Header Ads
Showing 18001 words to 21000 words out of 42022 words

Chapter 7 - BAKIN GIDA BY FATIMA SULEIMAN UMAR.txt

Ads the beginning of article before Image
Ads at the middle of Article

to duk iskancin uban nasu dule ya aura ma ita tunda harda zuri'a kun hada" dafashi Annur yayi yace "kuma fa gaskiya ka fa'da nine nayi kwafa tun farko, to amma yanzu ya za'ayi" dariya Kamal yayi yace "ba kace anan suke ba kuma shi Aliyu yana aiki nan ba zama yake a gida ba ko?" "eh hakane" "to musa mishi ido saimunga yafita ashiga gidan har kagama abunda zakayi nasan bazai dawoba kaga idan tayi ciki ka dage nakane kuma ita tasan anyi haka bazata musaba shikenan aure ya 'kare tsaka ninsu dule a aura ma ita" ihun murna Annur yayi yace "shiyasa na ke sonka Kamal kana kawo huta kaga in nasamu Fateemah a matsayin mata na more ga kyau ga adini ga ilimi ga biyaya" dariya sukayi harda tafawa






Fateemah kuwa koda dare yayi duk da tsoron da takeji amma ba tayi gigin xuwa 'dakin Aliyu ba dan tasan halin zuciyarsa zai iya yimata koma mene tunda ita takai kanta shiyasa ta hakura amma a matukar tsorace take haka ta dukun kune ta kwanta ahakan har bacci ya dauketa






shikuwa Aliyu kasa bacci yayi dan iya jiya kawai daya kwana da Deedee sai yakejin kamar kulum ma da ita yake kwana iya yaune be kwanta da itaba shiyasa duk yajishi wani iri duk dakin yamishi fa'di pilow ya dauko ya ringume amma duk a banza ya kasa bacci da ya gaji sai ya mike ya nufi 'dakin Deedee ya shiga ya tadda yada ya cure guri guda tausayi ta bashi ya 'karasa kan bed 'din ya gyara mata kwanciya ya hau ya jawota jikinsa ajiyar zuciya ya sauke ya mana mata kiss a lips 'dinta ya 'kara rungu meta ajikinsa yanaji feeling akanta ya taso mishi har yayi bacci






da asuba shine ya fara tashi dan haka ya mike ya fice dan karta tashi ta ganshi danma tanada nisan bacci da yadda ya rukumkume ta saita farka
ya dade da fita san-nan Deedee ta farka tayi mamakin yadda taganta a kwance har an rufeta da blanket bayan ba haka ta kwanta ba amma saita basar dan tasan tana da juye-juye salah tayi tayi wanka ta ha 'da musu breakfast ta ajiye mishi nashi amma yauma kin ci yayi ya dafa nashi da kansa yaci yayi wanka ya fice office






tunda ya fita yaji hankalinsa ya 'ki kwanciya ga gabansa da yake mugun fa'duwa ya je office amma ya kasa ta 'busa komai saima kwanciya dayayi jiyayi kamar wani abu zai faru a gida danhaka kawai ya ha'da kayansa ya nufu gida






shikuwa Annur da Kamal akan idonsu Aliyu ya fita dan haka sukayi dariya harda tafawa san-nan Kamal yace "to ga dama ta samu amma ka kula Ibrahim karka bari kafito ba kabar shedar kazo ba sabunda shine matakin samun nasarar mu" kai Ibrahim ya gyada ya fito yashiga gidan besha wahalaba sabuda getman 'din yasan shi 'dan gidan sune ya barshi ya shiga






a parlour ya tadda ita tana ganinshi tai saurin mikewa tana zaro ido zatayi ihu yai saurin 'karasawa ya rufe mata baki tureshi ta farayi cikin shauki yace "da kin daina 'batawa kanki lokaci kin bani hadin kai munzama daya aurenki nake so da gaske Deedee" harararshi tayi tace "duk abunda kamun abaya be shike ba ba saika biyoni gidan mijina" dariya yayi ya dauketa cakkkk ya dorata kan kujera ya bita kan kujerar ihu tasa Allah ya taimaketa tasamu gilas cup a hannun kujerar aikuwa ta rarimo ta kwada mishi zafi ya ratsa shi ya kwala ihu ya dafe gurin ya sami kanta ya duka da jikin kujerar a take ta sume mikewa ya fara cire kayansa yayo kanta Allah ya taimaka ta farfado taganshi a haka ta rintse ido tasa ihu ta mike ya riketa yafa kokawar cire nata kayan cizanshi tayi aikuwa aji zafi ya dauketa da mari wandda yasa baki da hancinta fashewa tayi baya ta daki center tabble kanta ya fashe ta zube a sume






tsugunawa yayi ya fara kokawar cire rigar dake jikinta dai dai time din da Aliyu ya shigo parlour da gudu dan yaga motar Kamal wanda yana ganinshi ya bar gurin da matsiya cin gudu ya tanbayi getman yasanshi yace a'a amma tare suka zo da Ibrahim 'din gidansu " *what* " Aliyu yace tare da shikewa gidan a guje






key yasa ya kule 'kofar ya 'karasawa gabansu yayi Annur yayi saurin mikewa yana zare ido yana kare gabansa
du'kawa Aliyu yayi yana 'kalin yadda fice 'din Fateemah ya baci da jini jikinsa rawa yafarayi idonsa ya rine yakoma red ya dako ya kali Annur wanda har fitsari yayi a gurin ya mike yayi kanshi............!






by
*XAHRA*
[8/27, 17:07] Anty Baby: *FREEDOM WRITTER'S ASSOCIATION.* πŸ“•πŸ–ŠοΈ
( _Y'anci don cigaban Mata, y'an ci ya d'ara bauta, freedom writters._ )




*( F.W.A)πŸ–Œ*


https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/


☘🌷☘🌷
*BAƘIN GIDA*
☘🌷☘🌷


storry and writting
by
*FATEEMAH* *S* *OMAR*


*PAGE* 27-28




......................πŸ“–ta sa 'kalo kafa 'darsa cikin magagin bacci ya janyo shi jikinta ajiyar zuciya ya sauke yana karewa fuskarta kalo hanu yasa ya janye nata dake bayansa ya mike ya gyara mata kwanciyarta ya fice daga 'dakin






nakusa dashi ya shiga komai iri dayane da wance yashiga toilet yayi wanka ya sauya kaya yayi salah shima ya kwanta sabuda duk a gajiye yake






Deedee bata farka ba sai 5 a gurguje tayi wanka tayi salah ta fito parlour komai na gidan sabune kuma daga gani ankashe kudi gurin kawata parlour komai me kyaune da tsada za gaye gidan tafarayi har harabar gidan sada ta fita ta gani ta dawo tashiga kitchen ta daura abunci dan yinwa takeji kuma saitayi sa'a akwai komai na anfani a stor




bayan tagama ta 'diba a plet ta dau spoon ta fito parlour ta zauna tana ci lokacin har an fara kiran salar magrib
Aliyu ne ya fito daga 'dakinsa da shirinsa na zuwa masjid kai ta dukar dan bata iya jurar kalonsa shima be kali inda takeba yai ficewarsa






saida ta gama tayi salah ta zauna a 'daki tana jin gidan tsit duk sai tsoro ya kamata tana takure akayi salar isha amma ta kasa tashi sabuda tsoro shikuma Aliyu sabgarsa ma ya fita sai 10 ya dawo luka har ta fara bacci amma tana jin mutsinsa tayi wiki-wiki saida taji shigowar sa tayi ajiyar zuciya ta mike a tsorace tashiga toilet tayi alwala tayi salah amma har 11:30pm bacci ya 'ki zuwa sabuda tsoro tasaba a gida a 'dakin Ammi take kwana ko kusada Hafsat mikewa tayi jikinta na rawa ta fita parlour ko ina duhu tagani bata ganin ko tafin hannunta gani tayi kamar abu ya gifta ido ta rintse ta kwala uhu






Aliyu da ke kwance shima ya kasa baccin ya jiyo ihunta
da hanzari ya fito parlour ya kuna kwan 'dakin yana kalon yadda ta dun kule a guri 'daya ya 'karasa gurin ya dagota kwara ta 'kara yi jikinta ya 'kara daukar rawa ganin a rude take yasa ya hada ta da jikinsa ya fara yimata magana a hankali "ki nutsu nine" ido ta bude suka sauka akan nashi yai saurin kawar dakai murya na rawa tace "akwai wani abu a parlour nan yanxu naga ya gifta" murmushi yayi yace "ba komai fa tsorata kawai kikayi" kaita gyada mishi ta fara kokarin xame jikinta riketa yayi dan ya kula a rude take yasa ya kamu hannuta ya shiga da ita 'dakinsa ya zaunar da ita a bakin bed ya zauna yace "nace ki nutsu ba komaifa ki kwanta a nan tunda tsoro kikeji" kanta a 'kasa tace "to nagode" ta ra 'ba kan bed 'din ta kwana duk ta takure guri 'daya




mikewa yayi zai shiga toilet yaga tai saurin mikewa ya dawo ya zauna yace "ki daina jin tsoro ba komai a gidan nan" kai ta gyada mishi ta kuma ta kwanta a darare ajiyar zuciya ya sauke yace "bari nashiga toilet na fito" ya mike ya shiga toilet 'din ido ta ringa rabawa a cikin 'dakin duk da a tsorace take amma tayi mamakin yadda akayi dakunan suka zama ri daya komai iri dayar jeran 'dakin
ido ta rintse dan karta ga wani abun da haka har bacci yayi awan gaba da ita




Aliyu ya dade a bathroom 'din kafin ya fito ya tadda tayi bacci amma kana ganinta kasan a tsorace take baccin kwanciya yayi can nesa da ita yayi addu'a ya shafa mata shima ya shafa ya kwanta






washe gari shiyafara farkawa yaga yadda ta rikunkumeshi abunma dariya yaso bashi dan tsoran Fateemah yar yayi yawa jikinsa ya janye a hankali amma ta 'kara rikeshi ajiyar zuciya yayi ya cire hannunta da jikinsa ya mike aikuwa itama ta bude ido harara ya watsa mata yace "dama kinsaba kwanciya ajinki wani shiyasa yau duk kika hanani sakewa ko" idonta ne ya ciko da kwalah tace "ka yarda dani ya Allah walahi ba namijin da ya ta 'ba rike koda hannuna da sunan jin dadi walahi shima daka gani ba da gangan bane kuma ba laifina bane" wani mugun kalo ya watsa mata yace "gaskiyane yar 'dakinki yazo ya daukeki acikin daren ko" "a'a amm......!" hannu ya 'daga mata yace bana son jin komai daga bakinki ya kada kai ya shige toilet






saida yayi wanka yayo alwala ya fito lukacin har an idar da salah ya fito ya tadda bata nan yayi tsaki yana ta kacin rasa jam'i da yayi kuma duk ita taja mishi saida yayi wanka tsaki yaja ya yi salah ya zauna yayi zikiri da karatun alqur'ani sannan ya fito parlour ya tadda har Fateemah ta gama hada brekfast ta ajiye mishi yaji dadi sosai ya zauna ya kwashi girkinsa yayi wanka ya fice daga gidan
da yake rana tayi shiyasa Fateemah batajin tsoro sosai tayi zamanta a dakinta






tunda Asuba su Annur suka kamu hanyar gida duk ya 'kagu yazo dan yasama wa kansa mafita
12pm suka sauka a Kano a gidan babyNafee suka sauka sukayi wanka suka kwanta bacci gajiya basu suka tashiba sai 4 ko takan salah Ibrahim be biba yayiwa babyNafi salama duk da ranta besoba ta so ya zauna ya 'kara kwana amma taga duk hankalinta yayi gida yasa ta barshi ya tafi






a gidan kuwa iya 1 day kawai amma Ammi kewar Fateemah ta isheta ga Deedee batada waya bare ta kirata
Isham ne ya shigo gaida ita bayan sun gaisa yace "Ammi kinyi kewar autarki ko" murmushi tayi cikin karfin hali tace "to ya za ayi dule muyi kewarta amma can shine gatanta ba nanba" "hakane bari na kira yaya inyana kusa da ita ya bata ku gaisa" phone 'dinsa ya kira Aliyu amma harta yanke bai dauka ba 'kara kira zaiyi Ammi tace "wata kira be tashiba karubu dashi anjima ka kira" "to Ammi bari naje" "to Allah ya kiyaye" "ameen Ammi" ya mike ya fice
a 'ban gare Aliyu yana kalon kiran Isham ya share dan yasan ba zai huce ace za a gaisa da Deedee ba kuma shi baya gida zasu ji ba dadi idan sukaji ya baruta ita 'daya daga zuwansu jiya
tunu irin tsoratar da tayi jiya duk da ranace yanxu amma yasan matso raciyace zata iya firgita ya mike ya tafi gidan








sai yamma Ibrahim ya koma gida kamar an jefashi yashiga parlour duk suna zaune har Daddy kalonsa suke da mamaki shima besan yanada kunyaba sai yau kansa a 'kasa ya gaida Daddy da hajiya cikin mamaki suka amsa wai yau Annur ne harda gaisuwa






mikewa Daddy yayi yace "daga ina munzatama sace ka akayi" keya ya sosa batareda yayi magana ba baki Daddy ya tabe yashige 'dakinsa harararsa hajiya tayi tabi bayan Daddy






kalon Zakiyya yayi yace "ke ya Deedee ta take" baki ta tabe tace "to kama cireta a ranka dan mijinta ya dauketa ya tafi zariya da ita" ido yazaro yace "what me kike nufi" mikewa tayi tace abunda kunnanka ya jiye maka ta fice ta bar gurin


cikin tashin hankali ya fito da gudu ya hau motarsa ya dau hayar *ZARIYA* ...................






by
*XAHRA*
[8/27, 17:07] Anty Baby: *FREEDOM WRITTER'S ASSOCIATION.* πŸ“•πŸ–ŠοΈ
( _Y'anci don cigaban Mata, y'an ci ya d'ara bauta, freedom writters._ )




*( F.W.A)πŸ–Œ*


https://www.facebook.com/Freedom-Writers-Association-110039363936693/


☘🌷☘🌷
*BAƘIN GIDA*
☘🌷☘🌷


storry and writting
by
*FATEEMAH* *S* *OMAR*


*PAGE* 33-34






.........................πŸ“–"Allah yasa bamai yawa bace amma Ibrahim yana cikin ma huyacin hali" tsaki Aliyu yaja yace "inama mutuwa yayi meye nawa a ciki" "haba Aliyu ko bakomai ai Ibrahim 'dan uwanka ne k.......!" katse wayar Aliyu yayi tare da jan tsaki ya nemi guri ya kwanata zuciyar na suya yana tunu yadda ya tadda Ibrahim yana kokarin ketawa matarsa hadi






rintse ido yayi cikin tashin hankali yana ji kamar yaje ya 'karasa Annur kowa ma ya huta mikewa yayi ya shiga toilet ya watsa ruwa yakwanta amma fir bacci da yakeso yayi ya kasa sai juyi da ya rinkayi






ita kuwa Fateemah tana fitowa daga wankan Ammi ta bata abinci tayi cakun cakun tace ta 'koshi Ammi ta matsa mata ba dan tasan dole ne tashiga damuwa kwanciya tayi ta kali mami idonta na kawo ruwa tace "Ammi dan Allah kar ki yarda a maidani gidan ya Haidar tsorata nake kuma ina tsoron kar Annur ya 'kara bina" nunfashi Ammi ta sauke cike da tausayinta tace "saidai kiyi hakuri Fateemah banida ikon hana mijinki daukanki kowama da haka yasaba kuma nan da 'dan wani lokaci kina haihuwa zaki daina jin tsoro" xaro ido Deedee tayi tace "haihuwa kuma Ammi" "eh mana ko bazaki haihu bane?" hawaye ne suka fara gan garo mata a kumatu tace "nidai gaskiya tsoron haihu nakeyi" murmushi Ammi tayi yace "kina tsoron haihu kika yi aure ai duk wanda yai aure yasan haihu ce saiyayi"






kafa Deedee ta rinka bugawa a saman bed 'din tana hawaye dariya ma tabawa Ammi tace "kajimu da yan zamani ke ba a haihuwa aka haifeki" "to ai ni ban isa haihuwar bane Ammi" dariya Ammi tayi tace "lokacin da kika haihun wa kika fadawa" fuska ta 'kara kwa'bewa xata 'kara sautin kuka






