Header Ads
Showing 81001 words to 81184 words out of 81184 words

Chapter 28 - Sirrin Daukaka Book Complete by Aisha JB .txt

Ads the beginning of article before Image

30 May 2024

1135

Ads at the middle of Article

haihu ɗa Namiji sai dai tana cikin wani yanayi daga ita har iyayen nata sakamakon karayan arzikin da suka samu to daman dukiyan nawa ne, a wani zuwan da nayi Nigeria ne na aika mata da kuɗi tare da sutura da kayan Abinci domin ni ba mace bace me riƙo kuma ban nufi kowa da sharri ba , domin kullum ina cikin kariyar ubangiji ina addu'a sadaka domin ita maganin duk wata fitina ce, Husnah nada shekara biyu na haifi Abdallah takwaran Abba. Nuwairah kan Allah bai bata ba, domin wani hanin ga Allah baiwa ne..
END
Ƙarshe.
ALHAMDULILAH!
Anan na kawo ƙarshen wannan labarin ina roƙon Allah daya yafe mana kurakuren mu. Allah kuma ya bada ikon amfani da darasin dake cikin littafin, dani daku Allah ya bamu ladan dake cikinsa Na gode ƙwarai, Na gode sosai da jimurin jira, ina ƙaunarku dan Allah🥰❤️ kamar yadda kuke sona nima ina Sonku irin sosai ɗin nan idan nace sosai ina nufin Sosai!!! Jama'ar Wattpad Ina gaishe da kowa Son so domin ALLAH😍🤝 sai mun haɗu a sabo..


Taku ce har kullum ƴar mutan BENUE A'isha JB






*Maman Faruq*

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads