Showing 30001 words to 33000 words out of 46909 words
Chapter 11 - BAKAR IZAYA Complete Book by Ansholy .txt
taya kawarki kwana kaikuma bash tunda tayarda dakai zaka iya zuwa kana tayata lbr dan karta zauna shiru ba dadi yana gama mgnr yajuya yafita
tsaye tayi takasa gaba takasa baya tam waya fada mashi sadi kawartace kodai yafara binkice kantane kuma tasan mgn yaga mata akan doc bash kai dolema nakoma wurin boka dan aikina kamar yafara warwarewa
to yaushe kike ganin xamu koma inji sadi anjima dan yanxu ba inda xan iya zuwa dan saida yata doman da sha,awata kana yatafi yabarni
doc bash najin haka yataso cikin farin ciki dan hakan yamai dadi tundaga nan suka fara sheqe ayarsu sadi nata kallansu dan itama ranta yabiyq saida ita Nafi nada dan banxan kishi bataso wanda yake nemanta yanemi wata
shiyasa indai tayi saban saurayi saita fada mashi ra' ayinta inka yarda tam inbaka yarda ba to qara gaba
😘Ansholly😘
ðŸ˜BAKAR IZAYAðŸ˜
😘Ansholly😘
*95_100*
*rugar jalo*
Hainan zaune itada habib kuka kawai take kallanta yayi cikin tausayawa kiyi haquri hainan
dole murabu tunda ba jinsinmu daya ba kiyi hakuri insha Allah daga yau zaki fita dagama rugarnan gaba1 ko bakiso kije burni kiga baffanki
ai kuka saiya zama dariya da gaske ya habib zanga baffana kuma zai daukeni ya goyani kamar yadda baffa yakema maikudi kai yagyada mata
kallanshi takumayi to baffan nawa yaushe xaizo anjima xaki ganshi baki taqara washewa to kai yaushe xaka tafi yanxu dan naji wani wuri anfara sallah tashi kema kitafi
dan nasan yanxu baffanki yafito sallah cinno baki tayi nifa ba baffana bane tam naji ba baffanki bane tashi kitafi sai watarana kinji beauty
ita daga mashi hannu tayi bye bye yah Habib sai watarana murmushi yayi mata au Hainan yanxu baki damu da tafiyata ba dan kinji nace maki dad din naki zaizo
ih tace sannan taruga da gudu harta kai get kuma tadawo yaya mikake nifi da dad din inkace dad achan burni ana nufin baba kenan kingane kai tagyada mai kana tajuya ttafita
girgixa kai kawai yayi yasan har yanxu yarinta bata saketa ba
koda tashiga gidan bata iske kowa ba tasan uwale dama bata tashi sallar asuba sai safiya tayi take fitowa amma gidan agyare yake angama komi
buta tadauka tayi alwala kana tafara sallah cikin natsuwa tamkar ba Hainan dinda take sallah bata masan mitake fadaba cikin qira arta mai dadi
mlm sule ne yashigo gidan dan har sungama sallah kallanta kawai yake dan duk da cikin duhune hakan bai hana yaga kyanda taqara ba
kallanta kawai yake dan yajima bai gantaba ina kwana yaji tace mashi wata harara yawatsa mata ban hanaki gaisheni bane kokin manta ne da sauri ta girgixa kai a,a to rainine yasa nanma a,a tace tsaki yabuga kana yaqara gaba
itadai tananan zaune har gari yafara haske sallamar yalwa taji amsawa tayi birki yalwa taja tatsaya tana kallan tsantsar kyan da hainan tayi
kd
ana gama sallar asuba sukayi azkar suka fito daga cikin masallacin dan yanaso suje rugar dawuri dan baisan mixa sutarar ba
kallan haisham yayi kafitar da wa inda zamu dasu dan dana shiga gida wanka kawai xanyi nafito to yace mashi
wani caftin yakira yafada mai yashirya mota goma ta sojoji yanxu yanxu
lokacin da suka fito har angama shirya motocin cikin kayan sojoji yake yawani hada fuska sai yafito sojanshi naxahiri dan qwar jininshi kanshi ya ishi mutum
duk sojojin suka qame har saida yaxo yawuce kana suka take mai baya
