Header Ads
Showing 36001 words to 39000 words out of 42022 words

Chapter 13 - BAKIN GIDA BY FATIMA SULEIMAN UMAR.txt

Ads the beginning of article before Image
Ads at the middle of Article

ta janye hijab 'din jikinta
cikin mamaki take kalon fuskarta data kunbura idonta sunyi luhu luhu cike da tsoro ta fara ta'bata tana kiran sunants




a hankali Fateemah ta fara bu'de idota da suka koma red ta kali Mommy murya a dashe tace "Mommy inakwana" bata amsaba tace "meyasa meki kika kunbura haka?" hawayen da take 'boyewa ne suka zubu murya narawa tace "bakomai Mommy" kura mata ido Mommy tayi a nitse tace "jiya Aliyu yazo gurinki ko?" shiru tayi batace komaiba jin tayi shiru yasa Mommy tasan zuwa yayi kaita girgiza kawar ta mike tashiga toilet ta ha 'da mata ruwa da magun guna a ciki sannan ta dawo tace "tashi kije ki gasa jikinki ko zaki samu sassauci" "to Mommy amma ki taimakamin bazan iya tashiba" nunfashi Mommy ta sauke ta taimaka mata ta mike ta kaita toilet ta gasa jikinta ta 'kara wani wankan sannan taji dama dama ta sauya kaya ta 'kara kwanciya






saida Mommy ta kira *DR* *AMEENAH* {my novel} ta duba ta ta bata magani sannan tace su 'kara kula da ita sosai
Mommy taimata godiya ta biya ta huce gida




da kanta Mommy taje ta sanarda Abba abunda Aliyu yayi amma sai Abba yace "to menene aciki ai laifinki ne da kika rike mishi mata kuma tunda haka ta faru su tatara inasu inasu gobe su bar gidan nan" yin duniya Mommy tayi da Abba ko 'daga tafiyar tasu yayi amma ya 'ki sauraranta jiki a sa'bule ta mike ta tafi 'dakinta






ta tadda Fateemah a zaune tana cin abinci tana ya tsina fuska
zama tayi kusa da ita jikinta a sanyaye ta dafata tace..............!




by
*XAHRA*
[8/27, 17:07] Anty Baby: *FREEDOM WRITTER'S ASSOCIATION.* πŸ“•πŸ–ŠοΈ
( _Y'anci don cigaban Mata, y'an ci ya d'ara bauta, freedom writters._ )




*( F.W.A)πŸ–Œ*


https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/


☘🌷☘🌷
*BAƘIN GIDA*
☘🌷☘🌷


storry and writting
by
*FATEEMAH* *S* *OMAR*


*PAGE* 53-54




.........................πŸ“–Bu'de Annur sukai wannan matashin yazo ya dandatse shi tas
shikuwa Annur tuni ya suma bai 'kara sannin abunda ya faruba sai tashi yayi ya ganshi a Hopital police sunan za gayeshi
suna ganin ya farka sayada 'daya daga cikinsu yaje ya kira Dr ya dubashi yace zasu iya tafiya dashi aikuwa suka tasa keyarshi sai magar 'kama






tuda suka dau hanya Fateemah fata 'dago ta kali Aliyu ba har suka 'karasa suna parcking tai saurin bu'dewa ta fito shima fitowa yayi a hankali ya kira sunanta "Fateemah" tsayawa tayi cakk kafin ta jiyo tana kalonshi a hankali ya tako ya 'karaso inda take ya riko hannunta yace "dare yayi karkije ki tashesu sunyi bacci kixo muje ki kwanta a room 'dina"






ido ta zaro tafara zame hannunta tana cewa "um um nidai kabarni natafi" murmushi yayi yace "nasan abunda kike gudu karki damu ba'a bunda zan miki" shiru tayi






jin tayi shiru ya ja hannunta yai room 'dinshi
suna shiga ta zame hannunta ta zauna kan stool shikuma ya shige toilet
wanka yayi ya fito da tawul a daure a kugunshi ha'da ido sukayi da Deedee tai saurin rintse ido dan kwarji taga Aliyu yai mata gashi duk gashi yaci ka 'kirjinsa






