Showing 15001 words to 18000 words out of 46909 words
Chapter 6 - BAKAR IZAYA Complete Book by Ansholy .txt
wata hospital din da batakaba indai har wannan kwalbarna hannuna
dariya sukasa natuna fa amma dan Allah kiqara riqe kwalbarnan da kyau karkiyi wasa da ita tamkar ran mune ni da ke
karka damu yayana yanxu yaushe zaka shigo musan yadda za ai inaji kamar wurin 5:00pm
gaskiya zanfita dan inada bako asharaton hotel yanxu nafi bakon haryafi abinda xamu tattauna yafi mana dominshi wannan kudi zan samu kai kumafa mgnr bakice xamiyi
barni dai yayana naje nasamu kudi nafi kinfini san kudi wallahi
dariya tayi haba yayana nifa inaji tun ina yar shekara 9 nasan namiji
to dammi nabada kaina kaga dan kudi abin ajinina yake shima haisham danyana da ya'yan banki shiyasa yasamu wuri azuciyar nafi kuma ga kyau
hakane ke sainazo karki cinyeman kudin waya da surutinki wanda baya qarewa
dariya sukasa kana yadatse wayar cikin farin ciki domin yana ganin haqarshi takusa cumma ruwa
haisham koda yaje office kasa aikata komi yayi gashi yanada aiki sosai amma jiyake bazai iyayin komi ba haka dai yaita zama idan yagaji yakwanta har lokacin tashinshi yayi yafito yatafi gida
rugar jalo
😘Ansholly😘
[3/8, 1:08 AM] +234 703 962 5239: 😭BAKAR IZAYA😭34
wannan pagen nakine yar uwa 🌷🌷sawdat ina kaunarki nima hainan nagaisheki
😘Ansholly😘
yaune yakama sati daya da baccin hainan kowa na cikin rugar yatashi cikin tsoro da wasu wasi har ita kanta hainan din
domin tasan bazata wanye lfy ba uwale ce tabuga wata uwar qara mlm zoka gani wallahi baxan yarda ba
mlm iro da sauri yafito daga cikin daki har yanacin tuntube yayi wurin uwale wacce ketsaye wurin garken shanun daya ce yaba dan da uwale zata haifu mashi
miya faru uwale naga shanun nan akwance tamkar basu motsi
hmm mlm miko zai faru bayan ibinda wacen annobar yar taka tayi kasanfa yaune tacika sati daya da baccin datai arafi
mlm iro kuka yasa yanzu shanun dana mallaka wurin baffan nawane suka mutu wanda sukade nake gani naji dadi
takashe man baffan nawa takasheman inna ta amma duk bai mataba wannan karin shanun nawa takashe ai aradu saitaci ubanta
wannan karin nixan daketa da hannu na yana rife baki saiga hainan tashigo gidan sai kuka take jikinta duk jini
mlm iro bai tsayaba shima yajawo dorina yayi kanta yaci gaba da dukanta saida yaga ta sume kana ya qyaleta
yanata buga huci tamkar yayi fada da babba kamin yace wani abu yaji makwabcinshi yana sallama
da sauri yafita A,a mlm lawai bakatafibwurin kiwanba ina Zani kiwo bakaji yarima dan sarki ya mutu ba
mlm iro cikin kidima ya kalli lawai mikace lawai aikaji abinda nace wanda ardo yafiso acikin yaranshi yusufa dan amaryarshi shine yamutu
mlm iro xare hular kanshi yayi zufa nakaryo mai yana gogewa domin yasan duk rugar nan ba wanda baisan ardo nasan dansa yusufa ba
kallan lawai yayi to yanxu lawai yakake ganin xa ai kamin lawai yayi wata magana sukaji ihun matarshi da gudu yashiga gidan shima mlm iro bai jira komi ba yabishi abaya
😭BAKAR IZAYA😭35
😘Ansholly😘
*wannan nakune masoya baqar ixaya irinsu asma u mahamud lawai d Mira sai Nanette dake kuma qawar alkairi maryam rimaye da duk wa yanda ban ambata ba kuna raina ngd da kula warku*
Matar lawai suka iske riqe da danta wanda shika daine dasu domin sunjima basu samu haihuwa ba sai ashekara biyun data gabata kana Allah yabasu yanxu kuma gashi zai mutu
gurin matarshi yaqarasa da sauri abu miyasa meshi cikin kuka take magana mlm tun fitarka yake tayin wani abu nixan sama rashin lfy ce kawai saina jika mashi itatuwa nabashi
