yana gama fa'din haka baibari yaji me Fateemah zata ceba ya dauketa cak yayi toilet da ita.................
by
*XAHRA*
[8/27, 17:07] Anty Baby: *FREEDOM WRITTER'S ASSOCIATION.* ๐๐๏ธ
( _Y'anci don cigaban Mata, y'an ci ya d'ara bauta, freedom writters._ )
*( F.W.A)๐*
https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/
โ๐ทโ๐ท
*BAฦIN GIDA*
โ๐ทโ๐ท
storry and writting
by
*FATEEMAH* *S* *OMAR*
*PAGE* 41-42
........................๐Saki kuka me sauti tana cewa "wayo Allah na ya Aliyu xaka kasheni plz ka bar abunda kakeyi kar na mut.........!" bata samu damar 'karasa abunda xatace ba ta kwala uban ihu da batasan sanda ya fito ba dan sai lokacin Aliyu yasamu damar shigarta
gaba 'daya ta fita hayacinta tun tana gane abunda ke faruwa har ta daina
haka take gun Aliyu da yamanta wace duniya yake yamanta kanshi gaba 'daya
bai samu damar dawowa haiya cinsa ba saida ya gama sauke duk wata sha'awar dake mararshi ta shekara da shekaru
lukacin da yadawo hayacinsa ya mike zaune yanajin kanshi na juyawa kalon ida Deedee take yayi duk da ba haske a dakin ya gane ba motsi take ba mikewa yayi ya rufamata blanket yashiga toilet yayi wanka lukacin har anfara kiran salah asuba duk da a tsorace yake da yanayin da Deedee ke amma zuciyarsa da gaggar jikinsa wasai yake jinsu
xama yayi gefan bed 'din ya kurawa Deedee ido yanaji so da kaunarta suna nunkuwa a zuciyashi
hawaye ne suka xubo mishi na tausayinta ashe duk danbar war bala'in da akayi akanta duk 'karya ne akasa yaringa xalintar 'yar mutane yana fa'da mata duk maganar dataxo bakinshi
hayawen fuskarshi ya share ya manna mata kiss a lips 'dinta yana sauke ajiyar zuciya
zama yayi yayi ta gumi yarasa ta inda xai fara ma agogo ya kala yaga 4:22am ya sauke nunfashi ya bu'de frige ya dauko ruwa me sanyi ya xo yashafawa Deedee a fuska
ajiyar zuciya ta sauke kafin ta bu'de ido a hankali ta sauke su kan Aliyu idon shi ya lumshe
a hankali tayi yin kurin tashi amma ta kasa ta koma ta xauna idonta na xubda hawaye ya rintse ido tana cije le'be
shima hawayene suka zubo mishi duk zafin rain Aliyu yau zuciyarshi tai rauni ganin halinda matar shi take ciki
mikewa yayi yashiga kitchen ya 'dora ruwan zafi saida ya tafasa sannan yakai mata toilet yashirka mata yadda xata iya anfani dashi yadawo ya yaye bargon ya dauketa yashiga ta ita toilet 'din ya ajiye ta yace "idan kin gama kimin magana"
shiru tayi kuma har lokacin idonta a lumshe yake
fita yayi ya sauya rigar jikinta dayaga duk ta'baci da jini ya kali bed 'din yajike sosai ajiyar zuciya ya sauke gabanshi na fa'duwa tsoro yakamashi a tsorace ya koma toilet 'din dan yadda yaga taxubar da jini sosai zai yi wuya tadawo hacinta ma
yadda ya fita yabarta haka ya tadda ita 'karasawa yayi ya jawota jikinsa nunfashinsa nafita da sauri da sauri a hankali yace "ki bu'de idonki Fateemah" hawayen dayaga tanayi shiya tabbatar mishi da tanajinsa
daukarta yayi ya sakata cikin ruwan xafin daya ha'da mata
jiyayi tabi jikinsa tasan kame idonta ya 'kafe
cikin tsoro ya fara jijjigata yana kiran sunanta amma shiru daukota yayi ya maida ita kan bed 'din ya 'dauko ruwa ya watsa mata amma ko motsi batayi ba kuka yafarayi sosai yana cewa "Fateemah kitashi karki mutu kibarni da 'yan uwana bamu nemi gafararki fa plz ki tashi badan niba" kuka yake yana sunfatu kamar wani 'karamin yaro
