Header Ads
Showing 9001 words to 12000 words out of 65672 words

Chapter 4 - A ZURI'AR ARAB COMPLETE BY MHIZ INNOCENT .txt

Ads the beginning of article before Image

11 Jun 2024

554

Ads at the middle of Article

fatan Allah ys b abinda take tunani bane


Seta maeda hankalin ta kan arman tace


" Kaci avinci ne ko xaka jira sanah ?


" A'ah mamama bari kwae naci ni kadae "


Kallansa tayi sosae kapin tce


" babu wata Matsala dae koh ? Ina patan b wani abunne y faaru b ?


" Ehh babu komae " y fada yana miqewa xuwa dining din


Har ya gama abinda xeyi sanah bata fito b shima be neme ta ba yayi ficewarsa.








A hankali a hankali kamar wasa shaquwa ko ince soyayya ta qara shiga tsakanin souban d sanah sun matuqar saba sedae cikin gidan babu wanda y sani daga su se aminanta afrah d amrah .




Fitowarta kenan daga wanka daure d towel ta dakko doguwar riga abaya kasancewarta tana qaunar doguwar riga ta sanya


bata saka komae a fuskarta b bayan Mae d ta shafa se kwalli a kyakyawan idanunta masu maeqo wanda in ka kallesu xaka dauka itace take shanye su sedae a'ah yanayin halittar tace a haka


Mae t shafa ta saka a dan qaramin pink lips dinta kana a hankali ta qifta idonta dan jin kamar abu y fada mata aekam lashes dinnan xara xara suka sauka kan dara daran idanunta


seda ta shiga toilet ta wanke fuskar ta sannan taji dadi aekuwa fuskar nan tayi jajir abinka d farar fata dogon hancinta ma yayi ja sosae.


Mayafin abayar ta dauka kwae ta yaafa b tare d ta saka hula b ta dauki takalmi d waya ta fito xuwa sashen baffa kasancewar yau Friday.


A babban parlourn gidan kua kamar yadda ta tsammata dukka en gidan sun hallara a dogon dining din.


A hankali ta qarasa xuwa dining din taja kujera ta xauna baffa ta kalla tace


" baffah ina yini "


Seda y kae ruwa bakinsa kapin yace


" A'ah nikam babu ruwana haka kurum kin dau ado salon a cikin abokaena wasu ma su qyasa ? Yae maganar fuskarsa dauke d murmushi


Kunya y bata hakan yasa tae qasa d kae tana dariya


Suma dukkansu seda suka daara


Kapin ta gaeshe d ragowar d suke wajen sannan ta janyo plate tana qoqarin zubawa


se a lokacin ta lura da souban dake xaune kujerar dake kusa d ita yaja plate dinnata ya xuba mata kana y turashi gabanta


Murmushi tayi kapin taja plate din a hankali ta faara ci amma se taji ta kasa sukuni dan yawanci in xata xauna a kusa d baby take xama sedae yau bata ma Ganshi b
sannan g irin kallan d yah souban yake binta dashi duk ta tsargu


A hankali ta dago ido danso take taga arman


aekuwa kamar hadiin baki shima y dago y kalli inda take karap suka hada idanu y sakar mata wata uwar harara


B shiri ta janye idanunta qasa sema ta rasa abinda tayi haka daya bata wannan hararar


Be bar kallan inda suke b har idansa y kaega souban d yke mata wani irin kallo me cike d ma'anoni d dama


besan sanda y wawuri wayarsa dke kan dining din b yaja kujerar baya y miqe


baba ne y kalleshi


" a'ah arman ina kuma xakaje ?


" Ahmmm.. Dama daga asibitin daddy ne ake nema na so xanje ne nasan akwae aeki a can din "


Allah y taemk suka bishi d addua kapin y fice daga dakin xuciyarsa na tafarfasa suya d kuma xafi


wannan wata iriyar rayuwa ce haka ? meyasa tun farko ba'a bayyanawa sanah cewa shi b yayanta bane wanda suke uwa 1 uba 1 b ? Y xeyi d wannan al'amari komae yana son y rikice masa


gashi har alamu sun faara nuna sanah ta fara soyayya


Dogon tsaki yaja yana fadawa mota ya figeta a guje.