murmushi yayi ya dauko jalabiya ya zura ya dawo kan bad ya zauna ya zaro phone 'dinshi yana dannawa yace "kitashi kiyi wanka ki kwanta ko kinajin yinwa?" yai mata tanbayar yana kalonta
kaita girgiza ta mike tashiga bathroom tayi wanka ta maida kayan jikinta Aliyu yana kalonta murmushi kawai yayi hawa bad 'din tayi taje can 'karshe ta ta kure ta dukunkune da blanket






saida ya tabbatar tayi bacci sannan ya mike ya zare jalabiyar jikinshi ya hau ya kwanta ya jawo Deedee jikishi a hankali ya zare duk kayan jikinta sannan ya manta da jikinsa yana sauke nunfashi a hankali har bacci ya daukeshi






da asuba Deedee ce ta fara farkawa a kunyace ta fara zame jikinta amma ta kasa a hankali ta fara hura masa iska a fuska
a hankali ya bu'de idonshi ya zubashi a kanta






'kasa tayi da idonta tana tureshi matseta yayi sosai yace "kijin da'din jikin miji harda huramishi iska ko" 'boye fuskarta tayi a 'kirjinshi tanajin kamar ta nutse a gurin






dariya yayi yasa keta a hankali yashiga toilet saida yayi wanka sannan yayi alwala ya huce masjid
ita ma tashi tayi tayi alwala tayi salah ta zauna tana lazimi






shigowa yayi yace tashi muje inrakaki kije ki karya ni fita zanyi
cikin farinciki ta mike tabi bayanshi suka fice
har parlour ya rakata ya juyo Allah yasota ba kowa a parlour tashige 'dakin Ammi tayi kwanciyarta






ba ita ta farka ba sai 10 shima Mommy ce tasheta ta kawo mata wani tsimi tace ta shanye tanata ya tsina baki ta shanye sannan ta mike tayi wanka ta sauya kaya






da dare Mommy da kanta tasa tayi wanka ta shirya ta cikin liffaya red taimata mugun kyau ta kaleta cikin kulawa tace "bagya bu 'katar wani 'karin bayani akan zaman aure yanxu nasan kinsani amma kisan wasu daga cikin 'kaluba len da aure ya kunsaba dan haka komai kika gani ki kauda kai kiyi hakuri Allah yaimiki albarka" "ameen Mommy nagode Allah ya 'kara arxiki da shekaru bamu anfani" "ameen 'yar kirki" ta fa'da tana kamo hannun Fateemah ya kaita gurin Ammi






murmushi Ammi tayi tace "nidai duk abunda ya dace nayi kinyi dan haka saidai nace Allah ya basu zaman lafiya" "ameen" Mommy tace sannan ta 'dauko waya takira Aliyu yana dauka tace "yazo sungama shiryawa" "owk to ganinan Mommy" Aliyu yace ya kashe wayar






baiwani da'deba ya 'karaso ya dauki Mommy da Deedee suka huce
saida sukaje Mommy ta 'kara yi musu nasiha sosai taiwa Aliyu kashedi sosai
sannan Usman yazo ya maida ita gida






tunda ta tafi Deedee ta 'ki sakin jikinta sai muzurai take dariya kawai Aliyu yakeyi 'kasa 'kasa
ko da sukaje kwanciya ma 'kin kwanciya tayi kan gadon sai blanket da dauka ta shin fi'da a 'kasa ta kwanta Aliyu bai mata magana ba yabarta tagama guje gujenta






sai da ya tabbatar tayi nisa a bacci ya daukota ya dawo da ita kan bad 'din
kuma duk gudunta saida Aliyu ya dirji abarshi san ranshi duk mutsu mutsunta da kukanta bai hanashi biyan bu 'katarshiba






da safe ma saida Aliyu ya 'kara kusantar Deedee aikuwa tasha wuya sosai ko 'kafarta da gyar take takata zuwa yanxu ko ha'da ido sukayi da Aliyu sai gabanta ya fa'di har tsoro take ya xauna kusa da ita






kwanci tashi ba wuya har Fateemah tayi 1week a gidan Aliyu ta 'kara kyau sosai amma idan ka kura mata ido zakaga idonta ya fa'da tayi rama ka'dan
kuma ba komai ya ramar da itaba ilah jaraba irinta Aliyu gashi har yanxu takasa sabawa dashi idai zaishigeta tofa saitaji zafi






