Showing 27001 words to 30000 words out of 46793 words
Chapter 10 - DINYAR MAKAHO Book 1 Complete Document by Ummu Maheer Miss Green txt
da yake ni fa macece ba wadda za'a ƙwashi kuɗi ba💃🏽💃🏽💃🏽🙏🏼.*
Bazan gane soyayyar da kuke nunamin ba,har sai kun taya ni share fisabilillahi don yadda kika ƙaru wasu ma su ƙaro.
*@@Miss green ce🍀🫵🏾*
Domin yin maga na dani kai tsaye ta chart.
07068606171
_Ummu Maheer_
*DINYAR MAKAHO*
_Miss Hajo_
*KHADIJATUL SABREEN*
_Mrs Bukhari_
*ANGULU DAKAN ZABO*
_Ummu Affan_
*SANDAR MAKAUNIYA*
_Mom Islam_
*TSAUTSAYIN TAUNA*
*Ga tsarin yanda biyan yake*
_Guda d'aya 300_
_Guda biyu 500_
_Guda Ukku 700_
_Guda hudu 800_
_Guda Biyar 1k_
Kai tsaye zaku iya turo kuɗinku ta wannan hanya.
0037219728
FATIMA RABIU SUNUSI
StanbicIBTC BANK
Shaidar biya ta nan
0810 433 5144
Masu turo kati MTN ta wannan number.
0702 616 6536
Ƴan Niger zaku turo da naku kai tsaye ta wanna number.
0706 860 6171
Mun gode da kasancewa da gawurtattu biyar taku na biyu.
*TALLAH*
Ina kuke amare uwayen gida kai har ma da ƴan mata? Ko kun san Mrs Bukhari mai kayan ƙamshi, ai in dai batu na kayan ƙamshi gyaran jiki da na ɗaki to kai tsaye ku ne mi Badi'at domin gwana ce ta ko wanne fanni a ciki. "Wai ƙamshi kina nufin Badi'at dai marubuciyar nan tamu mai nishaɗantar da mu?"
"Tabbas Fati ita take magana, ai kin dai ji yadda ake magana a kai na, hatta me gidana ya jinjinawa Badi'at domin duk wani ƙamshi da zaki ji a jikina tare da gidana to daga ita ne, ke me kankat ma har gyara na nake yi domin gyaran aurena daga gareta ne, shi ya sa bana wasa da gyaran jikina da na gidana har kuke kirana da ƙamshi."
"Eh tabbas nima na jinjina mata, kuma zaki bani addireshinta domin nima na kwankwati wannan garaɓasa. Ko zaki iya faɗa mini abubuwan da take sayarwa.?"
"Bari na faɗa miki akwai...
Humra
Kulacca
Sudanese Humra
Kulacca ta gashi.
Turaren wuta ɗan gaske, iri daban daban.
Turaren mopping
Room freshner
Turaren turara kaya.
Turaren wuta na toilet
Sannan akwai ingantaccen maganin infection
Ina da magungunan mata, wanda zai gyara amarya da uwar gida.
Wanda zasu shiga daga ciki kuma
Akwai sabulun amare, da dilka ta amare, wanda zaisa amarya ta fito ta haska tas
Kabbasa
Setin kujerar tsugunno
Sannan inayin turaren wuta da kasko, da ashana wanda ake rabawa a taron biki ko suna.
Ina bayar da sari.
Ma sha Allahu to taya zan sameta domin mallakar nawa?
"Kai tsaye zaki mata magana ta whatsApp ko kiranta ta wannan number.
08179523215
*TALLAH*
A yau nazo muku da manya manyan magunguna domin gyaran Auranmu! Saboda yadda zamantakewarmu ta AURE keta kara tabarbarewa. Mata iyayenmu ku fito ku gyara jikinku , domin wallahi har Abadan macen da bata gyara bata isa ta hada kanta da mace me gyara ba har abadan! Mu gane yaku yan uwana mata, ma’aurata! wallahi gyara shine mace Akwai mata dayawa dasuka san magunguna na, a online Suna siya kuma Alhmdulillahi ba wadda ta siya bata dawo tamin godiya ba, Alhmdulillahi!Alhmdulillahi! Alhmdulillahi! Yawancin mata dayawa na nemana ta dayan sim dina sede nayi losing dinsa sede wannan shi yake Aiki 08104335144, A YAU NAZO MUKU DA MAGUNGUNA INGANCI DA IZININ UBANGIJI, WATO AINIFIN HADI Iri ~iri na MALLAKA D’ANA MIJI ALFARMAR ANNABI SAW, ina tabbatar muku da magunguna na babu shamaki base na tsaya bata lokaci a bayaniba zanso ku gwada dan tantance GASKIYA * Akwai cututtukan dake hana maganin mata aiki idan kinason sani ki tuntubeni ta wannan lambar 08104335144 wadannan cututtukan inhar kinadasu wallahi duk maganin daza kisha bazeyi Aiki ba, kuma bazaki taba fahimtar komiba a harkar dadih na magungunan mata.
*MUNADA MAGUNGUNA AVAILABLE KAMAR HAKA*👇🏽
*ingantaccen maganin infection *
Ingantaccen maganin basir
Ingantaccen maganin gyaran nono
Ingantaccen maganin gyaran hips
Ingantaccen maganin kara kiba kiyi dumur~mur dake
Ingantaccen maganin rage tumbi meyi tsakani da Allah
Ingantaccen maganin matsin farji mesa dadin farji ga azzakarin d’ana miji.
Ingantaccen MALLAKA TA DOMIN ALLAH (Bata harkoki) shine sunansa, hmmmm Wannan magani inada tabbaci a kansa shidin hadine kawai na mallakar d’ana miji akwai komi a cikinsa na mallaka hajiya ki gwada kisha mamaki Alfarmar Annabi SAW.
Se matsin (GAMADIDI) wannan matsi in kikayi amfani dashi har abadan abidina mijinki baze kawo a gaban wata ya mace ba in har ba gabanki bane wannan inada tabbaci a knsa 💯 kuma wadanda suka saya ma sun kara tabbatarmin da kyaunsa na mamaki.
Akwai zallan hadi na amarya
Akwai hadi na uwar gida sarautar mata wannan seat ne akwai komi a cikinsa.
Akwai ingantattun gumba iri iri kamar haka 👇🏽
Akwai gumbar Madara
Akwai gumba me rubutu 🤐
Akwai gumbar kankana
Akwai gumbar giginya (sa megida kuka)
Akwai ingantacciyar gumba me suna (BARIN MAKAUNIYA)
Akwai gumbar hasi
Akwai zallar gumba wadda ita ta rubutuce zallarta zaki ganta baka karki damu Aikin kawai zaki duba 😉
Akwai gumbar gero
Akwai gumbar ridi
Akwai gumbar garin gamadidi ita ta mallaka ce zallarta.🤐
Akwai tsumi iri iri sunansu sha yanzu magani yanzu 💯👇🏽
Akwai tsumin kankana
Akwai tsumin baure
Akwai tsumin rubutun Ayar Allah
Akwai tsumin kwakwa
Akwai tsumin giginya
Akwai tsumin GORON SUDAN (wannan special ne dan kudinsa ma daban yake)
Akwai ingantattun magunguna na tada shaawah kama daga na turawa har zuwa na Islamic wato namu na gangajiya. Akwaifa maganin maza madam na hausa dana turawa 😉 duk basuda side effects 👌
Akwai rubutun mallaka
Akwai zoben mallaka
Akwai hayakin mallaka
Akwai zani na mallaka
Akwai hadin ci da kaza
Akwai hadin yan shillah
(Muna dafa kaji da yan shillar ma dade sauran abubuwa da dama,)
Akwai dambun nama na mata wanda ke dauke da magungunan sirri na mata mesa tsantsi da laushi da ruwa a farjin mace 😉
Akwai magunguna na ban mamaki wadanda base na rubutasu ba saboda SIRRI 😉
Muna aika magungunan mu kasa kasa gari gari *UWAR GIDA KI GARZAYO QUEN SANAF Islamic chemist kise magunguna na ingantattun ne insha Allahu kin wuce takaicin d’ANA MIJI * direct to me 08104335144 muna sauraron masu shawarwari a kan zaman AURE insha Allahu, amma in knsan baki shirya siyan magungunan jima’i ba na mata ko na maza pls karki kirani.
*_📲Typing_*.
*_🪁ƊINYAR MAKAHO...!🪁_*
_(Ta nuna a hannunsa)🍀_
_*UMMU MAHER(MISS GREEN ce)🍀*_
_AREWA BOOK👉🏼_
Rabiattu0444
*GAWURTATTU 5🔥*
------------------------
P-13&14
. . . . . . .Fulanin Usul tasha wuya sosai,don maganar ciwonta har waje ya fita don gidan Sarauta basu fiya son sirrinsu ya fita ba,ammsn saboda ciwon ya yi yawa sai abin ya zamana kowa ya sani,Kilishi ta shiga tashin hankali sosai don itama yanzu ta fara ciwo sosai,sai aka rasa me amso musu asirin tunda dai dukansu babu lafiya.
Abinda basu sani ba shine,ita Fulanin Bare ba mutum ce me zama kawai ba,kullum bakinta cikin azkhar yake sannan idan tayi sallah sai tafi awa ɗaya tana addu'o'in neman tsari da kuma na kariya ga shaiɗanu,mutum ko aljan saboda ita Sarauniya Zulaiha mahaifinsu bai horesu da komai ba sai da addu'ah,saboda ko bayan ransa zasu tsaya da ƙafafunsu,don shi duk da ya kasance Sarki bai taɓa asiri wai don ya kare kansa ba,sai dai addu'ah kuma kulli yaumin da carbi a hannunsa yana ja,shiyasa da yawa-yawan mutane sunsha yin asirinsu amman ƙarshe sai dai ya koma kansu,saboda haka tun suna yi ma har sun haƙura.
Sarauniya Xulaiha mahaifiyarsu ita kaɗai ce matar sarki,yana masifar son Saudat wato mahaifiyarta,sai ya zamana son da yake mata ya koma kan ƴaƴanta.
Su biyu ne awajen mahaifinsu wato Sarkin Masar,Hashim shine babba Sai Sarauniya Zulaiha ita ce ƙarama,kyawawa ne su sosai asalin Larabawan asali.
Sarkin Masar sun saba da Sarki Abdussalam,don yana zuwa ƙasar sosai kuma ya fuskanci Sarki Abdussalam mutum ne me addini sosai,kuma tun sanda ya ƙyalla idanuwansa yaga Sarauniya Xulaiha yaji yana masifar sonta,ita kuma Sarauniya Zulaiha tana da wanda takeso me suna Muhammad Sudais,kowa yasan soyayyarsu sai gashi cikin lokaci ƙanƙani an rabasu,don Mahaifin Zulaiha Sarkin Masar yana gane cewa Sarki Abdussalam yana son ƴarsa kawai babu ɓata lokaci ɗaura aure akayi,ranar Sarki Abdussalam har azumi ya yi saboda yaba masifar son Zulaiha.
Sanda saƙon ya isa Xulaiha,har ciwo sai da tayi don tana masifar son Sudais gashi mahaifinta ya rabasu,sosai tayi kuka mahaifiyarta tayi ta rarrashinta,tana faɗa mata maganganu masu daɗi a haka dai zuciyarta ta fara sanyi,kuma ta yiwa mahaifinta biyayya ta yarda ta biyo mijinta.
Sai gashi basu fi ƙwana biyu ba,sukayi wani irin mugun sabo da mijinta saboda yadda ya iya soyayya,uwa uba ya iya kalami me daɗi waɗanda suka fi na Sudais ɗinta,sai gashi ya fara mallakar zuciyarta,tare kuma da siye zuciyar Sarauniyar sarakai tas tas,ta kuma miƙa wuya ga mijinta tare da nuna masa soyayya dai dai yadda yake mata,amman duk da haka ta sarawa Sarki Abdussalam saboda yadda ya yi yaƙi sosai daya sameta.idan suba tare har bata son su rabu saboda yadda yake nuna mata ƙauna tsantsa.
To ta ɓangaren su Fulanin Usul kuwa,sai da mijinsu Sarki ya tashi akansu sosai sannan suka samu lafiya.
Ita kuwa Fulanin Sura idan ka ganta sai ta baka tsoro,saboda yadda tayi wani irin muguwar rama kamar ƙashi,kishi ne kawai ke cinta saboda itama ta lura Sarki ya rage yadda yake kula dasu,yafi kula da matarsa balarabiya da kuka santalelen ɗanta,don ko kai ne hasadun iza hasadun sai ka tanka Yazeed wanda yaci sunan mahaifin Sarauniya Zulaiha wato Sarkin Masar,kyakkyawane Yazeed ajin ƙarshe don ya gado uwa sa uba,don Sarki Abdussalam ma ba baya bane wajen kyau,saboda shi bafulatanine gaba da baya,suma kuma kyawawa ne sosai kuma idan har ka kalli Yazeed kallo ɗaya indai kasan Sarki Abdussalam to tabbas sai ka shaida cewar ɗansa ne,saboda yadda sukayi mugun kama da juna,sai dai wasu ƴan abubuwan kaɗan wanda ya ɗakko na mahaifiyarsa.
Tun yana ƙaraminsa Mahaifinsa ke mugun sonsa,kai harta ma bacci tare sukeyi sai abin ya shafi matayensa,don kuwa sai ranar ƙwanansu kawai sai suzo suga yaro ya haye gado.
Sarauniya Zulaiha ma da take mahaifiyar Yazeed ɗin ta nuna ɓacin ranta,saboda ganin rashin dacewar hakan,amman da tayi magana sai da suka hau sama da ƙasa da ita,wai don ma a hakan ita ce ta haifesa,amman su Kilishi basu isa ma suyi maganar ba,saboda sunsan ayadda yake sonshi zai iya komai musamnan ma idan suka nuna basa son jininsa sun san komai zai iya faruwa,su kuwa ayanzu lallaɓa komai sukeyi saboda sunga yadda rayuwa ta fara yi dasu.
To su Kilishi fa basu haƙura ba,don da suka ga asirin ba zai yiwu ba sai suka shiga shirya makirci,suna tura Magajiya da kuma Jakadiya suke yin duk wani makirci agidan,duk da haka basu fiya cin galaba ba,sunsha yin asiri akan Yazeed ya mutu amnan shiru zukeji,sai dai tun yana ƙaraminsa suka saka yimai wani asiri wanda zai wargaza rayuwarsa,kuma wannan asirin shi kaɗai ne ya shiga jikinsa,sun yi mai asiri akan saka masa mugun samun kansa acikin wani yana yi indai har ya balaga,daga nan ya fara saɓawa mahaliccinsa.
Sai dai abinda basu sani ba,shine tun Yarima Yazeed yana ƙarami mahaifiyarsa ta saka masa wani irin mugun tsoron Allah aransa,sai ya kasance ko da zai aikata laifi sai ya tuno da Allah,sai yaji tsoronsa ya fasa shiyasa akeson iyaye mata ku kasance masu tsoratar da ƴaƴanku akan tsoron Allah,ba wai tsoron dodo ba kamar yadda wasu iyayen sukeyi,ku ɗora ƴaƴanku akan tsoron Allah ba tsoron dodo ba,shiyasa yanzu zakaga mutum ƙato idan yaga wani abin tsoro to fa baxai ambaci sunan Allah,sai kaji ya ce wayyo wayyo!!me makon kiran sunan Allah,don haka iyaye mu kula don Allah don ita tarbiyya tana farawa ne tun yaro yana ƙarami,don shi icce tun yana ɗanye ake tanƙwarasa,idan iccen ya girma baka isa tanƙwarasa ba.
*Noor Pov*
. . . . . . .Alhmdh jiki na ya warware sosai,don ƙafar ma da kai na nake taka ta,Hadiza ma ta koma gida daga ni sai Umma ranar muna zaune ni da Umma sai ga Yaya Ahmad ya shigo.
Da sauri na ɗaga kaina ina kallonsa,na yi kewarsa sosai don yau ƙwanansa biyu kenan ba tare daya leƙo asibitin ba,sai naga kuma duk ya rame sosai,da sauri na sunkuyar da kai na saboda ganin ya kamani ina kallonsa,murmushi ya yi ya zauna yana gaishe da Umma ya yi kyau sosai cikin shigarsa ta manyan kaya,ya saka shaddarsa me kalar ash,wacce ta amshesa sosai duk da shi ba fari ne cen ba,amman masha Allah kyakkyawa ne shi sosai.
Ɗan satar kallona ya yi sannan ya ce"a'ah ƙanwata Noor babu gaisuwa ne?".
Sunkuyar da kaina nayi cikin shagwaɓar da ban ma san ina da ita ba na ce.
"To ba kai ne ƙwana biyu kaƙi zuwa ba"?.
Ɗan murmushi ya yi sannan ya ce"shine laifin nawa?".
Ɗaga kaina nayi a hamkali ina turo baki.
Murmushi ya yi yana kallon ɗan ficicin baki na,ya ɗan murmusa sannan ya ce"to yi haƙuri ƙanwata nima bani da lafiya ne".
Ni da Umma dukanmu muka kallesa cikin tsoro,sannan muka haɗa baki wajen ce wa"Innalillahi wa inna ilaihi raji'un,me yake damunka"?.
duka a tare muka haɗa baki,saboda yadda muka tsorata don alamunsa sun nuna cewar lallai ɗin ba shida lafiya,don ya rame sosai sai idanuwa kawai kuma ya yi wani irin yin fari sosai sai duk tausayinsa ya kamamu.
Ganin duk mun tada hankalinmu sai ya ce"ayya babu ciwon da fa yake damuna yanxu,daman maleria ce yanxu kuma na samu lafiya don haka kada ku damu."
Umma ta ce"haba Ahmad saboda me baza mu damu ba?kai ɗin fa ka kasance mutum na farko acikin rayuwarmu ni da ƴata wanda bazamu taɓa mantawa da kai ba,to ta yaya zamu samu ƙwanciyar hankali alhali kuma kai ba ka da lafiya?".
Ɗan murmushi kawai Ahmad ya yi,sai dai kana ganinsa kasan yana da wasu ƴan damuwowi waɗanda zasu tabbatar maka cewa tabbas yana cikin damuwa.
Kallona yake sosai na sunkuyar da kaina,na kalli Umma na ce"Umma kinga Yaya ko?".
Murmushi Umma ta yi sannan ta ce"a'ah ni fa babu ruwana don idan ma na shiga faɗanku kunya zanji".
Sai lokacin naga haƙoran Yaya Ahmad,ya ce"to kuma ni me nayi ƙanwata?tunda bakison ganina yanzu zan koma inda nafi kauri,daman ƙwana biyu banje aiki ba?kinga yanxu sai in shirya in tafi Abuja tunda ƙanwata bata son ganina".
Ya faɗi hakan cikin sigar zolaya,ni kuwa da yake shagwaɓaɓɓiya ce ai sai na fara murje murjen ƙafafu ina murza ido kamar zanyi kuka,ammanfa ba kukan bane kuka shagwaɓa ne kawai don gani auta kuma gani ta fari.
Sosai yake min dariya don daman su yake yaga wannan shagwaɓar tawa,don ba ƙaramin burgesa abin yake ba sai kuwa ya ce.
"Ah lallai ƙanwata ta warke,don gashi har ƴar karyayyiyar ƙafar ana ta wurgamin ita,ashe dai ban ragewa ƙanwata fara shi ba,ashe kuma dame ƙafa za'a haɗaki ba da gurgu ba".
Sai ya farayin wani abu da ƙafarsa alamar shine gurgun.
Ai sai na fashe da kukan da banyi niyya ba,kuka har da majina Sosai abin ya bashi dariya har yana tintsirowa daga kan gado.
Umma ma sai da taɗan dara kaɗan,sannan ta ce"a'ah kinji min shashanci ke kuma daga ana tsokanarki sai kuma kuka?".
Ina kukan na ce"to Umma ba shine ya ce min wai gurgu zan aura ba,ni kuma wallahi bazan auri gurguba me ƙafa zan aura kuma kyakkyawa."
Sosai ya ƙara sautin dariyarsa sannan ya ce"inye ashe ƙanwar tawa me kyau ce?tunda gashi sai kyakkyawa zata aura,ni da wallahi har na fara shawarar anya kuwa ba da Audu ɗan gurgu zan haɗaki ba"?.
A'i da sauri na tashi ina wurga masa filo ina kuka har da majina,shi kuwa sai biyemin yake yana ƙara jin wani irin mugun son Noor aransa,bai san so ba?bai san menene hakan ba sai akan Noor,lallai ya yarda kuma ya tabbatar yana masifar son Noor,kuma Insha Allah nan ba da daɗewa ba sai ya mallake ta.
Suna cikin wannan darar,Ya sayyadi ya buɗe ƙofa ya shigo sosai yaji wani abu kamar mashi ya daki zuciyarsa,don har sai daya ɗan taɓa ƙirjinsa saboda sukar abinda yaji,sai yaji wata irin zuciya ta ɗebesa tamkar zai je ya shaƙe Ahmad ɗin.
Sosai ya taushi zuciyarsa da kiran sunan Allah,don ayadda yake jin kansa zai iya aikata komai,don ya sayyadi yana da wata irin zuciya don zuciyar ta ɗakko asaline ga sunansa wato Aliyu(Haidar).
Kasa shigowa ɗakin ya yi,ya yinda gabansa ke wani irin bugawa kallon masoyiyar tasa ya yi tare da wani suna ta zuba soyayyarsu a bakance.
Umma ce ta fara lura dashi sannan ta ce"a'ah ya sayyadi shigo mana".
Wayan cewa ya yi ya shigo cikin ɗakin duk jijiyoyin jikinsa duk sun mutu murus,ɗan karsashin daya shigo dashi asibitin duk sai yaji ya koma,don shi gani yake yaushe ma Noor tasan Ahmad ballantana ma ace wai har ta fara soyayya dashi?.
Tun Noor tana ƙarama suka saba da i'ta sosai,kuma tun tana ƙarama yake masifar sonta amman bai gaya mata ba,saboda yana ganin ƙanƙantar shekarunta wanda ayanzu haka tana da shekara 15 kenan sai yake ganin kamar bata san wani abu so ba.?
Yana cikin tunanin Ahmad ya miƙo masa hannu cikin fara'a.kamar babu wani abu dake tsakaninsu sai dai shi fuskar ya sayyadin babu yabo babu fallasa suka gaisa.
Sannan ya sayyadi ya gaishe da Umma,ta amsa cikin kulawa har take tambayarsa ya ɗalibai?.
Sai lokacin ya yi ɗan murmushi ya ce"suna lafiya ƙlau Alhmdlh,sai dai makarantar duk babu daɗi saboda babu ɗaliba me hazaƙa,gashi kuma yanzu muna son fita musabaƙa shiyasa har mun rasa ma wa zamu zaɓa".?
Umma ta ce"kash!gashi kuma yanzu wani satin zamu fita ƙasar waje don yi min aiki,kuma ka ga itace xa ta rakani amman da babu abinda zai hanata zuwa wannan musabaƙar".
Ya sayyadi ya kalli Noor,wacce take ta dariya yanxu saɓanin ɗazu da take kuka harda majina,ya hango Ahmad akusa da ita yana ta saka ta dariya,amman a zahiri Ahmad kallon Noor yake sosai da sosai sai dai ita bata ma san yana kallonta ba,dariyarta kawai take don ya Sayyadi sai ya lura ma kamar bata san ya shigo ba,yaji zuciyarsa tana amsa masa kuwwar aikata wani abu,sai dai da ƙer ya taushi zuciyar tashi saboda gudun aikata abinda bai kamata ba.
Ya taushi zuciyarsa da ƙer,ya ɗanyi gyaran murya wajen cewa"Noor baki kula da ni bane,na ga yau an manta dani ko?".
sosai kunya ta kamani na rufe fuskata wajen faɗin"don Allah Ya sayyadi kayi haƙuri wallahi Yaya ne".
Sosai ran ya sayyadi ya sosu sannan ya ce"oh shiyasa ni aka manta dani ko?to shikkenan na gode".ya faɗi hakan cikin sigar tsokana.
saurin rufe fuskata na yi sannan na ce"ayya to yi haƙuri ya sayyadi,ayimin afuwa amman Allah Yaya Ahmad abin dariya ne dashi sai ya yi ta