Showing 54001 words to 57000 words out of 81184 words
Chapter 19 - Sirrin Daukaka Book Complete by Aisha JB .txt
bane Wallahi nida Hanisa mukayi wannan shawarar tunda na lura in aka bi naki ba Abin arziki za'a tsinana ba" shuru nayi inna kallonta Wallahi duk jikina a mace yake "Sahiba bani da lafiyan da zan sauke mishi Hak..." Zaburowa tayi "Ke me kika ce? Banji ba"
"inna fama da matsalan bushewar Gaba..." Halimatu tace "innalillahi wainna i'laihi rajioun tun yaushe Kenan?" Jiddah tace "Ya jima" hannunta Halimatu ta Kama har d'akin ummi gaban ta ta zaunar da i'ta kallon su Ummi tayi "Me Kuma ya faru?" Cikin tak'aicin Halina Halimatu ta fara magana "Gata ummi ta fad'a miki da bakinta bansan wani i'rin Zurfin ciki bane da i'ta kana da ciwo Amma kayi shuru Abu na cin jikin ka" shuru ummi tayi tana sauraron Halimatu sai da ta Gama sannan tace min "Jiddah meke damunki?" Sunkuyar da kaina nayi K'asa na kasa ce mata komai so Biyu tana magana Ganin naƙi Bata amsa ne yasa Ummi maida kallonta zuwa ga Halima "Tunda taki magana ai saiki sanar mun"
Kallonta Ummi tayi a tsanake Bayan ta Gama Jin abinda ke faruwa "To Allah ya shirye ki Hauwa'u ubangiji ya sauƙaƙa miki wannan halin naki na Zurfin ciki"
"Dan Allah Ummi kiyi hakuri wallahi kunya nake ji Bansan yadda zan fiskance ki da wannan maganar ba" shuru ummi tayi tare da kallon Gefe zuwa can ta fara magana.
"I'dan mu kace ni'ima to muna magana ne akan sha'awa waton libido a Turance kenan.Tana taruwa ne ga matan da suka balaga masu koshin lafiya walau budurwaye ko kuma masu aure.
Sha'awa halittace wacce ta banbanta daga wata mace zuwa wata.
A lokacinda mace take jin sha'awa haka kawai ko sanda take karanta wani labari ko tinanin wani abu dake motsa shawa ko a yayin da ake gabatarda wasanni (fore play) kamin saduwa to idan dai har tana da ni'ima to zata ji duk ta jike dan wasu fararen ruwane masu yauqi zasu rinka fito mata ,A lokacin ta riga ta kamu kenan wannan ne ake kira Natural lubrication ko Vaginal wet (Ayi hakuri turancin ya shigo) wanda idan har za a sadu da ita a lokacin to a shirye take, A hakika shima mai gidan zai yi matukar gamsuwa da ita Ba zata ji zafi ko ciwo ba, saboda ta jika sosai ta yadda bata bukatar ayi amfani da wani vaseline ko ointment,
To wadannan ruwan masu yauqin
dake fitowa mace a sanda sha'awarta ta motsa to ita ke nuna alamun tana da ni'ima,Wasu matan sun fi wasu yawan sha'awa da samun ni'imar jiki dan yanayin halitta da lafiya,dama abincin da suke ci ya sha banban.
Wasu matan tun azal suna da ni'ima mai tarin gaske.Amma daga baya takan gushe sai su rasa sanin dalili ,Hakan zai sa su tsunduma suyi ta neman kayan mata suna cusawa kansu abubuwa masu cutarwa duk da sunan ni'imarsu ta dawo,matsaloli da dama kan faru a sanadin haka ,
Akwai matsaloli da rashin lafiyoyi da dama dake haifarda gushewar ni'ima ga mata wad'anda suke bukatar bincike a maimakon haka mata da dama sukan yanke hukuncin cewa ai ciwon sanyi ne ke gare su alhali wata matsala ce ta daban,
Akwai matan da basu da ni'ima a koyaushe gabansu a bushe yake ba wata ni'ima ko jin sha'awa ,wasu matan sai sun shafa vaseline kamin a iya saduwa dasu, Hakan. kan haifar da rashin samun gamsuwa musamman ga maigidan.
Cushe cushen da mata ke yi da sunan matsi yana daya daga cikin abinda ke zuqe ni'imar mace ya haifar mata da bushewar gaba misali amfani da ruwan bagaruwa wacce tana matse fata amma kuma tana zuqe daushin dake ga wuri gaban mace zai matse amma kuma zai kasance a bushe.To miye fa'idar yin haka kenan ?.
Maigida na saduwa dake amma yana jin kamar ana zoza mashi katako.
wasu cushe cushen , na haifar da cuttukan gaba da kuraje da kaikayin gaba , da irin wani warin, Dan an d'auki wani abun na daban an tura a inda bai dace ba.
Akwai magani Natural fruits da
mata zasu iya rinka amfani dasu dan su karawa kansu sha'awa da ni'ima kai harda , koshin lafiya.
Kamarsu , kankana ,ayaba gwanda
abarba, lemu, timatir rake, dabino, kwakwa, dafaffiyar Gyad'a, zuma,nono,zogale rid'i ,cukwi enibi, tuffa, zaitun, tafarnuwa, albasa, rid'i.
Wallahi wadannan duka sun fi duk wani cushe cushe ko kayan sha na mata da kuke gani amfani da kuma saukin saye.
Zaki iya cin ayaba da dabino a yau.
Gobe sai ki canza ki nemi kankana ki sha,a jibi ki nemi dafaffiyar gyada ki ci,gata ki nemi zogale da albasa da quli quli kiyi d'atu ki ci sai ki ringa canzawa lokaci zuwa lokaci.
Wallahi ina baki tabbaci idan kika fake da hak'an to bawai ni'ima ba ko lafiya da fatar jikinki zaki gan tana canzawa.
Amma an rungumi kayan maiqo da kayan zaqi da kayan yaji kawai ake ci dare da rana ana ta faman shan kayan mata da cushe cushe amma a banza dan ba sune abinda jiki keda bukata dasu ba ai dole sha'awa ta ja baya.
Haka kuma zaki iya had'a wad'annan dan karin ni'ima da gamsarda mai gidanki.
Amma akoi bukatar a kiyaye da tsabta mata a daina cusa duk wani magani a cikin gaba wannan baya da wata fa'ida asali illoli ke gare shi.
A ringa tsarki da ruwan d'umi ,
A daina sanya pant da bai bushe ba I'dan an wanke to a ringa shanyawa har sai ya bushe.
Ga wannan had'in da zan Miki insha Allahu za'a dace" da sauri Halimatu tace "Ummina fad'a naji domin gaba" hararanta ummi tayi sannan tace.
"Za a iya d'aukar d'aya ko biyu daga ciki ayi amfani dasu
Qwai da albasa da timatir sai a soya amma kada a bari suyar ta kone Banda sanya maggi da gishiri da yawa zaki iya sakawa amma d'an kad'an ake so.
Namiji zai iya ci hakan zai kara mashi yawan ruwan maniyi.
Za a iya neman garin dabino da ruwan kwakwa sai a dama a rinka shan cokali biyu manya safe da yamma.
Ki nemi tantabara ki saka tafarnuwa da daddawa kiyi romo kina sha.
A nemi nonon rakumi sai a saka rid'i a dama sai yayi kauri sai a rinka sha.
Ki tafasa ruwan zogale ki zuba kanumfari da citta sai ki tafasa ki sauke ki ringa kurb'awa kad'an kad'an kamar shayi" K'anta na K'asa Halimatu tace "Kai Masha Allah ummi Kinga da yawan jama'a zasu Amfana dashi tunda gashi a saukak'e Abubuwan zaka Nima ka had'a Allah ya Kara miki ilimi da nisan Kwana uwata abin Adona"
Ummi tace. "Tashi ki tafi Gida Yamma yayi" Halimatu tace "Ummi har kin gaji da gani na? Ni daman inna son kayan Gyaran Aure nasan zaki haukata sahiba da ingantattun kaya , kar a manta dani da Hanisa..." Maficin dake gefenta ta jefeta dashi "Halimatu sannu kinji Allah ya yaye miki" mikewa tayi tana dariya "Ameen Ummina Bari na mu tafi sai Bayan kwana biyu kuma Amariya a daure a dena share min Suruki , a ringa Kula shi" Ni Wallahi duk kunya ta kamani Halimatu ko a jikinta ,
d'akina na wuce na d'auki wayata Na Kira layin shi Amma a kashe yake , tsaki nayi tare da yaye labulen windon inna kallon waje , sannu a hankali komai yake tafiya yayin da ummi take tsuma d'iyarta da ingantattun i'tatuwa ga mayukan Gyaran jiki data had'a mata wadda yasa jikinta Kara murjewa Yana laushi da bulb'e tayi haske Masha Allah tana Nan killace a d'aki Bata fita ko'ina.. kullun tana makale jikin window kunnuwanta bud'e yake ko zata Ganshi ko taji dirin motarsa Amma shuru tana kewarsa sosai kullun Yana mak'ale cikin Zuciyarta.
★★★
Lokaci d'aya Nuwairah ta d'aga mishi hankali ganin lallai da gaske Auren zaiyi yasa ta tattara ba tare da sanin shi ba ta nufi Chadi ya dawo Gida bai Ganta ba dole shima ya shirya tafiya ba shiri inda yaje ya tadda ta shirya ma iyayensu Kariya da Gaskiya , fad'a aka mishi sosai Bai ce komai ba kwana biyu da zuwanshi ya kai ma Mama-Sadin maganar Auren shi bata hanashi ba, saima tara yaranta da tayi ta musu Nasiha akan su barshi ya Auro zab'in ransa Mahaifin sa bai so ba, Amma dole yabi umurnin ta, daga Nan Chadi suka tura jama'ar su zuwa Nigeria sun dawo musu da labari mai dad'i na tarban Arziki da aka musu musammam girke-girken da aka musu abin ya musu dad'i Sosai duk wannan abin da akeyi Nuwairah Bata sani ba, domin tana Gidan Matar Yayanta can ta tare , lokacin da ta dawo taga yana had'a kaya a sabbin akwatunane ta kalle shi tare da kallon Kayan "menene wannan Nabil ?" Tura mata akwatuna biyu yayi Gabanta "Kayan Jiddah nake had'awa ga naki kayan..."
"Nabil bazaka Janye maganar Auren Nan ba? Mena rage ka dashi da har wannan kod'add'iyar Yarinyar take manne da kai duk iskanci da kuka yi Bai i'sa ba..." Kallo mai kyau ya Mata sannan ya d'auke Kanshi fita tayi ta nufi shashin Maman-sadin zubewa tayi Gabanta "Mama na hanashi Auren yaƙi dan darajan ma'aki ki hanashi Wallahi inna ƙaunar mijina bazan juri Ganin yana rab'an wata macen ba.." Nabil dake bayanta yace "Nuwairah hakuri zakiyi" kuka tasa tare da Kallon Mama-Sadi "Wallahi bazan yarda ba baze ma Wuyu ba, ni Wallahi bazan lamunta ba..." kallon shi Mama-Sadin tayi sannan tace "Zauna kema ki min shuru" kuka ta Kara fashewa dashi "Taya zanyi shuru Bayan Kuna d'aure mishi Gindi yayi abinda Ransa ya masa kun ware ni Daman ba ƙaunata kike ba..." Hannu ya ɗaga da niyar marinta Kakarshi ta daka mishi tsawa Dole ya Ƙyale tare da Sunkuyar da kanshi Ƙasa A Hankali ta fara mata Nasiha cikin tattausan lafazi.
"Haramun ne mace ta hana mijinta ƙarin aure, saboda aure umurnin UBANGIJI ne a qur'ani Mai girma, matukar namiji zai iya adalci, yana da lafiya, da kuma wadata.
Domin hana shi ɗin Yana daga cikin saɓawa umurnin ALLAH, a matsayin ki , kuma mace musulmah ta sani ko ta tuna faɗin ALLAH da yace'; kuyi taimakekeniya akan ɗa'a ga umurnin ALLAH da kuma takawa.
Hana masa karin aure kan iya jefa shi cikin wani hali na alfahsha daban daban, wanda hakan za ta iya samun zunubi itama domin da gudummawar ta ciki, bayan zunubi kuma za ta samu nakasu a rayuwa ko na cuta, ko baƙin ciki da damuwa ko rashin daɗin zaman su gabadaya.
Abu mafi kyawu da ake so ga mace in MIJIN ta na son Ƙara aure shine ta taya shi da addu'a da yi masa nuni ya nemo mace ta gari yar gidan tarbiyya kuma ita ma ta taya shi da addu'a, domin kwanciyar hankalin sa na ta ne kuma aure ana yi ne don samun kwanciyar hankali da morewa jindaɗi duniya da kuma biyayya ga ALLAH.
Kishi gaskiya ce, amma tayi koyi Da matan Manzon ALLAH s.a.w, da matan Sahabbai, da matan salihai bayin ALLAH na Ƙwarai.
Kuma kiyi tunani mai kyau wasu mazan sai dai suyi ta neman mata. ba su tunanin kara aure, ke naki yayi tunani ƙarin auren sa ,mutuncin ki ne da na ya'yan ki, yau ace ga mijin ki MANEMI mata uban ya'yan ki wadda a kullun nake Burin Ganin Yaranku da Addarku Asma'u kafin Ubangiji ya d'auki Numfashina akwai kyau? Ai abu mafi kyawu cikin duniya da lahira ace mijin ki yana da ku matan sa halaliya biyu ko uku ko huɗu, bare kuma mata Masu fad'in da kishiyar gida gwara na waje' wa'ennan matan su kam sun taɓe sunyi hasara muna yiwa dukkan Musulmi ALLAH yayi masa tsari da auren wa'ennan , irin matan su kaman taimakon mijin su suke akan alfahsha yaje yayi tayi, wato su dai a gida da cin gado ya zamo su kaɗai ne, wannan irin matan babu alkhairi zama tare da su.
Mace mai Ƙaunar ka ba za ta taɓa son ganin ka cikin alfahsha ba, mace mai hankali ba za ta taɓa yarda uban ya'yan ta ya zamo mazinaci ba, sai dai ma in ta fahimci yana yi tayi ƙoƙarin dai-daita shi ta hane shi da addu'a ta taimake shi ta masa NASIHA da ya ƙara aure.
Abinda ke faruwa a yanzu dayawa ba soyayya ake don ALLAH ba sai don abin duniya da sha'awa ƙyale ƙyale, shi ya janyo wannan ba ruwan mace da lahirar mijin ta, ita dai kawai koma menene yaje ya aikata matukar buƙatar ta za ta biya kiyi hakuri Nuwairah ki barshi ya kara Auren tunda yana so" mikewa tayi tsaye "Shi Kenan ba Auren ta za kayi ba? Kaje kayi Kuma Wallahi sai dai ka sake ni bazai Yuwa na zauna da Wata Banza ba" fita tayi.
Kallon shi Mama-Sadin tayi sannan tace "Ƙyaleta kishi da shed'an suke d'awainiya da i'ta ka shirya ka koma ka barta Nan i'tama Hauwa'u Nan zata zauna duk ka had'e su Guri d'aya lokaci yayi da kaima ya kamata ka nutsu Guri d'aya kaman yadda mahaifinka ya dawo , Kaima a jiye musu Aikin su, ka dawo Nan Asma'u in da rabon mu gana zata Zo gareni tashi ka tafi" mikewa yayi cikin Mutuwar jiki ya fita bai koma shashensu ba , ya Nufi b'angaren Mahaifiyar shi, i'tama Nasiha ta masa watsar da Nuwairah yayi a Gefe in tana fad'e Fad'enta , ba ya kullata balle ta zageshi , Ana saura sati bikin ya tawo Nigeria inda ya had'u da sabon damuwa domin Aaliyah taji labarin Aure zaiyi Domin 'Yan lek'en asirinta ne suka kawo Mata rahoto hatta wacce zai Aura sun sanar Mata, inda tayi tsalle ta dire tace ayi Auren ta Gani yana sauka a Mota ga motar ta ya shigo a Guje tana Fitowa ta watsa mishi kallon Banza.
Maman Faruq
12/26/23, 9:03 AM - UMMI JB: ♡SIRRIN ƊAUKAKA..!♡*
Farin Jini Writer's Association
_Ku daure kuje ku dangwala min subscribe d'in Channel d'ina , mai Suna FARIN JINI HAUSA TV. Ku nuna min k'auna zaku ringa samun littafan mu audio_
.....26
Kallonta shima yake yana sakin murmushi Aaliyah ta zame mishi ƙarfen ƙafa “Meyasa kake Yaudaran zuciyata Nabil...?" Numfashin ta ya tara “dakata malama karki d'oramin kayan kwalba, ke kike Yaudaran zuciyarki Tun farko na fad'a miki Aaliyah baso d'aya ba, ba so biyu ba...“Abinda zaka CE kenan? Wai me na maka ne Haka daka tsaneni? Haba Sir kaji Tausayi na ka tuna Girman so , Wallahi bazan i'ya barin ka ba.." hannu ya d'aga mata "Kinga banson surutu banson damuwa Aaliyah ki tafi dan Allah" share hawayenta tayi "Shi kenan" motar ta taja tare da barin Gurin a guje Girgiza kai yayi tare da shigewa cikin Gidan ya shirya da Yamma ya Nufo Gidan Ummi A waje ya ci karo da Halimatu zata koma Gida "a a yau a gari Sirikina?" Cikin zolaya ta faɗi Haka. “wallahi Hali-dubu Bari kawai nayi ƙoƙarin dawowa da wuri Allah baiyi ba, da fatan na sameku lafiya?" Halimatu tace "Alhamdulillah yaka baro mutanen Chadi?"
“Kowa lafiya ya Amariyata?" Halimatu tace "tana nan kalau, zakaje ka tadda rigima domin a cike take fam" ware i'do yayi tare da fad'in “Ai nayi laifi dole na bada Hakuri" Jakar r da ya zomata dashi ne ya baiwa Halimatu ta kaimata "Daman baki tafi ba?" Tace a dai-dai lokacin da take shirin kwanciya "Yanzun dai zan wuce gashi Sir Nabil ne ya dawo dan Allah sahiba tashi na miki kwalliya" kallon Halimatu tayi sosai sannan tace "tashi ki tafi abinki Wallahi ba kwalliyar da zanyi" Halimatu zata sake magana Jiddah ta nuna mata hanyar waje cikin ɓacin rai ta fita. shashin Ummi ya fara zuwa suka gaisa kafin ya dawo Falon ya zauna Fitowa tayi sanye da ƙaton himar kichin ta nufa ta d'auko mishi kunnun Aya tare da saka cofi sannan ta dawo Gurin "Assalamu alaikum" wani i'rin wawan Ajiyan zuciya ya sauke tare da hamsa sallamar Yana bin ta da kallo ganin yanda ta sake haske ga fiskanta sai ƙyalli yake ƙamshin jikinta ne ya Sanya mishi Kasala.
Ajiye kayan tayi tare da zuba mishi miƙa mishi tayi Amma yaƙi amsa sai kallonta yake cikin wani irin Yanayi, ce masa tayi "Hmmm Kallon fa? Sai kace Yau ka fara gani na , Mallam.." lumshe i'do yayi tare da jan wani i'rin numfashi tana durkushe a Gabanshi hannu ya kai ya harɓi kofin tare da haɗawa da hannunta ya riƙe Hasbunallahu yace lokacin da yaji lallausar hannunta kaman audiga zamewa tayi domin muddin yaci gaba da Riƙe za'a samu matsala Zama tayi kusa dashi a hankali ta fara mishi magana “Nabil shine kayi gaban kanka batare da ka nemi shawarata ba, ku ka Rufe ni?.." ajiye kofin yayi Bayan ya gama sha. “Gani nayi inna ta bin ki kina kaucemin shiyasa nayi hakan Amma kiyi hakuri , Zuciya tace ta kasa zurewa baki San yanda nake ji game dake bane" shuru tayi tare da ƙura masa idanuwa mikewa tayi a hankali domin ji tayi Bazata i'ya zaman ba, wani abu ne yake fisganta a hankali shima ya miƙe tare da kamota ya had'eta da jikin Bango domin muddin ya barta Haka Tasha dashi juyar da kanta tayi Gefe tana jan tsaki ta lura baya i'ya saita nutsuwarshi muddin ya kusanto gareta "Kaga banson iskanci Meye Haka?" Juyo da fiskanta yayi Yana kallon ƙwayar i'donta "Somin tab'i ne domin wani abun sai Nan da kwana shida.." zata tureshi ya Kama hannunta tare da matsewa , nashi fiskanshi ya d'ora saman nata yana fesa mata Numfashinsa mugum Kasala ne ya sauko mata lokacin d'aya riƙeshi tayi "Dan Allah banso ka dena" Yi yayi kaman baiji abinda tace masa ba , bakinshi ya d'ora saman nata tare da fito da harshen shi yana lasan laɓɓanta wani i'rin numfashi ta sauke tare da runtsa i'do a hankali jikinta ya fara rawa sosai yake zagaye saman bakinta tare da laluɓar jikinta Amma taki barinsa haɗe bakinsu yayi Yana Mata wani i'rin tsotsa mai tafiyar da zuciyar mutum riƙe shi tayi Gam tare da fashewa da kuka jikinta na rawa kara riƙeta shima yayi sosai Yana shafa bayanta tsotsar bakinta yaci gaba dayi tana sauke numfashi kaman wanda ya samu minti Haka yake ji, zamewa tayi tare da zama