tana kitchen tana ha'da Dinner Aliyu ya shigo da salama tana jinshi taimishi shiru dan tasan idai yaji tana kitchen to yanzu zai shigo ya dameta ya hanata yin abun kirki






shikuwa Aliyu yanaji ba'a amsa salamar da yayi ba yazata ko bata jiba badroom 'dinshi ya fara shiga ya rage kayan jikinshi sannan ya fito yashiga nata badroom 'din daya ga baiganta ba ya dauka tana bathroom harda wani dauke 'kafa yana san'da ya bu'de toilet 'din wayam ya gani saida yaiwa kansa dariya sannan yayi hanyar kitchen






shima yana san'da ya shiga ya 'dagata sama yana juyi da ita dariya tayi sannan tace "nidai ka ajiyeni yanxu zakazo ka hanani aikina" direta yayi sannan yace zan rabu dake amma sakin min kiss a lips 'dina






ma'ke kafa'da tayi yayi dariya yace "to bari naimiki da kaina" ido ta zaro tace "a'a zanma" yayi murmushi
ta matso a kunyace ta mana mishi kiss a lips 'dinshi baya yayi luuuuu yana lumshe ido harda tan'de baki dariya sosai Fateemah tasa tana cewa "to katafi mana" bu'de idonshi da suka 'kan'kance yayi yace "gaskiya kin iya kiss my wife bari naiwanka ki 'karamin wani kinji" bata bashi ammasa ba sai cono baki da tayi tacigaba da aikinda murmushi yayi sannan ya fice daga kitchen 'din






Zakiyya taji sauki sosai sai abunda a arasaba namasu laulayi Hajiya Sareenah duk ta susuce gashi police sunkama Daddy akan maganar filinnan gashi taji labarin harda Annur aka kama kuma Aliyu yasa anmishi daddatsa sai tsinewa Aliyu take ga shi ko beli anki bada su kuma koda an bayar basuda ku'din badawa
kuma ance gurfanar dasu za'ayi agaban al'kali






tana cikin tunanin duniya Zakiyya ta fito da cup a hannuta ta zauna tana shan xubonda ta ha'da
tsaki hajiya taja ciki masifa tace "dan ubanki tashi ki bar gurin nan kan na ha'da dake da shegen cikinki inyi ajalinku" muryar Hajja sukaji tana cewa "aikuwa dakema baki kwana lafiya ba kuma shege da kike ikirarin zubarwa kinyi ka'dan sai anhaifoshi lami lafiya" cikin fa'da hajiya ta mike tace






"walahi idai ina raye ba a isa a haifa mun wannan abun fa'dar a dangiba" harararta hajja tayi tace "tunda 'daya yashiga hannun jami'an tsaro to kowama bazai ga daidai ba dan haka wannan ciki kamar an haifashi angama" mikewa hajiya tayi tace "yau idai banyi ajalin shegen cikin nanba to niba Sareena bace" tana gama fa'din haka tai kukan kura ta damko Zakiyya ta ha'da...................!






by
*XAHRA*
[8/27, 17:07] Anty Baby: *FREEDOM WRITTER'S ASSOCIATION.* πŸ“•πŸ–ŠοΈ
( _Y'anci don cigaban Mata, y'an ci ya d'ara bauta, freedom writters._ )




*( F.W.A)πŸ–Œ*


https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/


☘🌷☘🌷
*BAƘIN GIDA*
☘🌷☘🌷


storry and writting
by
*FATEEMAH* *S* *OMAR*


*PAGE* 57-58




.........................πŸ“–Nurses ne suka zo suka kinkimi Mommy sukai emagency da ita
zama Mommy tayi tana karanto duk addu'ar da tazo bakinta tana share gumin da yake keto mata




shahon 1h sannan Dr dake duba Zakiyya ya fito ya kali Abba yace kubiyoni office
binshi sukayi ya zauna yai musu ixini suka zauna yana kalon su yace
"alhadulilah mun samu ta far fa'do amma cikin jikinta ya fita" hamdala suma su Mommy sukayi Dr ya 'kara da cewa yanxu tunda cikin ya zu'be za ai mata wankin ciki sannan muga yadda jikin nata yake ko salamar kuma za'a iyayi zuwa gobe






godiya suka mishi sosai suka fito damuwar da suke ciki ta ragu sosai






ita kuwa hajiya Sareenah da gyar aka samu ta far fa'do amma jininta ya hau sosai



washe gari akawa Zakiyya wankin ciki ta warware ba laifi amma kana ganinta kasan a firgice take
ita kuwa hajiya ma ba'a ganinta sosai dan tana hali rai kwafai mutu kwafai






kwanan Zakiyya 2 aka sala mota ko gida bata jeba ta roki Ammi da Mommy su kaita gidan Fateemah ta go'keta ga fara
duk da Ammi batasan zuwa amma haka Mommy ta ce su daure suje