yanzu nashiga bayi nafito na iskeshi haka hannu lawai yamiqa ma matarshi alamun tabashi shiyagani yana amsarshi yasanba rai ajikin dan nashi
kuka yasa mlm iro dake tsaye tamkar gunki danji yake uwa xuciyarshi xata buga
domin yasan annobar diyarshi ce duk taja wannan bala in waidan xata cika shekara goma
shima hawayan yake yanaji inama tun farko baisan uwar hainan dijah ba kara sawa kusa da lawal yayi yadafa kafadarshi kayi haquri abokina
aje yaran kawai lawai yayi yashige daki wata zabgegiyar dorinace yafito da ita hanyar barin gidan yayi daga mlm iro har abu ba wanda yayi koqarin riqeshi domin suduka sunsan inda zashi
mlm iro ma binshi yayi abaya ya yinda sukabar Abu tanata kuka fitowar mlm iro daga gidan lawai saida zuciyarshi takusa bugawa domin mutane yagani sunkai goma
daga wannan yace raqumanshi sun mutu sai wannan yace matarshi tamutu hakadai kowa ke fadin albarkacin bakinshi
kallansu mlm iro yayi to yanxu mikukesan ayi kaminsi mgn sukajiyo ihu acikin gidan mlm iro rige rigen shiga aka farayi
suna shiga suka iske ashe lawaine ke dukan hainan bako tausayi ihu take duk jikinta ba inda baya zubarda jini
amshi lawai ko ajikinshi dukanta kawai yake daya shigo gidan ya tadda ita asume kamar yadda mlm iro yabarta uwale naga ninshi taji wani irin dadi yama mayeta domin tasan lawai da xuciya tasan kuma ba abinda xai kawoshi inba hainan yazo duka ba saida taqara kallan dorinar dayazo da ita wace in aka zugama mutum ita saudaya dole ya sume
dan girmanta tambayarta yayi ina hainan nuna mashi ita tayi hanyar wurinta yayi azuciye saida yada dage tamkar zai doki dan uwanshi namiji kana ya zaula mata itace tai sanadin tashinta tasa ihu wanda yai sanadin shigowarsu mlm iro
dukanta yake iya karfinshi cikin mutanan dasuka shigo ba wanda yayi qoqarin hanashi dukanta wasuma casuke yaqara mata
duk jikinta yafashe jini kawai ke xuba idanta ne yarine yakoma tamkar jini chan saiga jini yafara xuba daga cikin idan
wanda suka lura da abinda ke faruwa suka juya zasu fita da yalwa sukai kicibis asoran gidan ko kallanta basiba sukai hanyar kofa itama cikin gidan tashige
suna zuwa kofar zasusa kafarsu waje sukaga wani qatan zaki wanda girmanshi yawuce misali damasu ukkune da gudu suka koma cikin gidan
yayinda lawai yana cikin dukan hainan saiyaji
*Abuja*
ANSHOLLY
Copied By
HAYATU BABA ZUBAIRU
(admin
Arewa hausa novels
Novels villa
Duniyan novels
Hayat hausa novels
Hausa novels and fashion
And
Cool novel, makeup and cooking)
WHATSAPP NO:
+2347039625239
😭BAKAR IZAYA😭
36 to 37
😘Ansholly😘
nakine wannan page Anti ta I love you wujiga wujiga 😁
dr bashir ne shida nafi zaune a palonta kalanta yayi ce nafi
miye gudan plan din saida tagyar xama kana tafara mgn
plan dinmu nabiyu shine xaka kira haisham kace mashi kasamu mai irin ciwanshi kuma ka auna kaga cutar tamu iri daya ce xan iya auranshi Idan yace maka ya akai nasamu cutar kace mashi mijina ne ya mutu ni kuma kabarni d sauran aikin gobe xanje wurin bokana
dr bashir murmushi yasakar mata shiyasa nace kinfini san kudi amma dan Allah karkice inkin auri sir haisham kindaina kulani yajawota ajikinshi
danbaxan iya haqura da jin dumin jikinki ba haba yayana kaima kasan baxan tabayi maka hakaba nasaba da maxa dayawa dan haka kaga namiji daya bazai isheniba nandai suka cigaba da romance din juna
haisham tunda yadawo gida yaji wani irin kunci nashigarshi domin daya zauna saiyaji kamshin hafsa yasake Palo amma nanma kamshinta ke tashi duk palon gidan ba inda bai zauna ba amma daya zauna saiyaji kamshinta shi saima yanxu yaga chan xawar da palon sukayi domin yaga ansharesu kana ammaida komi wurinshi
atuna ninshi masu aikinshine suka gyara tashi yayi yanufi hanyar dakinshi domin kamshin hafsat da yakeji yanasa shi yaji yafara tunaninta yana tura bedroom din yaga komi tsaf angyara wanda shi kaca kaca yafita yabarshi domin yana saurin fita shiyasa
abin yabashi mamaki domin yasan dai masu yimasu shara basa shiga dakinshi bathroom yawuce yana budewa shima yaganshi tsaf sai kamshi yake dawo wa baya yayi yasan ko bai fadaba hafsace tazo gidan ibar kayanta shine tagyara mai daki
take santa da tausayinta suka dawo mai axuciya amma daya tunami taimai sai yaji tsanarta amma wata xuciyar natuna mai halayan hafsa yana ganin anya zata iya aikata abinda akace toni miyasa banyi binkiceba nayanke hukunci cikin gaggawa
to amma aikaje asibiti andubaka ance kana dauke da cutar tsaki yaja yana ganin miyasa zuciyarshi take tunano hafsa gani yake yaka mata yafidda ta daga cikin ranshi
wata xuciyarce taqara bijiro mai dawani tunanin abinda mahaifinshi yace mashi
to yanxu yanada tabbacin wace zai aura xata bashi abinda mahaifinshi yace wato jika shi miyasa yasaki hafsa aikyau yabarta suzauna atare yaita gana mata axaba kala kala ba wanda yaji ba wanda yagani amma sai xuciya tadi beshi yai saki har guda ukku gobe yanaji kaduna xaima tsinke dansu dai daita da matarshi saitai auran kisan wuta tadawo mashi kiran sallah dayajine yakatse mashi tunanin daya ke toilet yashiga yayi alwalla yatafi masallaci
bai dawo ba sai wurin goman dare domin yaje wurin shugaban kasa dan suyi wata shawara duk da shugaban kasan zaiba haisham 5 years amma suna mutunci tamkar abokai dan kusan matsayinsu daya
tunda yadawo yakwanta amma bacci yaqi daukarshi tunani kawai yake har asuba tayi tashi yayi yadaura alwalla kana yatada sallah saida yayi raka atainir fijir kana ya dauko qur'ani yafara karantawa sallah dayaji wani wuri anfara shiyasa shi rufe Qur'anin
yatashi ya kabbara sallah domin bazai iya zuwa masallaciba wani irin baccine ke fisgarshi yana gamawa anan kan sallayar ya kwanta
nafi tunda asuba ta haushiri domin tanaso wurin qarfe tara tana chan kawarta sadi tatada kina zuwa wurin boka ko baki dawata matsala da sauri sadi tatashi xaune niko keda matsala bari nadan watsa mutafi toilet tashige tana fitowa tazira kayanta bawata maganar sallah sukadau hanya cikin motar nafin civic wace taima sadi alkawarin bata ita indai harta auri birgediya general
8:45AM dai dai suka isa cikin dajin da bokan yake dajin shiru ba motsin komi inbanda sautin tafiyarsu daga gani sunsaba zuwa danba tsoro suke tafiya amma tunda suka shigo ba wanda yaqara mgn hakan nadaga cikin qa idar bokan dan duk wace tai magana to aljannunshi zasu tsotse mata jini dan harka shigo kafita baka magana shine xai gayama duk abinda kakeso shiyasa suke cemai mai gani har hanji
wani katan dutse suka nufa suna isa suka sunce kayansu duka kana sukayi cikin dutsan tamkar fadar sarki dan tsarowan wurin ba abunda babu harta Ac akwai kaiwurin yatsaro iya haduwa bakacewa fadar bokaci saikaga tsubirin kayan aiki zama sukai
suna zama wurin yakama girgixa tamkar xaya tsage wuri biyu
wani katan mutumne yafito bakyan gani tunbinshi yakusa hadewa da cinyo yinshi cikin aman murya yace
😘Ansholly😘
😭BAKAR IZAYA😭
38 to 39
*anti ta naga saqo nagode sosai 👏🏼👏🏼 Allah yabarmu tare*
*page nan nakine deejah siba Ansholly fans1*
😘Ansholly😘
lawai yana cikin dukan hainan saiyaji tamkar ankarya mashi hannu ihu yasaki atake yasaki bulalar kasa bulalar tatasu dakanta tatafi hannun hainan
su mlm iro naganin haka sukayi hanyar waje domin dama sallamar yalwace tadauke masu hankali
kicibis sukayi dawa inda suka fara fita suna ganin su mlm iro suma suka koma baya sunasa qafa zasu fita sukaga wani qatan zaki tsaye sukai sun rasa yazasi gashi kuma sai ihun lawal sukeji ga dukkan alamu hainan bakar ixaya take gallaza mashi
wanine yaga daya koma cikin gidan kara yafada ma zakin nan dan gani yake tamkar rufa idone ake masu baiyi shawara da kowa ba domin yanaso yafita inya gansu yayi masu dariya dan yana daya daga cikin wa inda ke tunxura lawai wurin bugun Hainan
cikin jin dadi yasa kafarshi waje yana fita yaga ba xakin juyowa yayi yana dagama su mlm iro hannu yana masu dariya sukuma sunyi tsaye carko carko kamar xakaru
cikin fargaba domin xakin nan suka gani yayo kanshi ganin dayayi ba wanda yabiyo shi kana fuskarsu da tashin hankali cikinta kuma bayanshi suke kallo yasashi juyawa
abinda yagani shiyasa shi faduwar gaba da sakin zawo awando dagudu yayi hanyar komawa cikin gidan amma gani yayi qofar tabace mashi ya yinda su mlm iro suna kallan duk abinda yake faruwa saidai ba damar tai mako
taku daya zakin nan yayi ya iso gurinshi yana ihu yana komi xakin nan yai fata fata da naman shi yalwa kuka tafashe dashi itada uwale hakanan tana zaman zamanta tace bari tataho gidan uwale gashi yanxu tajama kanta bala I
ganin da sukai zakin yayo kansu yasasu komawa cikin gidan ba shiri suna shiga gidan yadinke da duhu maitsanani wanda ko tafin hannunka baka gani kamin suyi wani yinquri
duka sukaji kota ina suduka ihu suke yalwa da uwale dan tsananin ixayar da ake gana masu kukan ma bai fita sosai
abinda yabasu mamaki duk iya ihun da suke tamkar xasu hargetsa gari amma ba wanda yakawo masu dauki
ya yinda cikin rugar kowa yamanta da akwaisu matar lawai tama manta ina mijinta yayi haka yan uwanshi ba wanda yai maganarshi iyaka amma yaro wanka anje anrife haka gidan sauran sha aninsu kawai suke sunma manta sunada wasu yan uwa
ihun da lawai yayine yasa hankalin sauran dawo wa duk da wurin yayi duhu dayawa
da sannu duhun yasoma yayewa lawai suka hango kwance rai ahannun Allah ga dukkan alamu suma yaye hainan sukaga tayi kanshi tana dariya idanta nazubar da jini
daga bulalar hannunta tayi wace suka gani tamkar anqara mata girma tashau da mashi cikin firgici yatashi kamin yai wani motsi tafisgeshi tawurga shi cikin su yalwa kara yasaki wace ga dukkan alamu kafarshi takare
ganin da sukayi tayo kansu yasasu shiga taita yinsu bakamar yalwa wace tasan xafin dukan hainan tun tana yarinya ma to ina gayanxu ta girma
ya yinda mlm iro yaqara gyara xama yasan dai bazata dakeshi ba tunda shi ubanta ne har cikin zuciyarshi yanada wannan yaqinin dan yasan daxuma data hada harda shi tadaka dan yana cikin duhu
saukar bulalar dayaji ajikinshi itace tasashi shedewa wanda saida tuna ninshi ya dauke nawucin gadi kamin yadawo daga tunanin yaqara jin wata aituni yai kasa sumamme
wata bulalar yaqaraji wace takusa sanadin fitar numfashinshi ga dukkan alamu bataso tana dukan mutum ya suma dumin inka suma to wacce xataima saikaji inama baka sumaba
suduka dukansu take tamkar tasamu jakkai duk jikinsu yai jina jina amma ba alamar tausayi ko gajiya awurinta Dan dariya ma take abun mamaki gata ita kadai ke dukan amma suduka jisuke ana zaula masu bulala
cikinsu ba wanda bai samu tijaba ga jini nazuba tamkar anyanka dabba mlm iro ko yafita haiya cinshi sosai dan tunda yake duniya bai taba shan bakar ixaya irinta yauba
bama amaganar su uwale domin da qyarne incikin da ake taqama dashi bai zube ba
yalwa kamtasha ixaya dan yau harta iyayanta sunsha zagi da suka haifota dantana ganin dabasu haifotaba baxatasha
wannan bakar ixayar ba sai kuma uwale wace tace abuta da ita takare koda itace tarage mace daya aduniya
*Ansholly*😭BAKAR IZAYA😭
40_41
😘Ansholly😘
*wannan pagen nakune masoya bakar izaya ina godiya da kaunarku*
*today I'm very happy welcome home baba buhari Allah yaqarama lafiya mai amfani yakareka daga sharrin maqiya*
cikin aman murya boka yafara mgn kinxo adai dai domin dabaki zoba to asirinku nagab da tonuwa dan yau yai niyar zuwa garinsu wurin matar daya saka
dayaje zata fada mashi itabata da aids kinga xaiyi bincike sosai kuma dole ne yagano ku
hotan haisham ne yamaye duka bangon dakin tamkar ana kallo yana zaune yana daura agogo acikin qaya tatcen bedroom dinshi kallansu boka yayi kana yafara magana acikin muryarshi marar dadin sauraro
kunga wannan shirin dayake yi to xaije wurin tsohowar matarshi ne amma tunda kunxo yanxu zan dakatar dashi
wasu surutai ya shigayi cikin lokaci kanqani saiga wani dan yaran aljani yazo jikinshi duk jini
bokan yafara yima wannan aljanin magana tareda nuna mashi photan haisham kaga wance nakeso kaje kamantar dashi matarshi karya qara tunaninta koda sunanta yaji bazai iya tunataba
kana inka gama aikinka zasu baka jini jinin yarinya kakeso kona babba da hannu kawai yaima bokan alama yabace bat shi bokan yasan komi yace
juyowa yayi wurinsu nafi kunasan kuce miyasa nace abatar wa haisham tunanin hafsa to hafsa kadaice wace xata tuna maku asiri kuma baxata iya zuwaga haisham ba harsai inshi yaje gareta
domin munsa mata wata katanga tsakanunsu
yau zamu tunxuroshi yazo gareki kisa manyan kaya kiyi shigar mutunci kana xamu mantar dashi cutar dake jikinshi domin bikinku yayi dadi inba hakaba bazai yiwata hidima ba
domin abun nadamunshi azuciya wani maganine yaba nafi karbi hannu naqerma takarba wannan inyazo kamin kifita kitabbatar kinyi wanka dashi wani yakuma miko mata da kwalli da turare wannan turaran inhar kika shafashi yaji kamshin shi to soyayyarki xataimai dirar mikiya
wannan kwallin ko inhar kika shafa karki kuskura kikalli wani inbashi ba akwai qalo bale wurin iyayanshi dan haka dole kikoma wurin uwarki kamin lakacin
nafi mgnr boka tabata tsoro totaya zata koma wurin mutanan da shekara goma yanxu bata qara wai wayarsu ba tasanma bazata karbu garesu ba
bokane yakatse mata tunanin datake kidaina tunanin cewa basu karbeki ba domin kina dani kina cika mana duk alqawarin dakika daukar mana dan haka aljani dan kundalo yana tare dake
nafi batayi mamaki ba jin boka nazai yano mata abinda take tunani domin tasaba jin abinda yafi haka indai wurin boka maigani har hanjine
wani magani ya bata mai kamar turare dakin dauki hanyar garin naku to kishafa wannan ba abinda suka isa suce maki
kallanshi yadawo dashi kan sadi da idanuwan shi masu firgita mutum babu wani alheri acikin tarar yaki da wanda kika kawo nan dan tunda kuka hadu nasani nima nahana yakusance ki domin yana dauke da aids ke kuma kina ganin kobaki maiba shiyasa bayasan kusantarki to kirabu dashi
ga bikin nafi zan hadaki da wanda yafishi yanxu bazan baki komi ba sai lokacin
ke kuma nafi wannan karin aljani dan kundalo jarirai yakeso guda biyu domin aikin yanada wahala kinga haryan xu yakasa shiga jikin haisham harya dauki hanyar kaduna saukima ba ajirgi yatafi ba amotane
nafi bata damuba jin boka yabukace jinin yara awajan domin dama tasaba duk sadda tazo saita bada jini shiyasa ake mata aiki mai kyau abinda yasama
gabanta yafadi jin abinda boka yace mata wai har yanxu dan kundalo baishiga jikin haisham ba
dariya boka yasa chan kuma ya daure fuskar tamkar gunki karkiji komi kamin ya isa nasan saiya mantar dashi
wata uwar tsawa yadaka kutashi kufice man dagani da sauri sukayo waje