Bashi y daawo gidan b se bayan maghrib


fitowarsa daga mota yayi daedae d sanda souban yake raka sanah part dinsu


da alama xancensu suke danse fara'a suke suna nishadi d alamar kome suke fada yana musu dadi


Runtse idonsa yayi d qarfi har seda ya tabbatar sun shige sannan y bude motar y fita baya ko lissafin gabansa y shiga part dinnasu


Daedae lokacin data fito daga dakinta xata haura sama


cikin xafin nama y qarasa y riqo tsintsiyar hannunta sannan y juyota y xamana tana facing nasa


gabadaya idansa y sauya kala


Cikin muryar data gaza yadda tasa ce yace


" Meye tsakaninki d souban ?


Gabadaya yanayinsa y tsorata ta qwalla ta cika idanunta ta kaasa furta komae


Sake maemaeta mata tambayar yayi cikin tsatstsare ta d idanunsa d yau sukayi mata wani irin kwarjini


Cikin in.ina ta furta


" baby yah souban ne pah..


Dafe kansa yayi d 1n hannunnasa kapin y sauke yana cewa


" ki fadamin kema kina son souban ne kamar yadda yake sonki ?


Bata iya bashi amsa b se cigaba d kallansa d tayi


A karo na ba adadi y sake maemaeta mata tambayar sedae wannan karan cikin daga murya


B shiri ta daga kae alamar " ehh "


Besan y akayi y saki hannunta b sedae kwae shi dae yaji wani jiri na neman kwasheshi


b shiri y nemi gefen kujera y xauna seda yayi a qalla mintuna 5 kapin y tashi y fice daga dakin gabadaya


Binsa tayi d kallo hawayen idanunta suka samu damar xubowa


d gudu ta qarasa dakinta ta fada kan gado tana sakin wani gigitaccen kuka


me yake damun baby ne ? Me yake damunsa ? Shin laefi ne dan qanwarsa tayi soyayya da wani ? Wanin ma dan uwansa ? Ko ko yana ganin nae qanqanta ne ?
Amma ae beyi min bayanin yanda xan fahimta b


me baby yake nupi d nine ? Kodae souban bashi d kyawun hali ne ?
A'ah ta bawa kanta amsa


" yah souban mutumin kirki ne bashi d wani aebu ni sheda ce baby ma sheda ne toh amma menene yake faruwa ne wae ? Duk kanta take tambayar kuma tasan babu me bata amsa.




Qarfe 10 ta fito daga dakinta daddy ta tadda a parlourn qasan yana aeki a laptop qarasawa tayi ta gaedashi


Y amsa cike d kulawa kapin yce


" Yawwah dama ynx nake so in baki fito b na kiraki a waya maza jeki kira min auntynku "


Da " toh " ta amsa tana miqewa


Kae tsaye sashen haj abeedar ta wuce


d sallama ta shiga amma se taji shiru


jin shiru y sanyata qara maemaeta sallamar tana shiga parlourn


Khaleed ne kwae a xaune yana kallan t.v d alama dawowarsa kenan daga Niger daya tafi wajen qanwar babansa


" Ina kwana ? ta fada ba tare d ta kalleshi b


" Ahh beb wae dama kece ki shigo mana "y fada yana tasowa daga inda yake


Girgiza kae tayi tana fadin


"A'ah dama daddy ne yke kiran aunty "


" Ohhh aunty tana cikin daki ki shiga seki kirata "


Matsawa baya tayi ganin yana so y rufe taxarar dake tsakaninsu


Kapin tace komae taji y kama hannunta yana cewa


"Haba beb d girman ki ae beci ace kin tsaya a tsaye kina j........


D sauri ta janye hannunta xuciyarta na matuqar bugawa


Ta juya d nupin ficewa a dakin sedae ya saka hannunsa y riqo gefen hijab dinta


Bata san sanda ta juyo ta wanka masa wani mari b
sannan taja dogon tsaki ta fice daga dakin


Binta yayi d kallo hannunsa dafe a kuncinsa


murmushi yayi yana binta d kallo kapin y cije le6ensa yana jan qwafa !!!!