Fateemah na kwance a kan bad tana danna phone 'dinta taji knocking mikewa tayi ta zura hijab 'dinta ta fito parlour kenan suka ha'du da Aliyu da yafito yaga waye murmushi ya sakar mata yace "haba madam yau kinsha aiki kin gaji da ki kwanciyarki zaki fito bu 'de kofa" tana murmushi tace "nazata wanka kake danaga baka dawoba" "eh yanxu na fito" ya fa'di haka yana 'karasawa ya bu'de kofar






ganin su Ammi ya fa'da'da fara'arsa amma yana ganin Zakiyya ya ha'de rai hanya yabasu suka shigo
Deedee na ganinsu tafara dariya tana musu sannu da zuwa




zama sukayi a parlour Fateemah ta gaida su tanata dariya ta kali Zakiyya murya a 'karye tace "ayyah sannu sister kiyi hakuri banzo dubakiba ba yadda banyi da ya Aliyu ya kainiba ya'ki" murmushin ya'ke Zakiyya tayi tana mejin kunyar Fateemah tace "ba komai walahi" murmushi Fateemah tayi ta mike ta kawo musu water da juice da meat pie






ta zauna ta zubawa ko manensu a cup tami'ka mishi duk suna murmushi suna jin da'di
bayan sungama shane Zakiyya ta share hawaye ta matsa kusa da Deedee ta ru'ko hannunta tace "dan Allah Fateemah ki yafemun abunda naimiki kiji 'kaina Allah ya soni yamun tsayin rain dana zo gareki na nemi yafiyarki"






itama Deedee kukan take tace "walahi na 'da'de da yafe miki 'yar uwata Allah ya baki lafiya" rukumeta Zakiyya tayi suna kuka
ta'be baki Aliyu dake zaune yayi yace "to ki saketa tunda ta yafe miki ko" harararshi Mommy tayi tace ina ruwanka dasu






mikewa yayi yace "ni fita zanyi ku gaida 'yan gidan" ya zaro ku'di masu yawa ya ajiye a gabansu
godiya su kai mishi suna mishi addu'a Allah ya tsare
"ameen" yace yana satar kalon Deedee da ta kawar da kai ya girgiza kai ya fice






messege ne ya shigo wayarta ta 'dauka taga Aliyu ne ta bu'de ta fara karantawa kamar haka


DAN KINGA SU MOMMY SHINE KINA GANIN MIJINKI ZAI FITA KO KI RAKO SHI KO


murmushi tayi ta mishi reply kamar haka


WALAHI DA GYAR NA IYA KAWAR DA KAI NAIYI AL KUNYA BAN RAKO MIJINA BA NAMAI KISS A KUMATUNSHI KO A LIPS 'DINSHI


shima 'kara turo mata yayi


WOW HAR NAJI DA'DI MY WIFE SAINA DAWO SAIKI HA'DAMUN HARDA WANDA BAKIYIMUNBA




murmushi tayi ta tura mishi


OWK




mikewa su Ammi sukai sukace tafiya zasuyi murya a marairaice Deedee tace "kai tun yanxu ku bari sai anjima" baki Ammi ta ta'be tace "me zamu zauna muyi miki ai an gaisa saimu tafi" murmushi Mommy tayi tace "kiyi hakuri 'diyata zansa Aliyu yakawo minke kiyi kwanakima" cikin farin ciki Deedee tace "nagode Mommyna"






ta rakasu har bakin get sukayi salama suka huce








after 2 week




jikin hajiya Sareenah saidai godiyar Allah da har yanxu batasan wadda yake kanta ba dan yanxu har bakintama ya karkace duk talalace abun tausayi




ita kuma Zakiyya ta koma gurin Ammi da zama suna tare da Hafsat wadda bikinsu yaketa matsowa saura 2 month anata shirye shirye
islamiyya ma tare suke zuwa yanxu gaba 'daya Zakiyya ta koma ga Allah ta mantama da wani Aliyu ta san ba rabonta bane shi








su Annur kuwa an gurfa nar dasu a gaban al'kali ya yanke musu hukuncin zama agidan gyaran hali na 5 years ba za'bin tara
duk iya kokarin Abba ko tarane asa zai biya amma abu yaci tira dan ba 'kana nan ku'di aka kamasu sun sataba kuma hakin mutane da yawa wasuma sun salwantar da rayuwarsu






lokacin da Fateemah taji labari kuka ta ringayi sosai har saida sukayi fa'da da Aliyu danshi kishi ne ya isheshi wai tanawa wani Annur kuka dan zaiyi zaman gidan yari






tana zaune a badroom tayi jugum gaba 'daya yau jin duniyar take ba da'di
Aliyu ne ya shigo ya zauna a kusa da ita ya zauna yana kalonta yace "me yake damunki duk kin rame" ajiyar zuceeya ta sauke tace "nima ban saniba kawai natashi wani irine yau" mikewa yayi yace "owk tashi muje na ajiyeki a gida tun jiya Mommy ta isheni da kira" mikewa tayi amma sai jiri ya ibeta tayi bayya luuuuuu zata fa'di






da sauri Aliyu ya rikota yana salati ya kwantar da ita ajikinshi hawaye ta farayi idonta a lumshe tace "wayo kaina zaicire" ido Aliyu ya rintse yace "sorry my wife kanki bazai cireba kiyi hakuri kiyi shiru" mi'kar da ita yayi yace "muje infa kaiki kiga Dr yabaki magani tukun saimu huce" ido ta bude ta marairaice fuska tace "a'a gaskiya kafara kaini naga Mommyta tunda bawani kwanciya nayiba inyaso zuwa dagobe inbanji sauki ba saimuje" kafa 'da ya 'daga ya riko hannunta suka huce








suna zuwa ko parcking bata bari ya gama yiba ta fito duk da ciwon da kanta ke mata tashige part 'dinsu da gudu
girgiza kai kawai Aliyu yayi ya fito ya bi bayanta






tana shiga da Hafsat taci karo aikuwa suna murna suka rugume juna
salama Aliyu yayi yashigo ya ta'be baki yai shigewarshi 'dakin Ammi
saida Fateemah ta fara zuwa 'dakin Mommy suka gaisa sannan taje gun Ammi




basu suka koma gida ba sai 10:30pm a gajiye Deedee ta zube a kan bad tana sauke a jiyar zuciya








zama Aliyu yayi a kusa da ita yace "nasan kin gaji tashi kije kiyi wanka ki kwanta" mikewa tayi tana ya tsina fuska tace "gaskiya na gaji da yawa kwanciya kwai kaina ciwo yake kuma zuciyata tashi take walah............!"






bata 'karasa maganar da takeba wani amai ya taso mata da gudu tashiga toilet ta fara kwara amai ba 'ka'k'kautawa
saida ta amayarda duk abunda ke cikinta sai majina da miyau






da gyar aman ya tsaya ta xube agurin tasaki kuka me sauti
cikin tausayawa Aliyu ya dagota yace "me kikaci haka kike amai"








kai ta girgiza tace "ba komai" nunfashi ya sauke ya 'dagata ta goge bakinta ya kora aman yaimata wankan ya kwantar da ita amma me zazza'bi ne ya rufeta baji ba gani tun dare har saida gari ya waye sannan suka iya rintsawa








suna farkawa ya ha'da musu bearkfast yaci ita Deedee kasa ci tayi ya shiryata suka huce Hospital








sunyi sa'a basu tadda layi ba Dr ya basu izini suka shigo yaiwa Deedee tan ba yoyi ta amsa mishi ya aibi jininta ya gwada
ya dawo da murmushi a kan fice 'dinshi yace "na tayaka murna malam Aliyu ka ka samu 'karuwa madam tana dauke da ciki na 6week"






mi'kewa Aliyu yayi bakinshi ya 'ki rufuwa yai sijida agurin ta godiya ga uban giji sannan yadawo yana dariya ya..................... !






by
*XAHRA*
[8/27, 17:07]

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads