Showing 24001 words to 27000 words out of 65672 words
Chapter 9 - A ZURI'AR ARAB COMPLETE BY MHIZ INNOCENT .txt
Lapiar ka qlao arman meya faru ?
Gefen kujerar y kama yana fadin
" Ehh lpia...kaena ke ciwo xanje in sha magani ne "
Be jira amsar mamaman b y qarasa ficewa daga dakin dan baya so mamama ta fahimci wani Abu
Binsa d kallo mamama tayi cike d matuqar tausayawa dan harga Allah tana tausayin arman din
dan ba tun yau b ta fahimci tsantsar soyayyar dke dawainiya dashi kapin ta koma ta xauna .
Duk da tashin hankalin d yake ciki hakan be canza yanayin tafiyarsa b wadda take cike d nutsuwa
sedae yadda kansa yake sarawa hakan y ragewa tafiyar taasa kuzari
Cike d sassarfa y qarasa dakin nasa
Kae tsaye y janyo side drawer y fito d magani y duba sannan y dauko ruwa a ckn fridge ya sha maganin yana korawa d ruwan dabe saukeshi b seda ya shanyeshi dukka
kapin cikin xafin nama y saukeshi yana sauke numfashi
Y riga daya rasata ! Y rasata ! Ta riga data xa6i souban a matsayin miji !
Ta riga da tayi nisa a soyayyar waninsa !
Toh me yake jira ? Me yake xaman jira har ynxn ?
Meyasa har ynx yake yaudarar kansa d zuciyarsa ?
Meyasa y Gaza yankewa kansa hukunci tun farko har se wannan lokacin ?
Y kamata ya kaawo sauyi komae yazo qarshe daga yau din nan !
Wayarsa y faara janyowa yayi waya ta tsahon mintuna 10 sannan y katse
Duk da yasan baxe samu jirgin daxe wuce dashi Cyprus direct a yau b y gwammace ya tafi din ko a hotel ne y kwana goben y qarasa hakan b damuwarsa bace
Damuwarsa kwae shine ya bar cikin gidan ya bar cikin garin kae gaba 1 ma ya bar qasar dan y dena ganin abinda yake faruwa ko hakan xe saka xuciyarsa ta samu sassauci
So yake ya manta da sanah y manta d soyayyarta y cire ta gaba 1 a rayuwarsa
toh hakan baxe yiwu b matuqar suka cigaba d kasancewa a cikin gida 1
Dan haka yana ganin wannan hukuncin daya yanke shine yafi daedae .
Akwatu na guda 2 y janyo y debi kaya a guda 1
yayinda dayar kuma y xuba kayan amfaninsa masu muhimmanci kaana y fito dasu y hada su cikin mota sannan y nupi sashen mamama.........
Mhiz Innocent ce.......✍️
*♡☆A ZURI'AR ARAB♡☆* An amazing and heart touching story
By Mhiz Innocent 😻
Page 20_21
Ina miqo gaesuwa a gareku INNOCENTIES 😍👌 Mhiz Innocent luv u owl 🌚😻
Dae dae lokacin da yake qoqarin shiga sashen yayi dae dae d lokacin d take qoqarin fitowa hannunta dauke d littafi
Ganinsa y Sanya ta dakatawa fuskarta dauke d murmushin daya gushe lokaci 1 ganin yadda y nuna be maga alamar akwae halittar wani a wajen b
Se kuma ta faara saqa d warwara shin ta gaesheshi ne ko kwae ta wuce ?
Sedae kallan fuskarsa kwae d tayi shine y baata amsar tambayarta
Dan xata iya rantsewa d Allah tunda take a rayuwarta bata ta6a ganin makamancin 6acin ran dake shimfide a fuskar arman b
Ita hatta yadda ma y daga ido yayi mata wannan Kallan banzan daya saba mata a baya kapin su shirya akan nunawa d yayi cewar bema ganta b
Yes ta saba ganinsa yanxun cikin tsare gida amma ba irin na yau b
dan yau kam fuskarsa ko digon annuri ko rahama babu hakanne y sanyata ficewa ta wuce sashen baffa
Seda yayi qoqarin saeta nutsuwarsa dan kada iyayen nasa su fahimci wani Abu sannan y qarasa shigewa parlourn
Har yanxu dae su 2 ne a parlourn y qarasa y xube kansa a qasa kapin y tattara avinda xe fada a ransa sannan yace
" daddy ! mamama ! Xuwa nayi na sanar daku akan tafiyar d xanyi Cyprus ! Inaso inje in dan huta plsss..... Nayi booking flight ma gobe In Allah y kaemu xamu wuce..
Mamaki hade d 6acin rae y tasowa daddy dan haka cikin 6acin rae yace
" Wato arman har kayi girman d xaka yanke hukunci b tare daka sanar damu b seda ka yankeshi ?
Wato kama riga k gama yanke hukuncin ko mun yadda ko bamu yadda b se kaaje koh babu wanda y isa y hanaka shys har seda k faara booking flight sannan k fada mana !
Toh tashi kaje !
Yadda daddyn yake magana kadae y isa y nuna maka fushi yakeyi
Cikin kwantad da murya mamama tace
" Kayi haquri daddyn arman !
" Kae kuma ! Ta fada tana kallan arman ka tashi k koma daki
Babu musu y tashi y fita daga dakin cikin rashin sanin abinyi
Shi kam besan yaya xeyi b Dan kuwa yasan indae harya cigaba d xama a ckn gidannan yana Kallan sanah d souban xuciyarsa xata iya bugawa wataran azo a dauki gawarsa
Dan haka wannan shine hukuncin daya dace nayin nisa d ita yaje inda xe manta d Sanah dinma gaba 1 d rayuwarta !
Wani tunani ne y fado masa dan haka y sauya akalar tafiyar tasa xuwa sashen baffa..
Tana xaune a qasan carpet kamar yadda shima baffan ke xaune qasan carpet din hannun ta riqe d kwanan sha d ludayi tana damawa baffan fura
Jefi jefi suna dan sako hira cike d sabo
Muryar nan tasa me cike d sanyi d mazantaka yau kam ta saake shigewa can ciki Dan kuwa sallamar ma daqyar ta fito daga bakinsa
Baffa d yake qofa yake kalla shine y faara ganinsa kuma y amsa masa sallamar
Haka kwae a jinin jikinta taji wajen duk y cika hakan y alamta mata cewa baby ne
Shima qasan y samu y xube yana gaeda baffan fuskarsa babu yabo babu fallasa
Sedae sam be nuna yaaga alamar wanzuwar wani dan Adam a dakin b bayan baffa
" Baby ina kwana ? Ta fada tana miqewa hannunta riqe d furar
Bata sani b y amsa ? Be amsa b ? Ita dae bata sani b !
Toh koma dae menene ta bashi uzuri dan da ganin yanayinsa Kasan wani abun ke damunsa dan haka bata damu b ta kalli baffa
" baffa bari na saka maka a fridge ta dan risina seka sha " ta fada fuskarta babu alamar damuwa ko kadan
Kuma rashin damuwarta ta akan qin amsa gaesuwar ta ta d yayi nada alaqa ne d yanayin data ganshi ciki tasan wani abun ne ke damunsa
Yayinda ta 6angarensa kuwa maganar d tayiwa baffan taja hankalinsa ta yanda har besan sanda y kalleta b
Fuskarta wasae take babu alamar damuwa ko digo a yanayinta
wato ita tana nan tana rayuwarta cikin farin ciki shi kuma yana nan kullum cikin damuwa ?
Wae meye haka ne ?
Tabbas hukuncin daya yanke shine daedae nayin nisa d zuri'ar Arab na tsawon lokaci me nisa...
" Yaya akayi ne ? Muryar baffa ta daawo dashi daga tunanin daya tafi
Wani irin murmushi y qaqalo y wanzar a fuskarsa wanda da yasan murmushin ma qara bayyanar d damuwar dake kwance a ransa yayi da beyi b
Gyara xama baffa yayi yana fadin
" Meya faru ? Ina jinka "
Shima gyara xaman yayi kapin y soma fadin
" Baffahh... So nake na bar qasar nan saboda wasu dalilae .. Amma daddy y nuna qin amincewarsa pls baffahh..."
"ARMAN !! Baffah y ambaci sunansa cikin kausashshiyar murya kapin y dora d fadin
" Ka barmin wannan kame kamen naka ! Ka faara min magana tun daga farkon abinda xe saka barin qasar har ynx kapin nasan abinda xanyi akae "
Furkarsa y yamutsa dan harga Allah baya son sake yin wata magana data shafi wannan
ba dan yaso b y faara fadin
" Baffah ina son sanah ! Ba tun yau b ba tun jiya ko kwanan baya b ko shekarun baya b !
Baffah na tashi ne kwae da qaunarta
Yanxu kuma an kar6i kudinta ! Bana so na cigaba d xama a gidan nan baffah shys nakeso nayi nesa da ita dan na manta d soyayyarta koda hakan xe xamomin salama a cikin rayuwata "
Tunda y faara magana baffah yake kallansa cike d tausayawa
Tabbas yiwa daddy magana y barshi y tafi qasar wajen shine kwae taemakon daxe iya yiwa arman
bayan wannan babu wani taemako daxe iya masa dan haka yace
" Jeka qarasa shirin ka xamuyi magana d alqaseem din "
Godia sosae yayiwa baffahn dan kuwa sosae yaji dadin abinda baffahn yace
dan haka dakin y sake komawa y sake duba avubuwa masu muhimmanci y fice .
A daya 6angaren kuwa kamar yadda baffa y alqawarta shida kansa y dauki waya y kira daddy y Sanar dashi nemansa daya keyi
Ba'a rufa mintuna 10 b kuwa sega daddyn y shigo y xube a qasa yana gaeda baffahn
Baffa y amsa cike d kulawa kana yace
" Wato alqaseem abinda yasa na kiraka akan maganar arman ne
Inaso ka kirashi k nuna masa amincewarka akan tafiyar sa qasar waje
Kasan komae ana yinsa d dalili ne dan haka shima arman y yanke wannan hukunci ne saboda wani dalili daya fadamin
kuma na gamsu d dalilin nasa dan haka ynx k sanar dashi amincewarka akan tafiyar tasa "
Babu musu ko wani jan xance daddy yce
" Shikenan baffah "
****** Kansa yana a qasa yana sauraron abinda daddy yake fada be tanka b tunda y faara harya qarasa maganar tasa d fadin
" Tunda k xa6awa kanka abinda kake ganin shine dae_dae ae shikenan tashi kaje Allah y tsare "
Kansa y daga y kalli mamama dake xaune itama shi din take kalla cike d tausayawa
A hankali cike d sassarfa y tashi y qarasa qasan kujerar d Mamama take yce yana me sunkuyar dakae
" Mamama xan tafi "
" Allah y tsare " shine abinda ta iya furtawa kwae tana kawar d kanta gefe dan ganin ta dauke qwallar dake shirin tona mata asiri
Tana xaune a garden hannunta dauke d novel tana karantawa
Tana iya hangen cikin boot din motar d yake gyara xaman kayan daya saka a ciki
Haka kwae ta tsinci kanta d kaasa dauke kanta daga wajen har lokacin da taga y rufe boot din y koma maxaunin driver y xauna
Xata iya cewa y ganta sedae be nuna alamar hakan b ko kadan
ita kuma ta gaza dauke kanta daga Inda yake din
Kwanan nan suka shirya amma harya sake komawa kamar da
meyasa haka take faruwa ne a tsakaninsu ?
Daga sunyi shiri se kuma su sake fada ?
Meye haka ne ?
Shin haka ko wacce qanwa d yayanta suke kasancewa ?
Dae dae lokacin d wayarsa tayi qara y daga
Y dauki wajen minti 5 yana wayar kapin y ajjiye ta yana jan motar y bar gidan gaba 1 .
Haka kwae taji wasu hawaye masu dumi sun xubo mata a kumatun ta
Kodae baby y bar garin gaba 1 ne ? Meya faru ? Ko aeki xeje ne ?
Ashe rashin muhimmancin nata har yakae xebar qasar amma be fada mata b ?
A hankali ta sake lumshe ido wasu hawayen na sake xubowa .
Daedae lokacin d wayarta tayi qaara ta maeda kallanta kan wayar
" Sanam " y bayyana akan screen din
Murmushi ta saki wanda bekae xuci b ta daga wayar
Ajiyar xuciya souban y sauke yana fadin
" Alhmdlh ! Nagodewa Allah daya kasance kina cikin qoshin lpia
Kyakykyawatah ! Y fada cikin qaguwa d son jin muryarta
Hakanne y sanyata fadin
" Na'am yah souban !
Gyara xama yayi a inda yke xaune yana sakin murmushi
" Kyakykyawatah yau ina cikin farinciki ina cikin matuqar farincikin d baze misaltu b
sanah gab nake d mallakarki In Sha Allah "
Itama murmushin tayi tana qoqarin danne damuwar dake cikin ranta tce
" Uhmmm "
" Yau kunyata akeji kenan ? Souban y fada yana murmushi sannan y dora d
" Toh y kenan xata kasance randa aka kaeki dakina a matsayin matata ?
Kunya ce dukta kamata ta rufe fuska
" Kae yah souban "
Shi kuwa y sake gyara kishingidar d yayi yana yin pillow d hannunsa suka cigaba d hirarsu cikin farin ciki d qaunar junansu .
Bashi y isa Cyprus b se bayan kwana 2 d fitarsa daga gidan .
Lokacin daya sauka a Cyprus kae tsaye taxi y nema wadda xata kaeshi unguwar d gidan d suka saba sauka a ciki yake
( gidan doctor Stephen ne shima wanda yake sauka indae qaxo qasar kansacewar indae y kasance yana yawan xuwa qasa toh d wuya kaga bashi d gida a qasar )
Haka sanda su arman suka xo hutu qasar a gidan suka sauka dan haka ynx ma direct can y nufa
y nemi mutumin d suke kar6ar mukulli a wajensa be sameshi b baya nan
Abinda y bashi mamaki shine d sukayi waya d Stephen be fadamasa mutumin baya nan b
Dan haka y nupi cikin gidan y tsaya a bakin qofar sannan y sauke kayanshi y sallami me taxin,
Abinda y sake bashi mamaki shine ganin qofar gidan a bude gashi y saake kiran layin Stephen a kashe
" May be ko shi y bawa mutumin umarnin y bude maka gidan so that kana xuwa seka shiga tunda shi mutumin fita xeyi "
Kawae se yayi na'am d shawarar d xuciyarsa ta fada masa
Ta6e vaki yayi gami d dage kafada sannan a lokaci guda y tura qofar parlourn hannunsa jaye d trolley din
Dae_dae lokacin data fito daga kitchen hannunta dauke d wani bowl d fork
Sanye take d riga t shirt irin me xamammen hannu din nan fara d wando tiet wanda y tsaya iya gwiwarta ,
a kallan farko xaka iya kiranta d kyakykyawa sedae inka saka ido sosae xaka fuskanci tana d matsakaecin kyau ne
A shekaru ba xata haura 25 b sedae yanayinmu d nasu b iri 1 bane dan haka yanayin jikinta kamar na er shekara 20 ne
Tsayawa tayi tana qaare masa kallo cikin shigar suit d yayi wani sassanyan kyau
Ganinta d yayi y sanyashi yin reverse ze koma d baya y jiyo muryarta cikin harshen turanci tana fadin
" Wait ! Arman ?
Jin ta ambaci sunansa y sanyashi waewayowa yana kallanta
ta saki wani murmushi tana ajje bowl din hannunta ta Matso kusa dashi
Seda taxo dab dashi sannan ta miqa masa hannu alamar su gaesa
" Am Catherine ! U ? Arman right ?
Gyada kansa yayi har ynx dae fuskarsa dauke d alamar son jin qarin bayani
Kamar tasan me yake son sani tace
" Nyc to meet u ! Pops y fadamin xuwanka u're welcome "
" Thank u " y fada a karan farko tun shigowarsa
Ganin dae bashi d alamar miqa mata hannun y sanya ta janye nata tana Jan trolley din dake ajje gefe ,
Hannunsa yakae y dafe yana fadi cikin harshen turanci
" Karki damu xanje nayi landing hotel ne "
6ata fuska tayi
" Noo hakan baxe yiwu b ,akwae daki a gidnannan seka xauna a ciki plsss don't say no "
" Alright " y fada couz y gaji and he want take shower bayan nan se yasan me xeyi "
Itace ta masa jagora xuwa wani bedroom wanda suke a jere d wani tayi gaba yana binta a baya
Se da ta ajje akwatin sannan ta juyo ta kalleshi
" Let me get something 4 u d xakaci " daga haka tayi gaba
Ta6e baki yayi mamàki y kamata yayi ? Kome ?
Koda yake wannan v abin mamaki vane a wajensu hakan b komae bane dan wani y kwana gida 1 d mace .
Babu 6ata lokaci y fada toilet yayi wanka sannan y fito y chanja kaya
sedae wannan karan jeans y saka d wata farar t_shirt me taushi
Mintuna 5 d gama shiryawar tasa yaji an turo qofar dakin
kamar yadda y tsammata kuwa ita dince sedae sa6anin da da gashinta yke a daure a tsakiyar kanta yanxun ta saki gashin ne
hannunta dauke d plate d cokali ta qarasa ta ajje gabansa
Kallan plate din kwae yayi dan kuwa yasan ko dura masa abincin nan xa'ayi baxe iya ci b
dan haka kapin ma takae ga qarasa ajjiyewa y miqe yana fadin
" mukullan mota pah ?
Batae qasa a gwuiwa b ta tashi ta kaawo masa
Ganin yana shirin fita y sanyata fadin
" Abincin pah ?
Yamutsa fuska yayi kana yce
" I will get something "
" But plss k daawo d wuri , karkace xaka samu hotel, in pops yaji xemin fada akan hakan "
" Ohk " kwae y fada yana ficewa
Sedae koda y fita d niyyarsa ta xuwa hotel y fita dan kuwa ba dashi xa'ae wannan ta6argazar b
Yadda yaga tana wani shishshige masa din nan tun wuri gwara y taaka mata burki
dan haka yana fita direct hotel y wuce bayan yayi order abinda xe iya ci y shige dakin daya kama .......
Naaji dadin yadda naga kuna nuna qaunarku akan buk dinnan kuka nuna damuwarku akan rashin ganin post dinsa jiya 🥺 kuma hakan y qaramin qarfin gwuiwa sosae
Kumin afuwa na Shiga busy ne gashi bani d lpia then gobe In Allah y kaemu graduation dinmu shys abubuwan suka min yawa
Kudae kwae Ku cigaba d kasancewa d alqalamin Innocent 😻🫶
Mhiz Innocent ce........✍️
*♡☆A ZURI'AR ARAB♡☆* An amazing and heart touching story
By Mhiz Innocent 😻
Page 22__23
Ina miqo gaesuwa a gareku INNOCENTIES 😍👌 Mhiz Innocent luv u owl 🌚😻
( Baby WhatsApp group link )👇👇
https://chat.whatsapp.com/F2PiRdNnrwMKT4mHlIIisl
A daya 6angaren kuwa cikin kumfar baki mama take fadin
" Ynx fisabilillahi ace souban xekae kudi bansani b seda yakae sannan nake sani ? Se kace b uwarsa b ?
Kallanta Abba yayi d mamakin jin kalamanta yce
" ke xaki aurar dashi ? Ina jan kunnenki wlh ki fita a wannan sabgar dan na fahimci take takenki b tun ynx b......
Tun daxu take sintiri a dakin tunda abban souban y bar mata dakin ta kaasa sukuni
Dae dae lokacin souban y shigo parlourn jikinsa a matuqar sanyaye y qarasa ckn parlourn
Sedae kapin yakae ga xama mama ta daukeshi d wani gigitaccen Marin d ya saka seda y safe kuncinsa gami d qarasa durqushewa a qasa
" Ashe baka d hankali souban ? Baka d mutunci bansani b ?
Har no in fadamk xance k saka qafa kayi fatali d ita ?
Na mama magana wato bari k nunamin k isa d kanka shys kaaje kae ga me iyaye koh ?
Shi kam yau y dauki aniyar duk wata magana d maman xata fada masa ze jure ta