Header Ads
Showing 6001 words to 9000 words out of 65672 words

Chapter 3 - A ZURI'AR ARAB COMPLETE BY MHIZ INNOCENT .txt

Ads the beginning of article before Image

11 Jun 2024

552

Ads at the middle of Article

cik suke sedae fuskar 1 tafi nuna alamar hakan dan dayan fuskarsa babu yabo babu fallasa but se daga baya ne na fahimci ashe nature dinsa ne a hakan *ARMAN* a kwanakin nan gaba 1 y sauya y qara xama wani miskili na qin qarawa bansani b ko yanayin aeki ne ? Ko hakan na da alaqa d dawowarsu shine bansani b.


Haka dae mota ta daukesu se gidan na ARAB.......................


Toh madallah yanxu wasan ze soma....


Pls Ku sakani a addu'a wlh bani d lapia da qyar ma nayi typing din wannan yanxu haka kwae dan karku jini shiru ne




Mhiz Innocent ce......








*β™‘β˜†A ZURI'AR ARABβ™‘β˜†* An amazing and heart touching story

By Mhiz Innocent 😻


Page 6


~08105359153~
Number dina d take always welcoming naka a DM 😍 but pls message me amfani couz number nan an tanade ta ne especially sbd ku 🌚😻


Ina miqo gaesuwa a gareku INNOCENTIES πŸ˜πŸ‘Œ Mhiz Innocent luv u owl 😍


Seda sukaje suka gaesa d duka manyan gidan kapin kowa y koma 6angarensu


tunda suka koma be jiyo motsin baby b kwata kwata sannan be tambayi mamama b


sedae be ida tunanin nasa b yaji sallamar en matan gidannasu dukka sun shigo parlourn


" laaaaahhhh baby yaushe a gari ? ta fada cikin mamaki tana qarasawa wajensa


badan fadan da yake mata b babu abinda xe hanata rungumeshi


suma afrah d amrah qarasowa sukayi suna gaedashi


duk suka ja kujerun dinning din suka xauna

jansa sukeyi d hira amma shikam yau ba'a mood din yke b


hakan yasa amsarsa bata wuce " ehh koh a'ah "


d suka fahimci en miskilancin ne a kansa se suka tashi suka qyaleshi ya rage dagashi se Sanah


Seda ta dan nisa kamin tace


" baby seems lyk baka farin ciki d dawowar koh ? meya ke damunka ?

" A@h baby me kika gani ? Kwae dae yanayi ne ya dan chanja "


Duk da bata yadda d avinda y fada din b amma se tace " toh "


kapin ta tashi ta fara xuba masa abinci


Yace


" yahh ke baxaki ci b ?


" Ehh " kwae tace dan batason taganshi cikin irin wannan yanayin


Shi kadae yasan dalilinsa na rashin walwalar kuma ya barwa xuciyarsa sani


Seya tura kujerarsa baya alamar xe tashi


Tace


" baby ina xakaje ?


Yace


" xan tafi daki ne na qoshi tunda kema kin qoshi "


Turo baki tayi tace


" toh ba kaene b "


Yce


" nine me ?


" B kaene kake ta hade rae b "


Dariya t bashi yce


" toh shknn indae nine n dena kinji koh ?


Jinjina kae tayi kapin ta jaawo spoon suka faara cin abincin.




Fitowarta daga part dinnasu yayi daedae d lokacin d souban yke shirin shiga wajen arman


kallanta y tsaya yi kana y harde hannunsa a qirji yce


"wato baki yi farin ciki da gani na ba koh gabadaya kina ta baby koh ? ya fada yana murmushi


" Kae yah souban " ta fada tana dariya gami d rufe fuska


" Ehh mana sanah ae ni nasan gskia na fada "


" Aah pah yah souban baka chanka b daxun nan pah na gama tambayar baby kana ina "


" Tohm shknn daama naxo ne in kawo miki tsarabarki "


Murmushi tayi batace komae b har seda taji yace


" gashi "


Dagowa tayi ta kalleshi wata Leda ce me yalwar girma


Tace


" yah souban meye a ciki ?


" Ahh ki kar6a mana seki duba "


Kamar b xata kar6a b se kuma taga rashin dacewar hakan dan haka seta kar6a tana masa godia sannan ta koma 6angarennasu dan ajiyewa ta fito t wuce inda xataje .




A parlour ta tadda umma t gaesheta tana tambayarta amrah umman tce mata tana daki ita d afrah itama bata dade d shigowa b


tana dab d shiga taji amrah na ambatar sunan yah arman sedae bataji me tace b


d sauri ta qarasa shigewa dakin ta haye kan gadon tana fadin


" guys yaane naji ana fadar sunan baby me yayi ?


Afrah tce


" aah bbu abinda yayi kwae xance ne y biyo ta kansa "


Bata bawa xancen muhimmanci b dan haka kwae tce


" ohk ae shknn ku tashi muje mu gaeda baffa koh ?


Amrah tce


" aekuwa kmr kinsan yau bamu gaesa b "


Sanah tce


" nasani mana tunda gashi naxo na kiraki muje kinsan pah nidin...


" Ke din me..... Sarkin surutu d yabon kae " inji afrah tana katseta kapin ta gama maganar d xatayi


Dukkansu suka kwashe d dariya.




Sallah tayi kana tayi addu'a sosae sannan ta koma kan gadon ta tana jawo ledar d yah souban y bata


a hankali ta faara budewa kwali ne d dalleliyar waya qirar iPhone 13


cikin farinciki tce


" wowww !! kana ta kunnata ta faara saeta saetawa kasancewar tasan kan waya ko dan daukar ta mamama ko baby d take


tana shirin ajjiyewa dan bacci y faara daukarta taji shigowar kira


mamaki ne y kamata kenan har Sim y dora a wayar


seda wayar ta tsinke aka sake kira kapin ta daga tana karawa a kunne


daama tasan baze wuce shi b aekuwa shi dinne


Nan sukayi sabuwar gaesawa kapin tayi masa godia sosae har seda ya nuna 6acin ransa na baeson godiar sannan ta bari


suka cigaba d hira harta faara jin bacci


daedae lokacin mamama ta shigo dakin d mamaki take kallan sanah din


" Sanah !! Wayar waye a hannunki kota arman ce kika kar6a ?


d sauri ta yanke kiran sannan ta daawo d kanta kan mamama


" a'@h ba tasa bace daama so nake na fadamk toh kuma naga dare yayi shys banxo b "


mamama ckn rashin fahimta tce


" toh gani ae ynx koh fadamin "


Miqewa xaune tayi kapin tace


" daama..daama yah souban ne y bani a matsayin tsarabar daya taho min d ita daga Cyprus "


" Mugani " mamama ta fada tana kar6@r wayar


Jinjina kae tayi sannan tace


" toh meyasa ya baki ?


Turo baki tayi tce


" nima bansani b mamama nidae kwae y bani "


"Ohk d safe in Allah y kaemu ma qarasa maganar"


mamama ta fada tana ficewa daga dakin xuciyarta cike fal d tunani kala-kala.


Ajiyar xuciya Sanah t sauke tana mamakin irin kallan tuhumar d taga mamama na mata
Bata sake bi takan wayar b taja blanket se bacci.




*********Mamaki ne y kamata ganin yah souban ne a motar yana driving


bata kawo komae b ta bude murfin baya tana niyyar shiga


Afrah ta galla mata harara


" kinga malama in xaki shiga gaba ki shiga danni yah souban y hanani shiga "


Bata kawo komae b se bude motar d tayi ta shiga gaba tana murmushi tace


"Yah souban an yini lpia ?


" Lpia qlao qanwata y karatu ?


" Alhmdlh " ta fada tana maeda hankalinta gefen titi


Haka kwae ta tsinci kanta da jin kunyar yah souban din


Seda y juya y tabbatar afrah d amrah hankalinsu nakan books dinsu sannan y fara magana a tausashe


" naso ke kadae xan dakko daga school dinn sedae hakan be yiwu b amma akwae muhimmiyar maganar d nakeso nayi dake"


D sauri d sauri bugun xuciyarta y soma qaruwa wanda ta kasa gane dalilin hakan


sedae bata tanka masa b seda taja numfashi kapin tace


" Ohk toh Allah ys b laepi nayi b "


Murmushi yayi kana yce


" we will talk later "


" Ohk " kwae tace itama ta dauki littafinta tana dubawa


Suna sauka shikuma souban y juya dan dama akwae inda xeje y biya ne kwae y daukosu dan yau bega Sanah b


Wata dariya afrah d amrah suka sheqe d ita hadda tafa hannu


Kallansu kwae sanah tayi kapin tace


" ku kuma lpia ? Wannan dariya haka se kace.....


Bata kae ga qarasawa b afrah tace


" kinga malama ki barmu muyi abarmu san rammu ! Wae shin kin dauka bamu d wayo ne ?


Amrah ta kar6e


" bar er raenin wayo kin dauka bamu san soyayya kuke keda yah souban b


Wani wawan tsaki taja tana shigewa part dinsu ba tare dt tanka musu b .




Yau ma tana shirin kwanciya se taga wayarta tana ringing ita se ynx ma ta tuna d ita dan tama manta d ita kuma gashi ko maganar basuyi d mamama b


Dauka tayi kana ta kara a kunne


Daga can akayi sallama


Ta amsa tana gaedasshi dan dama tasan baxae wuce shi din bane


Sosae suka gaesa kapin yace


" sanah kina ina ne ?


Gyara xamanta tayi tace kwanciya xanyi


Yce


" kwanciya kuma sanah 8 pah "


Tace


" ehh inaso ne in tashi d wuri gobe in Allah y kaemu "


" Ohh...ohkk toh idan babu damuwa ki fito garden akwae wata magana d xamuyi "


" Yah souban b xamu iya barinta se gove b ko muyita a waya b ?


Yce


" nop qanwata ki fito plsss !


Bata son ta cigaba d masa musu hakan yasa tace


" tohm gani nan " t fada tana katse kiran


Jalbab dinta ta dauka ta sanya kasancewar kayan bacci ne a jikinta ta dauki wayar ta wuce garden


Kamar yadda ta tsammata kua yana xaune kan 1 daga cikin kujerun wajen hannunsa dauke d waya yana pressing


A hankali ta qarasa cikin nutsuwa wadda t xame mata jiki tunda ta mallaki hankalin kanta


Ganinta ya sanyashi fadada murmushinsa yana fadin


" yawwah qanwata ko kepah !


Itama murmushin ta maeda masa tana Jan kujera ta xauna


Gaba daya hankalinsa y tattara y bata itama d taga hakan seta tattara nata hankalin ta bashi


A tausashe y faara magana


" SANAH !!


taji y fada


Ta dago t kalleshi kapin ta maeda kanta qasa gabadaya ta kasa sukuni


Seda yaja dogon numfashi y faara mata magana


" Sanah wata alfarma nake nema a wajenki ban sani b koxan samu "


Bata iya bashi amsa b tadae gyada kanta alamar tana jinsa


Y cigaba d magana yana cewa


" sanah ba tun yau b b tun jiya b b shekaran jiya b nake qaunarki a raena na dade d dakon qaunarki a xuciya ta tun kina qanqanuwarki


dukda yanxun ma b girman kika yi b kuma na yanke shawarar fada miki abinda ke cikin xuciya ta tun kina secondary school saboda kar wani y rigani


nasan ynx xuciyarki danya ce ina da yaqinin xan iya tanqwarata d yaddar ubangiji


Sanah ina fatan xaki duba wannan alamari ki kawomin dauki plsss domin na fada mk xuciya ta ta dade tana azabtuwa d qaunarki


Wani irin yanayi take ji wanda t gaza tantance shi bata ji a halin yanxu xata iya wani dogon tunani balle harta fahimci abubuwa d dama


A hankali ta miqe tace


"yah souban seda safe "


Bata jira amsarsa b ta wuce d sauri d sauri .


Binta yayi d kallo cikin rashin sanin abinyi bata bashi damar kallan cikin qwayar idonta b ballanta y fahimci koda abu kadan ne dake tattare d ita b.


D sauri ta shiga cikin dakin shima kuma yaxo juyawa ze koma ciki sukayi karo d sauri taja d baya tana fadin


" baby !


Ko kallan inda take beyi b sema qarasa shigewa dakin d yayi ya xauna a kujera zuciyarsa na tafasa


Ganin haka y sanyata shirin komawa daki


" Keee !! Taji yace cikin wata hardaddiyar murya wadda badan ta masa farin sani b xata iya cewa ba taasa bace


Bata tsammaci d ita yake b amma se taji tana so taga dawa yake ne haka ?


Juyowa tayi ta duba parloun ita dae bata ga kowa b


A sukwane ta juya xata koma dakinta sedae cikin dakakkiyar murya ynx kuma yce


" B dake nake b ? Yae maganar ynx yana kallanta


Juyowa ta sakeyi tana mamakin anya kuwa wannan baby ne ko kua dae an musanya mata shine dan tunda take dashi be ta6a fadar sunanta b balle akaega y kira ta da keee...............


Babyn baby πŸ˜ΉπŸ’ƒ


Gashi nan d yawa amma pah b lallae ne gobe inyi posting b saboda wani uzuri amma In Sha Allahu in dae na samu dama xan samu inyi ko bame yawa bane


Mhiz Innocent ce.........






*β™‘β˜†A ZURI'AR ARABβ™‘β˜†* An amazing and heart touching story

By Mhiz Innocent 😻


Page 7__ 8


~08105359153~
Number dina d take always welcoming naka a DM 😍 but pls message me amfani couz number nan an tanade ta ne especially sbd ku 🌚😻


Ina miqo gaesuwa a gareku Mhiz Innocent luv u owl 😻


Cikin rashin qwarin jiki ta qarasa wajensa ta xube qasan kujera sannan a hankali tace


" baby gani "


Kamar baxe tanka b dan yanda yake jin xuciyarsa kamar xe iya mata duka ne se kuma daga bisani yace


" me kika fita yi a waje d darennan ?


Dagowa tayi ta kalleshi sedae shi b ita yake kalla b


Kana tayi qasa d kanta tace


" baby ! yah souban ne y kirani ...dama.. Kuma inaso nazo na nunamaka wayarnan shine y kawomin wae tsaraba "


B shiri y dago yn kallan wayar


" Ehh lallae d gaske souban yke " y fada ckn xuciyarsa amma a fili se yce


" Meye hadinki d souban din daze baki waya kuma sannan ynx cikin dare ya kiraki ?


" Ni b komae " ta fada tana turo baki


" Ohk ohkk toh ke kadae y saewa wayar ko kuma y siyawa su afrah ? Y fada yana tsareta d ido wanda har seda taji kallan y mata tsauri tae saurin sadda kanta qasa
Batasan sanda tace " ehh " b


" Ohk.. "y fada yana miqewa


" ga wayar nan tashi kije amma karki sake na sake ganin kin fita d dare a irin wannan lokacin kin jiko ?


Gyada masa kae kwae tayi ta kar6i wayar tana wucewa yayin d shi kuma y bita d kallo kapin y dafe kansa yn sake neman waje y xauna.


Washegari er 6oyo ta dinga yi d souban
Sam bataso su hadu sedae shi ko a jikinsa dan hatta d makaranta shine y kaesu kuma y dakkosu suna dawowa afrah ta bude qofa suka fita itama tana shirin budewa y kulle qofar


Murmushi yayi yana gyara xamansa kapin a hankali yce


" Kyakykyawatah har ynx pah baki bani amsata b nayi haquri inata jiran ganin saqonki ko kiranki amma babu ko 1 "


" Kae yah souban !! Ta fada cikin shagwa6ar data xame mata jiki wanda ita sam bata san tayi hakan b


" Awwww yadda kika san a bakinki aka samo sunan nan nawa sanah "


Dariya y bata hakan ys ta daara


" Ohk toh ynx dae ki bani amsata don Allah sanah kema kina sona ? Y fada yana sake gyara xamansa dan yafi kallan fuskarta


Wata iriyar kunya ce ta kamata jin wae ita ake tambaya tana so ita pah bata san wani so na soyyyar saurayi d budurwa b bayan soyayyar yaya da qanwa


Katse mata tunani yayi ta hanyar fadin


" Sanah pls talk 2 me mana am eager inji abinda xaki fada min "


A hankali tace


" yah souban don Allah k barni in tafi kar baby yaxo y gammu a mota mu kadae yamin fada "


6ata rae souban yayi


" ahh toh shi babyn ae xeso yaga shima y aurar d qanwarsa 1 tilo koh ?
Ae babu abinda xeyi miki dan kin faara soyayya kuma musamman yaji d souban kikeyi "


" Toh amma yah souban ba kaga ni yarinya ce b.. "
Ta fada cikin shagwa6ar nan ta ta


Murmushi souban yayi yce


" ehh ae shys nace baxe mk komae b in yasan dani kike amma in ba da ni kike b kema kinsan sauran baxa kiji d dadi b
" y qarasa fada yana kallanta


Murmushi kwae tayi


Y cigaba da cewa


" sanah pls ki bani amsata "


Qasa tayi d kanta tace


" yah souban anjima xamuyi maganar a chart..."


" Ban yadda b " ya fada bayan y katseta


Cikin qosawa tace


" don Allah yah souban "


" Oh my god sanah tana so ta kasheshi d wannan shagwa6arta ta , d tasan yadda take sawa yake qara mutuwa akan qaunarta da ta rage ko kadan ne " y fada a xuci kapin a fili yace


" Oh..ohk.. Shikenan promise ?


" Yeah I promise " ta fada tana ta6a murfin motar


Seda y bude mata ta fita sannan shima y fito


Kae tsaye ta shige part dinsu


mamama ce kwae a xaune a parlourn hannunta dauke d Qur'an
Seda ta bari ta kae qarshen surahr sannan ta rufe Qur'an din tayi addu'a


Ganin ta idar y sanya sanah qarasowa kusa d ita ta xauna sannan ta xame akan cinyar mamaman tana fadin


" Uhmmm mamama yau kam na gaji "


Girgiza kae mamama tayi tana murmushi


" shagwa6a66iyatah kenan " ta fada qasa qasa kapin tace


" keda waye a waje ne ?


Gyara kwanciyarta tayi tana cewa


" yah souban ne ya kawo mu "


" Shi souban dinne y dakko ku daga school ?
Mamama ta fada tana kallanta


" Ehh " sanah ta bata amsa


" toh kije kiyi wanka kiyi sallah sannan kici abinci se kiyi bacci amma ki tabbatar kin cire hearing aid din kinji koh ?


" Ehh mamama amma nidae yau nafi so nayi bacci a cinyarki " ta fada tana sake qanqame cinyar mamaman


" Indae cinyata ce jeki shirya kixo ki kwanta Dama ae cinyarki ce ke kadae "


Dariya sanah tayi tace


" mamama banda baby ma kenan ...?


Bata qarasa xancen b taji sallamar sa sedae sa6anin da kuma kamar kwanakinnan muryarsa ciki ciki yayi sallamar
Tace


" baby ina yini..


Amsa mata yyi b tare d y kalleta b


Ta qura masa ido kapin ta tashi ta shige daki xuciyarta cike d tunanin yadda babyn y chanja a kwanakinnan


sam y dena sakar mata fuska y dena hira d ita y dena sakar mata fuska hatta abinci ma sun dena ci tare


abubuwan daya dena din d ita suna d yawa amma sedae tayi binciken ta xurfafa qwaqwalwarta amma ta kasa fahimtar komae


ta kasa gane dalilin sa , ita yanxu ma in yana hade mata rae har tsoro yake bata ko kallanta ynxn besan yi


a hankali taji wata qwalla masu dumi d bata shirya xubowarsu b suka xubo mata ta goge ta gefen hannunta tana neman waje ta xauna daga gefen gadonta.




Mamama kuwa barinta tae d tunani iri iri a ranta sannan tana

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads