Showing 24001 words to 27000 words out of 46909 words
Chapter 9 - BAKAR IZAYA Complete Book by Ansholy .txt
kashe take
yayinda Nafi nachan na milkinta dan tazama itace mijin shine matar su Dr bash likkafa taci gaba
rugar jalo
wata uwar ashar tasa wace tafirgita hainan zonan dan ubanki kigayaman miye arigarki
salati uwale tasaki bayan tajayo Hainan ta ida tube mata rigar
nina shiga ukku uwale yanxu yarinyar nan harkin girma ammaba masun suni
hmmm kajiki uwale ke kamarba saida kika kai shekara20 kana kikai auran ba inji my daughter Lol
kamin taqara wata mgn mlm iro yashigo lfy uwale tunchan nakejin haya niyarki
kaidai bari mlm wai hainan hartaga hannunta amma
ba masunsine kuda yake wama zayace zai aureta taje takashe banxa
yaudai mlm iro yace bari yataba uwale
kallanta yayi yana murmushi uwale bakisan har shekara20 anakaiwa ba
batace mashi komiba tajuya tashige dakinta dan tasan mgn yaga yamata
yayinda yajuyo wurin Hainan yadaka mata tsawa ubanmi akai kika tsaya kina kallona da sauri tasadda kanta kasa tadauki rigarta tasa
tafita daga gidan gidan yaha tashiga tadauki tulo tatafi rafi tana xowa daidai kangon taga yazama gida maikyau wanda bata taba ganin irinshi ba da sauri tashige cikin gidan
😘Ansholly😘
😭BAKAR IZAYA😭
57_58
😘ANSHOLLY😘
haisham ne yafito sanye da jallabiya palon yakarasu inda ya iske kananshi Ameen da alhajinsu sunata lbr
shima wuri yasamu yaxauna kana yagaida mahaifin nashi cikin farin ciki ya amsa
Ameen ne yagaiyar dashi yaya anxo lfy
lfy kawai yace mashi dan yasan halin Ameen inhar yabiye mashi to yanxu xaici gabada zaulayarshi
duk da daura fuskar dayayi baisa Amern qyaleshi ba
yayana inadaiji yau allurar sojojin tamutsa naga sai wani cin mgni kake kuma
kamin yayi wata mgn haisham yakatse shi jeka dauko man abinci daga saman dining kakawo manshi nan
hajiya maryam ce dake fitowa daga dakinta tace aigwara daka turashi dauko abincin nan inba haka duk saiya cika maka kunnuwa da surutunshi
dariya sukai dan gidan kowa yasan surutun Ameen gashidai yashiga 22years amma baibar abin yaraba kodan yana ganinshi autane
nandai suka zauna anata lbrn duniya
chan alhaji hamxa yayi gyaran murya kana yafara mgn
haisham kaimana laifin da banyi tunanin ko Ameenulah xai iyashibs to amma danai wani tunanin sainaga haka Allah yahukunta domin aure rai gareshi amma duk da haka nahaneka da saurin saki
sakinma wanda Allah bayaso wato saki ukku duk abinda mace xataima karka qara hukunci da Saki kajini ko
insha Allahu Abba zan kiyaye to alhamdulillahi saika gayaman wacece wadda kakesan dan bana fatan kakai sati dayaba mata amma kasani inbata da tarbiyya baxan bari ka aureta bs
ko dar haisham baijiba dan yasan nafinshi tanada tarbiyya shi tun daxu daya kerata yace sun sauka har yanxuma baikara kiranta ba
mgnr abbanshi tadawo dashi daga tunanin sahibarshi kai mike saurare kayi mana shiru
lbrn da Nafi tabashi shiyabasu batare daya rage komiba
shiru yabiyo baya saida aka kusan 5min kana alhaji hamza yayi mgn to Allah yatabbatar mana da alkairi jibi in Allah yakaimu zanje sulajer nayi binkice kamar yada addini yace
kana yada dawo da kallansh wajan matarshi dan yaji batace komiba
yanaji kinyi shiru maryam to mixance alhaji sabida Allah haisham yarasa inda zaije naiman aure sai akauye bama wannan ba ni yarinyar bata kwanta manba duk da banganta
haba maryam baidace kice hakaba kedai kiyi mai addu'a Allah yasa yazame mai alkairi dan koni banji yariyan tayimanba amma ita mgnr aure intataho Allah akebarma xabi
su haisham din yakalla tashi kuwuce kuma adunga addu'a akan Allah yai zabi na alkairi
Amin sukace
kana yatashi yawuce part dinshi danji yake dazai iya haquri da Nafi dayayi tunda iyayanshi basuso saidai baxai iyaba
yana shiga ya dauko wayarshi yakira Nafi
*bayan kwana biyu*
angyara gidansu Nafi yayi kyau sosai dan tasakarma masu ginin kudi shiyasa saikai mata aiki da sauri
har sundawo tamkar bagidan ba
alhaji hamza yazo sulaja yayi binkice amma baisamu wani bad news ba dan Nafi tasayesu da kudi sai wurin mutum daya yaji baki yachanxa wanda yace mashi itace tai silar kashe ubanta kana tatafi yawan karuwanci
duk da mgnr wannan dan tsoho tayi tasiri xuciyar alhaji hamza amma saiya barta dan shikadene yabada wannan shedar saiyai la akari da mutanan dasukaita yaban halinta
anxu anyi gaisuwar aure kana suka roqi alfarmar sunaso ayi biki nanda sati daya kuma basusan komi na amarya
waliyan amarya sun yarda dan dama sungama mgn da nafin
*biki wan shagali*
ango yazubarda naira wanda shikanshi baisan nawa yakashe ba dan hatta kayan gidanshi saida aka kwashe aka zuba komi sabo
anyi chasu kala kala inda duk kayan amarya yan bariki ne sadi ma an aje auren karya agefe ankama samari
shidai haisham kallan ikon Allah kawai yake sai yanxu wani shashe na zuciyarshi yake hango mashi illar Nafi domin duk wanda yai mata kallo daya yaga tantiriyar yar bariki to shida miyasa bai gani ba sai yanxu
wani bangare na zuciyarshi yace sanda kake mata
tabbas yaga irin kallan da yan uwanshi kemata yasan dasun koma zasu faraba hajiyarshi lbrn yar barikice ya auro
ga Ameen ma duk party dinda akai daya yaje tunda yaje baisake zowa ba
miyasa yafara dana sani tunyanxu wanda yau yaci ace yana cikin farin ciki
juyawa yayi saman bed din turo qofar akayi ahankali Nafi ce gotashi cikin wata arniyar sleeping dress wace da ita dababu ita duk dayace
wata irin tsanarta haisham yaji takowa tayi tazo kusa dashi kamshin turaranta daya shaka yasashi rungumota dan wani santa yaji sb azuciyarshi nan suka cigaba da aikama juna sakonni
duk qwarewar haisham a romance saiyaji Nafi tazartashi abubuwan datake mashi har sunwuce tunaninshi remote yalatsa take hasken dakin yamutu
tom nima nace asuba tagari birgediya
*Ansholly*
😭BAKAR IZAYA😭
64_65
this pg.for mmn zee an mmn fatee tnx for du,a
😘ANSHOLLY😘
dariya mm sadiya take sosai yayinda habib yafita yai alamar kamar sannan yashigo
kallan hainan yayi yaga yadda tatsure take wata dariya tazo mashi amma saiya dake
qarasawa yayi dai dai inda sukeyayi nunawa yayi tamkar baisan abinda yafaruba mm miyasa ki dariya harara tadalla mai kana tace bansani ba
hainan kuwa tunda taga Habib tamiqe tsaye tana qare mashi kallo daya ba kyanshi dan bata taba ganin kyakkyawa kamar shiba
kallanshi take ko kyaftawa batayi juyowa yayi yai mata murmushi dan dagashi har mm sadiya sunga irin kallan datake mai
itama murmushin tayi mai yayinda takalli mm sadiya tace mama wannan mai kyan dankine gyada mata Kai tayi alamar eh
wurinshi hainan tataho kai yayana ne shima gyada mata kai yayi to ina babanmu yayi tafiya yace da ita to inya dawo zai daukeni
eh yace mata nandai taita tambayar shi shikuma yana bata amsa murmushi kawai mm sadiya keyi dan tana ganin shirman hainan yanxufa tagama kukan
kar ayanke mata kai amma gashi harta manta yaro yarone
kallansu tayi kana tace diyata zonan ba wata gardama tataho qasa tazauna
Habib bamu wuri tashi yayi yafita kallan Hainan tayi kana tafara mgn yanxu kin yarda damu kinsan baxan iya cere maki kaiba gyada kai tayi
to karki kuma irin wannan tunanin kinji to tace
kinaso nadinga koya maki karatu cikin murna ta amsa duk da batasan wane irin karatu ba
to yanxu xamu fara kallanta hainan tayi to mama ke baki baccine kamarni eh tace mata kana tajawo wani lttf da br
tafara rbt kallanta kawai hainan take dan tagama burgeta chan komi tatuna tatashi da sauri zata fita
ina zaki taji amfada juyowa tayi takalli mm sadiya amma tamkarba ita tayi mgnr ba ruwan dana ibo zankai dawo kizauna
anriga da ankai tanajin bata iyayi mata musu haka tadawo tazauna amma xuciyarta cike take fal da tsoro dan tasan inhar gari yawaye Allah kadaine xai amsheta wurin uwale ABCD tarubuta mata
mika mata tayi kana tacigaba da koya mata kamin safe ta iya har rubutawa take da kanta ko mama tayaba mata da qoqarinta
saita koma matasu alifun ba un haka taitayi saidai dan lokaci ta dago takallit mm sadiya
murmushi kawai take mata dan tasan tanaso taje gidane jeki kimaza kidawo
ajiye littafin tayi tafita da gudu dan tsoranta Allah tsoranta uwale amma tana zuwa gidan ta iske angama komi kuma tasan uwale bazata yiba tana cikin wannan tunanin uwale tafito adaki
wata irin tsawa tadaka mata dan ubanki mikike man cikin gida banace maki dakin gama aikin dakike ba kina fita kiban wuri
batace mata komiba tajuya tafita duk saida tabiya sauran gida jan taga duk ammasu komi kana takoma gidan mm sadiya isketa tayi tana sallah
itama tanaso tayi amma batasan ina xatayi alwala ba xama tayi har tagama inda hainan taqura mata ido tana kallon duk yadda yatake
saida tagama addu'oin ta kana tatashi kallan hainan tayi harkin dawo eh tace
kana tace ngd
bakomi ya'ta daga yanzu ba inda xaki kuma fita har sainan dawani lokaci yayanki ya dauko maki wace xata dunga yin aikinsu uwale batare dasun san bake baceba koba kisan kiyi karatu irin najiya
inaso tace kana tace ngd babu gdy tsaka nunmu kinji 'yata to tace
kana tace mama inane wurin alwala nayi sallah
Hainan aike yau baxakiyi sallah ba duk sadda jini yaxo maki inhar bana cuta bane to baxa kiyisallah ba harsai yatafi kinyi wanka kin gane kai tagyada mata to yanxu tashi mutafi nai maki wanka
kunya hainan taji tasunne kai dan ko jiya taji kunyar wankan datai mata
murmushi tayi kunya kikeji dan karnaga breast din naki qara sunkuyar dakai tayi danko batasan mitace ba
to tunda kunyata kikeji tafi kiyi wankqnki ga bayin chan da sauri tadaga kai dantaga inda tanuna mata inda tashiga jiyane
Ashe bayine niban saniba to amma bayinsu maikyau dariya tayi kana tatashi tafara cire kayan jikinta
pant kadai tabari
towel mama Tamika mata kallanshi taitayi dan batasan mixatai dashiba daura taji ance mata daurawa tayi to jeki kiyi wankan
dariya tayi aiban iyaba mama kiyi hqr kikoya man yau jibi sainayi da kaina
to mije amma anjima xaki qara wani dan anaso mace tana wanka sau ukku ko hudu kinjine eh tace ya yinda suka shiga toilet din
😘Ansholly😘
😭BAKAR IZAYA😭
62_63
*sadaukarwa gareka bawan Allah dukda bansan sunanka ba amma nasan kai masoyin bakar izaya ne sbd kuma nayi wannan typing din Mira an daughter*
😘ANSHOLLY😘
ahankali take tafi cikin gidan harta jiyo magana kasa kasa inda taji mgnr nan tanufa
tura kai tayi cikin dakin wani irin ihu tasaki
da sauri mama sadiya tadafa wanda nima banga daga inda tafito ba wani ihun zatasa saita rife mata baki ishiru nice miyasaki jin tsoro
bango take nunawa dariya mama sadiya tasa to nan miya baki tsoro aciki
cikin tsoro take mgn idanuwanta aremtse to miyasa wa innan mutanan suke asama ni kice sutafi bana sansu
wurin TV taje takashe to bude idanki suntafi
ahankali tabude kana tafara bin dakin da kallo
takalli nan takalli chan haka taita juya wuyanta tamkar xai kare
mama sadiya natsaye batace mata komiba saida tagama kallache kallacenta kana taduka har kasa ta gaiyarda mama sadiy
murmushi tayi mata kana tace ida shigowa kinji ya' ta kinje kintsaya abakin qofa takowa take ahankali kanta nakasa dan abinda taji tana takawa shiya dauke mata hankali
wani ihun takuma jin tataka wani abu mai laushi da sauri taja dabaya tafita gidan da gudu bata zame ko inaba sai rafi wata ajiyar zuciya tasaki
aradu nakusa kai kaina makasa inajin wannan matar wace take yanke kan mutanece shiyasa take da tsafi duk gidanta kayan tsafine daga kaga mutum yana magn asama sai kaji kana taka wani abu da sauri talaloba kanta jin yana nan yasata tayi dariya
tulunta tadauka Wanda dama bata ajeyeshi ba yana hannunta duk abinda yafaru
mama sadiya ce tsaye tanata murmushi dan Hainan tabata dariya wani kyakkyawan saurayine yafito daga wani daki sai dariya yake
mama zakisha famafa da wannan yarinyar akwai qauyanci sosai awurin kijibafa wai tv takejima tsoro taji laushin cafet ta gudu kinsan
Allah mama zakisha fama sosai murmushi tayi mai ga dukan alama tafisan tayi murmushi akan dariya
insha Allah habibillah kamin nanda lokacin auranta saita san duk abinda nakeso tasani
😳tofa fans hainan din xatayi aure bamu saniba dole nacigaba dabin mama sadiya dan najiyo maku mitake nifi😏
dariyar yakuma kana yace mama bari naje nasata shigo cikin gidan dan bangaji da dariyar ba
Hainan dauke da ruwa atulu har sauri take qarawa dankar mama sadiya tafito taganta saimi tana zowa daidai qofar gidan taji ita sotake tashiga
ahankali take tafiya cikin gidan ya yinda habibillah ke take mata baya batare data saniba
samun wuri tayi ajiye tulun kana tanifi wani daki dan tace baxata koma wanchan ba
turawa tayi ahankali gadone kadai sai sif to tasan gado shiyasa bata wani damuba duk da yafina uwale kyau sosai wurin sif din tanufa saida tagama bude budanta
harzata juya saita hango wata qofa chan gefe cikin xuciyarta ko jitake inama tun daxu wannan dakin tashigo shidai habibillah binta kawai yake
tana budewa ta tura kai tashige kallanshi kawai take afili take magn wannan dakin yafi wanchan kyau haka dai taketa sorutanta tana tabe tabe harta murdo wani abu
aiko ruwa suka fara xuba ihu tasaki kana tasa kuka aradu baxan kara shigo maku dakiba dan Allah karku yanke man kai natuba ihu kawai take saita kara daga ido tahango Shaw war saitasa wani ihun
haka taketa kuka tana roqun karsu cire mata kai
shi kuma habib yana daga gefe sai dariya yake mata ranqwashi yaji aka da sauri yagimtse dariyar shi
mama sadiya ce cikin bayin tashiga kashe shawar tayi kana tadaga hainan tafito da ita
kalanta hainan tayi cikin rudani mama dan Allah kiyi haquri aradu nagama shigowa dama kekice nashigo dan Allah kiyi haquri karki yanke man kai
aradu shaka daine dani inkika yanke bansan inda xan samu wani ba duk da dariya ba abin yinta bace yaudai tadara dan yadda taga hainan na mgn tamkar taga wuqar yanke kantan agabanta
page nan nakune my daughter keda Mira danku ukku nayi wannan page
😘Ansholly😘
😭BAKAR IZAYA😭
65_66
www.Aishamusa.blog.com
😘ANSHOLLY😘
bayan sunshiga toilet din mm sadiya taci gaba dakoya mata yadda ake amfani da abubuwan ciki brush tadauko kana tamatsa toothpaste mikoma hainan tayi amshi
bata amsa ba saima tayi tsaye tana kallanta dan tana tunanin mixatai dashi
hakan da mm sadiya taganine yasata itama dauko brush miqa mata tayi amshi kiyi duk abinda kikaga nayi
ba musu ta amsa yadda taga mm sadiya tayi itama haka tayi bakinta sai jini yake amma saida tasata tatisa kusan so biyar haka taitayi har jinin yadan rage xuba kana tace to barshi haka amma kullin xakinayi sau biyar arana kinji ko eh
wanka tai mata sosai dan har gashinta tawanke mata wanda dattinshi tamkar abula take kwana zata iya cewa tunda takeba ataba wanke mata gashiba ko akitsashi
mm sadiya tasaba gashin yafi sau goma kana taga yafara fita shekara shabiyu ace ba ataba wanke abuba aidole yayi datti
shima jikinta saida tasabashi sosai saigashi har wani kyau taqara 😁fans kunga hainan kuwa tamkar ba itaba lol
saida taimata tas kana tanadota cikin towel tamkar jinjira kwalliya tayi mata kana tadauko kayan indiawa masu shegen kyau riga da wando tabata tasa
wow beauty tsarki yatabbata ga ubangijin dayayi wannan halitta inji Habib wanda yashigo dai dai lokacin data gamasa kayan ita kanta mm sadiya baki tasaki tana kallan hainan dan tayi kyau sosai waima yanxu kenan inaga nan gaba
wurin habib tayi yaya ina kwana kin tashi lfy beauty kinga kyan dakikai kigode ma Allah beauty nasan ko cikin jinsunmu sai antona kamin asamu mai irin kyawanki ke aljan
mm sadiya ce tadaka mai tsawa waye ya tambaye ka wuce mutafi kitchen kallanta Hainan take dan batasan mitake nufida kirkice din ba
ganin har mamar takusa qofa yasata juyawa wurin habib yaya miye mama take nufida kirkice
kallanta yayi dan shima baisan mitake nufiba mama hartakai qofa taji babu sawun hainan juyowa tayi tsaye taganta inda tabarta ko motsawa batayi ba
bata damuba barcinma fadada fuskarta datayi da murmushi miya faru my daughter naga baki tahoba ankuma inji hainan komi take nufi da dagartir
kallanta habib yayi mm waibata gane abinda kike nufida kirkice ba
dariya mm tayi tabbas akwai aiki agabanta sosai amma tasan insha allahu nanda 6month taci rabi acikin jahilcinta tynda taga brain nata naja
kitchen nace mata tazo muje namanta batasan ana kiranshi hakaba dariya Habib yasa yanxu ke 👈🏻 kitchen din kike kira kirkice cunno baki tayi tamkar zatayi kuka dan ita tatsani dariya
ganin yadda hainan takusa kuka yasa mm sadiya ranqwashin habib kana taja hannun hainan yi haquri kinji ya'ta muje madafi mugirka abinda zamuci
hanyar dakin data shiga jiya taga sunyi dan danan jikinta yakama rawa dandai kawai bata iyacema mama baxata shigaba shiyasa tabita inda hankalinta yakwanta da bataga
bataga yan sama jannati ba lol
*agurguje hainan yanxu watanta shidda agidan*
Ansholly😘😘
😭BAKAR IZAYA😭
67_68
www.Aishamusa.blog.com
😘ANSHOLLY😘
hainan yanxu watanta shidda agidan mm sadiya tayi kyau fatarta tamkar kalatsa jini yafito
yanzu suna izif bakwa karatun boko alhamdulillah dan har turanci tanayi sosai bazakace batashiga makaranta ba kusan yare biyar takeji mama sadiya kanta tana mamakin irin qwanyar hainan amma datai tuna cewa insuka fara ba abinda ke tayar dasu sai sallah da dare haka sukeyi har sai asuba kanasu bari akoma ma girki
fans inkukaga hainan bazoku ganeta ba dan bazakace itace wadda uwale ke ganama izaya ba
yanxu ba abinda bata sani ba cikin gidan TV ma yanxu da kanta take kunnawa ita kanta tana makanta dariya inta tuno da shirmanta ya yinda tasaba da mm sadiya sosai dan daga ita har Habib suna nuna mata soyayya
tunda tashiga gidan bata taba fitaba
uwale bata taba sanin hainan bata cikin gidan ba dan duk sadda tafito zata iske angama mata komi
shiyasa bata damuwa dasai taganta ita tama fisan haka dan yadda takejin tsanarta bata fatan tabude ido taganta agabanta murnarta daya lokacin da bokanya tabata yakusa shima mlm iro bai wani damuba dan bai ganinta
*abuja*
haisham dai yaxama mijin tace dan baida ikon aikata komi saida ixinin Nafi yanxu watan su shidda da aure amma har yanxu baije gidansu ba tama sashi ya chanja no dan kar wani daga cikin gidansu yakirashi
dan bokanta yace mata karta kuskura tabari yayi hulda da iyayanshi dan inhar yaje gidansu xasu karya duk asirin dake jikinshi sai anqara saban shiri akanshi wanda zai dauki lokaci baiyi tasiri akanshiva
tunda Nafi taji haka hankalinta yatashi shiyasa watarana har office dinshi take zuwa duk dan kar yan uwanshi suzo sutafi dashi
kd
hajiya maryam ce