Showing 36001 words to 39000 words out of 46909 words
Chapter 13 - BAKAR IZAYA Complete Book by Ansholy .txt
amma rana daya tak taji tana mata soyayya irinta uwa da da'
alhaji hamza ne yayi magana doctor ina fatan bawata matsala dai
ih alhaji buguwace kawai amma daga yanzu zata iya farkawa akoda yaushe
to alhamdulillah ina dakin da aka maida tane yanzu dai za,a maidata ok
kallansu h maryam tayi haisham kutafi gida kuyi wanka kuci abinci anjima kun dawo
yaso yayi mata musu saidai vazai iyaba haka suka tafi shida ameen amma yaso yatsaya yaga tashin yar matarshi sunanda yasa mata kenan
Ameen ne yadawo dashi daga tunanin da yatafi bro wurin ibar jinin da zafi
murmushi yayimai ba wani zafi bro saidai inga irinku rargwaye haba bro in nine leda biyar zance a,ihba hakadai sukaita lbr har suka isa gidan
wangale masu get akai suka shige suna isa wurin parking yaga motocinshi koba afadaba yasan Nafi ce tazo dasu
wani baqin ciki yaji yataso mashi dan tsanarta yaji tashigarmai axuciya tamkar bai taba santa ba shiyama manta da wata Nafi
tsaki yaja kana yafito daga cikin motar
kallanshi ameen yayi tabbas koba afadaba yasan miyasashi bacin rannan fitowa yayi shima yakama hanyar dakinshi ya yinda haisham har yashige part dinshi
yana cikin tafiya sukai karo da sadi da sauri yadago kanshi dan yana kallan wayane shiyasa
sry yafada yana neman rabata da jikinshi dan zuciyarshi kawai yakai nesa shikadai yasan irin failing dinda yakeji qara
shigewa jikinshi tayi dan taga irin yadda duk yarikice
cikin salansu na yan bariki tafara mgn karkaji komi danka bigeni aini xan baka haquri amma kai qanan haisham ne ko
kai kawai yagyada mata dan tariga data kashe mashi jiki ido takashe mashi muje dakinka kaji wata mgn nan karwani yawuto yagammu
tamkar yace mata a,a amma sai shidan yaqawata mashi ita yakuma tuna yadda yake buqatar mace gashi yasamu abagas
tafiya kawai yayi ita kuma tatake mashi baya
suna shiga dakin tamaida qofa tarife jawoshi tayi tafara kissing dinshi tunyana kauda kai hartayi galaba akanshi nanfa suka fada kogin nadama danko badade ko bajima sai sunyi nadama
Allah kashiryar da dukkan kullihin musilmai
koda yashiga dakin ko kallan inda take baiyiba da sauri tatashi daga inda take hakimce tana kallo rungume shi tayi my haisham sannunka da zuwa
shine kabarni gida kataho kd daka fadaman nan zakazo aida muntaho tare ai iyayanka nawane cikin kissa take mgnr
janyeta yayi daga jikinshi kihada man abinci kamin nayi wanka in'na gama zamuyi wata mgn zata qara mgn yadaga mata hannu yawuce
tabe baki tayi abincin da aka kawo masu na ranane tadauko tajeramai a dining dan basuciba
takoma inda tatashi ttazauna
Ansholly😘
ðŸ˜BAKAR IZAYAðŸ˜
145_150
😘Ansholly😘
wata uwar tsawa haisham yayi wadda tagigita mutanan gidan
da akayi uban mi zakice kinshiga uku tashi tayi wurinshi nizaka cuta haisham kaida iyayanka duka yaushe ka auran har zakayiman kishiya dan Allah kaji qaina nasan
wa innan tsinannun iyayankan su sukayima auran wani wawan mari taji andauketa dashi wanda tunda uwar da ta haifeta ba,atabayi matashiba kamin tadawo taji duka ko ta Ina dukanta yake tamkar
zai kasheta
daqyal alh hamza ya qwaceta ya yinda hainan takudindene bisa hjy maryam dan mugun tsoronshi ne yashigeta
kallan nafi yake cikin tsana zaiyi magana kenan alhj hamza yadakatar dashi kul haisham karka sake kabuda bakinka anan azuciye yajuya yafice daga parlour'n
sadi takama nafi suka fita aparlonta tasauketa yayinda haisham yabar gidan gaba1
kama hainan hjy maryam tayi suka shige daki shima ameen tashi yayi yafice alh hamza kawai akabari aparlon
zaune suke sukadai aparlon ya yinda Nafi keta kuka gaskiya nafi baki kyautaba abinda kikai kinsan dole haisham yadau mataki tunda yanzu bakamar da bane
duk abinda kikai mai yakare cikin kuka Nafi tafara mgn naman tane sadi kinsanni da bakin kishi shiyarife man ido harnayi wannan abun da kuma ganin wace suka aurama haisham din kallo daya zakai mata kasan daga gidan kudi take
nasan tawa taqare tunda haisham ya auro dangin larabawan nan amma wallahi bazan bar mata Shiva har sai inda qarfina yaqare
haba qawata tayama zaki barma wannan yarinyar gwarzan mijinki kallo daya zakimata kisan yarinyace girman jikine kawai da ita dakuma hutinda yahudata
mikewa tsaye tayi bara natafi wurin guy dinchan ba abinda nafi tace mata shiga dakin nafin tayi tasa wata yalolowar rigar bacci tadauko wani shi,umun turare tasa
hijab tadauko tasa nafi taima saida safe kana tadau hanyar dakin ameen bacin taduba taga babu kowa
nocking tayi yes yace dan harga Allah baisan ita bace daure yake da towel dagani yanzu yafito daga wanka
kallanta yake cikin daure fuskar mikikazo yiman adaki kisani abinda nayi ada zuma sharrin zuciyata ne dana shaidan karkiyi tunanin yan"zuma zan iya aikataw
mgnr tsaya mashi tayi amakoshi kallanta yake dan hijabin data sanyo tacire gabaki daya hankqlinshi yatashi dan babu abinda ba,agani ajikinta
daurewa yayi yakuma mgn axafafe nace kifitarman adaki ko bakijine murmushi kawai take aika mashi dashi amma bata motsa daga inda take ba azafafe yayo wurinta dan yafiddata
wani irin kamshin turarene yada keshi wanda lokaci daya sandar girma tatashi wata zafaffeyar sha,awa yaji tataso mashi wanda baisan lokacin daya rungumo sadi ba
nan take suka fada kugin nadama Allah kashiryarda dukkan kullihin musilmai Amin
haisham kam yana fita otel yanufa ya yinda yake nadaman auranshi da nafi to waishi miyarufe mai ido harya auri nafi hakadai yakwanta yanata saqe_saqe aranshi dan yace bazai koma gidanba saida safe dan inya koma gidan komi na iya faruwa
hajiya maryam ce iitada alhj hamza kwance adakinshi suna tattaunawa akan magnar hainan alhj yakamata abar Hainan anan harsaita qara girma dan ina tausayinta gani nake duka yaran kamar kai suka ibo wajan rashin haquri banaso yafarma yar mutane tun yanzu
qara jawota alhj hamza yayi jikinshi to aidama kyan da' yagaji ubanshi kuma ai Hainan agirman jiki ta,isa taba miji hakkinshi kai harma ashekaru dan haka
bazan qwari yarona ba inshi yace abarta
za,abarta amma inbaiceba saiya tafida abinshi damun dawo daga rugarsu ammadai sai anyi biki ko wannan bazan hanaki ba dan zanso duk dangi susanta hakadai sukaita xanta warsu
Hainan kam tunda hjy maryam takaita daki taketa raba idanuwa dan bama mgnr bacci a,idanta dan bata sababa sallama taji abayanta da sauri tajuya
mama sadiya tagani tsaye tana mata murmushi
😘Ansholly😘
ðŸ˜BAKAR IZAYAðŸ˜
150_155
😘Ansholly😘
itama murmushin tayi mata da sauri taje tarungumeta itama rungumarta tayi kana tajata zuwa gado
kinganni nadawo ko my daughter gyada mata kai tayi ya yinda farin ciki fal afuskarta
babansu habib ne yakawoma mahaifinshi ziyara anan garin shiyasa kika ganni shine da mukazo naroqi alfarmar yabarni nazo naganki tundazu ina cikin gidan har dukan da haisham yayima Nafisa duk inanan
dan danan hainan tasha jinin jikinta ita bata maso atuna mata wannan mugun dan dagani zaiyi mugunta tunda kawai hakanan yakama dukan wannan matar dagani kuma bawani laifi tayi mashiba
kuka tasa nidai mama banasan wannan mutunan kice araba auran abani kananshi yanada mugunta duk cikin harshen larabci take mgn
murmushi tayi mata kana itama tafara mgn cikin harshen kinsan mitayi mashi kaita girgiza alamar a,a zagin iyayanshi tayifa ke yanzu aka zagi dad dinki bazaki daki mutum ba
zan dakesu harsai inda qarfina yaqare to kinga dole yadaketa dandai har yanzu baki farajin hausa sosaiba shiyasa bakiji mitayi ba amma nasan indai hausace harsaikin gaji da ita murmushi kawai tayi
bama wannan yakawo niba my daughter nazo naimaki nasiha akan zaman aure dan da andawo daga rugarku anyi biki dakinki zakitafi
hainan kizamar ma mijinki mai sanyi shikuma zai zaman maki kankara kizama mace mai daukar damuwarshi tazama taki karki farin ciki yayinda yake cikin bakin ciki
karki bakin ciki ya yinda yake cikin farin ciki koda baki cikin farin ciki kika ganshi cikin farin ciki to yisauri kisama zuciyarki farin ciki
yazama kin kasance ko yaushe in mijinki yakalleki yana farin ciki karkiza mace mai almubazzaranci yanzune duk abinda nakoya maki zaki amfani dashi
kizama mai kyauta tamasa ashin fida da girki sai ladabi da biyayya kika riqe wannan kadai ya isa yasa mijinki yasoki karkizama mai jayaiya dashi ko fada yake maki kiyi shiru harsai yagama
kana kibashi haquri koda ke keda laifin kibari saikin tarashi sosai kana kiyi mashi mgn ko yaro kike yima haka wallahi saiyayi shakkarki akan ace duk abinda yayi kece zagi kece duka zakiji yana fadama qawayanshi inyayi wani laifi
aidanaje dukana kawai zatai ko taiman fada amma inyasan tarashi kike har tsoran yimaki wani abu yake
kijaraba hakan yar uwa kigani
abu nagaba tsabta hainan kiriqe tsafta dan tsafta cikon addinice karkiyi wasa da ita Hainan dan duk namiji yana santa karki sake kiyi fada da mijinki gaban kishiya koda yai maki bashi haquri agabanta
koda baki da laifi hakan zaisa tarinqa jin tsoranki dan kin zarceta intai maki abu karki nuna kinji haushi kidai daici lokaci kema kirama zatanajin shakkarki
karki fifita kowa akan mijinki bayaga Allah da manzanshi kiriqe salloli biyar hainan da azkar da shafa'i d wutiri kikariqe sallah hainan kingama dacewa duniya wala hira
zage wata qatowar jikka tayi tadauko wata roba babba wadda tana fiddota dakin yaga meda kamshi
miqama hainan tayi humrace wannan mai jawo hankalin maigida gareki tabbas akwai sarqar qiyarda tayima haisham dabai bayi kuma kece
wace zaki fiddashi cikinta kicire duk wani tsoro daga zuciyarki sannu sannu zaki gane abinda nake nufi karki riqasa wannan humrar ako inasai zaki kwanta to duk lokacin da mijinki yatuno d kamshinta duk inda yake saiyazo yaganki yaji kamshinki
kana hankalinshi zai kwanta zan baki no din mai humrar inta qare saiki kirata dan yar adamce kamarki
murmushi hainan tayi mata kawai nanfa taita fiddo abubuwa tana bata wani tabata tasha wani tace saitaje gidan mijinta wata tablet tabata wannan kizo bama haisham alaimu
😘ANSHOLLY😘
ðŸ˜BAKAR IZAYAðŸ˜
155_160
😘Ansholly😘
inkin zuba kigirgiza dan danan zainarke dan baida qarfi wasu fitunanni English wear's ne guda 10 tamiqa mata yaka sance kina kwalliyar wannan agidanki sosai
kamin taqara wata mgn sukaji kiran sallah xaro ido hainan tayi har asuba tayi murmushi mm sadiya tayi dahaka muke cinye lokacinmu
to bara natafi saikuma wani lokaci amma kamin natafi dakwai taimakon danakeso nayi agidan nan
kallanta hainan tayi wane irin taimako mama hannunta kawai taja har suka fita daga cikin dakin kofar dakin ameen suka tsaya da safe hjy maryam zata aikoki nan
karki tsaya nocking kawai kishiga dan qofar abude take ko sallama bance kiyiba kinajina kai tagyada to koma alh hamza zai tambayeki dawa kike mgn da dare dan yaji muryarki karki buyemashi kifada mai komi tun farkon haduwar mu
kuma kibar nisada haisham dan tananne zaku saba sosai tafi nima zantafi Habib nagai sheki
rungumo mm sadiya tayi takama kuka kamin tasaba da kowa dasu tasaba ya yinda kowa yagujeta itace ta dauketa tazamar da ita mutum har take jin itama mutumce kamar kowa
daqyal mama sadiya tasamu hainan takoma cikin gidan dakinta tayi da gudu ya yinda alh hamxa yafito daga nashi dakin cikin mamakin dawa hainan take mgn haka
tun dazu yake jin mgnrta gashi yanzu tawuce tana kuka komawa yayi dakinshj yatada hjy maryam yawuce toilet dan dauro alwala dan wani wuri har anfara assalatu
tana shiga dakinta tafada kan kado tacigaba da kukanta jin anfara assalatu yasata tashi tashiga toilet ta dauro alwala
raka,atainul fijir tafara kana tazauna tafara lazimi sallah dataji ankabra yasa tashi tafara sallah
tana gama tadauko Qur'an tafara karatu cikin zazzaqar muryarta cikin suratul baqara
hjy maryam tadosu qofar dakin dan ganin hainan kotayi sallah karatun dataji anayi yasata tsayawa cak dan duk atunaninta aljannune
bata kawoma ranta hainan zata iya wannan karatun ba dan tasan rugarsu babu wasu masu ilimi duk jahilaine yaushe har zasu iyaba yaro wannan karatun
inma sun bada banda hainan yarinyar da basaso aifa nan jikinta yafara kyarma da sauri tajuya ta koma dakin alhj hamza gado tafada taja blanket talollibe jikinta sai wani karkarwa yake dan harga Allah ta tsora
inda taji dadima sallah datayi tanan kwance har gari yafara haske dan alhj hamza sai yayi sallar walha kana yake dawowa gida hainan rife Qur'anin tayi tamai dashi wurinshi
toilet tashiga tayi wanka tana fitowa ta murza mai tasa abayar da haisham yasayo mata jiya red an black tayi kyau sosai duk da babu abinda tasha fama
fuskarta hanyar kitchen tanufa
habiba kawai ta iske tana surfa wake gayyar da habiban tayi dan tagirme mata da sauri habibar tatashi tana gaida hainan dan jiya hjy maryam ta bafada mata ko ita wacece
kallanta hainan tayi cikin hausarta dabata fita sosai ina Irish yake da hannu tanuna mata wurinta nufa ta ibe dai dai wanda takeso
tadawo taxauna taciga da ferayawa tanaso tayi lbr da habiba amma bata iya hausa sosai ba shiru duka sukayi ya yinda habiba ke yaba baiwar qyan da Allah yaba hainan tabbas yallabai yayi dacen mace maikyau
gata yar masu kudi kuma da ganinta batada girman kai
tundaga harabar gidan yakejin kamshi natashi dagajin abinda ake girkawa zaiyi dadi dan har hade yayu yake
da sauri yai parking motarshi yashige gidan kitchen kawai yanufa ganinta yayi atsaye tajuya baya tanata aikinta batama san da shigowar shiba jin datai habiba na mgn yasata juyowa
rikicewa tayi tarasa natsuwarta tawucin gadi kallanta yake tamkar zai cinyeta yana kitsima abubuwa cikin ranshi habiba naganin haka tabar kitchen din
😘Ansholly😘
ðŸ˜BAKAR IZAYAðŸ˜
140_145
dedicated to arewa Hausa novels📖📖
😘Ansholly😘
azafafe yaqarasa wurinda take maqaro wuyanta yayi ya yinda yafara mgn azafafe
ubanwa yabaki damarar barin dr bashir yariqa kwanan man cikin gida ko dankinga bannan zakisa mgnr bazata zoman ba
wata uwar ajiyar zuciya tasaki ya yinda
idanuwanta sukayo waje dan azavar maqarar dayayi mata amma taji dadi har cikin zuciyarta daya kasance baiji mgnr da sukeba
cikin shaqarkiyar murya tafara mgn kayi haquri my haisham wurin sadi yake zuwa dan yanaso ya maidata ita kuma taqi nibanma San inyazo kwana yakeba tunda ina daki
wani wawan mari yasakar mata karki raina man wayo Nafisa zakisa bansan duk abinda koke kullawa ba wallahi ki kuka da kanki dan saura kadan nabaki mamaki kisan haisham namijine ba mace ba sakinta yayi aqasa tafadi
sadi kam ko motsi kasayi tayi inbanda rawa jikinta ba abinda yake Nafi ce tafara mgn
tabbas akwai wanda haisham yasa duba duk wani motsina kidufa kigani sadi ashigar mata Dr kibarin gidan amma saida aka samu wani shege yaganeshi
numfashi sadi taja shiyasa nabaki shawar tunda yace xaixo yana tayaki kwana karki bari yazu dan dole agane amma kikace lfy lau
ke avar mgnr hakanan karkuma wani yazo yaji munayi noking akayi da sauri nafi tagyara kanta yes tace yar aikice tashigo riqe da warms dukawa tayi har qasa inawuni hajiya
lfy tace mata tana mata wani kallqn raini miye acikin warms dinnan tuwan shinkafa ne sai miyar kubewa
wani wula kantaccen kallo tayi mata kinga nai maki kama da wa inda kecin tuwone kiyi haquri hajiya
ba asan bakici bane shiyasa tsawa tadaka mata dauki kije kimaida ma duk wace ta aikoki dauka tayi zata tafi
dakata taji ance haisham ne yafito cikin jalla biya black daga gani shirin masallaci yayi dan anata kiraye kiraye ajeye habiba
ajeyewa tayi kamar yaddq aka umarceta kana tabada sakwan da aka aikota alhaji yace inkin gama sallah kije parlour hajiya yanasan mgn daku
tamkar tace bata zuwa saidai wasama wuri gareshi dan haisham yana tsaye ya yinda habiba tajoya tatafi
kiyi haquri anka womaki abinda baki iyaci saidai nan bamu saba dacin garin kwakiba shiyasa amma zansa akawo maki dan nasan duk abinda mutum yasabaci tun yana yaro koda yagirma baxai iya dainawa ba
kuma in angama sallah kimaza kije kiranda alhaji ke maki dan nasan ke ba sallar kike yiba yajuya yayi tafiyarshi wani qulolin bakin ciki yatokare Nafi azuciya amma tayi alqawarin nan gaba sai haisham yaraina kanshi
jawo warms din tayi zomuci sadi daga ban yar aikinan yaiman cin kashinnan aida nabani shikenan tarainani
kedai bari ni dan shilana kawai nake tunani gaskiya dana gamacin abincin nan wurinshi zani
a,a sadi kar aje aganoki kibari saimun dawo daga wajan wancen tsohon kana kitafi shiru yabiyo baya
loma kawai suke sakawa
hmmm mlm Nafi keda kikace bakicin tuwo amma yanzu gashi sai saka loma ake inji my daughter lol
parlour suka shiga da batai niyar yin sallama ba amma ganin haisham yasata sallamar wace bataso yinta ba
duk yan gidan suna zaune aparlon ciki harda hainan wace aka sallamo dan doctor yana dubawa yaga bata dawata matsala aka sallamesu amma yace bayan kwana biyu su koma
kujera suka samu suka zauna baccin hatta haisham akan cafet yake zaune kallanda yawatsama nafi ne yasata saukowa sadi ma akabiyo sahu ameen kam tunda yagansu yaduke kai
alh hamza ne yayi gyaran murya kana yacema haisham yabude taro da addu,a
nan yafara jero addu,o'i tamkar balarabe parlon yayi tsit
yana gamawa alhj hamza yafara mgn to alhamdulillah nataraku anan badan komiba sai dan infada maku qaruwar damuka samu wato haisham yayi aure wanda cikinku babu wanda baisani ba
nakiraki ne Nafisa dan nabaki amanar amarya da kaina da sauri tadago dantaga ina amaryar take
kallan parlon take bataga komiba daga hajiya maryam sai wata kyakkyawar yarinya dake gefanta tasha wasu kayan indiawa red tayi bala,in kyau tamkar kasaceta ka gudu dan tsananin kyanta tabbas ko cikin India'wan sai antona kamin asamu mai kyawunta ras gabanta yafadi kardai ace itace matar haisham din
hannu tasa akai tarusa ihu shikenan namutu
😘Ansholly😘ðŸ˜BAKAR IZAYAðŸ˜
165_170
😘Ansholly😘
har kasa taduqa tagyaiyar da h maryam kana tatashi tajawo kujera guda tazauna kana tacema nafi ina kwana lfy kawai tace
abincin tajawo taciga da zubawa my daughter wannan abincin naki yayi dadi dan kinsamu santi waya koya maki murmushi tayi wanda yaqara mata kyau mama takoya man
to bari mugama cin abincin ki vani lbr to tace ya yinda sukaci gaba da cin abinci bawanda yaqara mgn nafi kam zuciyarta tamkar zata fashe tafito sbd tsabar kishi
suna gamawa sukayo parlour wai niyau ina ameen inji h maryam take gaban Nafi yafadi
A hamza ne yayi mgn kirrigani abakine maryam dan yauko masallaci baijeba
kallan hainan h maryam tayi hainan tashi kikirashi tashi tayi ya yinda nafi taji tamkar tariqeta shikenan tasan asirinsu yagama tonuwa
wata zufa taji tana karyo mata duk da sanyin AC dake cikin parlon
yadda mm sadiya tace tayi haka tayi tana tura qofar dakin ameen ne da sadi sunata aikata masha,arsu babu wanda hankalinshi ke jikinshi
da sauri hainan tafito jikinta narawa tana tunanin miye haka suke aikatawa da sauri takoma parlo jikinta naqyarma
lfy hainan inji mummy hanyar dakin kawai take nunawa da Sauri A hamza yayi hanyar dakin Ameen yayinda h maryam tatake mashi baya
shima haisham tashi yayi yabisu yayinda