Showing 27001 words to 30000 words out of 46028 words
Chapter 10 - YAR KWALLIYA COMPLETED Book by Husba'ahfama.txt
Unknown
03 Jul 2024
435
👝👝👝
👠👠
👝
💄💅 *'YAR KWALLIYA* 💅💄
👝
👠👠
👝👝👝
👠👠👠👠👠
👝👝👝👝👝
👠👠👠👠👠👠
Written by *husba'ahfama*
35-36
Abinyi shine muwanke kamar yanda suka ce amma karya fita
Ko to shikenan mu tafi
Suka tafi suna Jan kayan a kasa har suka karasa dakin su ban daki suka wuce suka zube kayan a kasa
Abu tace Nifa banga sabulun wankiba gadai bokiti Anan
Binta ta yamitse fuska tace Nifa dadina dake qauyan ci su basa amfani da sabulu ga abinda suke wanki dashi ta nuna hypo da bula
Haba tab sufa yan gidan nan badai karyaba yanzu meye aibin sabulu da basa amfani dashi
Binta tace waya sani kila suna son su bambanta kansu da mu yan qauye miko bokitin
Abu ta miko suka Sa kayan a ciki Binta ta dau hypo Abu ta dau bula Binta gaba1robar hypo ta juye a kayan Abu ma kwalin gaba1 ta juye na bula a kayan gashi kayan Ja ne
Abu tace ni abin wankin nasu Amai yake niyar sani
Nikuma bacci nake ji
Zomuje muyi bacci indan muntashi sai muyi KWALLIYA
To muje su Abu suka kwanta bacci Kaya kuma na jike harsu Aqeel suka dawo suna bacci koda suka tashi kayan
KWALLIYA Abu ta dauko musu sukayi Wannan karan KWALLIYAR tafi muni dan a fukar nan babu inda suka bari ko
ina sunsa Jan baki da kwalli da Eye shadow saida suka gama sannan Suka je gurin kayan da suka bari a cikin ruwa
Abu ta shiga mamakin ganin ruwan ya canza kala daga Fari ya koma Blue tasa hannu ta dauko rigar
Tace hege iro lokacin da nakai mihi kayana ya Rina min yace hibaze rinaba saina bahi kudi waya mutu waya tahi yanzu Gahi munkoyi rini cikin sauki jan kaya ya koma haka shagali
Binta tace kece kika wani damu da wani iro bantaba kaimai riniba yanzudai mu matse kayan
Abu tace to suka matse kayan binta ta Bude rigar taga tana kallon Abu ta cikin rigar Abu na kallon ta
Kayan ya huhuje ya canja kala
I hu Binta tasa ta saki rigar a kasa sosai ta gigice ganin yanda rigar ta koma ita kanta bata san dalilin rude warta ba
Abu tarike ta tace Binta ki dawo cikin hanka linki mana meye abin damuwa Anan sukai aimusu faci sukansu zasu so kayan
Allah Abu ni harna shiga damuwa bawani Abu nake tsoroba illa nunar rana tinda muka zo gidan nan yake jin haushin mu
Rabu dahi Wannan na mihi uziri kanshi baya aiki zo muje gasu can suna hira Abu ta rike hannun Binta da bokitin da kyan a ciki suka wuce falo
Suna shiga Abu tayi ido4 da Aqeel ta fashe da kuka Binta na ganin haka itama tasa kuka
Hajiya tace lpy kuke kuka wannan bokitin na meye
Amal tace tinda kika ga suna kuka wata tsiyar suka shuka Nina sani
Nidai nace bada yawuna ba amma ka dauka ka basu duk abinda yasamu Kaya na bazan hakura ba wlh zaku gane kuran Ku
Abu da Binta najin haka suka kara sautin kukan da suke yi
Aqeel ya daka musu tsawa yace kuyi wa mutane shiru me kuka yiwa kayan
Suka kara fashewa da kuka
Hajiya tace Aqeel ka musu a hankali Abu meya faru Ku saki jiki kuyi magana ina nan ba abinda ze faru duk kun daga min hankali
Abu tace hakane kuma mune dai aka bamu wanki muka yi kuma ta fashe da kuka
Binta tace yi shiru Abu abin hine masu rini a za ma ninnan sunyi karanci mu samman a birni mun yi muku wanki kamar yanda kuka ce harda rini muka muku
Aqeel cikin kaguwa Yaji abinda ya samu kayan yace Ke Me KWALLIYAR Aljanu kifada mana abinda kuka yiwa kayan mana idan kuka bari na sake magana hmm kunsan sauran
Abu da Binta suka goge hawa yan fuskar su suka sunkuya kowa ya dauko riga1 Abu ta saita Aqeel ta Bude rigar tana kallon Aqeel yana kallon ta tawani wawa keken yaga ta tsakiyar rigar
Binta ma Arif ta saita da rigar yana kallon ta tana kallon shi
Aqeel a zuciye ya mike ya nufu Binta da gudu ta koma bayan Amal
Hajiya tace Aqeel zoka zauna barni dasu tukun na Abu garin ya haka ya faru
Binta tace in banda nunar rana da abinhi meye a ciki dan kayan ya yage Gashi kamar an kwato daga bakin kura nidai
bana cin Kaya balle ace nice ni
da naga rigar nan harya tunomin da wani ma haukaci a *DARAUDAU* hima haka kayansa suke muyi ta tsokanar hi
Abu tace Allah sarki koyayi aure ma ban saniba kaga yanzu kudauki kayan kukai a muku faci idan akayi muku faci hmm ba a cewa komai dan kyanda
kayan nan zasuyi sai yan garin nan sun koka da kayan kuma zaku biya kudin rini dan ba a banza muka Rina ba Ehhhe
Hajiya tace Abu kayan za a kai faci kuma ASA a jiki dan hauka
Arif yace ina Wannan mahau kacin da kuke fada shiya dace daku beyi aureba kuyake jira dankuma bakuda hankali kamar ku kila maya fiku hankali
Amal tace me kuka yi amfa nida shi wajan wanke kayan
Binta tace jita dan Allah da wata ma gana sai kace Baku kuka ajiye dan wanki ba na roba munjuye hi gaba1 na kwalima haka
Gaba dayansu salati kawai sukeyi
Hajiya tace Dole Kayan ya yage ya canza kala kuma dai bakwa son kayan shiyasa kuka basu su wanke muku se kuyi hakuri Ku anshi kayan a haka kukai faci ta bakin nasu
Abu tace hine magana hajiya hiyasa nake sanki yasin kina saurin gane wa banda su nunar rana
Aqeel yace a haka baze yiyuba mommy ya mike yazo kusa da Amal yadaga hannun ya kaiwa Abu duka
Hajiya kina ganin nunar rana ko
duka yakumakai mata a baki
Yace daga yau nadena raga miki duk sanda kika ce nunar rana saina cire miki hakori kucaca kawai
Hajiya tace banga amfanin fadan da kuke musuba alhalin kune da laifi idan Baku basu kayan ba haka ze faru Arif ya kayi shiru
Mommy mezan ce tsautsayine ko
Abu da binta sukace Eh
Arif yayi dariyar mugun ta
Karar shigowar mota sukaji kafin motar ta tsaya suka sauko
Da gudu suka shigo falon
Abu da Binta na ganin su jiki ya fara rawa idoya ciko da hawaye
Sojojine sukazo gidan Abokan su Arif ne Arif yasan da zuwan su
Agaban hajiya suka tsaya suna gaidata1bayan1 hajiya na Amsawa
Abu da Binta ba bakin magana kiris kwai suke jira su fashe da kuka
Amal ta gaida su jin Abu da Binta sunyi shiru Arif yace Ku gaida su abo kan mune
Aqeel yace Ahmad dama ana ganin Ku
Ahmad yace Eh wlh yanzuma wucewa muka zoyi ta unguwar ku Aisha tace min kundawo saidai kun kusa komawa shine nace bari nazo mu gaisa
Arif yace tin dazu ya sanar dani cewa yayi nayi shiru yanaso ya baku mamaki ne
Ahmad yace wayan nan fa kai kalli wani KWALLIYA kamar an hako su daga rami nibadan da mutane a nanba sai nace gamo nayi kalli yanda ta kafeni da idanu
Harlokacin Abu da binta basu dena kallon suba
Ahman yace Ke lpy kodai wani laifin kukayi
Allah ya baku hakuri karku tafi damu bazamu sake ba tam bayi hajiya ita kanta tasan bama laifi tinda mukazo bamu taba laifin ba
Aqeel yace karya sukeyi Ahmad tinda sukazo suke samu suru to kalli yanda sukayi da kayan nan daga basu su wanke idan barrack zaku kutafi dasu Ku kaisu kudakesu karkuma kudawo dasu munbaku
A'a hajiya kisa baki kinga suna kyauta damu waiyoo inna yaya Nura gasoja ze kasheni waiyoo inna nadena
Arif yace karya ta keyi karku yarda bazasu dena halin suba kutafi dasu kawai
Binta tasa iho tana kiran umma kite makeni zasu kashe mu
Cika gidan da suka yi dakuka yasa 1 daga cikin sojojin ya daka musu tsawa
Abu da Binta suka rude saiga fitsari na zubowa kamar yara kafana rawa
Amal dariya kawai takeyi ta kasa cewa komai Aqeel da Arif suka hade rai
David yace daku zamu tafi Ku wuce mu tafi
Koda Abu da Binta suka ga bindigar hannun shi suka kara gigi cewa
Hajiya tace sun dena Ahmad kar a tafi dasu
David yace maman mu yan2 sun gama magana mu zamu tafi dasu kuyi magana da ita
Abu da Binta suka kafe hajiya da jajayan ida nunsu suka ce hajiya mundena baza musake ba idan kika bari suka tafi damu ta matsa kusa da hajiya tace me Jan idoncan da bindiga a hannu kashe mu zeyi
Hajiya ta kalli Arif
Ahmad ya hade rai yace mekika ce mata koma dai me kikace be da meniba Ku wuce mu tafi
Abu ta rude tace hajiya kiyafemin idan kinga inna kice taya femin Allah yayi nizan rigata mutuwa lokacina yayi
kicewa yaya Nura ina qaunar shi kuma nayi kewar shi kinga Wannan mezibin mugayan tinda yasa baki nasan komai ya baci
New writer's
Hakan Take *husba'ahfama* 🌹🌹💋
👠👠👠👠👠👠
👝👝👝👝👝
👠👠👠👠👠
👝👝👝
👠👠
👝
💄💅 *'YAR KWALLIYA* 💅💄
👝
👠👠
👝👝👝
👠👠👠👠👠
👝👝👝👝👝
👠👠👠👠👠👠
Written by *husba'ahfama*
37-38
Ahmad ya daka mata tsawa yace nine me zibin mugaye naji na yarda David kutafi dasu
Binta da Abu ciki ya murda suka fara tsalle suna ihu harda kuka
Aqeel yace meye haka kuma Ahmad kana gani ko kokun tafi dasu kumusu dukan tsiya Ku karya kafa finsu da hannaye
Abu tace hajiya kina jiko karya mu zasuyi kiba su haku waiyoo Allah na
Hajiya tace ba inda zaku Ahmad kuyi hakuri indan sun sake nida kaina zan kira Ku
Arif yace to mommy saidai ki bari David ya dakesu tukun na jikin su ya gaya musu
Aqeel yace kayi musu dukan kawo wuka nikuma zan kira motar Asibiti
Abu da Binta Suka zube kasa suna kuka suna cewa ba inda zasu David yace su tashi Abu da Binta Suka ki tashi Ahmad
na daka musu tsawa Suka tashi suna tashi David ya daukesu da mari saida suka ga taurari
Ahmad yace mu zamu tafi kukuma mu tafi Abu da binta ido yayi Ja sai kallon hajiya sukeyi Aqeel da Arif namusu dariya ganin yanda Abu da Binta Suka rude
Hajiya tace Ku tsaya kusha koda lemone mana mun Tsaya muna magana ba a kawo muku komai ba Amal dauko musu lemo
Hajiya ki barshi akan hanya muke zamu ware rana muzo mu yinar muku
Tab Saikun sha lemo zaku tafi inbaku shaba Ku tafi dashi ze muku amfani tinda akan hanya kuke
Taje ta dauko ta kawo musu
Suka musu rakiya zuwa waje Abu da Binta na ganin su a jikin mota sojoji suka fara kyarma jikinsu yai zafi
Amal tace Abu Binta lpy
Abu da binta sukayi shiru
Amal ta tabasu zafi taji da sauri da dauke hannun ta a jikin su
Mommy jikinsu zafi basuda lpy
Aqeel yace Ahmad karya ne basa so Ku tafi dasu ne kawai
Hajiya bata ce komai ba ta kama Hannun su zasu shiga gida
Ahmad yace mommy zaki tafi dasu basu yi Alkawarin dena abinda sukeyiba
Abu da Binta sukayi caraf sukace mundena bazamu karaba
Ahmad yace kuma kara kira kawai yan2 zasu mana muzo mu tafi daku shi kenan kuma baza a kara jin labarin kuba
Hajiya tai musu sallama ta shiga ciki dasu Abu da Amal
Arif dariya kawai yakeyi Ahmad ma haka
Ahmad yace yan2 ba wasaba dana gansu na dauka matan kune dan nasan Wannan dogon burin naku dawuya ya ciki dan Kun Ja dayawa
Haba dai Allah ya kiyaye ba dai muba kaga idan kana ciki sai kayi magana tin kafin mu bada su cewar Aqeel
Ahmad yace yaran abin dariyar su yayi yawa irin Wannan tsoran haka
Arif yace shir mensu kuma saiya kusa saka kuka kaga dai yanda suka yiwa kayan mu Kaya na2 kenan
Ahmad yace kace yabi jiki to gaskiya zan gaya muku wayan nan bazasu nutsuba saidai su rage wani Abin koda sun waye
Aqeel yace Allah Ahmad
Da gaske nake fada maka yana yinsu zaka gani bana Tina nin Wannan abin zesa su nutsu mu zamu tafi
Kace da sauran aiki
Ahmad yayi dariya
Suka shiga mota suka tafi
Abu da binta naciki jiki zafi yaki sauki in banda karuwa ba abinda yakeyi
Suna dakinsu a kwance sai rawar sanyi sukeyi
Arif da Aqeel dakin suka je
Aqeel ya daka musu tsawa yace Waze muku aikin fitsa rinku da kukazo kuka kwanta
Zazzabine a jikinmu shiyasa muka kasa gyarawa
Ko to Ku tashi Ku wuce manya da kudai Asibi da kande baza su muku aikin fitsari ba
To gamu nan zuwa
Da dai yafi kutashi yanzu da rashin jine dakunyi kun gama dake yanzu fitsarin kune shine zakuce bakuda lpy ko cewar Arif
Aqeel yace yaran unguwa zan fita na tara muku su muku wakar fitsari
Abu tace Kut Allah ya basu sa'a naji wani yace fitsari hmm Yasin bakin shi zanfasa na zubar da hakorin bakin kirasu kaga
Aqeel yace Wani kinga Nifa nariga na baro jirgin ki Abu kanki baya aiki kinfi gane fasawa da duka da danbe inajiye miki randa zaki samu dai dai ke
Arif ya kalli Binta da tayi shiru tana jinsu yace ke lpy
Tace jinake kamar jikina ba ya tare dani ga kaina namin ciwo ga soja ya mareni ga saitin gurin ciwo kawai yakeyi
Arif yace kefa dama kin iya kan kara Naganoki da cin abincine baza Kiyi Lissa fin nanba kuje Ku gyara fitsarin na kaiku Asibiti
To suka ce suka fita gurin me gadi Suka je sukasa ya Bude musu kofa
Megadi yace gaskiya bazan bude ba bakusan matsalar da kuka sani ciki bane
Abu tace Kaga nan wajene ba inda zamu kasa zamu Ehbo
Megadi yace yanzu naji magana kuje ina kallon Ku
Suka fita Abu ta baza maya fin jikinta Binta ta zuba mata kasa da kyar suka samu suka kulle mayafin sukayi kama kama
suka dawo cikin gida inda sukai fitsarin sukaje suka ajiye kullin kasa Arif da Aqeel na zaune suna kallo A tashar
AREWA24 suna kallon mai mai cin gari ya waye Abu ta kwance kullin suka juye kasar a gurin da sukayi fitsari Binta ta baza
kasar Aqeel da Arif tashin kasa kawai suka ji suna juyowa suka ga inda kasar yake Abu ta bige maya finta ta maida gwullin da tayi dashi a kugunta
Arif yace ma su KWALLIYAR Aljanu anya kanku 1 kuwa meye na zuba kasa Anan kuduba fadin falon nan a ina kuka ga kasa da zaku zo kuzuba
Binta tace kaga nunar rana karkusake kuce bamuyi dai_dai ba danku kun iya ciki baki mu a *DARAUDAU* da kasa muke rufe fitsari tam bayi abu
Abu tace ina nan bame karyataki ko dandali indan munje fitsari ya kama mu saimu samu guri muyi mu rufe da kasa ta fada tana dariya
Aqeel tsabar haushi ya kasa cewa komai komawa yayi ya zauna bazaku hauka taniba wlh nagode Allah hutum mu yakusa karewa dabansan yanda zan yiba Wannan ai rashin hankaline
Abu tace Banga abin rashin hankali a nan ba mun gama kuzo ku kaimu inda kukace zaku kaimu Yasin muna jin jiki
Aqeel a kufula yace Ku mutu Yasin yaran nan kozasu waye sai anshawuya Yasin Kunji ko kunfara samin qauyan cinku a baki
Haya niyarsu hajiya da Amal suka jiyo suka fito
Amal baki ta saki tana kallon kasar cikin mamaki ta tambaya tace waye da Wannan aiki ko ince tinanin waye a cikin Ku
Binta tace namune nan da magana ne ke nafa Riga na gane take taken ki abamu fili yau mu kece raini tsaka ninmu ki gani inbam miki dukan tsayaba
Abu tace nakine ya fito fili nima inada cikinta kiris nake jira jikin wata ze gaya mata
Bayan Hajiya Amal takoma tace wato kun shirya yanda zaku zaneni tsabar mukunta ko to shi kenan yaya Ahmad beyi nisaba sena Kirashi yadawo
Binta tace Mudai hajiya bamuda lpy kice sukaimu gurin magani ko sassakene a bamu musha
Arif Ku kaisu Asibiti karku damu da nan zansa kande ta share Abu binta Allah ya kara sauki
Aqeel yace mommy kice musu