Showing 30001 words to 33000 words out of 46793 words
Chapter 11 - DINYAR MAKAHO Book 1 Complete Document by Ummu Maheer Miss Green txt
sakani dariya".
Ahmad kuwa cigaba ya yi da rinjayarta suna ta cigaba da dariyarsu.
Ya sayyadi ya sunkuyar da kansa,idanuwansa sunyi jawur sosai kamar gauta jijiyoyin kansa sun tashi sunyi ruɗu ruɗu.
Dukkansu basu fuskanci halin daya ke ciki ba,sai dai Umma ta fuskanci wani abu a tsakanin ya sayyadi da Noor.
Ya sayyadi mutum ne me kunya sosai da kuma zurfin ciki,ta lura yana son Noor ne amman kuma yana ɓoyewa addu'arta ɗaya ce Allah ubangiji ya bawa ƴarta miji nagari wanda ko da bayan ranta Noor ba za tayi kuka ba,duk da tasan dai da Ahmad da Aliyu dukkansu yara ne na gari.
Ranar Ahmad bai bar asibitin ba sai dare,atare suka tafi da Hajiyarsa mace me kirki da son mutane,Ya sayyadi kuwa da wurwuri ya tafi xuciyarsa na masa ƙuna da kuma tuƙuƙi.
Yana zuwa gida kai tsaye ɗakinsa ya nufa,Surayya ƙanwarsa na ƙwace tuwon dare ta kallesa duk jikinta ya yi sanyi sosai don bata fiya ganin yayanta ahaka ba,don idan zai shigo gida sai ya yi sallama tafi a sau ɗaya.
Kakarsa ma dake ɗaki ta jiyo ƙarar buɗe ɗakinsa,ta leƙo tana ce wa"a'ah gadanga lafiya kuwa yau"?.
Ta faɗi hakan tana kallon ƙofar ɗakinsa wacce tuni ya daɗe da rufe ta,don a yadda yakeji ba zai iya ko da magana ba,tabbas so makaho ne yanzu gashi yana ji yana gani yau Noor taƙi ko da yi masa kallon arziƙi hankalinta dai yana kan Ahmad.
Iya Abu ta kalli Surayya ta ce"ki tashi ki miƙa masa tuwon darensa,duk yadda akayi ko yunwa yake ji ko kuma ba shida lafiya ne oho?".
Gyaɗa kai Surayya ta yi tana rufe masa tuwonsa akula tare da zubo masa miyar kuka awani ƙwano wacce tasha man shanu sosai.
Iya Abu ce ke ƙwanƙwasa ɗakin nasa tana ce wa"kai Gadanga lafiyarka kuwa?ka shige ɗaki kayi shiru,ko dai baka jin daɗi ne?".
Shiru ya yi ba tare daya ce mata komai ba,jikin Ƙanwarsa Surayya ya yi sanyi sosai don tana masifar son yayanta don su biyu ne rak mahaifiyarsu ta haifa.
Ta kalli kakar tasu sannan ta ce"Iya ki ƙyalesa ko baijin daɗi ne?kuma kinsan an ƙwantar da Noor a asibiti to inajin ko damuwar wannan ce"?.
Iya ta ce"a'ah Surayya tun yaushe aka ƙwantar da Noor ɗin ai an ƙwana biyu,kawai dai wata damuwar ce amman bari in ƙyalesa ya fito da kansa sai inji ko menene"?.
Surayya ta ce"to shikkenan Iya bari in gyara wajen nan in tashi don yau zanje islamiyyar dare ƙwana biyu banje ba.
Iya ta ce"a to ai ke da yayanki kullum ba kuda aiki sai haɗawa kanku zafi,gashi nan yau duk ya gaji idan banyi mantuwa ba arana sai ki koyar a makaranta tafi uku,to balle kuma alaramma Aliyu kullum da tashi ka fiya naci idan ya kafa hular nan yadda kika san tsohon tukari".
Sosai Surayya ke dariya tana rufe bakinta ta ce"Allah Iya kin cika ƙorafi,to yanzu ba gashi ina amsar albashi har uku ba?amman idan mutum ya zauna fa shikkenan komai sai anyi masa"?.
Iya ta ce"to ai sai kuyi tayi uwayen son kuɗi".
Surayya dai dariya kawai tayi,tasan kakarsu na matuƙar sonsu da kuma ƙoƙari akansu,saboda hakane ma yasa suma suke ƙoƙarin ta yadda za'ayi su taimaka mata,Iya har wanke wanke da shara tayi akansu don haka shiyasa suma yanzu da suka taso suke taimaka mata sosai.
*******
Da Wuri Inna Saude ta bar gida,kai tsaye wajen aminiyarta ta wuce wato Sahura.
Sahura na sana'arta ta safe wato Fanke da ƙosai,sai taji sallamar Saude sosai ta buɗe baki tana ce wa.
"A'ah Saude ta Mlm Isma'il bada kanki asare kije gida kice ya faɗi,yau kuma kece da sassafen nan tamkar an koroki?da alama dai ruwa ne ya ƙarewa ɗan kada ko"?.
Sosai Saude taji haushin aminiyarta Sahura ta ce"To yanzu kuma Sahura meye na wannan zancen don Allah?ke duk sanda akazo gidanki sai kin nemu ciwa mutum mutunci?."
Sahura ta ce"to ƙawata maida wuƙar ta Mlm Isma'il Uwar gida ran gida,faɗa min Allah dai yasa lafiya ko"?.
Lantana ce ke kallonsu wato kishiyar Sahura,tana musu addu'ar fatan Allah ya shiryesu don tasan dai duk maganar baza ta wuce ta cutar da kishiyarta ba,wato mahaifiyar Noor don Saude ba tada imani ko kaɗan.
Ko Naira biyar ta samu to baza ta amfani dashi da komai ba,sai dai akaiwa Boka wato gobe da nisa.
Ɗan muskutowa Inna Saude tayi sannan ta raɗawa Sahura wani abu a kunne,masu siyan Ƙosai sai kallonsu suke.
Inna Saude na gama faɗa mata suka tuntsire da dariya.
Wani yaro dake wajen zai siya ƙosai,a hankali ya ce"me raɗa! me raɗa !! Ɗan wuta,me ji !me ji!!kafiri".
Sosai yaran wajen har da ma manya suka saka dariya wasunsu harda tintsirawa don abinda yaron ya yi ya basu dariya sosai.
Da sauri Sahura ta kalli yaron sannan ta ce"ai indai munafurcine babu wanda ya kai uwarka".
Yaron kuwa ya murguɗa mata baki su Sahura girma ya fa ɗi.
Sahura tana gamawa ta leƙa ɗakinta ta kalli budurwar ƴarta sannan ta ce"yauwa Barira idan Babanku ya dawo kice masa ni na fita ni da Saude".
Barira dake ta ƙwalliya kamar wadda za taje gasar kyau ta ce"A'ah fa Inna idan kin matsu ki bari ya dawo ki gaya masa amman ni fita zanyi yanzu."
Tana faɗar hakan ta ɗakko ficicin mayafinta ta yafa ta fice abinta agaban uwa.
Sahura tayi kukan kura ta cafko Barira sannan ta ce.
"Ke tsigarallahu ina zaki kuma uwar yawo,ke daga safiya tayi sai ki zare gyale ke ba talla ba?ke ba makaranta ba?saboda wai kema kin zama budurwa shiyasa yanzu kika dai na ɗaukar talla ko?to yasin babu inda zaki ki zauna ki jiremin ɗaki saboda ɓarayi".
ta faɗi hakan tana kallon Lantana,wacce ke riƙe da tukunyar ɗora girki,ƴaƴan Lantana kuwa kowa yana aikinsa gwanin sha'awa.
Lantana bata kulata ba,don tasan da ita take shiyasa ta bawa banza ajiyarta.
Barira ta ce"a'ah gaskiya ni bazan zauna ba,saboda zaku fita ni da Shamsu don haka bana don inyi latti don haka ni na tafi".
Barira na faɗin hakan tayi ficewarta.
Abin mamaki sai ga Sahura na ce wa"Allah sarki Barira da har na yi miki fassara,ashe ke da yaron kirkirn nan zaki fita,Allah ya bada sa'a Barira a ɗebo mana da yawa".
Barira na gab da fita ta ce"to Inna ta".
Lantana na jinsu ta yi ƴar dariya kawai,amman bata ce komai ba don ita sam bata son kula Saude don sam ba tada hankali ma balle kuma har kayi wani cacar baki da ita.Uwar kirki dai ba zata tura ɗiyarta mace yawo ba,kuma yarinya mace don Barira duka dukanta bata fi 17 ba.amman gashi uwarta na tura ta wajen maza wai duk don ta samo mata kuɗi.
Saude taso ta biyewa Lantana,don taji sanda ta yi dariya amman sai Saude ta hana ta,tana ce wa"Haba Sahura ki taho mana muje inda zamu kada ki zauna biye mata mu ɓata lokaci.don kin san ƊINYAR MAKAHO ta nuna a hannunsa gwara muyi sammako, don ma a hakan kin ɓata mana lokaci wajen tuyar ƙosai.
To Sahura bata samun damar yin magana ba suka wuce abinsu.
*Hmm ko ina su Sahura za suje oho*🤷🏿♀️
Bazan gane soyayyar da kuke nunamin ba,har sai kun taya ni share fisabilillahi don yadda kika ƙaru wasu ma su ƙaro.
*@@Miss green ce🍀🫵🏾*
Domin yin maga na dani kai tsaye ta chart.
07068606171
_Ummu Maheer_
*DINYAR MAKAHO*
_Miss Hajo_
*KHADIJATUL SABREEN*
_Mrs Bukhari_
*ANGULU DAKAN ZABO*
_Ummu Affan_
*SANDAR MAKAUNIYA*
_Mom Islam_
*TSAUTSAYIN TAUNA*
*Ga tsarin yanda biyan yake*
_Guda d'aya 300_
_Guda biyu 500_
_Guda Ukku 700_
_Guda hudu 800_
_Guda Biyar 1k_
Kai tsaye zaku iya turo kuɗinku ta wannan hanya.
0037219728
FATIMA RABIU SUNUSI
StanbicIBTC BANK
Shaidar biya ta nan
0810 433 5144
Masu turo kati MTN ta wannan number.
0702 616 6536
Ƴan Niger zaku turo da naku kai tsaye ta wanna number.
0706 860 6171
Mun gode da kasancewa da gawurtattu biyar taku na biyu.
*TALLAH*
Ina kuke amare uwayen gida kai har ma da ƴan mata? Ko kun san Mrs Bukhari mai kayan ƙamshi, ai in dai batu na kayan ƙamshi gyaran jiki da na ɗaki to kai tsaye ku ne mi Badi'at domin gwana ce ta ko wanne fanni a ciki. "Wai ƙamshi kina nufin Badi'at dai marubuciyar nan tamu mai nishaɗantar da mu?"
"Tabbas Fati ita take magana, ai kin dai ji yadda ake magana a kai na, hatta me gidana ya jinjinawa Badi'at domin duk wani ƙamshi da zaki ji a jikina tare da gidana to daga ita ne, ke me kankat ma har gyara na nake yi domin gyaran aurena daga gareta ne, shi ya sa bana wasa da gyaran jikina da na gidana har kuke kirana da ƙamshi."
"Eh tabbas nima na jinjina mata, kuma zaki bani addireshinta domin nima na kwankwati wannan garaɓasa. Ko zaki iya faɗa mini abubuwan da take sayarwa.?"
"Bari na faɗa miki akwai...
Humra
Kulacca
Sudanese Humra
Kulacca ta gashi.
Turaren wuta ɗan gaske, iri daban daban.
Turaren mopping
Room freshner
Turaren turara kaya.
Turaren wuta na toilet
Sannan akwai ingantaccen maganin infection
Ina da magungunan mata, wanda zai gyara amarya da uwar gida.
Wanda zasu shiga daga ciki kuma
Akwai sabulun amare, da dilka ta amare, wanda zaisa amarya ta fito ta haska tas
Kabbasa
Setin kujerar tsugunno
Sannan inayin turaren wuta da kasko, da ashana wanda ake rabawa a taron biki ko suna.
Ina bayar da sari.
Ma sha Allahu to taya zan sameta domin mallakar nawa?
"Kai tsaye zaki mata magana ta whatsApp ko kiranta ta wannan number.
08179523215
*TALLAH*
A yau nazo muku da manya manyan magunguna domin gyaran Auranmu! Saboda yadda zamantakewarmu ta AURE keta kara tabarbarewa. Mata iyayenmu ku fito ku gyara jikinku , domin wallahi har Abadan macen da bata gyara bata isa ta hada kanta da mace me gyara ba har abadan! Mu gane yaku yan uwana mata, ma’aurata! wallahi gyara shine mace Akwai mata dayawa dasuka san magunguna na, a online Suna siya kuma Alhmdulillahi ba wadda ta siya bata dawo tamin godiya ba, Alhmdulillahi!Alhmdulillahi! Alhmdulillahi! Yawancin mata dayawa na nemana ta dayan sim dina sede nayi losing dinsa sede wannan shi yake Aiki 08104335144, A YAU NAZO MUKU DA MAGUNGUNA INGANCI DA IZININ UBANGIJI, WATO AINIFIN HADI Iri ~iri na MALLAKA D’ANA MIJI ALFARMAR ANNABI SAW, ina tabbatar muku da magunguna na babu shamaki base na tsaya bata lokaci a bayaniba zanso ku gwada dan tantance GASKIYA * Akwai cututtukan dake hana maganin mata aiki idan kinason sani ki tuntubeni ta wannan lambar 08104335144 wadannan cututtukan inhar kinadasu wallahi duk maganin daza kisha bazeyi Aiki ba, kuma bazaki taba fahimtar komiba a harkar dadih na magungunan mata.
*MUNADA MAGUNGUNA AVAILABLE KAMAR HAKA*👇🏽
*ingantaccen maganin infection *
Ingantaccen maganin basir
Ingantaccen maganin gyaran nono
Ingantaccen maganin gyaran hips
Ingantaccen maganin kara kiba kiyi dumur~mur dake
Ingantaccen maganin rage tumbi meyi tsakani da Allah
Ingantaccen maganin matsin farji mesa dadin farji ga azzakarin d’ana miji.
Ingantaccen MALLAKA TA DOMIN ALLAH (Bata harkoki) shine sunansa, hmmmm Wannan magani inada tabbaci a kansa shidin hadine kawai na mallakar d’ana miji akwai komi a cikinsa na mallaka hajiya ki gwada kisha mamaki Alfarmar Annabi SAW.
Se matsin (GAMADIDI) wannan matsi in kikayi amfani dashi har abadan abidina mijinki baze kawo a gaban wata ya mace ba in har ba gabanki bane wannan inada tabbaci a knsa 💯 kuma wadanda suka saya ma sun kara tabbatarmin da kyaunsa na mamaki.
Akwai zallan hadi na amarya
Akwai hadi na uwar gida sarautar mata wannan seat ne akwai komi a cikinsa.
Akwai ingantattun gumba iri iri kamar haka 👇🏽
Akwai gumbar Madara
Akwai gumba me rubutu 🤐
Akwai gumbar kankana
Akwai gumbar giginya (sa megida kuka)
Akwai ingantacciyar gumba me suna (BARIN MAKAUNIYA)
Akwai gumbar hasi
Akwai zallar gumba wadda ita ta rubutuce zallarta zaki ganta baka karki damu Aikin kawai zaki duba 😉
Akwai gumbar gero
Akwai gumbar ridi
Akwai gumbar garin gamadidi ita ta mallaka ce zallarta.🤐
Akwai tsumi iri iri sunansu sha yanzu magani yanzu 💯👇🏽
Akwai tsumin kankana
Akwai tsumin baure
Akwai tsumin rubutun Ayar Allah
Akwai tsumin kwakwa
Akwai tsumin giginya
Akwai tsumin GORON SUDAN (wannan special ne dan kudinsa ma daban yake)
Akwai ingantattun magunguna na tada shaawah kama daga na turawa har zuwa na Islamic wato namu na gangajiya. Akwaifa maganin maza madam na hausa dana turawa 😉 duk basuda side effects 👌
Akwai rubutun mallaka
Akwai zoben mallaka
Akwai hayakin mallaka
Akwai zani na mallaka
Akwai hadin ci da kaza
Akwai hadin yan shillah
(Muna dafa kaji da yan shillar ma dade sauran abubuwa da dama,)
Akwai dambun nama na mata wanda ke dauke da magungunan sirri na mata mesa tsantsi da laushi da ruwa a farjin mace 😉
Akwai magunguna na ban mamaki wadanda base na rubutasu ba saboda SIRRI 😉
Muna aika magungunan mu kasa kasa gari gari *UWAR GIDA KI GARZAYO QUEN SANAF Islamic chemist kise magunguna na ingantattun ne insha Allahu kin wuce takaicin d’ANA MIJI * direct to me 08104335144 muna sauraron masu shawarwari a kan zaman AURE insha Allahu, amma in knsan baki shirya siyan magungunan jima’i ba na mata ko na maza pls karki kirani.
*_📲Typing_*.
*_🪁ƊINYAR MAKAHO...!🪁_*
_(Ta nuna a hannunsa)🍀_
_*UMMU MAHER(MISS GREEN ce)🍀*_
*_AREWA BOOK👉🏼_*
ƊINYAR MAKAHO:: https://arewabooks.com/book?id=6387a8e97dd221ff54205a4f
*GAWURTATTU 5🔥*
------------------------
P-15&16
. . . . . . .babbar mota suka tara,ta cika sosai daman saura wajen mutum biyu suka shiga sai ƙauyen Sadau.
Sai da sukayi tafiya sosai,don daga bakin titi ma zuwa cikin garin da nisa sosai,haka suka dinga tafiya har Allah ya kawosu gidan Mlm Saada.
Sosai suka tarar da layi,gashi duk sun gaji Sahura ta kalli Saude ta ce"Kai Allah dai ya shiryemu mu mata,yanzu don Allah ki duba kiga gidan Mlm mata kamar kasuwar ƙwari,wallahi wata ma idan kika tambayeta tana da zannuwa biyar ƙwarara,ce miki za tayu bani da ita?amman yanzu don Allah ki duba kiga mata kamar ana rabon kuɗi alhali kuma sune zasu kawo kuɗin."
Ƴar dariya Saude tayi sannan ta ce"Hmm ai kin san fa rayuwarnan mu mata idan kika zauna zakiga zau nau,don mazan yanzu wulaƙanci garesu ni fa Allah badon na tashi kai tsaye akan wannan nunar ranar ba,to da ƴar kallo zan koma saboda wannan balarabiyar matar sai tama ƙwacemin mijin,don sanda Ilu na santa munga wulaƙanci,musamman ma ni uwargida don wallahi ILu yafi cin tuwo akaina,kinga kuwa yanzu tunda kika nunamin wannan hanyar shikkenan na bita ɗoɗar".
Dariya sukayi suna tafe hannu,wasu mata dake gefe suka kallesu kawai suna mamakin abinda ya sakasu dariya,ɗaya daga cikinsu ta ce"oh wasu matan dai hauka na ɗibarsu wallahi,in banda haka ma meye na abin dariyar?bayan kune ma waɗanda ya kamata ayiwa dariyar,tun daga halittarku har kayan jikinku tamkar wasu zautattatu".
Sosai abin ya yi mugun ƙular dasu Saude,Sahura daman me jiran ƙiris ai sai rayi kan wannan matar tana zaginta ta uwa ta uba.
Matan daman suma gayya sukayo don sun kai du biyar,ai sai suka rufu akan Sahura ita kuwa Saude ihu take tana basu haƙuri,don ance sarkin yawa yafi sarkin ƙarfi.
Sosai aka taru awajen ana ta bawa waɗannan matam haƙuri amman ina cin karensu suke babu babbaka,ita kuwa Saude da taga abin nasu bana hankali bane ai sai ta shigarwa ƴar uwarta,nan fa aka shiga cin uwaki ubaki akayi ta ɗauki babu daɗi,abinka da alhaki sai Saude na shiga wata ta ɗakko wani katako ta hau dukanta dashi,sai ga Saude a ƙasa Shagab kamar gawa.
Mlm kuwa yana ɗakinsa yana aikata masha'arsa yaransa suka shigo suka gaya masa,ƙarshe ma cewa ya yi a barsu kawai su daku ƙoshi sukayi.
Sosai kuwa suka dakun don da Saude da Sahura sun daku sosai,ƙarshe dai daga nan wasu yaran mlm suka tausaya musu suka gaisu asibiti anan cikin ƙauyen.
Babu wasu likitoci a asibitin,don haka ɗan gyare gyare akayi musu a inda sukaji ciwo,daga nan kuma aka sakasu a motar kano,dukkansu sunyi lamo kamar waɗanda aka aiko musu iyayensu duk sun mutu.
Wata mata dake kusa da Saude ta kalle ta sannan ta ce"ayya sannu kinji baiwar Allah,halan hatsari kuka yi?to Allah ya baku lafiya wannan hatsari kuwa kunji ciwo sosai,ji wancen ma kamar haƙoranta sun cire don har bakinta ya hau sosai."
Harararta Sahura ta yi amman babu bakin magana,don bakin Sahura yaci duka awajen waɗannan ƙattin matan,gashi tafiyar sam ba tada wani amfani don maganin da sukaje nema basu samu ba,don ko ganin Malam Saada ɗin ma basu yi ba.
Wannan fa shine hausawa ke cewa Haihuwar guzuma ƴa ƙwance uwa ƙwance.
basu dawo gida ba sai ƙarfe goma na dare,don kuɗin motar ma wani ne ya tausaya musu ya biya musu,don garin faɗa ma duk an ɗauke musu ƴan kuɗaɗensu,musamman ma Sahura wacce ta tashi daga bakin suyar ƙosai kuɗin da tayi ciniki kusan dubu huɗu amman ta tashi a tutar babu.
Ita da Saude ƴan harare harare kawai ake,a haka har suka rabu Sahura ta wuce gida a tsakar gida taga Lantana,tana ɗaura alwala za tayi sallah.
Lantana ta tsaya kawai tana kallon Sahura wacce ke ɗingisa ƙafarta da ƙer,sosai abin ya ba ta mamaki amman bata ce mata ƙala ba ta yi hanyar ɗakinta,sai kuwa taji Sahura na ce wa.
"Oh amman Lantana anyi ƴar baƙin ciki,yanzu don Allah kina ganin ina ɗingisa ƙafata amman shine ko ki tambaye ni lafiya,ga bakina da ƙer ma nake magana duk ta kuje."
Ƴar dariya Lantana tayi,sannan ta ce"haba Sahura yanzu to meye na wa aciki?ni ba aikenki na yi ba?to meye kuma na wa aciki?naga da zaki tafi ko sallama baki yimin ba?kinga yanzu ma ai bai kamata kice zakiyi min magana ba?".
Ta faɗi hakan tana ƴar dariyar mugunta,don tasan duk yadda akayi ko anyi faɗa ne da mutuniyar don tasan halin bakinta baya shiru sai taci duka sannan yake ɗan gyaruwa.
"Amman gaskiya Lantana yau kin nuna min halinku na Fulani,na mugunta idan banda haka ai kyace Sahura sannu?lafiya me ya faru dake?".
Lantana ta ce"Hmm Sahura kenan ni kinga shigewata ɗaki,don bai kamata in tsaya ɓata lokaci na abanza ba,kada mu zama biyu ke bakiyi sallahr ba?nima banyi ba kada ayi biyu babu".
Tana faɗar hakan ta yi wucewarta abinta na barta anan da sakakken baki.
Saude kuwa da sanɗa-sanɗa ta shiga gida don kada Inna Hafsatu ta kula da shigowarta,amman ina tuni Inna Hafsatu ta ganta,ta ɗaga labulenta ta ce"inye ayawo uwar yawo an