Showing 24001 words to 27000 words out of 81184 words
Chapter 9 - Sirrin Daukaka Book Complete by Aisha JB .txt
tayi kaman zata fasa ihu bakinshi ya bud'e ta shiga shayar dashi ruwa , Yana Sha Yana lumshe i'do Hannun nasa inna shafa Gemunsa "Amma an cuceni dan Allah kallafa duk ka tsofe" na fad'a murya a sangarce inna hawayen Kariya "Kinga na zama Mijin yarinya"
"Yanzun ko kunya baka ji ka auri sa'ar Mansurah?"
"Kawo min ayar daya haramta.."
"Humm"
Kwantar da kanta tayi saman fisk'anshi , tana wasa da Gemunsa "Kinsan inna so a ringa tab'a min" ya fad'a Yana d'aga gira , yamutsa fiska tayi hannunshi ya Kai ya zame kallabinta a hankali ya janye d'aurin data ma gashinsa Suman wucin gadi yayi ganin yawan sumanta duk matan babu me gashinta hasalima gashin su beyi Baki sid'ik i'rin Tata ba, shafawa ya shigayi Yana lumshe i'do kallonshi kawai take yi, ranta babu dad'i ,
"Beautiful"
"Kabarsu Gida"
Bud'e idonshi yayi "aifa kan duk cikin matana babu Bak'a se ke 'Yar K'auye kawai" sake jikina nayi tare da kwanciya jikinshi "wayyo ummi nice 'Yar K'auye nice.." kuka nasa mishi inna nannad'e duk na yamutsa kayanshi bawan Allah Ashe ya shiga yanayi ganin yanda take bin jikinshi rik'e ta yayi "Nutsu matar Arab, ba nufi naba kenan" cike da kasala ya karasa maganar Yana lalub'ar fiskanta kaucewa ta farayi ganin ya shigo mata da yanayin da Bazata iya d'auka ba, Dole ta Kyale ganin ya mace a kanta kamshinta na kara d'agashi sosai ya ringa sunbatar ta, Yana matse jikinta. Jikinta ya mutu nan itatuwan ummi suka fara aiki Suna motsota. Sosai ta sake mishi jiki Yana binta sannu, Sannu sannu ya zame zip d'in rigarta sanin babu me shigowa , hannunshi ya cusa Yana shafa dukiyar fulaninta wani i'rin numfashi ta fesar "Yallaɓai Washh ka bari" Girgiza mata kai ya shigayi Yana kokarin Sucking bakinta hawaye masu zafine suka zubo Mata Wanda bata san dalilin zuwansu ba,
Ƙasa ƙasa tasa mishi kukan k'irsa wanda ya Kara susutashi rik'e fiskanshi tayi sosai tana matse jikinta tare da runtsa ido jin yanda yake mulmula bakin nononta Yah ilahi abinda take fad'a kenan , wannan tsohon d'an duniyane na karshe, rik'e shi tayi sosai tana sauke numfashi Gyaran murya tayi. "sake min 'Ya" wayyo Allah tsaban kunyarta na kasa d'agowa daga jikinshi shikan l'na ruwanshi "Sawdat meye haka Dan Allah ba Hali in keb'e da matata ne?"
"Miji dad'i kinzo kin sake mishi jiki Wallahi Yana lalub'eki da zaran kin samu ciki ze share babin ki, haka zakiyi bautar kasa da jangwan tashi ki bani guri.." duk maganar Nan datake bata kallon inda suke gwara ta taka mishi birki domin tasan Halin k'anin Nata. Duk na kasa tab'uka komai karshe shi ya temaka ya maidamin suturata jiki a mace na nufi 'Dakin mu inna karasawa Hanisa suka fashi min da dariya "Jubi yanda kika hargitse nide karki Tsotse min uncle Ehhe" cewar Halima tana min hararan wasa Hanisa kuwa cewa tayi "Au naga abinda yafi zare tsayi yanzun seda ya lagwada ki?" Tsaki nayi tare da jefar da Himar d'in Dana cire "Toh yan sa'ido Mutum da mijinshi"
Halimatu tace. "Ah lallai miji dad'i Sahiba ya fara lasa miki ko?"
"Lasawa me sauki kenan , cinyewa nayi" Hanisa tace. "innalillahi kika ce?"
"Har bananan shi naci"
"Yar iska" cewar Hanisa
"Sunna na raya"
"Kwazzababbiya" cewar Halimatu.
"Ban kai uncle d'inki Kwazzaba ba"
"Haka ze dirka miki ciki ya barki kina fama" inji Halimatu tana jifana da filo
"Haka zan rena Kuma inna sauke muci gaba da bugawa"
"Allah ya shirya ki" Cewar Hanisa
"Daman shi me shiriya ne"
Halima tace. "Alhamdulillah yau sahiba tayi dogon magana"
Murmushin na Mata. "Daman ba kurma bace ai"
Duk inda suka b'illo min haka nake tafiya dasu ganin maganarsu bana karewa bane yasa na shiga band'aki domin ba kariya wanka ya hau kaina,
"Ashe 'Yata nada abin lalub'e?"
Mikewa yayi cik'e da jin haushin katseshi da tayi,
"Gaskiya Baki kyauta min ba"
D'akin da yake Sauka wani lokaci ya nufa Yana Jan tsaki murmushin jin dad'i ummi tayi tana hamdalah ga Allah Ganin cikin kalilan lokaci ya shawo kaina ,
Koda na fito kwanciya nayi abina domin jikina ba kwari tsaki Hanisa tayi "Ba sabon ba jiki ya mace"
"Tsakani da Allah kun takuramin haba! Nida mijina dan ya nimeni wani Abu ne dalla ku Kyale ni"
Halima tace. "Kin bada mata ba ko d'an Jan ajin nan banza kawai"
"Akan me zan ja mishi aji? Kawa kawai a a inna bukata haka Zan ware mishi yaci tunda halaliyarshi ne"
inna gama fad'in haka na Basu baya, Ummi ce ta shigo "Yau haka zamu zauna da Yunwa?" Sosa Kai nayi "a a Ummi yanzun Zan fito"
Kallonsu tayi "Lafiyar ku?" Kunshe dariya Halimatu tayi "Alhamdulillah ummi"
Fita tayi kichin nima nayi na fara girkin abincin dare inna kammalawa na koma nayi wanka inna cikin shiryawa Hanisa ta shigo "Gashi" Kallonta nayi "Me nene?" "in kinje kya tambaye shi"
Dariya nayi. "Kice Mijina ya aiko ki man Allah ya saka mishi" Riga da siket ne Yar kanti Hasbunanlahu wani shegen rigan da dashi da babu duk d'aya siket d'in iya gwiwata haka nasa tare da saka katon Himar , tsaki taja "Yar K'auye Wallahi in-law kina zaba shirme se kace Baki je jami'a ba, yanzun fisabidillahi warasulihi haka zakije kina kunshe kanki Kamar matar Liman Wallahi duk da matanshi Yan danbe ne , be hanasu karb'an mijinsu ba, domin Gayu suke zubawa na Bala'in har gasan wanka suke da sauya kaya"
Hararanta nayi. "Kowafa da ra'ayinsa ki barni nayi nawa base kin ce nayi ba, nasan abinda ya dace"
Fita nayi na d'auki abincinsa Zan kai masa "Daman karki jima" Sunkuyar da Kai nayi, "insha Allahu ummi" Sallama nayi a kofar d'akin bud'ewa yayi tare da karb'an tiren "amariya da kanta sannu da kokari" kaina a sunkuye na shiga d'akin ajiye mishi abincin nayi, Zan tafi yasha gabana Himar din ya zanje "Yan Boko ne a gidana bana son gidadanci da K'auyanci.." maganarshi ce ta makale ganin shigan da tayi "Yah Rahimu Allah ka bani Allah na gode maka, Allah ka karamin.." rumgumeshi nayi. "Base ya Kara maka ba, Yallaɓai iya ni Zan amshi ragamar..." Kasa karasa maganar nayi,
Wani i'rin birkitota yayi Yana bin wiyanta da subba rikeshi tayi sosai jin yanda yake saka harshen shi a tsakiyar nonuwanta "Ashhh" Kara birkito yayi tare da b'alle tare mamanta (au wai brezia kenan) a hankali ya kama nononta yana murzawa had'e bakinsu tayi tana tsotsarshi Kara susuce mata yayi sosai yake binta Yana matse lungu da sako na jikinta dakatar dashi tayi tare da mikewa ta shirya k'anta domin muddin ta barshi tasan zai kai can, kasa Mata magana yayi domin shi kad'ai yasan me yake ji akan ta,
A hankali nabar d'akin na nufi namu band'aki na shiga na surka ruwan zafi inna watsawa naji Abu ya zubomin lumshi ido nayi, dole seda na sake wani wanka , kwanciya nayi Duk sun zuba min ido "karku cinye masa ni dalla Allah"
Halima ta shiga surfe ni da masifa "Allah kina bani haushi in kikayi hakuri Nan da kwanani za'a kaiki shidanshi base kin nuna zakewarki ba, so biyu fa kina wanka.."
"Fiye da so biyu ma zanyi wanka inhar yace Yana bukatar Kari zan bashi yanzun kuwa"
"Me yasa kika dawo? Koma ku kwana man"
"Base kin fad'a ba Sabida Ummi in badon haka ba Hamm Wallahi dase na hanaku barci domin yasin sena Sashi ihu"
Kasa hakuri yai ya fito da Ummi ya had'u tsare gira yayi Yana muzurai "Kai Lafiyar ka?" Ummi tace mishi tana kare mishi kallo,
"Matata Zaki bani"
"Bazakayi a gidana ba wallahi ka tafi kaje ka samesu"
"Wallahi Sawdat i'ta nake bukata"
Ummi tace. "Dan ka ganta d'anya dole ka.. Kai tafi ka bani waje" fir taki kulashi.
_Wallahi ban ganin comments Zan ajiye ku a gefe fa🙄_
Maman Faruq
12/26/23, 9:03 AM - UMMI JB: *♡SIRRIN ƊAUKAKA♡*
_Wattpad@ayshajb_
®️🌁
*FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION..📚📚*
[Kungiya Domin wayar da kan mata, Farin jini writer's domin ci gaban Mata.]
https://chat.whatsapp.com/HsMb0FG2FMMFCBLoDfHoyQ
Free Book
Page 14
Da wuri na shiga kichin na Mana abin kari na Shirya namu saman Table. nashi na Kai mishi ban kulashi ba na dawo d'aki nayi wanka Fitowa nayi na samesu Amma ummi bata fito ba, Zama nayi inna Gyara d'aurin d'ankwalina "Yan mata ya'akayi l'na Ummi?" abinci Halima ta hau zubawa Hanisa tace. “Tana d'aki” zama nayi a kujera “Yau can zata karya kenan” Halima tace. “Da alama” haka muka kammala Ummi ce ta qwalamin kira d'akin ta na nufa , “Barka da safiya Ummi”
“Barka zauna ki shanye”
Ta fad'a tare da tura mata kofin “Nagode ummi" haka na shanye, tass "ki dena biye mishi. in kukayi Hakuri ma Nan da kwanaki zaki tattara Gidanshi" Kara Sunkuyar da kai nayi kasa. “Tashi kije kuyi sallama ze tafi” mikewa nayi na fita d'akin da yake na nufa Yana zaune yana danna waya "Amariya" Hmm. Zama nayi nesa dashi "Matso nan kin wani kame jiki kaman Kinga Kura?" Murmushi nayi sannan na matsa kusa dashi "Ga waya" Hannun biyu nasa na Karb'a. “Nagode Allah ubangiji ya Kara bud'i” cike da jin dad'i ya rumgumeta "Ameen Hauwa'u Jiddah.." wayarshi ne yayi Kara d'auka yayi dake muna kurkusa ne duk abinda take fad'i inna ji "Muazzan inna ka kwana Kuma ai baka sanar Mana zakayi tafiya ba? Gaskiya bana son abinda kake min kana sane da Girki nane Amma kayi tafiyarki" cewar Fure'atu "Hajiya Fure inna Nan tafe.." kasa karasa maganar yayi jin yanda take lasan bayan kunninsa da harshenta "Hmmmm!" Fure tace. "Magana nake maka kayi shuru" ai kaman Wanda aka tun zurani na d'aura bakina saman nashi inna zagayewa dole seda ya sake wani i'rin nishi "Washh jidda zaki kashe ni" jin wannan kalaman nasa yasa Fure kashe wayar cikin tashin hankali "Bura uba! Zaka dawo ka sameni"
inna ganin ya sake wayar nayi tsaki tare da janyewa.
“Meye haka?" Yace yana kokarin jawota jikinsa. Wallahi haushin sa nake ji, kawai inna bindashi ne, domin baya cikin tsarin Mazan da nake so , kaman zanyi magana se na share inna kokarin mikewa "Lafiyar ki?" Yace Yana rik'e hannunta. "Bakomai!"
Sunkuyar da kaina nayi kasa inna jin hawaye lokaci d'aya na tuna Sir Nabil, Mutumin Yana da hakuri sosai banson shi Amma inna jinshi fiye da yanda nake jin Arab a raina wani i'rin kukan zuci nake inna ji kaman ban kyauta mishi ba, nabarshi Yana dakon wahala Jawota yayi jikinshi Yana lalub'ar rigarta Yanda na lura nonuwana ne suka tsone masa i'do, kyaleshi nayi ya lugwigwita ni son ranshi Amma na kasa biye mishi kaman farko ganin Yana kokarin zarce inda ban zataba yasani dakatar dashi janyewa nayi inna maida numfashi "hakan ma nagode" yace yana mikewa Band'aki ya nufa wani i'rin hawaye mazu zafi ne suka zubo min mikewa nayi na gyara jikina.
Fita nayi na isa d'akinmu kwanciya nayi barci ya d'aukeni Tab'a ni da akayi ne yasa ni tashi "Dalla tashi naga abin arziki" murmushi na mata "Hanisa fa?" Nace inna mikewa Zaune.
"Tana fama da d'inki"
Jinjina Kai nayi "wayan nada kyau" murmushi na karayi. "Naki na nan zuwa insha Allahu" nace inna kallonta.
"Humm da Kamar wiya wai gurguwa da Auren Nesa"
"Ba wani wiya, Zatayi Kuma ta zauna Cass" "Shi kenan"
Mikewa nayi na nufi Band'aki na kama ruwa tare da d'oro alwala tana Zaune na idar da sallah. "Sahiba ki tura mishi sakon ban gajiya" hararanta nayi. "Kefa banza ce ba'a miki gwaninta" Dariya ta bani "Halima banson iskanci fa.." B'ata fiska tayi. "inna kokarin d'auri ki hanya kina kaucewa? Meye laifi na? Ki nuna mishi kin damu dashi Wallahi Zaki samu matsayi fiye da yadda kike zato, sahiba nasan Baki son uncle Amma dan Allah ki cigaba da nuna kin damushi kaman yadda kika fara" ido kawai na zuba Mata.
"insha Allahu zanyi yadda ya dace sahiba"
Fita nayi na nufi kichin bayan na kammala na koma D'aki tana nan tana latsa waya wanka nayi da alwala dan anyi la'asar.
***
Yana faka motarshi Zaina ta fito "barka da zuwa" murmushi ya mata jakarshi ta Karb'a zasu shiga falon Fure na Fitowa kwace jakar tayi. "Dalla can uwar kinibibi ki Bari in ya dawo gareki Kya masa iyayi" tureta Zaina tayi ta tare da Jan tsaki, kallo d'aya ya ma yaran dake Zaune a falo Nan kowa ya mike Suna fita ya fara magana. "Wai meyasa kuke haka ne, daga dawowata zaku d'aga min hankali? Shi kenan banida nutsuwa a cikin Gidana Wallahi Zan d'auki amariyata na bar kasan nan zan tafi inda ko labarina ba zaku ringa jiba, muyi rayuwarmu" Ya fad'a haka tare da jawo katin walima ya watsa musu jakarshi ya d'auka ya nufi d'akinshi Nafisa na Zaune tana kallonsu Amma maganar amariyarsa ba karamin Dakar zuciyarta yayi ba, mikewa tayi tabi bayanshi Fure da Zaina tsaban bak'in ciki kasa cewa komai sukayi Nan kowa ta nufi 'Dakin ta.
Yana tsaye Yana karewa d'akin kallo yadda ya barshi haka ya dawo ya sameshi ko gyarawa basuyi ba, Wallahi halinsu ya ishe Shi ,
Bata mishi Sallama ba ta shigo shima be kulata ba, ya nufi Band'aki Fitowa yayi ya ganta da wayarshi "Ki Dena min bincike Nafih" murmushin takaici tayi ganin hotonshi da Jiddah "Kana sonta kenan?" Ta fad'i haka tare da ajiye wayar ta nufeshi towel din ta Karb'a tana goge mishi jiki. "Sosai domin kwana d'aya da nayi da i'ta ya Sanya ni samun nutsuwa , ta iya tattali da lanƙwasa harshe" murmushi ta sakar mishi "Allah ya kyauta" yace. "Ameen nagode da addu'a" fita tayi ta barshi.
Shiryawa yayi sannan ya fito yana shirin fita Zaina dake zaune ta ɗaura kafa ɗaya kan ɗaya tace. "wallahi shigowarta Gidan nan dede yake da fitar numfashinta ance maka sauran da suke zaune da son raina ne? a'a lokaci na basu da zaran yayi zasu barmin gida" Nafisa dake saukowa tace. "Ba'a haifi matar da zata shigo ta fitar dani ba, in a tafe kika kwana wallahi nafi karfi ki, nan gani nan bari domin da Allah na dogara ba da malaman tsubbu ba, yarinya k'irsa tafi magani tasiri, banza shashasha akuya!" ta faɗa tana hararanshi. Fure ce ta fito da kwanno a hannunta "Daman nace zaka dawo zaka sameni ashe gurin wancan shegiyar kaje har ni za'a nunawa akuyanci? kai ko lna seka nuna halinka na jaraba ɗan..." girgiza kai yayi tare da harɗe hannuwa a qirji, "nagode da irin tarban dana samu na dawo ko ruwa da abinci babu wacce ta bani" Nafisa tace. "kaɗan ka gani , mata kake bukata masu kyau ƴan boko gasu Allah ya baka suna gwada maka da haihuwan turai, da rarrafen carpet.. rarrafen tsakuwar ma zanga halin da zata shigo dashi"(Zaina ce haihuwan turai Fure kuma rarrafen carpet) miƙewa tayi ta koma ɗakinta "Se shege iyayi da nuna isa kaman kinfi wasu" cewar zaina Nafisa tace. "wata banza tayi man , isar da iyayin wata damace Alhamdulillah naga amfanin haka"
Wani irin zaburowa zaina tayi kome ta tuna kuma seta koma ta zauna, haka suka mishi tasss sannan suka barshi tsaye ya rasa cikin matan shi wacece gwara.
Ɗakin nafisa ya shiga ta tasa Laptop a gaba tana aiki "Nafi.." nuna mishi kular dake gefenta tayi ba tare da tace mishi komai ba, murmushi yayi sannan ya zauna seda ya gama cin abincin yayi gyaran murya. "Karka takura min aiki nake!"
"Kiyi hakuri ɗakina na bukatar gyara" kashe taptop ɗin tayi "wallahi bazan gyara wata shegiya ta shiga ta ɓata ba in kuma jumana zan turo maka to amma nikan hmmm"
miƙewa yayi ya fita se dare ya nufi ɗakin Zaina domin ya duba lafiyan yaranshi. ze zauna gefen gado tace "a'a dakata malam! karka ɓata min katifa ga kujera ka zauna haka kawai ka sake min nauyi kalan yaje ya lotse"
Ajiye wayar shi yayi tare da nufar in da take "Zaina!" toshe kuninta tayi "karka ƙara Kiran sunana Nan d'azun matar ka ta zageni Ko hanata bakayi ba, sabida tana lashe tsuliyar ka, a duniya nunawa kake kafi tsoron Nafisa bansa uwar da take maka ba, matar da take kallon kowa kaman Kashi seka ce tafi mutane" Hannunta ya rik'e "Kiyi Hakuri Zaina" wani i'rin kuka ta saka mishi tare da d'aura kanta saman gadon. "Ka fita Muazzan Wallahi banson ganinka zan iya illataka ka fita nace!" Ta fad'a da karfi har tana dukan katifar , sako ne ya shigo wayarshi.
_Assalamu alaikum_
_Ya masoyi na abin Sona abin tunƙaho da tutiyata, sahibin zuciyata Zumar raina madarar ldanuna Haske zuciyar Hauwa'u na kasa barci na kasa sukuni inna tuna daran mu, na kasa mance haddarka , inna kewanka mijina Abubuwanka na kewan ka musammam 'Yan Biyun ka! Sun murzu Washh Mijina kaikayi suke min ka taho gareni a matse nake da kai_
Sake wayar Zaina tayi a kasa "innalillahi Arab ni zaka tozarta ? Cin amanata kake Wallahi sena d'and'ana Mata bakin ciki lalub'ar ta kake kana tsotse Albarkatun jikinta meye bani dashi daka nacewa Fure da Nafisa wani i'rin gamsuwa ban baka daka je ga 'Yar K'auye, menene bana maka inna b'ata darena dakai Arab.."
Turaren dake gaban madubi ta nufa da gudu, zata d'auka ganin Haka yasa ya d'auki wayarshi ya fita da sauri domin yasan haukarta D'akinsa ya nufa domin ko yace zeje d'akin Fure har Nan zata biyoshi ,Yana shiga ya kulle kofa zama yayi bakin gado "Mata uku ko Gobara?" Yayiwa kansa tambayar, sanin babu me bashi amsa ne yasa shi. Duba sakon ta wani i'rin murmushi ya sake ,
***
Tasani Gaba sukayi wai sena tura mishi sako babu yanda zanyi dole na biye musu Halima ta fara rubutawa kafin ta bani da kyar na kara masa kalaman da nasan ze gigitashi illa kuwa hakane domin na tura beyi minta biyar ba, Sega Kiran shi kasa d'auka Nayi domin wani i'rin kunya nake ji, ƙarshe ma wayar na kashe.
Hanisa tace "in-law Sir Nabil.." dafe qirji nayi "Ki bashi Hakuri" Girgiza kai tayi kaman zata fasa ihu "tun tafiyarshi yake kirana wai kin kasa bud'e sakon daya Baki ranar , kullun seya kirani na rasa abinda Zan ce masa inna jin nauyin fad'a masa matsayinki a yanzun, sai kwana biyu da suka Wuce na fad'a mishi yanayin sautin muryanshi da fitar Numfashi shinsa kad'ai ya sheda min halin da yake ciki Sir Nabil na sonki