Showing 15001 words to 18000 words out of 65672 words
Chapter 6 - A ZURI'AR ARAB COMPLETE BY MHIZ INNOCENT .txt
d xata iya kiransa kae tsaye d sunansa yau d seta kira amma sam ba xata iya b
Seda yae sipping juice kapin yce
" kada ki qara xuwa makaranta d mayafi "
Da sauri ta dago ta kalleshi cikin ido shima ita din yke kalla hakan y bawa qwayar idanunsu damar haduwa waje guda
Mummunar faduwar gaba ta xiyarceta ta yadda bata san sanda tae saurin dauke idanunta b
" ba shawara nake baki b umarni nake baki , and if u dare refuse namu dake ne "
Ita kam yau taga ta kanta a rayuwar nan
shin haka kowacce mace alaqarsu take chanjawa d yayanta d xarar sun girma ko kua dae ? Wae shin meye matsalar ne ?
Bata ankara b taji y sanya hannu y kar6i book din hannunta amma duk da haka bata dago b
Y kalli question din wanda y rubuta mata ne dae ta daawo masa dashi
murmushi y bayyana akan la66ansa dama yasan dole sedae ta daawo wajennasa shys y rubuta mata wannn difficult que din
Se kuma y basar yce
" tunda kike kin ta6a ganin inda malami y bawa student assignment snn shi wannan dalibin y kaewa malamin y amsa masa ?
Ko be fada b tasan d ita yke hakan yasa ta yin shiru
" Nasan kinsan hakan is part of malpractice so bana 1 dg cikin wadannan malaman "
Xafi xuciyarta take mata b kadan b yau koda gware sukayi suka fito ita d baby b xata sake kula sa b
ballantana yayanta ne seda y dade a duniya sannan tazo
Miqewa tayi ta dauki littafin b tare d tace komae b ta fice
Binta yae d kallo xuciyarsa b dadi
" akwae lokaci " y fada a hankali.
Da gudu ta fada kan gadon tana sakin wani irin kuka wanda yake fitowa tun daga qasan ranta
Meyasa ynx baby y tsaneta kamar b qanwarsa b ?
Tambayoyi ne d ita kala kala amma babu me amsa mata
" Yah salaam " afrah ta fada tana daga kan sanah ta dora kan cinyarta
" sanah meya faru kike kuka haka ne ?
Bata iya bata amsa b illah cigaba d kukan d tayi
har dae ta gaji d kanta tayi shiru tana sauke jerarrun ajiyar xuciya kapin a hankali bacci y dauketa .
Ita kua afrah se tafiya tayi b tare d tasan abinda y faru d sanah din b.
*******Tare suka fito d mamama dan yau cewa tayi ta haqura kar taje makaranta sbd ciwon kan dke damunta amma tace xataje
Suna fitowa compound din shi kuma yana qoqarin tahowa daga part dinsu dan gaeshe d mamama
Seda y qaraso y kalleta hijab dinne kua a jikinta
Wani murmushin gefen baki y su6uce masa
Sannan suka gaesa d mamama
sanah ko inda yke bata kalla b sannan mamama tace
" Yawwah arman sauke mun sanah a makaranta mana !
D sauri ta dago t kalli mamaman kamar tace d ita a'ah driver xe kaeta
Babu musu yce
" toh "
Seda y shiga motar sannan tayiwa mamama sallama ta wuce motar fuskarnan babu walwala
Shi dariya ma ta bashi amma seya maze y tashi motar suka fice
Tafiyar kurame sukae babu wanda ycewa d dan uwansa uffan
Seda y gaji dan kansa y kunna 1 daga cikin waqoqin arjit singh kasancewarsu duk su 2n ma'abota kallan film din India me taken "GERUWA"
Dukda yanda take son waqar amma seta basar tayi kamar bata ji b
Cikin haka wayarta ta soma ringing
" Sanam " y bayyana akan wayar
Murmushi y wanzu akan fuskarta kapin ta daga wayar tana karawa a kunnenta
Banji me akace a 1 6angaren b amma naji tace cikin shagwa6a
" kae yah souban ynx pah na fi...."
Kapin ta qarasa taji yaja wani mahaukàcin burki wanda yae sanadiyyar yin gaba da komawarta baya har wayar na su6ucewa daga hannunta
Kansa y jingina akan steering b tare d yace komae b
" Toh kodae bashi d lpia ? Ta tambayi kanta
A hankali y daga hannunsa yana nuna mata hanyar fita
D mamaki ta kalleshi
" me baby ke nupi ne yana nupin in fita kenan in hau napep kome ?
" Yesss I mean so " y bata amsa kasancewar yaji abinda ta fada din a fili
Seda ta runtse idanunta kapin ta dauki wayar ta fice a motar cikin wani irin yanayi dana kasa fahimta.
Ranar wuni tayi cikin tunanin cin kashin d arman yayi mata
badan bata d tabbaci b se tace arman ba dan mamama bane yanxu dae kam cin mutuncin yayi yawa xata fara jurewa tana daukewa kuma tana ramawa !!!!
*****Hango ta da yah imam yayi ne y sanyashi tahowa fuskarsa dauke d murmushi yke fadin
" En makaranta an fito kenan "
Murmushin ta maeda masa tana cewa
" eh yau ta safe ce damu "
" Ohk toh Allah y taemk "
" Ameen " t fada tana shirin wucewa
" Ammmm..baki ji b sanah...
Juyowa tayi tana kallansa
Yce
" har ynx banji amsar tambayata b ina ta jiranki "
" Eyyah yah imam sauri nake ynx kam xamuyi maganar insha Allah "
" Toh... Ae shikenan sanah Allah y tsare nima dan asibiti xan wuce ne ae da na ajjiye ki "
" A'ah babu komae yah imam nagode sosae " ta fada tana wucewa
Y bita d kallo yana murmushi.
Qarfe 4 kenan mamama na jiran dawowar sanah amma har ynx shiru
gashi ta kira wayar ta bata shiga b
Wasa wasa dae har wajen maghrib babu ita babu dalilinta
Daga nan kuma se hankalinta y faara tashi
b 6ata lokaci ta kira arman a waya ta shaeda masa
B qaramin tashi hankalinsa yae b dan yau ne qarshen shiga ajinsu kuma shine last daga shi suka tashi
amma abin mamaki ynx 6 mamama na fada masa bata dawo b
" Ohhh sheett ! Y fada yana dukan bench din gabansa .
Sauri sauri y fito y wuce makarantar tasu sedae abun mamaki bata nan
Ita b qawaye gareta b ballantana ace ko gidan su taje
Seda y tara afrah d amrah y tambayesu ko tana d wasu qawayen amma sukace a'ah sedae course mates kwae .
Wasa wasa pah xance yakae wajen dukka en gidan cewa sanah bata dawo gida b har ynx gashi kuma ana ta kiran wayarta bata shiga .
Gabadaya hankalin en gidan a tashe yke especially masoyannata kowa y duqufa wajen gano inda taje din.............
Mhiz Innocent ce........✍️
*♡☆A ZURI'AR ARAB♡☆* An amazing and heart touching story
By Mhiz Innocent 😻
Page 13_14
Ina miqo gaesuwa a gareku INNOCENTIES 😍👌 Mhiz Innocent luv u owl 😍
A hankali ta faara bude idanunta wadanda suka mata nauyi ta fara raba idanu
D mamaki take kallon dakin d take
" a'ina nake " ta fada a fili tana sake bin dakin d kallo
A hankali taji ana turo qofar
Gabadaya hankalinta ta baada tana san ganin me shigowar
Su 3 ne suka shigo dukkanninsu manya qatun qatun kuma baqaqe
D kallo ta bisu ba tace komae b
1 daga cikin su y kalleta fuskarsa babu yabo babu fallasa yce
" Kada ki tada hankalinki babu abinda xamu miki ba cutar dake xamuyi b "
Kallansa kwae take so take taji amsoshin tambayoyin dke lugude a qwaqwalwarta
Suwaye su ? Me tayi musu suka dakkota ?
Kamar sunsan me take tunani
1n dae d yayi magana dazu ynxn ma shine yayi magana
Yce " Saqo ne kwae xamu baki ke kuma aekin ki shine ki aekata !!!!!
A daya 6angaren kua tun mamama na daurewa har ta kasa seda tayi kuka abinta ta godewa Allah
kapin ta duqufa yin salloli taeta jerawa tana roqon ubangiji y bayyana mata sha lelen ta.
6angaren arman kua har ynx be dawo gidan b
yana can yana binciken sa ko Allah xesa y sameta
kae koma be sameta b baya jin xe iya komawa gidan
toh y koma gidan ma yayi me a cikinsa ?
Hankalinsa baxe ta6a kwanciya b.
6angarensu afrah d amrah kua suma kukan sukeyi dan ynx haka ma suna dakin sanah din a xaune kwae suke cikin rashin sanin abinyi.
**************Be qarasa maganar b taji an saake turo qofar dakin
Bata damu ta kalli wanene b
1 daga cikin su yce
" Haba mana guy y xaka ruguje budget din d kanka ?
Dariya yayi yana fadin
" ahh haba dae ni na san me xanyi "
Cikin sauri ta dago idanunta jin d tayi kamar tasan muryar me maganar
" Khaleed !!!!!!! Ta fada cikin wata iriyar murya
" Calm down mana beb ! Ya fada yana nupo ta
" Kada k Matso kusa dani Khalid " tana fada tana matsawa baya ,
" k fadamin mena maka k dakkoni k kawoni nan mena maka ?
" Kinga beb xauna kiji magana xamuyi ta fahimta " inji Khalid
" Banda lokacin ka kwae k fadamin abinda yasa k kawoni nan "
Tuntsirewa yayi d dariya yana fadin
" Kinga ni kua ina d lokacinki ae beb kinsan ynx kua ina cikin tarko akan dakko ki d nayi ?
Bata ce masa komae b illah binsa d take d kallo
Neman waje yayi y xauna yana cewa
" kinsan menene ki tsaya muyi xance na fahimta Idan kuma kika qi xan nuna miki true colour dina ! ga waje nan ki xauna " y fada yana nuna mata kusa dashi
A hankali ta tako ta xauna nesa dashi so kwae take taji mexe ce mata
Gyara xamansa yayi yana fadin
" beb wato tun b yau b nake qaunarki nake sonki nake muradinki amma kinqi bani dama na bayyana miki shys na yanke shawarar kawoki nan na fadamk dan naga wadancan shashashan sun fara huremk kunne
xaki iya yin watsi dani idan a can ne ! kina sona ? Y fada yana mata wani shu'umin kallo
Kanta gabadaya y kulle tama rasa abinda xatayi sam bata san sanda ta fara fadin
" wae me kuka maedani ne ? Kowa so so so ni kadae ce mace ne a duniya ?
Shin meyasa bakunan ku basu d kunya wajen furta wannan kalmar ne ?
Ku qyaleni haka don Allah na huta na gaji dajin wannan Kalmar daga bakin maza daban daban , enough is enough pls
" Kinga beb duk wadanda suka fada mk daban suke dani ni ynx kwae ki bani amsata kina sona koh ?
Cikin daga murya tace
" Khalid bana sonka "
Baya yayi sosae
" kikace bakya sona ?
" Ehh " ta fada tana jijjiga kae alamar tabbatarwa
Wata muguwar dariya y saki kapin yce
" well dama na fadamk d choice is yours
so tunda bakya sona xan riqeki anan ki xama matata dukda ba'a mana aure b ! Nayi niyyar in haqura d marin d kikamin eyee ko kin manta ne ?
toh ni ban manta b dole ne in fanshe marin d kikamin beb "
" Tirrrr d irin wannan rayuwar Khalid Allah y kiyashe ni Allah y tsareni d sharrinka Khalid
" Fitarki daga hannuna kwae shine ki amsa xaki aure ni fine ! yau dinnan xan maedaki gida inje in nemi aurenki kamar yadda yke a addini se a dauramana aure idan kuma kinqi seki xama dadirona " y fada yana kashe mata ido
Cikin rufewar ido tace
" Khalid da in aureka gwara na mutu banyi aure b wlh baxan aure k b !! Amsar dk keso kaji kenan koh toh gata nan kaji ta k qyaleni in tafi gida "
" Ya dae en mata har kin saka ran fita daga gidan nan kenan ?
Kin manta za6i 2 na baki kuma kinqi amincewa d ko guda 1
toh ni kua na xa6ar miki guda 1 ba shikenan b ? Khalid y fada yana kallanta
" Khalid " inji 1 daga cikin su
Maeda hankalinsa yayi gunsa kapin ya masa alama d suje
babu musu duk suka fice daga dakin
Xubewa tayi a tantagaryar dakin tana sakin wani kuka me tsuma xuciya
wace irin rayuwa ce wannan ? Yanxu rayuwar d Khalid y dauka me 6ullewa ce ?
B shiri ta faara janyo duk wata addu'a d tazo bakinta.
Tana nan xaune aka sake turo qofar shi dinne dae y sake shigowa
sedae a wannan karon fuskarsa babu annuri sa6anin yanxu
Qafarsa y dora kan table din dake gabanta kapin yace
" ba xaki aureni b koh ?
Toh kije kiyi auren mu gani
kije ki auri duk wanda kika fiso a fadin duniyar nan
amma sedae ki sani duk ranar d kika sake kika auri wanin da vani b toh daga ranar ki faara irga kwanakin takabarki !!!
A razane ta dago ido tana kallansa kana a hankali ta fara girgiza kae
" A'ah qarya yake duk wani rae a hannun Allah yke duk wanda kikaga y mutu toh lokacin sa ne yayi wani banza khalid babu abinda xe iya yi "
taji xuciyarta na raya mata
Sosae ta yadda da hakan
Khalid y katseta d fadin
" yah en mata da sarewa d wuri haka ? Ae baki gama jin sharadin nawa b
" Xan barki kije gida amma ki cigaba d tunawa d abinda na fadamk
amma wlh wlh kika sake kika fadawa wani ko wata cewar nine na kawoki nan abinda xanyi se yafi ta6aki akan kowa dan wlh wlh sena kashe ARMAN !!
B barazana nake miki b wlh xan aekata ne saboda haka bakinki qanin qafarki
Kallansa kwae take xuciyarta na wani irin bugawa da qarfi d qarfi
" baby pah baby pah xe kashe ? kuma tasan a yadda ya fada din tabbas xe iya aekawata
A hankali taji wani irin sanyi na ratsata alamar zazza6i na iya kamata a kowanne lokaci.
***********A can bayan layin nasu suka ajjiyeta ta fara takawa wani irin jiri na dibarta
tafiya kwae take bata gane gabanta seda tayi da gaske ta iya karya kwanar street dinsu
kapin ta faara knocking gate din gidannasu
D sauri sojojin d suke tsaye a gate din suka bude
Bata tsaya b ta cigaba d tafiya tana harhada hanya
Yana xaune a motar he have no thing to do kwae y xauna yayi shiru
Kamar ance y kalli compound din y hangota tana tafiya cikin sassarfa
Kamar an tsakure shi y bude motar cikin xafin nama y fito
daedae lokacin d jirin y kwasheta ta tafi luuuuuiii xata fadi
D qarfi y furta
" baby !!! Kuma cikin xafin nama y qarasa
Qarasowar tasa yai daedae d xubewarta inda yae maza y tallafota ta fada jikinsa
Gabadaya y dagata kamar baby se part din mamama
kae tsaye bed room din mamaman dake sama y wuce d ita yana qoqarin kwantar d ita
Fitowar mamama kenan daga toilet tayi alwala kamar a mafarki ta hangi sanah
Cikin sauri d sassarfa ta qarasa shi kuma lokacin y koma toilet din y debo ruwa a qaramin cup y daawo
Mamama ce t tallapo kan sanah din inda shi kuma y dinga shafa mata a fuska
kapin a hankali cikin en second ni taja wata gwauruwar ajjiyar xuciya
Ajiyar xuciya mamama tayi qwallar data maqale ta samu damar xubowa kan fuskarta tae sauri ta daukesu dan bata so arman ya gani
" Alhmdlh " y furta akan la66ansa yana sake maeda hankalinsa kan sanah da take qoqarin miqewa hannunta dafe d goshinta
A hankali Mamama ta furta " SANAH !
Gyada kanta kwae tayi b tare d tce komae b dan ji take kanta kamar ze fado
Mamama ta zare hearing aid din kunnenta ta ajjiye gefe kapin ta maeda ta kwance bayan ta gyara mata kwanciyar
B musu kua ta kwanta din dan itama tana buqatar hutun
Mamama ta dubi arman d akwae buqatar aje asibiti ne ?
" A'ah mamama yau d gobe throughout ina gida insha Allah xan kula d ita snn akwae kayan aeki anan kinga b se anje can b "
Mamama tce
" tohm ae shknn ynx dae mu bata waje tae bacci inta tashi seka dubata sannan duk wata magana ma se a yita dg baya "
Da " toh " y amsa yana ficewa dg dakin itama tabi bayansa.
Ta kwashi wajen 5 hours tana bacci kapin ta farka
sanda ta farka dinma d xaxxa6i me xafi ta tashi
Mamama ce ta taemk mata tayi wanka snn tayi sallah ta daawo kan gadon
tana shirin kwanciyar mamama ta dakatar d ita ta hanyar fadin
" baccin y isa haka sanah kwanciyar m ta isa bari n kira arman yaxo y dubaki "
Ji take kamar tace a'ah a kirawo yah imam y dubani amma ta kaasa
5mins back se gashi y shigo hannunsa dauke d qatuwar jaka yae mata mazauni a dakin
tare suka shigo d afrah ita kuma nata hannun dauke d plate d alama abinci ne a ciki
Kae tsaye yaja bed side drawer y xauna yana kallanta
sedae ita sam taqi kallansa hasalima wani side din daban take kalla
Wayar afrah ce tae ruri dae dae lokacin data kema sanah sannu cike d tausayawa er uwarta ta
Kallan arman tayi tace
" Yah arman bari naje ynx xan daawo "
Harara y jefa mata
" ina xakije ?
" Mama ke kirana " ta fada tana sake riqe wayar
" Ohk tohm saura inji b haka b " y fada yana dauke kae kamar bashi yayi maganar b yayinda ita kuma ta fice
Mamaki sanah tayi sosae
kenan yana nupin b ita kadae yke ma takura akan kula maza b ?
Toh wae shi babynnan me yke nupi ne jiqa su xasuyi susha in basuyi soyayyar b ko mene ?
Bata kae ga qara wani tunanin b ta jiyo muryarsa
" Me ke miki ciwo ynx ?
Sake kauda kanta tayi kapin a hankali tace
" kae na d xaxxa6i "
" Ohk toh tashi kici abinci sannan kisha magani " y fada yana bude plate din abincin
Ta6e baki tayi dan harga Allah bakinta babu dadi ko kadan
" bakina b taste pah " ta fada kamar xatayi kuka
" Yes na sani in kika ci ae xe daawo "
" Nidae a'ah " ta bashi amsa d sauri kuma a gajarce
" Well toh bari kwae na mk allura seki fi samun taste din "
Ae b shiri ta zabura
" aah don Allah baby karka min kaaji "
Be kula ta b sema janyo allurar d yayi y fara qoqarin hada ta
D sauri ta janyo plate din ta faara danna abincin d sauri d sauri fuskar nan kamar me cin magani se 6atawa take
Dariya taso qwace masa amma seya dake
Seda tayi wajen 10 spoon sannan ta ajjiye tana sauke ajjiyar xuciya ta tureshi gabanta tana turo baki
" ohyah take water " y fada yana turo mata rubber water
Dauka tayi