Showing 27001 words to 30000 words out of 81184 words
Chapter 10 - Sirrin Daukaka Book Complete by Aisha JB .txt
tsakani da Allah Yace dan Allah na had'a ku" Girgiza mata Kai nayi, "baze Yuwu ba in-law ki bashi Hakuri na fad'i haka tare da barin d'akin"
Bayan kwana Goma.
Zaune nake D'akin ummi Malaman makarantarmu namin nasihar zaman Aure bayan an watse walima kuka kawai nake domin kunnuwana sun kasa d'aukar maganarsu wasu i'rin maganganu suke min seda suka gama Ummi tamin nata nasihar inda tace na zama sirrin Mijina nayi hakuri da abinda zan ji ko nagani karna yarda na yad'a damuwata ga wani koda i'tace bata yarda na fad'a mata ba, na rik'e sallah da alqur'ani na rik'e sadaka domin maganin duk wata mafisa ce. Haka ta ringa min tana bani hakuri wadda bansan meyasa take ta nanata min kalmar Hakuri ba, bata Rakani ba bata bar Halimatu da Hanisa sun bini ba, domin da kyar aka rabani dasu, kawayenta Malaman makarantar mu su suka kaini har Abuja Gidan Arab Gidan da na masa lakabi da bak'in Gida domin Nan nahad'u da tashin hankalin dako maƙiyana ban musu fatan hakan, naga ukuba , Hannun Nafisa suka bada amanata Domi i'tace kawai ta d'an sake musu fiska suka bata Amanata sannan suka karamin Nasiha , haka suka tattara suka koma i'tama fita tayi sallar isha nayi na kwanta tare da lullub'e jikina inna jin wayata Na Kara Amma ban d'auka ba, ban jima da kwanciya ba naji an banko kofar kafin na mike naji sun rufeni da Duka kaman jaka haka suka min lilis , sannan suka juye min karanzir a jiki kaman wancan lokacin wani i'rin kuka nake wadda yake fita da Numfashi na domin kokawa nake dashi. Sama sama nake jin maganar Nafisa tana salati tare da Kiran sunayen su. "Kuna Hauka ne kashe musu 'Yar mutane zakuyi wannan wani i'rin dabbanci ne" Basu kulata ba sema kunna ashana da Zaina take kokarin Yi, da sauri ya shigo jin haya niyarsu yaki karewa salati kawai yayi Yana shirin d'aukarta Fure tace . "Wallahi sena babbaka mata jiki sena sauya kamanninta" da sauri ya d'aukeni yayi d'akinshi dani ajiye Ni yayi,
"Kana kallon abinda suka min Amma baka iya ko tsawa ta musu ba! Kisan kai suke kokarin aikatawa Amma ka kasa musu magana"
Fita yayi bece mata komai ba, mikewa nayi na shiga Band'aki nayi wanka na d'aura baban towel inna Fitowa na sameshi Zaune ban kulashi ba na zauna saman kujera inna takure jikina jin nayi kawai ya sureni kokawa mukayi sosai be lura da ilar da matanshi suka min ba haka ya amshi martaba na, wani i'rin kuka nake domin be bini yadda ya dace ba! Cikakken minti Goma beyi ba ya sauka Yana maida numfashi kasa tashi nayi domin jikina ciwo yake min haka ya bingire da barci batare da ya wanke janaban dake jikinsa ba. "Ya Allah Bansan wani i'rin Miji mara imani da Tausayi ka bani ba Allah ka bani ikon mishi biyayya Allah ka saukaka min!" Wani i'rin kuka nake so nake in tashi Amma na kasa haka seda gari ya fara haske kafin ya farka wanka yayi yazo ya tsaya kaina "tashi kije kiyi wanka" Girgiza mishi kai nayi. "Bazan iya tashi ba" fita yayi jin kad'an se gashi tare da Nafisa ta bala'in had'e rai Ba tare data kalleni ba tace. "Zaki iya tashi"
i'tama Girgiza mata Kai nayi "zaka iya bamu waje" fita yayi waje Band'aki ta shiga ta had'amu ruwan zafi temaka min tayi Amma gabad'aya jikina rawa yake haka ta muka shiga i'ta ta gasa ni dauriya kawai nake Amma hawaye na zuba min "Hmm hakuri zakiyi" sosai ta gasani kafin ta fita nayi wankan tsarki tattara zanin gadon tayi ta nufi 'Dakinta dashi tea ta had'a tare da maganin ciwon jiki da zazzab'i ta kawo mata.
tana shigowa na Sunkuyar da kaina. "Dan Allah kaya nake so zanyi sallah" bata ce min komai ba ta fita , d'akin Jiddah taje ta d'auko Mata kaya "Nagode sosai" Jinjina Kai tayi "Ki kula da kanki in ki gama Kisha ga magani ma" tana gama fad'ar haka ta fita. Sallah nayi inna kuka inna tuna abinda matan shi suka min da wadda yamin.
*Ayi hakuri Ban Editing ku gyara kuskuren*
Kuyi Share
*Maman Faruq*
12/26/23, 9:03 AM - UMMI JB: *♡SIRRIN ƊAUKAKA♡*
_Wattpad@ayshajb_
®️🌁
*FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION..📚📚*
[Kungiya Domin wayar da kan mata, Farin jini writer's domin ci gaban Mata.]
_♡F.J.W.A♡_
https://www.facebook.com/FARIN-JINI-Writers-Association-109861227874440/
Free book
Page15
Tunda ta fita nake kwance seda naji anyi Kiran Azahar Na mike ruwan zafi na sake shiga sannan nayi wanka da alwala 'Yarta jumana ta turo da abinci kad'an naci nasha maganin data bayar kwanciya nayi inna azkhar zuciyata babu dad'i ai ko dabba ka ajiye zaka duba yanda yake bare matar Aurenka haka na wuni sede ta turo min jumana ta zauna dani da Magariba ta shigo da Sallama amsawa nayi sannan nace mata “lna yini?” yanda na lura da matar bata son kallo na bansan me yasa ba kanta na Gefe ta amsa min da “Lafiya lau ya jikin?”
“Alhamdulillah” nace Mata “Allah ya sawake tashi muje D'akin ki" ba musu na mike nabi bayanta Suna zauna Suna cin abinci yayinda suka sashi tsakiyarsu Tsaki Nafisa taja sannan tace. “in ka kammala da gwalagwalanka , ka duba 'Yar mutane tunda ka fita baka tuna da ya take ba, ko tunanin dubata bakayi ba, Ka dawo ka zauna tsakiyarsu Wallahi Arab kaji tsoron Allah ka ringa kimantawa..” Mikewa Zaina tayi da chokali me yatsu tana juyawa “Dalla malama ki bamu waje uwar kini bibi , ke har kin i'sa kisa shi yayi? Babu macen da ta isa saka mishi doka yabi..” murmushin takaici Nafisa tayi “Sai ke ko? Zainab kiyi hankali da duniya domin ba matabbata bace.." tana gama fad'in haka taja Hannun Jiddah bin bayansu yayi Yana jin ba dad'i a ranshi Amma be i'sa ya nuna hak'an ba, harara Zaina ta watsawa Fure "Ke tashi ki bar nan bakin gama ci ba?”
Mikewa tayi tana murmushi “Ki gama ikon ki zanyi nawa Yar iska kawai” Mikewa yayi zai nufi 'Dakin Jiddah Zaina tace “Ban sallameka ba” komawa yayi ya zauna “Ubanki zanci wallahi ki sake magana ki gani” Tafiya Fure tayi ta barta “Wallahi tunda kace Aure Aure ka ringa ganin masifa da bala'in kenan Yanzun aka fara gwara tun wuri kaje ka sake wancan abar dan na rantse da zatin Allah sena Gasata inna maka magana kayi banza da nine?”
“Kin gama ne da zanyi magana Hajiya Zaina? Ai duk yadda kike so zanyi amma Bazan iya sakinta Ba Wallahi Amana tace.” Ashar ta kunduma tare da buga Table d'in “Yayi kyau tashi ka tafi Amma ka sani duk abin da ya biyo baya, kai ka jawo Mata domin hhhhh..." Ƙwafa tayi tare da barin Gurin.
Gani nayi an gyara komai tsab “Allah ya saka da Alkhairi” nace Mata zaunar dani tayi saman katifa “Ga wayarki tun jiya ake Kira" Karb'a nayi naga Kiran Ummi ba iyaka ga Hanisa ma, shuru muka zauna mikewa tayi. “Ba Auren bane matsolin dake cikinta za'a duba , iyaye ma ya kamata sun ringa duba da i'rin mazajen da zasu baiwa 'Yarsu! Ba Auren bane, damuwar cikinsa ya Wuce a kwantata maka, Biyayyar Aure wahala ne, dashi musammam ga bahagon miji i'rin Ibrahim zaka ga, kafin Auren Kuna shimfid'a soyayya Kuna kwatanta yadda zaku Tafiyar da Rayuwarku , da Zaran Anyi Auren Kuma se kiga ba haka bane , shiyasa da zaran and'aura za'a ce soyayya ya kare se Zaman Hakuri, i'ta hakurin nan Kuma ginshigice, kiyi hakuri duk ki watsar da kun tab'a so, ko tattali , bautar Allah kika Zo, dole kuma kiyi, ki sauke nauyin dake kanki Kuma, kiji kaman Baki jiba, ki gani kaman Baki gani ba, in an biki da sharri ki saka musu da Alkhairi ki zama me kyautata musu , in sun dakeki karki yi kuka dariya zakiyi Kice kin gode, Zaki ringa ganin canji tattare da mijinki Yau zaki ga zai zauna ya kula da lamuranki gobe kuwa se hantara da ƙyara, a hankali Zaki fahimci wa kike Aure ,ki zama mace me mugun ladabi da saukar da harshe , ba ruwan ki da abinda be shafeki ba, Bautar Aure ya kawoki kaman yadda suke takamar mijinsu ne kema naki ne , Dole ki zage dantse ki kwatoshi in da Hali ma ki kanannayeshi.." d'agowa nayi inna kallonta "kina mamaki ko? nasan zaki ce nida mijina meyasa zance ki kwace shi? Mijinki ne nima Mijina ne kin gane?.
Hakuri i'tace Ginshikin rayuwa in aka maka kayi hakuri ka fawwalawa Allah se kaga komai ya Wuce base na tsaya Fad'a miki Yadda zakiyi ba, kema macece! ko wacce mace da ƙirsanta! Bare Kuma Renon Ummi sai dai, in kwakwaluwar bame d'auka bace Allah ya tashe mu Lafiya" tafiya tayi ta barni da tunanin kalamanta “i'tama Hakuri take bani to wai me haka ke nufi?" Bata dame bata amsa haka ta zauna shuru.
Kiran Ummi ne ya shigo “Assalamu alaikum Ummina"
Murmushin tayi sannan ta amsa “Amin wa'alaikis salam shalelena da fatan kina lafiya ya bakunta?"
"Alhamdulillah ummi ya sahibata da in-law?" Kwace wayar Halima tayi "dalla munata kiranki kin share mu Nide nayi fushi" siririn murmushi nayi "Ayi hakuri sahiba wayar ne ba caji na makalane ya kasance Yana silent to na tashi Kuma makota sun shigo shiyasa duk ban nutsu ba ya in-law na?" Halima tace. "Taje zance"
"Zan kiraku in ta dawo" Karb'an wayar Ummi tayi "Hauwa!"
"Na'am ummina" na fad'a a hankali "inna fatan ba matsala?" Murmushin nayi "Alhamdulillah ummi ba komai" Ummi tace. "Ki kula a Kara hakuri kuma" haka mukayi sallama nayi Murmushi "insha Allahu zan b'oye sirrin Gidana babu wadda Zan Bari ya fahimci me nake fusk'anta.
Ta same shi Zaune shi d'aya a falo “Arab Lafiya kake kuwa?” mikewa yayi "Ba komai" tafiyarta tayi kasancewarta ba mace me takura mutum ba, sede tana zafi, dason agirmamata ...
Koda ya shigo d'akin na gama shirin kwanciya Zama yayi tare da jan kafata “Yallaɓai kana Lafiya?" sake fiskarshi yayi domin Yana son Sunan da take kiranshi dashi “Ya jikin" Hmm ashe kasan banda lafiya cikin Raina nayi maganar “alhamdulillah.”
Cikin kasa da murya yace. “Zan..” shuru yayi ganin haka yasa na bishi da wani i'rin kallo murmushin takaici nayi “Halaliyarka ce zaka iya yi tunda kana bukatar hakan"
"Da fatan ban takura ki ba!"
Girgiza mishi kai nayi tare da kwanciyata zuciyana namin d'aci wai Daman haka Aure yake jama'a ? Tambayar kaina nake Ashe Mata na fiskanta matsaloli da yawa haka? Wani i'rin Miji Allah ya bani ne Yah ilahu Yah Rahmanu Allah na gode maka, wani i'rin hawaye ne suka zubo mata lokacin da yake lalub'ar Dukiyar fulaninta bayan ya cire komai na jikinsa ,
Zame kayan jikina nayi yadda baze Sha wahala ba Ajiyan zuciya yake saukewa tare da lumshe i'do d'aya yasa a Baki d'ayar Kuma yana matsawa runtsa ido tayi sosai tana tuna maganar Ummi “Aduk lokacin da yazo Miki da bukatarsa kiyi kokari gurin biya mishi! Koda Baki da tsarki akwai dabaru i'rin namu na mata wadda base anje can ba, Zaki gamsar da mijinki" Rikeshi nayi sosai tare sake mishi marayan kuka be lukata ba, haka ya shiga jikinta Ajiyan zuciya ta sauke tana nishi a hankali wadda yasashi raruman bakinta , jin kad'an taji ya matseta Yana sauke numfashi komawa yayi Gefe ya b'ige da barci bak'in ciki yasani mikewa na shiga band'aki na sakarwa kaina ruwan sanyi inna kuka "Yah Allah kana gani!"
A lokacin da nake jin bukatuwa lokacin yake sauka? Wannan wacce irin rayuwa ce? Anya kuwa zan iya wannan hakurin daman haka Mazan suke Basu da juriya gurin Tafiyar da matansu ? Basa Basu nutsuwa a shimfid'arsu?
Ko nawa mijin ne yake Nan haka besan yadda ze tab'a mace taji dad'i ba, tunawa tayi da wani labarin da Halimatu ta b'ata lokacin ana tsaka da shirin biki .
“Sahiba kinsan me?" Girgiza mata Kai nayi. kallona tayi ta fashe da dariya "Lafiyar ki Halima?" Na fad'a inna had'e fiska , "Wallahi inna tunanin yadda zakije Kisha dad'i, ne cikin wani labari naji yadda ake tafiyar da mace kafin a tafi Garin... Wallahi Akwai shauki sosai zai tsotsi nononta ya lasa ya matsosu cikin nutsuwa yadda zata Mika mishi wiyanta, yayi yanda yake so ze zagaye Cibiyarta Yana lasa tare da shafo mararta har kuka ake ana Kiran Ashhh Washhh dad'ii..."
"innalillahi Halima zaki lalace dan Allah ki rufamin asiri na kaiki da ruwan jikinki karki karar a karance karance haba! Be kamata kina karantan guraren Nan ba, Wallahi Baji yadda kike bani kunya ba"
"Dalla can wata Rana Zaki Zo kina min baya nin yadda uncle ya shafe albarkatun jikinki"
Wani i'rin kuka nasa "banji komai ba, damuwar shi kawai ya gamsu ya kwanta barci babu ruwanshi da kin gamsu ko Baki gamsu ba, haka nayi wanka da alwala nazo na tada nafila , karfe biyu na koma gadon rage haske d'akin nayi inna kallonshi Yana da kyau gashi farin balarabe bakinsa karami , Kai bakina nayi saman nashi a hankali na tsotsa motsi yayi wadda yasa na barshi Gefe na kwanta inna hailala a Raina har barci ya d'auke ni...
Comment
&
Share
Maman Faruq
12/26/23, 9:03 AM - UMMI JB: ♡SIRRIN ƊAUKAKA..!♡
Farin Jini Writer's Association
https://chat.whatsapp.com/HsMb0FG2FMMFCBLoDfHoyQ
PAGE16
Jin ana shafa kaina ne yasa ni bud'e ido, murmushi ya sakar Mata. Kwantar da kanta tayi qirjinshi “Yallaɓai!" Shafa kaina yayi tare da mikewa ya nufi Band'aki inna kwance ya fito mikewa nayi nima naje nayi alwala inna idar da sallah Zaina ta shigo ko Sallama batayi ba “Malama ki fito ki Girkawa yara abin kari!" Tana kokarin juyawa nace “Ina kwana?” bata amsa ba tayi tafiyarta Gyaran d'aki na nayi tare da wanke Band'aki sannan na kunna turare Kichin d'ina na nufa nan naga babu gas shuru na tsaya inna karewa kichin din kallo an wargaza min kaya sosai cikin Gidan na nufa tana tsaye ta rik'e kugu “Se yanzun ikon ki ya cika?" Banyi magana ba, nima na tsaya Mata shuru Tsaki taja tare da Jan hannu na , tsakar Gidan ta kaini Nan naci karo da gawayi da katon tukunya ja da baya nayi tare da dafe qirji "Ance miki baiwa aka kawo miki ko Yar aiki ce ni da zan girka miki? Baki da hannu ne?! Ko ke ba mace bace , 'Ya'yanki ne ba nawa ba! D'awainiyar su na k'anki bani ba.." Marin data sake min ne yasa ni yin shuru "Ke! baiwa ta fiki matsayi da daraja guri na, tunda kika iya kwana da miji dole ki fito ki girka ma yarana abinci Jakace ke, aiki kika Zo Kuma Wallahi Baki da Hutu"
Haka ta sani gaba da masifa dole seda na had'a baca inna zubda qwalla wannan wacce irin rayuwa nake fiskanta daga tarewa yau kwana biyu tal , inna kuka inna komai seda na girka inna kammala ta kwashe ta sani wanke abubuwan da nayi amfani dashi, duk kaurin Girki nake jiki a matukar sanyaye na nufi falo Nan na ganshi Zaune ta zuba mishi abinci ga yara A gefe , Nafisace ta fito ta shirya zata nufi asibiti “Jiddah Karki sake Mata Girki yara nata ne, ruwanta ne ta girka musu in batayi bama ya rage nata Amma karki Yarda ki sake Bari ta tab'a ki" Mikewa yayi "Kinga Nafisa banson tashin hankali dan tayi Girki menene.. "Dakata bada Kai nake ba! Girki NE nace Wallahi bazata Kuma ba, wallahi kowa tayi girkinta" Dakina na shige na barsu gurin Seda ta wanke shi Tass sannan tayi tafiyarta , Fure ce ta fito zata d'iba abincin Zaina tace "Mayar dashi!"
"Bake kika girka ba" mikewa tayi tare da yin jaking ɗinta "Ke har kin i'sa inna magana kina yi" Kallon banza Fure ta mata, tsawa yayiwa yaran suka bar Gurin "Ni kika Rena ko? Maiyasa da Nafisa ke magana Baki tanka ta ba matsoraciya" naushin bakinta Zaina tayi "Kutumar uba ni kika fitarwa jini" Nan suka hau kokawa sosai suke zagin junansu kulan Abinci Fure ta kifar dashi "Abinci Mijina ne ba ubanki bane ya siya da Zaki hanani ci.."
"Yayi kyau!" Abinda yace musu kenan sannan ya bar musu falon Mikewa Zaina tayi zata tafi d'akinta Fure ta sa Mata kafa Nan ta zubu a kasa tare da sakin ihu, dariya Fure tayi "Yar banza sena karya ki Wallahi" tana fad'in haka ta nufi 'Dakinta.
Haka Zaina ta mike ta shige nata d'akin tare da shirin Tafiya banki.
Zubewa nayi kasan carpet tare da fashewa da kuka jin Karan wayata yasa ni mikewa "in-law tun d'azun nake kira ko uncle nakan Network ne! Cik'e da zolaya ta karasa maganar Dariya me had'e da hawaye nayi "Bakomai da fatan kuna lafiya ya Abdul?"
"Alhamdulillah ya zaman ku Sir Nabil yace in gaishe ki"
"Nagode! Sahiba fa?"
"Takarb'i hannunki ai"
Murmushin nayi. "Kice ta girka yayi dad'i"
Sallama mukayi naje nayi wanka inna Fitowa naga wayata na haske sakon Ummi na gani murmushi nayi Ganin aikin da zanyi Wani company ne zasuyi taro Suna bukatar Abinci Flt 400, kiranta nayi tace. "Zai kai kaman nawa!"
Fad'a Mata nayi
"Ayi ragi Jiddah.."
"Ummi abubuwan bukata ne bawai dogon riba nake bi ba"
Dariya tayi "Toh shikenan Amma Zaki tafi Zaria baki duba computer d'inki ba an miki aike.."
"Alhamdulillah ummi Nagode sosai Allah yaja kwana ummina" Sallama mukayi, fita nayi naga sun b'ata falon nutsuwa nayi na Gyara gurin sannan na nufi 'Dakinsa Karo mukayi "Yi hakuri ban lura ba" komawa yayi na bishi Yana Zama na zauna jikinsa "Yallaɓai" murmushi yayi Gemunsa na shiga shafawa.
Rik'e hannunta yayi "Menene Hauwa?" Hannun na cusa cikin riganshi Yana lalub'ar Nipple d'insa numfashi yaja sosai "Hmmm inna cikin yanayi ne" Girgiza kai yayi "Kinga fita zanyi!" B'ata fiska tayi cikin wani kalan murya tasa mishi kuka tare da cusa hannunta cikin wandonsa Wani i'rin zillo yayi.
"Ashhh Hauwa Zaki kashe ni!"
"Zan jiyar dakai dad'i de"
"Wayyo Allah"
Matsoshi ta karayi tana tuna sakon Umminta murmushi ta sake tana hawaye bata sonshi Wallahi , banananshi take shafawa a hankali tare da matse saman "Wayyo dad'i!" Ya faɗa Yana shushshure kafafuwa tare da gurnani..
Saman Gado suka fad'a Himar d'in data saka