Yana xaune a parlourn part din en mazan gidan waya ce a hannunsa yana daddannawa
souban y shigo dakin d sallama


Be daga kae y kalleshi b sedae y amsa masa sallamar ciki ciki


Souban yce


" man kasan yau akwae match kua xan fita insha Allah xuwa anjima kaepah ?


" Nop am busy " y bashi amsa a gajarce


Souban y daga kafada yana fadin


" ohk.."


Wayarsa dke kusa dashi y dauka ya faara qoqarin kira .




A 6angarenta kuwa tana xaune a dakinta karatu take dan haka ta cire hearing aid dinnata so badan wayar tana kusa d ita b b lallae ta gani b


Se a kira na 2 sannan ta daga


Daga 6angaren souban yace


" kyakykyawa ykk ? Ina patan kin wuni lpia ?


Ajiyar xuciya ta sauke dan ba qarya tana qaunar souban din tace


" lpia alhmdlh na wuni cikin qoshin lpia tare d qaunarka "


Wani dadi yaji y mamayeshi sannan y miqe yana barin parlourn


Wani kallo arman y bishi dashi xuciyarsa kamar xata fito.


Mintuna kusan 20 y dauka kapin y daawo y xauna kusa d arman yana fadin


" bro nasan dole sena biyo ta hannunka indae inaso in auri baby toh tun daga ynx xan faara campaign a wajenka "


Wani wawan tsaki arman yaja kapin yce


" Kaaga malam in xakayi shirmen ka k dena sako ni a ciki babu abinda y shafeni "


Kallansa souban yyi kapin yayi murmushi


" Uhmm arman ! arman !! haba mana my man me yayi xafi a magana ta


kuma aurenne ma shirme toh inaga dae kae a wajenka shirme ne but 4 me its my next hope !


" Its ur own cup of tea " arman y fada yana miqewa ya bar parlourn


Shi souban ma mamaki y bashi irin wannan haqiqancewa se kace wanda yayi sa6o ?????????


Kuyi manage d wannan a matsayin page biyu 😍


Wannan page din gaba dayansa sadaukarwa ce a gareni saboda qalubalen dana samu a kansa πŸ˜₯


Dazu ina shirin muku posting din edited one Ashe banyi saving b seda na sake πŸ˜₯




Mhiz Innocent ce............✍️


*β™‘β˜†A ZURI'AR ARABβ™‘β˜†* An amazing and heart touching story

By Mhiz Innocent 😻


Page 9


~08105359153~
Number dina d take always welcoming naka a DM 😍 but pls message me amfani couz number nan an tanade ta ne especially sbd ku 🌚😻


Ina miqo gaesuwa a gareku Mhiz Innocent luv u owl 😻


***********************Kowa k kalla a cikin makarantar cikin farinciki yake


ana ta shiga d fice wasu na fita wasu na shiigowa cikin qaton hall din dake cikin makarantar wanda y kasance indae xa'ayi taro makamancin wannan a ciki ake yinsa.


Toh yauma hakan ce ta kasance dan yau Sanah Alqaseem Arab suke yin graduation nasu na secondary school


dukka su 3n sunyi shiga me kyau cikin gown.


Taron yana gudana yanda y kamata duk da ba'a dade d farawa b.


Ana haka Familyn Arab qwansu d kwarkwatarsu suka qaraso makarantar ciki hadda haj khadija ( autarsu daddy ) da danta guda 1 imam
wadanda suka xo daga Kaduna


dukka waje suka samu suka xauna suna kallan abubuwan d ake gabatarwa


Ba qaramin qayatarwa abin yayi b dan Sanah seda ta kar6i kyaututtuka a matsayinta na best student of d year


Farinciki wajen mamama seda tayi kuka dan a ranar seda ta tuna da er uwatta sedae sa6anin kukan da yanxun kukan farinciki ne


Daddy dake gefenta be hanata kukan b dan yasan na farin ciki ne.




" Kinga afrah ki rabu d ita don Allah kar tayi kwalliyar mana waye xeje babu kwalliya a fuskarsa ? Amrah ta fada tana hararar sanah


Ta6e baki sanah tayi tace


" ehh nidae naji koma dae menene makeup ce b xanyi b "


Afrah batace komae b illah tashi d tayi ta fita daga dakin


Ba'a rufa minti 2 b suka shigo ita d mamama


Mamama ta kalli me makeup din tace


" kinga maza yi mata karki biye ta ta "


Kamar xatayi kuka tace


" mamama nipah bana so "


Ba tace mata komae b illah ta nemi waje ta xauna tana harararta


Ganin haka y sanya sanah din matsawa wajen me make up din tana turo baki d hararar afrah


B wanda y tanka mata sema dariya d afrahn take qasa qasa


Sunyi spending more than 30mins kapin aka gama mata nude makeup ta fito sak kamar er India kamar k sace ka kasa gudu


Ita kanta data kalli kanta a madubi seda taga tayi wani irin kyau na daban kamar b ita b


Qoqarin cire hearing aid dinnata take


Mamama ta katseta ta hanyar fadin


"Sanah me xakiyi ne haka"


Turo bakin dae tayi tace


" mamama cirewa xanyi kinga pah qaramin head ne kamar bandana kuma xe iya fitowa a ganshi "


" Ohh toh menene danya fito banda abin ki sanah ?


Amrah ce ta katsetsu d fadin


" batta don Allah mamama toh ae b wanda ba xeyi tunanin Bluetooth ne b "


" Exactly dallah rabu d ita " inji afrah


Haka dae ta qyalesu ba tare data cire b


Aka gama shiryasu gabadaya suka fito compound din gidan lokacin 7:30


Kallan amrah tayi tace


" amrah ki kira mana yah souban mana y kaemu "


" Niiii!! Rufani ki sayani sanah kunpi kusa in xaki kirashi ki karashi dan kinsan indae mune b xuwa xeyi b "


Wayar ta ta ta kar6a a hannun afrah tana qoqarin lalubo numbersa


" Salamu Alaekum "


Gaba daya suka amsa suna kallan me sallamar kapin suka hada baki wajen fadin


" Yah imam ina yini "


" Lpia qlao " y fada yana kape sanah d ido


" Ina xakuje ne ?


Afrah ce ta bashi amsa ta hanyar fadin


" dinner d aka shirya ce ta school "


" Ohh..ohk toh in babu damuwa ku muje se in kaeku koh ?


B musu suka wuce xuwa wajen motartasa


Sanah tace


" kinga afrah bari na mayar d phone dina in case of cases "


Dariya suka saka suna fadin


" ahh hankali kwance avinki kam "




A hankali take takawa dan komawa part dinnasu hannayenta riqe d rigar jikinta kasancewar rigar irin me Jan qasan nan ce me balloons


D sauri d sauri ta shiga dakin ta ajjiye wayar ta fito


Yana tsaye jikin qofar parlourn kansa bisa wayarsa


Mamaki ne y kamata dan daxun dt shiga baya cikin dakin


Seda tazo kusa dashi kapin tace


" Baby xan wuce "


Be ko dago y kalleta b illah cewa d yayi


" kar6i wayar nan kice su tafi kwae xaki taho "


D mamaki ta kalleshi ita pah kwana 2n nan ta dena fuskantar yayannata gbdy y sauya


A hankali kuma a tausashe tace


" baby yah imam pah dasu afrah jirana sukeyi xamu tafi "


Cikin tsare gida yce


" ni xan kaeki bana buqatar qarin bayani just obey b4 complain " y fada yana miqa mata wayar data fara ringing alamar kira yke


Daga can 6angaren imam y daga yce


" hello arman "


Kallan sanah din yayi


Ganin yadda y tsareta d ido y sanyata fadin


" yah imam kuje kwae xan taho y@nxun "


Be jira yace komae b y katse kiran


Afrah d amrah kua kallan juna sukayi kapin suka tintsure d dariya


Afrah tace


" ae ko ba'a fada b nasan yah souban ne xe kawota "


Shidae imam jinsu kwae yake be tanka musu b
yaja motar yana barin harabar gidan.


A daya 6angaren kua kallansa ta cigaba dayi


wae shin kowanne yaya haka yake treating qanwarsa ? Ko ko dae itace Allah y bata irinsa ? Sam beso yaga tana sakewa ? Kamar b baby b


Dagowa yayi aekuwa y kamata tana kallansa


Qwalla taji ta taho mata a hankali tace


" Baby don Allah ka fadamin in laefi na maka sena baka haquri wannan hukuncin yamin tsauri d yawa baxan iya jurewa b xuciya ta bata d wannan qarfin "


Hannunsa y tura cikin sumar kansa kapin y juyo yana kallanta


" Wuce muje in kaeki "
kwae y fada yana yin gaba


Babu musu ta bishi y bude motar y shige kapin itama ta shiga


Tafiyar kurame suka yi babu wanda y cewa d wani uffan sedae kowacce xuciya cike take d abubuwa d dama.


Mintuna kadan suka kaesu the water falls event


a gate din wajen y tsaya kana y kalleta kanta na kan window din motar kamar me tunani


Hakan b qaramin bashi dama yyi b wajen kallanta yanda kwalliyar ta mata kyau kamar wata farin fure 1 a cikin jajaye


D sauri kuma ta juyo tana kallansa itama batace dashi komae b dan taga alamar babu wani Abu data masa kwae so yke y dinga wulaqantata


Kamar ba xece komae b se kuma can yce


" saura kuma in kika fito ki shiga motar wani ! ina nan ina jiranki xan maedaki gida " be qara cewa komae b itama kuma haka


Dan kansa y gaji y bude mata motar ta fice xuciyarta fall tunani iri iri akan wannan al'amari.


Se wajen 11 aka gama dinner data qawatu tae matuqar dadi


Cikin matuqar jin dadi sanah take fitowa daga cikin hall din xuwa harabarsa dan tasan ynx kam ae y gaji y tafi harkarsa dan ita kam ta gaji d wannan takurar


Sam bata fatan kowacce mace ta samu yaya irin arman y fiye takura


Sedae me ? Yana nan inda ta bashshi


Ji tayi kamar tae tafiyarta motar yah imam y maedasu gida amma se kwae taje motartasa ta bude ta shiga


Bece d ita komae b itama batace dashi komae b


Seda yae wajen 5mins kapin yaja motar suka bar wajen.






********Baffah , daddy , Abba , baba harma da autarsu khadija wacce ake kira d mami suna xaune dakin baffahn


Daddy ne ya kalli mamin yce


" toh ke khadija ba zaki bari se gobe in Allah y kaemu kya tafi b "


Murmushi tayi tace


" wlh abban arman akwae bikin qanwar baban imam ne this week shys xan tafi goben "


Baffah ne y katse musu xancennasu ta hanyar fadin


" toh masha Allah Allah y kaeku lpia y tsare
keda abokin nawa xaku koma ne ?


Mami tace


" a'ah baffah imam ae yana nan tare daku anyi masa transfer xuwa kano


ynx haka ma y daawo nan din se kuma sanda Allah yayi "


" Aff.aff toh kinji wani ikon Allah kuma
toh Allah y taemk " inji baffa


Baba ne yae murmushi yana fadin


" toh abban arman kaaga ka kuma samun wani likitan seka hada dukka "


Dariya daddy yyi yace


" aekam dae Nima na dinga hutawa sosae "


Abba yce


" toh nikam dae gidan nan bansani b nan gaba ko gidan likitoci xe koma b
gadae matanka nan baffa dukkansu science sukayi"


Dariya dukkansu suka yi .






Ta6e baki tayi yakae sau 3 gashi daddy baya nan ballantana ta kar6i system dinshi


yanxu kuma ta dena kula baby saboda haka ta yanke shawarar xuwa garden dan tasan ba xata rasa ganin yah souban a can b tunda yau bashi d Shari'ah kamar yanda y fada mata


Kae tsaye ta wuce garden din


sedae memakon yah souban se taga

Ads At the End of Article

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login
Footer Ads