Showing 45001 words to 46909 words out of 46909 words
Chapter 16 - BAKAR IZAYA Complete Book by Ansholy .txt
dan taga uwar wahalar da sukasha
itada mijinta wurin daukota Allah dai yabi yata.......
hainan kam takasa tashi tana nan zaune. jikin dije uwa mai dadi inji h maryam murmushi A hamza yayi kana yabar dakin....
tashi kije ki wanka hadixa kifito kigaisa da yan uwana dana alhaji amma nace masu daga makka kuke.....
da sauri tadago takalli h maryam insuka ganefa naji ance harda yan rugarmu sunzo fa..
karkiji komi bazasu taba gane waba dan kinyi kama da larabawan yan rugarku kuma part dinsu daban ko Hainan basu shiga safgarta yarsu kawai suka dauka....
murmushi mai ciwo dije tasaki tabbas yarta taga rayuwa amma tayi alqawari insha Allahu Hainan sai tazama abinsu arugarsu kallan akwatinta tayi wanda ke cike da kaya da gwala gwalai dan mm sadiya......
bata baro mata komiba duk kayan sawarta saida tadauko mata kudine kawai bata dauko ba danba iri daya bane danamu tashitai tashiga toilet.....
fita h maryam tayi wurin yan uwanta kutashi muha dama baqowar mu abinci....
kallanta sukai amama kance wace baqowa kuma? kuyi haquri ban fada makuba mamarsu hainan ce tazo ashe tun dazu ta iso amma alhaji yaqi gayaman
to ta ina tashigo ne taqofar baya Ameen yashigo da ita mutum biyu suka tashi suka nifi kitchen ya'yan h abida nabila d fadila wadda take san hada kawance da Hainan...
cikin minti goma sun hada daning basu jima dazama ba wata mata tafito hanninta riqe dawata budurwar diya babu abinda zai hanaka kiranta matar sarki.....
daga ita har yar baza kaso
kauda idanka daga kallan wannan baiwar uban gijinba tabbas sun hadu duk wanda ya kallesu
dole yaqara.....
gawasu iyayan gwala gwalai sunsha tundaga fuskarsu suke qyalle har qafafu wansu ...
nikaina saida naqara bude😳idona sana nagane ashe Hainan ce da dije lol
wata irin girmamawa yan uwan A hamza dana h maryam suka kama bata ita kuma amutunce take gaisawa dasu tabirgesu ganin batada girman kai
yaune yakama ranar dinner sai shirye shirye ake haisam ma yazo da abokanshi dirar yamma sukayi
Ansholly😘ðŸ˜BAKAR IZAYAðŸ˜
215_220
FANTASTIC STARS WRITERS
🌺F S W🌺
*kuyi hqr fans zan taqaita makushi dukda ba haka nasoba amma banso har azumi yazo ban idashiba inkuma kuna ganin nabarshi sai bayan sallah in Allah yakaimu zaku iya yiman mgn*ngd d kaunar dakuke nuna man..
😘ANSHOLLY😘
biki yayi biki dan angwaye d amare sunyi kyau bana wasaba duk da kaya iri daya sukasa kala kadaice tabam banta....
ya yinda Hainan akai mata kwalliyar blue ga gwala gwalai tasha sai walainiya takeyi....
matar Ameen kuma akai mata kwalliyar red sunyi kyau bana wasaba saidai kallo 1 zakai masu kasan Hainan tazarce akomi....
danko iya gwala gwalan dqke wali ajikinta abin kallone, dijema ba,abarta abayaba saida tacuyo kwalliyarta tamkar sarauniya dan yan rugarsu babu wanda yaganeta.....
chasu kawai akeyi ya yinda naga naira na kuka dan zubata kawai ake tamkar babu gobe...
hmmm kudi kenan nima baridai nazo nayi zuciya nayisu ko hurairayabo tadaina daga man kai lol..
can nahango yan Ansholly novels suna kwasar shoki girgiza kai kawai nayi dan abin yafi qarfina..
ina matsawa naga yan ansholly fans2 sun wani cakare mamaki ne yakamani dan bansan ya akai sojojin nan marsa fara,a suka barsu suka shigoba nanfa suka fadaman ai London girl ce tayi masu jagora...
can nagano yan fantastic stars writers nata wawasun abinci dankowa da laidarshi mmn shukra naga tanabi table table tana daukar abinci da mutane suka rage saita juye alaida matsawa nai kusada ita...
kidaiyi ahankali kar sojojin suyi out dake murmushi tayi tace ai Hainan yar uwatace da sauri nabar wurin dan inagani tawurin sarkin aljannu suka hada lol.....
ina matsawa naga mmn khairat da rahamatullah suna danbe akan abinci aibanma tsayaba nawuce dan bazan iyayi masu mgn ba kar,aga tare muke lol.......
taro yayi taro anci ansha an chashe anzubda naira..
duk wanda yakalli ango haisham yasan yana cikin farin ciki dan wata soyayyar Hainan ceke fisgarshi danko kadan bayaso tamatsa daga jikinshi kamshinta nafirgitashi
nafi kam bata samu zuwa ba tanacan kishi nacinta tamkar zuciyarta tabuga nikam nafiso tabuga dan musha gumba....😀
kqrfe 1am dai dai suka tashi ya yinda Ameen yawuce da matarshi haisham kuma sai gobe zasu daga birnin tarayya
suna isa tabude marfin mota tafita dan wani irin bacci takeji murmushi yayi tabbas akwai sauran aiki agabanshi har yanzu yqna ganin Hainan bata fara sanshiba......
amma wannan bada muwa bace shiya san dole zata soshi da sannu murmushi ya kumayi ya yinda escort dinshi yabude mai mota yafita.....
yana shiga Palo ya,iske Nafi zaune tabuga tagumi tausayinta yaji har azuciyarshi tabbas yasan bai kyauta mataba dqn yashiga hakkinta sosai yasanta dazafin sha,awa....
amma tunda tazo kd bai kusan cetaba qarasawa wurinta yayi jawo hannunta yayi dagakan fuskarta ashema kuka take....
goge mata hawayan yashigayi kukan mii kike Nafi banaso kinji plz kidaina fadawa tayi jikinshi qara rungumoshi tayi kana tasa kukan kissa my haisham Sam yanzu vaka damu daniba....
baccin kariga da kasaba man dajin dumin jikinka nasan yanzu zaka gujeni tunda kasamu yar18 duk atunaninta Hainan takai18,
murmushi yayi Nafi kenan kisani wurin Hainan daban azuciya hakama nqki daban...
qara shiga tayi jikinshi ngd my haisham cikin kissa tafara mgn wadda dole kadauka har azuciyarta hakane...
my haisham ina tausayin yqrinyarnan wallahi danni yanzu akanwata nadauketa...
baiwar Allah yarinya qarama da ita ace tana dauke da HIV....
jijiyoyin jikinshine suka tsaya cak dan tatabo mashi inda yake mashi qaiqayi dan yasan yacuci hainan vakadan ba shiyasa yai alqawarin bata farin ciki insha Allah......
nan yahau bata lbrn yadda ake taji haushi danhar afuskarta saida tanuna tabbas daba dan haka tafaru ba dayanzu itakadai keda haisham mtss taja tsaki.....
kallanta yayi ya akaine inajin wasu hakanan sukai karatun batare dasun san mi suka karantaba inba hakaba su ibi jini har susanya ma wata basusan yana dauke da aids ba.....
murmushi kawaiyai kana yajata suka tafi daki saida yayi wanka kana suka lula duniyar ma,aura
safiya nayi wurin10am suka lula binnin taraiya Hainan tasha kuka daqyal aka turata mota dan riqe dije tayi wai babu inda zata....
dan akwana biyun datai da dije tasamu gata bana wasaba saida taji inama da mahaifiyarta tarayu bada mlm iro ba lokacin tasan tabbas uwa nada dadi wanda yarasata dole yayi kuka...ðŸ˜
ba atai da kowaba sai fadila diyar h abida tadai rantse saitayi qawance da Hainan duk da tagirmi Hainan din taci kuma Sa,a hainan din ta,amsheta...
sun sauka abuja lfy yayinda kowa yasauka da qodirinshi Hainan tasauka da qodirin san kyauta tama mijinta tamkar yadda mahaifiyarta ta umarceta.....
shikuma haisham d zuciya daya yasauka dansan yima matanshin adalci saimuce Allah yabashi iko
itako Nafi da kudirin kai haisham wurin boka maigani har hanji tausaka
tam nidai nace Allah yacikama kowa kudirinshi na alkhari
Ansholly😘ðŸ˜Bakar izayaðŸ˜
END
230-235
Am sry am sry zanyi shorting novel dinnan dan nikaina naqagara nagama shi ina godiya gareku masoyana
Ansholly💋
Cikin takun isa hainan taqarasa wurin Nafi sana tafara magana cikin isa...
Tabbas nafi kin iya hada plan to amma kisani ni awurina bazai yi wani tasiriba dan nasan komi game dake....
Yanzu wanda kike cutama zai sani kuma insha Allah daga yau karshanki yazo kuma ni bazan iya zama dawata ba awurin haisham dina dan nafiki kishinshi amma ni bazan iya yima mutum sharriba duk sanda nake mashi kuma sabida Allah nake
Sanshi badan wani abu nashiba
Maganar da hainan tayi tasa nafi zama dajin wani matsanancin buguwar zuciya...
Murmushi hainan tasaki ganin yadda tarazana nafi yanaga hankalinki yatashi nafisa ba yanzu yakamata hankalinki yatashiba sai nanda second 3 bata refe bakiba....
Saiga boka maigani har hanji ya baiyana gabansu amma duk suffarshi tayi muni dan ko ina ajikinshi doyi yake
Arazane nafi tatashi tsaye arikice bakinta na rawa boka tace cikin rawar murya da sauri haisham yamiqe tsaye yayi wurin....
Har tsikar jikinshi ke tashi jawota yayi daqarfi Ina kikasan wannan mashirikin mutunan wata mahaukaciyar dariya boka yasa kana yakama kuka kamar kukan jaki
Inni mushirikine matar kafa itace babbar mushirika yanzu haka zuwa nai natafi da ita muqarasa rayuwarmu atare dan duk abinda yafaru dani kece kikasa sanadin kine nakoma haka
Kece sila dan haka yanzu zamu tafi tare kiqarasa rayuwarki da wankin dattina da fitsari da kashi da wata mahaukaciyar dariya yakyalkyace
Wata mahaukaciyar tsawa haisham yayi mashi wadda tasashi gimtse dariyarshi...
Wadda tayi dai dai da sallamar mama sadiya dagudu hainan tayi wajanta ta rungumeta
Itama rungumeta tayi tana Murmushi qarasowa parlour"n sukai boka naganinta jikinshi yakama qyarma..
Wani kallo mm sadiya tayi mashi wanda yasashi duqawa haisham kam arude yake dan ganin abun yake tamkar almara...
Zauna haisham inji mm sadiya babu wani sukuni atare dashi yazauna fadila ma wace tafito tun dazu itama samun wuri tayi ta zauna
Inaso kafara basu lbrn abinda kuka aikata baima bari tarife bakiba yafara magana....
Nan yazaiyane masu komi batare daya rageba kana kuma nafi bata aureka ba dan tana sanka saidai dantaci dukiyarka.....
Kan nafi haisham yayi saida yai mata shegen duka kana yakyaleta babu wanda yayi qoqarin hanashi dakinshi yanufa....
Nafi naganin haka tayi waje dajan ciki dan tasan bindiga yaje daukowa wani raza nannan qara datajine yasata takewa da qafa fuwanta danko tasan koba afadaba bokane ya halbe aguje tabar falfajiyar gidan dan tasan kanta zai dawo.....
Kayi dai dai haisham dan wannan azzaliman hukuncinsu kenan kamin tarife baki gawar boka tabace bat tamkar bata wanzu wurinba....
Da sauri haisham yadago yana kallan mm sadiya Murmushi tayi mashi karka damu daganin wannan aljannun dasuke mashi aikine suka daukeshi....
Dan dama sunyi dashi inhar ya mutu to suza su dauki gawarshi kuma ya amince....
Sai lokacin su hainan suka saki juna jin babu gawar bokan aparlon dan tunda haisham yadana mashi bindiga suka rungume juna ita da fadila.....
Nan mm sadiya tayi masu nasiha sosai akan kulada addini da kuma yima miji biyayya da kuma hakkin mata akan mijinta sun mata godiya sosai data tashi tafiya....
Tareda addu'oi dan babu abinda zasuyi mata daya wuce wannan dan mm sadiya tazame masu jinin jiki...
Aranar haisham yayi buking jirgi dan yace banan zasuyi amarciba shida yar matarshi gobe zasu daga zuwa England....
Bataliyar sojoji yakaima doc bash amma saiya iske bashi nan asbitin gashi yasake gida kuma baisan gidan da yasake ba dole yayi haquri har zuwa ranar dazai zo office...
Nafi kam tunda tafara gudu bata tsaya ko inaba sai gidan bash wanda ta chanza masa gidan babu motsin kowa hakan bai da metaba dan tasan baizama dole dama ta iskeshi ba....
Amma ga mamakinta motarshi nanan ga sauti yana tashi ahankali shiga kawai tayi abinda ta iske yayi matukar raza nata
Bash ne da sadi suketa aikata masha arsu komawa tayi dabaya baya tadauko wani qatan qarfe wanda tayi katari dashi bakin get....
Saukarshi kawai yaji saman kwanyarshi wata raza nanniyar qara yasaki atake kanshi ya fashe jini yafara zuba....
Ihu sadi tasaki ganin yadda nafi tayima bash rauni kamin tayi wani yinkuri aljani dankun dala yabaiyana ganinsa ya bala'in raza nasu bakamar nafi dan tasan rayuwarta tazo qarshe....
Durkushewa tayi tafashe da kuka kayiman rai dankun dala nayi alqawarin baka duk abinda kakesu....
Kuka yasa marar dadin sauraro kana yasa wata uwar dariya daure fuska yayi babu magana bakomi yafara tsotse jinin bash....
Nanda nan su nafi suka rude hanyar qofa sukayi amma sunyi sunyi subude sunkasa yana gama tsotse jinin yasa keshe yayo wurinsu
Nanfa suka saka kuka gashi babu wanda ya iya wata addu'a acikinsu sama suka farayi chan sadi tahau karkarwa yan second ne kadan yasake ta fatarta tayi wane fayau alamar babu jini ajikinta
wata uwar qara nafi tasaki ganinsu sadi kwance babu jini ko dis ajikinsu yanzu kuma tasan kanta zai dawo inama ita yafara kashewa dadai ganin wannan bala'in
Kuka take tamkar ranta zai fita amma ina tuni yagama da ita sai kuma wasu badai suba karshen su nafi kenan saikuma uwale
😘ANSHOLLY😘