Header Ads
Showing 39001 words to 42000 words out of 81184 words

Chapter 14 - Sirrin Daukaka Book Complete by Aisha JB .txt

Ads the beginning of article before Image

30 May 2024

1122

Ads at the middle of Article

yamutsa Albarkatun jikinta “Kana cutar dani.." ta fad'i haka tare da sakin kuka kasa kasa jin yadda yake wasa da Dukiyar Fulaninta “Kiyi hakuri"


Kaina na fisa Qirjinsa ban tab'a zaton zai sauke nauyina dake wiyansa ba Amma ga mamaki sai Naga ya fara kokarin tafiyar dani shuru nayi har ya samu ya nutse wani i'rin kukan dad'i yasa mata tare da saka bakinshi kunninta “Nagode Nagode Allah ya miki albarka Ki Kara hakuri dani Zumana...!!! Hahhhh dad'i wayyo Allah Nahhhh" wani i'rin hawaye ne yake zuba mata jin yadda yake tafiyar da i'ta a sannu ƙara rik'eshi tayi sosai tana sake makale mishi sai numfashi take saukewa Ya d'an jima kafin ya sauke Mata ruwanshi a hankali ya zame Gefe Yana maida numfashi kallonshi take Ƙasa ƙasa , taji mamaki sosai , A hankali ya mike ya shirya tare da barin d'akinta


Wani i'rin miji take Aure wadda besan ya zauna jikinta ba?


Mikewa tayi tare da Goge inda suka b'ata wanka ta sake kafin ta gabatar da sallah tana sake Rokon Ubangiji ya saukaka lamarinta tsakaninta da Mijinta


Alhamdulillah Yanzun tana ganin canji daga garesa ba laifi, in girkinta ne Bai shigowa sai dare da zaran ya samu nutsuwa zai fita baya kwana a d'akinta Hakan kuwa ba karamin damunta yake ba, Amma haka ta daure..


A Haka suka samu wata uku Bata fahimci Tana da ciki ba, tasan de Al'adanta na wasa sosai domin kad'an take ganin jini bata tab'a bincikar hakan ba,


Da Yamma tana kwance zazzab'i ya dameta domin kwana biyu Bata musu Girki ba ko falon bata lekawa domin i'ta kanta Bata fiya cin abinci ba, sai ayaba da kankana da gwnada kayan marmari de sune take ci Yanzun,


A fusace ya banko kofar domin Zaina ce taje ta hura mishi Wuta matar shi bata musu Girki kwana biyu.


Kallo d'aya na mishi na watsar dashi Ganin yadda ta kalleshi ne yasa ya d'an sake murya.


“Meyasa kwana biyu baki Girki?" Shuru nayi kaman bazanyi magana ba, can da ya gaji yace “Dake fa nake magana!" Zaune na mike Hasbunanlahu waani'imar wakeel, yace cikin zuciyarsa Ganin daga i'ta sai rigar barci ga wani i'rin cika data sake Yi, tayi b'ul-b'ul Qirjinta ya sake bajewa Kanshi ya fito saman rigan. Wani i'rin miyau ya had'iye Makutt..


“Banga damar Girkawa bane Ance musu ji jakarsu ce da kullun Zan na girka musu so biyu? Wallahi daga Yau na bar Girkin Ko wacce 'Yar iska ta shiga ta Girkawa d'iyanta” ci'e da masifa ta karasa maganar.


Harara ta watsa mishi.


"Haka kawai mutum na fama da kanshi anbi an takura mishi Wallahi Ibrahim nagaji ka shiga tsakanina da matanka Kafin na ari hali naci uban 'Yan ƙaniya!"


Fita yayi Nan yaci Karo dasu bakin kofarta,


"Zagina Hauwa tayi? Kana ji kuma?" Cewar Fure'atu tana kokarin shiga Mata d'aki.


Himar na saka na fito tare da tsayawa bakin kofa "Zinarice ke da bazan zageki ba? Girki nace kowa tayi bazan sake Girkawa Gardiya abinci ba"


Azafafe Zainab ta zabura zata nufota ko gizau Jiddah batayi ba da sauri Arab ya rik'eta “Dalla can lusari sakeni tunda bazaka i'ya d'aukar mataki ba, Wallahi zanci Ubanki 'Yar bura uba.." Zaina tace tana kok'arin K'wacewa daga rik'on da yamata. Gyara tsayuwa nayi domin Nima yau inna jin bala'i.


“Wallahi Sai-dai Ubanki Barta tazo na koya mata Hankali domin Na lura ba'a koya muku tarbiya ba!" Duka ta sake mishi a qirji "ka sake ni Arab..!” ta karasa kaman Zatayi kuka


d'aki na shige tare da rufo kofa inna tsaki bansan Randa zasuyi hankali ba,


Kichin na shiga na fara kokarin masa Girki domin yau d'akina yake shima zai shigo Yau zanji inma Zaina ce ta hanashi kwanan d'akina zan sani.


inna gamawa na shiga wanka karfe Tara kuwa sai gashi Saukowa nayi daga Gadon Dinnig table muka nufa abinci na zuba mishi ya fara ci can har yayi rabi yace. “Ke bara kici bane?” Wani i'rin kallo na watsa mishi “Ka damu da naci ne?” na Wurga mishi tambayar tare da tafiya da hannuna cikin Wandonshi da sauri ya mike.


“Kinga banson fitina fa.." cikin B'acin rai Nima na shiga gaya masa magana “Har na kaika? Rago kawai wadda besan yadda zai tafiyar da matarshi ta samu nutsuwa ba, to Wallahi zoka barmin d'aki domin bazai Yuwu kazo kana Cina ka fita ba, uwar me suka fini dashi, da zaka kwana Gurinsu ni bazaka Kwana gurina ba? Kaga nafa Gaji da i'rin halinka da matanka wallahi zoka fita banson sake ganinka Jelarta.." Ta fad'a a hasale (Allah sarki Uncle Arab ne jelar-Zaina)


“To kiyi hakuri.."


"Hakurin Banza Hakurin Wofi Wallahi ka fita min a d'aki kafin na rotsa kanka da kofin Nan!" Ta fad'a tana d'auko kofin silver data had'a mishi kunun Aya da sauri yace “Allah ya wuci zuciyarki Haske na” kofa ta nuna mishi da sauri ya fita.


****


Zaune tayi tare da Sunkuyar da kanta tana jin yadda yake koro mata bayanai "kina kula kuwa da kalban ?” Gyad'a masa kai tayi, Wani i'rin mahaucin dariya Boka yasa “Shegiya la'ananniya kina ina komai ya wargaje gashi tana shirin sauke ƙwanta..Hahh!..Hahhh!..hahhhh!!!”


Nuna mata ƙwariya yayi Nan jidda ta bayyana tana kwance saman gado daga i'ta sai shimi da wando iya Gwiwa bakinta na motsi cikinta ya nunawa mata “Kinyi Sakaci sosai gashi har aiki da aka masa ya kwance..." Wani i'rin ihu tasa “na shiga uku na lalace Boka ka temaka min a shafe cikin banso Naga Jinin Hauwa'u a doron kasa, banso Arab ya sake dasa ƙwansa jikin wata macen Kamar yadda na tsayar Dana sauran Dan Allah ka kwaso abinda ke jikinta Ka temake Uban Arna mugu nasanka babu d'igon imani Ka gwada Mata halinka wayyo ka temake ni ko zanyi yawo tsirara se wannan shegiyar tabar Min miji domin bai min Son da yake mata ba!" Ta fad'a tare da Kai k'anta saka a gabanshi tana mishi sujjada (wa'iyazu billahi Allah ka shiryamu ubangiji ka dad'e Kare zukatanmu).


Kuka take tana fad'in “Nawa zan biyaka ka temake ni ka toshe mahaifarta a cire cikin a tura mata cutan da zai Zama ajalinta" hannunshi yakai Yana kokarin shafo cikin jikin Jiddah wani i'rin haske ya d'auketa da sauri ya maida hannunshi baya tare da Yar farwa. "Kaihhh! Yarinyar Nada ibada Yanzun Haka ubangijinta take Kira kingan da Hannuna yayi zafi Gaskiya wannan aikin babba ne..." (Ji la'ananne wai ubangijinta take kia)


Sake zubewa tayi gabanshi “Ka tema kamin Boka ko nawa ne zan biya"


"D'auka kije ki saka mata a ruwa inhar Tasha da zaran ya kusanceta zata ringa jin zafi gabanta zai bushe shima bazai ringa samun Gamsuwa da i'ta ba, maza juye kud'i za'a aika mata da aljanin da zai hanasu zaman lafiya!" Jiki na rawa ta d'auki ƙullin maganin Kud'in jakanta ta juye mishi kafin ta shiga mishi Godiya da baya ta fita a bukkar...




_Comments Comments please in ban gani ba zan je Offline insha kar Kuma ku nime ni_






Maman Faruq
12/26/23, 9:03 AM - UMMI JB: ♡SIRRIN ƊAUKAKA..!♡*


Farin Jini Writer's Association


PAGE21.


Zauna nake Amma Zuciyata na tsinkewa Haka kurun bansan Maiyasa ba, jefi, jefi nake kallon wayata tunda na Koreshi yai zuciya Bai sake waiwayata ba Yau kwana biyar Gashi banjin ƙwarin jikina sosai na kasa Gane meke damuna. Tsaki ta kuma yi a karo na ba'adadi, sannan ta mike bakinta d'auke da Sunan Allah Kichin ta nufa frizer ta bud'e tare da Kwaso Kayan marmari Kunnun Tsamiyan da tayi tun safe ta d'uma sannan ta nufo d'akin tare da Kulle kofarta.
Tana zama taji ana Kwankwasa kofar “Yah ilahi Waye?”
A ƙufule yace. “Banson iskanci Zoki bud'e min Kofa!" Bud'ewa tayi zai kamota ta kauce mishi shigowa d'akin yayi sannan ta Rufe Kofar, bata kulashi ba, ta zauna tare da D'aukar Kofin zata kai baki ya rik'e hannunta yana kallonta,


Taki yarda ta kalleshi Kanta na kasa hawaye na sauka saman fuskantar Harga Allah ta gaji da Gidan Arab maganarsa ne ya katse ta. “Kefa kika koreni..." d'agowa tayi a zafafe zata sauke mishi kwandon Bala'i sai ta ƙyale ,sanin Mahimmanci da darajar sa. Mijinta ne, be kamata ta ringa d'aga masa Murya ba, Jan hanci tayi sannan ta fara magana tare da zame Hannunta. “Kana i'ya sauke musu Haƙƙin su dake wiyanka Amma ni ka kasa, Girki na kake d'auka ka, Kai musu, ban tab'a Rik'e ka Ran nasu ba , Amma dake ni Bora ce Banida martaba da Matsayi matar Cushe ce Ni, ban i'sa ka zauna Tare da ni ba, Yaushe rabon da ka siya min sabulun wanka ko omon wanki? Kayan Abinci na ya kare, wata Uku kenan, ni nake ciyar da kai na, kana shiga kichin ko wacce da Band'akinta. ka duba abinda Bata dashi, ka zuba Mata, amma dake ni banda d'iyoyi (Yara da yawa) da kai shine ka banzatar da Lamarina Kaji tsoron Allah Yallaɓai! Ka Gyara Gidanka Ka tsaya da kafafunka , bawai ka zauna ana baka Oda ba, Banida Lafiya baka Shigomin Bare ka duba ya Nake. ban fita aiki duk da ka sani Amma baka tambayi dalili ba, da Zaina ce ko Fure Jiki na b'ari Zaka d'auki Mota..”


Jikinshi ya bala'in sanyi kalamanta ya tab'a shi Gaskiya take fad'a mishi duk anyi Haka shi akaran kanshi yasan Bai kyauta Mata ba, tana da kawaici Da d'auke kai, Hannunta ya kama jikinshi na rawa “Dan Allah kiyi hakuri” murmushin da yafi kuka ciwon tayi “Wacece ni da Mijina zai bani Hakuri naki Hakura? Hmm ya Wuce ai.." da sauri yace.


“Dan Allah" ya fad'a Yana langwab'ar da Kansa, murmushin Yak'e ta sakar masa "Bakomai" d'aukan Kofin yayi tare da kaiwa bakinta Karb'a tayi daga hannunsa Yana kallonta tana Sha, har ta kammala komai. zata kwashe kayan ya dakatar da i'ta tare da Karb'a yakai kichin , laptop d'inta ta kunna ta fara Aiki shigowa yayi tare da zama saman Gadon.


Share shi tayi duk da tana sane dashi “Kizo mu kwanta”


"Hmmm aiki..."


“Ki abinda nace!”


Kashewa tayi tare da mikewa kashe hasken d'akin tayi tare da hayewa Gadon , abinda take tsammani shi ya kokarin Yi, Bata hanashi ba, Haka tabar shi ya samu nutsuwar da yake bukata Amma da fad'a suka rabu domin ji tayi bata jin dad'in mu'amular da kyar , ya ƙyaleta Yana tsaki “Meke damunki? Ba yadda nake jinki bane Babu danshi ko kad'an a jikin ki, A bushe kike ba ‘Dand'ano.."


“Kaga Dakata! Base ka zageni ba, Zaka iya tafiya Gurin Zuma! K'orama da danshi!" ta karasa maganar tare da Nufar band'aki koda ta fito Bata sameshi ba Bata damu ba, ta Rufe Kofarta tare da tofe d'akinta da addu'a tayi kwanciyarta. Amma ta kasa barci Tana tunanin Yanayinta sharewa tayi kawai.
Washe Gari, koda tayi sallah kwanciyarta tayi sai 11:30Am ta shirya d'akin Fitowa tayi taga kaya jibge A falonta tsaki tayi tare da Nufar Babban Falon inda take jin Hayaniyar Su, tsayawa tayi tare da Rik'e K’ugunta “ Yallaɓai" Be kulata Ba, ya cigaba da Hirar da Suke “inna maka magana Kayi Banza dani!” Juyowa yayi rai a had'e “Wai ke wacce i'rin Dabba ce Me sa kike Haka ya zakizo ki tsaya tsakiyar Kan mutane kina musu ihu Jakar innace Ke!?" Cewar Fure Tana hararan Jiddah “Akwai Dabba jaka Bayan ki? Ke har kina da bakin fad'an magana ban kasa, dake ba, domin Baki i'sa nayi dake ba, Banza shashasha Da Mijina nake magana.." Murmushi Zaina tayi tana jifan Cikin jikinta da wani i'rin shu'umin Kallo, bata ce komai ba, ta Mike tare da Kama hannunshi zasu fita Jiddah Tasha gabansu “Dalla inna maka magana ka mike zagwai-zagwai zaka bita ka zama bindinta ne? Da take Gaba. Kana baya? Kaga nafa gaji, Kaman yadda kake zuba musu cikin kichin Nima kaje ka kwashe ka zuba min!" Wani i'rin duka Zaina ta Kai mata a ciki, K'asa tayi tare da saki kara Kaman ranta zai fita ta kasa motsin Kirki domin naushin Ya tab'a ta sosai ,


Jin ihu Kuma muryan Jiddah ne yasa Jumana Fitowa da sauri cikin ihu tace “Wayyo mumy zasu kashe Aunti Amariya Bata motsi" Kaman wadda aka farkar dashi daga barci ya farka Cikin tashin hankali ya Nufi inda take “Wallahi kana tab'a ta, sai de ka sake ni, Har wannan 'Yar iskan ta isa ta fad'a min magana na kyaleta? Wacece i'ta" Kasa karasawa yayi ya Koma yai tsaye Nafisa data karaso Gurin ta saki wani i'rin murmushi me d'auke da Hawaye Bak'in Ciki. “Wallahi bi'izinin lahi ta'awa wata rana zakiyi kuka Ranan nadama Mara amfani na zuwar muku, Muazzan Gaka Ga ZainaB insha Allahu zaka girbi Abinda ka shuga"


Sunkuyawa tayi tare da tab'a Saitin zuciyarta wani i'rin kuka tasa na takaicin Halin Mijinta tunda Ya Auri Zaina komai ya tab'arb'are mishi “akwai ranan da zakayi kuka kace Dana sani! da banyi abinda nayi ba, Kasan bazaka i'ya ruk'on marainiya ba, ka d'aukota? Maisa baka sauwake Mata ba! Kuna Cutar da i'ta Muazzan Kuna musguna mata tayi hakuri tayi hakuri tsawon shekaru mai yasa! Dan Allah ka fita Rayuwar 'Yar nan ko zata samu sukunin zuciya da nutsuwar Ruhi, haba! Ku ringa tuna Gobenku Mana Ke Fure baki d'auki darasi ba, har Yau kin kasa bincik'o me yayi sanadiyar Mutuwar 'Yarki, me kike Nima aDuniya ne? meyasa kike barin Zuciya tana rud'anki? Mai yasa idanunkin ya rufe da Kishin Banza! Arab ba namijin da za'ama haka bane! Ki Gyara dan Allah ki Gyara lahirarki kubar Yarinya ta Huta..


Zainab 'Ya'ya mata uku gareki wadda ko Yanzun za'a aurar dasu su zauna baki tunanin hakan ya kasance dasu ya zakiji a matsayin ki, na Uwa, 'Yarki na fuskantar Matsalar kishiya ,ya zakiji idan Miji ya musguna Mata! Wannan wacce i'rin jarabankishi hauka ne? Allah ka sauko da zuciyoyinsu , Rabbi ka yafe mana, Allah mun tuba Allah kasa su Farga daga rakiyan shaid'an..." Hararanta Fure tayi “Gaki Nan babbar shaid'aniya" tace tare da Barin Gurin, wani i'rin Dariya Zaina tayi. "Da Raina! 'Ya'yana bazasu fiskanci Halin rayuwa ba, inna da Kud'in da zan juye a juyamin? Kin fahimta, namiji bai i'sa Yama 'yata Wulak'anci ko kallon banza ba,
Babu macen da zata shiga rayuwata na barta batare da na, nuna mata iyakarta ba, Nafisa na barki ne badon kinfi karfi na ba, Amma inna nan Dake zaki bar min Gida domin Gidan Muazzan dani kad'ai ya dace ba ku ba" tana kawowa Nan a zancenta taja hannunshi suka tafi,


Da taimakon Jumana suka fito da Jiddah motarta ta sakata tare da komawa ta kulle d'akinta dana Jiddah asibinta ta nufa da i'ta da kanta ta shiga duba lafiyarta Hankalinta yayi bala'in tashi Ganin i'rin Bugun da akayiwa cikin jikinta har yana kokarin zubewa ga jininta da yayi Mugun hawa , a nutse ta Gyara zaman cikin , tana maijin Farin ciki, Sai dai Jiddah kan sai yadda Hali yayi domin, Tayi dogon suma, Kwananta Biyar Ta farka bakinta d'auke da salati, Jumanace ke Zaune da i'ta sauri tace. "Sannu Aunti amariya” Murmushi ta sakar mata “Kwana na nawa kwance?" Jumana tace. “Wini shida kenan”


Tambayar data jefa mata yasa ta kallonta “Abbanku yazo?" Batace mata komai ba “Kinyi shuru"


“Hmmm" kawai Jumana tace mata tare da fita a d'akin Ofishin Nafisa taje suka tawo tare "Barka da arziki" Sunkuyar da kai tayi


“Meke damunki Yanzun?" Ya tsina fuska tayi “inna jin marana yamin nauyi” Nafisa tace “Ya Danganta da cikin Jikinki ne ki kula sosai domin an fara kawo Hari" ta fad'a tana cire Karin Ruwan da sauri jidda ta kalleta “Maman Jamil Ciki Kuma?" Nafisa tace. "insha Allahu kuwa wata hud'u kenan" wani i'rin hawayen dad'ine Ya sauko fiskanta “Alhamdulillahi Allah kai mai kub'utarwa ne Ya Arrahimu yah maliku ya ƙuddusu Yah hayyu, Yah Kayyumu, Yah Allah kaman yadda ka kub'utar dani Allah ka kub'utar da abinda ke cikina lafiya Allah ka saukaka Al'amura na ubangiji ka karamin Hakuri juriya da Dangana.." wani i'rin tausayinta ne ke sake samun matsunguni cikin zuciyar Nafisa, “Ameen” Nafisa tace sannan ta riketa a hankali take tafiya har suka shiga Bayin wanka da wanke baki tayi sannan ta d'auro Alwala A zaune ta ringa jiro sallolin dake k'anta tanayi tana Hutawa , Bai zoba har ta cika kwana Goma Nafisa ta biya komai ta kula da lafiyarta sosai bata da abinda zata biya matar domin ta sota , tamkar d'iyar cikinta haka ta d'auketa Bata rik'eta kishiya ba, randa ta cika kwana Goma Sha biyu suka dawo Gida, Jumana ce ta Gyara mata shashinta Haka ta cigaba da Mika Al'amuranta ga Allah Bata wasa da Sallah sadaka, da taimakon Gajiyayyu Har ta shafe wata Uku Gidan bai leko inda take ba, Abin na damunta Amma ta barwa ranta ta mayar da komai ba komai ba, tana masa Girki kuma Yana ci , Ganinsa ne de batayi,


Seda cikinta ya shiga wata Bakwai Ran Nan da dare inna Zaune saman kujera domin Cikin kwanakin nan inna fama da yawan fad'uwan gaba da ciwon kai Gefe d'aya da ya sarƙafeni Hannuna rik'e da Hisnul-Muslim inna duba adduo'i kaman wani munafiki Haka ya shigo kallon tsaf na masa duk ya susuce Hasken ma ya dushe D'auke kanta tayi daga kallonsa Bai lura da cikin Jikinki, dayafara turowa ba ya zauna kusa da i'ta tare da d'aura kanshi saman kafad'arta.


"Yallaɓai sai yau aka sako min kai kenan?” ta fad'a tana shafa Kanshi daya Tara Gashi duk da shi ba ma'abocin tarawa bane, mamaki ne ya kamata sosai.. d'agowa yayi cikin Sanyin murya yace “Dan Allah dan Annabi kiyi hakuri"


“Ni? Me kamin da kake bani Hakuri?" Ta fad'a tana sakin murmushi tare da Jan Karan hancinsa. Wani i'rin sanyi jikinsa yayi Allah ne ya bashi Jiddah Amatsayin mata i'rinta ne matan da ake musu lakabi da mar'atu-Swahliha Yana kallonta ta d'auko abinda yake aske Gashi ta joya tare da ajiye kujerar Tsunguno Zama tayi ta aske mishi Tass tare da Gyara mishi fuska kallon kansa yayi a madubi tare da kallonta Kaman yayi kuka Haka yake ji kawaicinta yayi yawa.


Komawa kujera tayi ta zauna tana sauke Numfashi tare da Rik'e Bayanta domin ya rik'e, biyota yayi tare da Zame Himar d'in da tun d'azun take sanye dashi Mutuwar Zaune yayi lokacin da idanunsa ya sauka , bisa cikinta “Hasbunallahu Yanzun kina da ciki shine

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads