Showing 33001 words to 36000 words out of 46909 words
Chapter 12 - BAKAR IZAYA Complete Book by Ansholy .txt
bako
ai gwara dakazo yanxu dan yarinyar nacikin matsin rayuwa kwanan nanmane naji da sauki nan yahau basu lbrin irin yadda uwale ke ganama hainan bakar ixaya
uwale da yalwa dariya kawai suke tana lomar karshe maikudi dake cikin daki yana bacci ya kurma wani irin ihu da sauri uwale tayi hanyar dakin
daukoshi tayi sai wani shureshure yake alamar dai mutuwa wata uwar kara uwale tasaki wadda tasa makwafta shigowa
jijjiga maikudi take amma rai yayi halinsa sakinshi tayi da sauri yalwa tatareshi wurin hainan tayi wadda ke tsaye taketa zare ido dantasan rugar ba amutuwar Allah da anmutu ance itace wani uban mari taji andauketa dashi wanda yasata ganin star's
kamin tadawo daidai taji anwani jata kanta tabuga abango take jini yafara wanke mata fuska wani irin duhu yaziyarci idanuwanta kasa tatai xata fadi alamar tasume
janta uwale tayi har wurin madahi wuqar da yalwa tasa zata nane takalmanta tadauko cire rigar jikin Hainan tayi wuqar ta axamata bisa baya wani razanan nan ihu tasaka
alhaji hamxa yagoge hawayan da suka xubo mashi shida ameen shikam gogan ko gexau baiyi ba saidai jijiyoyin kanshi dasuka tashi sukai jawur alamun ranshi yagama baci
alhaji hamxa ne yayi mgn nidama nasan mlm amadu ya mutu yadda naketa ganinshi cikin mafarki na kana yana tacewa
nazo nataimaki diyar dije
mlm sule ne dai bansan ya mutuba Allah yajiqan rai Amin inji ardo
haisham ne yayi mgn wanda tun xuwansu bayan da gaisuwar da akai bai qaracewa komiba to koza asamu wanda zai rakamu chan gidansu yarinyar
a,a wannan ba matsala bace tashi kawai muje ni narakaku inji ardo
hanyar gidan mlm iro suka dauka suna gaf da isa gidan sukaji anyi wani raxanan ihu da sauri suka shige gidan lokacin har idanuwan Hainan sunfara xama ja ina uwale ita batama luraba
wukar tadauko zata manna mata afuska dan cikin jikinta nanne kadai bata samata ba yayinda mutane suka fara xarewa ciki kuwa harda yalwa dan yanxu jinine ke fita daga cikin idan hainan
Ansholly
ðŸ˜BAKAR IZAYAðŸ˜
115_120
😘Ansholly😘
uwale duk bata luraba jitai hanninta na lauyewa yana komawa kan fuskarta
wani razanan nan ihu tasaki haqoranta duk suka zobo nashashan datasa wutar ihu take tana dahe da wurin su yalwa ne naga sundawo
cikin gidan suna fita suka iiske wajan yazama wani qatan rami wanda basu ganin iyakarshi yalwace tabasu shawar sudawo ciki gwara azabar ciki data waje
tashi hainan tayi tana dariya sannu ahankali duhu yafara mamaye wajan
ardo nagani yanata qyarma yana dana sanin zuwanshi miyasa baisa yaro yarakosu ba yasan yau kashinsu yabushe yasan dasu zata gama
mgnr da alhaji hamza yayi ce tadawo ardo daga tunanin dayatai
haisham kuciba dakarantu al,qur'ani daga ayatul kursiyu d falaq d nas karatun suka fara duk da yanzu gidan yayi duhu dayawa ko tafin hannunka baka gani sai ihun mata daketa tashi
shidai ardo tsaye yake dan baisan miye zai aikataba
basu shafe daqiqa goma ba wurin yafara haske chan kuma yawashe
qasa Hainan tayi zata fadi alamar aljannun sun saketa da sauri haisham yatareta maida mata doguwar rigartar yayi wadda uwale tacere mata Allah yasuma tanada underwears ajikinta
daukarta yayi tamkar yar baby yafita da ita yayinda ameen ke take mashi baya dan yaji haushin karatun da dad yace aimata yaso abarsu sujibgu kana amma duk da haka yaji dadi dan duk cikinsu babu wanda baida taban wuta ajikinshi
wanda ma yafina hainan bakamar uwale wadda rabin jikinta duk asale yake
da gudu mlm iro yashigo cikin gidan wurinda maikudi yake yayi girgixashi yake amma ina kaida gani babu rai ajikinshi kuka yasa tamkar qaramin yaro shikenan
takashe man yaro aradun Allah tagama zama gidana inkuma taqara dawowa aradu saina halakata saidai nima ta halakani
alhaji hamza ne yaitabashi hakuri daqyal yahaqura
to yanxu dai ayi haquri aima yaro wanka aje aruhoshi Allah yaqyauta gaba kudi yadebu aljihunshi baisan konawa bane yabashi hannu yana rawa mlm iro ya amshe
su uwale kam ba,asan inda akeba gwarama yalwa da sauran matan dan wasuma da kansu suka tafi gida su yaha daine saida aka daukesu
haisham bai ajeta ako inaba sai afadar ardo ruwa yace abashi shafa mata yayi afuska afirgice tatashi tana kallanshi
juya fuskar yayi dan hakanan yaji wani abu yadaki zuciyarshi daga kallan da taimai daya tak
maida hankalinta tayi wajan ameen murmushi yayi mata itama mayar mashi tayi tabuda baki zatai mgn su ardo suka shigo
a harkin tashi hainan ih ardo kallan alhaji hamza tayi da sauri tatashi taje wurinshi kaine baffana ko gyada mata kai yayi
dariya tasa cikin jin dadi taruqo hannunshi dama hamma Habib yace man yau zakazo kuma zaka daukeni kayiman wasa kamar yadda baffa yake yima maikudi
sakin hannunshi tayi takoma daga gefe tawani tubura fuskar tare da cunnu baki hakan datai tabirge haisham sosai yanaji inama ya dauketa pic ammako yanzu bata baceba
fiddo wayarshi yayi ya kashe flash din da qarar ya dauketa masha Allah yafadi axuciyarshi ba wanda yai tunanin pic ya dauketa haka yaita daukarta da shikanshi baisan daliliba
wurinta alhaji hamza yayi miya faru ya'ta qara cunnu baki tayi saiga hawaye yazubo
dan danan alhaji hamxa yarikice dan hakanan yaji Allah yasamai qaunar hainan dan jinta yake tamkar yadda yakejin ameen mike faruwa ya'ta dan Allah kifada man
tobakai bane katafi kabarni hannun inna uwale d baffa sunata dukana hannunta tanuna mai jibi yadda inna tasaman wuta ajiki duka kuma tanace man niyar aljannuce inmutun ya mutu anacewa wainice nakasheshi
da gaske dad mu aljannune girgiza mata kaiyayi a,a mu mutane ne kamar kowa
rungumeshi tayi to dad karka qara tafiya kabarni kajiko yanxuma dake zan tafi kinji my daughter murmushi tayi mashi
hmm kaji daddy wai daughter koyama za aitasan miyake nufi rugarda ko addinin Islam bairatsa suba balle naboko
kallan ardo yayi ardo kayiman alfarma zantafi da Hainan chan gidana
gyara zama ardo yayi kana yafara mgn
ANSHOLLY😘
ðŸ˜BAKAR IZAYAðŸ˜
120_125
😘Ansholly😘
*dedicated to ansholly fan's 1_2 ina gdy da kulawarku gareni*
cikin hausarshi marar fita sosai wanda duk haka suke mgn
agaskiya alhaji hamza bawai nahanaka hainan bane a,a qa idar rugarnan ce mace ko namiji basu fita arugarnan suje binni harsai insunada aure ko kuma aure ne yafiddasu tun kaka da kakanni hakane qa idar rugarnan kagako
baxan iya chanxa taba da ace tuntuni ana fita nasan baza kazo ka iske hainan cikinta ba da yanxu tana aikatau saidai kayi haquri
haba ardo wannan aibawata damuwa bace yanxu za,a iya daura auran ko akwai wa inda za,akira dansu sheda
murmushi ardo yayi to hakama din yayi yanzu dai mutafi masallaci dan naga azahar tayi chansai adaura gdy alhaji hamza yayi mashi kana suka fita dan alwala
Ameen kam murna fal cikinshi dan yasanshi za,a aurama hainan
yayinda haisham yaji zuciyarshi taimashi wani irin nauyi dan yasan bashi za,aba auran Hainan ba
wata zuciyar tace tokai miye nadamuwa
yarinya face ko anbaka ita rainanta fa zakai inda take yakallo to amma bamai cemata yarinya dan inba afadama shakarunta ba zaka iyacewa takai 16
ka wai'dai inka zauna da itane zaka gane yarintatta to waini ina ruwana da itane tam nima hakanace haisham
ameen yatabashi bro katashi muje muyi sallah kar lokaci yawuce alwala sukayi suka shiga masallacin
alhaji hamza neke limancin
haisham kam harda addu,ar Allah yasa hainan rabanshi ce
shikanshi baisan yana wannan addu,arba iyaka yaji bakinshi yana fadi
bayan angama sallah anyi addu,a ardo yasanar da daurin auran hainan kowa murna yake dan gani suka za arabasu da bala'i
alhaji hamza shine wakilin ango ardo kuma na amarya dubu ashirin aka bada sadaki dan albarkar aure
nanfa gaban haisham yaciga dafa duwa jiyake uwa yabar masu wurin
ameen kam farin ciki fal azuciyarshi abinda yaji dad dinshi yana fadi shiya ffirgitashi
ya yinda yasa haisham murmushi dan jiyai tamkar ammashi albishir da gidan aljana take annurin fuskarshi yadawo
murna ameen yafara wace batakai cikiba dan qasan zuciyarshi kuka yake
ayya Ameen kaban tausayiðŸ˜ðŸ˜
suna fitowa daga masallaci sukayi kicibis da yan uwa mlm amadu kallan banza
sukaima alhaji hamza babban cikin sune yafara mgn tare da daga sandar shi
kado kabamu kudinmu ko aradun Allah mufarmaka saidai uwarka takuma hai wani wawan mari yaji andaukeshi dashi
wanda tunda uwar data haifai ba ataba yimashi irin wannan marin ba dagokai yayi yaga wanda yayi mashi wanga abu
haisham ne tsaye fuskarshi har wani red take dan tsananin bacin rai ga dukkan alama jira yake wani yace tak ya inmashi ga excord dinshi duk sunfidda bindiga riqe ahannunsu
cikin yan uwan mlm amadu ya duri ruwa da sauran yan kallo bindiga kenan ko nasara natsoranki
baffa jai baikara cewa komiba juyawa kawai yayi yan uwanshi natake mai baya saida suka tabbatar sunyi nisa kana baffa jai ya daga murya
Allah ya,isa da kudinmu sai suka antaya da gudu dukansu
haisham dariya ma abin yabashi inda sukabar Hainan anan suka isketa to ya'ta atashi mutafi ko kiga mum dinku ko bakiso inaso dad cikin farin ciki take mgn
sallama sukaima ardo tare da godiya bacin yacika shi da kudi ardo kam baki har kunne shima saida yabashi nono mai yawa
yai yai dasu sutsa suci abinci alhaji hamza yace mai suna sauri ne dan kan hainan har yanxu yoyan jini yake sannan ga wutar sai yanzu take mata zafi kallo daya zakai mata kasan tanajin jiki amma yaima ardo alqawarin insha Allah nanda sati daya zasu dawo tare damai yimata karatu
murna wajan yan rugarko ba,amgn dan duk saida suka fito sukaga tafiyarta wasuma chasuke Allah yasa daga chan taichan
rugar jalo yau kowa kaganshi cikin farin ciki yake dan suna tunanin sunyarda kwallan mangwaro sunhuta da kuda
awa biyu takawo su alhaji hamza garin kd wani prvt hospital suka tsaya dan hainan tama rigada tasuma
emergency aka kaita doctor ne yaleqo munada bukatar jini za,asa mata akwai nasayarwa inkuma akwai wanda zai bata to aje dashi a,iba
waye zai ibane inji haisham wata nurse doctor yakira yafada mata abinda zatai tashi haisham yayi yabita
🤔tofa haisham kamanta da cutar dake jikinka ne
Ansholly
ðŸ˜BAKAR IZAYAðŸ˜
130_135
😘Aaljannan򖀊
*dedicated to duk masoya bakar izaya aduk inda kuke Allah yahada fuskukin;mu a,aljannan ina godiya da kaunarku*
saida yayi sallah kana yafito sanye da jallabiya light blue daning yanifa tashi tayi tabishi cikin karairaya
zuba mashi abincin tayi abinda bata taba"ba tunda sukai aure bude bakinka nabaka my haisham no bani kawai naci bahaka tasoba amma dole tatura mashi gabanshi
itama zubawa tayi tafaraci ke daya kikazo taji yace a,a nida sadi tana ina ita tadan fita tasha iska hakanan yaji gabanshi yafadi amma saiya basar
duk iskan dake nan bai ishetava harsai tafita wallahi kuwa haka nace mata nima saitace waita gaji dashan sanyin AC ne
banxa yayi mata kamar baiji mitace ba yaciga dacin abincin shi saida yaji yaqoshi kqna yaturo flat din ammafa duk hankqlinshi naga yar matarshi
parlo yadawo yaxauna itama tasowa tayi tabishi parlon dan taqagu taji wace mgnce zai gaya mata sunkusa kai 20minit zaune baice matakomi ba kallan shima kawai yake
shirinda taji yayi yawane yasata yimashi mgn my haisham naji dazu kace kanada mgnr dazakai dani Allah yasadai ba laifi nayima ba cike da kissa tafada shiru yayi nakusan daqiqa goma
harta fidda rai da zaiyi mgn kuma saitaji yafara Nafisa inaso kibani hankalinka nan sosai kinatsu
inajinka yayinda gabanta yaci gaba da faduwa duk atunaninta yaganu kullin da suka shirya mashi
mgnr datajine yasata gigicewa da sauri tadago takalleshi mikace haisham kayi aure
saita kama tafa hannuwa chan kuma saita tsaya ya yinda taqawata fuskarta da murmushi Allah yasa alqairi my haisham amma ina fatan baka manta da cutar dake jikinka ba
ko kuma mai irin cutarce kadauko da sauri yatashi tsaye yayinda xufa tayi mashi sallama duk sanyin dake parlon da sauri yajuya yafita daga cikin parlon yayinda nafi tafara wata uwar dariya
haisham kenan ai inkasan wata aibaka san wata ba ni nafi nayi alqawarin ba macen da ta,isa tara beka wayarta tadauka takira wayar sadi amma taita ringing bata dauka ba tsaki taja tacillar da wayar kin kinshigo ki iskeni
yana fita gun motocinshi yayi da sauri excord dinshi suka taso miqama drive"n shi hannu yayi da sauri yafiddo keys din motocin yamiqa mashi daya yazara yacilla mashi sauran
wurin motar yanufa ya yinda excord dinshi suka take mai baya bana buqatar kowa atare dani sukaji yace
orderly ne yafara mgn sir kayi haquri aikinmu ne kula dakai duk inda zaka
azafafe haishm yajuyo shut up nace banaso ko ana doleni I'm sry sir
mota kawai yashige yayinda suka dawo suka tsaya jikinsu asanyayi
gudu yake xuciyarshi namashi xafi gefan titi yasamu yayi parking take yaji hawaye yana zubo mashi miyasa namanta ina da HIV ne miyasa nabari aka samata jinina
to aiba laifinka bane laifin nurse dinda ta,ibi jininne to ya akai ita bata ga inada aids ba wata killa bata iya aikinta bane koma batayi karatun abinba
inji wata xuciyar
gashi yanzu ba yadda za,ai naje nace narife asbitin dole sutan bayan ba,asi to nace masu mii gashi abin kunyane nadubi duniya nace inada cuta mai karya garkuwar jiki kai ko iyayena bazan iya fadamawa ba shida zuciyarshi yaketa wannan surutan
chan yafashe da kuka tamkar qaramin yaro nacucuki marainiyar Allah amma ban maki da niyaba
Allah yasani namanta Allah ya,isa hafsa bazan taba yafe makiba kinsa nacutar da yarinya kanqanuwa
tada motar yayi yanufi asbitin baccin yadaidaita natsuwarshi supar market yabiya yai masu sayayya dayawa ciki harda abayuyi dan yasan zata bukaci kaya tunda basu taho mata dako dayaba
loda mashi kayan akai both hanyar asbitin yanufa gabanshi nawani irin faduwa
ledojin yafido dai dai wanda yasan zasuyi amfani dasu kamin sukoma gida sallama yayi adakin yashiga tana kwance ta,aza kanta bisa cinyar h maryam A hamza nazaune kan farar kujera ga dukkan alamu lbr suke
take yaji wani hawaye yataho mashi da sauri ya maidasu duk da kallo daya zakai mashi kasan yana cikin damuwa
nasan fans wannan ya isheku har jibi in Allah yakaimu dan gobe bazan samu damar yimaku typing ba dan biki gareni akaranta ahankali aunty mimie
banda zari lol
Ansholly😘
ðŸ˜BAKAR IZAYAðŸ˜
135_140
*alhamdulillah angama biki lfy masu turo text din Allah yasa alkhar damasu kirana awaya duk ngd muma Allah yabamu zaman lfy d mazajen mu wa inda basuyi ba Allah yabasy nagari irinsu 😃😃 basaidai nafada ba lol*
😘Ansholly😘
hjy maryam ce ta,amsa mashi sallamar karasowa yayi gaida iyayanshi yake ya yinda hainan tazuba mashi idanu
tana kallanshi
jiyai ajikinshi ana kallanshi dagowa yayi suna hada ido da sauri yamaida kanshi qasa dan jiyai wani hawaye yataho mashi kallanshi alh hamza yayi
miike damunka haisham naganka cikin damuwa aibaisan sadda yafasa kukaba tamkar qaramin yaro shi kallan da hainan take mashi shiyafi firgitashi dan gani yake tamkar tasan cutar daya yimata
hannunshi alh hamza yaja suka fita waje ya yinda hjy maryam tayi zatan qila nafice tabata mai rai
kuda suka fita masallaci suka nufa dan anata kiraye kirayan sallah magarib batare da alh hamza yace mashi komiba dan shima atunaninshi nafi ce tabata mai rai
sadi ce kwance bisa kirjin ameen shikuma yanata shafar gashin dokinta har cikin Zuciyarshi baiji
da"din abinda yayi ba kana yanajin tsanar kanshi akan yadda ya wulaqanta tarbiyyar da iyayanshi suka bashi lokaci daya
amma inyai wani tunanin saiyaga harda laifin iyayanshi tunda tunyana jin kunyar fada masu shi aure yakeso har yazo yana fada masu amma babu wanda yadubi uzirinshi suduka saisuce karatu zayai
yana gama tunanin yaqara jawo sadi jikinshi wayarshi ce tafara qara da sauri yasa keta yatafi wurin wayar dan yasan mai kiranshi
assalama alaikum Ameen kana ina dad ganinan gida to kazo yanzu asbiti dad nagaji sosai wallhi yanzun haka baccin gajiya nake badai bakai sallah ba
ras yaji gabanshi yafadi Allah nagani yamanta dawata sallah tabbas saban Allah yana shagaltar da dan adam akan bautar ubqnginshi shida ko wani yace zaiyi wasa da sallah
aizai qaryatashi amma gashi yau daya harya fara fashin sallah wata nadama yaji tazo mashi
shirinda alh hamza yaji yayene ya tabbatar mashi ameen baiyi sallah ba kashe wayar kawai yayi yayinda
qarar kashe wayar dayayi yadawo da ameen tunanin daya tafi da sauri ya aje wayarshi yatafi toilet
sadi naganin haka tamaida rigarta tafito tayi part din nafi kicibis sukai itada Nafi haba sadi ina kikaje tundazu naketa nemanki amma bangan kiba
dariya sadi tasa ke qawata wani dan shila nasamu cikin gidan nan wallahi
tunda nake harkar bariki bantaba samun gwarzo ba irin wannan yaran gashi dai yaro amma hazaqarshi ta manyace
kallanta nafi take cike da tuhuma zuciyarta nagaya mata kodai haisham dinta sadi ke nifi to inshine aibazata cemashi yaro ba kuma bazata fada mataba
nifa kinsani aduhu dan bangane takan zanchan ba
nanfa tafara gaya mata abinda yafaru bata boye mata komiba dariya sukasa yayinda suka tafa
amfa qawata kinyi daidai dan inaso mufirgita maryam saita zama abin tausayi sai ya'yan datake taqama dasu sundawo ahannun mu
banidai zata wulaqanta ba wai muzo bamuda yancin da zatazo mugaisa saidai taturo mana yar aiki
maryam gamunan gareki saikinyi dana sanin shiga shirgina da kikayi saikin kuka da idanunki
dai dai nan haisham yaturo qofar dakin yashigo babuko digon fara,a afuskarshi
wani matsiyacin kallo yake watsama nafi yayinda suduka jikinsu karkarwa yake dan tasan babu tantama yaji lbrnsu sadi kam saura kadan tasaki fitsari
kallansu yake cikin tsana dan sai yanzu yake dana sanin auran Nafi jiyake inama tunda hjy maryam tanuna batasan auran yabarshi
azafafe yaqarasa wurinda take maqaro wuyanta yayi ya yinda yafara mgn azafafe
😘Ansholly😘
ðŸ˜BAKAR IZAYAðŸ˜
125_130
😘Ansholly😘
awna jininshi akai komi normal zai iyaba kowa ma
kwanta za,a iba bamusu yayi yadda tace leda daya tal aka iba ta sallameshi
koda yafito bai iske alhaji hamza ba tambayar ameen yayi ina daddy ne
yaje gida ya dawo
doctor ne yafito daga dakin da hainan take da sauri haisham yayi wurinshi inadai fatan bawata matsala ajikinta
babu wata matsala yallabai komi normal iyaka buguwar dataine amma xata farka lfy lau insha Allah tunda duk anyi treatment din wajan data qone kamin haisham yayi wata mgn su alhaji hamza suka bayyana shi da hajiya maryam
wace kallo 1xakai mata kasan hankalinta atashe yake
dan alhaji hamza ba abinda yaboye mata game da lbrn hainan kana yaroqeta alfarma kan tareqe hainan da amana tamkar yarcikinta
nan take tadau alqawarin zata riqeta amana dama kurace aka jefa da nama itada take san ya'mace Allah bai bataba saiya bata maza amma kullim tana godema Allah akan baiwar dayayi mata
dan wasuma nema suke ruwa ajallo Allah bai basuba to gashi da tai haquri Allah yabata dukda ba'ita tahaife taba