Showing 18001 words to 21000 words out of 46793 words
Chapter 7 - DINYAR MAKAHO Book 1 Complete Document by Ummu Maheer Miss Green txt
Ɗan murmushi ta yi sannan ta ce"haba My son ai babu wanda zai ƙwace maka wannan sarautar ta ka,sai dai fa gaskiya wannan yarinyar ina sonta sosai wallahi,sai nake jinta ma tamkar ƴar cikina."
Murmushi ya yi sannan ya ce"gaskiya ne Hajiya don yarinyar tana da farin jini sosai,nima ta ƙwantamin acikin zuciyata sosai,har ban san ma yadda zan ƙwatanta abin a ƙalbi na ba".
Sosai Hajiyarsa ke kallonsa sannan ta ce"Hmm my son ko dai"?.
Da sauri ya fice daga cikin ɗakin don tsabar kunyar da yaji.
Zaliha kuwa dake riƙe da tiren abinci ai sai ta saki ƙwanon tiren ji ka ke tassssssss. . .
*GIDAN SARAUTA*
. . . . . .tana zaune a babban falonta,ta ɗora ƙafa ɗaya kan ɗaya wasu bayi na gefe suna ɓare mata kayan marmari.
Magajiya ce ta shigo ta tsugunna sannan ta ce"ranki ya daɗe,Allah ya ƙara miki nisan ƙwana ya ƙara miki lafiya,uwar Yarima me zuwa insha Allah."
Wani ɗan murmushi Kilishi ta yi sannan ta ce"magajiya kenan kina ƙara min ƙwarin guiwa akoda yaushe,shiyasa aduk cikin bayin gidan nan nake ji dake,saboda kina yimin fatan samun Yarima".
"A'i Uwar gijiyata har mafarki nake miki akan kin haifi Yarima,ba waccen sadaka yallar balarabiyar ba,wai don tana ganin ta haifi ɗa namiji shine take wani hura hanci da kuma baki."
Wani irin murmushi ta yi,sannan ta miƙe tsaye,Kuyangun dake yi mata tausa suka zube hannayensu a ƙasa ta takesu,ta tsaya akan hannayensu sannan ta juya tana fuskantar Magajiya ta ce"Tashi muje ɗaki aƙwai aikin dana keson kiyi min".
Da sauri Magajiya ta miƙe,jiki har yana rawa don tasan uwargijiyarta bata son jira,tafi son duk abinda ta ce ayi to ayishi ɗin akan lokaci.
Tana tafiya kuyangun suka kalli junansu sannan Wacce ake ce wa Bariria ta ce"oh yau su Magajiya an jiyo munafunci har wani rawar ƙafa take,da ita da jakadiya ban san wanda yafi wani iya gulma ba".
Suna shiga ɗakin Magajiya ta zube a ƙasa,ita kuma Kilishi ta zauna akan wani lallausan capet wanda yasha tim tim irin na gidan sarauta.
Sosai Magajiya ta buɗe idanuwa tana kallon Uwar ɗakin na ta,sannan ta ce"ranki ya daɗe gani?ina fatan dai a wannan karon ko ke ko su. . . . .✍🏿
@@Miss green ce🍀🫵🏾
*Bazan ga ƙaunar da kuke nunamin ba,har sai kun taya ni da share da kuma comments me ratsa zuciya,ina alfahari da masoyana aduk inda kuke.*
Masu yimin copy na littafi,kuna ɗorawa amadadin ku kukayi,babu komai bazanyi Allah ya ida ba,sai dai in gode muku don na san duk cikin love ne,amman aji tsoron Allah🙏🏼🙏🏼🙏🏼.
_Ummu Maheer_
*DINYAR MAKAHO*
_Miss Hajo_
*KHADIJATUL SABREEN*
_Mrs Bukhari_
*ANGULU DAKAN ZABO*
_Ummu Affan_
*SANDAR MAKAUNIYA*
_Mom Islam_
*TSAUTSAYIN TAUNA*
*Ga tsarin yanda biyan yake*
_Guda d'aya 300_
_Guda biyu 500_
_Guda Ukku 700_
_Guda hudu 800_
_Guda Biyar 1k_
Kai tsaye zaku iya turo kuɗinku ta wannan hanya.
0037219728
FATIMA RABIU SUNUSI
StanbicIBTC BANK
Shaidar biya ta nan
0810 433 5144
Masu turo kati MTN ta wannan number.
0702 616 6536
Ƴan Niger zaku turo da naku kai tsaye ta wanna number.
0706 860 6171
Mun gode da kasancewa da gawurtattu biyar taku na biyu.
*TALLAH*
Ina kuke amare uwayen gida kai har ma da ƴan mata? Ko kun san Mrs Bukhari mai kayan ƙamshi, ai in dai batu na kayan ƙamshi gyaran jiki da na ɗaki to kai tsaye ku ne mi Badi'at domin gwana ce ta ko wanne fanni a ciki. "Wai ƙamshi kina nufin Badi'at dai marubuciyar nan tamu mai nishaɗantar da mu?"
"Tabbas Fati ita take magana, ai kin dai ji yadda ake magana a kai na, hatta me gidana ya jinjinawa Badi'at domin duk wani ƙamshi da zaki ji a jikina tare da gidana to daga ita ne, ke me kankat ma har gyara na nake yi domin gyaran aurena daga gareta ne, shi ya sa bana wasa da gyaran jikina da na gidana har kuke kirana da ƙamshi."
"Eh tabbas nima na jinjina mata, kuma zaki bani addireshinta domin nima na kwankwati wannan garaɓasa. Ko zaki iya faɗa mini abubuwan da take sayarwa.?"
"Bari na faɗa miki akwai...
Humra
Kulacca
Sudanese Humra
Kulacca ta gashi.
Turaren wuta ɗan gaske, iri daban daban.
Turaren mopping
Room freshner
Turaren turara kaya.
Turaren wuta na toilet
Sannan akwai ingantaccen maganin infection
Ina da magungunan mata, wanda zai gyara amarya da uwar gida.
Wanda zasu shiga daga ciki kuma
Akwai sabulun amare, da dilka ta amare, wanda zaisa amarya ta fito ta haska tas
Kabbasa
Setin kujerar tsugunno
Sannan inayin turaren wuta da kasko, da ashana wanda ake rabawa a taron biki ko suna.
Ina bayar da sari.
Ma sha Allahu to taya zan sameta domin mallakar nawa?
"Kai tsaye zaki mata magana ta whatsApp ko kiranta ta wannan number.
08179523215
*TALLAH*
A yau nazo muku da manya manyan magunguna domin gyaran Auranmu! Saboda yadda zamantakewarmu ta AURE keta kara tabarbarewa. Mata iyayenmu ku fito ku gyara jikinku , domin wallahi har Abadan macen da bata gyara bata isa ta hada kanta da mace me gyara ba har abadan! Mu gane yaku yan uwana mata, ma’aurata! wallahi gyara shine mace Akwai mata dayawa dasuka san magunguna na, a online Suna siya kuma Alhmdulillahi ba wadda ta siya bata dawo tamin godiya ba, Alhmdulillahi!Alhmdulillahi! Alhmdulillahi! Yawancin mata dayawa na nemana ta dayan sim dina sede nayi losing dinsa sede wannan shi yake Aiki 08104335144, A YAU NAZO MUKU DA MAGUNGUNA INGANCI DA IZININ UBANGIJI, WATO AINIFIN HADI Iri ~iri na MALLAKA D’ANA MIJI ALFARMAR ANNABI SAW, ina tabbatar muku da magunguna na babu shamaki base na tsaya bata lokaci a bayaniba zanso ku gwada dan tantance GASKIYA * Akwai cututtukan dake hana maganin mata aiki idan kinason sani ki tuntubeni ta wannan lambar 08104335144 wadannan cututtukan inhar kinadasu wallahi duk maganin daza kisha bazeyi Aiki ba, kuma bazaki taba fahimtar komiba a harkar dadih na magungunan mata.
*MUNADA MAGUNGUNA AVAILABLE KAMAR HAKA*👇🏽
*ingantaccen maganin infection *
Ingantaccen maganin basir
Ingantaccen maganin gyaran nono
Ingantaccen maganin gyaran hips
Ingantaccen maganin kara kiba kiyi dumur~mur dake
Ingantaccen maganin rage tumbi meyi tsakani da Allah
Ingantaccen maganin matsin farji mesa dadin farji ga azzakarin d’ana miji.
Ingantaccen MALLAKA TA DOMIN ALLAH (Bata harkoki) shine sunansa, hmmmm Wannan magani inada tabbaci a kansa shidin hadine kawai na mallakar d’ana miji akwai komi a cikinsa na mallaka hajiya ki gwada kisha mamaki Alfarmar Annabi SAW.
Se matsin (GAMADIDI) wannan matsi in kikayi amfani dashi har abadan abidina mijinki baze kawo a gaban wata ya mace ba in har ba gabanki bane wannan inada tabbaci a knsa 💯 kuma wadanda suka saya ma sun kara tabbatarmin da kyaunsa na mamaki.
Akwai zallan hadi na amarya
Akwai hadi na uwar gida sarautar mata wannan seat ne akwai komi a cikinsa.
Akwai ingantattun gumba iri iri kamar haka 👇🏽
Akwai gumbar Madara
Akwai gumba me rubutu 🤐
Akwai gumbar kankana
Akwai gumbar giginya (sa megida kuka)
Akwai ingantacciyar gumba me suna (BARIN MAKAUNIYA)
Akwai gumbar hasi
Akwai zallar gumba wadda ita ta rubutuce zallarta zaki ganta baka karki damu Aikin kawai zaki duba 😉
Akwai gumbar gero
Akwai gumbar ridi
Akwai gumbar garin gamadidi ita ta mallaka ce zallarta.🤐
Akwai tsumi iri iri sunansu sha yanzu magani yanzu 💯👇🏽
Akwai tsumin kankana
Akwai tsumin baure
Akwai tsumin rubutun Ayar Allah
Akwai tsumin kwakwa
Akwai tsumin giginya
Akwai tsumin GORON SUDAN (wannan special ne dan kudinsa ma daban yake)
Akwai ingantattun magunguna na tada shaawah kama daga na turawa har zuwa na Islamic wato namu na gangajiya. Akwaifa maganin maza madam na hausa dana turawa 😉 duk basuda side effects 👌
Akwai rubutun mallaka
Akwai zoben mallaka
Akwai hayakin mallaka
Akwai zani na mallaka
Akwai hadin ci da kaza
Akwai hadin yan shillah
(Muna dafa kaji da yan shillar ma dade sauran abubuwa da dama,)
Akwai dambun nama na mata wanda ke dauke da magungunan sirri na mata mesa tsantsi da laushi da ruwa a farjin mace 😉
Akwai magunguna na ban mamaki wadanda base na rubutasu ba saboda SIRRI 😉
Muna aika magungunan mu kasa kasa gari gari *UWAR GIDA KI GARZAYO QUEN SANAF Islamic chemist kise magunguna na ingantattun ne insha Allahu kin wuce takaicin d’ANA MIJI * direct to me 08104335144 muna sauraron masu shawarwari a kan zaman AURE insha Allahu, amma in knsan baki shirya siyan magungunan jima’i ba na mata ko na maza pls karki kirani.
*_📲Typing_*.
*_🪁ƊINYAR MAKAHO...!🪁_*
_(Ta nuna a hannunsa)🍀_
_*UMMU MAHER(MISS GREEN ce)🍀*_
_AREWA BOOK👉🏼_
Rabiattu0444
*GAWURTATTU 5🔥*
------------------------
P. 9&10
............"Hmm Magajiya kenan,kina tunanin a wannan karon zan bar wannan balarabiyar tasha ruwa ne?kema kinsa halina babu abinda ya shafeni a mutu ko kuma ayi rai ni dai bai dameni ba".
Wata mahaukaciyar dariya Magajiya ta yi sannan ta ce"Hmm Uwar gijiyata mu fa mu kashe mutum ba komai ba,indai har zai shigo gonarmu to zamu gama dashi yanzun nan,ni har mamaki ma nake ta yadda akayi har yanxu balarabiyar nan take zaune agidan da bai cancanta ta zauna ba".?
Kilishi ta kalli Magajiya sosai ta ɓata fuska tamkar dai bats taɓa wani abu wai shi dariya ba,sannan ta ce"Magajiya duk ranar da kika bari bakinki ya ƙara kuskure faɗar maganganu akan gazawar danayi don barin wannan banzar,wallahi sai dai uwarki ta haifi wata amman ba ke ba".
Ta faɗi hakan tana karkaɗa mata hannu,tana fito da fici-ficin idanuwanta waje tamkar wata mayya.
Da sauri Magajiya ta kama wagagen bakinta sannan ta ce"ki yimin afuwa Uwar ɗakina ni dai banason mutuwa yanzu Allah ya gani,ba tare dana yi aure na ga ƴaƴa na".
Kilishi ta murɗa bakinta gefe alamar ke kika sani, sannan ta tashi ta ɗakko wata takadda fara sol,ta kalli Magajiya sannan ta ce"yauwa wannan takaddar da ki ke ganinta Takadda ce daza ta tarwatsa rayuwar wasu acikin gidan nan,saboda haka kada kiyi min wasa da i'ta,idan ba haka ba ki janyowa kanki masifa".
da sauri Magajiya ta miƙo hannu zata amshi wannan takaddar,da sauri Kilishi ta amshe ta sannan ta ce"ke!Magajiya ki buɗe kunnuwanki da kyau kisan yadda zaki kula da wannan takaddar haka zaki kula da rayuwarki,akasin hakan kuma to tabbas kina cikin babbar masifa".
Magajiya ta waro idanuwa waje kamar zata zuga aguje,don wani lokacin idan Kilishi ta juya mata,sai taga tamkar dai wata zaki ce,don Kilishi sam bata tsoron Allah,wai duk akan bata haifi ɗa namiji ba kuma gashi ita ce mace ta farko awajen Sarki Ƴaƴanta goma kuma duk mata ayanzu har tana da jikokinta ma,ƴan mata biyu ne waɗanda bata aurar ba amman har yanzu bata yi hankali ba,rashin imanin na ta ma gaba yake ƙarayi ba baya ba don anason kullum mutum yana girma yana ƙara hankali,amman ita Kilishi kamar kowacce rana ƙara mata rashin imani ake.
Kilishi ta juyawa Magajiya Baya,tana sanye cikin wata doguwar riga tana jan ƙasa irin ta manyan mata ƴan gidan Sarauta,kana ganin rigar ba sai an faɗa maka ba,tasha kuɗi sosai ba rigar talaka bace.
Allah sarki talaka,Allah dai ya rufa mana asiri duniya da lahira.
Magajiya na ganin Kilishi ta juya mata baya tasan wannan maganar ba ƙaramin muhimmanci bane da maganar,ta gyara zaman da tayi sosai don jin abinda Uwargiyarta zata faɗa mata.
"Magajiya!Magajiya!!Magajiya!!!."
"Sau nawa na faɗi sunanki"?.
Magajiya ta haɗiye wani yawu me zafi,don Magajiya aƙwai tsoro kuma aƙwai rashin imani.
"Uwar ɗakina Sau uku kika faɗa,Allah dai yasa lafiya"?.
"Wannan Takaddar tafi ɓangaren Fulanin Sura da i'ta,Idan kika je tunda ta yarda dake sai ki shiga ɗakinta ki jefar da ita,sai kiyi sauri ki fita daga sashenta,awannan aikin da zakiyi kada ki yarda kowa ya ganki,idan kuma kika bari kika yarda aka ganki to wallahi kinsan sauran".
Tana faɗar hakan ta jehowa Magajiya wannan takaddar.
Hannu na rawa Magajiya ta ɗauke wannan Takaddar,ta buɗe bakin zaninta ta ɗaure Takaddar sosai da sauri ta fice daga sashen Kilishi,ta fita ta ƙofar baya tana ɗan waige waige tamkar mara gaskiya,ko da yake ance mara gaskiya ko aruwa ya ke sai yayi gumi.
*Ahmad Pov*
. . . . . . . .Sosai jikin Zaliha ya yi mugun sanyi ganin abinda ta aikata,gashi kuma duk ta ɓatawa yayan na ta jiki,da sauri ta yo inda yake bata sani ba ta taka ƙwalba,ta shige mata ƙafa ta saki wani irin ihu me firgitarwa don taji zafin ƙwalbar sosai.
Da sauri Ahmad ya isa inda take,ya riƙeta sosai sai ihu take tana yarfe hannuwa duka biyu tana ƙwalla.
Zaunar da ita ya yi,a bakin kujerar falo duk hankalinsa atashe,ya ɗaga ƙafar ya ɗora abisa carpet ɗin ɗakin,sosai ya ruɗe ya rasa yadda zaiyi.
Zaliha kuwa duk da zafin da takeji awajen bai hanata jin wani mugun daɗi ba,ta yadda yayan na ta wanda take matuƙar so kamar ranta,yana bata kulawa ashe daman shima yana sonta kamar yadda take sonshi?.
Zafin cire ƙwalbarne yasa ra fasa ihu,tana riƙe hannayensa tana kuka.
Sosai abin ya bashi dariya har yana dungure kumatun Zaliha ya ce"raguwar yarinya kawai".
Kukan shagwaɓa ta fara yimai tana kuka,anan dai suka lalace yana ta tsokanarta tana biye masa har Hajiya ta samesu alokacin har ya ɗakko box ɗinsa ya gyara mata ciwon.
Hajiya ta ce"ikon Allah ita kuma wannan me yasa me ta"?.
Ahmad ne ya faɗa mata duk abinda ya faru,Hajiyar Ahmad ta yi shiru duk jikinta ya yi sanyi da abinda ya faru.
YAZEED Pov
. . . . .computer ce akan cinyarsa yana aiki,sanye ya ke cikin riga da wando pijamas kayan bacci na maza,dukkanin hankalinsa yana kan aikin daya ke yi.
Wayarsa ce ta fara ringing,ya kalli wayar ganin me kiran yasa ya cigaba da aikinsa,da aka damesa ma da kira sai ya kashe wayar baki ɗaya.
Kofin coffie da ke kusa dashi ya ɗauka ya fara sha ahankali har ya gama aikinsa tsaf,don Yarima Yazeed mayan coffie ne,don indai kusa dashi aƙwai coffie to idan zai kai biyun dare yana aiki babu komai don ba zaiji wata gajiya ba.
Ƙarar bell yaji alamar aƙwai wanda keson shigowa,to shi dai yasan ba shida apointment da kowa don haka ya koma ya yi ƙwanciyarsa,har aka gaji aka tafi don shi Yazeed ɗan ra'ayi ne indai har ba shine ya gayyato ka ba,to babu ruwansa idan kazo gidansa yaƙi sauraranka don Yazeed irin rayuwar turawa ya ke,sam baya son wata damuwa ko hayaniya,abinda yasa har yanzu ya ƙi komawa Nigeria kenan,don sha'ani na gidan Sarauta baza'a barka ka huta ba,zaman fadar sarki ma kaɗai ta isheka shiyasa yanzu sam baya son komawa.
Washe gari.
Yana tashi da asuba ya yi sallarsa ya ɗora da karatun alqur'ani me girma,cikin zazzaƙar muryarsa abinda zai baka mamaki Yazeed shekararsa goma cif ya sauke alqur'ani me girma,tun kafin yaxo ƙasar France ya sauke Qur'ani don Sarauniya Zulaihat ma ba bays bace wajen karatu haka shima mahaifinsa me Martaba Sarki Abdussalam mutum ne me ɗinbin ilimi don duk ƴaƴansa awajensa suke ɗaukar karatu.
Yana idarwa ya tsaya ya yi addu'o'i sosai akan Allah ya shiryesa akan wani laifi da yake wa Allah wanda ba kowa ne yasan da hakan ba.
Buɗe wayarsa ya yi,ya kira number mahaifiyarsa sun daɗe sosai suna hira,har yake gaya mata yau zai yi tafiya zuwa garin da Aliyu da Muhammad suke wato 'Clermont Ferrand' garin da ke gabas ga ƙasar France.
Sarauniya Zulaiha ta ce"to My son Allah ya tsaremin kai ya kuma kare ka,ka kuma gaishemin dasu sosai tunda dai ku yanzu kum zama ƴan ƙasar France kunyi mana ta wa-ye".
Murmushin nan nasa ya yi me matuƙar kyau sannan ya ce"haba Ammina zamu dawo fa,kawai dai lokaci ne babu amman insha Allah da mun samu lokaci zamu dawo".
"Hmm to ai shikken,gashi saura wata biyu bikin ƙannenku Fadila da yusra".
"To Ummi ni dai idan na ce zanzo na yi ƙarya,saboda ko da zan dawo sai nan da wata 7 haka koma fi,ni dai inason a gama wannan gadar da aka bani ƙwangilarta dana gama zan dawo ma gida baki ɗaya,sai dai in dinga zuwar musu ziyara ko kuma idan wani aikin ya taso".
"To shikkenan Son Allah ya kaimu,Allah ya bada sa'a akan wannan aikin da aka baka ƙwangilarsa,don nasan ɗana gwarzo ne ba kaɗan ba".
Murmushi ya yi sannan ya ce"kuma nima uwata gwarzuwa ce ba kaɗan ba,Allah dai ya barni da Ummi na ni kaɗai ban da kowa".
Dariya Ummi ta yi sannan ta ce"a haba Son ai ba kai kaɗai bane ga ka ga Twins don ni dai nafi sonsu tunda sune mata".
"To shikkenan tunda kinfi sonsu ni na fasa dawowa ma,zanyi zamana anan France don ƴan France sunfi sona,tunda ma Ummina ba ta so na".
Ya faɗi hakan cikin shagwaɓa wacce ta xamar masa tamkar jiki,indai yana tare da Umminsa yadda kasan ɗan yaro haka yake.
Murmushi Ummi ta yi,tamkar yana ganinta sai ta kama kunnenta ta ce"o ni na isa in ɓatawa Prince ransa,ayimin afuwa Yarima Ɗa ga Sarki Abdussalam".
Wani murmushi ya yi har tana ɗan jiyo sautinsa,sannan ya yi mata wani peck ya ce"bye my mom".
"Bye my lovely son".
Cike da farin ciki suka gama wayar Yazeed ya haɗa kayansa acikin wani ɗan ƙaramin troley,sannan ya kulle ko ina ya kashe wutar lantarkin gidan nasa baki ɗaya.
Gidane me kyau plat ne wanda Ƙasar France ta basa,ba wai don bashi da gidan da Zai zauna ba,a'ah shi da kansa yana da gida har guda biyu a ƙasar france ɗin,amman ba shida sha'awar ya zauna ɗaya daga cikin gidajen nasa yafi sha'awar zama acikin wannan.
Ko ina shuke shuke ne acikin gidan gwanin sha'awa ya tarar da masu gadin gidan nasa ya basu mukulli,amman ba na ko'ina na cikin gidan ba aƙwai inda sirrinsa ya ke kuma ba kowa ne yake son yaga wannan ɗin ba.
Bai kula da mutum a bakin ƙofar ba,sai daya duba sosai sai ya hango Fareeda wacce ke rakuɓe agefe,ta haɗe jikinta waje ɗaya sai rawar sanyi take.
Sosai abin ya bashi mamaki,ya ƙarasa kusa da i'ta cikin tsoro ya ce.
"Fareed"!.
Da sauri ta kallesa jikinta sai rawa ya ke,saboda yanayin sanyin Ƙasar France ga ƙanƙara sai faɗuwa take.
Ya matso sosai inda take,har suna iya juyo numfashin junansu.
Ya ce"Fareeda me ya kawoki gidana?ban hanaki zuwa ba?kin sani banason zuwanki gidana,a halin da nake ciki yanzu bana son kowacce mace ta raɓi inda nake,saboda bana son ɓatawa mahaliccina".
Bakinta na rawa ta fara magana kamar haka:
"haba Prince me yasa ka ke yimin haka?kasan yau ƙwana nayi a ƙofar gidanka,na kiraka awaya kaƙi ɗagawa nazo inda ka ke don