Showing 33001 words to 36000 words out of 81184 words
Chapter 12 - Sirrin Daukaka Book Complete by Aisha JB .txt
dare yayi ya hanani sukuni Gashi ba abin arziki yake tsinana min ba, Iyanmu ce ta shigo tana salati mikewa nayi ina faɗin. "Lafiya Kuwa?" kallon Arab tayi "Babu wacce ta kiraka?" Girgiza Mata kai yayi "duba wayarka de" tace mishi Nan yaga Kiran Nafisa so biyu da sakonta inda take sanar mishi rasuwan "innalillahi Ban lura ba wallahi Nafisa ta kira ga sako wai Marzkhura Allah ya Mata rasuwa" salati nima nayi. "Ki shirya mu Wuce" yace Yana niman makullin Mota domin Arab Allah ya d'oramishi son 'Ya'ya Iyanmu tace "Dare yayi ka Bari Gobe" dole ya hakura muna sallan subayi ya d'auki Hanya mun isa da Huri an jinkirta jana'izarta saida muka karaso aka sallaci gawarta tare dashi.
Cikin Gidan na shiga ummi na gani da Halimatu Gurin Fure na nufa inna gaishe ta "tashi min Anan makira ba gurinki yaje ya tare ba Yar iska kawai, Kira nawa nayiwa Arab yaki d'auka duk Sabida ke tun b'atar Marzkhura nake kiranshi Yaki d'auka Allah ya i'sa min Bazan tab'a yafewa duk wadda keda hannu a b'atar 'Yata ba! wallahi ko zanyi yawo tsirara sena tozarta mutu"
Mikewa nayi na nufi gurin Ummi "Ummi sannunku da zuwa" Jan hannuna Halimatu tayi muka nufi d'akina "wani i'rin zama kukeyi haka ba had'in kai wanni i'rin maganganu Fure take Haka zarginki take da mutuwar 'Yarta ko Yaya"
Comment & Share
Maman Faruq
12/26/23, 9:03 AM - UMMI JB: ♡SIRRIN ƊAUKAKA..!♡*
Farin Jini Writer's Association
PAGE 18
A razane na kalleta tare da Nuna kaina "zargina Kuma taya?" Halima tace "baki ga i'rin kallon da take jifanki dashi bane?" Zama nayi a kasa "Ban lura ba" Haka akaci gaba da zaman makoki seda akayi uku Ummi suka tafi Muyi waya da Hanisa batazo ba, kasancewar tsohon ciki gareta A haka taro ya watse nida Fure se harara domin ko gaisuwata Bata amsawa ganin haka yasa na watsar da sha'aninta na kama harkan gabana.
Wata uku tsakani ranan inna Zaune Falo da dare ni d'aya misalin Tara ne gilmawan Abu nagani ban d'auki hakan da wani mahimmanci ba kasancewar hankalina yayi nisa inna turawa yaran aikina sakon abubuwan da za'a siya na Girki mikewa nayi na shige d'akina wanka na shiga koda nafito na sameshi Zaune ban kulashi ba, domin tun Bayan rasuwar 'Yarshi rabona dashi Saidai Naga fitowarshi d'akin Zaina "Hauwa.." dakatar dashi nayi "Baka da abinda Zaka cemin Arab domin baka d'auke ni da mahimmanci ba Yau Auren mu shekara hud'u ake nima Amma baka da lokaci na sena matanka akan me! Ance maka abinci da kud'i kad'ai nake bukata! Nagaji abinka ya fara isata matanka su wulak'antani kaima kamin da wanne zanji?"
Mikewa yayi ya Nufota "To nace kiyi hakuri ai" Matsawa nayi Gefe "Naji Amma ka fitar min a d'aki ka wani lalub'o jiki kazo Bayan kasan bani ke dakai ba" cikin fusata yace. "Wannan wani i'rin isk'anci ne , in banzo ba Kice na aureki na ajiyeki in nazo Kice kaza!kaza, Haba Kinga banson Renin hankali"
"Koma menene kaje de Abu nawane nace Bazan bayar ba ko dole ne!" Na fad'a inna tsareshi da i'do "Ba dole ki jika Kisha" fita yayi na raka bayanshi da harara ..
Washe gari na shiga Gyaran d'aki Bayan na kammala Girki na ajiye mishi a falo domin tunda muka dawo nake masa Girki tare da Yaranshi yake ci ban tab'a magana ba inna cikin aiki naji Hayaniya Fitowa nayi na sameshi Zaune da Zaina da yaranta 'Yan Mata, zasu tab'a min kulla nace "Wallahi duk yaron daya kuskura ya tab'a min abinci se jikinsa ya fad'a masa, Ance muku ni baiwarku ne da kullun Zan girka kuzo kuci Kuma matane ku shiga kichin ku Girka" cike da fitsara Sabilah tace . "Wani abincin da babu dad'i Girki kaman an wanke Kai aciki" dariya suka saka Sauran yaran "Naga rashin dad'insa yasa kullun ake Loma da tururuwan zuwa" tsaki yarinyar taja inda take naje na mare bakinta "Karki yarda domin matar Ubanki ce ni, Ba'amin rashin kunya Mara tarbiya kawai" tasowa Zaina tayi zata mare ni na rik'e hannunta i'do cikin ido nace Mata "Ada kinyi kuskuren tab'a jikina na barki Yanzun kuwa Baki isa ba, kina tab'a ni Wallahi sede mu duku Zaune ki zanyi" yarfe hannunta nayi
"Karki sake Kuskuran tab'a min 'Ya domin Baki San zafin haihuwa ba, Baki da aiki kullun sede ki cika Mana masai da Kashi me karfi" murmushi me ciwo nayi domin zaji zafin maganarta "Allah na sane Dani lokaci ne beyi ba Amma da zaran yayi Zan ajiye su.." wani i'rin dariya tayi "ki Haifa mugani!" Juyowa tayi gareshi "Kaikuma ka zauna kana ji tana cin mutumcina har Marin 'Yata tayi sabida bak'in cikin i'ta shekara hud'u da tarewa ta kasa nishi me karfi Wallahi zaka sameni" zubar da abincin tayi ta tattari yaranta suka fita.
"Se ki sake Girka min wani ai" d'agowa nayi na kalleshi "Dake baiwa ce ni ba"
Tattara gurin nayi inna jin zafin maganarta komawa D'aki nayi na barshi Zaune Wayata na d'auka tare da bud'e Data nan muka shiga Hira nida 'Yan group d'inmu Ranan ban mishi girkin dare ba, Karshe Gurin Nafisa yaje ya samu abinci.
***
“Kina wasa sosai aikin zai i'ya lalacewa Ga wannan ki zubawa Mijinki a abunsha Gabanshi zai daina aiki domin muddin aka barshi haka zata i'ya d'aukar Ciki. Je dinka jin yawan bukata Amma Gabanshi baze yi aiki ba, da yazo ze shiga abin zai kwanta ga wannan kwalbar ki Adanashi da kyau karki yard'a ya fad'i kasa karki Kuma ajiyeshi a kasa”..
Bokan ya fad'a mata haka kwalba da maganin ta d'auka tare da godiya ta tafi.
