Showing 9001 words to 12000 words out of 46909 words
Chapter 4 - BAKAR IZAYA Complete Book by Ansholy .txt
tace batai sharaba hakadai sukaitayi
wace tafara mgn ita uwale tace hainan tabi kana inta gama mata tashiga gidan yaha taimata wanki
kayanta taje tadauko tasa kana tabi wace kace tabi
saida uwale tacema kowa inhar hainan taimashi abu yaxo yafada mata saita dauki mumunan mataki akanta
indama Allah yatai maketa idanta yabude sai dai bata gani sosai gashi yai ja
haka tabi safiya koda sukashi gidan ba imani safiya tadebo mata kaya dayawa ciki harda namijinta dana yaranta samari subiyu
tuntana wankin cikin dadi hartagaji gashi har anyi isha'i wanda har yanxu bata barjin xafin da takeji ba gashi haryanxu idanta bai dayaye ba
gaya kuma batai sallah ko asuba ba duk da bata sanmi ake cewa cikin sallarba amma tanaso taga tayi
sai cikin dare tagama wankin dataga ba kowa tai mazata ibi ruwa ta tsugunna tawanke borkonan nan tas dukda tajin zafi amma haka
taita wanke wa harya fita kana tafita tatafi gidan yaha domin yawancin
rugar basuda gambu qalilan gidane keda gambu
wanke wankene mai yawa domin gidan irin gidan gandune haka tazauna tafara wanke wanken
data gama tadauki tulo tatafi rafi ko tsoro bataji
saida tagama cika mata wura ranta kana tatafi sauran gida jan wasu ruwa take ibo masu wasu shara
wadda tabata dakan dawo da gero ce karshe saida tadaka tatan kade har saida yaxama gari kana tabarshi tana gamawa akai kiran sallah duk da tagaji haka tayo alwala
tunda taga mutanan gidan ba wanda yafito tana gama alwallar tafito qofar gida nan tafara sallah wace batasan mitake cewa ba
😘Ansholly😘
08136195038
[3/8, 1:06 AM] ‪+234 703 962 5239‬: ðŸ˜BAQAR IZAYA😠20
😘Ansholly😘
gidan uwale kuwa daga ita har mlm iro ba wanda yarimtsa domin uwale tahanasu bacci
bayan mlm iro yadawo daga kiwo uwale tafada mashi duk yadda akai harda barkonan da suka sama hainan
jini ba qarya ba saida yaji baiji dadi ba domin duk irin izayar da uwale takema hainan bataba jin haushinta ba irin wannan
aicutar tayi yawa dan rashin imani ace wannan yarinyar za adunga yima wannan azabar
gaskiya abin yayi yawa kodan anga yana shiru yana qyalewa shifa har azuciyarshi yanasan yarshi
kawai dai abinda yasa yaji yatsaneta sbd tasana dinta yai asarar rayuka har ukku amma yanxu xaitakama abin birki dan baxa amaida mai diya jakka ba
yadago cikin fushi amma yana hada ido da uwale yaji taimai wani irin qwarji dama haka yakeji duk sadda taima hainan wani abunda yataba mai xuciya dayaxo
yimata mgn saiyaga tacika mai fuska
murmushi uwale taimai mlm lfy naga katafi tunani
a,a lfy lau kawai ina tunanin rayuwane
aizansa hukuncin dana yankema hainan ne baima ba
dan Allah kima daina man mgnr wannan yarinyar kuma duk abinda xataimasu aibazata dawo masu dawa yanda sukara rasa sanadinta ba gwarasu moreta kosun danji sanyin bakin cikin data sasu
murmushi uwale tasaki wanda keqarama fuskarta muni domin bata kama da Fulani kwata_kwata xakace ba yar fulani bace domin muninta yayi yawa
shiyasa mahaifinta yace ba yarshi bace yaqi amsarta shiyasa innarta tatahu da ita rugarsu iro domin chan rugar tasu taqi auruwa
tabbas duk wanda yakalli uwale yasan bata fito tatsatsan fulani ba
itama tasan bata da uba dan lokacin da ana mata gorin bata da uba saida taje
tatitsaye mahaifiyarta tafada mata gaskiya ne bata da uba ita shegiyace
eh kawai innar tata tace mata to ina baban nawa yake
nima bansani ba domin lokacin da na auri Audu
mijina nafarko minyi shekara hudu bamu sami haihuwa ba ana tunaninma nice ban haihuwar to lokacin muna fita
bakin ruga saida nono inmutun yazo wucewa inyana da asha,awa saiya tsaya yasa tonan nahadu da wanda yaiman cikin ki
kuka uwale tasa domin gani take har abada bazatai aure ba
kukan mikike uwale saida taja majina kana tace inna niyanxu
ba wanda zai aureni injuwa uwale indai har ina raye saikinyi aure tashi muje gurin bokanya tarife mana bakin duk wasu masu san sutozarta manke aduniya
tunanin mikike uwale murmushi uwale tai bakomi mlm
dama wani albishir nakeso nayi maka
*Ansholly*
[3/8, 1:07 AM] ‪+234 703 962 5239‬: ðŸ˜ðŸ˜BAKAR IZAYAðŸ˜21
sadaukarwa ga Ansholly novels 💔luv u all💔
😘Ansholly😘
saida mlm iro yagyara zama kana yace ina jinki
saida tasun kuyarda kai alamar kunya shikanshi mlm iro yayi mamaki
yadda yaga uwale kejin kunyar yimai mgn wace ko wurin kwanciya inhar baida buqatarta ita tana datashi
kai tsaye zatace mlm inada buqatarka abinda dija bata tabayi mashiba kenan harta mutu
saida tagama sine sinanta shidai yanata kallanta
ita kuma tanayin hakane danyace tanada kunya yasan kuma tasha nonan ba fullatana
kinyi shiru uwale kokin fasa fadaman
a'a dama mlm cema zanyi kakusa samun magaji
fadada fara arshi yai uwale da gaske kike
Allah mlm watama ukku
kai amma naji dadin wannan albishir mikikeso nabaki
dariya tayi danma bakaji gudan ba minene gudan
to namiji zan haifarma dariya yayi uwale kenan taya akai kikasan namiji xaki haifa
kadafa kiga inasan namiji kije kiman qarya
wallahi mlm da gaske nake to waya gaya maki namiji xaki haifa
saida tai jim domin tasan inhar tace mashi bokanya yanxu taran yawatse domin yahanata zuwa wurin bokanya
shiyasa take aiken yalwa wata dubara tafado mata
da sauri tace yaha makwabciyarsu kasan duk yaranta mazane dayace mace
todana gaya mata yadda cikin keban wahala saitace cikin namiji haka yakeba
mutum wahala yanxu nan uwale wahala kikesha banta ba saniba
tace to mln banso nata yarma da hankaline shiyasa bantaba gayama ba saida naji nadaina jin abinda nakeji
hmm kuji karya wace batama san da cikin ban saiyau amma kajita da karya kamar Mira danfodio lol
shidai mlm iro murna kawai yake sai washe baki yake dan yana san danamiji jiyake tamkar yajawo cikin uwalan tahaihu
kinsan uwale aradu kika haifarman da namiji nabashi shanuna duka biyun danai gado gurin baffana
da kuma gonata buda uwale tasaki da gaske mlm
*Ansholly*
[3/8, 1:07 AM] ‪+234 703 962 5239‬: ðŸ˜BAKAR IZAYAðŸ˜ðŸ˜23
😘Ansholly😘
yana nan tsaye har aka kira sallah sai lokacin yasamu uwale tadaina mashi ihun
alwalla yayi yatafi masallaci yana bude gidan yaga hainan tsugunne wuce yayi duk da xuciyarshi ba dadi domin yaji tausayinta
amma ko nuna mata afuska baiyi ba domin yana kallan inda take yadauke kai
tashitai tashiga cikin gidan shara tafara kana tai wanke wanke tana cikin yin wanke wanken uwale tafito
ida nuwanta jajjawur gashi aduduke take ttafiya tamkar yan kaciya duqawatai har qasa inna kwana
wata banxar harara tawurga mata kana kota tsaya amsawa tashige daki
sallamar yalwa ce takarade gidan bashiri uwale tafito daga cikin dakinta domin tunda taji sallamar yalwa tunkamin gari yayi haske to tasan ba lfy ba
yadda taga yalwa ahar getse tasan jiya itama batai bacci ba
lfy yalwa
jiwata mgn uwale keda ganina kinsan ba lfy ba
amma mushiga cikin daki kiji daki suka koma domin ganin hainan najinsu
bani lbrn abinda yafaru dake yalwa kallan banxa yalwa taima uwale
da idanunta wanda suka chanxa kala sukai ja
abinda yasa meki shiya sameni kinga babu wanda xai tambayi wani yadda baki bacci ba
haka nima banyiba to danhaka kiqaleni naji abinda ke damuna
shiru dukkansu sukayi domin kowa da abinda yake tunani yalwa natunanin azabar datasha wanda daran jiya ko kadan bata rumtsaba
abinda yabata mamaki yadda taita ihu amma koda makwabcinta daya bai leqoba kallan uwale tai tace uwale indai irin axaba daya mukasha
to dole kiyi ihu da kikayi makwabtanku sunlequ kai kawai takada mata kina nufin ba wanda yashigo
ba wanda yashigo yalwa da mutane sunji aida har yanxu sunanan koni nayi mamaki dana fito banga gidan cike ba
hmm uwale baki ganin abinda mukaima yarinyar channe yadawo kanmu kina ganinta aiki kawai take tamkarba ita bace mukaima ixaya jiyaba
anya bada gaske yarinyar nan aljana bace
nima tunanin danake yikenan yalwa amma bari mlm yafita muje gidan bokanya tafada mana ko ita wacece
mlm iro yana fita uwale da yalwa suka dau hanyar gidan bokanya
*garin abuja*
😘Ansholly😘
[3/8, 1:07 AM] ‪+234 703 962 5239‬: ðŸ˜BAQAR IZAYA😠24
😘Ansholly😘
Da sauri yafito daga cikin hospital har yana hada hanya duk yadda yake cikin tashin hankali bai hana kyanshi fitowa ba sujojine barjet a hospital din da sauri suka taho suka Saramai kana suka bude mota yashiga
Sukansu sunsan ogansu yana cikin tashin hankali koda suka iso bai jira sun bude maiba yafito da Sauri haryana cin tuntube
hafsa ke hafsa dan uwarki kina ina da sauri tafito domin kiran yabata maki baisaba yimata irin wannan kiranba
karo sukaci shima yana quqarin shiga bedroom din nata duka taji ko ina ajikinta dan ubanki nizaki cuta nixakiha inta miye ban maki wane haqqine naki bana saukewa
amma kirasa dami zaki sakaman saiki dauko cuta kisaka man wallahi kincuceni hafsa saida yayi mata lilis kana yace kije nasakeke saki ukku
duk da jikinta baqarfi amma saida tabude baki tai mgn
ni kasaka haisham cikin xafin xuciya yace wallahi hafsa dada abinda yafi saki da saina makishi tunda nake bantaba zinaba amma gashi na aure mata mazina ciya
wurin naiman maxanki kingoga man cuta banjiba banganiba wallahi Allah ya isa tsakani dake
tunda yafara maganar hafsa ke kuka yanzu haisham sharrin daxa kaiman kenan aizansa ko wani yace maka ina hulda da maxa zaka qaryata amma kai da bakinka
kake fada kamar yadda kace baka taba xinaba haka nima dan kokai shedane kaine kafara sanina aya'mace amma kaje nabarka da Allah sharrin dakaiman
kuma insha Allah tundaga nan duniya zaka fara ganin sakaiyata mari yakai mata wanda saida komi nata ya tsaya cak natsawan minti 30 taga dai bakinshi yanata mgn amma batasan miyake cewa ba
saida yajeho mata wata farar takarda kana tadawo hankalinta kiken isa naja maki sharri saiki bude wannan takardar ki karanta da sauri tadauka tana gama karanta wa taja jiki tafi daki domin bata iya tashi saida tashiga bathroom tahada hot water
tagasa jikinta sosai kana tafito tana kuka tana tunanin haisham sam bashida adalci
hakadai tagama shiryawa abaya kawai tasa light blue tadauki dan qarimin gyale tayafa wanda tunda ta aure haisham yahanata sa qaramin mayafi kuma tadaina amma gashi yanzu yasaka mata da abu mafi muni
awurin ya'mace wato saki kuma sakinma nawula qanci saki uku gasharrin zina wai harda H I V wai itake da h i v aidolema kamin taje gida saita biya hospital anmata gwaji itama indai hartana da ita to haisham ne yagoga mata domin ita bata taba
Mu amala dawani da mijiba inba haisham ba hakadai tafito daga ita sai handbag dan baxata iya daukar komiva inba jikarba
yana zaune abisa daya daga kujirin da suka kawata falo harta taxo fita yadaka mata tsawar datasa yan cikinta juyawa
ubanwa kikeso ya kaimaki shedar takardar sakin naki da hanxari tajuyo taga wata takarda kan center table kobai fadaba tasan itace ta dauka tajuya
tana fita sojoji sukayo gunta kaminsu qaraso tada katar dasu kuma wurin aikinku nikade nakeso natafi
wani cikinsu zaiyi magn kawai tajuya tabarsu tsaye ba yarda suka iya haka suka koma wurin dasuke
get aka wanga memata tafice daga gidan kamar walqiya saida tahau titi kana taji xuciyarta namata daci
Miyasa haisham zaiman haka miyasa lokaci guda yacanxa daga yadda nasanshi kuka tasa mai tsuma zuciya wani prvt hospital data gani shiyasa tatsaya
Cikin asibitin tashiga tasai kati layi yana zuwa kanta tashiga taima likita bayanin tanaso aimata gwajin aids
wata nurse yakira yabata wata takarda yacema hafsa tabita
haisham tunda hafsa tafita yaji duniyar taimashi qunci jiyake inama yakashe kanshi yahuta ya tabbata
hafsa tagama cutarshi kamarshi ace yanada h i v ya duniya zatace shida yake shugaban sojoji yanxu inyaranshi sukaji anya zasu qara girma mashi
kuka kawai yasa duk da ansan soja da dauriya amma shi yakasa daure wa
waye haisham haisham dane gurin alhaji hamxa wanda subiyu ne iyayanshi suka haifa shida qananshi Ameen
haisham tunya dan shekara biyar aduniya yakesan sojoji to da mahaifinshi yaga haka bai taiyeshi ba yasashi makarantar sojoji yana gama secondary yatafi America dan qarasa karatunshi
yagama karatunshi cikin nasara yafito da babban matsayi
lokacin daya dawo gida hutu lokacin ne yahadu da hafsa sunsha soyayya cikin wata daya domin hutunshi na wata biyune ya yarda da ita itama tayarda tadashi
aka daura masu auransu amarya tatare agidanta cikin farin ciki suke zaune domin haisham yasa meta yadda yakeso
Wata daya dayin auran yatattara ya koma bakin aikinshi hafsa harda kuka
Shima duk yadamu domin yana san hafsat dinshi nan yaymata alqawarin inya dawo da ita zai koma dominshi abuja yake aiki gidan iyayanshi kuma yana kaduna
haka ko akai yana dawo wa y dauketa sukatafi abuja soyayya suke mai tsabta yana mata abinda takeso itama haka shiyasa suke San junansu
Sunada shekara ukku amma haryanxu Allah bai basu haihuwa ba lokacin kuma aka qarama haisham
girma yazam mana shine shugaban sojojin Nigeria
abinya mashi dadi dagashi har ma soyanshi alokacin wanda baisanshi ba yasanshi dan dinne masoyan shi suka hada mai duk gidan TV dake garin abuja saida sukaxo wajan dinner nan anci ansha antashi wuraran 2 kowa yakama hanyar gidanshi cikin jin dadi
yayinda haisham yagina wani qatan gida cikin asok ba abinda babu inkashi cikin gidan zaka dauka ba aduniya kakeba dan tsarowar gidan get gomane acikin gidan kana kowane get akwai sojoji guda goma
Inkashiga cikin gidan titine yatafi har bakin wata kofar glass wadda zata sadaka da shiga gidan koda halibin bindiga baxai fasa wannan kofarba bare atara qarti goma saida suyi bugun sugaji bazata taiko motsiba
Sanna inkaje gurin dole saika fadi sunanka kana na urar tafa dama yan gidan sunanka da hotanka insun amince kofa tabude kashiga
cikin falon kanshi abin kallone kujeru saiti biyar ne kowani kuma akwai taxara sosai atsakaninsu
kana daga bedroom dinsu zaka iya hango duk abinda ke faruwa waje domin kofar ta glass ce
gurin kayan motsa jiki ko babu abinda babu fans ku ida yima kanku imagen din gidan
kowa yaga gida saiyace yayi kyau yayinda alhaji hamxa yaimai fada sosai dan yana ganin yayi almubaxxaranci
nafisa yanaji kinyi shiru ne hmm kedai bari sadi tun jiya danaga birgediya general naji yatafi da imanina sadi ina sanshi San aure bawai san shashanci ba
hmm nafi kekina ganin zai aureki yanada wannan tsaleliyar matar
😘Ansholly😘
[3/8, 1:07 AM] ‪+234 703 962 5239‬: ðŸ˜BAKAR IZAYAðŸ˜25
😘Ansholly😘
saida nafi tayima sadi wata irin harara tamkar idanuwanta zasu fado kasa
kana tarafa magana tabbas sadi komin munina sai birgediya general ya aureni wallahi kuma yaxauna dani ni daya domin ni banida kishiya agidan haisham
suduka shiru sukai chan sadi tace bance bazaki iyaba amma tayaya
zokiji akunnanta tarada mata wata mgn wacce bansan mitace mataba
dariya sukai kana suka tafa wallahi kawata kina wuta
amma kuma yaza aiki hada wannan plan din
murmushi tayi miyasa ke sadi kinada saurin mantuwa kinmanta waye likitan da akaba haisham
auhaka fane natuna mutumin kine domin in bandama ta dalilinshi baxakiga haisham din bama harkice kina sanshi
saida tayi fari da idanuwa kana tace to dashi xan hada plan dina
amma sainan da 1months kinga lokacin ya yadda dashi saimu fara plan dinmu koya kikace
hakanma yayi qawata kina wuta muna binki da gas dariya suka fashe da ita
nafi yar kauyan cikin garin abuja ce sulaja iyayanta talakawa wane sosai wanda insukaci nayau ba lallai susamu nagobe ba
ðŸ˜Bakar ixayaðŸ˜26
😘Ansholly😘
haka suke rayuwarsu cikin rufin asirin Allah yayinda nafisa take bakin cikin zowarta tatsatsunsu domin tana gani tamkar baban nata malalacine shiyasa suke zaune cikin talauci har yanxu
tanada shekara sha biyu tafara bin maza duk iyayanta basu sani ba
lokacin da tanada shekara sha biyar lokacin tayi ciki
mahaifinta wannan bakin cikinne sanadin mutuwar shi ya yinda mahaifiyarta tace baxata zauna mata agida ba
ko dar batajiba dama tagaji daxama cikin talauci tattara kayanta taqarama rigarta iska dama wanda yaimata cikin yana taso tadawo gurinshi
dazama domin aganinshi qaramar yarinya da ita bai dace tana zaune cikin talauciba
koda tagama gayamai yarda sukai da innarta
dariya yayi karkiji komi nafi nizan riqeki tamkar yayanki
kuma wannan cikin yau baxaki kwana dashiba
kallanshi taicikin mamaki to yaxa ai dashi
dariya yasa kana yace karfa kimanta nafi nifa likitane
haka yaxubar da cikin nafi tare dayi mata alqawarin gobe xaitafi da ita cikin garin abuja dominshi
ba anan yake aikiba yaxone yaga ya mutanan da aka turu suke aikinsu to nan yaga nafi
safiya nayi nafi da Dr bashir suka kama hanyar cikin garin abuja kotaje tanemi yafiyar innarta
koda suka shigo baixarce da ita ako inaba sai gidan magajiyar karuwai
hannu biyu tatar besu domin tasan dr bashir sosai
lbrn komi yabata jawo nafi tayi jikinta kisaki jikinki sosai nafi nan gidan kune bamai korarki inbake kisake wani gidan ba
nafi taji dadi har acikin ranta domin gani take yanxu xatai rayuwar yanci
saida magajiya tayi wata biyu tana goge nafi kana tahadata dawani alhajin birni wanda saida yasauke ma magajiya dubu dari biyar
kana yatafi da nafi hakadai nafi tazama gogargiyar yar bariki domin ko magajiyar tana sara mata
duk cikin gidan da sadiya kawai suke shiri shiyasa koda dr bashir yabata gida suka dawo tare
to dinner da akai dr bashir yagai yaceta taje danta samo masu wani mai kudin amma ita ganin
birgediya general yabirkita mata lissafi dan tunda taganshi takasa sukuni
yau watan birgediya general daya yana aki lfy domin bawani matsalar dayake samu da sauri yashigo office din domin yana gani yayi latti sosai dan
yanada meeting around 10:30 gashi kuma yanxu har 9:30
yana xama PA dinshi yana shigowa kallanshi yayi da mamaki yace lfy
domin yayi mamakin ganin PA dinshi dan yace kar wanda akabari yashigo
domin yanaso yahada wasu takardune baiso ayi disturbing dinshi
saida yaqame tamkar gunki kana yace sry sir
wanine yace nakawo maka wannan takardar yanxu dan saboda akwai important abinda yakamata kasani ciki
amsa kawai yayi ya aje ya yinda PA nashi yajuya yafita
harxai aje saiya tuna da ance important ne budewa yayi yafara karantawa kamar haka
*Allah yasa kana lfy birgediya general wannan takardar tafito ne daga hannun saurayin matarka nadade tare da matarka tun tana kd nake tare da ita domin inbaka nan nine mai ebemata kewa to yau naji wani wa,azi wanda yafirgita ni shini naga yadace naxo nanemi yafiyarka domin inhar kana kusantar matarka to kana dauke da cuta maikarya garkuwar jiki wato aids*
wargiyai da takarda wace tunda yafara karantata jikinshi ke tsema