mota aka budemai yashige ameen kam abin yabirgeshi hakama sukaima alhaji hamza wanda kecikin wata dakakkar gixina wadda kallo daya zakai mata kasan cewa zatayi kudi bana wasaba
nan aka rirrife motacin hajiya maryam taimasu Allah yakiyaye ya yinda Ameen sai gunguni yake waishi sojojin basuyi mashi irin yadda sukaima haisham ba aishima sojanne tunda kanan sojane
murmushi kawai haisham yayi mashi
*Abuja*
tunda asuba su Nafi sukahau shiri ba wata sallah dasukayi dan ba itace gabansu ba bata damesu ba
wa,iyazu'billah Allah kashirya
wasu matsatsun kaya tasa wanda yafito da duk wata halittar jikinta wani yalolan mayafi tadauko tasa dukda tasan haisham yahanata Sa mayafi bakamar qarami amma ita batajin zata iyasa hijab ko babban mayafi daganan har kd haba ai qwarar dayawa
kallan sadi tayi sadi bakice nayi kyauba kallanta tayi kinyi kyau sosai wannan in yallabai yagani aidole yabiya wannan kwalliya
wani fari tayi kana tayi hanyar Palo excord din haisham takira guda
zaka kaini gidansu haisham ina fatan kasan gidan gyada mata kai yayi to aje ahada motoci ganinan fito ok yace kana yajuya yatafi dan cika umarninta
😘Ansholly😘
ðŸ˜BAKAR IZAYAðŸ˜
85_90
www.Aishamusa.blogspot.com
*inata ganin saqonki Aunty ta kuma insha Allah typing akai akai kamar yadda kikace ngd da kaunarki mmn affan*
😘ANSHOLLY😘
yanxu dai gidan alhaji hamza yadawo tamkar yadda sukeso kowa nacikin farin ciki dan haisham yadage wurin ganin farin cikin iyayan nashi yadawo
yau kusan satinshi daya amma ko tunanin Nafi bayayi shiyqma manta dawata wai Nafi
yayinda Nafi hankalinta inyayi dubu to atashe yake dan tunda haisham yatafi take tsammanin kiranshi yace mata yasauka amma shiru tamkar an aiki shirwa
safiya nayi dataga shirun yai yawa suka xarce wurin boka ita da kawarta korosu boka yayi bacin yagama yimata fadan baisaida yace karta barshi yaje gidansu ba
amma tabarshi yatafi to shiyanxu ba abinda zai mata sainan gaba danko yayi bazai kamashi ba dan iyayanshi yanzu tsaye suke wurin yimashi addu'a
tagumin datayi tasafke takalli sadi sadi yanxu miye abinyi
abinyi kawai kishirya mubishi chan kd tom waye xai nyna mana gidan wannan bawata matsala bace dan gidansu baxai boyuba kuma ainasan bazai rasa addreshin gidansuba acikin gidan nan hakane
bari naje chan Palo na biyar abedroom dinchan yake ajeye duk wasu mahimman peppers dinsa
batasha wata wahalaba tagano address din gidan malali gida no12 da gudu tasakko sadi nasamo kitashi mutafi a,a Nafi mubari sai gobe mutafi tunda safe kinga dagani harke ba sanin wyrin mykaiba kinga inmukaje zamusha wahala kamin mi isa
keni nama manta ashe duk excord dinshi nanan nasan sunsan gidan kinga bawani batun shan wahala amma abari sai goben hakadai suka zauna suka cigaba da tattaunawar yadda tafiyar zata kasance
alhaji hamxa ne zaune shida iyalinshi to ameen gobe daine zamu rugar jalo washe hakura ameen yayi dan yafi kowa murnar xuwa rugar
dago kai haisham yayi dad mixa kujeyi aruga murmushi yayi namanta lokacin da abun yafaru kai bakanan sai ameen yanzu shekara sha hudu da baruwar abin nan yafara bashi lbr
to danayi alqawari baxanje rugar ba sainan da shekara shabiyar kamar yadda mlm amadu yace saidai akwa nikan dasuka wuce naita mafarkin mlm amadu yanace man nai sayri naje rugarsu na taimakama yarinyar dejih dan tana cikin hadari
to kaji abinda xai kaini rugar tam Allah yakiyaye ni inanan tare da mum dita
ina aitare zamu dakai haisham dan yan uwan mlm amadu basuda mutinci mota goma xamiyi ta sojoji nasan zasu tsora inba hakaba wani na iyasa sandarshi yabigeni haba dad dagaske nake maka haisham
Allah dad da baxanje ba amma yanxu xani
rugar jalo
uwalece kita xunbuda sauri yalwa fito mutafi yalwa dake jiran uwale tundaxo
haba uwale yazaki barni naita zaman jiranki kamar sakara tun dazufa kikaceman xakixo amma sai yanxu mtss tasaki tsaki
kiyi hakuri yalwa aradu mln ne bai fita da wuriba sai yanxu yanxun haka baimasan nafito ba
tashi tayi suka kama hanyar gidan bokanya kirarata suka dingayi sai ita dakanta tadaga masu hannu alamar ya isa hakanan
wani kullin mgn tabata kidamashi da fura kibata tasha kitabbatar tasha to ko daqiqa daya bazata karaba xata tafi bar zahu godiya suka shiga yimata
tsawa tadaka masu banasan godiya kutashi kubace man dagani jiki nabari suka fito uwale saida tatsaya tataka rawa dan tsanin murna
yalwa dariya kawai take mata kai uwale harda rawa barni kawai yalwa nataka ainajima da bakin cikin yarinyar nan yau bokanya takawo man kar shanta gobe iwal haka taxama gawa kai aisainayi rawar daban tabayi ba
tafawa sukai yalwa tace aiyau nikam ina gidanki har dare kana gobe tunda asuba zaki ganni da gaske kike yalwa aradu da gaske nake tunda nadaina zowa kinji nace xanje
a,a amfa naji dadi danko dana haifi maikudi bakije ba
cikin xuciyarta kam chatake duk kigama wannan rawar qafar gobe iwal haka da burina yacika xan chanxaki
*tam fans ko burin uwalan nacika kubiyoni yar mutan katsinawa danji mi gobe xata haifar kaini harna qagara gobe tayi ga zuwansu Nafi 😳 ko hajiya maryam xata amshesu kuwa*
*Ansholly*
ðŸ˜BAKAR IZAYAðŸ˜
105 110
😘Ansholly😘
su Nafi andau hanyar kd tam Allah yasadai hajiya maryam tai maku tarvar arxiki yalwa tunda taqurama hainan ido ko qyaftawa batayi
mlm iro ne yafito a,yalwa kece agidan namu sai yanxu hqnkalinta yadawo ih mlm iro chqne bara yaudai nqyi zumincin daya dade bq asqdqshiba aikowa kinkyauta suduka duk mgnr da sukeyi idanuwansu nakan Hainan wace tasadda kai kasa
ina aminiyar tawane tana dakinta bacci kawai take tun dazu nake tayar da ita taki tashi batama tsayaba mlm iro amsava tayi dqkin uwqle shikuma yawuce gona tunda yanxuba shanun kiwo
bugun qafarta take ke uwale kitashi hakanan harfa rqna tafara fito kokin fasa kashetan ne ai da sauri uwale tabude ido kana tadirko daga kqn gadan inafa yalwa da abunfa nakwana yau inhar Hainan batabar duniyar nanba toni shegiyace
damachan hakanne inji yalwa wani kallo uwale taimata mikike nufi da damachan hqkane ke share kawai kifito aisauri agama dumaman dan gatachan xaune dole uwale tasaki mgnr amma tayi alqawari daga yau ba ita ba yalwa
ba abinda ketashi cikin motar sai karatun Qur'ani qauyika kawai suke wucewa kallan agogo Ameen yayi karfe 7:30 dai dai kallan abban nashi yayi dad har yanxu bamukusa isava munkusa ya akaine nagaji dazama ne murmushi haisham yayi xaman awa daya daribin ne harka,gaji ih wallahi yaya to Allah yasawaqe
Nafi anshigo cikin garin kaduna dan chataima drive"n yayi gudun dabaitaba yiba suna isowa bakin get din sojojin dake tsara get din suka wangale get din dan sunsan motocin wata uwar jiniya da hajiya Maryam taji yasata barin aikin datake tafito
daan tana kitchen itada mai aikinta suna hada breakfast awindow tatsaya tana kallan ikon Allah danko ba afada mataba tasan matar haisham ce duba da motocinshi sannanga excord dinshi ganinda tayi sunkusa isowa yasata barin wurin takoma kitchen Tanamai bakincin auran wannan mata da haisham yayi ita yadda yan uwanta suka bata lbr saitaga kamarma sun boye Mata wani abun dubada kallo daya zakaimata katabbatar
yar barikice cikarkiyarta ma komi yagani ajikinta uho kitchen dintashiga suka cigaba da aiki tana tsamanin jin sallamarsu amma shiru kamar an aiki shirwa kenan bazasuyi ba
suna gamawa uwale tadauko garin mgnin tabarbada ke hainan na am inna xonan tasowa tayi takarbi tuwan da ake mikamata amshi kimaza kicinye to tace kana takoma wurinda tataso
bissimillah tayi tasomaci wadda yanzu tazame mata jiki ko ruwa zatasha sai tayi
uwale da yalwa leqyanta kawai suke suna dry
hmm uwale karfa dariya tazama kuka fa lol
su haisham anshigo rugar jalo lfy Ameen sai wani zare idanu yake yana qarema yan matan ruga kallo aunty mamie dai tace qwalelanka lol
dai dai gidan ardo sukai parking yayinda duk wanda yayi arbadasu saiya maida gida yakulle
dan gani suke kila tashin rugar akazoyi fitowa haisham yayi cikin ixxarshi yayi hanyar masarautar sauran sojojin natake mashi baya shida alhaji hamxa
*kuyi haquri da wannan fans wallahi yau suna mukai shiyasa amma insha Allah gobe zanmaku dayawa ngd da kaunar dakoke nuna man*
😘Ansholly😘
ðŸ˜BAKAR IZAYAðŸ˜
110_115
this page dedicated for Ansholly novels 1&2
😘Ansholly😘
su Nafi koda suka shiga gidan samun wuri sukai suka zauna sai raba ido suke dan palon yahadu duk cikin palon dake cikin gidanta ba wanda yakaishi haduwa
kalle kalle kawai suke batare da sunwani tunanin basu kyauta ba dabasuyi sallama ba
chan yar aiki tafito riqe da wani qatan fliat gabansu tazo ta aje barkanku da zuwa gashi inji hajiya tace kugamaci nakaiku shashan yallaban
cikin yatsina Nafi take kallan habiba yar aiki au ashe kunsan da zuwana aka banxatar dani haka ita hajiyar bazataxo mugaisa ba saidai aturo mana abinci ga mayu ko
kiyi hakuri hajiya itace ta aikoni nakawo maku amma tace ita batada lokacin yara marar tarbiyya irinku dan haka da kungama cin abinci kutashi maza kubar mata palo akaiku part din mijinki dan tanada buqatar palonta
amma kiga farceni ranki shidadi wannan aiken uwar dakina ne wani irin bakin ciki Nafi taji yarifeta amma zatasan tai mata haka tarantse da Allah saita rabata da haisham gaba1 taga qaryar rashin mutinci
tam Nafi ta Allah bataki ba inji my daughter
tashi tsaye tayi ke sadi tashi muje chan maci abincin ai saukima mijin nawa yanada part dinshi yau dasai ankorani
hmm kaji Nafi to basai ki ajiye masu abincin ba shima kiyi xuciya da shi amma ba injini ba inji Mira lol
sallama sukai amsa masu akai kana akabasu ixinin shiga shikanshi ardo saida gabanshi yafadi amma yadake gaisawa sukai amutince
kallan ardo alhaji hamza yayi nasan baka ganeni ba nine hamxa wanda mlm amadu yaba ajiyar nan
ai ardo sai aka aqara fadada fuska Allah sarki aradu ban ganeka ba kayiman kyau baccin kaqara manyanta su ameen yanuna wa innanfa yaranka ne
eh wannan shine babba haisham lokacin da su mlm amadu sukaje shi yana makaranta sai wannan suka iske wato ameen
to Allah shiryasu Amin inji alhaji hamxa kaga nadawo batare danakai lokacin da aka ibar man bako
ai gwara dakazo yanxu dan yarinyar nacikin matsin rayuwa kwanan nanmane naji da sauki nan yahau basu lbrin irin yadda uwale ke ganama hainan bakar ixaya
uwale da yalwa dariya kawai suke tana lomar karshe maikudi dake cikin daki yana bacci ya kurma wani irin ihu da sauri uwale tayi hanyar dakin
daukoshi tayi sai wani shureshure yake alamar dai mutuwa wata uwar kara uwale tasaki wadda tasa makwafta shigowa
jijjiga maikudi take amma rai yayi halinsa sakinshi tayi da sauri yalwa tatareshi wurin hainan tayi wadda ke tsaye taketa zare ido dantasan rugar ba amutuwar Allah da anmutu ance itace wani uban mari taji andauketa dashi wanda yasata ganin star's
kamin tadawo daidai taji anwani jata kanta tabuga abango take jini yafara wanke mata fuska wani irin duhu yaziyarci idanuwanta kasa tatai xata fadi alamar tasume
janta uwale tayi har wurin madahi wuqar da yalwa tasa zata nane takalmanta tadauko cire rigar jikin Hainan tayi wuqar ta axamata bisa baya wani razanan nan ihu tasaka
alhaji hamxa yagoge hawayan da suka xubo mashi shida ameen shikam gogan ko gexau baiyi ba saidai jijiyoyin kanshi dasuka tashi sukai jawur alamun ranshi yagama baci
alhaji hamxa ne yayi mgn nidama nasan mlm amadu ya mutu yadda naketa ganinshi cikin mafarki na kana yana tacewa
nazo nataimaki diyar dije
mlm sule ne dai bansan ya mutuba Allah yajiqan rai Amin inji ardo
haisham ne yayi mgn wanda tun xuwansu bayan da gaisuwar da akai bai qaracewa komiba to koza asamu wanda zai rakamu chan gidansu yarinyar
a,a wannan ba matsala bace tashi kawai muje ni narakaku inji ardo
hanyar gidan mlm iro suka dauka suna gaf da isa gidan sukaji anyi wani raxanan ihu da sauri suka shige gidan lokacin har idanuwan Hainan sunfara xama ja ina uwale ita batama luraba
wukar tadauko zata manna mata afuska dan cikin jikinta nanne kadai bata samata ba yayinda mutane suka fara xarewa ciki kuwa harda yalwa dan yanxu jinine ke fita daga cikin idan hainan
AnshollyðŸ˜BAKAR IZAYAðŸ˜
110_115
this page dedicated for Ansholly novels 1&2
😘Ansholly😘
su Nafi koda suka shiga gidan samun wuri sukai suka zauna sai raba ido suke dan palon yahadu duk cikin palon dake cikin gidanta ba wanda yakaishi haduwa
kalle kalle kawai suke batare da sunwani tunanin basu kyauta ba dabasuyi sallama ba
chan yar aiki tafito riqe da wani qatan fliat gabansu tazo ta aje barkanku da zuwa gashi inji hajiya tace kugamaci nakaiku shashan yallaban
cikin yatsina Nafi take kallan habiba yar aiki au ashe kunsan da zuwana aka banxatar dani haka ita hajiyar bazataxo mugaisa ba saidai aturo mana abinci ga mayu ko
kiyi hakuri hajiya itace ta aikoni nakawo maku amma tace ita batada lokacin yara marar tarbiyya irinku dan haka da kungama cin abinci kutashi maza kubar mata palo akaiku part din mijinki dan tanada buqatar palonta
amma kiga farceni ranki shidadi wannan aiken uwar dakina ne wani irin bakin ciki Nafi taji yarifeta amma zatasan tai mata haka tarantse da Allah saita rabata da haisham gaba1 taga qaryar rashin mutinci
tam Nafi ta Allah bataki ba inji my daughter
tashi tsaye tayi ke sadi tashi muje chan maci abincin ai saukima mijin nawa yanada part dinshi yau dasai ankorani
hmm kaji Nafi to basai ki ajiye masu abincin ba shima kiyi xuciya da shi amma ba injini ba inji Mira lol
sallama sukai amsa masu akai kana akabasu ixinin shiga shikanshi ardo saida gabanshi yafadi amma yadake gaisawa sukai amutince
kallan ardo alhaji hamza yayi nasan baka ganeni ba nine hamxa wanda mlm amadu yaba ajiyar nan
ai ardo sai aka aqara fadada fuska Allah sarki aradu ban ganeka ba kayiman kyau baccin kaqara manyanta su ameen yanuna wa innanfa yaranka ne
eh wannan shine babba haisham lokacin da su mlm amadu sukaje shi yana makaranta sai wannan suka iske wato ameen
to Allah shiryasu Amin inji alhaji hamxa kaga nadawo batare danakai lokacin da aka ibar man