Showing 15001 words to 18000 words out of 97223 words
Chapter 6 - JUHUD BY OUM HAIRAN .txt
Bari kada kajamin mashifa Baffa'am zai kasheni idan yasan hakan....." Qanqame Christy tayi tana yarfa hannunta tanajin yanda take tsotsar nononta kuka takeyi sosai tana yarfa hannu tana tureta kuka qoqarin janyewa Amma Christy taqi sakinta saima datse kan nonon da tayi a bakinta takai hannunta daya ga cibiyarta tana mulmulawa.
Kukan da Juhud takeyi yasa Christy janyewa tana mayar da numfashi ta fada katifar ta tura hannunta a wandonta tana mulmula gabanta tana nishi tana shafa nononta itadai Juhud jikinta sai bari yakeyi tanata jan zuciya taja riga zata saka Christy ta miqe da sauri ta fincike rigar takai hannu ga wandon Juhud tana qoqarin shigar dashi ciki ta tattara qarfinta ta tureta tana girgiza mata kai, sake nufota tayi ta kwasa da gudu ta shige bathroom ta datse qofar tanata kukanta ta zame qasa saman tiles din ta zauna qirjinta sai lugude yakeyi tsoronta yana nunkuwa duk da bataje makaranta ba bare ta bambamce bambamcin daidai da rashin daidai itadai wannan abin da Christy takeyi mata bai kwanta mata ba.
Yanda Christy take buga qofar tana kiranta Fadi take Meenah please help me akwai dadi zakiji dadina ki bude kiji bazan wahalar dake ba...." Qin budewa tayi haka suka raba dare Christy taqi hqr ta tafi ita Kuma taqi budewa qarshe ma zamewa tayi a qasan bayin ta kwanta bacci ya dauketa.
Batasan gari ya waye ba saida taji ana buga qofar a hankali yanayin sanyin bugun yasata miqewa ta dauki towel ta daura ta bude qofar Yana ganinta ya bude mata hannu ta fada qirjinsa kamar yanda ya sabar mata ya shafa kanta tare da tura hancinsa cikin sumarta ya shaqi qamshin turaren gashin da ta fesa yaja ajiyar zuciya ya dagata cak ya dorata a katifar ya juya ya bude wardrobe din nata ya dauko mata wasu riga da wando masu masifar kyau ya sake dauko mata pant da bra ya dawo ya zauna kusa da ita yasa hannu yana qoqarin janye mata towel din ta qanqame qirjinta tasa kuka yayi saurin sakin towel din tare da janyota jikinsa ya rungume sosai cikin rawar murya yace.
“Bantaba tunanin Christy zataci amanata ba shiyasa nabarta dake a gdannan wlh a mafarki aka nunamin abinda ya faru a qa'ida sai nayi sati zan dawo zuciyata bazata nutsu ba shiyasa na sato hanya na taho Ina zuwa ta fadamin wai kinqi yarda ta nuna miki yanda zakisa bra din tunda ta fadimin haka naji ban amince ba na matsa mata lamba daqyar ta fadamin gsky kiyi hqr don Allah Raina bai taba kawomin hakan ba"
Ajiyar zuciya ta rinqa saukewa ta dago ta kalleshi shima ita yake kallo ta lumshe idonta tasa hannu ta shafa gemunsa tace “ni....nidai bazan qara zama da itaba yar iskace harfa hannu tasamin a wando na....." “What!?" Ya fada da qaraji nandanan fuskarsa ta qara canza yanayi ya miqa mata pant dinta jikinsa na rawa yace “maza kisa mu tafi bazan barki barreck dinnan ba gara itama mace ne komai zai iya faruwa cikin sati gudannan da zanyi bananan" karba tayi tasa ya janye towel din tayi qasa da sauri ya dakanta tsawar ds rabon da yayi mata irinta tun tana asibiti yace “ki tashi na shiryaki mu tafi tunda ke sakarci ya hanaki sanin yanda zaki shirya kanki" bai jira miqewarta ya miqar da ita da qarfi ya juyar da ita ya dauka bra din yasa mata yanajinta tana kukanta bai kulata ba Saida ya gama Sanya mata ya tureta yaja tsaki yace “sakarya kawai kintaba ganin Uba yaji wani abu game da yarsa ne maza ungo wando din sa"
Karba tayi tasa hankalinsa Yana kan wayarsa da taketa ring ya miqanta rigar tasa ya juyo ya zubanta ido yaja ajiyar numfashi ya murmusa ya yafitota ta noqe tana turo baki yayi murmushi me sauti ya sunkuya ya kama kunnensa yace “sorry my special daughter Baffa'am yayi laifi yaga nonon yarsa tanajin haushinsa...."
Hannu tasa ta rufe idonta tana yar qaramar dariya shima dariyar yayi ya dagata cak suka fito falon ya dauko abincin daya siyo mata ya baje mata da kansa ya rinqa bata tanaci idan taso tsokanarsa ta cije masa hannu hannu yakai yaja hancinta tayi dariya shima yayi murmushi suka tashi ya rufe gidan ya bude mata mota ta shiga yaja suka fice daga barrack din ya dauki hanyar Maiduguri suna tafe tanata zubansa surutunta na shirme komi ta gani sai tayi masa tambaya wata ya bata Amsa wata Kuma yace “Oh God Meenah kin fiye tambaya Allah zan dinke bakinki fah" daya fadi haka sai ta kama shure² a qarshe hqr yake bata.
A Damaturu suka tsaya ya nema mata abinda zataci sukayi sallah sannan suka sake daukar hanya tafiyar taqi qarewa tin tana surutunta da waqoqinta har bacci ya dauketa ya samu guri yayi parking ya gyaranta kwanciya a jikinsa yaci gaba da tuqinsa sai bayan suka isa cikin Maiduguri inda shi daya ne dare bazai hanashi qarasawa camp dinsu ba Amma saboda ita dole ya nemi hotel ya kama ya dauketa cak ya nufi dakin da ita ya dorata a gado yaja mata bargo ya sake fita yayi sallah ya nufi restaurant din cikin hotel din ya siyo musu abinci ya dawo, tunda suka iso ta farka tanajin sanda ya dagata ya shigar da ita dakin ya kwantarta bayan fitarsa ta tashi ta shiga bayin tayi wanka tayi alwala tazo tayi sallah tana idarwa Yana shigowa ya zube a gadon Yana mayar da numfashi ta miqe ta isa gabanshi ta tsugunna tace “Baffa'am barka da gajiya" miqa yayi yace “na gaji sosai daughter kici abinci kiyimin tausa" daukar abincin tayi sakwara ce da miyar agusi ta kalleshi tace “ni banason bata hannu na"
Dafe kansa yayi hutu kawai yake buqata yace “don Allah kici da kanki" ture abincin tayi ta fara shure² tana tabe baki zatayi kuka bashida yanda ya iya dole ya diro a gadon yaje ya dagota ya zaunar da ita a cinyarsa ya dungure mata kai yace “kina wahalar da Baffa'am am dinki bazaki qararmin da ruwan kai ba yarinya miji zan nema miki nayi miki aure kuje ku qarata" dariya abin ya bata tace “tabdi Ni banaso kaine kace aure damuwa ce inajinka kana fadawa Aunty Christy ranannan Kuma naji kana waya kana cewa Mai martaba bazakayi aure ba a qyaleka bakason duk wani abu dazai taba farin cikin ka"
Hadiye wani abu yayi me zafi dole ya saita bakinsa ashe yarinyar tana gane kalamansa, kafin ya gama nutsuwa yaji tace “ayyah Baffa'am Kuma naga kanada aure Aunty Christy ai matarka ce ko?...." Furzar da abincin bakinsa yayi saboda tashin zuciyar da yaji ya taso masa yace “kayyy ke nifa kin dameni Kuma idan zanyi auren don asara na rasa wa zan aura sai Cristian" miqewa yayi zai fita tace “to Kuma naga daki daya kuke kwana Kuma naga tanayi Mana girki....." Shut-up Meenah....." Abinda ya fada kenan ya juya ya fice ta tsaya sororo duk sai taji bataji dadi ba ta bata ran Baffa'am dinta komawa tayi ta zauna tayi tagumi kawai sai ta kama tsiyayar da hawaye, shiru² tana duba agogo har 12:30am bai shigo ba jikinta ya qara sanyi ta miqe tasa hijjab dinta ta bude dakin ta fito ta tsaya a corridor din tana kallon masu wuccewa ta qasa tana hango gifcin mutane jefi² tana share hawayenta tafi 30 minutes a gurin can ta hangoshi shida wata mace a tsaye suna tattaunawa ta zubansa ido ganin Yana murmushi ya karkace yasa hannu a aljihu ya zaro kudi yabawa matar daidai lkcn taji an taba kafadarta ta baya.
Juyowa tayi da sauri taja da baya ganin wani saurayi ne kyakkyawa dashi murmushi yayi cikin fara'a yace “tun dazun na hangoki a tsaye anan beautiful girl wa kike jira ne.....? Bai rufe bakinsa ba yaji saukar mari a kuncinsa bashi da aka mara ba ita kanta Saida ta dafe nata kuncin ya nunashi da yatsa yace “get out for my area...." Cije lebe yayi ya nunashi da yatsa zaiyi mgn kafin yace komai Rasheed ya figi hannun Juhud ya cillata daki a mugum fusace ya sake fita ya zare bindiga a qugunsa ya saita wannan saurayin da sauri yayi qasa cikin tashin hankali yace “wlh ba wani abu zan nema a gurinta ba ganinta nayi cikin damuwa tanata kuka shine nazo ko tana buqatar taimako....." Sauke Gum din yayi ya furzar da iska me zafi ya dagoshi yace “sorry" daga haka ya shige dakin ya danno qofar da qarfi tana tsugunne inda ya watsar da ita ya fara yage kayansa Saida ya rage dagashi sai boxes ya juya zai shige bathroom da sauri ta miqe ta dago zatayi mgn ganinsa a tuben yasata ja da baya da sauri tana kallonsa bakinta Yana rawa, tunda take a rayuwarta bata taba ganin namiji a wannan yanayin ba, qwafa yayi ya fada bathroom din ya tsarkake jikinsa ya fito daure da towel a qugunsa Yana goge jikinsa da wani gashin jikinsa yaji ruwa ya kwanta luf kamar an shafansa mai.
Ji tayi ya dago kanta yayi jifa da towel din hannunsa yace “gidan ubanwa kika fita zakije a wannan tsohon daren?" Babu yanayin wasa a tare dashi hakan yasa ta shiga taitayinta tuni hawaye ya qara kwace mata ta rintse idanunta batason ganinsa a haka gabanta faduwa yakeyi bataji ba batayi aune ba taji ya cafki hannunta ya matse da qarfe ta sake rushewa da kuka yace “open ur eyes" da qaraji ya fada ta bude da sauri duk wata gaba ta jikinta rawa takeyi bata taba shiga tsoro da dimuwa irin na yau ba.
Ta kasa kallonsa ya sake daga murya yace “stop crying!" Hadiye kukan ta rinqa qoqarin yi jikinta sai karkarwa yakeyi idanunta yana kan qirjinsa da takejin bugunsa kamar a nata qirjin cikin tsawa ya qara cewa “look me nace ki kalli cikin idanuna ke fadamin inda kika fita zakije" kasa mgn tayi ya sake daka mata tsawa ta zame tayi qasa ta rushe da kuka tana jijjiga kai ta riqe qafarsa tace “ni bazan iyaba kasa rigarka Allah tsoron ganinka a haka nakeyi Baffa'am....." Iska ya furzar Yama manta da yaya yake masifa kawai yakeyi janyewa yayi zuciyarsa ta fara sauka ya dagota ya hadata da jikin nasa yace “ok naji zansa ki daina kukan meye ya fitar dake a daren nan Ina zaki?" Cikin kuka tace “ba kaine ka tafi ka barni ba Ni bansan kowa ba saikai Kuma kasan garin nan kaine kacemin akwai yan boko Haram inajin tsoron kada su kashemin kai Baffa'am kadaina tafiya kana barina....."
Ta qarashe mgnr cikin gunjin kuka jikinsa yayi mugun sanyi tausayinta ya kamasa ya dago kanta ya Sanya hannunsa ya share mata hawayen yace “me kike tunani bakijin tsoron kada ke a saceki?" Sake shigewa jikinsa tayi tace “ni gara a saceni da a saceka banida kowa a duniya saikai Baffa'am banaso kaima ka tafi kabarn....." Hade bakinsa yayi da nata zuciyarsa na bugawa da qarfin gaske ya matseta a jikinsa sun jima a haka kafin ya janye daga jikinta ya dauki rigarsa yasa ya dagata cak ya shigar da ita bathroom yace “sorry my daughter bazan qara tafiya nabarki ba Amma kinsan yanayin aikina tafiyar zuwa takeyi babu tsammani koda hakan ya kasance kiji a ranki Baffa'am dinki Yana tare dake kinji yata maza yi wanka kizo ki kwanta"
Ficewa yayi tayi wankan ta fito yabata rigar bacci doguwa me kauri yace “maza saka ki kwanta" Yana bata ya dauki sallaya ya shimfida a qasa ya janyo pillow ya jefar yana bargo daya ya kwanta yace “idan kin gama ki kashe hasken kiyi addu'a Saida safe"
Sanya rigar tayi ta kashe ta hau gadon ta kwanta addu'a kawai tayi bacci ya dauketa shikam Rasheed baccin ma gagararsa yayi zuciyarsa tana azabtuwa akan lamarin yarinyar yarasa dalilin da yasa ko kadan baison yaga wani ya rabeta juyi yayi Yana tuno irin rashin mutumcin da yayiwa Captain Kamil ranar da yaga Meenah yake fada masa shifa yayi mata yanason wannan kyakkyawan furen ya wanzu cikin rayuwarsa ta har abada, daqyar aka rabasu fada a office dinsu har yau basa mgn Sannan jiya Christy daqyar tasha tsirara a hannunsa kawai saboda Meenah yau gashi saboda ita ya nemi kashe Wanda yaso taimakonta, to meye yasa yakejin zafin zuciya akanta fiye ds yanda yakeji akan Ya'isha da Amrah? Bashi da Amsa hakanan ya qarasa wannan dare baccinsa baifi na 2 hour ba aka Kira sallah ya tashi ya kunna globe din ya zubawa fuskarta ido duk ta hargitsa gashinta ya baje a pillow murmushi yayi ya nufi bathroom yayo wanka yayi alwala ya tayar da sallah baison tashinta shiyasa ya Bari ya idar ta tasa tukunna.
Yana idarwa tayi miqa tana salati ya kawar dakai ta miqe ta zuro qafafunta yabi qafafun nata da kallo mulmul dasu kamar tafin qafarta da saman qafarta kusan haskensu daya.
Tsayawa tayi ta riqe qugu tana karkada jiki ya dago ya bude lumsassun idanunsa akanta yace “me Kuma nayi akemin rawar macossa?" Cokalo Dan qaramin bakinta tayi tace “bayan ma ka gama kwashe ladan ni baka tasheni ko sallar ma bazanyi ba ai don lada akeyi diba fah yanda duniya tayi haske Ni Ina baccin asara banyiwa Innatu da Baffa addu'a ba"
Shafa sumarsa yayi yace “wai danaga bakiyi bacci da wuri ba maza je kiyi taki kadai ake jira a rufe qofar karbar sallar asubar yau Ina fatan kin haddace karatun mu na shekaran jiya na manta ban dauko qur'ani ba daka zan karbi hadda sannan na qara miki" dagansa kai tayi ta shiga bayin tayo alwala tayi brush ta dawo tayi sallar ya zauna yanayi mata qarin karatun tana biya masa Saida yaji ya zauna mata sannan suka shiga wani a haka har suka gama ya tashi ya fara hade musu kayansu yace.
“Tafiya zamuyi daganan ma zuwa Camp dinmu da nisa" itadai shirinta takeyi ya gama ya fita ya dawo da masa da miya sukaci suka kora da kunun gyada ya miqe ya saba jakarsa yace “to muje" binsa tayi a baya har mota sunyi tafiya me tsayi kafin su isa barikin sojin gdajen sunfi na barikin Jos haduwa alama ma ta nuna barrack din sabuwa ce wani bangare ya nufa na barikin yayi parking jikin wani gda me kyau sosai ya fito suna gaisawa da mutane ya bude gdan suka shiga ta tsaya tana qarewa gdan kallo tace “Baffa'am wuro ga yayi kyau sosai" murmushi yayi yace “baki rabo da shirme daughter ga dakinki nan zan shiga ciki bacci nakeji nasa a kawo miki abinci" daga masa kai tayi ya juyo ya kalleta ya shige ciki ya rufo qofar itama ta shiga dakin tsarin dakin ma yafi na waccan barikin taja fasali ta cire kayanta ta watsa ruwa ta dawo itama tayi kwanciyarta"............
*THIS BOOK IS NOT FREE... REGULAR GROUP 300 VIP 600 VIA BANK ACCOUNT 0255526235 FAUZIYYA TASIU UMAR GTBANK OR CARD FOR THIS NUMBER 09013718241 ONLY WHATSAPP OR VTU ONLY FOR DIS 09031307566*
*DON ALLAH IDAN KIN/KA TURA KUDINKA BANA BUQATAR DOGUWAR GAISUWA KAWAI EVIDENCE OF PAYMENT DA SUNAN LITTAFIN DA KIKESO NAKE BUQATAR GANI KO BANA ONLINE KIBARMIN IN NA HAU ZAN GANI KUMA ZANYI ADD NAKI A GROUP DINA COURSE MUTANEN DA YAWA.*
*Shares Please*
*Oum Hairan*
[7/17, 12:58 PM] Oum Hairan: *JUHUD*
*(OUM HAIRAN)*
*( Pure love sex nd romantic)*
*FREE PAGE NINE 9*
*SANARWA*
Wannan littafin na kudine idan kina buƙatar ci gaba da samunsa bayan gama free page kiyi ƙasa a ƙarshe an faɗi hanyoyin da zakubi don biya da karatu cikin Aminci.
*SUBSCRIBE*
_DUNIYAR LITTAFAN HAUSA TV_
https://www.youtube.com/channel/UCcAjVQ74qod9_dL0e_AqkiQ
*CIGABA*
Qarfe uku na yammaci ta tashi tayi sallar azahar tana idarwa taji ana Kiran la'asar itama ta miqata ta zauna kan sallayar tana wasa da yatsunta taji an taba qofar ta dago suks hada ido Saida gabanta ya Fadi ganinsa cikin shigarsu ta sojoji fuskarnan a murtuke kamar bai taba dariya ba tsayawa yayi akanta mazantakar ta motsa ganin yanda duk ta firgice yasashi sassauta fuskarsa yace “ki kula da kanki zan fita wani aiki maybe sai gobe zan dawo akwai yaron gidannan Gebral duk abinda kike buqata ki fada masa banason yawo ki zauna a gda ki kula da kanki kinji?" Jinjina masa kai tayi tayi masa fatan Alkhairi ya fice yaja numfashi itakam mugun kwarjini yakeyi mata cikin kayan soji ko kadan batason ganinsa da kakinnan, tana gama abinda takeyi ta tashi ta gyara sakinta ta shiga dakinsa ta gyara masa ta fito ta gyara parloun ta zauna da karambani ta kunna kayan kallo tana kallon arewa24 batayi aune ba taji Kiran magrib ta miqe tayi ta dawo ta zauna.
Bata jima da zama ba taji ana buga qofar ta miqe ta bude da girmamawa qaramin sojan ya bata kayan hannunsa yace “Ogane yace akawo miki ki duba idan da wani abu da kike buqata ki fada" bude ledar tayi shirgin kayan zaqi ne sai ksyan tea tayi murmushin jin dadi tace “bana buqatar komai" juyawa yayi ya tafi ta kulle falon ta zauna tanashan sweet din da biscuits tana kallo bata tashi a falon ba sai 11:20pm taje ta kwanta.
Sunci gaba da rayuwarsu da Baffa'am dinta a garin Maiduguri komai yagani ya rakito daughtersa duk Wanda yasansa a wannan ritsin to yasan yarsa Meenah a tsarin tahowar da sukayi daga Jos wata guda zaiyi a Maiduguri ya koma Amma yanayin aiki ya zaunar dasu gashi har sun tafi wata biyar a cikin wata biyar dinnan gabadayanta bai zauna a gida yakai na wata guda ba yau Yana can gobe Yana can,
Fuskanta yayi yartasa tana shigs damuwar kadaici hakan yasa ya daukar mata malami take zuwa har gda yanayi mata lesson na boko dana addini, sunada maqota badon ransa naso ba yabata damar shiga maqotan dake sunada yarinya da bata wucce tsararta ba, daga lkcn data fara fitar ne abubuwa suka soma lalacewa sojojin sunga jar yarinya yar duma² kowa tambaya yakeyi itan wacece? Wadanda suka san gskyr lamarin sukan ce yar riqoce a wajensa wasu Kuma suce qarya ne satota yayi yayi Camping nata suke zaman zina wasu Kuma suce a barikinsa yayiwa wata ciki ta Haifa masa ita.
Duk yanajin wannan hasashen na mutane baisa komai aransa ba balle ya dameshi iyakar saninsa shidai jinta yakeyi a cikin jininsa