Showing 9001 words to 12000 words out of 42022 words
Chapter 4 - BAKIN GIDA BY FATIMA SULEIMAN UMAR.txt
rarrashinta tana cewa "haba Deedee ke kuka baya miki wuya kulum cikin kuka kike kamar matar mamaci idonki fa xai iya samun matsala"
hawayen fuskarta ta share tace "dole nayi kuka Hafsat saboda ya *ALIYU* yana xargina da aikata mummunan aita babban laifi, nan ta kwashe kumai ta fad'a mata"
ajiyar xuciya Hafsat ta sauke tace "kar kiga laifin yaya a wan-nan abun dan koni naganki xanyi xargi sabuda kuwa yasan *ANNUR* bakaramin mane min mata bane kuma kisan basa jitiwa da yaya kuma kisan yaya yana mugun kishinki ko?"
ka lonta Deedee tayi tace "kina nufin kin yarda da maganar ya *ALIYU*"
kai Hafsat ta daga mata alamar "eh"
kai kawai ta girgixa ta tashi ta fice daga dakin rain ta a dagule
karo taci da mutum ta dago kai taga ANNUR ne ke be shi tayi xata huce yai saurin ruku hannunta da niyar yi mata magana hakan kuma yayi dai-dai da time d'in da ya ALIYU ya shigo dan ya manta phone dinshi a parlour...........!
Bakin gida fan's grp kunata cigiyata 2days shiro banaji dadi amma yanzu ba laifi na samu saki kuma nagode da kulawarku gareni
nagode
by
*XAHRA*
[8/27, 17:07] Anty Baby: *FREEDOM WRITTER'S ASSOCIATION.* πποΈ
( _Y'anci don cigaban Mata, y'an ci ya d'ara bauta, freedom writters._ )
*( F.W.A)π*
https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/
βπ·βπ·
*BAΖIN GIDA*
βπ·βπ·
storry and writting
by
*FATEEMAH* *S* *OMAR*
*PAGE* 17-18
.....................πRungume ya Faruq yana dariya shima ya Faruq din dariya yakeyi yace "angon Fateemah duk murnar ce haka" sakinsa Aliyu yayi yace "naji dadi sosai ina Abba yake inje naimasa godiya" "yana parlour sa kaje can" saurin ficewa yayi daga gurin yanufi parlour Abba
a hanya sai haduwa yake da mutane suna tayi mishi Allah ya sanya alkari shikuwa bakinsa yaki rufuwa duk yadda yaso ya buye farin cikinsa abun ya faskara sai washe baki yake
da salama yashiga parlour Abba
Abba ya amsa da fara'a kan Aliyu a kasa ya gaidashi Abba na murmushi dan yaji dadin farin cikin daya gani akan fuskar Aliyu yace "Haidar har akayi daurin aure aka gama ban ganka ba" susa 'keya Aliyu yayi yace "amun afuwa Abba kuma naji abun alkarin da kamun Allah uban giji yasa ka maka da gidan aljannah" shafa kansa Abba yayi yace "ameen Allah yayi maka albarka kuma kaji tsoron Allah Fateema amanace a gurin ka duk da bana jinka ta wannan fannin" kasa a kasa yace "insha Allah Abba zaka sameni me rike amana" "to Allah yayi maka albarka" "ameen nagode Abba"
hira sukayi da abba sosai kafin yayi masa salama ya huce part dinsu
gaba 'daya yinin yau Fateemah kasa ci tayi ta kasa sha saida Ammi tayi mata fada sosai san-nan ta sha tea ka 'dan
ta kwanta dan kanta ciwo yake mata sosai ga kaffata data rike ko takata bata iyayi sosai saida Ammi tayi tai mata addu'o'i tasamu tayi bacci
Aliyu 'dakin mommy yaje ya gaida ita ba yabo ba falasa ta amsa san-nan ta kare mishi kalo daga sama har kasa tace "hmm wai kai murna kake an aurama mazina ciya ko?" gaban Aliyu ne ya buga da 'karfi take annurin fuskarsa ya 'bace dan sai yanzu ya tuno da mugun ganin da yayi wa Deedee a 'dakin Annur gaba 'daya sai yaji ya tsani auran gaba daya
murmushin takaci mommy tayi tace "tanbayar ka nake ko kaima bakasan ciwon kan nakaba" "kiyi hakuri mommy nima biyya nayiwa Abba n.....!" daga mishi hannu mommy tayi tace "bance kar kayiwa Abbanku biyya ba amma kasani har jiko kinka sai anmusu gorin zinar da uwarsu tayi kuma kar ka manta ita zuna kamar gado ce inkayi to 'ya'yankama sai sunyi kaga ko gaba ka haifi yara da ita sukayi karka zargi kowa ka zargi kanka" cikin tashin hankali Aliyu yace "kiyi hakuri mommy insha Allah zan dau mataki daga haka ya mike ya fice daga dakin mommy"
Annur yarasa inda zaisa ransa dan sai yanxu yasan da gaske yake so Deedee yakasa hakuri dan haka ya shirya yatafi gidan hajja dan yasan itace kawai xata kawo mishi mafuta
a tsakar gida ya tadda ta tana cin goro ko salama babu bare gaisuwa ya tsaya a kanta yace "hajja kinji abunda wannan jaki mutumin yayi ko" baki ta tabe tace "dan me hankalinka zai tashi akan hakan in banda abunka me akayi kayi su dagasu har gajeran tunanin nasu xauna kaji ya zamuyi" xama yayi kusa da ita tace "badai sun aurar da ita ba to bari kaji duk iskancina nasan ba'a aure da ciki kunedai jahilan banza baku sani ba dan haka inaji an daura auran nan naje nasamu malamina ya bani wani magani yace indai tasha to zatai ta abu buwa irin na masu ciki kuma ko asibiti akaje baza a gane ba ciki bane kaga shi kenan aure ya mutu" wata irin dari Annur yayi yace "gaskiya tso huwarnan ke karshe ce Daddy beyi gadon banzaba yanxu dau ko maganin natafi" tashi tayi ta dauko masa maganin ya bata kudin ya baro gidan
yana kumawa gida ya zarce part 'dinsu a parlour ya tadda Zakiyya ya dariya dan yasan itace zata iya yimasa wan-nan aikin zama yayi kusa da ita yace "matar Aliyu ki kwatar da hankalinki nasan kinasan Aliyu to ga dama tasamu" maganin yami 'kamata yayi mata bayaninda hajja ta mishi
dariya Zakiyya tayi tace "ai wan-nan aikin yiwa kaine dan haka kamar tasha ta gama" "yauwa 'kanwata shiyasa kike burgeni" dariya tayi tace "inama haka yaya Annur" mikewa yayi yace sainaga saka mako kai ta gyada mishi tace "don't worry brother" kai ya jinjina yabar parlour mikewa tayi cikin farin ciki dama abunda take tunani kenan sai gashi ta samu solution a sadaka
4:40pm Deedee ta tashi daga bacci kuma ba laifi jikinta yayi sauki sosai sai da abunda ba'a rasaba Ammi ta hada mata ruwa me 'dumi tayi wanka tayi Salah san-nan taci abunci ta zauna suka fara hira da Ammi jefi-jefi
Aliyu yana can abun duniya yai mishi zafi tunda mommy ta fada mishi magan ganun nan hankalin shi yaki kwanci ji yake kamar da auran nasama Deedee cigaba da bin maza
mikewa yayi cikin neman mafita
ko yacewa Abba sutare gobe kai kamar yayi kusa ran Juma'a dai to shi ya zaiyine yasa mata ido kawai shike nan zama ya 'karayi yana maida nunfashi sama-sama
Annur cikin happy ya huce gidan wata babynsa me suna Nafeesat irin guxuma yen matan nanne masu likewa yara tunda taga Annur taji duk duniya ba wanda take so kuma take muradin aura sama da Annur amma ta nuna mishiba saidai tana kiransa ya tayata kwana amma duk lukacin da yazo saitayi mai bar bade kuma aikin yasoma kamashi dan indai takirashi baya mata musu
yana shiga gidan ya zarce bedroom dinta tana kwance daga ita sai 'yar bingilar riga iya cinya kanshin da yabiki hancinsa saida kansa ya juya yai saurin rike kansa gawata irin sha'awa data taso mishi fa 'dawa yayi kan gadon yana nishi murmushi Nafee tayi ta rungumu sa jikin ta ta shafasa nishi ya saki ya rarumuta yafara tsotsarta da lasheta itama tana tayashi saida yakai karshe ya bude kafarta ya fara shigarta ihu suka saki atare suka cigaba da aiki aji ba gani saida komai ya kamala ya mike zai shiga toilet takira sunansa a hankali tace "baby bazan iya tashiba ka dagani" zaro ido hayi dan shidai bazai iya dagata ba dan tafi hajiyarsu kiba kuma a girme ma ta girmi hajiya Safeena
nunfashi ya sauke ya juyo ya fara ko karin dagata da gyar ya dagota yana nishi sama-sama suka shiga toilet tare sukayi wanka suka fito ahaka takoma ta kwanta shikuma yafara kokarin sa kaya kalonshi take tana yatsina baki tace "inaxuwa kuma" "gida zani akwai aikin da zanyiwa Daddy" tabe baki tayi tace "anan zaka kwana zo mu kwanta" cakkk ya tsaya ya kaleta ya marairaice fuska tana kalonsa ta kauda fuska ba yadda ya iya haka ya cire ya kwanta kusa da ita
kiran Daddy ne ya ringa shigo wa wayarsa amma yaki dagawa har hajiya ma ta fara kiransa da ya gaji sai ya kashe wayar gaba daya yai duk abunda yake Nafee na kalonsa sai murmushi take a ranta tana cewa aiki ya soma kyau shikuwa Annur gyara kwanciyarsa yayimaa jikin guzumarta sa
da dare Deedee na zaune a parlour itada Hafsat Zakiyya ta shigo da salamarta zama tayi suka cigaba da hirarsu kamar gaske can ta kali Deedee tace "amaryar yaya Aliyu dafatan dai kin fara shan magungumar gyaran jiki ko" baki Deedee ta tabe tace "ni ba abunda zansha walahi" murmushi Zakiyya tayi tace "da gaskiyarki kar kije kisha abunda zaizo yasa yayan namu ya 'karaki" tabe baki Deedee tayi batace komai ba
fito da kulin maganin nan Zakiyya ta mikawa Deedee tace "ko mazaki sha komaiba kisha maganin sanyi zai miki anfani ko dan lafiyarkima wan-nan da kike gani maganin sanyi ne kuma yanada kyau sosai" kin amsa Deedee tayi saida Hafsat tace "da gaskiyar Zakiyya kisha na sanyin zaimiki anfani" amsa tayi tana juyashi a hannunta murmushi Zakiyya tayi tace "kisha da madara ko nono" gyada kai Deedee tayi suka cigaba da hirarsu kafin Zakiyya taimusu salama ta tafi itama Hafsat mikewa tayi tashiga ciki ita kuwa Fateemah kitcen ta shiga ta abo madara a cup da zuba maganin dan tanajin kunya Ammi ta ganta dashi gara ta shanye tun yanxu spon tasa ta juya takai cup din bakinta da misiminllah...............
by
*XAHRA*
[8/27, 17:07] Anty Baby: *FREEDOM WRITTER'S ASSOCIATION.* πποΈ
( _Y'anci don cigaban Mata, y'an ci ya d'ara bauta, freedom writters._ )
*( F.W.A)π*
https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/
βπ·βπ·
*BAΖIN GIDA*
βπ·βπ·
storry and writting
by
*FATEEMAH* *S* *OMAR*
*PAGE* 15-16
....................π..Na Fateema" kalonsa Aliyu yake cikeda tashin hankali yace "wai wace Fateemah kake nufi" dariya Usman yayi yace "to bari inma kgari kgari Deedeenka nake nufi Abba yace tunda kadai na santa to gara amata aure ta huta" mikewa yayi cikin tashin hankali kamar zaiyi magana saikuma ya fasa yafice daga cikin 'dakin har yana karo da kofa
yana fita Usman yasa dariya harda kwanciya saida yayi me isar sa yana maida nun fashi yace "in banda abun Haidar mene na shiga wani hali bayan kace ka tsani yarinya baka sonta to ko iya tunanin yau dazaka kwana dashi na fara ramawa Deedee abunda kake mata"
ya cigaba da dariyar mugunta dan yasan yau da wuya Aliyu beyi gudawa ba
Aliyu yana layi yashiga dakinsa cikin tashin hankali ya zube a kan bed yana sauke nunfashi ya dafe saitin zuciyarsa yana furta "inalillahi wa'ina ilaihirraji'un Allah huma ajirni fi misibati wa aklifni kairan minha Allah ka kawo min dauki" sai hawaye sharrrrr bakinsa na rawa yace "walahi har yanzu ina sonki Deedeena ina miki hakane dan ki gane kuskuren da kikayi amma walahi ina sonki Fateemah ta meyasa Abba zaimun haka yasan ina son Fateemah zai aurawa wani ita" lebe ya ciza da karbi harya fashe yace "walahi duk wanda yayi gan gancin auranmun Fateemah sainaga bayansa koshi waye to ko Annur ne" ido ya zaro cikin rawar jiki yace "kai Abba bazai aurawa Fateemah Annur ba" kumawa yayi ya kwanta idonsa na tsiyayar da hawaye
adaren ranar ALIYU be rintsaba
dan haka koda safe daya je masallaci Asuba ya dawo ya zube sai bacci be farka ba sai 12:00pm ya tashi yayi wanka ya kara komawa ya kwanta amma ba bacci yake ba kana ganinshi kasan ba kalau yakeba dan ya rame ga idonshi da ya kunbura duk jikinsa a sanyaye yake
itakuwa Deedee tashi tayi kamar mara lafiya ga faduwar gaba da take fama da ita gaba daya takasa kata bus sai kwanciya kamar ruwa
suna zaune tareda Ammi sai satar kalonta takeyi Hafsat ta shigo dakin da salama
Ammi ce ta iya amsawa Hafsat ta gaida ita tace "kizo inji Abba yana parlour sa" kamar Deedee aka kira haka taji gabanta ya fadi ta rintse ido tana karanto duk addu'ar da tazo bakinta
mikewa Ammi tayi dayake da hijab a jikinta tabi bayan Hafsat suka fita tana fita Deedee ta bita da kalo hakan nan taji wasu hawaye na gangaro kuncinta cikin ranta tace meyake faruwa danine
bata da amsa shiyasa ta cigaba da sharar hawaye harda shashsheka
Ammi nashiga parlour ta tadda Mommy a zaune tana hadawa Abba tea gaida su Ammi tayi suka amsa da fara'a saida Abba ya gama shan tea 'din yayi hamdala ya kalesu yace "bakomai yasa na kira kuba sai akan zancen auran yaranku" kalon kalo suka farayi kafin Mommy tayi karfin halin cewa da Abba "aure kuma Alhaji tukunna ma wasu yaran" murmushi Abba yayi yace "yau insha Allah in ansako daga masalacin juma'a za'a daura auren Fateemah da Aliyu" cikin tsananin mamaki Mommy tace "aure ba kace za ayimusu sai kace mun gaji dasu zakace zaka aurar dasu yau 'din nan" nun fashi ya sauke yace "Suleman ne yasako ni agaba akan saina aurawa Ibrahim Fateemah harda ikirarin ko na aurawa wani nayi a banza nikuma shine nayi tunani duk fa din gidan nan ba wadda Ibrahim da iyayensa suke shakka sai ALIYU kuma nasan zai jajirce akan iyalinsa ta yadda bawani ma haluki da zai kawowa iyalinsa farmaki amma harga Allah banyi niyar aurawa Fateemah Aliyu ba kodan bakin hali da bakar zuciya irin ta Aliyu" ajiyar zuciya Mommy ta sauke tamike tace "Allah yasa albarka" da haka ta mike ta fice daga parlour binta Abba yayi da kalo ya girgixa kai yace da Ammi "Fateemah da Aliyu duk malakinane na sanar mukune dan fita hakkinku dan haka bana san jin komai daga bakin ku tashi kije" kanta akasa tace "Allah ya sanya alkari yasa hakan shi yafi alkairi" "ameen" Abba yace ita kuma ta mike ta fice daga parlour
Mommy na fita ta huce dakinta acan ta tadda Faruq da Sadeeq harda matansu rai ta saki suka gaisa suka cigaba da hira da ido tayiwa Sadeeq da Faruq magana tana son ganinsu san-nan ta mike tayi gaba suka biyu ta a baya dakin Hafsat suka shiga ta kalesu tace "kunada labarin abunda Abbanku ke shirnyi yau" dariya sukayi san-nan Sadeeq yace "ai mun dadai da sani an boye mukune sabuda surutu naku na mata kuma AURAN SIRRI(Aysha bagudo) akeso ayi sabuda makiya" rai ta hade tace "yanzu kuna goyan bayan Abban ku ya aurawa Aliyu lalataciyar yar nan da aka kamata a dakin saurayi" annurin kan fuskarsu ne ya bace cikin damuwa Faruq yace "haba Mommy karki canza halayarki ta gari ta koma sabanin haka kamar bakisan halin makiyan muba zai iya yiyiwar shirine" hararrashi Mommy tayi yace "wanine zai dauketa ya kaita kenan kuma ai Aliyu bazai mata karyaba shi da kansa abokin lalatar tata be boyeba ya fito ya fadi gaskiya dan afi karfina ne da bazan yarda 'dana ya auri ragowar waniba bayan nasan shi sabone fil a leda itace dai ta xubar da nata mutuncin a titi" ajiyar zuciya Sadeeq ya sauke yace "abarshi ma da gaske ne kaddarace xata iya fadawa kan kowa har Hafs......!" tsawar da Mommy ta daka mishi ce tasa ya kasa karasa maganar da yayi niyya
tana huci ta nuna musu kofa jikin su a sanyaye suka fice itama ficewar tayi cikin 'bacin rai
Deedee nacikin kukanta Isham ya shigo dakin konshi tayi cikin mamaki tace "yaya yaushe ka dawo" murmushi yayi yazauna kusa da ita yace "ai dule na dawo zanyi bikin kanwa dan ma bikin ba shiri da ansha shooo" ta bude baki daniyar tanbayar wace 'kanwar Ammi ta shigo
itama kalon Isham tayi tace "saukar yaushe" kar ya sosa yace "nima zuwa nayi ayi bikin dani" baki Ammi ta tafe ta zauna tana karewa Deedee kalo tace "tunda gaka kazo katayani yiwa 'yar uwarka bayani" dariya yayi yace "baruwanki Ammi ki barni da ita" murmushi tayi ta mike tafice daga dakin
kalon Deedee yayi yace "Fateemah sakinyi hakuri da abunda zaki ji, yaudai Abba ya yanke aurar dake ga Aliyu" kalonshi take cikin mamaki "yau fa kace" kai ya gyada mata yace "eh da gaske nake daga yanzu zuwa 2 narana kinzama matar Aliyu abunda nake so dake kiyi hakuri karki nunawa duniya baki son rauran Aliyu sabuda makiya kinji" tana hawaye ta gyada mishi kai tace "isha Allah ka tayani da addu'a yaya" rungume ta yayi yana dariya yace "naji dadin yadda kikayi saurin fahim tata 'kanwata" tana kuka tace "yaya walahi abudaya nake tsuro halin ya Aliyu" murmushi yayi yace "tunda kinsan halinsa kici maganin zama dashi kidaina shiga shirginsa da kansa zai sako" murmushi tayi cike da gamsuwa aranta tarasa me takeji dadi ko akasin hakan amma 'kar kashin zuciyarta tana cike da tsoron Aliyu banda ma tasan zaiyi huya a dauketa abashi ita anan kusa
2:00pm ana sakowa daga masalaci Juma'a duban mutane suka sheda daurin auran
*ALIYU* da *FATEEMAH* a kan sadaki 50k kuma har akayi aka gama Aliyu yana daki a kwance kanshi na masa ciwo dan ko masalaci be iya zuwaba
wasu daga cikin 'yan gidan sunsan da bikin wasu kuma saida aka daura kan kace me zacen bikin ya fan tsama kowa yaji na gidan
lokacin da Zakiyya taji cewa Aliyu ya auri Deedee suma tayi saida aka yayyafa mata ruwa ta dawo hayacinta tana tsinewa Deedee tana walahi saita ga