Kwana uku be leko inda nake ba, Ranan na hud'un ne yazo Ashe tafiya yayi karamin jakar daya Zo dashi ya Mika mata "Ga tsarabar ki" Karb'a nayi "Nagode Allah ya Kara bud'i" ajiyewa nayi tare da ci gaba da aiki na "Zan samu abinci?" Ya tambaya Yana matsowa kusa da i'ta kashe computer tayi tare da jawoshi hannu ta tura cikin wandon shi "Nayi kewarki sosai" murmushi nayi "Nima haka" Cikin jin dad'i yace. "dan Allah?" Gemunshi na shiga shafawa "Sosai Pussy na har kuka yake ko zaka tsotsa min naji dad'i tunda baka iya bugawa yadda ya dace?" Girgiza mata Kai yayi "Uhm Uhm Bazan iya ba Amma Zan Miki kokari yau" harara shi tayi "Ni Zan tsotsa maka i'rin na ranan zoka gani"
Na fad'a haka ne kawai sabida na ganta tana leke murmushi nayi najashi jikin bango kayan jikinshi na cire mishi bata San na ganta ba, Nima na cire nawa Yana jingine na tsunguna inna lasan Yan tagwayensa "Washh Allah Nah!" A hankali nake fidda harshe inna tsotsar su Yana ihu "wayyo Zan mutu Hauwaaa" Bananarsa na fara lasan saman inna tsotsewa "Yi hakuri Karki cinye min" yace Yana lumshe i'do sakawa nayi a Baki inna tsotsewa "wayyo dad'i Washh Jiddah nagode Allah ya miki albarka matata" a hankali nake tsotsarshi da sauri Zaina tabar gurin kaman zata fasa ihu jin yadda yake ihu da Kiran dad'i "Wallahi sena maka katangar karfe tsakanin ku Zan kashe ku da ranku"
Tace tare da shigewa d'akin ta.
Abakina ya zuba ruwan da sauri na shiga band'aki na zubar kwance na sameshi a gado kayana na mayar tare da Nufar Kichin
Seda na gama Girkin na shiga band'aki wanka, inna Fitowa na fara tashin sa kwanciya nayi saman shi tare da saka mishi Nono a baki murmushi yayi tare da kamawa Yana cije saman.
"Tashi kayi wanka Magariba na gabatowa"
Janyewa nayi daga jikinsa Cikin kayan daya kawo min tsaraba na saka doguwar Riga iya Cinyata.
Sheda taga shigarta cikin D'aki sannan tazo ta bud'e kulan ta barbad'a maganin Tana murmushi tabar gurin.
A d'akinta yayi magariba Yana idar da sallah yaje ya zuba abinci Fitowa tayi ta zauna kusa dashi kallonta yayi sosai "Kinyi kyau sosai" murmushi ta mishi kafin i'tama ta zuba taci D'akin Nafisa ya nufa Tana Zaune tayi Tagumi Jumana na kwance gefenta "Nafi Lafiya kike" d'an tsaki tayi "Haka kawai banjin dad'i" Zama yayi tare da tab'a goshinta "Kina likita ya Zaki zauna da ciwo ki Sha maganin man" Gyad'a masa Kai tayi "Kadawo lafiya?"
"Alhamdulillah" yace Yana kokarin tab'a ta dakatar dashi tayi "Kaga ka tafi gurin su banson damuwa" mikewa yayi ya fita taje ta kullo kofarta tana Jan tsaki haka kawai Bata jin son ya tab'a jikinta.
Karfe tara ya shigo d'akin tana Zaune tun bayar fitarshi ta kasa tab'uka komai Wani i'rin Yanayi take ji sosai abinda bata tab'a ji ba, Yana shigowa taje ta rumgumoshi shima matseta yayi Yana sauke Ajiyan zuciya Zaina na jikin kofa tana leken su,
Janshi tayi har saman Gado Nan ta shiga mishi wasu abubuwan daya Kara tadashi sosai kasa Jurewa tayi ta kwanta tana sauke numfashi bin jikinta yayi Yana shafa dukiyar fulaninta, Kamo Bananarshi yayi zai saka Nan yaji ya Koma ya kwanta jin shuru ne ya sata bud'e idanunta da sukayi Jaah "Yaki yayi" ya fad'a kaman zai fasa ihu shi kad'ai yasan me yake ji, mirginashi tayi ya kwanta ta hau samanshi Kamawa tayi zata saka taji ya Koma ya sake kwanciya kaman lagwani lumshe i'do tayi hawaye na zubo mata kifa kanta tayi jikinsa hawayenta na sauka a jikinshi shafa kanta yayi cikin sanyi murya yace. "Kiyi hakuri.." katseshi tayi "Arab meke damunka? Dan Allah fad'amin meye matsalarka!" Yana jin saukan hawayenta jikinshi shafa bayanta yayi.
"Kiyi hakuri Wallahi ban sani..." Wani i'rin kuka ta saka tare da sauka a jikinsa "Shi kenan Amma ka sani Bazan iya hakurin zama da kai a Haka ba, in ada na jure a yanzun Bazan i'ya ba, Wallahi Kasan yadda zaka min.." ta fad'i haka tana shirin sauka a gadon. hannunta ya rik'o "Dan Allah kimin wasanni ko zanji sanyi.." a fusace ta kwace hannunta cikin kuka tace "Yadda kake ji Haka Nima nake ji ka barni.."
Maman Faruq
12/26/23, 9:03 AM - UMMI JB: ♡SIRRIN ƊAUKAKA..!♡*
FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION
PAGE19
i'do kawai ya zuba mata ganin yadda take mishi Masifa “Haka zaki barni?” ya fad'a Yana shirin kamota a Karo na Biyu.. cikin kuka tace "Dan Allah ka barni Mana! Uwar me zan maka? Kana fa Cutar dani Gaskiya Banzan iya Hakurin Ba! Na gaji, Wallahi! Kasan yadda zaka Min" Shuru yayi tare da jawota jikinsa Yana sauke numfashi kanshi yasa tsakiyar Nonuwanta Yana lasansu "Ban tab'a samun Mace me Kawaicin ki ba, a duk matana kin fita daban Dan Allah kiyi hakuri ki zauna dani inna bukatarki a Rayuwata Jiddatuh.. a jikin ki nake samun nutsuwa da kwanciyar Hankali ki temake ni.." kanshi ta Tallafo tana kallonshi Bata jin kalamansa zasu Bata abinda take bukata a Yanzun, kalamansa sunfi Kama dana yaudara sai-de ta bawa wani labarin Halayyar Mijinta, Yanzun nan zai fiskanci Al'amuran ka, Ajima kuwa kare ma yafika daraja Gurinsa.
Cike da tausayinta yake bin jikinta yasan tayi hakuri dashi sosai Ajiyan zuciya ta sauke i'ta tasan yadda take ji. Dan Allah ya rayuwar wasu mata Bazata shiga hatsari ba?, ya Bazamu zefa rayuwar mu cikin masifa da niman jinsin junanmu ba.
Sauka tayi ajikinsa ba tare da tace mishi komai ba, wanka taje tayi tana Fitowa ta iske shi yayi rubda ciki, hannunshi na kasan maranshi kad'an kad'an yake nishi domin ji yake kaman ana soka mishi allura a gurin ganin nishin yaki karewa yasa ta nufeshi Tab'a jikinshi tayi taji zafi juyar dashi tayi "Lafiyar ka?" Ta fad'a tana me hawa gadon Gaba-d'aya hannunta ya Kama yasa kasan maranshi "Kinji yadda nake ji kuwa kaman ana soka min allura.." zufa ya had'a sosai "innalillahi Wai meye matsalarka ne Yallaɓai?”
Lumshe i'do yayi Yana cije leb'enshi "Ban sani ba" Tagumi tayi can tace "Toh ko Zak'i ne ya maka yawa?" Numfashi ya sauke "Bana tunanin haka domin na daina sha" a hankali ta fara shafa maranshi tana dannewa , towel din jikinta ya zame Yana tab'a Qirjinta, kaman wadda aka wura mishi Wuta Haka yake ji, Abin nashi ne ya some mikewa kad'an kad'an Kara matse nononta yake yana Nishi i'tama haka d'inne gaba-d'aya Nutsuwarta ya tafi matse kafarta tayi "Ka barni kawai..!" Ta fad'a tana fad'awa jikinshi Gabad'aya rumgumeshi tayi hawaye na sauka mata Kara tab'a maranshi tayi taji gurin yayi karfi.
"Yah Allah kai me Rahama ne, Allah Kai me gafara ne, Allah Kai me saukakawa ne, Allah Kai mabuwayi ne, Allah kai me jin k'aine. Allah ban had'a kowa da kai ba, Ya Allah kai ka halicci sammai da K'assai Yah ubangiji nayi tawassali da sunayenka tsarkaka Allah ka kawo Mana agaji da mafita Allah ka shiga lamarina da Mijina ubangiji ka tak'aita Mana Allah mun tuba! Allah! Allah mun tuba! Allah inma shiga tsakaninmu Akayi Allah kayi gaggawar juyar da lamarin.." riketa yayi sosai jin yadda take kuka tana addu'a Shi a Karan kanshi yasan tana da mugum zurfin ciki ga hakuri Amma in ranta ya b'aci Tsaf zata wanke shi.
Rarrashinta yake tare da shafa gashin kanta wadda yake jik'e. "Kabarni nayi kuka Mana! Zuciyata kaman zata tarwatse saboda zafi kasan yadda nake ji kuwa? iya tsawon shekarun Nan ban tab'a jin dad'in mu'amularmu ba Meyasa zaka hanani samun nutsuwar Zuci! Wallahi lbrahim Nagaji Gaskiya zan fad'a maka! Nifa macece. inna da Lafiyata!, Taya zaka kashe min rayuwa da Raina? Ka fad'a min me nayi ne Haka? Laifi ne dan na zauna matsayin matarka? Laifine dan Allah ya d'aukaka al'amura na, ko laifi Don na tab'a Komai yake Zama Alkhairi ka fad'a min Mana Kayi shuru kana kallona.."
Wani i'rin mugum tausayinta ne ya kamashi "Ba laifi bane ki daina zargin Haka!.." dakatar dashi tayi "Me kake Nufi NE?" Ta fad'a tana mikewa tare da d'aura towel "Allah na Nan" murmushi tayi sannan tace masa. "Nafika sanin Haka! Nasan da Allah kaga ni Dan Allah zoka fitar min daga d'aki" ta fad'i Haka tana me d'aukar tsintsiya da Faka. "Yau Hauwar Suna kusa kenan..?"
"Koma menene zoka fita" a hankali ya sauka tare da kokarin mayar da kayansa juyar da k'anta tayi gefe domin bata K'aunar Ganinsa Haka ya kammala matsowa kusa da i'ta yayi tare da shafa Qirjinta "Na tafi zanyi kewar ki da kananun abubuwanki kaman yadda kema kike karama Haka komai Naki yake musammam ma Can Gurin Zak'in Nan"
Ya fad'a tare da barin Gurin da sauri da harara ta raka shi.
'Dakin Nafisa ya nufa Nan ya isketa Zaune da laptop d'inta "Nafisa zoki duba lafiyata" mikewa tayi tace "Mi ad damuwarka?" Zama yayi tare da Kamo hannunta "Na kasa tab'uka komai har na fara fiskanta matsala" juyar da k'anta tayi tare da jawo karamin Akwatin aikinta na Gida "kwanta mugani" kwanciyar Yayi Nan ta shiga duba lafiyarshi "Qalau kake masassara kad'ai ke d'awainiya dakai zaka iya tafiya.." tace tare da sauka daga Gadon. "Amma.." Hannun biyu ta had'a "Dan Allah aiki nake zaka iya tafiya gurinsu" ta fad'a Haka tare da maida hankalita Kan abinda take.
"Tsakani da Allah kin zab'i aikin ki akan Al'amura na Nafisa.." murmushi tayi tare da Girgiza masa Kai fita yayi ya nufi 'Dakin Fure'atu tana Zaune ta dasa hoton Marzkhura gabanta domin ba karamin so take ma yarinyar ba, Duk ta rame ta susuce zaiyi magana ta d'auko kofin silver dake kusa da i'ta "Naji wata kalma ta fito daga bakinka Wallahi zan rotsa kwakwaluwanka Maci Amana 'Yata ta mutu Amma kana Nan nanuk'e da Gwal kaje se Allah ya saka min wallahi"
Zaiyi magana tace "Narantse da wadda ya busawa rayuwata Numfashi in baka bar min D'aki ba, Muazzan Zan.." fita yayi Ashe Gwara Nafisa ta bashi lokacinta Zaina kuwa a kulle ya samu kofarta,
d'akinsa ya shiga tare da kwanciya Yana juyi, kwana biyu tsakani Jiddah ta fara shirin tafiya Kaduna domin tunda Aka kawota Abuja Bata jeba, Har Hanisa tayi Aure ta haihu wannan tafiyar ma dolece domin Bikin Sahibarta Guda ace Bata Nan , Sako ta tura masa sannan taja motarta i'ta kad'ai ta Nufi Kaduna Hon tayi Me Gadi. Ya bud'e Mata Get
Tana shiga ta iskesu tsaye cikin Gida kafin ta gama dai-daita tsayuwar motar ma suka karaso "Oyoyo in-law" Hanisa tace. "Dake bikin su sahiba ne anyi azama anzo mu Kuma marasa daraja Aure ma ba'a zoba haka ma Sunan Anwar" Kama kunninta tayi "Kinyi Hakuri Hanisa na kasa kaucewa komai lokaci inna tsaka da wani aiki ne nasan ni me laifi ce Amin Afuwa haba Mrs Abdul" murmushi tayi to shikenan ba matsala Allah ya Rufa asiri ya jama'ar Gidan da uncle shi bazai Zo bane, Tsakiyarsu na shiga muna tafiya nace "zai Zo man kowa Yana Lafiya" Halimatu tace "Wai meke damunki duk kin Rame? Ko k'ani na samu ne?" Girgiza Mata Kai nayi "Ko d'aya babu komai.." Hanisa tace haba Jiddah duk wadda ya kalleki yasan kina da matsala.
"Kinga ni kubar ni naje Naga Ummina domin nayi kewarta!" Ta fad'i haka tare da shigewa d'akin ummi ta sameta Zaune saman Sallaya ga littafan addini gabanta a hankali ta karasa tare da,kwantar da kanta Saman ciyar Ummi Ajiyan zuciya ta sauke tare da lumshe ido hannu Ummi ta d'ora saman kanta.
"Wake takuwa rayuwarki shalele Nah, Fure'atu ko Zainaba Ko Arab ne ke tsakura ki, Kinga yadda kika susuce kuwa?" Ummi ta fad'a cike da al'ajabi.
Mayar da kukan dake cinta tayi, Bazata iya fad'awa ummi wannan lamarin ba domin Girmane dashi, ko bama haka ba, da Kunya ta bud'i baki tace Lafiyar Kaninta ragegge Ne, Baya Gamsar da i'ta yadda ya dace.
"Alhamdulillah Ummina babu komai ya shirye shiryen Biki?"
"Kina b'oye min abubuwa da yawa Jiddah, duk wadda ya kalleki Yasan kina d'auke da damuwa kala-kala Meye Abin b'oyewa ki fad'amin.. inna matsalar Take? Domin samu hanyar da zamu magance ta"
...matsalar na daga k'anin ki Ummi damuwata shine matansa Basu gabana bani ma da lokacin su,
azahiri kuwa murmushi ta ƙara yi, "babunce tasa nace miki haka ummi in da Akwai zan sanar miki" Ummi tace. "To shi kenan Ubangiji ya Mana magani Tashi kije kiyi wanka da