Ammi ta mike dan taga da gaske Deedee takeyi ta fice ta barta tanata bige bigenta ita 'kadai








Hafsat na shiga 'dakin Mommy ta tadda ita ta yi ta gumi tana tunani
zama tayi kusa da ita tace "haba Mommy kidaina sa damuwa a ranki kar wani ciwon yazo ya shikeki" da gowa Mommy tayi tace "dole nayi tunani Hafsat sabuda idon kowa ya rife a gidannan musaman Aliyu da Abbanku basa anfani da hankali in zasuyi abu duk sun yarda da shirin da Ibrahim da Fateemah suka shirya yarinyar da yakamata dumu dumu akan kato suna aita alfasha ba labari aka bashiba amma yanxu su dawo suhada baki yaje gidanta dan ya fitar da ita hai dan shikuma wawane ya yarda da shirinsu" ajiyar zuciya Hafsat tayi tace "ganina wannan abun ba shiri bane tunda har suma Fateemah tayi sabunda ta tsorata" harararta Mommy tayi tace "bakida hankali Hafsat to koba shiri bane da niyar sheke ayarsu yaje kila sunbar salahu in anganshi a sanar dasu saitayi suman 'karya ya 'dauka Ibrahim ne ke nemanta" kai Hafsat ta sunkuyar ta dan ta yarda da zancen Mommy ba








kuma duk hirar da sukeyi Aliyu na jikin kofa yana saura ransu cinki tashin hankali yana auna magan ganun Mommy anya ba gaskiya Mommy take fadaba tunowa yayi da car 'din da ya gani a kofar gidansa lalai da 'kanshin gaskiya a zancen Mommy kila salahu suka bari to amma meyasa har suka 'karaso gida Deedee bata nunfashi? kanshi da yasara ya dafe cikin tashin hankali ya juya ya fasa shiga 'dakin






da gyar ya iya 'karasawa room 'dinsa ya zube akan carpet yana dafe da kansa yana tunanin yaushe 'karshen abun nan zaizo? idan wannan kurar ta lafa sai wannan ta tashi kuma dun a cikin wannan *BAKIN* *GIDA* nasu






shikuwa Annur ba asamu kanshiba sai washe gari da safe ya far fado da sunan Deedee a bakinsa yana cewa "walahi saina aureki Fateemah koda hakan zai kawo karshen rayuwata" mtsss
tsakin da hajiya Sareena taja shine yasa shi bu'de ido ya na karewa kowa kalo daga shi sai hajiya da Daddy da hajja mikewa yayi yana cije lebe ya zauna tareda tsige drip din dake hannunsa yana huci yace "walahi Daddy saina ga bayan Aliyu dan bazai rabani da bar kaunata kuma ya zauna lafiya ba" dafa kafa 'darsa Daddy yayi yace "ina so ka nutsu tukun ka bari ka warware kasamu sauki sosai sai musan abunyi" "eh haka ya dace ayi ka kwantar da han kalinka idai muna raye sai mun dau fansar abunda akai maka" mur mushi yayi ya koma ya kwanta yana ayana irin cin mutuncin da zaiwa Aliyu dan akan idonsa zaiwa Fateemah fya'de yaga me zai iya yadau wannan al kawarin kuma sai ya cikashi






da safe da gyar Aliyu ya iya samu ya yi salah da daran jiya be rintsaba ga tunani ga ciwon kai me tsanani saida gari ya wayema yasa mu damar yin salah
mikewa yayi bayan ya idar ya nufi part 'dinsu






Hisham kawai ya samu a parlour ya gaidashi muryar a san yaye ya amsa tare da 'karasawa bedroom 'din Mommy
salama yayi Mommy ta amsa ya shigo ya

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads