Header Ads
Showing 6001 words to 9000 words out of 97223 words

Chapter 3 - JUHUD BY OUM HAIRAN .txt

Ads the beginning of article before Image

02 Jun 2024

946

Ads at the middle of Article

sunacan suna nemanki kema sunason kasheki ne tunda uwayenki sunqi amincewa su bawa Manga Aurenki harma suna masa sharrin zai lalataki............








*THIS BOOK IS NOT FREE... REGULAR GROUP 300 VIP 600 VIA BANK ACCOUNT 0255526235 FAUZIYYA TASIU UMAR GTBANK OR CARD FOR THIS NUMBER 09013718241 ONLY WHATSAPP OR VTU ONLY FOR DIS 09031307566*








*Shares Please*










*Oum Hairan*
[7/12, 9:44 PM] Oum Hairan: *JUHUD*








*(OUM HAIRAN)*






*( Pure love sex nd romantic)*








*FREE PAGE FOUR 4*








*SUBSCRIBE*
_DUNIYAR LITTAFAN HAUSA TV_


https://www.youtube.com/channel/UCcAjVQ74qod9_dL0e_AqkiQ








*TUNATARWA*
Tabbas gafalalle shine wanda yake take laifinsa yake kallon na waninsa asara da tabewa ta tabbata garesa, kada ka damu da kuskuren wani domin bakasan boyayyen sirrin dake tsakaninsa da Allah ba, yi qoqarin ganin ka samu kusanci da mahaliccinka wannan shine cikar hankali🤏🏼










Dubanshi takeyi da yanayi na gushewar hankali tanason ta bude bakinta tayi magana amma yayi mata nauyi gabbanta gabaki daya rawa sukeyi na tashin hankali zuciyarta tayi matuqar quntata, daqyar ta iya hada kalmar Moddi sun kashemin Innatu me tayi musu kana ina ka bari suka kashemin Innatu na Moddi shin Ina gatana???" Tana mgnr ne cikin gushewar hayyaci inda shikuma yaketa qoqarin janyewa daga gareta har ya samu ya yakice ta ya juya yana tsiyayar da hawaye batare da ya iya bata amsa ba.
Saida ya bata tazara sosai tana tsaye kamar sassaqe sannan ya tsaya batare daya juyo ba yace “ki miqe hanyar nan tabbas nasan zasu biyoki koma suna kusa ki tafi Juhud kada su hallakaki burinsu ya cika banason burinsu ya cika nafiso su rinqaji a ransu cewa bayan Haro da Indo akwai wani abu da ya zame musu alaqaqai din da suka rasa samun damar cimma buri akansu tabbas taimakon Allah zai riskeki ta inda baki zata ba....." Daga haka bai kuma cewa komai ba ya tafi yabarta a kan kwanar ta durqushe a gurin ta rushe da wani marayan kuka na tunanin rashin madafa wanda bataji yana bawa zuciyarta sanyi ba saima qarin tafasa da takeyi.








Haka tanaji tana gani Moddi ya rinqa ratsa Kalgo da Sabara har ya bacewa ganinta haka ta wanzu a gurin tsayin lkc tana dama ace itama Allah ya aiko abinda zashi dauki rayuwarta ta huta, yanzun idan tabar guringa ina ta nufa.......
Tana tsaka da wannan tunanin ta rinqajin qarar yayi alamun tahowa akeyi gareta tayi saurin saita nutsuwarta duk tsoro irin nata yau zuciyarta ta soye mutuwa tafi buqata fiye da rayuwa, ji tayi an tsaya can ta fara hango duhun mutane har uku Muryar Baffa Ribado tajiyo yana cewa “yawwa gata cen...." Ai bata gama jin cewarsa ba ta zabura ta miqe daidai lkcn da suka zagayeta kowa da makami a hannunsa jikinta ya dauki tsuma ta dubi fuskokinsu zatayi mgn kawai Manga yakai mata sara ta goce ta fadi qasa warwas.
Ya sake daga Addar Hannunsa ya saita qirjinta ta rintse idonta tanajin saukar saran daya sanyata sakin wata razananniyar qara data cika dajin.
Ya sake daga Addar zai qara mata suka ga wani haske me dogon zango ya haskesu tuni suka saki makaman suka juya da sauri suka tsuke suka shige cikin duhun dare domin a lkcn magaruba ta jima da wuccewa.






Hasken yaci gaba da kusantota har ya iso daf da ita cambala qafarsa da yayi a cikin jini ne yasashi saurin haska qasa yaga jinine yake malala a qasa kamar ruwa, da sauri ya saita fitilarsa a wajen da yaga jinin yana gangarowa ya matsa da sauri ya zubawa yar fulanin ido tare da russunawa ya haske fuskarta da fitilarsa sosai yaji faduwar gaba daidai lkcn da ruwan saman ya kece da qarfin gaske, yace “Cornel Rasheed yar fillon da kasai nono a gurinta ne dazun"
Safa ya zaro cikin jakar dake goye a bayansa yasa a hannunsa ya daga rigarta tare da zaro ido waje saran ya shiga sosai, jinjina kai yayi tare da zaro wata qatuwar waya a aljihunsa ya danna wasu numbers ring biyu aka daga bai jira cewar me mgnr ba yace “ku tsare dukkan qofofin dajin nan guda hudu akwai yan ta'adda a cikinsa yanzu na tsinci wata sabuwar gawar bafulatana da alamun sun kasheta ne sukaji motsina suka gudu...." Qit ya kashe wayar ya sanya hannu ya sake gyara mata rigarta ya miqe ya debo ganyen bishiya ya rufa mata ya tsallake ya tafi.
Ajiyar zuciyar da yaji ta saki ne yasashi tsayawa cik tare da juyowa ya haske fuskarta da wannan dalleliyar fitila tasa yaga ta bude idanunta ta sake mayarwa ta lumshe hakan ya tabbatar masa da sauran rayuwarta, raba daya biyu zuciyarsa keyi akan ya taimaka mata ko yayi tafiyarsa?










Ji yayi zuciyarsa ta karye tabbas Dan'adam daraja ce dashi maybe idan ya taimaketa Allah ya qadarta tashinta idan kuma ya tafi yabarta wasu halittun na daji zasu iya zuwa su qarasa ta, da wannan tunanin ya tsugunna ya sanya hannunsa ya dagota cak ya sabata a kafadarsa ya miqe ya nufi Camp dinsu da ita, tafiya ce me tsayi sosai tsakanin gurin daya tsinci Juhud da camp dinsu haka yayita kurdawa cikin wannan duhuwa har ya fito sarari ya fara hango Camp din nasu kuratan sojojin da suke basu fita duty ba suna zazzaune cikin ruwan sunata hirarsu da iface²nsu.
Duk inda ya gifta kallonsa akeyi da fuskar mamaki idan ya wucce su kalli juna su gimtse saboda sanin tsagwaron rashin imaninsa yanzu ne zai sabawa mutum halitta ko yabaka gwale²n da sai kayi sati kana ruwan dumi, kai tsaye clinic din Camp din ya nufa ya wucce kowa ya shiga har dakin duba marasa lfyr ya kwantar da ita saman gado ya juya zai fita Likitan dake kan aiki yayi qundunbalar cewa “Tnks Sir" jinjina masa kai yayi yace “kayi aikinka akan wannan yarinyar banason a samu matsala ka bari ta mutu kaima saika mutu domin alamu sun nuna zamu samu wani haske game da yan ta'addan nan da suka damemu" sake sara masa yayi cikin ladabi ya sanya kai ya fice wani Soldier ya dafashi yace “A tsarin aikinmu babu dauko petiant mu kawoshi garemu domin magani Cornel Rasheed meye yasa kayi hakan shin baka tunanin matsala zata iya afkuwa?"








Fuskarnan kamar hadari yace “nayi ne don inada ra'ayin hakan kuma hakan nakeson yi saboda haka ayi hakan kawai" yana fadin haka ya juya ya sake nufar dajin domin yin abinda ya fitar dashi dazun, bashi ya dawo Camp din ba sai 11:30pm sabe da wata qatuwar gada a kafadarsa yana zuwa ya cillawa kuratan sojojin da ido yabasu umarni suka mike suka fara gyarata tantinsa ya nufa ya cire kayansa gabadaya ya fito dagashi sai gajeran wando ya nufi wani zagayayyen guri ya watso ruwa ya dawo ya shafa mai ya fesa turare yasa wasu kayan shan iska ya kwanta a dan gadonsa ya lumshe idonsa zuciyarsa na kai kawo tsakanin Joss Da Katsina Birnin Daura ya kwana hudu rabonsa da mahaifarsa yanason zuwa amma aiki ya riqeshi.






Taba qofar akayi alamun ana neman sahalewar shiga garesa yayi juyi tare da cewa “a shigo" shigowa likitan yayi ya qame a gabansa yace “Sir wannan Petiant din aikinta yafi qarfinmu saidai akaita Barreck ayi treat nata saboda ciwon nata babbane akwai abubuwan da bamu dasu anan da dole sai dasu zaayi amfani"
Baice masa komi ba ya dauki wayarsa ya kira wata number ba bata lkc aka daga yace “ya nemi izinin gaggawa na komawa barreck cikin yan mintuna aka basa ya miqe suka fita da likitan yana tafe yayiwa drivernsu mgn ya Zama ready ya shiga da kansa ya zare ledar jinin da suka sanya mata ya sabeta ya fita yasa a mota suka dauki hanyar cikin gari barrack dinsu nesa take da gari sosai hakan yasa basu isa ba sai daya saura suna zuwa kai tsaye asibitin ya kaita likitoci sukayi mata cah aka fara jorner mata na'urori saida aka gama saita komi sannan ya juya a gajiye ya nufi gdansa, budewa yayi ya shiga ya bude qofar Falon ya tsaya yana qarewa falon kallo yanajan qwafa.
Wato Christiana bata gyara masa gidan ba tunda ya tafi, iska ya furzar me zafi ya bude dakinsa ya shiga shima kaca² Tsaki yayi ya cire kayansa ya dauki towel ya daura sai yanzu asalin siffarsa ta bayyana dogone kakkaura kirar mazan faman gaske wankan tarwada shiba fari ba shi ba baqi ba, yana da fadin qirjin sosai me cikakkun nonuwa da suke rangaji kamar na mace gargasa ta kewayesu abin gwanin sha'awa gabadaya jikinsa lullube yake da suma fuskarsa me qarancin fara'a faffada me madaidaicin tsayi hancinsa dogone amma ba kamar biro ba lol.








Yayi daidai da dan qaramin bakinsa me dauke da siririyar wushirya a tsakiyar shiryayyun haqoransa sajensa baqi sidik daya hade da gajeran gemunsa sumarsa baqa kwantacciya ta fulanin asali ta qara armasa sirrin boyayyen kuma bayyanannen kyansa.
Cornel Rasheed Mahfuz kenan haifaffen garin Port-Harcourt da asalin Jahar Katsina cikin Daura L.g.a Wanda aikin soldiar yakai General Mahfuz wato mahaifinsa da mahaifiyarsa Salma Part-Harcourt ta haifesu su shidda acan, Captain Salman shine Babba Sai Dr Arman da yake bi masa sai Hamida Sannan Raseed sai Muntaz sannan auta Ya'isha,
Zainab matar babansu ce wacce suke kira Adda Abulle tana da yara hudu Kareem Shine Babba baikai Rasheed ba ya girmin Muntaz sai Fadila da Urwat sannan Auta Amrah, shekaru sunata turawa har zuwa lkcn ritayar Gen Mahfuz ritayar tasa tazo daidai da lkcn da Wansa da yake mulkar masarautar Daura ya rasu hakan tasa aka nadashi matsayin sarkin daura, dole ya dungumo ya dawo gida domin gudanar da mulkinsa.






Babbar matsala da take damun wannan Fam shine rashin qwaba asalin wata rayuwa akeyi da ake cewa uwa ba kwaba uba ba harara duk abinda da yaran sukaga dama shi sukeyi Qa'idar Gen Mahfuz ce ko hararar dansa mace tayi saita fuskanci fushinsa to itama Momy Salma kusan tafiyarsu daya Adda Abulle ce kawai me iya tsawatar to itan bata samu goyan baya daga gurin mai gidan da kuma abokiyar zamanta ba hakan yasa ta dauki mataki mafi rauni shine qin abun a zuciyarta.
Gen Mahfuz mutum ne na mutane me taimakon talakawansa babbar matsalarsa da kowa ya sani itace ta gidansa ya kasance kowa abinda yakeso yakeyi babu me cewa wani gyara domin kowa abinda zuciyarsa ta saqa masa yake aikatawa daga mazan har matan da kayi musu mgn zasuce maka Life is Freedom.......








*THIS BOOK IS NOT FREE... REGULAR GROUP 300 VIP 600 VIA BANK ACCOUNT 0255526235 FAUZIYYA TASIU UMAR GTBANK OR CARD FOR THIS NUMBER 09013718241 ONLY WHATSAPP OR VTU ONLY FOR DIS 09031307566*








*Shares Please*










*Oum Hairan*
[7/13, 9:13 PM] Oum Hairan: *JUHUD*








*(OUM HAIRAN)*






*( Pure love sex nd romantic)*








*FREE PAGE FIVE 5*






*SANARWA*
Wannan littafin na kudine idan kina buƙatar ci gaba da samunsa bayan gama free page kiyi ƙasa a ƙarshe an faɗi hanyoyin da zakubi don biya da karatu cikin Aminci.




*SUBSCRIBE*
_DUNIYAR LITTAFAN HAUSA TV_


https://www.youtube.com/channel/UCcAjVQ74qod9_dL0e_AqkiQ






_*TUNATARWA*_
Idan kayi hƙr a yau ɗinka, to zaka tsinci ribarsa a gobenka kada mu gajiya da juriya da hƙr da dukkan halin da muka tsinci kanmu a ciki komai na duniya me wuccewa ne kada tsanani yasa ka rinqa jin kamar ubangiji ya manta dakai ne aa Allah baya mantawa da bayinsa, yabarka ne domin auna nauyin imaninka.👌🏻





*CIGABA*
A tsakaninsu ma suna ji da ganin abin matsayin wani abin alfahari adda Abulle tana bakin ƙoƙarinta wajen ganin ta nusar dasu illar rayuwar da suka zaɓawa kansu musamman ma mazan amma ta kasa samun nasara har takai sunayi mata kallon wata barazana ga jin dadinsu wannan ta sanya dole ta zubansu ido take binsu da addu'a, duk cikin gidan nan ɗa ɗaya ne tsarkakke wato Kareem.
Shi ɗaya ne nasihar mahaifiyarsa take tasiri a kansa har ya tattara ɗabi'ar gdansu ya zuba a kwandon shara tasowarsa da kasancewarsa mutum da bayason raini yasa ƙannensa mata suka ɗan nutsu duk wata sheɗanarsu da iskancinsu basuyi idan yana kusa,
Hajiya Salma kullum mitar da takeyi wai ya hana mata yaranta mata sakewa idan tana wannan mitar yakanyi murmushi yace "Momy wannan takurar da kike cewa anyima Amrah da Ya'isha itane gatansu saboda haka bazan fasa ba duk yarinyar da naga xata sake layi zan hukuntata daidai da laifinta" da taji haka saita haɗashi da Raseed to shima bai bawa mgnr muhimmaci ba abu ɗaya ya sanar da ita ai shiɗin samansu yake yasan daidai yasan akasinta.
Daga momy yarsu Ya'isha babu wanda yaji daɗin abinda Rasheed yace dole suka ja bakinsu sukayi shiru don har gara kowa ma dashi domin shi idan aka ɓata masa horon gidan soja yakeyiwa mutum wannan tasa duk gidan babu wanda baya tsoronsa hatta da Muntaz da yafi kowa lalacewa yana boye laifinsa garesa duk da ba ko yaushe yake kulawa ba to idan ya tashi kulawar akansha wahala.




************




Fitowa yayi daga wankan yana tsane jikinsa da wani towel din ya ɗauki wani mai me ƙamshi lotion ya shafawa ƙafarsa da hannunsa ya faɗa katifar yana ɗaukar wayarsa ya lalubo wata number bugu ɗaya ana biyu aka daga cikin muryar bacci bai jira sauraron me zatace ba yace "kizo gdana inason ganinki yanzu" numfashi ta sauke tace "Cornell dare fah...." ƙit ya kashe wayar yaja bargo ya rufe jikinsa yanayin sanyin yana kaɗashi yanajin yanayinsa yana sauyuwa tsaki yayi yaja miƙa a ransa yace "kayi aure mace tasaka damuwa da ƙananun shekarunka ka fara rafkanuwa a sallah, bakayi ba kuma feeling ya dameka kai kenan a cin qazamin gindi na ƙadangarun bariki" sake jan tsaki yayi daidai lkcn da yaji an turo ƙofar an shigo ya bude fuskarsa ya sauke idanunsa akan me shigowar tare da jan ajiyar zuciya.
Kawar da kansa yayi tare da sauke numfashi me ƙarfi ta ƙaraso tana kwarkwasa kamar zata karye ta zauna kusa dashi ta janye duvet ɗin daya rufe jikinsa dashi takai hannu ta shafa gashin ƙirjinsa tace.






"Meyesa baka sanar dani zaka dawo yau ba kamar yanda ka saba domin na tanadeka na shirya tarɓarka" iska ya furxar ya juyo tare da sanya hannunsa ya kama weast ɗinta yace "wani uzuri ne na gaggawa ya dawo dami ni kaina bansa da tahowar ba sai ɗaxun nan" yana mgnr yana ƙara shigewa jikinta yana tura kansa cikin jikinta ƙamshinta me kwantar da zuciya yana ratsashi murmushi tayi ta zame daga zaman da tayi ta kwanta a kusa dashi ta ɗora bakinta a goshinsa ta sakar masa wani hot kiss da ya sanya gashin jikinsa miƙewa.
Ƙara narkewa yayi a jikinta tare da kangwaɓar dakai tariga tasan halinsa kasancewar ba yau take tare dashi ba hakan yasata miƙewa ta cire kayan jikinta ta zare masa boxes ɗin jikinsa ta sanya hanunta ɗaya ta kama dick ɗinsa ta matsa kan circle ɗin yaja wani nishi me ƙarfi ta saki tare da sanya yatsanta tana kewaye jijiyar tsakiyan xuwa twins ɗinsa tuni ya fara tsiyaya ta sunkuya tasa bakinta ta lashe ruwan taja numfashi tare da miƙewa a hankali cikin kirsa tace "baby am feeling you nayi missing ɗin daddaɗan buranka please sexsing me....."
Haɗe bakinsa yayi da nata yana tsotsar lips ɗinta da salonsa na rikitarwa ita kuma tana matsaa dick ɗinsa ruwan xumarsa na fita a hankali ta samu ta zare bakinta a nasa ta kama joystick ɗin nasa ta sanya harshenta ta na lasa tana goga harshenta.








Gabaɗaya ta fitar da Rasheed daga hayyacinsa sai nishi yake da shure shuren daɗi gabaɗaya Christiana ta gama rikitashi da salonsa duk wani gashi dake jikinsa ya miƙe so kawai yake yaji yana nutso cikin tsuliyarta, hakan yasa ya tattara ragowar ƙarfinsa ya tureta ta faɗi rikicaa, abinka da me jiki yabita ya danne ya sanya hannu ya tattara nonuwanta da girmansu yasa idan ta kwanta suma suke binta su kwanta ya tura a bakinsa ya wani lumshe ido yana goga babbar dick dinsa a saman pupssy ɗinta daya jima da jiƙewa da ruwa.
Yana sosa mata belinta zuwa murfin pupsy ɗinta tuni itama ta susuce ta rinƙa danna masa nono a baki tana maƙalƙaleshi tana nishi tana cewa "ahhhh baby ohhhhh daɗi sweet cini please zura a ciki hmmmm wohhhh baby miss ur...... saita zaman dick ɗinsa yayi ya danna da ƙarfi suka saki nishi tare ya saki nonon ya fara sukuwa a kanta yanajin yanda ruwanta ya haɗu da lafiyayyar dick ɗinsa suke wata ƙara me ƙara rikita rikitacce.








Sun jima a haka Christy tana danna masa pupsy ɗinta yana caccaka kafin ya sake juyata ya sake zura mata kaya yana danna mata bura kamar zai rabata biyu yana buga mata gwatso da dukkannin ƙarfinsa, sake ɗaganta ƙafafu yayi ya kifa kanta a katifa yaci gaba da zungurarta iyakar jarabar Christy idan ta shiga hannun Cornell Rasheed ƙarar mata da ruwan kai dana tsuli yakeyi.
Tun tana iya taimaka masa saida ta kasa taɓuka masa komai kafin sannan taji ya ƙanƙameta ya saki ruwansa tayi saurin tureshi ta zare comdom ɗin ta tura dick ɗin a bakinta tana lashewa tare da zuƙo sauran abinda ya maƙale a ciki, ta dago suka haɗa idanu ya sharce gumi ya janye ya miƙe yana layi kamar wani makakke ya faɗa bathroom ya sakarwa kansa ruwa ya tsarkake jikinsa.






Ya fito tana kwance taja bargo ya janye bargon ta dago suka haɗa idanu babu alamun wasa a fuskarsa sumsum ta miƙe ta faɗa bayin itama tayi wanka tasan ƙin yin wankan nata zai iya sanyawa ya koreta a wannan tsohon daren daga gidansa gashi batada damar komawa gda don babu wanda yasan ta fito daga babanta har babarta. Bayan ta fito kwanciya sukayi tanajinsa yana addu'a ya maƙaleta har bacci ya ɗaukesa basu farka ba saida safe ya tashi a gaggauce ya fada bathroom yayi wanka y dauro alwala ya dawo ya tada sallah itama ta tashi taje tayi brush ta fita ta nufi kitchen baccin be isheshi ba saboda haka yana idarwa ya koma ya kwanta baisan sanda ta gama hadansa break ɗin ba tayi wanka tasa wasu riga da wando da yake kusan ta raba kayanta biyu rabi suna gidan Cornell Rasheed rabi suna gidansu kasancewar itanma mahaifinta wani ƙaramin soja ne asalinsu katafawa ne haifaffun kaduna aiki ya kawo ubanta nan barikin Joss ɗin tunda Allah yasa ta haɗu da Rasheed ta ƙwallafa ranta akansa da farko ta fuskanci wulaƙanci a gurinsa mutane har dariya sukeyo mata sukance waike Ladi bakiga yanda kike bane kamar a kanki

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads