Showing 51001 words to 54000 words out of 81184 words
Chapter 18 - Sirrin Daukaka Book Complete by Aisha JB .txt
sun Kare bazan zauna inuwarka ba.." wani i'rin Kallo yake bin ta dashi cike da tarin mamaki kenan har yanzun Bata murdinsa shi yake Haukar banza , murmushi ya sakar mata koma ya Zatayi shi dai Yana K'aunarta Ganin taki yin shuru ya Sashi bin jikinta bakinta ya kama Yana sauke Numfashi a hankali, runtsa idonta tayi da sauri tana dukan ƙirjinshi da ya tokareta wani i'rin bakon Yanayi take ji, bin ta, yake sosai yana Ƙara sakar mata jikinshi ƙasa ƙasa ta saka wani i'rin kukan da ya gigita masa lissafi da Sauri ya barta lokoci d'aya idanunsa ya sauya cikin tsananin bukatar son kasancewa da mace yace. “Kiyi Hakuri.." sannan ya fita motar shi ya shiga tare da kifa Kanshi saman sitiyarin Yana sauke Ajiyan zuciya Shi kad'ai yasan me yake ji game da i'ta, ya daɗe yana sauke numfashi kafin yabar asibitin, Yunƙurin tashi take amma ta kasa, jikita yamata nauyi, Hanisa data shigo ne, ta taimaka mata ta tashi zaune tana sauke ajiyan zuciya kallon ta tayi sosai, "Ya jikin?" cije laɓɓanta tayi sannan tace. "Da sauki wanka nake so" Hanisa tace "Bari ummi tazo zata san dabar da zatayi" Gyaɗa mata kai, kawai tayi.
Shuru suka zauna har ummi ta dawo, i'ta ta taimaka Mata tayi wanka tare da sauke sallolin dake kanta.
A hankali lafiya ta fara samuwa Sir Nabil na musu hidima sosai domin jinyarta shi ya d'auki Nauyi, har yanzun Bata bashi fuskan da zai fukanceta ba ,da zaran ya bijiro Mata da bukatarshi Kaucewa take , bata jinshi a ranta Har suka dawo Gida Yana bibiyarta, bai i'ya zuwa Haka kawai ba, sai ya ciko mata leda da kayan siyayya Ko kallonshi batayi bare ta Karb'a Abin hannunsa , a Haka aka kwashe wata shida, Zaune take a d'aki ta jingina da Gado tayi zurfi cikin tunani ummi ce ta shigo har ta zauna Bata San ta shigo ba, i'do ta ƙura mata.
“Hauwa zuwa yanzun ya kamata ki cire Batun Aakif tunda yace shi bazai baki d'anshi ba, kiyi hakuri, ki dawo da walwalarki , Gabaɗaya kin sauya kin zab'i rayuwar d'aki fiye da komai , baki dogon magana, kin Kori duk manimanki zaman ki Haka ya i'sa ,ya kamata ki duba Nabil yana da Nagartan da zaki soshi , shi mai K'aunar ki ne, bai kamata ki ringa masa i'rin wannan Wulaƙncin ba, kefa ba yarinya bace , kinsa abinda ya dace , bawai zan tilas miki lallai ki Aure shi bane , a'a shawara nake Baki, ba umurnin ba, bazan miki dole ba , inhar baki murdin zama dashi ki fad'a masa , ya dena b'atawa kanshi lokaci" murmushi tayi tare da Gyara zamanta. "Ummi Nah umurnin ki kawai nake jira nasan bazaki zab'amin abinda zanyi kuka ba, tunda har Nabil ya miki shi kenan..." Ta fad'a ranta na ƙuna. Kallonta ummi tayi sannan tayi murmushi.
“A'a zab'in ranki nake so kibi. ba nawa ba, banso na Cutar da zuciyarki.." katse ummi tayi. “ba Haka bane Ummi" daga Haka suka Rufe maganar shuru kwana biyu bai zo ba, duk da Ranan Karshe da ya zo Bayan tafiyarshi ya Kira Bata d'auka ba, domin bata bukatar Jin muryan shi , A hankali ta d'auki waya kaman zata kira shi sai Kuma ta basar tare da tura mishi “Uhmmm" rashin zuwan nasa ya dameta ko ba komai mai sonka yafi maƙiyin ka.
Yana can aiki ya mishi yawa shiyasa Bai samu damar zuwa ba, Amma tana maƙale cikin zuciyarshi ga fitinar Nuwairah domin tunda ya fad'a mata Aure zai ƙara ta kwance masa d'an kulawan da yake samu daga Gareta da, Yanzun baya samu domin hatta Girki sai dai yaje ya siya in Kuma yana Gida da kanshi yake Girkawa , saƙon ya duba yana sakin murmushi Aaliyah ce tayi Sallama tare da shigowa tana jan tsaki kallonta yayi Yana dariya “Keda wa Kuma?" Gabanshi taje ta tsaya tare da fashewa da Kuka “Dan Allah mai yasa kake Wulaƙantani? Kenan har yanzun baka K'aunata!" Hannunta ya kama tare da zaunar da i'ta jikinsa “Aaliyah.." kwantar da kanta tayi saman kafad'arshi tana shafa Fiskansa “i'na K'aunarka tamkar rai na Nabeel" da wani i'rin Yanayi ta kira sunanshi “Hmmm" yace mata Yana jin yadda take bin jikinshi “kace wani Abu Mana dan Allah" wani i'rin kuka tasa mishi tana dukan ƙirjinshi domin zuciyarta zafi yake mata in yana shareta Shine Mutum na farko data fara masa Soyayyar Aure shine Mutum na farko da ya tafi da zuciyarta matseta yayi sosai a jikinsa Yana sauke Numfashi had'e Fuskansu tayi tana kallon ƙwayar idonshi shima kallonta yake “Kiyi hakuri, kullun inna Baki hakuri Aaliyah Bazan i'ya Auren ki ba.." runtsa ido tayi da karfi domin maganar na dukan zuciyarta bakinshi ta lalaub'a cikin wani i'rin Mutuwar jiki ya biye mata nan suka shiga hargitsa junansu riganta ta cire ya shiga matsa Dukiyar fulaninta numfashi take saukewa akai² tana Ƙara tura mishi sosai ya b'ata lokacin shi a jikinta , domin shima Yana bukatar hakan, tunda Nuwairah ta watsar dashi gefe ,
Tana kwance yana samanta sai bin jikinta yake yana tsotsewa rik'e shi tayi sosai domin jikinta rawa yake “Dan Allah ka temaka min zan i'ya mutuwa" ta fad'a tare da d'aura hannunshi saman maranta mirginawa tayi ta koma samanshi murmushi ya sakar mata “Bazan tab'a aikatawa ba, zanyi komai dake Amma bazan ratsa Jikinki ba" ya fad'a Yana lasan tsakiyar nonuwanta "Ashhh.." tace tana Kara riƙe shi da ƙyar ya zame jikinshi Yana maida numfashi temakon shi d'aya yanada Banɗaki a Ofishin Yana cikin wanka ta shigo zata taɓa Jelarshi ya bige hannunta dariya tayi. “Akwai randa zanci kuma na saka ihun dad'i" Bai kulata ba, Can ta sake maƙe murya tace. “Nabil ka Bari na tsotseshi ko zanji dad'i man” ta fad'a tare da shanmatar shi ta rik'e da sauri ya zabura Jin yadda take matse saman a hankali, numfashi yaja Yana kokarin tureta ta d'aura Harshenta tana lasan saman matse hannunta yayi sosai tana furzar da Numfashi duk yadda yaso kauce mata Amma sai da ta d'auke hankalinsa kai mace shaid'aniyace , na gaske sosai take tsotsar bananarsa dole sai da ta birkita masa lissafi wani i'rin zuk'owan da tayi ne yasa shi kawowa , Numfashi ya sauke tare da jingina da bango ba ƙariya yaji dad'i, wanka yay ya fita fitowa i'tama tayi Bayan tayi waka ta sameshi ya gama shiryawa tsaye tayi Gabanshi tare da fad'in. "Kana ta basarwa baka ji dad'i bane? Ko Bai i'sheka bane na sake tsotsewa?" Murmusawa yayi. "Kinga banson fitina ki Shirya Jikinki" wani i'rin narƙanƙen Kallo take masa tare da lashe lips ɗinta, da sauri ya d'auke Kanshi
Shiryawa tayi tare da Kama hannunshi suka fita motarshi suka shiga har Gidan da take ya sauketa tare Bata kud'i Karb'a tayi tana juyawa tare da kallon shi “Na menene?"
"Hmmm"
Kallon Banza ta watsa mishi “Ban ciki da iskanci kud'in menene? inna tambayar ka?" Hannunta ya kama “Na baki ladan aikin..." Da sauri ta katse shi.. “Zuciyarka nake So! Ba dukiyarka ba, kasani sarai bana Yunwar Kud'i zuciyarka nake muradi ,Sir Nabil kai nake So har yau na kasa zama karkashin inuwar wani sabida Kai kad'ai ne a Raina, Da yawa Suna min kallon 'Yar mad'igo duk ta silarka da zuciyarka kawai zaka biya ni..." Kofar motar ya kalla tare da kallonta da sauri ta sauka Bayan ta ajiye masa kud'in tana d'auke hawayen dake zubo mata “Allah ya tsare min Kai, ban tab'a Jin Zan rasaka ba, kullun ji nake na kusan mallakarka , Kamar yadda yanzun ma nake ji na kusan mallakarka Allah ya tsaremin kai da tsarewarsa" murmushi ya sakar mata sannan ya bar Gidan.
Maganar tada masa ne ya hanashi zama kallonta yayi cike da takaicin halinta “ka gama yawon ta zubar d'in ka gama laguda 'ya'yan mutane Nabil Amanata kake ci, da wata Banza kake had'a jiki..." Tsawa ya buga mata “Dakata Nuwairah!.."
“ƙariya ne? nace Ƙariya na maka dubi gaban rigarka Bayan yamutsewa harda Shedar Jan baki, Ka killace ni a Gida , Amma kai kana Nan kana..." Mari ya d'auketa dashi da sauri ya rik'e hannunshi yana kallonta cike da nadama domin bai tab'a Gangancin tab'a jikinta ba, i'do ta ƙura mishi tana kallon shi “Ka mareni Akan K'wajonka? yau ka tab'a jikin matar ka na Aure akan bazaurar da kuke aikata bad'ala , Ban tab'a zina ba, Nabil ban..." Wani i'rin kuka mai ciwo ta saka tana yarfe hannu "Ka mareni ? Ko ? Akan Karuwanka wanda ka kasa Hakuri ka Aurota insha Allahu sai Allah ya saukar maka da fitinar da yafi karfin ka ni ka daka.." Girgiza kai tayi tana hawaye juyawa tayi ta Nufi d'akinta tana kuka jiki a matukar sanyaye ya kalli rigarshi Tabbas Ga alamar Nan, bin bayanta yayi ya sameta Zaune tana kuka "Nuwairah kiyi hakuri Wallahi ba da gangan Haka ta kasance ba" wani i'rin dariya tasa tana nuna shi "fitinanne Ka kasa hakuri kaje kana lalub'ar 'Yar mutane.." cikin fusata yace "sai me dan na Lalub'a? Da kina bani bazan kalli jikin wata ba, Yau komai na aika Nuwairah kece sila.." ihu tasa tare da dukan Shi a ƙirji "Haka ma zakace ko, ka fasa batun Auren muddin kana son zaman lafiya.." ta fad'a tana rik'e shi tunkud'eta yayi tare da fita. Haka ta zauna taci kukan ta. Kaman zata mutu domin fashewane kad'ai zuciyarta baiyi ba, Yau Nabil d'inta ne yake bibiyar Mace? (Ji Yar Banza waya bashi kofar bin Macen).
Yana i'dar da sallar i'sha ya shigo d'akinta yana Nan yanda ya barta “bakiyi sallah ba?" A harzuk'e tace "Kai nake ma sallar?"
“a a Uwargida saurautan mata Kinga Yunwa fa nake ji" ya fad'a Yana shafa cikinsa wani i'rin kuka tasa mishi “banyi abincin ba, bazan Kuma girka ba,kaje gurin Karuwanka ta baka" Bai ce Mata komai ba ya fita.
Tana Zaune a falo ya fito cikin Shirin fita miƙewa tayi tsaye tana binsa da kallo "i'na zakaje?" Kallon sama da K'asa yayi mata sannan yace “Zanje inda za'a tarairayeni ko kin manta da bakin ki, kika ce na tafi So meye abin tada jijiyar Wiya.."
"ƙalbi.." kallonta yayi tare da fad'in "Nuwaih Nah"
“Baka Sona ko?"
“Bayan Abbana da Innarmu na uku mama-Sadi kece na hud'u inna Ƙaunarki Nuwairah Halinki ne bana so.."
"To ka fasa fitar ji nake zuciyata kaman zai tarwatse zuciyana zafi yake min Dan Allah ka barta Muyi rayuwarmu, mu biyu kaji Yaya Nah?" Girgiza mata kai yayi cikin saukar da murya yace "inna K'aunarta sosai na azabtu Akan Sonta kiyi hakuri..." Zama tayi ragwajan cikin kujera tana kuka.
Kafad'arshi ya d'aga tare da fita , Gidan ummi ya nufa Yana zama a falo ya tura mata sako “Nawan tawo ina jiranki" tana Zaune saman Sallaya sakon shi ya shigo mikewa tayi daman tayi wanka da Himar d'in jikinta ta fito "Assalamu alaikum.." ta fad'a ƙasa ƙasa. d'agowa yayi Yana binta da kallon So, "Amin wa'alaikis Salam Zuciyar Nabil" zama tayi a d'ayar kujeran tana kallon Gefe tace "barka" tace a gajarce mikewa yayi daga inda yake yazo ya zauna kusa da i'ta tare da matsota jikinshi da sauri ta janye domin ji tayi kaman an jona Mata shocking , Hannunta ya kama “Barkan ki da zuwa tauraruwata Barka Muradi Nah Marhababiki Zuciyar Nabil Haske na, Abin Yabo na, tunani na, mafarki Na, Nutsuwata Sanyi Nah.." murmushin da Bata Shirya masa bane ya sub'uce Mata. A Hankali ta zame hannunta tare da fad'in „ka fiya zuba kaman Kanari”...
Maman Faruq
12/26/23, 9:03 AM - UMMI JB: ♡SIRRIN ƊAUKAKA..!♡*
Farin Jini Writer's Association
25
Murmushi ya sakar mata tare da matse hannunta laluɓar ƙwayar i'donta yake Amma taƙi ta kalleshi, fiskanshi ya kai dai-dai nata yana fesa mata Numfashin sa a Hankali yake bin fiskanta yana sauk'e Ajiyan zuciya “wai maiyasa kake min haka ne? Wallahi banso Nabil ka dena Kunsantowa Gare ni" Kallon ƙwayar i'donta yayi tare da Lumshe nashi cikin wani i'rin Yanayi ya kwantar da kanshi saman kafad'arta be San abinda yake fisganshi ba, da zaran sun kasance su biyu susuce mata yake , in har bai rab'eta ba, ba ya Jin dad'i cike da mutuwar jiki i'tama ta zame shi daga Gareta Allah kad'ai yasan abinda take ji idan ya kusantota ɓoye ƙwallanta tayi “Kiyi hakuri dan Allah Hauwa ki amince min wallahi inna azabtuwa da yawa. ki tausaya min ki kawowa Zuciyata da rayuwata agaji, inna bukatar ki kusa dani muddin muka ci gaba da , zama Haka wallahi shaiɗan zai shiga tsakaninmu, ni kaina bana sanin lokacin da nake kusanto ki.." ya ƙarasa maganar kaman zai fasa kuka miƙewa tayi domin zaman ya fara i'sarta “Dan Allah" juyowa tayi ta kalle shi tare da Girgiza masa kai "Wallahi bana jinka a raina Nabil bana son..." Kasa karasawa tayi, mikewa yayi shima “Shi kenan Nagode Jiddah" juyawa yayi jiki a sanyaye ya fita. Bai san wani i'rin zuciya ne da i'ta ba, jinginuwa yayi da motar sa tare da harɗe hannuwansa duka biyu a ƙirjinsa. Motar Mijin Halimatu ne ya shigo Gidan buɗe motar shi yayi zai shiga sai yaji Muryan Halima tana cewa. “Sir Nabil Kaine Haka?" Murmushi yayi mata sannan yace "Maman biyu barka ai na ɗauka maigidan ne Ashe kece"
"Wallahi har ka gama da sahibata?" Sosa kanshi yayi sannan yace "Wannan sahibar sai a hankali Bansan me na mata da Bata ƙaunata ba, Korana tayi" Dariya Halimatu tayi "Karka damu kabar komai Gurina insha Allahu zan shawo maka Kanta" cike da zumuɗi da jin daɗi yace. "Nagode ƙwarai" daga Haka sukayi Sallama tashigo Cikin Gidan ɗakin Umminta ta nufa ..
Koda ta shiga ɗaki zaman tayi tare da rafka tagumi tana Tunaninsa bawai bata son sa bane , Gudun Kishiya take yi, Bata jin zata iya hakuri kaman baya hawaye ne ya sauko mata Har yau Bata samu Mai mata son da Nabil yake mata ba, "dole kiyi kuka ke kanki kinsan baki kyautawa Zuciyarki maiyasa kike gudun abinda zuciyarki take so? Har yau kina abu kaman wata 'Yar Ƙauye kina wani baya-baya dashi kaman ba wayayyiya ba, Bayan kinfi kowa sanin shine mai miki so na Haƙiƙa nifa shawara nake baki karki Cutar da kanki akan wani dalili mara tushe meye matsalarki da matar sa , kaman yadda take zama ƙarkashin sa , kema haka zaki zauna ,ba akanta zaki zauna ba, Amincewar ki yake bukata in kuma bazaki Aure shi ba, ki fito fili ki fad'a masa ya daina zuwa kawai bawai kita Juya shi kaman waina ba, haba Yanzun fa angirma akwai banbanci da Baya kina bani haushi Sahiba.."
Cikin yamutsa fuska tace "wa yace miki inna son sa?" Kama haɓa Halimatu tayi tana Mata kallon kanki kika raina , ƙasan filonta ta ɗaya tare da d'auko Wayan da ya Bata tun baya har Yanzun hotonshi ne fiskan wayar Sunkuyar da kai tayi ƙasa tana mamakin ya'akyi tasan da wayar .
“A hakan ne baki sonsa ? Tun bayan rabuwarki da uncle Arab kike sauya waya da duk wani abinda kika San daga hannunsa ya fito kin b'atar dashi sabida ba ƙaunarsa kike ba, abinda kake so ne zaka tattala shi. Yanzun ba gashi ba, shekarawa nawa kina adana wannan wayar?"
Jiddah tace "Kinga nifa kawai banson Auren ne, inna da matsala banso na Cutar dashi dan wannan mannewar da yake min ba hakuri zeyi ba.."
Cikin dariya Halimatu tace "Au Kice ɗan son ayi ne ? To aii hakan yafi Kyau, Zaki karɓi yaren Novel yadda ya dace.." Jidda tace "Kefa 'Yar iska ce, in baki furta ba Baki Jin daɗi ni bama wannan ba , ke bani da lafiya Hmm" kasa ƙarasawa tayi tare da juyar da kanta Gefe Wallahi kunyar ta faɗan damuwarta take ji,
"Rashin miji a kusa ma ai Babban rashin lafiya ne tunda Ba'a maka wuta-wuta kullun..." Hannu biyu Jiddah ta Kai mata duka "Allah ya shirya ki" Halimatu tace "Ashirye nake kumma kullun sai Abban Aaleen ya ƙara bani darusan masu zafi da tsuma zuciya shiyasa nake so kema ki shiga daga ciki”
"Mai ya kawoki Gidanmu a daren Nan?" Zama tayi bakin Gadon "Wallahi haka kawai naji inna son zuwa Naga sahibata"
Kwana Biyar Bai kirata ba, a ranar na shidan ne ran asabar Ummi ta sameta d'aki tana duba saƙon da aka turo mata. "Shalele tashi ki shiga kichin inna da baƙi" mikewa nayi tare da fad'in "Toh ummi na" Kichin na shiga inna cikin Aikin saiga Hanisa ba jimawa saiga Halimatu da iyalanta Nan muka fara aikin mu uku muna Hira,
Haka muka kammala komai ni dai kaina ya d'aure sosai domin muyi Girki kusan kala uku ga Fruit zoɓo kunnun Aya, da de sauran su, a falon baƙi muka jera komai muna shigowa d'aki nace "wai wani manyan bak'i ummin mu, Zatayi ake wannan hidimar kallon Halimatu Hanisa tayi tare da kwashewa da dariya "Allahu A'alamu" Halimatu tace. tsaki nayi domin na gaji sosai mikewa nayi naje nayi wanka, inna Fitowa Naga basa Nan d'akin ummi nayi kasancewar inna fashin sallah na kwanta i'tama Can najiyo Muryanta dasu Aaleen a hankali na ringa Jin magana sama-sama muryoyi daban daban , kasancewar d'akin nata na kusa da shashin baƙi.
Barci ne ya d'aukenibbanyi nisa ba naji muryan Hanisa tana cema ummi “Nifa Gida nayi Ummin mu, Allah ya Sanya Alkhairi abani Goron Abdul na kai masa" Fitowa nayi nace "in-law da wuri zaki tafi?" Murmushi tayi "Wallahi kuwa" kallona Ummi tayi Bayan fitar Hanisa Halima na kwance kan kujera "Ansa Nan da wata biyu" cikin rashin Fahimta nace "Me? Ummi" Halimatu tace “Auren ki da Sir Nabil man.."
"Hmm Allah ya kai rai" Ummi tace "Ameen" sannan ta bar Mana falon kaman daman jiran tafiyarta Halimatu keyi nan ta Sanya Gud'a "Allah ka kaimu musha biki wai... wayaga sahiba A Hannun maza za'a karɓan abinda aka jima Ba'a Had'u ba" i'do na zuba mata tare da faɗin. "Shine kuka shammace ni? Bai sanar dani ba, yayi gaba gaɗi ko? Shi kenan"
Halimatu tace "bafa laifinsa