Header Ads
Showing 15001 words to 18000 words out of 81184 words

Chapter 6 - Sirrin Daukaka Book Complete by Aisha JB .txt

Ads the beginning of article before Image

30 May 2024

1118

Ads at the middle of Article

karatu ba? Allah ya shirya" Asiya Bashir tace "Wallahi jidda koke seya tafi da imaninki gayen karshene gurin Had'uwa.." banji sauran maganar ba nace. "Allah ya sauwake har yau ba'ayi namijin daze tafi da zuciyar Hauwa Usama Benue ba, babu shi Wallahi" haka suka karaci shirmensu can naji sunyi shuru hankalina nakan littafin dana bud'e ji nayi ance "Ke!" Cikin tsawa ban juyo ba domin na tsani ihu tab'a ni na kusa Dani tayi "wallahi kin shiga uku dan Allah ki tashi" tsaki naja tare da mikewa "Sir sunana Hauwa Usama Benue kana iya cewa Jiddah ba ke ba, don kana malami bashi zai Hana in gyara maka ba, domin ba Dede bane ko sauran d'aliban zaka iya tambayar su, sunana" (kan uba lallai) kara tamke fiska yayi duk da yaji dad'in sake ganinta a karo na biyu be hanashi gwada mata halinsa ba, nan yace kowa ya bashi aikin daya sashi Nan naga kowa ta d'auko takarda tana something assmnt "Zoki fita min a aji mara kunya kawai"


Dariya D'aliban suka saka haka na fita jikina a sanyaye jikin bishiya naje na zauna tare da saka kaina tsakiyar cinyata kuka na saka sosai naji zafin Abinda yamin haka har ya gama musu lecture aka fito break Nan suka shiga nuna ni Suna min dariya sharesu nayi, bayan anyi azhar muka koma aji, a tak'aice wannan me fiskan saniyar seda yasa na rasa karatun shi na kwana uku domin Wallahi nayi bakin ciki sosai Sabida Yana da mahimmanci da nazo zan shiga aji zece. "Koma Gidan ku su koyar dake yanda ake ma babba magana shashsha kawai" fita nayi naje na zauna a waje ranan ban sake shiga aji ba, a hanyar komawar mu gidane na fashe da kuka juyin duniyar Nan Halima da Hanisa sunyi na fad'a musu damuwata naki, haka muka je, Gida washe gari kuwa cewa nayi Wallahi ban zuwa makarantar ,


Dakyar suka lallab'ani nabisu bakina d'auke da addu'a na doshi ajinmu Sallama nayi har kasa na tsunguna "inna kwana malam" amsawa yayi batare da ya juyo ba duk yan ajin sun zuba Mana ido Suna jira suga ya koreni Na d'auki tsayin minti shida kafin yace "jeki zauna" Alhamdulillah nace cikin zuciyata


"Nagode sosai Sir" tana mikewa yabi bayanta da kallo duk da cikin Himar take Amma seda shed'an ya raya mishi yanda mazaunanta suke motsawa , zama nayi wani i'rin aiki ya bamu acewarsu Yana da wahala Amma ni dake yar nacin karatu ce take naga be dameni ba, minti biyar yace Yana bukatar Something, Fadila takai mishi office d'insa Yana fita suka hau mita da kwashe mishi albarka, Nide shuru nayi inna rubutu haka Fadila ta tattara ta Kai mishi Yana Zaune Aka kwankwasa izini ya bayar tana shigowa be barta tace komai ba ya nuna Mata inda zata ajiye, fita tayi a hankali ya fara bin takardu Yana makin har yazo kan nata juya takardan yayi tare da nanata Sunan "Jiddah" murmushi ya sake Yana bin rubutunta da yayi mugum tafiya dashi cikin jin dad'i ya bata cikakkun Makin, Yana gama ya had'a takardun batare da ya d'auki nata ba, ya baiwa Aliya take ta raba lokacin naje sallah koda na dawo na manta da maganar takardan haka na dawo Gida.


https://chat.whatsapp.com/HsMb0FG2FMMFCBLoDfHoyQ




*Maman Faruq*
12/26/23, 9:03 AM - UMMI JB: *♡SIRRIN ƊAUKAKA♡*

_Wattpad@ayshajb_


®️🌁


*FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION..📚📚*




Free Book
Page9.
Bayan kwana biyu mun fito kenan muna Zaune bayan mun idar da sallar a zahar inna cikin duba jakata naga babu takardan da sauri na dakata inna tunani can na tuna ai ranan ban karb'a ba, mikewa nayi, "lna zaki je da sauri haka?" Cewar Halima. "Zan karb'i littafina a office wancan malamin malam Nabil ko wa mantawa nake ma da sunanshi" dariya Hanisa tayi kafin tace "abokin fad'arki de, ranan nake ji ashe duk kukan da kike shi yake saki" batare da na tanka zancenta ba, na nufi office d'insa kwankwasa nayi daga ciki yace "Nuwairah tashi ki tafi" hararanshi tayi tare da Gyara zamanta jikinsa abinci ta kawo masa Amma dan tsaban rashin yarda taki komawa domin ta fara jin labari d'alibai na biyoshi Suna mishi tallar kansu shiyasa taci alwashin zama taga wacce shegiyar ce zata Zo, "Shigo" abinda yace kenan Yana kokarin sauke ta a jikinshi Amma taki sema kara k'ankameshi da tayi "Assalamu alaikum.." kaina na kasa maimakon a amsa sallar se naji tsaki da sauri nad'ago kaina wani i'rin kallo take jifana dashi bansan lokacin da na hurga Mata harara ba, domin na tuna i'ta taci mun mutumci a mall din da mukaje siyayya ran Nan, "Sir Littafina nazo d'auka" kasa kasa yake kallonta har yau shigarta d'aya sanye take da doguwar Himar har kasa , kafarta ne kawai kake iya hangowa cikin takalmi.
yarinyar akwai hankali da Nutsuwa Shi yasan abinda yake ji akanta, fita tayi ba tare da ta biyewa Nuwairah dake mata zagin tsaman nama ba, domin haka kawai take jin ta tsani Jiddah duk da bata san wacece i'ta ba, zuciyarta ke daɗe ingizata..


"Jubin daka maida nutsuwarka kanta Allah inna raye babu macen data isa ta raɓeka.."


"NUWAIRAH!" a kausashe ya kira sunanta wani irin malalacin kuka ta sakar mishi duka ta kaima qirjinta zuciyarta na Zafi. "Wallahi Nabil bazaka tozarta martabata ba, ashe da gaske suna biyoka wannan shegiyar daka rumgumace fa? taya me nake da har ka samu damar nan Bazai taɓa Yuwu waba, Wallahi!" da sauri ta mike tabar ofishinsa, hankalinta a bala'in tashe wani irin so take hangowa a qwayar idonsa ..


lna fita na saka littafina cikin jakata tare da watsar da shirmenta gefe domin haukar banza take babu namijin da zanma haukar so da har zan bari masifar kishi ya rufe min ido naci mutumcin ƴar uwata, ashe a banza dana sani ma na tanka mata, inna zuwa na zauna tare da dafe kaina "Aliya kinga mahaukaciyar matarshi wata bogaja kaman ajebo bazar bazar ba nutsuwa Se kace Agir" in ji Fadilah kasa kasa suka sa dariya,


"Ɗalibai kusan me?" ido kawai suka zuba mata bata damu da amsarsu ba taci gaba da maganarta. "Wannan yarinyar ƴar iskace domin na kamata tana bibiyar mijina.." gwalalo ido sukayi waje nan kallo ya dawo kaina cikin wani irin jin kunya kaman kasa ta tsage na nutse na sunkuyar da kaina, "Bari kuga wani abin mamaki" wayarta ta cire ta shiga nuna musu hoton data ɗaukesu ranan a mall ɗin. wani irin kazamin kallo aliya take bin jiddah dashi, ciƙe da takaici , Kallon zan baki mamaki take mata, Miƙewa nayi da sauri zan bar gurin suka samin dariya "Amma anji kunya kullun kina nanuke da himar ashe ana can gefe ana cin mutumcinsa, turr da rayuwa irin taki"


Fadila tace "wallahi kuwa ashe de tantiriyace to anyi walkiya ta haska.." ban karasa jin maganarta ba na wuce da mugum sauri kuka na shirin kwace min biyoni Halima da hanisa sukayi suna kirana na tsaya amma lna zuciyata wani irin zafi take min,


da sauri ya biyo bayanta nan yaga giftawar Hauwa inba kariya idonshi ke mishi ba kaman yaga hawaye fisƙanta komawa yayi tare da rufe ofishinsa.


Kafin ya dawo gurin kowa ya kama harkan gabansa Matarshi ma tayi tafiyarta, Gida ya biyota tana zaune ta ɗaura kafa ɗaya kan ɗaya tana jijjiga jiki ko sallama beyi ba ya shigo kaman wanda aka jefoshi "Mekika aikata?" wani kallon reni tabishi dashi tare da jan tsaki. runtsa ido yayi jijiyar ƙanshi sun fito ruɗu ruɗu, miƙewa tayi tare da nufar hanyar ɗaki, wani irin jawota yayi tare da ɗaga hannu zan mareta a razane tace "N..i..ni? akan wata banza kake shirin taɓa lafiyata NABIL? Hmm ya maka kyau zaka iya sallamata kaje kaci gaba da rayuwar daka zaɓarwa kanka amma ka sani kai namijine duk abinda kayi za'a maka" tana gama faɗar haka tayi shigewarta ɗaki, zubewa yayi a kasa ranshi na suya, yau da badon Nuwairah ƴar uwarshi bace renon Hajiya Latifa. da ba abinda zai hanashi datse igiyar auren.


Nabil Abdallah shine cikakken sunansa matashi ne ɗan kimanin shekara talatin da huɗu, Mahaifinsa Abdallah Shine konmishinen ƴan sanda a Chadi kasancewar su fulanin can ne, zuwa yanzun da girma yazo mishi ya ajiye mukamin yana kasuwancinsa , Abdallah su uku mahaifiyarsu Me suna Saddiqah ta haifa daga shi sai Hajara wanda suke kiranta HAJIH tana aure Achadi i'tace Mahaifiyar Nuwairah sai Autarsu Asma'u wanda ta auri wani manomi Aurenda seda akayi rigima sosai domin Saddiqah taki, tana gani kaman bazai iya riƙe mata autarta ba, gashi ba ɗan kasar bane ɗan Najeriya ne, Yashigo da kayane ya haɗu da i'ta tunda ya ganta yaji duniya sai Asma'u nan itama ta nace se shi badon ransu yaso ba suka bashi Aurenta da sharaɗin in ya tashi komawa kasarshi bada ita ba, sede ya ringa zuwa yana dawowa ya amsa musune kawai badon ranshi yaso ba, Alokacin matar Abdallah Mairo tana da cikin Nabil,


Shekara biyu da Auren Asma'u da Usama amma shuru ba labarin haihu inda suke zaune lafiya cikin rufin asiri domin bashi da arziki amma yana mata hidima dede karfinsa soyayya tarairaya duk wanda yazo gidansu rayuwarsu sha'awa yake basu, ada Abdallah be so Aurenta da Usama ba yana gani kaman baze iya riƙe mishi Autarsu ba, amma ganin yanda yake tattalinta yasa hankalinshi kwanciya wata biyar tsakani Allah ya sauki Mairo lafiya inda akayi shagali yaro yaci Suna Nabil tunda Asma'u taga Nabil taji duniya ba abinda take so kamarshi soyayyar duniya ta ɗora mishi.
Nan ta fara damuwa da rashin haihuwarta ganin lokaci na tafiya, sunje gurin likita ya tabbatar musu lafiya kalau lokacine kawai beyi ba, addu'a sukaci gaba dayi amma shuru seda aka kwashi shekara tara, lokacin Nabil yana da shekara bakwai tana tare dashi bayan shi mairo bata sake haihuwa ba, Hajih kan yaranta uku duk maza tana ta Addu'ar Allah ya bata mace domin Saddiqah tace yar cikin Gidan za'ayi inhar ta samu mace zata Aurawa Nabil, Mairo kan sede tayi dariya kwance tashi a saran me rai, kwatsan se gashi Allah ya bawa hajih ciki nan aka shiga addu'ar allah yasa mace zata haifa cikin ikon Ubangiji kuwa ta haifi mace inda taci suna Nuwairah yarinyar ta taso cikin wani irin gata uwa ba kwaɓa uba ba kwaɓa domin duk abinda ranta yake so shi ake mata, Ganin zasu bata tarbiyanta yasa mairo karɓanta amma a banza domin Nuwairah tari ta sangarce inda basu cika shiri da Nabil ba, domin sam yarinyar bata mishi ba, Asma'u takance mishi "Yarona kayi min Addu'a allah ya bani haihu" sai yayi murmushi yace. "Ammu insha Allahu zaki haihu mata zaki haifa min domin nafi so daga gareki uwa ta gari"
"insha Allahu Nabil zan haifa maka mata, sabida inhar akace Nuwairah ce Humm bazance komai ba amma yanda aka ɗora rayuwar yarinyar, zaiyi wiya ka iya zaman Aure da ita duk da nasan kanada hakuri amma watan wata ran, Nuwairah zata tunzuraka ka aikata abinda ba haka ba"
Haka rayuwa ta ringa tafiya kwatsan lokaci ɗaya Usama yace tafiya kasarshi zasuyi nan Ƴan uwan Asma'u sukace lna basu san zancen ba, kuka ta ringa yi tana basu hakuri domin tana bala'in kaunar mijinta Saddiqah tace inhar tabi usama to wallahi bada yawunta ba domin bata yafe mata ba , hankalinta ba karamin tashi yayi ba, dajin furucin mahaifiyarta inda Nabil ma ya birkice mata "Ammu yanzun tafiya zakiya dan Allah karki tafi ammu kince zaki haifa min mata"
"Kayi hakuri Nabil inna sonku inna son mijina zan bishi"
"to shikenan Ammu ga sarka da awarwaro na siya miki ki riƙe ki ringa tunani kinji Ammu?" ranan tayi kuka sosai domin tunda usama ya tada maganar tafiya Abdallah ya karɓeshi washe gari batare da kowa ya sani ba suka bar kasar, shuru shuru kwana biyu bata zo ba, yasa Abdallah zuwa gidan nan yaji yan anguwar suna faɗin ai sati kenan da tafiyar su sakon data bayar a basu ya karɓa , yana zuwa ya faɗawa saddiqah inda ta fashe da kuka, Wasikar ya karanta mata, inda duk hakuri take bawa Saddiqa, "Ummina ki yafe min wallahi inna kaunar usama Abdallah ka rokamin Ummi, Hajih dan Allah ku yafe min ku roƙi ummi ta sanya min albarka" duk sunyi kuka inda saddiqah ta birkice musu su samo mata yarta , hankalinta be kwanta da tafiyarsu ba, tun daga ranan ta kwanta ciwo bata da wata magana se Asma'u gashi anyi dima duniya ba'a san inda suka shiga ba, dalilin haka yasa Abdallah barin Chad ya dawo Najiria Ahankali shekaru ke tafiya har zuwa lokacin da Nabil ya kammala karatunsa nan aka ɗaura Aurenshi da Nuwairah wanda ta amsheta ne kawai badon yana da ra'ayinta ba, Tunda aka yi, auren da zaran ya bijiro mata da bukatarshi zataki bashi haɗin kai abin na damunshi domin shi namijine da yake bukatar kulawar mace,
Zuwanshi turoshi kaduwa koyarwan da akayi ne koman su ya kara jagulewa har zuwa had'uwarshi da jiddah wanda yake mata wani irin son da baisan Adadinsa ba, lokaci d'aya Allah ya d'ora mishi masifar kaunarta, wannan kenan


Mudawo cikin labarin.


Cikin mutuwar jiki ya mike tare da kwanciya a kujera jin ana sallar la'asar ne yasashi nufar ɗakin ta, tana kwance tayi balans, tana shan ac ganinta cikin kananu kayane hankalinshi yayi bala'in tashi.


bin jikinta yayi shima ya kwanta yana shafata cikin barci tayi mika rigan jikinta ya aaɓule mata kanshi yasa tsakiyar na shanunta yana lasansu wani irin ajiyan zuciya ta sauke tare da buɗe idanunta masifa take son mishi amma ganin yanda.






Maman Faruq
12/26/23, 9:03 AM - UMMI JB: *♡SIRRIN ƊAUKAKA♡*

_Wattpad@ayshajb_



®️🌁


*FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION..📚📚*




_♡F.J.W.A♡_




Free book
Page10
Yanda ya narke mata ne yasa wata zuciyar ta gargaɗeta "Mijinki ne fa, kiyi amfani da wannan damar gurin janye hankalinshi ga kowa ki barshi ya Nutse ya samu gamsuwa" shuru tayi tana jin yanda yake lasan kasan dukiyar fulaninta kantane ya shiga kwancewa domin koda yaushe da sauyin salo yake zuwa mata cikin wani irin sadakarwa da shauki ta fara biye masa har shima ya tuɓe, wani irin romas sukewa junansu me zafin gaske, nishi kawai suke fitarwa ɗan kanfenta da yarage mata ne ya karasa zame mata Pussynta har ya fara zuban ruwa cikin wani irin nutsuwa ya sanya Boobs ɗinta a bakin shi a hankali ta ringa tura mishi tana nishi tare da shafa k'asan mararshi, numfashi yake ja sosai domin a matukar bukace yake da mace.
Barin Qirjinta yayi ya lalub'i bakinta yana sake Mata wani i'rin shegiyar subba, Wanda yasa jikinta d'aukan rawa sosai ta rik'e shi tana mishi nishi hannunta ya kama tare da d'aura saman Bindinshi da sauri ta zame tana ware ido domin harga Allah tana tsoron abinshi , "Yi hakuri Nuwairah" cikin wani i'rin sanyi yayi maganar a hankali ta sakalo hannuwanta saman wiyanshi tana binshi gefen kunninshi da harshenta tana lashewa "Nagode Nuwaihh Nah" a rikice tasa mishi kuka jin Yana Mata godiya kara rik'e mijinta tayi sosai tana tafiyar dashi da salo me rikitarwa , ware kafarta yayi a hankali ya fara ratsata Yana jin nutsuwa na saukar mishi rik'e shi tayi sosai "A hankali Dan Allah" Gyad'a mata kai yayi duk sun jike da gumi, cikin nutsuwa yake tafiyar da i'ta har ya samu ya lume duka dakatawa yayi Yana mayar da jelan Kitsonta baya domin ba lafe tanada suma gata fara Yar duma duma nonuwanne de sun d'anyi sujjada Yana d'aga mata kafane wani lokaci Sabida shi ya amshi martabanta , iska ya hura mata a fuska "Wayyo Mijina inna sonkaaa" zungura mata yayi a hankali da karfi ta k'ankameshi tana nishi da kuk'an ƙissa yayi mugum tsundumashi cikin shauki sosai yake zungura mata tana mishi kananun surutai ,


Gyarata yayi sosai tare da cire filon da tayi matashi dashi d'uwas dinta ya rik'e sosai Yana matsawa da karfi ya rungura mata "wayyo Zafi zan mutu, Nagaji!"
"Hmm Daɗi"
Abinda yace kenan tare da danna nononta a bakinshi Yana cicciza nipple din "Nagaji Nabil" lumshe ido yayi kafin ya fara kokarin zarewa ajiyan zuciya ta sauke kad'an ya rage ya cire ya danna da karfi Wanda yasata sakin kuka tana matse kafafunta "Me ta Miki Nuwaihh?"
"Ina kishin ka"
"Abina de kike kishi bayan Baki bashi Yana ci yanda ya dace"
"Wayyo Nabil Zafi Ahahh"
Make nononta yayi tare da had'e bakinsu Yana mata shan mugunta seda leb'inta yayi ja kafin ya sake Yana cinta karfi karfi ya Mata riko me kyau,
"Allah seya saka min"
"Nafi son Haka"
"Mugu kawai"
"Nagode Nuwaihh nah yau kin sake tsundumani Allah ya Miki Albarka"
"Ameen Mijina"
"Nabil"


"Na'am Matata"
"Wallahi Zafi yake min Nagaji"
"Yar aljanna bari na kawo"
Ahankali ya fara tafiyar da i'ta Yana goga kanshi tsakiyar Na shanunta "Humm Yah Nabil lna Sonka wayyo Allah Dad'i"
Surutai ta ringa zuba mishi tana kukan ƙissa kukan dayakara rikitashi sosai yake tafiyar da i'ta yanda ya dace kanshi yasa cikin kunninta , yana sakar Mata Numfashi. "Nagode Nuwaih Nah Allah ya miki albarka"


Ya fad'i Haka Yana bin ta a hankali ganin yaki barinta ne tasa mishi kuka
Da kyar ya kyaleta tana zaginshi Yana gode Mata domin ya zaneta da kyau, ya Kuma Sanya mata Albarka.


Zame jikinshi yayi Yana murmushi koba komai ta bashi lokacin ruwa yaje ya had'a mata yazo ya d'auketa ya sanyata cikin ruwan zafin, dukan Qirjinshi tayi tana hawaye "Yi hakuri Nuwairah"
Bud'e ido tayi "Amma ba Haka ka kirani d'azun ba"


Tsuke fiska yayi alamar babu wasa juyar da kanta tayi gefe tana sonshi sosai bata san Tana mishi masifar so ba se Yau, daya tafiyar da i'ta yanda ya dace kuka take kasa kasa jikinshi ne yayi bala'in sanyi duk akanshi take d'aga hankalinta "Kukan fa?" Cike da tak'aici ta fara zuba mishi bala'i "Wallahi bazan lamunta ba, Zan iya komai domin nesanta ka dasu baze Yuwu ba Allah kaji na rantse maka.." ta karasa maganar tana watsa mishi ruwan da take ciki murmushi ya sakar mata kawai, domin besan wani i'rin kishi bane ke d'awainiya da i'ta ba.
Matsowa yayi jikinta tare da shafo nonuwanta "dubi duk sun kwanta me zanyi dasu? Gwara na Aure Budurwa Wanda suke tsaye

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads