Header Ads
Showing 27001 words to 30000 words out of 97223 words

Chapter 10 - JUHUD BY OUM HAIRAN .txt

Ads the beginning of article before Image

02 Jun 2024

950

Ads at the middle of Article

taho kekam cewa kikayi saurayinki zai kawoki qiri² ya kitsa Mana sharri zamuyi mgn Big Cele yace duk wacce tayi masa mgn saiya dagargaza kanta".............








*Oum Hairan*
[7/19, 9:05 PM] Oum Hairan: *JH013 littafina na kudine idan kinsan baki siya ba don Allah kada ki karanta, bansanki ba bare na yafe miki haqqina dake kanki*

*Regular group 300 VIP 600 via bank Account 0255526235 Fauziyya Tasiu Umar GTbank or card for This number 09013718241 only WhatsApp or vtu only for dis 09031307566*
*Ga yan Niger da suke son wannan littafi basusan ya zasuyi ba ga number da zasu tuntuba 94775574 zasu tura katinsu daidai da kudin littafin sai suyimin mgn na gde*








Hadiye wani abu tayi me daci a fili tace “Allah yanaji yana gani" daga haka bata Kuma cewa komai ba ta miqe taje ta kwanta ba bacci takeyi ba tunanin sauyin yanayin Baffa'am din nata ne kawai yake addabarta itakam zataje ta sameshi ya fada mata laifinta don ta kiyaye yimasa irinsa a gaba.
Da wannan tunanin bacci ya dauketa da safe kafin kowa yazo Kareem yazo tanajinsa tayi likimo kamar me bacci ya qaraci mgnrsa ya fita bayan fitarsa kadan Rasheed din ya shigo daga sallama miskilin baice da kowa komai ba ya gama kalle kallenshi ya juya ya fice Ya'isha ta tabe baki tace “miskili kafi mahaukaci ban haushi" dagowa Amrah tayi tace “wato daga jiya zuwa yau gabadaya Big Cele baya cikin nutsuwa na fahimci ba iyakar Juhud yakejin haushi ba kowa ma fushi yakeyi dashi Kuma kinsan dalili?" Girgiza kai Ya'isha tayi tace “akan mgnr auren da Mai Martaba ya matsa masa yayi ne Kuma yace ya zaba masa Zulaihat kinsan tun da can ma Big Cele ya tsani yarinyar nan kamar masifa Ni bansan azal din data haushi ba da Zabin Mai Martaba ya qare akanta"
Tunda suka fara mgnr qirjin Juhud yake dukan tara² aure Baffa'am dinta zaiyi?" Maimakon taji tana farin ciki sai taji ta cika da tausayin kanta a hankali tasa hannu ta share hawayen daya gangaro mata ta yunqura ta tashi zaune cikin dakiya da nuna jarumta tace “a tunanina uba kamar Mai Martaba bazai taba yima dansa Zabin dabai dace dashi ba banga aibin Aunty Zulaihat ba da kuketa mgn akanta ni sainaga ma ta dace da mijin nata zasu dauki kala sosai Ina ganin muyi musu fatan Alkhairi yafi tsayawa wannan surutun da kukeyi Kuma ma Ni banji araina don wannan Baffa'am yake fushinsa ba kawai dai nice na bata masa"








Qwafa Amrah tayi ta fahimci duk yanda zakaso daka ganar da Juhud bata ganewa garama ks qyaleta a cikin duhun da take, Addah ce ta shigo musu da abin karyawa suka karya aka sallamesu suka tafi gda ranar bataje makaranta ba yini tayi a kwance da tsamin jiki bata da aiki sai murdo ruwan zahi a hitter ta gasa jikinta da yayi rudu² abinka da jar fata, abinda yake bata mamaki tun ranar da Rasheed yayi mata duksn mutuwar baya yarda su zauna guri daya da yaga ta fito yake tashi yabar gurin itakuma tsoro ya hanata ta tunkareshi ta fahimci neman abokin mutuwa yake shiko Kareem kullum qara fito mata da salon qaunarsa gareta yake baya boye soyayyarsa a gaban kowa sai gaban Rasheed shima don ya fahimci baya happy da lamarin ne.
Sun shiga jarabawa gadan² kawunansu sun dauki chargi matuqa musamman Juhud data Hana kanta sakewa da farko sunci gaba da zama suna lesson da Kareem tunda ta fahimci duk lkcn da suka zauna Baffa'am din nata zaita zagaye a gurin Yana qwafa yasa dole ta hqr ta janye ta koma yiwa kanta lesson da kanta tanashan wahala Amma saboda baqin nacinta taqi ta hqr hakanan take tursasa kanta, ganin hakan yasa Mai Martaba ya siyo mata tamfatsetsiyar waya Infinix hot 10 yabata tare dayo mata download na manhajoji na bincike da zasu taimakawa brain dinta taji dadi sosai ranar yini tayi da farin ciki a ranta tanajin itama ta faso gari su Ya'isha sa daina daga mata kai.








Da magrib Mom da tayi tafiya zuwa qasar Mali garin babanta ta dawo tana falo anata kwasar gaisuwa Juhud ta fito sanye da wata baqar doguwar riga me matuqar kyau da daukar idanu tana danna wayar da aketa Kira tun dazun ta qarasa gaban Mom tayi kissing hannunta tace “wlcm Mom munyi missing naki long time kin manta damu" murmushi Mom tayi tace “me sunan Yaya kina burgeni jarabawar nan da alamun bata baki kashi dadi tayi miki kinyi wani fresh dake kamar auduga sabon toho" da murnarta tace “alhmdllh Mom dama rashin lesson ne yake wahalar ni Kuma Mai Martaba ya sharemin hawaye ya siyamin sabuwar waya ya saukemin manhajoji ina samu Ina karatuns cikin kwanciyar hankali raba dare nakeyi Ina karatu sai biyun dare nake nafila na kwanta da asuba da Dora da karatu kafin kowa ya tashi ns tsinci abinda na tsinta.








Jinjina kai Mom tayi tace “lallai Mai Martaba yanaji daku sosai kuna sha'aninku muga wayar taki" miqa mata tayi ta fara dubawa tana dariya tace “aa kaga barrister Aminatu Haroon Moddibo wadannan zafafan hotuna haka" rufe idonta tayi tana dariyarta me daukar hankali Rasheed dake zaune ya miqe saboda hakanan idan ya cika kusanci da yarinyar yanzu yake rasa nutsuwarsa har ya taka step na farko ya juyo yace “Meenah" gabanta yabada wani rass ta dago da in....Ina tace “na...am Baffa'am" hadiye wani yawu yayi yace “ki kawomin wayar nan zan duba wani abu ki hadomin da abinci"
Babu wanda ya kawo komai tace “to Baffa'am" ta miqe ta shiga kitchen ta dauka abincin nasa ta dawo ta karbi wayar ta nufi saman a bude ta tarar da qofar hakan ya bata damar sakai tare da sallama yana tsaye yanata kaiwa da komowa shigowar tata yasashi tsayawa ya harde hannunsa a qirjinsa ya zubanta ido tayi saurin kawar da kanta saboda baqin kwarjininsa baya bata damar Sanya idanunta a cikin nasa.
Tsugunawa tayi ta aje abincin cikin ladabi ta dago ta miqa masa wayar ta miqe zata fita har ta murda handle din taji ya Kira sunanta da wata irin murya data sanya tsigar jikinta tashi taja ta tsaya ta kasa motsawa daga inda take qirjinta yana duksn Sha hurhudu, bai tsammaci juyowarta ba hakan yasashi takawa a hankali ya isa bayanta ya zubawa mazaunanta da faffadan qugunta idanu yanajin sautin bugun zuciyarsa da ya zame masa jiki game da ita yana qaruwa.
Hannu yasa ya murda key din qofar ya zare tare da hadawa da kyawawan dogayen yatsunta data qawata da baqin lalle me ratsin ja ya riqe a cikin nasa ya juyo da ita ya hadata da qofar yana qara rage girman idanunsa akanta a hankali yace.








“Haqiqa ko a tarihi bantabajin lbrn yar da take neman zabar duniya fiye da babanta ba Meenah abubuwa da dama suna bani mamaki na yanda sama da wata guda kikayi watsi Dani a gdannan ko arziqin gaisuwa bana samu daga gareki kawai saboda Ina qoqarin karenki mutumcinki ko?" Hawaye yafi komai arha a rayuwarta nandanan idanunta ya ciko da qwallah yasa hannu ya dago kanta yace “bance kiyimin kuka ba Meenah ai kin girma na gama aikina saura naki gashinan Kuma kin fara babu abinda na isa na sani game dake saidai najishi a gari kamar yanda barori da bayin gdannan zasuji babu abinda na isa kizo ki sanar dani matsalarki yanzun ta zama ba tawa ba kin fifita matsayin kowa saman nawa duk Ina kallonki"
Da sauri ta dago bakinta Yana rawa tace “wlh ba haka bane Baffa'am tsoronka nakeji banason na sake bata maka rai shiyasa kaga Ina gujewa kusantarka....." Zubawa bakinta idanu yayi yana ayyana abubuwa da yawa kafin ya furzar da iska ya janye daga gareta daqyar ya koma ya zauna yace “rabona da cin abinci na qoshi tun Ina Benin shima din ba qoshi nakeyi ba Meenah kawai hqr nakeyi saboda tunaninki yafimin cin abincin dadi komai nawa kece nakasa samun sukuni sabodake hatta abokan aikina sunsan idan ba Meenah sukace min ba basa ganin walwalata meye yasa ke kika kasa sanya Rasheed aranki kika kasa bashi matsugunnin da bazai goge ba a ruhinki abin baqin cikin wai kewarki ta hanani sakewa na taho domin ganinki Ina murna yata ta girma kawai ki rasa da labarin da zaki tareni saina samarinki haba Meenah alqawari yace haka?"








Duk da babu abinda ta tsinta cikin kalamansa wadanda ta gane Basu taka Kara sun karya ba Amma taji jikinta yayi sanyi a haukanta ta yarda batayi masa adalcin ba tace “kayi hqr bazan qara ba" murmushi yayi dama abinda yakeso kenan a duniyarsa yanason abashi hqr koda kuwa shine me laifi, fara zubansa abincin tayi ta dauka ta miqa masa ya lumshe idonsa tare da budewa yace “hannuna ciwo yake ya kamata a fara ramawa kura aniyarta" yanda yayi mgnr ya bata dariya tayi murmushinta me kashe masa jiki ta miqe ta zauna a gefen gadon ta rinqa bashi abincin da hannunta yanaci Saida ya qoshi ya kawar dakai ta turo baki tace “kuma ai baka cinye albarkar ba" murmushi yayi ya miqe yace “inason kiyi albarka nabar miki ki hada da taki" babu yanda zatayi tasan qin cinye abincin ma sabuwar masifa ce hakanan ta rinqa turawa Saida ta cinye ta miqe ta wanko hannunta ta dawo tana hada kwanukan ta dago domin yimasa mgn taga ya bude wani hotonta da tayi da rigar bacci da dare Amrah tayi mata a swimming din gdan a jiqe take gashinta ya manne a jikinta riqar me santsi ta kwanta itama a jikinta tayi luf cinyoyinta a waje santala santala kamar na balarabiya babban abinda ya fadar mata da gaba babu ko bra a jikinta hatta shatin pant dinta ana iya gani idan kuwa ka tsayi yima hoton qurillah har kan nononta baqi zaka iya hangowa.
Gabadaya ta gama firgita duk jikinta ya dauki Bari tasan ta kade har ganyenta yau dagowa yayi ya sauke idanunsa akanta cikin sarqewar murya yace “waye yayi miki wannan hoton?" A gaggauce tace “Am....Amrah ce shekaran jiya a Swimming munje wankan dare....." Mgnr ce ta maqale lkcn da taga ya miqe taja baya da sauri tunaninta dukanta zaiyi maimakon haka sai taga ya bude qofar ya nuna mata hanya yace “jeki Saida safe".................





*Oum Hairan*
[7/20, 9:37 PM] Oum Hairan: *JH014 littafina na kudine idan kinsan baki siya ba don Allah kada ki karanta, bansanki ba bare na yafe miki haqqina dake kanki*

*Regular group 300 VIP 600 via bank Account 0255526235 Fauziyya Tasiu Umar GTbank or card for This number 09013718241 only WhatsApp or vtu only for dis 09031307566*
*Ga yan Niger da suke son wannan littafi basusan ya zasuyi ba ga number da zasu tuntuba 94775574 zasu tura katinsu daidai da kudin littafin sai suyimin mgn na gde*




_Barkanmu da sallah baki daya al'ummar musulmi fatan munyi sallah lfy ubangiji ya maimata Mana da Alkhairi🙏🏼_








Da sauri har tana neman faduwa ta fice daga dakin gabanta naci gaba da faduwa ta nufi qasan ta aje kayan abincin ta nufi dakinsu Ya'isha ce a dakin tana waya ta nemi guri ta zauna ta rafsa uban tagumi tsoronta ya nunku yanzu wanne irin hukunci Baffa'am din nata zashi dauka akanta shine damuwarta yanayinsa ya nuna baiji dadin ganin wannan gantafalfalin hoton ba gashi kusan irinsu sunfi hamsin a wayar tata, “dana sani na goge" ta furta batare da tasan kalmar ta fito ba Ya'isha ta aje wayar tace “meye Kuma ya faru?" Numfashi ta sauke tace “Baffa'am ne yace nakai mass abinci shine ya amshi wayana bansan meye yakaishi Gallery ba kawai sai gani nayi Yana kallon wannan dan iskan hoton da Amrah tayimin a Swimming shekaran jiya" dariya Ya'isha tayi tace “tabdi yau Big Cele an samu kayan dadi a bagas wlh in nine shi kwana zanyi Ina kallo harsai na samu nutsuwa tunda kin hana mutane su lolewa dadinki kinata nuqu² da kaya waike mumina" tsaki tayi ta miqe ta shige bathroom tayi wanka ta dawo tasa rigar baccinta ta kwanta saboda tanason ta tashi tayi karatu da dare tana kwanciya kuwa bacci ya dauketa.
Da safe ta riga kowa tashi tayi wanka tayi brush ta shirya dake alhamis ce azumi ta tashi dashi suka fita domin tafiya makarantar lkcn shima ya fito zai fita tun daga nesa ya zubanta ido yanda take tafiya a nutse yana karyar da zuciyarsa bata lura dashi ba Muntaz ne tagani yana training a harabar gdan ta dauke fuska hakanan takejin tsanar Muntaz don ta fahimci shima ba qaunarta yakeyi ba driver ya gama saita motarsa domin kaisu yaji an kirashi ya juya da ladabi cikin isarsa da izzarsa ta jini yace “kaje kayi abinda ke gabanka zan saukesu" jinjina kai Mal Wada yayi Kareem dake fitowa yace “Ya kabari kawai zan kaisu....." Dagowa yayi ya sauke idanunsa masu firgita mazan gaske akansa bai samu arziqin Amsa ba yace.






“Ku shiga" Gabadaya Juhud a firgice take da yanayinsa suka bude baya suka shiga dukkansu yaqi tashin motar ya dora qafarsa saman sitiyarin ya kashe A.c ya kwantar dakansa saman kujerar ya lumshe idanunsa shi kadai yasan irin azabar da zuciyarsa takeyi masa game da yartasa yanajin tsoron yin abin kunya a tunaninsa kamarshi ya bude baki yace yanason Meenah matsayinsa da darajarsa ta fado bawai don bata isa ba aa kawai shi tsarinsa ne hakan babu macen data isa yace yanasonta a duniyarsa Yana ganin hakan matsayin raini da rashin aji.
Amrah ce tayi qarfin halin cewa “yaya takwas zamu fara paper fah Kuma yanzun bakwai da arba'in" batare daya dago ba ya furzar da iska yace “Meenah!" Yanda ya ambaci sunan ba itaba hatta su Ya'isha Saida sukaji yar a jikinsu suka dubeta ta dago a kasalce tace “na...na'am" ajiyar zuciya yayi yace “idansu qanne nane ke meyece a gurina?" Tambayar tazo mata a bazata, cikin rawar murya tace “ya" ya miqe ya zubawa fuskarta ido ta cikin mirrow yace “kuma kikeso na zama driven ki" bata fahimci abinda yake nufi ba Ya'isha tace “ki koma gaba don Allah mu samu yakaimu" sai yanzun ta fahimta ta bude motar ta fita ta bude gaban ta shiga ta rufe ya juyo ya kalleta ya dauke kai ya tada motar suka bar gidan"








Tunda suka taho babu me cewa qala har suka isa makarantar yayi parking suka bude zasu fita ya riqo hannunta ta zauna ta juyo suka fuskanci juna ta sunkuyar da kanta yace “ina kwana" da sauri ta rufe idonta kunyarsa ta lullubeta yayi murmushi yace “nawa zanke siyan gaisuwarki ne Meenah?" Dariya tayi ya kafeta da ido nandanan ta shiga hankalinta yace “idan kun tashi ku jirani kar wacce ta tafi" jinjina kai tayi ya bude mata ta fita yace “ki kulamin da kanki" sake jinjina masa kai tayi ta nufi cikin makarantar yabita da ido baija motar ba Saida ya daina ganinta sannan ya tafi.








Hudu saura suka fito daga exam din Ya'isha da Amrah suna Shirin kiran driver Kira ya shigo wayar Ya'isha ta daga da sallama jin muryar yayan nasu yasasu shiga taitayinsu yace kuzo Ina jiranku inda na saukeku, Basu so ba donsu nufinsu ba gda sukayi ba gdan Aunty Hamida zasu wucce ganin babu hali yasasu nufar inda yayi parking suka bude suka shiga.
Hudu saura suka fito daga exam din Ya'isha da Amrah suna Shirin kiran driver Kira ya shigo wayar Ya'isha ta daga da sallama jin muryar yayan nasu yasasu shiga taitayinsu yace kuzo Ina jiranku inda na saukeku, Basu so ba donsu nufinsu ba gda sukayi ba gdan Aunty Hamida zasu wucce ganin babu hali yasasu nufar inda yayi parking suka bude suka shiga,
Yana driving din yana satar kallonta inda ita Kuma gabadaya hankalinta yake akan titin har suka isa gdan babu me cewa qala suna zuwa ta bude motar ta riga kowa fita saboda kanta da yake ciwo “idan kun shiga kuce ta kawomin abinci" abinda ya fada kenan suka fita shima ya fito ta baya yabi ya shiga bangarensa ya zauna a falo kallo yakeyi Amma hankalinsa baya gane komai tsayin lkc yaji ana qwanqwasa qofar yabada izinin shigowa ta murda ta shigo da sallamarta ya Amsa mata idanunsa akanta wasu riga da skirt ne na atamfa sunyi mugun karbar jikinta ta ajiye abincin ta dago tace “barka da hutawa Baffa'am"
Lumshe idonsa yayi ya bude akanta yace “kamar wani abu na damunki ko?" Dagansa kai tayi ya gyara zamansa yace “meye shi?" Sunkuyar dakai tayi tace, kaina ke ciwo sosai" sake quranta ido yayi yace “kinsha magani?" Girgiza masa kai tayi ya miqe ya bude bedside drower ya dauko magani ya miqa mata ta karba ya tsiyaya mata ruwa a cup ya bata tasha ya sauke numfashi yace “ki gyaramin dakin nan" miqewa tayi ta fara gyara dakin ta wanko bathroom din ta fito Yana zaune inda tabarshi ta rusuna tace, na gama" jinjina kai yayi ya nuna mata abincin ta zuba masa ta miqa masa ya karba ya faraci kamar bason cin yakeyi ba itadai tana zaune so take yabata damar tafiya saboda shima kallonsa ya fara takurata sosai ta kasa sakewa maimakon hakama sai ce mata yayi “wacce paper kukayi yau?"










A gajarce tace “English" yaja gemunsa yace Kuma kina ganewa?" Daga masa kai tayi ya dauki wayarsa ya kunna wata waqa ya miqa mata yace “inason ki saurari waqar nan sosai ki fadamin meye kika fahimta game da ita?" Sauraron waqar takeyi cikin nutsuwa a hankali ta kwantar da kanta saman dayar kujerar tanajin kalaman baitocin da mawaqin yakewa masoyiyarsa suna ratsata musamman wani baiti da yake cewa “kece ta farko, kece ta qarshe kece kike samin nishadi! idan na waiga ke zana hanga kada ki kasa cikan muradi!! sonki na kama bani nadama kyawun hawan doki da sirdi!!! in kika yarda dani bazani yarda ki wahala ba Rahma!!!" Akwai dalili zanyi misali sunnarki yau na cika buri! nayi su'ali nakwance qulli kedayace zan baiwa sirri!! Samun halali boye da fili,,, shine yakesa rai sururi inda na shaqu dake aso bazaiyi na makara ba!!!......."
Sakkowa yayi ya karbe wayar yasa hannu ya dago kanta idanunta suna lumshe yace “me kika fahimta?" Wata wawuyar ajiyar zuciya ta sauke tace “baitukan

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads