Showing 36001 words to 39000 words out of 65672 words
Chapter 13 - A ZURI'AR ARAB COMPLETE BY MHIZ INNOCENT .txt
da baby ? Mutumin data dauke shi a matsayin yayanta wanda suke uwa 1 uba 1 yanzu shine ake mata zancen shine mijinta ?
" Wayyo Allahna ! Ta fada akan la66anta wasu hawayen na gangarowa daga idanunta zuwa kan fuskarta
Baby fah ? Ita kam ya zatayi da ranta ne ?
Amma fah wadannan ana magana ne akan mutanan nan da bata da kamarsu a duniyarta sune suka xa6a mata baby a matsayin miji , wanda har abada kome suka sakata ba zata iya yi musu musu ba ?
Idan kuma ta musu musu kenan sunanta ze koma butulu ? Bata jin zata iya aikata wannan abin ? Kai bama mamama ko daddy ba bata jin a cikin manyan mazan gidan babu wanda ze bata umarni ta bijire mishi , ballantana kuma daddy mutum me matuqar halacci a gareta mutum me dattako wanda tunda ta tashi a gidan be ta6a yin wani abu daze nuna bashi ya haife ta ba.
Amma ba wannan ce matsalar ba yanda zata zauna da baby a matsayin mijinta shine abin dubawar
Yah souban ? Kanta ya kulle ballantana ma tayi tunani akan abinda yasa ya faasa auranta , wane laifi ta masa ? Wane irin babban laifi ta masa haka dabe tashi fasa auranta ba se ranar daurin aure ? Shine yah souban yana cikin mutanen da suke so su tozarta ta ne ko kuwa dai meneeeee ?
Ta runtse idanunta da suke mata wani irin zugi tana yin iya kacin qoqarinta dan kar kukannata y fito fili............
Kuyi manage d wannan pls wlh bani d charge ne shys
Ku cigaba da kasancewa da alqalamin Mhiz Innocent dan kuwa akwae dramer nan gaba π hade da cakwakiya
Mhiz Innocent ce...........βοΈ
*β‘βA ZURI'AR ARABβ‘β* An amazing and heart touching story
By Mhiz Innocent π»
πTHE TALENT TROUPE WRITER'Sπ
Page 31
Ina miqo gaesuwa a gareku INNOCENTIES ππ Mhiz Innocent luv u owl ππ»
( Baby WhatsApp group link ) ππ
https://chat.whatsapp.com/ETMx34eVVElHuSQDD3QH2e
Not edited
..........Daddy ne yayi qoqari wajen shiga da fita akan chanjawar tafiyar souban xuwa arman , dan haka tunda ya bar gidan ranar daurin auren be daawo ba se can dare , seda yaga komae ya kammala sedae an saake samun dagawar ranar tafiyar tasu dan yanzu se ranar litinin xasu bar qasar .
........Qarfe 8:35 na daren ranar asabar tana xaune a dakinnata kan gado cikin blanket ta lullu6e kafatanin qafarta
littafi ne a hannunta tana kallansa in ka ganta xaka ce karatu take amma ita a karan kanta karantawa take amma bata fahimtar komae .
Shigowarsa parlourn kenan d sallama sedae babu kowa a dakin dan duk wasu baqi sun watse se en maeduguri kawae suma sun xauna ne se sanah ta tafi , amma duk da haka suma sunso tafiya tun jiyan daddy y roqesu dasu bari seta tafi tukun na amma qofar dakin sanah a bude yke
Kamar an tura shi kwae y chanja akalar tafiyarsa xuwa hanyar dakinta y shiga cikin takunsa na nutsuwa y tsaya
Tana xaunen dae har ynx sedae ga duk wanda y kalleta ynxn ya san kuka take
Bata ji shigowarsa ba dan babu hearing aid a kunnenta
Tsayawa kwae yayi yana kallanta yana jin xuciyarsa na xafi ga bugun xuciyarsa d yake ta qaruwa
Ganin alamar xata juyo ya sanyashi komawa y fice daga dakin
kae tsaye part dinsu y wuce cikin bedroom kamar yadda yabar imam ynx ma yana xaune kan qaramar kujerar dake dakin
Qarasawa yayi suka gaesa d imam din sannan y fice xuwa parlour dan yana son y samu damar da xeyi tunani ba tare d wani takura b
Kan kujera yaje y xauna yana xamewa y kishingida yayi pillow da hannunsa
Wae d gske an aura masa sanah ? Yanzu sanah ta zama mallΓ kinsa kenan ?
Toh wae shi kam a wanne irin yanayi y kamata y tsinci kansa ? Farin ciki xeyi ko akasinsa ? Ya riga y sani babu ko digon sonsa a xuciyar Sanah in b na en uwantaka b , sema tarin soyayyar waninsa a xuciyarta
Yana nan xaune imam y fito y kalleshi
" Pls arman taemakamin mana ?
Tashi yayi daga kishingiden d yake yana kallan imam din bece komae b
Ganin haka ne y sanya imam din fadin
" Pls daddy ze fita yau ni xanje dutyn dare ko xaka taemkamin kaje kayi min wlh am not feeling well "
" Ohk mind not " Arman y fada a taqaece yana komawa kwanciyarsa
yayinda shi kuma imam y fice daga dakin bayan yayi masa godia
Binsa yayi d kallo har y fice kana y ta6e baki yana cigaba d tunane tunanen d suka xame masa jiki
*******Tana kwance kamar ko yaushe da ynx hakan y xame mata jiki
Da sallama mamama ta shiga dakin idanunta na kan gadon kamar yanda tayi tsammanin ganin sanah din
Qarasawa tayi ta xauna se a lokacin sanah ta lura d ita ta fara qoqarin tashi xaune tana janyo kit din hearing aid dinta ta saka
Neman waje mamama tayi ta xauna tana kallan sanah fuskarta a hade kamar b ita b sannan a hankali ta fara cewa
" Sanah wato ni b mahaefiyarki bace koh ? Shys na fadamk magana kika qi ji koh ?
D sauri sanah ta kalli mamama xuciyarta da ta dade dayin rauni ta bawa idanunta damar xubo d hawayen d dama suke a ajje jiran dalili kwae sukeyi su xubo
Mamama ta cigaba d fadin
" Na fadamk sanah na maemaeta miki ki dena wannan kukan kinqi ji koh sannan ynx kin dauki wata dabi'a ta xaman daki d kwanciya koh ? Ko mune bakya son gani ?
Bata san sanda ta furta
" A'ah mamama wlh b haka bane kwae bana jin dadi ne shys "
" Meke damunki ? Mamama ta tambaya
" Ae naji sauqi amma don Allah mamama kiyi haquri In Sha Allah hakan ba xata sake faruwa b bana so inga kina fushi dani kinji ? Ta fada tana kallanta
" Naji ynx tashi ki fito muci abinci yau duk likitocin basa nan b wanda xe tayani cin abincin se ke kadae "
Babu musu sanah ta miqe kapin ta fada toilet ta wanko fuskarta ta fito suka fito parlourn tare.
Ji take kunnanta yana mata wani duumm hakanne ys t cire hearing aid din kapin suka faara cin abincin.
Sedae lokaci lokaci tana kae hannunta wajen kunnanta in taji ya mata nauyi ko makamancin hakan.
****6angaren Abba kuwa y riga yasan cewa kunyar abinda souban din y aekata ne y hanashi dawowa gida har ynx , toh koma dae menene yaje shi kam yana nan yana jiransa , haka maman souban din ma ya daga mata qafa ne kwae dan har ynx ba'a kae amarya ba amma badan haka ba ae d tuni ya yanke aata hukuncinta .
***************Ta kalli mamama dake shirin xama tce
" Sannu d shigowa mamama "
" Yawwah sanah sannu ka dae " ta fada tana xama
" Bani hankalinki nan sanah !
Gabadaya se jikin sanah yayi sanyin da bata san dalilin sa b
Mamama ta cigaba d fadin
" Sanah gobe in Allah y kaemu xaki bar gidan nan xuwa gidan mijinki kamar yadda kowacce amarya take !
Take a lokaci guda kuma cikin qanqanin lokaci bugun xuciyarta y qaru
Shi kenan dae ta faru ta qare , dama tunda taga sun cigaba d mata wani gyare gyare ta soma shanshano abinda suke nupi
ynx shikenan ita sanah qanwar baby itace ta xama matarsa ?
Ba xata iya ce d mamama komae b dan tasan tana bude baki xatayi magana kuka ne xe biyo baya , hakanne yasa tayi shiru ta cigaba d sauraron abinda mamaman ke fada
" Sanah mu iyayenki ne kinsan b xamu ta6@ xa6a miki abinda xe cuceki b ! ki kwantar d hankalinki kiyi wa arman biyayya a matsayin sa na mijinki "
Gyada kae kwae takeyi tana cigaba dajin maganganun mamaman kamar wata wuta ce take watsa mata a xuciyarta
ta rasa dalili ta rasa meyasa take ji kamar an mata aure ne da maqiyinta wanda bata ta6a so a rayuwarta b.
Kuka ta fashe dashi bayan fitar mamaman kuka take sosae kamar ranta xe fita .
*********
" Yi maxa kije kiyi wanka sanah kinsan jirginku na qarfe 4 ne ana la'asar xaku wuce In Sha Allah "
" Jirgi kuma ? Ta furta a xuciyarta sedae kwae tabi umarnin aunty umman ta shiga toilet din tayi wanka sannan ta fito ta shirya kamar yanda ta umarce ta
Seda ta gama shiryawa din sannan suka zaunar d ita suka dinga mata fada sosae na xama d miji har seda tayi kuka
kapin suka miqata dakin mamama sannan suka fito .
Seda sukae wajen minti 5 a haka mamama na jin sanah tana kuka kapin daga bisani tace
" Toh sanah y isa haka kinji koh ? Kukan y isa haka uhmm ? Ba pah gidan wani daban xaki je b sanah gidan arman ne pah xakije , amma shine kike kukannan ? koda yke kuka y xama dole a gareki sanah amma wanda kikae y isa haka nan ki bar xuciyarki ta huta mana karki jawa kanki wata matsalar " ta fada tana miqewa ta tashi ta koma inda sanah din take
Kamar jira take kuwa ta fada jikin mamama tana sakin kukan me cin rae
Mamama bata hanata b ta barta tayi me isarta dan itama ji take xuciyarta ta karye, dan tun da aka haefi sanah basu ta6a yin nisa d juna b koda yaushe suna tare
yau gashi sanah din xata tafi wata qasar ma bama a cikin garin ko qasar xata xauna b .
Seda ta daedaeta nutsuwarta sannan ta dora d fadin
" Tashi muje wajensu daddy kinji ynx xaku wuce lokaci yana qurewa "
Haka suka wuce parlourn baffa wanda iyayen nata duk suna nan hadda en uwan abbanta d sukazo a ranar
Nan suka mata fada sosae akan rayuwar aure d haquri akan xamansu
Namma seda ta xubda qwalla .
*********Da sallama y shigo dakin mamaman kamar yadda yayi tsammani su 2 ne a xaune
Mamama na kan kujera yayinda sanah take qasa ta dora kanta akan cinyar mamaman
Y qarasa y xauna shima a qasan yana gaeda mamaman
Seda aka dauki kusan minti 1 bayan sun gaesa din kapin mamama ta numfasa tce
" Arman "
Jin yanayin yanda ta kira sunanshi y sanya shi dagowa y kalleta sannan yce
" Na'@m " yana maeda kansa qasa
Se kuma ta sauko qasa ta kama hannayensa sannan ta kamo hannayen sanah ta hada su waje guda
Da sauri sanah ta daga ido ta kalli hannun nasu dake cikin na juna dan yanda taji tsigar jikinta ta xuba , ji tayi kamar ta janye hannunta amma sedae hakan baxe yiwu b shys kwae ta maeda kanta qasa
Mamama ta fara da
" Arman ga amana nan na baka bama ni kadae b cewa xanyi ga amana nan mun baka ! ka kula d ita ka kula d ita arman dukda nasan dama ba tun yau b wannan din aekin ka ne amma sedae ynx yana yin y chanja , da tana xaune ne a matsayin qanwarka kuma kana bata kulawa ne a matsayin qanwarka , yanxu kuwa ta tashi daga wannan matsayin ta koma abokiyar rayuwarka ma'ana matarka.
Nan dae ta cigaba d musu nasiha duka su 2n nasiha me ratsa jiki wadda nan din ma seda sanah tayi kuka.
Mamama ta jata jikinta tana rarrashinta ita kuma ta samu damar janye hannayenta daga cikin nasa
Hannun nasa yakae hancin sa , wani sassanyan qamshi ne y xiyarci hancinsa wanda ba shiri y lumshe idanu dan ba qaramin qamshi ne y cakudu a wajen b
Kallanta yke sosae yanda take kuka a jikin mamaman se kace wadda akace raba su xa'ae har abada
Sosae yake jin kukan nata har cikin jikinsa kwae dae y dauke kae ne kuma a fuskarsa ma ba xaka fahimci wani abun b saboda ni kaena d nake kallansa na kaasa fahimtar yanayin da yake ciki
Mamama ta kalleshi
" Jeka kae kayan mota ynx xamu fito "
Da toh y amsa yana ficewa daga dakin .
Mamama ce ta fito d sanah har compound din gidan inda motocin da xasu kaesu airport suke
Hallau dae kukan take tana jikin mamaman
Suma kansu afrah d amrah seda sukayi kukan dan b kasafae suka saba rabuwa haka b ko da yaushe suna tare.
Aunty ilham ce ta kamata ta shigar d ita motar d xasu tafi ta rufe qofar.
Seda aka dau wajen 2mins yana sake sallama d mutanan gidan sannan y xagayo y shiga gefen da take xaune sannan driver yaja motar.
Daga cikin sojojin dake tsaron lapiar baffa aka hada su d wasu d xasu rakasu airport din suma motar su tabi bayan tasu sanah din..................
Daga haka se ince mu hadu a Los Angeles ππΉ
Mhiz Innocent ce............βοΈ
*β‘βA ZURI'AR ARABβ‘β* An amazing and heart touching story
By Mhiz Innocent π»
πTHE TALENT TROUPE WRITER'Sπ
Page 32
Ina miqo gaesuwa a gareku INNOCENTIES ππ Mhiz Innocent luv u owl ππ»
( Baby WhatsApp group link ) ππ
https://chat.whatsapp.com/ETMx34eVVElHuSQDD3QH2e
Not edited π«
************* Qarfe 4 dae dae jirginsu y daga xuwa Los Angeles .
Nan duk suka fara addu'oin neman tsari
Tana xaune a kujerar dake jikin window yayinda shi kuma yake xaune gefenta
Tun daxu yake satar kallanta
Ita kam bata masan yana yi ba , dan har ynx kuka take sedae ynxn kukan nata babu hawaye sedae shashsheqa
Ba tun ynx b yke attempting rarrashinta dan ya gaji d ganinta tana kuka sedae taqi bashi fuska dan ko kallansa taqi yi shiyasa ya kaama kansa ( π yafi maka dae )
amma lokaci bayan lokaci yana satar kallanta dan sosae yake jin kukan nata har ransa dan yanxu kam yasan dole tayi kuka kuma tana buwatar rarrashi , in yace ze huce haushinsa akanta abun xeyi mata yawa gwara y rarrashetan mma y bari ne in suka sauka seya rarrashe tan dan ynx yanayinta y nuna b qaramin aekinta ne ta yarfa shi b.
Cikin yaddar Allah jirginsu y sauka lpia a qasar ta Los Angeles.
Abokin arman dinne y tura musu d mota ta dauke su har inda xasu xauna.
A matuqar gajiye suka shiga madaedaecin gidan me matuqar kyau tsarin qasar waje xaman mutum 1 .
Parlour ne madaedaeci with well furnished me dauke d kitchen a cikinsa se 1 bedroom d toilet a cikinsa .
A parlour ta tsaya tana naxarin gidan dan tsarinsa sam be mata b
Ta yama xa'ayi ace daki 1 ne a cikinsa ? Kuma bayan su 2 suka xo ?
Har ya shiga bedroom y duba sosae y fito tana nan tsaye inda y batta
" Hmmm ! Yarinya in xaki sake gwara ma ki sake " Y fada qasa qasa kapin y kalleta
" Kije ki gyara dakin , kiyi wanka "
" Lallae ma mutumin nan toh ce maka akayi baxan yi wankan bane kome ne " ta fada a ranta yayin da a fili ta murguda baki fuskar nan a hade sannan ta nemi waje a parlourn ta xauna ta janyo mayafin rigar jikinta ta rufe fuska
Dariya ta bashi amma beyi a fili b y wuce bedroom din yayi wanka d sallah sannan ya sake fitowa parlourn
Tana xaune dae har ynxn a yadda ya batta sedae ynx kuka take hadda sheshsheqa
Yayi qoqarin shareta amma xuciyarsa ta kaasa haquri , dan haka d sauri ya qarasa inda take y tsugunna a gaban kujerar d take y kamo hannunta dake dauke d lalle
D sauri ta janye hannunta tana watsa masa dara daran idanunta kana cikin sheshsheqar kuka tace
" Don Allah k qyale ni ! ni ka qyaleni don Allah "
Kallanta y tsaya yi sosae ta dan blue din hasken dake dakin
Ehh lallae yarinyar nan taxo d ta6ara , d alama so take ta huce duk wani haushin ta akansa shi kuma baxe dauka laefin da ba nasa b and shima kansa fushi yke d ita musamman in ya tuna yadda take qaunar souban amma dukda haka gwara tun farko yaewa tupkar hanci .
A hankali y sake maeda fuskarsa kicin kicin kamar ko yaushe
Miqewa yayi kapin y sake komawa aenahin miskilinsa kuma mara fara'a yce
" Ah say ki tashi ki gyara daki kiyi wanka koh ? Ni dodo ne d kike min kuka dan na miki magana ?
Bansan shirme pah ki tashi right away ! Y fada yana wucewa daki
Sautin kukan nata ta qara tana sakin wani kukan
Dama tasan baby ma a matsayin qanwa take a wajensa babu so na soyayya a tsakaninsu ballantana har takae ga aure , ynx gashi an janyo mata yana huce haushin sa akanta ita kuma ba xata dauki laefin da ba nata b !!
( Toh pah bari muga wake d nasara a cikinsu π±ππ)
Tashin tayi dan yanda taga yyi kicin kicin d rae
Ta sake hade girar sama data qasa ta tashi a hankali ta tura qofar bedroom din
Yana kwance akan gadon yana danna waya dukda yaji shigowarta amma be dago y kalleta b
Haushi y sake cikata wato y bawa banxa ajiyarta
Qarasawa tayi inda akwatu nan su suke , ta bude ta ciri abinda take d buqata sannan ta wuce toilet din
Seda ta shiga sannan y kalleta se a lokacin y samu kansa d fadin
" Alhamdulillahillazi bi ni'imatihi ta timmus salihat " ya fada yana murmushi , ya sake bin hanyar da tabi d kallo gami d girgixa kae
" Baby ! Baby !! Y fada qasa qasa
Yana nan dae kwance harta fito cikin doguwar riga d qaton hijab har qasa
Be san sanda dariya ta su6uce masa b a fili yayi abarsa amma ya maaze kamar wani abunne y bashi dariya
Haushi , tuquqi gaba daya y kamata kamar ta fasa ihu dan har seda qwalla ta Tarar mata a ido na wannan raenin wayon nasa
Kae tsaye ta fice daga dakin dauke d dadduma ta fita parlour tae sallah sannan ta kishingide akan daddumar
Seda taji bacci na shirin daukarta sannan ta miqe ta nupi bedroom din
Ynx baya cikin dakin d alama yana toilet
Hakan y bata damar tsayawa ta dauki blanket d pillow ta fice gaba daya
A tsakiyar parlourn kan carpet ta kwanta kana ta lullu6a d blanket din , bata dade b kuwa baccin y fara fusgarta dan b qaramin