knoking yaji anayi ya kali agogo yaga 5:05am sai yanxu ya tuna be fita masalaciba mikewa yayi ya bu'de yaga Usman ne kalon shi Usman yayi yace "bakada lafiya ne? naga bakaje masalaciba gashi duk idonka yayi jaaa" "a'a lafiya nake" "amma meyasa meka kake kuka?" baki ya ta'be yace "kuka kuma saikace wani yaro" fuska Usman ya murtike yace "nasan akwa damuwa afuskar ka Aliyu nifa yayanka ne meyasa kake 'boye mun damuwarka" kawar dakai Aliyu yayi bayaso kowa yasan halin da yake ciki amma ba yadda zai iya dan karyazo mutuwa Fateemah tayi bashida mafita sai gurin Allah hawaye ne suka xubo mishi ya goge yace "inazuwa" yako ma cikin 'dakin da sauri
komawa yayi yasawa Deedee rigarta ya dawo ya kamo hannun Usman dake tsaye yashiga dashi ciki gaban bed 'din a tsaya yakali Usman yace "ka dubamin Fateemah ko mutuwa tayi" cikin damuwa Usman ya durkusa ya kamo hannu Deedee ya kali Aliyu yace "suma tayi amma meyasa meta tazubar da jini haka hartayi dogon suma ko Annur ne ya yanketa da wani abun" kai Aliyu ya kawar yace "inaruwanka da abunda ya sameta tashi kabar gurinnan malam" mikewa Usman yayi yace "bari nakira police na sanar dasu kamu bayani da kanka" phone ya zaro Aliyu ya warce yace "bakada hakali ko" "yes bani dashi indai kan wannan abun ne wai kashe ta kuke sonyi kowama yaringa xalintar ta inbaka santa kasa keta kabar masu sonta su auret...........!" wawan slap 'din da Aliyu ya daukeshi dashine yasa shi kasa 'karasa maganar da yakeyi ya nuna mishi hanyar fita yace "fita kabani guri" kalon Deedee Usman yayi ganin irin halin da take ciki yasa baxai nemi fa'da da Aliyu ba zai lala'ba shi sukaita husbitel cikin rarashi yace "kayi hakuri amma dan Allah kakai yarinyar nan husbitel" zama Aliyu yayi yace "Usman ka taimakeni narasa yazanyi tun daran jiya dana kusanci Fateemah ta ke wannan halin da dafarko ta farfa'do amma ina sata cikin ruwan zafi ta'kara suma bayadda banyi ba amma bata farka ba"
gumi Usman ya share yace "inalilahi wa'ina ilaihirraju'un meyake damunka Aliyu ko kasha wani abun ne" "no ba abunda nasha kawai dai bansan xan sameta hakaba kuma da kuruci atatare da ita" "duk da haka Aliyu kayi wauta kuma be dace kai taxama da ita haka ba yanxu kaje kasanar da Mommy ko Ammi su sukasan wane irin taimako yakamata su bata" ido Aliyu ya zaro yace "Mommy fa kace?" "yes ita" "kai bazan iyaba amma kai kadaure kaje kasanar da ita" "hmm xanje amma badan kaiba dan Deedee xanyi" yana gama fa'din haka yafice da sauri
shima Aliyun fita yayi dan yanajin kunyar Mommy taga ta'asar da yayi
Usman yana xuwa yagaida Mommy yasanar da ita abunda ya faru
shiru tayi tana nazarin maganarshi kafin ta mike tanufi 'dakin Aliyu dan tabbatar da abunda Usman ya fa'da
saida gabanta ya fa'di ta zame ta zauna tana mamakin abunda idonta yake gane mata meyake shirin faruwa koma tace ya faru kenan duk abunda ya faru a baya 'karya ne wayene suka xubo mata ba irin cin fuskar da batarwa Deedee ba sai gashi yanxu gaskiya tayi halinta
kamo Deedee tayi ta maida ita kan kujera ta dauke xanin gadon tasa wani ta maida ita ta koma ta dauko wayarta ne suka ha'du da Ammi cikin jin kuyar Ammi tace " 'danki yanuna mana halin yaran zamani acikin gidannan" cikin rashin fahimta Ammi tace "wane 'dannawa kuma me yayi" "Aliyu ne yarasa a inda zaiyi ranshin kuyar tashi sai a gidan nan gashi can 'diyata tana cikin mawuyacin hali" sai yanxu Ammi ta gane ida maganar Mommy ta dosa tace "ai baxam ce rashin kunya bane matarshi ce yanada damar anfani da ita ako ina" "hakane amma ya nuna rashin imani 'karara" "hmm" kawai Ammi tace tajuya tashige 'dakinta aranta tana godiya da Allah dayasa akayi wannan abun akan idon masu zargin 'yarta wani 'ban garen kuma tana cike da tausayin Deedeenta
'daukar wayarta Mommy tayi takira Aliyu yace duk inda yake yazo yanxu yakaisu husbitel to kwai yace badan zai iya xuwa ba ya kira Sameer yace yakai su Mommy Asibitin
koda Sameer yaxo yace Aliyu ne ya aikoshi yakaisu Husbitel to Mommy tace ta kira Hisham suka kama Fateemah da bazata iya ita kadaiba ita kuma Ammi baza ta zoba
sun zo bakin car 'din ne shi kuma Annur ya parka tashi motar
da sauri ya fito ya 'karaso gurin ya kali Hisham yace "meyasa mu Deedee kuka daukota haka?" mommy da ta ha'de fuska tace "Asibiti zamu da ita dan adubata jiya mijinta ya kusanceta a budurwa duk sharin masu sharri jiya gaskiya tayi halinta jiya mijinta ya 'bare ta a leda" 'kara sukaji ansaki a bayansu suka juya sukaga Zakiyya ce tana kuka tana xunduma ashar tana cewa "walahi karya ne karyane Aliyu na be kusanci ko wace jakaba"
Hajiya Sareenah ce ta fito tana zage zage ta dauka wanine ya ta'ba mata Zakiyya tanbayar ta tayi waya ta'bata cikin kuka ta xayane mata abunda ya faru kalon Fateemah da Hisham yasa a mota kamar gawa tayi ta kali Mommy data ja tsaki tashiga motar sukabar gidan
cikin bakin ciki tajawo hannun Zakiyya tace "kiyi hakuri badai su 'yan isakan 'karya ba mu za ayiwa shirin film mu yarda karki damu duk shirine ba gaskiya ban................!" bata 'kasa maganar da takeba sukaji fa'duwar Annur a kasa baya motsi....................
by
*XAHRA*
[8/27, 17:07] Anty Baby: *FREEDOM WRITTER'S ASSOCIATION.* ๐๐๏ธ
( _Y'anci don cigaban Mata, y'an ci ya d'ara bauta, freedom writters._ )
*( F.W.A)๐*
https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/
โ๐ทโ๐ท
*BAฦIN GIDA*
โ๐ทโ๐ท
storry and writting
by
*FATEEMAH* *S* *OMAR*
*PAGE* 43-44
..........................๐Kanshi sukayi suna ihu suna kiran sunan shi waya Hajiya tazaro takira Daddy ta sanar dashi abunda ke faruwa cewa yayi sutafi Asibiti gashinan
getman hajiya ta kira yakamo musu Ibrahim sukasa a muta Xakiyya taja motar sukayi gaba
basu wani 'dau time ba suka isa husbitel 'din aka kar'besu a ka shiga ciki da Annur
a 'bangaren su Mommy suna 'karasa wa Husbitel aka kar'besu aka fara bawa Fateemah taimakon gaggawa
an dade akanta sannan aka samu nunfashinta ya dawo aka daura mata drip sannan dr tai mata 'dinki sannan suka fito Dr Haseenah tace Mommy tasa meta a office
binta Mommy tayi a baya suka 'karasa office 'din suka xauna ta Dr Haseena ta kali Mommy tace "ke mamar Fateemah ce?" "eh to ni matar yan babba tace kuma uwar mijinta" ajiyar xuciya Dr Haseenah tayi tace "gida 'daya kuke dasu ne?" "ehh amma part 'dinsu da ban" "owk ina mijin ta?" "yana gida" "yanxu dai Fateemah tana bu 'katar jini leda daya sai akira wanda zai bayar inkuma siya zakuyi sai a duba grp din jininta kuma ku kiramin mijinta inason ganinshi bayan haka inkun koma kar ku bari Fateemah tai anfani da ruwan zafi saidai ku ringa xubawa koda a roba ne ta tsuguna tiririn yana shigarta sannan abinci me ruwa ruwa xata ringa ci kuma taringa shan lemon fata da kayan karin jini" "to DR insha Allah xa'a kiyaye mun gode Allah yasaka da alkari" "ameen itama Allah ya bata lafiya" mikewa Mommy tayi tanacewa "ameen sai anjima" "okey ajima da yawa"
fitowa Mommy tayi ta zaro phone 'dinta ta kira Aliyu
yana kwance a kan bed tunda suka bar gidan yana kwance yarasa meke mishi da'di yana son xuwa amma yana kunyar ha'da ido da Mommy dan a masalaci ma 'buya yayi be bari sun ha'du da Abba ba dan yasan xuwa yanxu an fa'da mishi abunda yayi
da yasan zaiwa Deedee ila haka da bazai bari yakusan ceta agidan suba sayabari sai sun koma zariya ko ya dauketa ya kaita wani gurin badai gidan suba da xa'a sa musu ido
to inda su ka'dai ne yazai yi da ita sanda ta sume mishi
shigowar kiran Mommy ne ya katse mishi tunanin da yakeyi yana ganin Mommy ce saida gabanshi ya fa'di ya dake ya dauka yakara akune "hellow Aliyu kana ina?" murya can kasa yace "inagida" "to kazo yanxu ana bukatar jini kuma ba wadda xai bada jininshi saikai tunda da kanka kaxubar da najikin ta saikazo a dauka naka a maida mata" kai ya sosa yace "ganinan xowa" bai bari ta 'kara magana ba ya katse kiran yana sauke ajiyar xuciya
sannan ya mike ya dauki key bafito saida ya kule room 'dinshi sannan yashiga mota yanufi husbitel
yana isa ya tadda Mommy a waje tsugunawa yayi ya gaida Mommy amsawa tayi ba yabo ba falasa sannan yace "ya mejinki" baki ta ta'be tace "da sauki" mikewa yayi yace "bari naje na biya ku'din aikin sai muje a kgada jinin inyayi daidai sai a dauka" can 'kasa Mommy tace "to"
hucewa yayi yaje yabiya kudin yaje aka kgada jininshi a kayi sa'a yayi daidai dana Fateemah aka iba iya wadda ake bukata sannan aka bashi madara da maltina yasha amma fur ya'kisha ya mike yace anuna mishi ida matarshi take
basuyi mishi musuba suka nuna mishi room 'din da Deedee tace
shiga yayi jikinshi a sanyaye ya 'karasa gaban bed 'din yana kalon fice 'din Deedee wadda ta 'kara haske tai wayau amma duk tarame huni 'daya kawai xama yayi kan bed 'din ya kamo hannunta murya narawa yace "Fateemah" aiku sai gashi ta fara motsi ta bu'de idonta a hankali ta saukesu akan Aliyu
shima ita yake kalo yayi murmushi yace "sannu my life yajikin naki"
shiru tayi dan ba fahimtar abunda yake fa'da tayi ba rintse idonta tayi danjin wani irin xafi a 'kasanta hawaye ne suka fara xubo mata ta bu 'de idonta tana kuka tace "plc ka kiramun Ammi ta inason ganinta" ajiyar xuciya yayi yace "to amma kiyi hakuri kibari ki 'kara dawowa hayacinki tukun" "um um nidai ka kira mun ita na roketa gafara mutuwa xanyi" ido ya rintse wanda ya fara komawa red yace "bazaki mutuba zaki warke harki haifamun yara masu kama dake da irin halinki" kaita girgixa tace "a'a idai ka kiramun Ammi nake son gani"
baki ya bu'de zaiyi magana dr ta shigo 'dakin
kalon Aliyu tai tayi kafin tace "kaine mijin Fateemah" kawar da kai yayi yace "eh nine" kai ta jinjina tace "dama inason ganinka" "to gani" "meyasa kasan matarka yarinya ce zaka kusan ceta saikasha magani" harararta yayi yace "waya fa'damiki nasha wani abu?" "in ba sha kayiba meyasa ka mata ila haka harta 'karu?" "hmm amma dai bakida aure ko? ko kuma mata maza kike aure" fuska ta daure tace "inadashi mana amma ni mijina baya cin zalina haka"
baki ya ta'be yace "to ba namiji kike aure ba" hararrarshi tayi dayake Dr Haseenah bata fi sa'ar Hafsat ba yasa Aliyu ya 'ki sakar mata fuska dan karta rainashi
'karasa wa tayi ta kali Fateemah dake juyakai tana waye tace "sannu Fateemah zakiji sassauci zuwa anjima yanxu ma dan alurar kashe ciwon da akayi miki ce ta sakeki"
itadai Deedee bata ce 'kalaba dan ita kadai tasan abunda takeji
kalon Aliyu Dr tayi tace