Showing 18001 words to 21000 words out of 97223 words
Chapter 7 - JUHUD BY OUM HAIRAN .txt
qauna yakeyi mata ta gskyr da da mahaifi duk da a mafi yawan lokuta shaidan yakan qawata masa surar yar tasa koda baya gari ya rinqa ganin tanayi masa gizo.
Haka yake yaqarsa ya danni zuciyarsa a hankali wutar sha'awarta take ruruwa a zuciyarsa har ya kasance idan baiji ko ganta ba yakan rasa nutsuwarsa gabadaya akwai ranar da baya mantawa ya dawo Yana kwance a falo itakuma tana kitchen kasancewar yanzu batada aiki saidai tayi masa list na kayan girki wai ya siyo mata girkin yan gayu take koya gurin Maman Humaida to shima dake dan zuga gwaiwa ne ta hau qaya haka zaije ya lodo mata duk abinda ta buqata.
To yau dinma hakance ta faru takanas saboda siyayyar ta ya dawo yana bata ta fice a gdan bata shigo ba sai gaf da magrib gabadaya hankalinta yayi gaba tama manta da Baffa'am din nata yana gidan tana shigowa ta yage hijjab din ta jefar daga ita sai towel din da bai rufe mata cinyoyinta ba wani shocked ne ya hadu a jijiyoyinsa lkcn data kunna hasken daya kashe na falon yabi santala² santalan cinyoyinta da kallo yanajin tsartsatsin wutar azabar feeling yana bijiro masa.
Juyowar da zatayi suka hada ido taja baya da sauri tace “lah Baffa'am dama kananan" bai iya bata Amsa ba saboda yanayin da yake karba ya wucce tunani bin sassan jikinta kawai yakeyi da kallo abubuwa suna bijiro masa wawuyar kam bata gane komai ba tazo ta zauna kusa dashi tace “yau shinkafar zuma Mmn Humaida ta koyamin da miyar qwai Baffa'am in kawo maka zakaci?" Tana mgnr tana maida hankalinta garesa idanunsa daya jima da lumshewa tun zamanta ya bude akan qirjinta ya janyesu zuwa kan fuskarta suka shiga cikin nata sun wani qanqance sun kada sunyi jawur hakan yasata saurin zamewa takai hannunta cinyarsa tace “Baffa'am bakada lfy ne?"
Janye hannunta yayi cikin yanayi na dimuwa da tashin hankali ya miqe zaune gabadaya tsigar jikinsa ta gama tashi tana jorner masa hannunta sai yaji kamar ta ninka masa yanayin da yake ciki idanunsa suka qara qanqancewa jikinsa har wata rawa yakeyi shi kansa idan ya shiga irin wannan yanayin tsoron kansa yakeji da sauri ya miqe yabar gurin zuwa dakinsa saboda saqar da zuciyarsa takeyi masa ba mai kyau bace, ci gaba da ganinta a haka zai iya janyo afkuwar komai, tunda Allah ya hadasa da ita yake addu'ar kada Allah ya kawo ranar da hankalinsa zaikai gareta harma yaji wani abu game da itan Amma Ina ya makara.
Key yayiwa dakinsa ya fada katifarsa cikin yanayi na gushewar hankali ya rinqa miqa Yana shafa mararsa zuwa twins dinsa yana danna saman dick dinsa a hankali tare da mulmula kanta yana nishi Yana jan numfashi, ya dauka dogon lkc a haka kafin ya samu relief ya sake gyara kwanciyarsa rigingine Yana mayar da numfashi zuwa lkcn ya fara azabtuwa da feelings Yartasa tabbas idan yaci gaba da kadaicewa tsakaninsa da ita to kuwa zaayi abin kunya wanda baya fata burinsa bai wucce yaga ya samu damar aurar da ita da qimarta ba zaiji kunya zaiyi kaico ace shine ya zama silar lalata amanarsa da Allah ya dauka ya bashi.
Juhud ta jima a tsugunne a gurin tana tunanin abinda damun Baffa'am din nata duk jikinta yayi sanyi ko kadan batason taganshi cikin yanayi daba na walwala ba, miqewa tayi ta shige dakinta ta Sanya rigarta ta zauna tayi tagumi tana tunanin halin da Baffanta yake ciki miqewa tayi ta fita ta nufi dakinsa ta qwanqwasa ta jima tana bugawa kafin taji an murda qofar an bude ganinta a tsaye yasashi furzar da iska yace mata.
“Ya akayi? Yanayin da yayi mgnr yasata dagowa tayi saurin sunkuyar da kanta bazata iya kallon idanunsa ba yau bataga alamun rahama a tattare dashi ba, tsawa ya daka mata data sanyata ja baya da sauri tayi qwalqwal da ido hawaye ya balle mata ya cafki hannunta yace “ba mgn nakeyi miki bane?" Cikin in...Ina da rawar murya tace “bansan laifin da nayi maka ba Baffa'am am don Allah kayi hqr bazan qara ba banason ganinka da fushi bayayi maka kyau...." Yanda ya kafeta da idone yasata katse maganar ta zauna a gefen katifar ta kama shusshura qafa tana kuka, abin ya bashi dariya yarinyar kullum qara sangarcewa takeyi ya lura shagwabarta bata tashi sai taganshi cikin yanayi kawai ta mayar dashi wani qaramin yaro shima Kuma da sakarci sai biye mata yakeyi.
Ganin da gaske takeyi ba shiru zatayi ba indai ba rarrashinta yayi ba yasashi zama yace “to me kikeso nace miki ne na fada miki banason kina zama tsirara ki rinqa suturce jikinki Meenah kinqi gani kikeyi kamar takura miki nakeyi haba don Allah kasheni kikeson yi ko?" Dagowa tayi da mugun sauri tace “kisa Baffa'am nidin?" Daga mata kai yayi da karsashi yace “Yeah indai kikaci gaba da nunamin kanki a yanayin da kika zomin yau zan hadiye zuciya na mutu ko Kuma naje nakai kaina gurin yan boko Haram su kasheni Kinga kin huta sai kiyi rayuwarki ke kadai......." Baiyi aune ba yajita a jikinsa ta maqalqaleshi tana kuka tana cewa “ka daina fada Baffa'am banason ka mutu ni ka daina Allah na daina kaji?"
Sosai yaji yanayi a jikinsa tabbas lkc yayi daya kamata ya nisanta kansa da Meenah shaidan ya fara galaba ga zuciyarsa falsafa tana neman qwace masa dole ya nemi wata mafitar, janyeta yayi yace “shikenan na daina cewa kema ki daina tashi kije dakinki ki kwanta dare ya fara Saida safe" miqewa tayi har taje bakin qofar ta dawo tace “bazaka mutu ba ko?" Jinjina mata kai yayi yana kallonta tayi dariya ta fice ya miqe ya rufe qofar ya dawo ya zauna Yana tunanin mafitarsa ta gaba.
Wayarsa ya dauka ya lalubo number mahaifinsa bugu biyu ya daga cikin barkwancinsa yace “soja marmari daga nesa yau ranar tunawa da iyaye ce ta duniya kenan?" Murmushi yayi a kunyace shi kansa bazai iya tuna rabon da ya Kira mahaifin nasa ba kusan tun farkon dawowarsu Maiduguri daya kirasa yake fada masa yayi masa mata a daura yar sarki Badamasi yayansa me rasuwa tun ranar ko Mai martaba ya kirasa baya dagawa shi a dole yayi fushi,
Ajiyar zuciya yaja yace “dama wata alfarma nake nema gurinka Abba don Allah karkace aa nasanka me tausayi da jinqai ne kai Kuma nasan idan kaji zaka jinjinawa qoqarina wajen ceton rayuwa da nayi" murmusawa Mai martaba yayi yace “inajinka Abdulrasheed meye Kuma ya faru?" Nan ya zayyanewa mahaifin nasa komai a qarshe yace “so yanzu wata tafiya ce ta tasomin zuwa Benin shine nake neman amincewarka na kawota nan gida Katsina suci gaba da rayuwa dasu Ya'isha da Amrah Abba inajin yarinyar a cikin jinina banson wani abu ya taba martabarta shiyasa kaga inata takatsantsan wajen kiyaye amanarta" shiru Mai martaba yayi Yana nazarin kalaman dannasa can yaja fasali yace.
“Kayi ganganci Rasheed ka zauna da yar Amana dagakai sai ita Ina tunaninka ya tafi da tun farko bakaji a ranka Bari ka kawota cikin yan'uwanka ba haba Son wannan tunanin naka na quruciya yaushe zai barka kawai ka dauki yarinya kuyita yawo a daji babu lissafi haka, shi da da dukiya ai na kowa ne Allah kadai yasan me morarsu sannan shi riqon maraya alkhairansa yawa gareshi, yanzu kam dare yayi Amma gobe lallai ka taho da ita itama zatafi samun sakewa cikin yan'uwanta mata"
Dadi sosai Rasheed yaji ya miqe yace “ok Abba na gde sai kajimu" kashe wayar yayi ya fita daga gdan bashi ya shigo ba sai wajen daya na dare da kaya niqi² ya ajiye a falo ya shige dakinsa ya kwanta, batasan bikin da akeyi ba tun asuba ya tashi cikin bacci taji ana buga qofar ta tashi ta bude masa baiko kalleta ba yace “kije kiyi wanka ki shiryo tafiya ce ta sameni ta gaggawa zan kaiki Daura zaki zauna a gdanmu nasan zaki samu sakewa fiye da nan"
Tunda ya fara mgnr zuciyarta ta karye hakanan taji tafiyar bata kwanta mata ba Amma jin yace gdansu saita dan samu nutsuwa ta juya ta shige bathroom din ta sakarma kanta ruwa tayi brush tayi sallah suka dauki hanyar Katsinan Dikko tunda suka taho babu me cewa wani qala kowa da abinda yake saqawa a ransa baitaba kawo cewa masomin faruwar komai zai fara ne daga zuwanta Masarautar Daura ba tunaninsa baitaba bashi zuwan nata zai zamo makullin kullewar duk wata nutsuwarsa ba.
Balle ita da batasan komai itadai kawai taji jikinta yayi sanyi ne da tafiyar ba sanin ko Ina tayi ba don haka batasan iya lkcn da suka dauka ba kafin su shiga cikin garin Daura itadai taga sun nufi wani shararren titi yanata maka gudu har suka shiga qwaryar birnin Daura ya nufi wata hanya da zata sadashi da gdan nasu babban gidane ginin sarautar zamani da aka qawatashi da fentika na daukar hankalin me kallo tun daga qofar farko ta shiga gdan taga ana zubewa ana gaishesa Yana daga mawa mutane hannu itadai bin bangarorin gidan takeyi da kallo tana mamakin girma da tsaruwar gdan har sukakai harabar asalin gdan sarautar yayi parking ya bude ya fita ta saman bene Ya'isha ta hangosu ta sauko a guje tana “ga Yaya ga Yaya" da gudu Amrah ta fito itama suka fito Yana ganinsu ya daure fuska duk sai sukaja suka tsaya daqyar Ya'isha tayi qarfin halin matsawa ta kama hannun Juhud tace.
“Masha Allah Yaya babyn kyakkyawa jiya har mafarki nayi da Mai Martaba ya kiramu ya fada Mana zamu qara yawa munyi sabuwar sister"
Sakin fuskarsa yayi da yaji kalamanta Amrah ta kama dayan hanun tace “ki saki jikinki a gdannan rayuwar yanci akeyi babu me takura miki saidai in ke kika takurawa kanki" shidai bai kulasu ba yasa aka dauki kayan suka rankaya ciki Addah Abulle ce ta miqe ta tari Juhud da fara'arta tana cewa “lale lale sannu da zuwa Aminatu barka da zuwa Sarki Waziri Fam" sunkuyar dakai tayi tare da rusunawa ta gaisheta, Dagowar da zatayi idonta ya sauka kan Mom hakanan taji wata faduwar gaba ta musamman tayi qasa da kanta murmushi Mom tayi tace “masha Allah kamar sarauniyar Aljanu wannan ya taka Rasheed dakyau take" shafa sumarsa yayi lkcn da yake zama yace “wlh Mom kinganta nan sai wahalar dani takeyi daughter ga Mom dina ki dauketa matsayin kakarki kinji?" Dariya sukayi dukkansu Mai Martaba dake saukowa daga sama yace “Iyee kai Ina jikar tawa take zo ki bani kudin goro" rufe fuskarta tayi tana dariya ta fada jikin Rasheed ya shafa kanta yace “kunga fah matsalarku zaku tsoratamin ya da maganarku"momy ce ta sakar masa ranqwashi tace “qaryan banza wai yarsa ko kunya baiji baba babu mata kekam Amina kinyi sa'ar uba aure sai inda hali yayi Kuma an shiga kwale² yo uba baiyi ba ya isa ya takurawa yarsa tayi ne" kafin wani yayi mgn Kareem da Muntaz suka shigo Muntaz yayi wani ihu yace “hyeee My Bro ashe kan...na.....han....ya....." Mgnr a rarrabe ta qarasa fita idanunsa nakan Juhud inda Kareem yayi murmushinsa me tsada yace “ Barakallahu ahsanal Khaliqin, tabbas ubangiji ya kyautata halittarsa" Bro wannan babyn fah?" Cewar Muntaz wani mugun kallo Rasheed ya watsa masa zaiyi mgn Ya'isha ta cafe da cewa “kayy kama kanka wannan babbar kadara ce yar Big boss ce wlh kanayin wargi harsashi zaiyi nutso a kwanyarka"............
_Hmmm akwai kwantacciyar qura cikin wannan gda ga Juhud a tsakiyar zakuna uku fah kowa zuciyarsa na aika masa da saqo akanta🤔_
*THIS BOOK IS NOT FREE... REGULAR GROUP 300 VIP 600 VIA BANK ACCOUNT 0255526235 FAUZIYYA TASIU UMAR GTBANK OR CARD FOR THIS NUMBER 09013718241 ONLY WHATSAPP OR VTU ONLY FOR DIS 09031307566*
*DON ALLAH IDAN KIN/KA TURA KUDINKA BANA BUQATAR DOGUWAR GAISUWA KAWAI EVIDENCE OF PAYMENT DA SUNAN LITTAFIN DA KIKESO NAKE BUQATAR GANI KO BANA ONLINE KIBARMIN IN NA HAU ZAN GANI KUMA ZANYI ADD NAKI A GROUP DINA COURSE MUTANEN DA YAWA.*
*Shares Please*
*Oum Hairan*
[7/17, 5:59 PM] Oum Hairan: *JUHUD*
*(OUM HAIRAN)*
*(Pure love sex nd romantic story)*
*LAST FREE PAGE TEN 10*
*Qarshen Free page na labarin nan kenan idan baki biya ba kiyi sauri ki hanzarta biya ta wannan hanyoyin dake qasa*
*Regular group 300 VIP 600 via bank Account 0255526235 Fauziyya Tasiu Umar GTbank or card for This number 09013718241 only WhatsApp or vtu only for dis 09031307566*
*DON ALLAH IDAN KIN/KA TURA KUDINKA BANA BUQATAR DOGUWAR GAISUWA KAWAI EVIDENCE OF PAYMENT DA SUNAN LITTAFIN DA KIKESO NAKE BUQATAR GANI KO BANA ONLINE KIBARMIN IN NA HAU ZAN GANI KUMA ZANYI ADD NAKI A GROUP DINA COURSE MUTANEN DA YAWA.*
*_Sorry fans dazu an samu kuskuren editing a wancan page 10 din wani bangare na labarin ya yanke ga cikakken nan_*
*CIGABA*
Zama yayi kusa da Rasheed Yana shafa kansa yace “Big Boss Ina kasamo wannan ba'indiyar yarinyar......" Mgnr ce ta maqale saboda kallon da yaga Yana watsa masa yasan tsaf zai fashe masa baki, miqewa yayi sumsum yabar gurin ya nufi dakinsa Yana saqa abubuwa a ransa, baitaba ganin kyawawar halitta irin wannan yarinya ba tabbas zaa huta da ita saidai idan mugunta tasa ta hanashi sakewa.
Addah Abulle ce ta janyeta daga jikin Rasheed ta dubi Amrah tace “ku kaita dakinku ku bata ruwa tayi wanka kuzo ku hada mata abinci idan taci ta huta don Allah kada ku dameta da surutunkun nan kubarta tayi bacci ko na awa daya ne miqewa sukayi su biyun suka riqe mata hannu sunyi nisa ta juyo da sauri idanunta akan Rasheed tace “ayyah Baffa'am Amma ba tafiya zakayi ba ko?" Dagowa yayi daga kallon wayarsa ya dubeta sosai yace “bakison na tafi ne?" Dagansa kai tayi cikin karyewar zuciya tace “idan ka tafi waye zaike bani abinci waye zaike koyamin karatu sannan waye zaike daukana Yana zagawa dani gari Kuma waye zaike rarrashina?"
Dukkansu ta Sanyaya musu jiki Kareem dake zaune yace “na dauki wannan nauyin zanke koya mata karatun qur'ani Dana bokon zanke daukarta Ina kaita tana ganin garin duk inda takeso zuwa a garin Katsina na dauki wannan alqawarin....." Dagansa hannu yayi yace “na riga na bawa su Ya'isha wannan damar sune zasuke daukarta suna zagawa da ita kai aikinka koya mata karatun qur'ani da tajweed tunda kai balarabe ne shikuma wancan mashiriricin ka fada masa ya zama malaminta na turanci bayan wannan Kuma banson wata alaqa tsakaninsu" jinjina kai Kareem yayi yana tuntunin alaqar Muntaz da wannan baquwa gabadaya Muntaz ba mutum ne me alqibla ba Amma hakanan zai qyaleshi kowa yayi aikinsa,
Miqewa yayi ya fice ya nufi bangarensa ya bude ya shiga an gyara masa shi tsaf ya cire kayansa ya shiga wanka ya fito ya zauna yana duba wasu abubuwa a wayarsa wata baiwa ta shigo ta gaisheshi ta aje masa abinci ta fita bude abincin yayi ya lumshe idonsa Addah Abulle tanaji dashi abinda yafi qauna ne tayi masa tuwon shinkafa miyar danyan kubewa ya kuwa ci abincin sosai ya kwanta ya huta bai fito ba sai yamma da shirinsa tsaf ya fito cikin shirinsa na tafiya Illorin zuciyarsa gabadaya babu dadi sai yanzu yakejin kewar tafiya yabar yartasa.
Cikin gidan ya shiga Momy ya tarar a falo suka qara gaisawa yana rarraba ido bai hango koji motsin yammatan ba ya dubeta yace mom Ina su Ya'isha" murmushi Mom tayi tace “sun shiga gari ya qamshin bararraken daddawa" da sauri ya dago yace “harda daughter?" Yagar apple dinta tayi tace “itama ai akarada ce sunanan suna hirarsu wancan mashiriricin yace su tashi suje kallon ruwa tace itama zata carton biyu sun zama uku dama sai abinda ya qaru ai Mai Martaba da daurewa qarya gindi dubu hamsin yabasu wai ko zasuga wani abun suyi sha'awa a hanya"
Zuciyarsa ce ta karya ya taho da qwarin gwiwarsa yace “banason yawon nan Mom don Allah asa ido kanta Kinga itadin amanace riqon maraya yanada wahala abu kadan zaka karkace ka fada hallaka" tabe baki tayi tace “to Isah Wazirin Kano zaa kiyaye" yasan gatsali tayi masa ya juya idanunsa ya ciko da qwallah ya miqawa Addah Abulle dake saukowa daga sama wata takarda yace “ki bawa daughter Addah naso muyi sallama da ita hakan bata samu ba don Allah Adda ki kulamin da ita Amana nabarta gareku" dariya abin yabawa Addah Abulle tace “oh Ni Zainabu Abu Abdulrasheed abunnaka azimun ne wannan ya taka da matsayi take saboda rabuwa da ita kake kuka to kayi hqr guda ka bari guda zakazo ka tarar insha Allahu"
Murmushin jin dadi yayi ya juya ya fice driver yajashi sai Kano daga Kano jirginsa ya daga sai Illorin zuciyarsa gabadaya babu dadi ji yake kamar yaje ya dauko yarsa suci gaba da rayuwarsu tare, daqyar yake cusawa zuciyarsa dangana saboda yasan wannan matakin shine kawai gatan da zaiyima Meenah kenan yabarta a Daura a cikin ahlinsa ko ba komai zatayi karatu koda baya gari Kuma zata samu kulawa.
Koda ya sauka Benin zuciyarsa kasa nutsuwa tayi hakanan da ya tuno da Meenansa sai ya nemi nutsuwarsa ya rasa zamansa kwanciyarsa tashinsa Meenah ce keyi masa gizo da salon shagwabarta me tsayawa a rai da Hana zuciya sukuni ya rasa irin shaquwar da yayi da ita da bayajinta akan sauran qannensa, da taimakon addu'a ya samu damar ci gaba da aikinsa ya dangana saboda yasan duk nacinsa yanzu bazai samu damar karbarta hanun Mai Martaba ba.
Itama farkon tafiyarsa gabadaya rikice musu tayi suka kasa gane kanta saita zauna tayita kuka idan aka tambayeta meye sai tacce Baffa'am dinta take tunani idan kaga ta saki jiki to Mai Martaba ne ya kirata yasata a gaba yake zolayarta to yanzu zata ware ta kama harkokinta a haka har ta saba da kadaicin rashin Baffanta ta saduda ta saki jiki cikin yan'uwanta Ya'isha da Amrah.
Ya kasance duk safiyar duniya idan su Ya'isha sun tafi makaranta Kareem zaisa a kirata su zauna suyita karatunsu yanajin dadin koya mata saboda nandanan take daukewa a falo suke zama gaban kowa har Mai Martaba suyi karatun indai kaga sun kebe to baqi akayi hayaniya bazatabar karatu ya shiga ba, shiko Muntaz duk sanda zai koya mata saidai yajata Garden su kebe ya rinqa koya mata karatun bokon shima yanajin dadin koya mata